Showing 156001 words to 159000 words out of 173829 words
ta waist yayi pulling dinta ajikinshi
Luu tafada a qirjinshi tana rintse idanu sanaddiyar shock dayabi ilahirin jikinta asanaddiyar waist dinta daya ta6a
Luma yatsunshi biyu yayi a kwarin waist dinta hakan yasata zabura bashiri tana riqeshi
"Oh my God, please stop"
Murmushin gefen baki yayi don tun ranan yagano nan na daya daga cikin weak point dinta
"Then eat" yafada yanayi kamar zai qara sa yatsa awajen
Hakan yasata saurin kada mashi Kai alamun ta yarda zataci
Kaimata yayi abaki, babu yadda ta iya hakan yasa ta bude bakin tadan cira tahau taunawa ahankali
Duk yadda taso ya saketa taci dakanta yaqiya dole ta haqura yacigaba da bata tana jikinshi
Saida taci sosai don qin kyaleta yayi saida ya tabbatarda ta qoshi sannan ya kyaleta ta sauka daga jikinshi tana sauke Ajiyar zuciya
Sai a sannan shima yasamu zarafin cin kayan, saida yayi nak sannan ya kora da milk din mai sanyi
Duk abinda yake saudart na zaune kai a sadde
Tattara kayan yayi sannan yaba saudart umarnin tayi wanka ta chanza yana zuwa
Saida taji alamun yafita sannan ta sauke Ajiyar zuciya
Tashi tayi kamar yadda yace tashige toilet donyin wankan don itama tana buqatar hakan
Tadan jima a toilet din sannan tafito daure da towel qarami tana yan ra6e ra6e
Ganin be dawo ba yasa tayi saurin nufar closet dinta ta bude taciro wata long hijab tazura sannan tashiga shiryawa ata cikin hijab din
Saida tagama shirinta harta yi yana shafe shafenta na mai da humrori masu qamshi ta zauna a gefen gado sannan yashigo
Dagowa tayi ta kalleshi sannan ta sunkuyar dakai tana amsa sallamarshi
Da alama shima wankan yayi don harya chanza shiga zuwa farar jallabiya
"Kinyi alwalla?" Ya tambayeta yana kallonta
Girgiza kai tayi batareda ta dagoba
"To jekiyi"
Tashi tayi ahankali tanufi toilet din kamar wanda kwai yafashemawa aciki
Koda tadawo harya shimfida sallaya yana zaune akai
Ganinta yasashi miqewa itakuma ta qaraso bayan shi ya kabbara sallah yajasu sallar raka'a biyu ta nuna godiya ga Allah (s.w.t) daya nunamusu wannan ranar
Saida suka gama sannan yajuyo ya dafe kanta yashiga kwararo musu addu'o'i wanda ita kanta saida tayi mammaki don batayi tunanin yanada ilimin addini irin haka ba
Saida yagama sannan yasake daga hannayenshi sama yashiga roqamusu zaman lfy da zuri'a masu albarka
Sai a sannan yafara mata tambayoyi gameda addini itakuma tana amsawa calmly, sosai yaji dadin hakan harsaida hakan ta nuna a fuskarshi
Bayan wannan suka tashi suka nade sallayoyin ya amsa ya maidasu a closet
Ganin yana neman cire jallabiyar agabanta yasata kauda Kai da sauri
Shiko ko ajikinshi, cire jallabiyar yayi yarage daga shi sai short nicker da singlet ya haye gado yana sauke qayyataccen net din dake maqale na gadon qasa wanda ya sauko yarufe koina ya qara qawata gadon
Saudart wayancewa tayi da shiga toilet saida ta dade sosai sannan tafito tana tafiya ahankali
Dayan side din gadon tawuce ta daga net din tashiga ta zauna a darare
Ganin beko motsaba yasata kwantawa tana qudundunewa cikin hijabinta
She's feeling so nervous ga tarin fargabanta dake ranta, komai ganinshi take kamar a mafarki, tunda take bata ta6a kwana same daki, same bed da namiji ba saigashi yau gata fa namiji a gado daya, namijin ma mijinta, mijintan wai ashraf, Ashraf da ada batada maqiyi sama dashi, shine mijinta wanda ahalin yanzu idan tace bata sonshi to tayi qarya.
