Showing 144001 words to 147000 words out of 173829 words

Chapter 49 - Auren Kwangila Book 1 Hausa Novel Complete

11 Dec 2024

1151

yan kwanakin nan

Fargabanta guda kardai ace maganar Mamy ta tabbata qila yagaji da wulaqancinta ya haqura zai nemi wata

Wani irin abu takeji a zuciyarta tokare wanda tarasa menene Kwata Kwata ba abinda ke mata dadi, yawun bakinta ma dakyar take hadesu saboda abinda ke tsaye a maqoshinta

Sai gashi itada bata zama falo yau yini tayi cikinsa tana kallo wanda a zahiri batamasan me akeyi a film dinba hankalinta nacan wani waje...✍️

Kuyi hqr ba editing👏

Ummin fasihu🧚🏻‍♀️

👰🏻🤵🏻AUREN KWANGILA🤵🏻👰🏻
(Contract marriage)

Story written by Ashaanty love💖
(Ummin fasihu)

095

Ahaka suka samu suka ida saukowa falon wanda yake dirim sai dan dim light blue colour dayadan haska falon

Direct kitchen suka nufa, ashraf ya bude kofar ya matsamata ta shiga sannan yabi bayanta tareda maido kofar ya rufe.

Kunna kwan wutan kitchen din yayi ya hangota daga can nesa tana kallonshi

Daga mata gira daya yayi alamun kallon fa?

Janye idanu tayi ta kalli wani 6arin kafin tace
"I think basai an rufe kofar ba"

Daga gira daya yayi kafin yace
"Kinaso tsautsayi yasa ummy ta sauko ta hango kitchen din da haske? Inkuma bakiso dan sai a bude kofar a kashe wutan saina haska phone dina" yafada yana yunqurin kashe wutan kitchen din

"No, ka barshi kawai" tayi saurin dakatar dashi da hakan sannan ta juya tanufi inda qaramin electric kettle yake ta fiddoshi ta dauraye sannan ta zuba ruwa ciki tayi plugging dinshi jikin socket

Duk abinda take yana nan zaune kan fridge yana binta da kallo duk inda tayi yanajin wani nishadi a zuciyarshi

Haka saudart taita kiciniyar hada coffee din saidai duk abinda take fuskarnan a kumbure take kamar mai shirin yin bindiga yayinda can qasan ranta take danasanin nacewa datayima ummy akan tabarta tayi girkin

In less than 10mins tagama hada black coffee din ta juye a mug ta Dora a saucer ta azasu bisa wani qaramin tray sannan ta dauka tajuyo tanufoshi dasu.

Kallon dai dayake mata ya cigaba dayi harta qaraso wajenshi ta Dora dan tray din saman fridge din kusadashi sannan ta juya zata wuce

Cafke hannunta yayi hakan yasata tsayawa batareda ta juyoba

"Ina zaki bayan baki gamaba?"

Juyowa tayi ta gallamashi harara batareda tasan sadda tayi hakan ba tace
"Menene kuma? Kace na hadamaka coffee na hada, what again?"

"Menene deal dinmu? Zaki hada coffee kikaimin apartment dina ko ba hakaba? Nan yayimaki kama da apartment dina?"

Wani malolo ya taso ya tokarewa saudart maqoshi, fizge hannunta tayi afusace tasake juyawa zata wuce

Shan gabanta yayi saurin yi yana cewa
"Where did you think you're going?"

"Look mallam wai what's wrong with you ne? You said I should make you a cup of coffee, nayi kuma yanzu saika qirqiro wani abin? What exactly did you want from me?" Tafada atsakankanin haqoranta cikin fushi fuskarta na dayi jaja jaja

"I want you to fulfill our deal, meyasa kika amince bayan kinsan you can't do it? Ni ba ruwana, I want my coffee in my room, final"

Tsayawa tayi tana kallonshi tinda yafara harya kai aya sannan tayi Ajiyar zuciya tace
"If not?"

