Showing 6001 words to 9000 words out of 144533 words
*NA*
*Batul Adam jattko*
*5*
🌈Kainuwa writers
Association🤝
Haka tabi bayan sa
Suka shiga wai ai waje bakomai ba'ne kallon naciki duk da, tana cikin tsoro seda, ta dinga ware ido tana bin wannan katon gida da kallo wanda, baza tace ga iyakan hawan ba mutane suna shige tafice duk yan'gayu su ba babban ginin suka dosa ba wani waje daga'bayan sukayi wannan ginin sa kamar gida ne haka madai dai ci get din taga ya ja
Suka shiga shima wajene na musam man ya hadu da gani wajene na,shakatawa bako,wa wajen kusada swimming fool ya'ja mata kujera a cikin wani da, bukka
"yace kizauna nan bawan da yake shiga se ban yan bak'in oga ko shi kansa.
Itade batayi magana ba, dan tana, cikin tsoro
"yace me za a, kawo miki na ci Ko sha.
Bata, kalle shiba
"tace komai ma
Salees yaju ya, yana mamaki me ya hada oga da wannan kuma duk da an, san temako' halin sane amma mey zai wani ce akawota wajen sana musam man haka.
Bata taba komai ba a, abubuwan da aka'kawo mata.
Bude get din akayi motan yashigo
Kusa da inta take yayi parking motan tabi, da kallo dan ba ta ta ba ganin irin taba bay fito ba yadan Zuje glass din
"yace rufe bakin ko
Se a,san nan ta,gane shine.
Ka'fan sa yafara sauke' wa, kafin yafito gaba daya
* gabanta taji yaba, da, rasss ganin ahe mai temako yawuce yanda ta,ke sammani duk ahe kallon tsoro take masa kuma azaune.a mota take kallon sa
Dogone irin zan, bat dinna sayeyye, baka k'en kot ne ajikina sa bakin glass din sa ya dace da mekekken hancin sa, bari ko ba a, magana ahaka yadi, ga taku da takalmin minsa sawon ciki shima ba,kin
Itade zata iya rantsuwan ba ta, tabaganin ganin namiji d yagaji d kyu haka ba ahe da mada irin su a agarin nan itade ayau se taji wanene
Ko shuwan ne amma ai a, anguwan su ma, akwai shuwa
Ba irin suba, ne kanshin turaren nan nasa tun ane sa yake bugan ta har yaja kujera ya zauna bata dena nbin sa da kallo ba
'Azuciyan sa yace kode mayya ce ne irin wannan kallo
Amma afili
"yace baki hanci goshi duk nisu ke kallo na idon ma bai isa ba yakare maganan cikin murmushi.
Ita ko kunyan kama tada yayi dumu dumu tana kallon sa taji ta sun kuyar d kan ta
Dan za muwa tayi tace
"ina kwana
"yace kina lfy
"tace kalau
"tom alhamdulilah
Shiru yayi dan baisan ta inda zai soma ba,
Wayan sa yacire kawai yaturawa Hadim sako cewa ta ina zai fara
Daga ban garen Hadim dadin ta ji ta yar da da mijin ta ita ce ka dai a ransa
Nan da danan ta turo masa yanda zaiyi
"Gya,ran mur,ya yayi yace yawwa dalilin gai yato ki nan
Shine ko kin san tun farkon gani na dake shikaran jiya na kasa sukuni
Ganin bazan iya jure waba yasa na yanke shawaran ne man temakon ki idan zan samu.
"cike da ladabi tace
"ai, nace kane mi kowane irin temako zan maka tun ajiya kuma zuwa na nan zai tabba tar maka da hakan..
"a hankali yafur'ta zaki aureni.
Cak tameke ta na zaro, idanu ta na nunashi ahannu tana, girgiza kai
Ta kasa magana
Jita yi harshen ta ya, mata nauyi
Da kyar ta lalumo wasu kalmomi ta,hada, tana, nunashi
"kai waye
Mekazo nema wajena
Kagayamin
Nufin ka, akai na
Dan nasan tabbas
Da wata manu fa amma
Kabar ba ta bakin ka wajen cewa kazo ne man aure na ni wacece da mutum kamar kai zai ce yana so
Ko,kasan dalilin zuwana nan ma ganin baza ka cutar
Da, ni bane fa idan kamin za kaci amanan yar dan da na maka ka gaya min me nufin ka akai na kai waye kai dan mafiya ne dan idan bawan nan ba ba abin da za kayi dani kadu be ni ka dubi kan ka kace kana sona
Nabin 'azuciyar sa yace kin ji na furta ina son ki ne
Afili kuma yace "ke ma mutum bace se de idan zaki ce ba kyason aure na almajirin baban ki kike so.