Ita kanta batasan sanda tafara sonshi ba saidai tagano hakan ne alokacinda yadanyi nesa daita na kwana biyu agidan ummy
Alokacin tagane ainahin me takeji gameda shi don wani matsanancin kewa da kishinshi taji tanaji a lokacin har...
Zancen zucinta ya katse jin mutum ya kwanto bayanta ta ziro hannunshi ta cikinta ya rungumeta
Tsit tayi tana qara qanqame jikinta gabanta na tsananta faduwa
Jitayi yana neman cire hijab dinta hakan yasa taqara riqeta
"Shhh I mean no harm, kawai sonake kisha iska ne" taji yayi wishpering a kunnenta
Haka yaita lalla6ata harya samu ya rabata da hijab din
Ahankali yafara romancing dinta romance mai birkice lissafiñ mace
Kan kace me lantarkin ta yaja sosai, koina na jikinta yadau chaji
Saida yaga yagama birkitama diyar mutane lissafi sannan yanemi shiga the main the main😜
Ganin hakan yasani jan doyoyin qaffafuna na fice masu adaki tunkafin suyi disvirgin din idanuna🤪
No editing👏
Ummin fasihu🧚🏻♀️
🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)
Story written by Ashaanty love💖
102
Cikin barci Abu mai dan gumi na kai kawo a kumatunta
Dan yatsine fuska tayi tana dan motsawa alamun bataso amma hakan be hana jin shafarba
Ahankali tafara bude nannauyan idanunta da suka dan kumbura
Caraff ta hada idanu dashi zaune gefen kanta yana cigaba da shafamata kumatunta murmushi a fuskarshi
Saurin maida idanun tayi ta rufe gamm cikin wata matsananciyar kunya dabata ta6a jinta ba yayinda abubbuwan dasuka faru adaren jiya suka shiga flashing a kwakwalwarta
Daren jiya dare ne na tarihi agareta, daren da bazata ta6a mantawa dashi ba, daren da ta cika burinta na mallakawa wanda ya cancanta kanta Wato mijin aurenta na sunna
Dukda ba qaramar wuyaba tasha amma taji dadi, taji dadi Allah yabata ikon bama mijinta kyautar da ba zai ta6a gogewa a kwakwalwarshi ba, taji dadi da Allah ya kareta tsawon rayuwarta har zuwa rana irinta jiya, don wannan bakomai bane face kariyar Allah domin yanmata ire irenta da dama bai basu damar haka ba, wasu sun rasa nasu mutuncin sanadin rudin shedan wasu kuma an Kwata da qarfin tsiya, ita da Allah ya tseratar mezai hanata gode mashi?
*Budurci* mutuncin mace ne, duk macen da ta rasa nata ga wani ba mijinta tayi asara, domin babu babbar kyauta dazata sa kizama mai qima a idon miji na har abada kamar yasameki dall a leda ya kasance shi zai 6areki
Yanmata akula, adage da neman kariyar Allah kuma a riqe mutuncin kai don budurci idan ka rasashi ka rasashi kenan bazai ta6a dawowa ba ko me zakiyi, Allah yacigaba da tsaremana mutuncin mu dama kanmu baki daya (amin)
Ganin hawaye na gangarowa ta ruffafun idanunta yasashi rudewa yayi saurin dagota jikinshi
"Oh my... Am so sorry, nine ko? Am sorry, inane kemiki ciwo?" yafada cikin sigar lallashi
Bata ce komaiba sai lafewa datayi a broad chest dinshi hannunta dafe da blanket din jikinta don she's still naked
Kissing din kanta yayi ya dago fuskarta yashiga bin every nook and cranny din fuskar da kisses cikin tsananin shauqin so da qauna
Sake maidata yayi qirjinshi ya rungume gamm kamar wanda za'a kwacemawa
"Allah ya albarkaci rayuwarki mi-lady, Allah ya daukakaki yacigaba da kasamcewa tare dake, haqiqa nayi sa'ar mata ta gari wanda zata zama uwa ta gari ga yayana, wanda zata dora yayana bisa tarbiyya inganttaciya.
