Showing 12001 words to 15000 words out of 144533 words
kanon
"yace eh
Tafito tana tafiya jikin ta duk asake dan magani bai saki jikin ta ba,
Nuna mata dakin ta yayi "yace shiga
Ki rama sallolin da ake binki za akawo miki abin ci
Kici ki huta se gobe zamuje inda za adaura auren ko.
Zan ce ni yayan kine kuma gobe da ganan zaki rube idon ki bazaki bude ba se muje airport dan amatsayin makahuwa zan kai ki inda za daura auren
Yagaya mata yanda suka tsara
"tace tom tace bamuyi waya da Muhammad din bafa?
"Sani yace yawuce England wasu aiwuka ne da shi zaki sameshi can.
"
"zaro ido tayi tace England kuma?
"Sani yayi saurin toshe bakin sa "yace auuw sudan.
Washe gari dami salin 12 na rana ya suka fito yace yame ka mata sandan hannun sa yace to tun anan zaki rufe idon ki kada kibude fa.
,yayi hakane dan kar ta gane wajen
Allah sarki fandau annade ki abai bai
Hakata rufe idon ta tarike san dan suka fito yamata jagora harwa jen mota
Yabude ta shiga yarufe ya zaga ya shiga ma zauni driver yaja rigasa hai ne ya fado masa arai tunda Hadim tace anguwan masu karamin karfi ta hayin makera yabi wani masallaci yagani gefen sa wan babban gidane gefe yasa mu yayi parking yace bari na gwada nan naga ya fita yanufi wajen wani baran dan da yake Wannan katon gidan da gani babban malamine.
Sallama Sani yayi ya dukusa "yace gafur ta malam wani abune mai mushinman yake tafe dani malam "yace tom Bismillah ko ciki zamu shiga
"sani yace nan ma ya isa yakwashi ko mai yanda suka sara yagaya masa harda kari.
Shiru malam yayi yana girgiza kai
"yace hakan bazai yuwu ba har se........
*by*
*Jattko*
08062383027
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*
*NA*
*Batul Adam jattko*
KANUWA writers
*8*
"dariya bagana tayi tace ai mamaki daya' zaki bani naga kin ja hankalin shatiman yafara sokin......
"dakata Fandau katse ta cikin tsawa kar kika ra yimin maganan Wannan shatiman yau she na fara wasa da ke
"bagana tace afuwa yar uwa na,bari
Dan bagana tana mugun shayin yayar ta ta duk da ba,wani ratane tsakanin su ba.
*waye*
*nabil shid*
Nabil da'nega
*Alh abukar manga*
Alh abukar dan asalin maiduguri ne cikeken kanuri
Su ukku iyayen su su ka ahaifa ZAINABU itace babba da tazara sosai tsakanin ta da abukar wanda kafin ahaifi wanda ya biyo ba yan sa ita ZAINABU har anyi auren ta wanda yabiyo bayan abukar shine inusa
Iyayen su sun da de da rasuwa tunkafin auren abukar shiyasa suke daukan ZAINABU tamkar itace uwa da uban su dan itace ko mai nasu, abukar yana da matan aure biyu da yara da dama Maimutatu itace uwar gida suna ki ranta da bani se ummin Nabil itace amarriya
Sunan ta Hajara duk yaran ita ma ummi suke kiran ta Maimutatu yaran ta 9 amma mata ta fara haifa 6 mata 2 maza matan ta fara haifa
Ita kuma hajara ummi yaran ta 5 mata 2 maza 3 nabil shine babba se kamal se Hanif se Jidda nabeela
Akwai hadin kai da fashin tan juna agidan yan da baza ka gane dan, wannan d Wannan ba ban banci kawai yaran ummi fararene irin sol din nan tunda, ita ummi shuwa ce Maimutatu kuma kanuri...
Nabil tunyana yaro yake mutukar son ball kullum yana gidan su abokin sa, bilal suna kallo tashan ball sosai shida bilAL ra, ayin su yazo daya ko da lokacin sasu a makaran ta yayi adare aka' sasu
Kan su baya ja sede afito, dasu wasa ka, wai anan za agane su mazane amma aciki aji kamar sokayi lokacin jarrabawa kusan susu ke daukan ajin malam tunsu na complain har suka gaji wani malamine yaga, yanda suka mayar da han kalin su wajen wasan kolon ne yasa yace wata kilah anan abincin su yake shene yadage, musu irin idan za ayi gasa na makaran tu yake hadawa dasu duk da basu kai ba amma abin mamaki sunfi manya bada shimma ba taba .kai su ga'sa sun ba da kunya ba se de sulashe
Tun suna primary school ake fita da su jahuhi ga san bilAL Nabil yara ne da suka sha hara tun suna yara karatu ko ba abin da suka sinta har suka gama primary din su ganin haka'
Baban bilal alh maina khange ya yanke shawarar fita da, bilAL England dan sashi amakaran koyar da ball din gaba, daya wato poot ball academy
Atake yana gaya wa bilal yace ina shifa ba inda zai je inko ba. Haka ba se de idan da, abokin sa, Nabil za a fita ta a kayi akayi yaki daga karshe
Alh maina ya nemi shawaran baban Nabil alh abukar yace shi bashi da kudin da zai fida dashi waje dan yakoyi wata ball acikin yaran sa maban da Nabil ne kada'i meyin private school duk comvt suke yi shima ga nin Nabil shini babba a maza shiyasa.