Tace "wane ni inde har kai kanu na kana sona ni ban isa in ce bana son ka ba se dena san ma basa mun ka zan yiba baba na baya mgn ya canza ya riga yabawa Shatima ni ahan kali Nabil yafurta zai canza naki hadin kan kawai nake ne ma
Tace "bazai canza baka san baban muba jin sa kawai ko
Yace ina zan jishi nida ban san shiba.
Tace "kai baka san babana ba amma kai bako ne ko
Yace "waye shi
Tace "zannah modu ai kowa yasan shi
Nabil cikin zare ido Nabil yace ki na nufin lawan din gar gar Zanna Modu me wa'azin nan agidan Tv da redio
Tace "eh
Murmushi yayi dan yasan dole yan zu Hadim zata hakura ta canja wata shawaran amma dan ya kara gaskan tawa yace "ke yarshi ce ta cikin sa shiya haife ki?
Tace *eh babana ne
Yace "agidan sa kike yanzu?
Tace "eh
'yace ba me kanin ki yace ke yar wani ne agarin nan inde zannan da na sani na gargar ne hakimi
Ne kuma babban malamine yanzu kina yar zan na kike ahaka?
Tace "ai baban mu ba ya damuwa da wani harkar gida yaran sa manya su suke tafiyar da komai na gidan niko mama ta bata gani ma.
Yace "aishike nan tunda bazai can za ba da ma tema kekkeni yace yame ke tana ganin sa ya ja mota da gudu ya fice sai a san nan kuka yazo mata da kuma Babban a saran da ta yi na ga koshi ga rashi
Shiko tukin sa yake ankali kwace cikin rashin da muwa har ya kara sa gida dan aganin sa ya rabu da kah ra tunda dama ba iya rayuwan aure zai yi da ita ba yana horn megadi fakin bai yi ba Hadim ta fito da gudu ta bude masa tace "yade mai star anyi nasara ko?
Yace "ba nasa ra kinsan yar gidan waye kuwa tace "au har kasa mu iyayen ta kenan kunyi maganan ko yawwa ita yar gidan wacece yace bazai yuwuba yar gidan lawan Zannah Modu ce babban malamin nan na gar gar zaro ido hadin ta yi tace wllh karya take ita ta isa ma
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*
*NA*
*Batul Adam jattko*
*gdy ga, dukkan masoyan* *DAMA TA* *da kuma bada, hakuri yanda page 1 yazo error* *tun asannan anmin gyara kuma na fara kaman tawa dai dai se Allah Allah ya gyara mana kura kuren mu*
*6*
🌈Kainuwa writers
"yazaki ce karya ne ta tabbatar min da haka se de kawai kisamo wani mafitan
"kama hannu sa tayi mushiga kamin bayani yanda kukayi da ita suna shiga
Yaga yamata yanda sukayi shiru tayi
"can ta murmusa tace my sweet baka saya kaji ra ayinta bane gashi kanuna rashin damuwa agare ta kai da nace ka daure kanuna kulawan ka gareta kafin musa mu tazo hannu
Yanzu ina wayan da naba'ka kaba ta,.
"yace na bata
"tace aikuma akashe yake balle mune meta amma yan zu kira salees ko ma, bata tafi ba tunda kabar ta tana kuka ki,la tana wajen
"yace mezan ce ma ta kuma.
"kai,de kirashi yaciro wayan sa yaki, ra salees
yace kana jina salees "yace yes sir
"wanan yarinyar tana nan ko tafita.
"salees yace ah dama ba, tare kuka fita ba ai nadauka tare kuka fita ka, na fita na kulle get
"yace tare mukazo d zamu fita tare ko kaga, tayi kama da wanda zan dauka a, mota.
Salees yace "sorry sir bari inbude ta,.
"Nabil yace a, a, ina zuwa.