Saudart... Bansan me zance mikiba, tabbas ke kyauta ce agareni daga Allah, Dana rasaki da ba qaramar asara nayiba
Na nufeki da sharri ke kin sakamin da alhairi, bansan me zan cemiki ba, bankuma San dawace kalma zan baki haquri ba akan abubbuwan danayimiki abaya, am ashamed of myself, please do forgive me" ya qarashe cikin sanyi
Saudart dake lafe a qirjinshi tana sauraranshi ga wani sanyi dake ratsa zuciyarta saboda kalamanshi ta lumshe idanu ta bude cikin jindadi
Dago fuskarta taji anyi hakan yasa ta kalleshi saikuma ta sauke idanunta qasa
"Please forgive me" yafada yana shafa kumatunta tenderly
Murmushi tadanyi sannan ta dago ta kalleshi
"I've done that, nariga na yafema tun lokacin da naji kayi hakan ne a rashin Sani, nima ka yafemin abinda nayi mak..."
Katseta yayi ta hanyar rungumeta matakam cikin tsananin farinciki yace
"I love you so very muuuuch" yafada yana showering dinta da kisses ata koina ganin abin nashi yawuce makadi da rawa yasata fara neman sauka ajikinshi tana qara qanqame bargonta
Dariya yayi mata ya lakace mata hanci sannan yatashi yacire jallabiyarshi yana kallon yadda tawani saurin kauda Kai, murmushi yayi cikin zuciyarshi yana cewa dolene ma yaciremata wannan kunyar
Toilet yanufa ya hadamata ruwan dumi sosai sannan yadawo wajenta
Saida akasha daga sosai sannan ta yarda ya dauketa shima saidai ya hada daita da blanket din wai be gananmata jiki
Shidai banda Dariya babu abinda yakemata
Cikin toilet dinma saida yasha fama kafin ta zauna ruwan sai kukan shagwa6a takemishi dukta rikita dan mutane
Saida ya canzamata ruwa sau uku sannan yabarta tayi wankan tsarki sannan ya nadota a towel kamar jaririya ya maidota daki ya dorata kan gado
Fiddomata jallabiyar mata yayi tareda hijab ya ajiyemata sannan ya fita
Ganin yafita yasata tashi tana dan cije qasan lips ta zira kayan sannan ta tada sallah
Koda tagama ta dade tana kwararo addu'o'i ga aurensu sannan tashafa
Tana zaune tana danna counter ashraf yashigo dakin dauke da tray
Kallo daya tayimashi ta dauke kai don sosai take kunyar kallonshi babu kayan kirki ajikinshi, daga shi sai boxer da singlet, ita da don tatace daya maida jallabiyarshi
Ajiye tray din yayi a gefenta ya tashi ya dauki sabbin toothbrush biyu ya cirosu ya matsa toothpaste sannan yabata daya
Tare sukaje sukayi brush din sannan suka dawo suka zauna
Bubbude abubbuwan daya kawo yayi yana tambayarta me takeso
Da mammaki take kallon kayan, tea ne a flask sai Irish da kwai yayi gwanin kyau sai rolled fried egg
Dagowa tayi ta kalleshi ya kashe mata ido daya yana dagamata gira daya
Murmushi tayi kawai ta sauke idanunta qasa
Hada masu tea din yayi niyyar yi ganin hakan yasa ta kar6a zatayi ya hanata acewarshi beson ta wahala
Kakkauran tea ya hadamasu sannan ya subamasu Irish din a plate daya ya dora rolled egg din gefe da gefe
Itadai kallonshi take wani abin nashi na bata Dariya ganin yadda yazage yana aiki kamar mace
Wannan karonma saida ya tilastata taci sosai sannan sukasha ruwa suka koma suka kwanta don haryanzu akwai barci a idanunsu
Basu jima da kwanciya ba barci mai dadi yayi awon gaba dasu
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
A yan kwanakin nan saudart taga gata, wanda bata ta6a hasasoma kantaba awajen ashraf, jiyake da its kamar me?