'alh maina yayi Murmushin yace alh abukar ni yar dan ka nake buka' ta bilal da Nabil dayane awaje na
Alh abukar yace
' yace aini idan za ka yanke hukun ci akan Nabil base kasa nar dani ba
Haka aka tarka tasu aka kai su kasan na England
Aiko a nan ne suka san an sasu makaran ta dan ko yaran turawa basu girma suke ahaka suka, gama
Secondary school din su koran graduation din su
Yan gidan su bilal kam duk ka sukaje
Shiko Nabil inusa ne yaje kanin baban s
Sunsamu karramawa sosai sun sha kyututuka dan gasu sun murje sunyi kyu dan duk kan su farare ne shikam Nabil yasa je da turawan sosai se kyu ma daya fi dayawa acikin su
Atake malamn su suka bada shawaran I'dan suka gama hutun su, suzo su jona degreen.
a, nan dan shekara 2 ne bawani dade wa zasuyi ba
Dawowar su gida yaga hadim din sa ta, girma hadim ka, mar yan da nagaya muku yar gidan yayar ummin sace da ummi da mama wato fatime uwa da uba daya su 6 amma 2 sun rasu yan zu saura fatime
Da, ummi da abba musa da abba jabir
A Wannan zuwan ne suka nuna bajin tan su wan da ba cikin maiduguri ka'dai ba Nigeria ma tasan da zaman su wan da awan lokaci du du du bazasu wace shikara 17 dan asan da, sukayi degree din su ma a san nan suka, cika 19 yarane ashe karu amma bame kallon su bai ce mudu cikakkun samari bane
Basu wani da de dazuwa ba bilal yayi aure amma Nabil yace shifa yayi yaro dayawa
Hadim ba nacin da batayi ba yace tabari ta, gama sucondury tukun
Wasa wasa wadan nan yaran sun gan gar kananun yan ball na Nigeria a na haka
Super eagles suka dauke su mafarin dau kakan su ken
Ko daya basu sha wahala ba su ka sha hara duniyan ta san su baye Nabil kafan sa, mey sa dane
Ahalin yan zu nabin yawuce tunanin me tunani ganin yan da kafan sa yake da sa da ne yasa baya zaman kungiya daya in da aka fi siyan sa da dara, ja
Nan yake zuwa yana da mugun daukaka yau na
Real Madrid Manchuria da Munich arsenal dade sauran su
Ban ban cin sa, da bilal kenan dan shi bilal kaifi daya ne idan yamasa korafin meso bazai zauna waje daya ba amma bai yada super eagles ba sabo da, kishin akasan sa
Dariya yake 'yace my friend kaifa bason kudi kake ba cikin sa kataso
Sabanin nida duk dan ginmu dani suke ta kama
Ka ga dole nayi zafin nema tun kafin sufa yazo mini
'Bllal yace handama de irin naga koyan zu ka'ajiye aiki kana da, abin da har jiko kin ka baza susan mey ba, buba da ko yanzu kafi wani governor Nigeria kudi ga gauka ka
Dariya yakeyi ya kyale bilal dan shi yasan irin tarin alheran da, yake samu
Yayi aure da hadim yanzu shekara 6 kena Allah bai basu haifuwa ba
Wannan kena ta kai cecen tari shin
Nabil kena
Fandau zaune
Akan gadon ta Baccci yaga gari idon ta yanzu shike nan nan da awane ka'dan zata bar mama ta da bagana tabi namiji
Anya batayi gan gan ci ba amma idan tatuna kala mai da Muhammad yake fada akan ta yana kara kar fafa mata, karfin guwwa na zai
Ingan ta mata rayuwa musamman na cewa da yayi zai ne mawa mama lfy yan idon da take kanin kamar shine idan
a ka, samu su jin dadi kamar kowa
Amma ya, mama da bagana zasu ji idan sun rasa, ta juyi tayi ta kalle kowan ne su tare da, goge guntun hawayen da yasur to mata
Ahan kali ta sauko tanufi inda take tajiye litafin ta
Taciri fefa ta, koma gado.