Yakashe wayan yana kallo Hadim
"yace kinji wai shi bai ma zaci tana ciki ba,yarufe.
"tace yayi Daurewa zakayi ka, koma. Anan ta, tagaya masa yanda zaiyi ya ja, ra ahinta.
"to yace yameke
Dan Nabil sam baya iyayiwa Hadim musu ko meyasa?
Haka ta rakoshi har wajen mota yashiga yana korafin.
"Gaskiya yanzu inaga son, da, yarufe miki ido baki damu da, damuwa ta,ba my one."tace shine kwan ciyar hankalin mu' kadauren ta shafa kan'sa tare da rufe basa kofan motan
Yaja yafice.
*
Tunda yabar waje ko, mutsi takasayi kuman ba ga, gara'
Ta yayi wai ita fandau da, aka' bawa shatima yana, mata, kallon wulakan' ne Allah yabawa miji na,
K'e ce raini
Amma nayi wasa da
*dama ta* waiyo Muhammad ina zan gan ka wallh ka, zona amince aure ka, ko,ba sani baba ko zan kai ka,ransa kotu kazo bazan bari ka kuff cemin ba
Baganan. Sa, ne yake mata yawo cikin' kunnen
_shi dama duk san da yazowa mutum yayi amfani dashi_
_idan kika, yarda kika, aure almajiran da ba,so, ki yake ba duk abin da_ _yafaru dake kiyi kuka da kanki_
Afirgice ta tashi ina zan ganka ne
*dama ta dama ta*
Da, bar ta,zube aka'sa tana cigaba da, kukan ta.
Ko, bude get da shigowa da mota bata jiba balle takun sa,
"kingan ni ko nasake zuwa wllh naka' kasa hakura zuciyata ta kasa yadda, nabarwa wan, nan almajirin ke'
Shine na, dawo, gani
Gareki ki yan kemin kowane irin hukunci ban da, ra'buwa dake,
Arazane tame ke "tana cewa daga'ke kaine kadawo
Wlh basan yazan yiba ni ma bazan iya ra'buwa dakai ba
Ban isa intun kari baban mu da zancen kaba
Wllh inason ka kai ma, kasone balle ne.....
"tom dakata yanzu yaza, ayi
"tace Muhammad wlh ban sani ba ni yarinya ce kai zaka samu ma,na mafita.
"wani irin murmushi yayi na yakusa cika burin Hadim dinsa
Yace idan da, za ki amin ce kinga ni ma, ba dan garin nan bane ni iyaye suna neger abin da, yakawo ni nan shine nayi dugun auren wata yarinyar da, iyayena suke son subani amma ni kuma ba,naso, ta dan bata da tarbiya ganin ki da hankali da kama lah kuma yanda kike yarinyan nansan ko' kema zaki bude ido da ra, ayina balle yaran mu
*
Da, zai yarda munda, ce da juna yanda, kema iyayen ki baza su yarda ba haka ni ma, nawa
Kawai muyi auren mu aboye idan Allah ya azur'ta mu da haihuwa muzo kusu da, abin da muka haifa zasu hakura musamman ba baban ki d, yake "
"Tom yanzu bazan fuskan matsala awajen iyayen naka ba.
"yace baza ki fuskan ta ba dan ni dama ba mazaune gida bane aiki na yana sudan kuma can zamu
Ahaka, de yayi yaudaran ta, abin ka, da yarinta ta, hau daram
*
"Yanzu kinsan yanda yanayin auren zaika' san,ce?
Girgiza masa kai tayi
"yace dawuri nake son ayi dan ajibi zan ko ma, sudan
Idan kin yarda se ki bine za a daura mana aure akano se muwuce ko?
"tom amma fa ina tausayawa mama ta makahuwa ce kuma mu biyu gare ta idan na mata, haka anya nama ta adalce
"
"yace Allah sarki maman mu ashe bata gani karki damu ki bamu shekara ko baki haihu ba, zamu dawo zan fita da mama waje a, duba idon zata samu lfy insha Allah.
"tace amma jibi baiyi kusa ba?
"yace bai yiba
"tace tom yazan yi nafito.
"cikin ko, sawa da maganan yace yanzu ya akayi kika fito. Akwai waya acikin wannan ledan za'mukara sa sauran magana a, waya.