Koda yaushe cikin tarairayarta yake yana bata kulawa, be bari tayi komai don sai daga baya ganin abin naso yayi yawa tafarayi dukda beso hakan ta haqura
Saidai duk abinda takeyi yana maqale daita kamar bindi tun tana kunyarshi harta daina don ashraf marar kunya ne na bugawa a news ammafa injita
Harka kau tunda yadaga mata qafa na kwana biyu tadan huta ya koma mata, sai a sannan tagane tanada aiki ja agabanta don ta lura don son harka ne sosai hakan yasa itama bata wasa ta wannan fannin gyara kanta take sosai shiyasa gatanan kullum zaiii
Kuma tana qoqarin ganin duk lokacin da yazo da buqatar shi bata gwasaleshi ba, she's always ready to make her husband happy hakan ke qara sa qaunarta na qara linkuwa a zuciyarshi
***
Tsaye take tana motsa dambun naman dake cikin kasko while shikuma yana gefen kitchen din zaune bisa freezer ya rungume hannayenshi a qirji yana kumburi wai da bala'i fushi yake ta hanashi ya tayata aiki wanda da taya aikinne da dasauki don maqale mata yake yama hanata aikin gabadaya, shine don tace yau batason taikon shine yake fushi
Qara Satan kallonshi tayi tana qumshe dariyarta ganin yadda yake cika yana batsewa, girgiza kai tadanyi acikin zuciyarta tana cewa A.A rigima
"Sweet yanaji kayi shiru?" Tafada tana dan waigowa
Harararta yayi sannan ya dauke kai still hannayenshi rungume a qirji
Dariya yabata hakan yasata darawa sannan tace
"Haba gogana waya ta6amin zumana?"
Dukda yaji dadin zumar data kirashi don duk sanda takeson sashi Dariya haka takecemashi don hakan na sa kanshi fasuwa sosai
Kauda Kai yayi don karta ga murmushin shi tama dauka ya huce
"Kaji honey?" Tafada a shagwa6e
Juyowa yayi ta watsa mata harara sannan yace
"Ni kibar damuna, ba ke kikace nima intafi inbaki wuri ba wai ina damunki?"
Waro idanunta tayi harda dafe baki
"Yaushe nace hakan?" Tafada tana qara wara manyan idanunta
Harararta yasake yi sannan yace
"Bansàniba"
"Haba Zuma, cewafa nayi kaje ka huta"
"Ai shine nike hutawan ko?" Yafada yana hura hanci
"To saikuma kayi shiru ba labari ba komai kamar kurma gakuma hannayen daka runguma aqirji ko nauyi bakaji" tafada tana qumshe Dariya ganin yadda yake kallonta yana muzurai
"Ina ruwanki? Aidai hannu nawane kuma qirjin nawane kibari saina axa anaki saikiyi qorafin kuma bakin nawane banga damar maganar bane, shima hutawa yake" yaqarashe yana marmar da idanu wanda saida hakan yasa tafashe da dariya.
Saida tayi mai isarta sannan tace
"To? Allah yabaka haquri, yanzu dai zoka tayani da yankan cabbage na salad"
Tun kafin tagama ya watso mata wani kallo, jin tagama yasashi gyara zama yana qara rungume hannu irinna yarannan yace
"Ca6! Ai dan ba qari, nida kika kora?"