Matsowa yaqara yi dab da ita sannan yace
"If not mu kwana anan"

Kallonshi takeyi, a yanayin dayake bataga alamun wasa ba a tattare dashi kuma taga alamun zai iya din besides ita zata kwan aciki don bashida asara Sam

Juya idanuwanta tayi tana cije lips kafin tace
"Ok I promised zan kawomaka amma gobe, kaga yanzu dare yayi and ummy can wake up at any moment ta leqomu, please let me go I promised zan kawomaka wani gobe, ok?" Tafada cikin rarrashi kamar irin tanama yaro wayau

Daga idanu yayi sama yana kallon saman ceiling kamar mai shawara hakan yasata qara cewa
"You see yau da gobe duk dayane, it's just some hours to go, I promised zan kawomaka har dakin" tafada a tausashe burinta kawai tayi convincing dinshi ya yarda kota huta

Yatsarshi manuniya yasa a baki yana cizonshi still idanunshi sama yana tunani, itadai saudart kallonshi take tana addu'ar Allah yadorata kanshi

Sauke hannun yayi ya kalleta yana dan yamutse fiska sannan yace
"Promise?"

Har tarar numfashinshi take wajen fadin
"Yes..yes promise" tana dan wara dara daran idanunta

"Ok amma remember promise bashi ne and I don't forgive debt"

"Yes I know" tabashi amsa

"Good, now give me the coffee"

Abinka ga mai nema babu musu ta qarasa fridge din ta dauko mug din tadawo ta bashi

Amsa yayi yana kallonta, juyawa tayi ta nufi kofa da sauri don a qagare take taganta daki

Jin kamar ana binta yasata tsayawa tareda juyowa

"Zan rakaki ne" yafada yana dan daga hannuwa

Batace komaiba tajuya taci gaba da tafiya shima yabiyota saida yakashe wutar kitchen din sannan yafito ya rufe kofar sannan yabiyo bayanta don hartayi Rabin stairs don sa6anin dazu yanzu da sauri take tafiya jitake kamar ummy zata fito su hade ne.

Dakyar tasamu ta ida hayewa tayi saurin nufar kofar su ta bude tq maida ta rufe batareda ta tsaya sake mashi kallo biyu ba ta danna sakata sannan takoma ta jingina da kofar tana sauke wata wawuyar Ajiyar zuciya.

Murmushi yasaki sannan ya kada kai ya juya yafara sauka qasa yana sipping din coffee dinshi

Sosai yayi missing din coffee dinta hakan yasashi gamawa dashi cikin dan qanqanin lokaci ya maida mug din kitchen ya rufo ya fito ya nufi apartment dinshi cikin nishadi.

Tashi tayi daga jinginar datayi a qofar tana sake sauke wata Ajiyar zuciyar sannan ta nufi gadon tana kallon baby data kanannade acikin bargo tanata shar6ar barcinta hankali kwance

Girgiza kai tayi tana mammakin irin wannan barcin nata, wannan tasan har asace bazata saniba

Cire zumbuleliyar hijab dinta tayi ta ninke ta maida wardrobe sannan ta zagaya dayan gefen ta haye gadon tajawo bargon dakyar ta lullu6e kasamcewar duk baby ta kanannade ciki sannan ta lumshe idanu

Ga mammakin ta jitayi barcin yaqi zuwa, saima abubbuwan sasuka faru dazun keta dawomata a kwanya

Tunawa tayi da yadda yasa yatsa baki dazun yana kallon sama alamun tunani saikace wani yaro da yadda yawani yamutse fiska yana ta6ula baki

Girgiza kai tayi, tun ba yau ba tasan shi da wannan sakatar amma tana mammakin yadda shagwa6a kemishi kyau bayan shi namijine.