"ido ta zaro tace waya ai ni ban iya amfani dashi ba,
Azuciyan sa yace
_nide bazan iya zuwa kusa dake yanda dan tsaya koya miki ba_
Afile "yace kisamu wan dan zai koya miki ni ina dawani uzuri ne. Zan tafi ya meke, akan cuku cukun tafiyan mu ya mey ke yafara tafiya
" tace ban san wan da daza koyamin ba?
"ada, kile ya bata amsa ki,zauna anan zan turo akoya miki ya shiga yaja
Kai badan yarin ta, ba da ta, gane
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*
*NA*
*Batul Adam jattko*
*7*
🌈kainuwa wrirters
Association🤝
"tana kallon motan yafice ta sauke ajiyan zuciya tana hamdala, yanzu wannan shine mijina duk dangin mu ba wacce tayi na saran aure irina
Tom su yafati masu ce'min mummuna
Suzo suga mijina
Bari muje muyi shekara dayan mu dawo
Duk se nanu na ban san suba uwata da yar, uwata kawai nasani ya, kaimin mama abude mata idon ita ma, tayi rayuwa kamar kowa
Tana, cikin wannan tunanin Sojan da'zu yakara so inda take
Mekewa tayi cak ta, zata zaice ta tashi tafita se taji yace
"zauna mana oga yace akaya miki waya?
Tace alle wayan ma soja ne ze koyamin
Umm zan sha gata
yasake cewa "ina wayan?
"tace bangani ba ko shine a wancan ledan?
"tsaki yayi yace tom kidubo
Azuciyan sa ko cewa yake oga agarin wannan temakon nasa yariki to wannan komeye abin se an koya mata waya wannan ba, kauyiyar idan temakon ta, zaiyi ya, bata mana abin da zai bata harse ankoya mata,
Itako bude ledan tayi kudi tagani wanda yafi nawan can karon amma ba ta, tsorata ba,
Wannan karan
Wayan ta dauko yar' karama ce Nokia me tocila
Taciro ta, meka masa, tace gashi
"yakarbi wayan ya kunan yace kin ga idan ankira ki nan zaki danna idan kuma kece kike son, kira gayan da zakiyi tanuna tasani dan akwai wata makociyar su da take zuwa gidan ta tana bata wayan ta tayi ta danne-
danne.
"yace yawwa tom aikin iya ma yame ka'mata ita kuma ta meke ta dauki wayan tayi anyan fita.
Da tafito se da tayi tafiya medan da ma nukun ta samu napep tace yakai ta London ciki gidan Zahra tun kafin ta sauka a napep taga gidan arufe, da' kwado tace wa me napep
"kaga gidan arufe jirani nashi ga makotan ta, na tambaya idan ba,ta nan mujuya ko
"yace wai nawa zaki'ba ni ne?
"tace konawa ne ni zan baka,
Tafita tashiga mako tan suka gaisa da matar "tace makociyar ki Zahra fa "matar tace wai ta tafi duba sirikin ta bashi lfy "Yayya tace idan tazo ace fandau ce daga anguwan su.
"matar tace Ayyya anesa kike, ai irin wannan zuwan yanzu ande da se kunyi waya ai kishiga ki sha ruwa ki huta
"tace bakomai na gode idan tazo agaishe ta
"matar tace tom
Ta fice'bata so ba taso, tayiwa kawan ta ta kallo yaushe gamo.
Awalwalan ta ta shigo gidan yau fandau harda sallama da mamaki mutane gidan suka amsa dan ba tafiye sallama almajirai ne suke ta layin karban abin ci ba Fanta da Bagaji sune suke rabon ta raba gife tawuce
Atsakar gida ta tadda maman ta tana ta lalumen han yan banda ki da sandan ta da sauri ta kara sa inda take ta ka ma sandan ta kaita tana tsaye akan ta tagama suka fito ta kaita inda dake alwalan dan azahar tayi ta ita kuma ta shige daki ta boye ledan cikin jakan ta ta fito da wayan shima tabo ye cikin rigan ta tashi alwalan tayi sallah tafita shara dan yau
*sharan tane har ta fara shara taji wannan wayan yana k'ara Allah ya temake ta bawan da yaji yayi saurin fita a gidan.
-hadim xaune kusa da mijin ta sani ne a kujera da yake fuskan tan nasu
Nabil yayi gyaran murya
"sani kasan