Waro idanu tayi saikuma ta marairaice tana dafe zuciya tace
"Wayyo! Kabar cewa na koreka, bakaji yadda nakeji ba, jinake kamar ana sukana anan" taqarashe tana qara dafe saitin zuciyar
Waro idanu yayi ya diro daga freezer din yazo wajenta
"Dagaske?" Yafada yana qara wara idanu
Kada kai tayi tana qara 6ata fuska
"A ina? Anan?" Yafada tana ta6a qirjinta
Saurin buge hannunshi tayi tana harararshi
Dariya ya fashe daita sosai yanufi dan fridge din dasuke aje kayan veggies yafiddo cabbage din yana cewa
"Draw kenan"
Tura baki tayi gaba tajuya tacigaba da abinda take
Anan gefenta ya dawo yafara yankan cabbage din yana tsokanarta tun bata biyemashi harta fara ramawa
Ana haka kira yashigo wayarshi, dan karkacewa yayi ya zaro wayar yaduba mai kira
Ganin mai kiran yasashi jan tsaki yaqi dagawa
Dan kallonshi saudart saikuma ta maida hankalinta ga abinda take batareda tace komaiba
Sake kira akayi bayan wancan ta tsinke
Dafe Kai yayi yana rolling din idanu
"Ka daga mana sweet" inji saudart tana kwashe dambunta
"Wlh mutuminnan yasama rayuwata ido" yafada yana yatsine fuska
Murmushi tayi don tasan ko wa yake nufi
"Dukda haka ka daga babu kyau"
Ganin zata tsinke yasashi saurin dagawa ya kara s kunne yana 6ata rai
Banji kome akace acan bangaren ba sai gani nayi yaja tsaki yace
"To meyafi raina? Dan sa ido kawai"
Shiru yaqarayi alamun ana magana ta dayan a 6angaren sannan yace
"Sosai ma, gatanan ma tana jinka"
Jin hakan yasata dagowa ta kalleshi tana dagamashi alamun me yace?
Murmushi kawai yayi mata sannan yaqara cewa
"Cewa tayi kana takurama rayuwarmu fa, cema akai yadda kake gwauro haka kowama yake?"
Wara idanu saudart tayi jin qiri qiri yana shatata mata qarya
Ko me akace a wancan bangaren oho?
Sai cewa yayi
"Cewa tayi ahakan? Kaida..."
Ganin tanufoshi zata fizge wayar yasashi Jada baya yana Dariya
Zagaye kitchen din suka shigayi saudart na mashi kukan shagwa6a akan ita bata yarda shikuma yana mata Dariya
Jin hakan yasa sadeeq katse wayar tacan yana cizon yatsa
Lallai yau ashraf yamashi gori kuma zai gwadamashi yaji gorin
Kwafa yayi yacigaba da aikinshi yana kada kai...✍️
Ummin fasihu🧚🏻♀️
[12/10, 6:57 PM] +234 813 274 0349: 🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)
Story written by Ashaanty love💖
103
*A WEEK AFTER*
Zaune yake bakin gado, jikinshi sanye da farar singlet wanda ta fiddo muscles dinshi sai wando baqin three quarter
Laptop ke gabanshi yana operating sai mug din coffee dake gefenshi yana tururi, aiki yake a laptop din yanayi yana daukar mug din gefenshi yana kur6a akai akai
Jin qarar budewar kofa yasashi dagowa daga laptop din
Tsayawa sukayi suka kafe juna da kallo nawani lokaci kafin tasaki wani kafirin murmushi na gefen baki ta qaraso cikin catwalk dinta
Tana zuwa ta dauke laptop din cinyarshi ta maye gurbinta ta tareda saqalo hannunta around wuyanshi
Cusa kanshi yayi aqijinta yana shaqar qamshinta yana moaning ahankali
Ture kanshi tayi tana Dariya ahankali tana cewa
"Naughty boy"
Saurin maidota yayi a cinyarshi ganin tana neman tashi ya rungumeta gamm yace
"And where did you think you're going?"
Dan bude idanu tayi tace
"Kwantawa zanyi, ga laptop dinka kacigaba da aikinka nizan kwanta, sleepy" tafada tana hamma saikuma ta daga hannaye sama tana miqa wanda ko ba'a fadaba kasan ta tsokana ce
Rungumeta yayi sukayi rolling zuwa tsakiyar gadon ya dawo samanta ita tana qarqashinshi
"Are you trying to seduce me? Tell me" yafada yana dan cizon kunnenta in a sexy way
6ata fuska tayi tace
"Seduce kuma? Nidai kaje kacigaba da aikinka am sleepy"
"Bakiso inyi aikinba Ai"
Kafin tace wani abu ya hade bakinsu waje guda suka Lula duniyar ma'aurata
Kwance suke bayan komai ya lafa, sunja bargo ajikinsu tana kwance ajikinshi tana wasa da gashin qirjinshi
"Mi-lady wai meye sirrin ne?"