Wait... Kyau? Yaushe ma tafara tantance kyaunshi? Tambayar datayi ma kanta kenan

No, su6utar tunani ne, bazai ta6a yimata kyau a idanu ba bare harya burgeta, taqarasa zancen zucin tana murguda baki ita kadai

*remember promise bashi ne and I don't forgive debt*

Maganarshi ta dazun ta dawomata

Murmushi tadan saki na gefen tana dan daga gira tace
"Then I'll break your record"

Ta jima ahaka tanata tunane tunane wanda duk na abubbuwan dasuka faru yaune kafin barci ya sadado ya figeta batareda ta saniba

Can cikin barci taji kamar ana tashinta, yamutse fuska tayi tana qara damkar bargon jin kamar za'a janye

"Wohoho aunty wai wannan wane irin barci ne haka?" Inji baby tana qara janye bargon

Dakyar saudart ta bude idanunta dasukayi mata nauyi ta kalleta

"Haba aunty wannan barci kamar na mutuwa? Lallai yaya zaisha fama, kinsan ko tun yaushe nake tadaki?"

Harara saudart ta gallamata tana miqewa zaune, wai nacikin Masai ne zai cewa na waje ka taka kashi.

Miqa tayi tanajin kamar tasake komawa ta kwanta don kwata kwata barcin be isheta ba jitake kamar yanzu ta kwanta aka sake tadata

Saukowa tayi daga kan gadon tanufi toilet jin wasu wuraren har an fara assalatu.

Alwalla ta dauro sannan tadawo dakin ta saka hijab tazo ta tsaya kusada baby data fara sallarta itama ta kabbarta nata tashiga yi.

Yau bata tsaya azkar din safe data saba ba tana gamawa tayi yan addu'o'i ta shafa ta miqe ta cire hijab dinta ta koma kan gado

Girgiza kai baby dake zaune kan sallaya tana azkar tayi tana mammakin irin wannan barcin nata

Ba ita ta sake farkawa ba sai wajajen 10 na safe

Tashi tayi zaune tana karanto addu'ar tashi tana miqa at the same time.

Kallon gefe tayi taga baby ce kwance itama tana shar6ar barcinta.

Komawa tayi ta jingina da jikin gado tana mammakin mafarkin datayi yanzu.

Wai ashraf ne ke nemanta akan tazo ta kawomashi coffee dinshi as promised shine ta shigo daki aguje ta boye gefen gado tsakanin bedside locker da gadon tareda rufe bakinta da hannu bibbiyu donma kartayi kwakwarrar motsi

Batafi seconds biyu ba da buya sai gashi shima ya shigo dakin yana waige waigen nemanta

Qara lafewa tayi tareda qara toshe bakinta ganin yadda yakebin lungu da saqo yana nemanta.

Saida yagama hange hangenshi be gantaba ya haqura yanufi kofa

Ganin haka yasata sauke Ajiyar zuciya 6oyyaya cikin jindadin rashin ganinta

Saida Yakama handle din kofar zai bude kamar ance ya waigo sai suka hada ido da ita a inda take

Hakan yasata saurin miqewa tsaye tana sakin qara wanda yayi daidai da farkawarta.

Ajiyar zuciya ta sauke bayan tagama tuno mafarkin tana mammakin yadda abinda yafadi jiya ya tsaya mata arai har tayi mafarkinshi don dama ita idan Abu ya tsayamata arai sosai saitayi mafarkinshi

Tashi tayi ta sauko daga gadon tanufi toilet don tayi freshen up

***

Ringing din wayarshi ya sashi dakatawa daga tsane jikinshi dayake da qaramin towel din hannunshi

Nufar mirror yayi yajawo wayar yaduba, ta6e baki yayi ganin mai kiran

Saida takusan katsewa sannan ya daga ya kara a kunne yace
"Uhum?"