Ta'fara rubutu kamar haka da arabbiya dan bata iya boko sosai ba ta na de karanta hausa shima ta koyeshine agidan anty mairo wata makociyar sun
_Asslamu alaikum ya,' uwata_ _nasan asan, da_ _zaki ci karo da Wanne sa, ko,nawa_ _wanda sai zame muku bakin sa, ko_ _banyi haka'ba mama_ _sedan ina son cika wani buri na mama hukun cin da, nayan ke ni kai na_ _ina kuka balle keda, nasan zan barki cikin gorin kishiyoyi ki_ _mama mama ki gafurce ni ki temaki rayuwa ta_ _karki fadi mummuna kalma akai na asan da zakiga soko na zan yi tafiya amma_ _mama zan zomiki da abin mamaki duk da nasan yanzu ma_ _naba ki makaki nayi abin da nada sa tarishi adangi_ _amma mama ina baran addua ki ke da yar uwar ta na rayu cikin rashin yanci mama_ _shi baba zai dauke ni yabawa wanda zan ka'ra, rayuwa cikin kunci dan mama shatima bazai taba so, naba_ _musam man da, nagano yana son yar uwar ta bagana_ _mama kiji tausayi na ina da, dalilin yin haka_
_amma dalilin mana kunta ta muku bane_
_yar' uwa ta roko, nah gareki kar kibari mama ta, min baki ki aure shatima_
*masoya masu bin Wannan lbrn karku ga, bana sa, soyayya ko*
*ko kalamin soyayya ina bada laabarin ne yan zun ata kai ce dan*
Amama duk abinda kuke so akai
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*
*NA*
*Batul Adam jattko*
*10*
🌈Kainuwa writers Association🤝
Hakikan ku
"Sani yace kamar yanda nace gafarta malam mubaki ne
dan de idan nadawo zan rasa aiki nane wllh da da kai na zan kaita kamar yanda na tsara.
Ahaka yayi ta kashe malam da kalamin gamar gaske.
Malam ya nisa yace
"badan wannan zamani da tsarabe tsarabe yayi, yawa ba azamanin mu ni kaina hakan yafaru akai na auren bari a meduguri nayi ina almajiri aka bani auren gaggawa,
Bani da kowa se malamina kuma aminin babana,
Shiya karma min aure alokacen ba hanyo yin sadar wa harse na mata ta ta haihu san nan muka .
Zo nan kaduna da mata ta bintu da dan ta Muktar bani nabar zaman meduguri ba har seda.
Mukayi yara 5 natare gida
yanzu haka nikai na ina zirartar meduguri dan kusan nafi wayo acan kusan dukan aminai na suna can musam man babba amini na zanna modu.
Daba daya jijiyo yin jikin Sani yaji yana harbawa tunda yaji malam ya ambaci meduguri balle da yace zanna modu baban Fandau kena ko da wani zanna modu
Tunanin sa ya katse sanda yaji malam yace "to yanzu aure yazama na karshen zamani se anyi wani
Aune aunen likita
tom kaga duk da kace ita yarinyar kuna tare kaga
Amma tunda bashi,
Namijn bazai yuwu ba.
Aiko Sani yamek'e dan dama haka yake son jin tunda yasan baban fandau
Yace "malam na gd har yazuya yaji wani daga cikin su shima babban mutum ne yace " malam amma da kaduba Wannan al amarin
kaji fa yace nan,
Da 3 zata tashi kuma idan ba a, yi auren ba aka turata malam muma bamu kyu tawa Muslim ce ba sabo da annabin mu yace duk inda macce d namij suka keben ta shedan ne cikon na 3 su malam ko yaya ma,
Ka daura auren tunda aikin alkairi ne muna shedu samu samu lada.
Malam yayi nazari yace "akira shi
Sani yajuyo yazo yakoma.
Malam "yace zauna Sani ya zauna gaban sane yake faduwa.
"Malam yace yasunan ka kace ma?
Sani yace " isa
Malam yace "isa kace ku mutane Niger ne kasu wan ci yakawo mahaifinku legos ko?
Sani yace "eh
To yanzu adan ginku za asamu wan da zaka hada mu ko a wayane dan neman izinen daurawa yarinya aure?
Sani yace "eh
Malam yace"masha Allah.
" Tom shi Muhammad dan inane?
Dam gaban Sani yasake faduwa dan baizaci zai tambayi dangin Muhammad ba amma yadaure yace "dan Lagos dinne shima iyayen sa suna can.
Malam yace
"Masha Allah kaki ra iyayen sa awaya sune mawa dan su auren ko
Yasunan yarinyar?
Sani yace "Fatima
malam yace
"ayya kafito da ita ga yusuf zai shiga da ita ciki wajen mata kafin adaura ko.
Dakyar Sani yameke dan farga ba mezai ce idan fandau ta fito suka gane ta yaza yi.
Yusif yabi ba yansa suka kara sa inda mota take Sani ne yabude kofan ya