Dagowa tayi ta kalleshi sannan tace
"Sirrin me?"
Saida yayi kissing din forehead dinta sannan yafada cikin rada
"You're always sweet, kullum qara dadi kike? What's the secret behind this?"
jan gashin qirjin nashi tayi da dan qarfi hakan yasashi sakin qara
"Ouch! It hurt" yafada yana Sosa wajen
Saudart data tashi zaune tun sadda tayi mashi muguntan ta fashe da Dariya tace
"I know, dan wulaqancin saikace ina dadi?, ni abinci ce"
"A'a ke abin ci ce" yafada yana kashe mata ido in a naughty way
Fashewa da kukan shagwa6a ta fada jikinshi tana kaimashi dukan wasa a qirji
Rungumota yayi yana Dariya sosai sannan yashiga mata chakulkuli itama fashewa tayi da Dariya tana zillo tana bashi haquri
Saida ya jigatata sosai sannan ya kyaleta ta fada jikinshi suna sauke Ajiyar zuciya tare
Tana sauke numfashi ahankali tace
"Ammafa kai mugune, wlh cikina harya fara amsawa"
Dariya yayi yace
"Gakinan babbar muguwa, kiri kiri kin hanani aiki Kwata Kwata"
Waro idanu tayi tace
"Yaushe na hanaka?"
"Kin fini Sani ai Yar rainin sense kawai, kin hanani zuwa office nan dinma kin hanani kata6us, wancan anacen tun yana takuramin haryayi fushi ya qyaleni"
Dariya tasake yi kafin tace
"Ni na hanaka zuwa office?"
"Eh mana, inba keba waye? Wlh kiji tsoron Allah" yafada yana 6ata fuska kamar zaiyi kuka
Dariya tasake yi tace
"Kodai kaji tsoron Allah, halan da igiya na daureka nave bazaka fitaba?"
"Ai yamafi igiya, please saudart let's be serious ya kamata kiyi considering zancena, bekamata kinamin hakaba wlh, please jan ajin ya isa hakan"
Dan hade fuska tayi tace
"What are you talking about?"
"Kinfini Sani saudart, wai meyasa tana tado wannan maganar saiki chanza mood dinki?"
"Then kabar tadowa, final" tafada tana juyamashi baya
Kwantowa yayi kan bayanta ya zuro hannayenshi ta cikinta yaqara jawota jikinshi yace
"Saudart meyasa bazaki zama secretary dina ba akaro nabiyu? Ko haryanzu komai be wuceba awajenki?"
Lumshe idanu tayi ta bude kafin tace
"Idan komai be wuceba awajena bazanyi qaryar cewa ya wuceba, ina son kasani wancan karonma da dalilin yin hakan, ni Kwata Kwata banida ra'ayin white collar job ko aiki a qarqashin wani, plus banida burin aiki da aurena, nafison in zauna gida as a house wife inyaso bakery dina ya isheni, I can run my business anan gida"
Shiru taji yayi bece komaiba hakan yasata juyowa
Ganin ya kafeta da ido yasata itama tsayawa kallonshi don a iya zamanta dashi tasan kàso mai yawa koda ba duka bane a hallayenshi
Tasanshi da saurin hawa, yanzu hakan 6acin ran dayake qoqarin 6oyewa take hangowa a idanunshi
Lumshe idanu yayi yana hadiye yawu dakyar sannan yabude ya kalleta yaga still ita yake kallo
"Bakison aiki a qarqashin wani? Nine *wani?*" yafada ahankali yana kallonta da piercing idanunshi
Girgiza mashi kai tayi cikin inda inda tace
"N..no, ba haka nake nufi b.."
Katseta yayi ta hanyar manna mata light kiss a baki ya dan shafa kanta yace
"It ok uhm? Bari nayi wanka"
Bejira cewarta ba yatashi yawuce toilet tabishi da