"Ango! Ango!! Ango!!! Ango kasha qamshin ne koko dasaura?" Inji sadeeq cikin shaqiyanci

Tsaki ashraf yaja yace
"Fadi abinda zaka fadi am busy right now"

"Inyee? Ka fadi hakan Ai amma wajen neman taimako ka iya marairaicewa kana qanqan da kai kamar dan maula"

"Mtcheew, kamar yadda nafada maka dazu am busy so idan bakada abin fada kindly hang the call"

"You're busy doing what?" Sadeeq ya tambaya in a naughty way

"Bansàniba"

"Kar Allah yasa kasani, dullie kawai wanda besan arziqiba" inji sadeeq cikin son qular dashi

"Naji nagode, Ai kai kasan shi ko? Hakan Ai ya wadatar" ya amsa in an i-dont-care mannar

"Mtcheew ba laifinka bane, laifinane Dana kiraka"

"Gwara daka gane hakan, gwauro kawai"

"Gwauraye dai"

"Kana hauka, waye gauron, kai bakama ji kunyar fadin haka ba"

"Kunyar me? Ba gaskiya bane?"

"Oho dai, idan zaka ajiye shiririta kayi aure ka aje kayi don na kusan Barin mu'amala da gwauro" yafada yana taje kanshi

"Hmm wai kura zatacema kare maye, kai har kanada bakin yima wani gori? Aikin banza kawai bansan abinda yasama na kirakaba at the first place, mtcheew mood spoiler kawai" yana kaiwa nan ya katse wayar
I

👰🏻🤵🏻AUREN KWANGILA🤵🏻👰🏻
(Contract marriage)

Story written by Ashaanty love💖
(Ummin fasihu)

095

Ahaka suka samu suka ida saukowa falon wanda yake dirim sai dan dim light blue colour dayadan haska falon

Direct kitchen suka nufa, ashraf ya bude kofar ya matsamata ta shiga sannan yabi bayanta tareda maido kofar ya rufe.

Kunna kwan wutan kitchen din yayi ya hangota daga can nesa tana kallonshi

Daga mata gira daya yayi alamun kallon fa?

Janye idanu tayi ta kalli wani 6arin kafin tace
"I think basai an rufe kofar ba"

Daga gira daya yayi kafin yace
"Kinaso tsautsayi yasa ummy ta sauko ta hango kitchen din da haske? Inkuma bakiso dan sai a bude kofar a kashe wutan saina haska phone dina" yafada yana yunqurin kashe wutan kitchen din

"No, ka barshi kawai" tayi saurin dakatar dashi da hakan sannan ta juya tanufi inda qaramin electric kettle yake ta fiddoshi ta dauraye sannan ta zuba ruwa ciki tayi plugging dinshi jikin socket

Duk abinda take yana nan zaune kan fridge yana binta da kallo duk inda tayi yanajin wani nishadi a zuciyarshi

Haka saudart taita kiciniyar hada coffee din saidai duk abinda take fuskarnan a kumbure take kamar mai shirin yin bindiga yayinda can qasan ranta take danasanin nacewa datayima ummy akan tabarta tayi girkin

In less than 10mins tagama hada black coffee din ta juye a mug ta Dora a saucer ta azasu bisa wani qaramin tray sannan ta dauka tajuyo tanufoshi dasu.

Kallon dai dayake mata ya cigaba dayi harta qaraso wajenshi ta Dora dan tray din saman fridge din kusadashi sannan ta juya zata wuce

Cafke hannunta yayi hakan yasata tsayawa batareda ta juyoba

"Ina zaki bayan baki gamaba?"

Juyowa tayi ta gallamashi harara batareda tasan sadda tayi hakan ba tace
"Menene kuma? Kace na hadamaka coffee na hada, what again?"

"Menene deal dinmu? Zaki hada coffee kikaimin apartment dina ko ba hakaba? Nan yayimaki kama da apartment dina?"

Wani malolo ya taso ya tokarewa saudart maqoshi, fizge hannunta tayi afusace tasake juyawa zata wuce

Shan gabanta yayi saurin yi yana cewa
"Where did you think you're going?"

"Look mallam wai what's wrong with you ne? You said I should make you a cup of coffee, nayi kuma yanzu saika qirqiro wani abin? What exactly did you want from me?" Tafada atsakankanin haqoranta cikin fushi fuskarta na dayi jaja jaja

"I want you to fulfill our deal, meyasa kika amince bayan kinsan you can't do it? Ni ba ruwana, I want my coffee in my room, final"

Tsayawa tayi tana kallonshi tinda yafara harya kai aya sannan tayi Ajiyar zuciya tace
"If not?"

Matsowa yaqara yi dab da ita sannan yace
"If not mu kwana anan"

Kallonshi takeyi, a yanayin dayake bataga alamun wasa ba a tattare dashi kuma taga alamun zai iya din besides ita zata kwan aciki don bashida asara Sam

Juya idanuwanta tayi tana cije lips kafin tace
"Ok I promised zan kawomaka amma gobe, kaga yanzu dare yayi and ummy can wake up at any moment ta leqomu, please let me go I promised zan kawomaka wani gobe, ok?" Tafada cikin rarrashi kamar irin tanama yaro wayau

Daga idanu yayi sama yana kallon saman ceiling kamar mai shawara hakan yasata qara cewa
"You see yau da gobe duk dayane, it's just some hours to go, I promised zan kawomaka har dakin" tafada a tausashe burinta kawai tayi convincing dinshi ya yarda kota huta

Yatsarshi manuniya yasa a baki yana cizonshi still idanunshi sama yana tunani, itadai saudart kallonshi take tana addu'ar Allah yadorata kanshi

Sauke hannun yayi ya kalleta yana dan yamutse fiska sannan yace
"Promise?"

Har tarar numfashinshi take wajen fadin
"Yes..yes promise" tana dan wara dara daran idanunta

"Ok amma remember promise bashi ne and I don't forgive debt"

"Yes I know" tabashi amsa

"Good, now give me the coffee"

Abinka ga mai nema babu musu ta qarasa fridge din ta dauko mug din tadawo ta bashi

Amsa yayi yana kallonta, juyawa tayi ta nufi kofa da sauri don a qagare take taganta daki

Jin kamar ana binta yasata tsayawa tareda juyowa

"Zan rakaki ne" yafada yana dan daga hannuwa

Batace komaiba tajuya taci gaba da tafiya shima yabiyota saida yakashe wutar kitchen din sannan yafito ya rufe kofar sannan yabiyo bayanta don hartayi Rabin stairs don sa6anin dazu yanzu da sauri take tafiya jitake kamar ummy zata fito su hade ne.

Dakyar tasamu ta ida hayewa tayi saurin nufar kofar su ta bude tq maida ta rufe batareda ta tsaya sake mashi kallo biyu ba ta danna sakata sannan takoma ta jingina da kofar tana sauke wata wawuyar Ajiyar zuciya.

Murmushi yasaki sannan ya kada kai ya juya yafara sauka qasa yana sipping din coffee dinshi

Sosai yayi missing din coffee dinta hakan yasashi gamawa dashi cikin dan qanqanin lokaci ya maida mug din kitchen ya rufo ya fito ya nufi apartment dinshi cikin nishadi.

Tashi tayi daga jinginar datayi a qofar tana sake sauke wata Ajiyar zuciyar sannan ta nufi gadon tana kallon baby data kanannade acikin bargo tanata shar6ar barcinta hankali kwance

Girgiza kai tayi tana mammakin irin wannan barcin nata, wannan tasan har asace bazata saniba

Cire zumbuleliyar hijab dinta tayi ta ninke ta maida wardrobe sannan ta zagaya dayan gefen ta haye gadon tajawo bargon dakyar ta lullu6e kasamcewar duk baby ta kanannade ciki sannan ta lumshe idanu

Ga mammakin ta jitayi barcin yaqi zuwa, saima abubbuwan sasuka faru dazun keta dawomata a kwanya

Tunawa tayi da yadda yasa yatsa baki dazun yana kallon sama alamun tunani saikace wani yaro da yadda yawani yamutse fiska yana ta6ula baki

Girgiza kai tayi, tun ba yau ba tasan shi da wannan sakatar amma tana mammakin yadda shagwa6a kemishi kyau bayan shi namijine.

Wait... Kyau? Yaushe ma tafara tantance kyaunshi? Tambayar datayi ma kanta kenan

No, su6utar tunani ne, bazai ta6a yimata kyau a idanu ba bare harya burgeta, taqarasa zancen zucin tana murguda baki ita kadai

*remember promise bashi ne and I don't forgive debt*

Maganarshi ta dazun ta dawomata

Murmushi tadan saki na gefen tana dan daga gira tace
"Then I'll break your record"

Ta jima ahaka tanata tunane tunane wanda duk na abubbuwan dasuka faru yaune kafin barci ya sadado ya figeta batareda ta saniba

Can cikin barci taji kamar ana tashinta, yamutse fuska tayi tana qara damkar bargon jin kamar za'a janye

"Wohoho aunty wai wannan wane irin barci ne haka?" Inji baby tana qara janye bargon

Dakyar saudart ta bude idanunta dasukayi mata nauyi ta kalleta

"Haba aunty wannan barci kamar na mutuwa? Lallai yaya zaisha fama, kinsan ko tun yaushe nake tadaki?"

Harara saudart ta gallamata tana miqewa zaune, wai nacikin Masai ne zai cewa na waje ka taka kashi.

Miqa tayi tanajin kamar tasake komawa ta kwanta don kwata kwata barcin be isheta ba jitake kamar yanzu ta kwanta aka sake tadata

Saukowa tayi daga kan gadon tanufi toilet jin wasu wuraren har an fara assalatu.

Alwalla ta dauro sannan tadawo dakin ta saka hijab tazo ta tsaya kusada baby data fara sallarta itama ta kabbarta nata tashiga yi.

Yau bata tsaya azkar din safe data saba ba tana gamawa tayi yan addu'o'i ta shafa ta miqe ta cire hijab dinta ta koma kan gado

Girgiza kai baby dake zaune kan sallaya tana azkar tayi tana mammakin irin wannan barcin nata

Ba ita ta sake farkawa ba sai wajajen 10 na safe

Tashi tayi zaune tana karanto addu'ar tashi tana miqa at the same time.

Kallon gefe tayi taga baby ce kwance itama tana shar6ar barcinta.

Komawa tayi ta jingina da jikin gado tana mammakin mafarkin datayi yanzu.

Wai ashraf ne ke nemanta akan tazo ta kawomashi coffee dinshi as promised shine ta shigo daki aguje ta boye gefen gado tsakanin bedside locker da gadon tareda rufe bakinta da hannu bibbiyu donma kartayi kwakwarrar motsi

Batafi seconds biyu ba da buya sai gashi shima ya shigo dakin yana waige waigen nemanta

Qara lafewa tayi tareda qara toshe bakinta ganin yadda yakebin lungu da saqo yana nemanta.

Saida yagama hange hangenshi be gantaba ya haqura yanufi kofa

Ganin haka yasata sauke Ajiyar zuciya 6oyyaya cikin jindadin rashin ganinta

Saida Yakama handle din kofar zai bude kamar ance ya waigo sai suka hada ido da ita a inda take

Hakan yasata saurin miqewa tsaye tana sakin qara wanda yayi daidai da farkawarta.

Ajiyar zuciya ta sauke bayan tagama tuno mafarkin tana mammakin yadda abinda yafadi jiya ya tsaya mata arai har tayi mafarkinshi don dama ita idan Abu ya tsayamata arai sosai saitayi mafarkinshi

Tashi tayi ta sauko daga gadon tanufi toilet don tayi freshen up

***

Ringing din wayarshi ya sashi dakatawa daga tsane jikinshi dayake da qaramin towel din hannunshi

Nufar mirror yayi yajawo wayar yaduba, ta6e baki yayi ganin mai kiran

Saida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login