Showing 48001 words to 51000 words out of 93107 words
Chapter 17 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete
jikinta"kuma sun haska faran fatar jikinta"tana hango Abdallah zuciyarta ta buga ta juya zata koma"cikin kakkausar muryanshi da bbu wasa Acikin ta yace" *khairee* zonan! k'in juyowa tayi bata kuma tafi ba"shi kuma yana kallonta.....motsin turo k'ofar da sadeeq yayi yasaka ta juyo da sauri"saidai bataso sadeeq ya ganta da irin wannan shigar ba"gaisheta yayi yaja troley d'in yafita"ita kuwa idanuwanta cike da k'wallah ta nufi wajen Abdallah dake zaune yayi bala'in had'e rai"k'asa take k'ok'arin d'ukawa tamkar Ammasa tilas yace"zoki ki zauna a nan"yanuna mata kusa dashi"ni bazan zoba yaya Abdallah?"kaida bbu ruwanka dani"kema ba shareni kikayi ba?"zakizo ki zauna muyi mgn ko kuwa sai ranki yab'aci?"Ai duk wani guje guje da kikeyi sbd ki b'oyemun duk ina lura dake"batayi mgn ba tazo gefensa ta zauna"ya d'auki kusan second 10 kafin yace"malesia zanje yau"jirgin k'arfe 12 zan hau"5days zanyi nadawo"ki kula da baby da gidan"iya Abinda yafad'a kenan"yana zaro kud'i dg cikin wata leda dake hannunsa rafar y'an 1k guda 2 yamik'a mata yana fad'in gashi ki rik'e idan kunada buk'atar wani abu"k'in Amsar kud'in tayi"saima hararar kud'in da hannunsa tayi"duk yana lura da ita"ganin tana b'ata masa lokaci yasaka afusace yace"gashinan inkin gadama ki d'auka"da rabon kafin natafi sai nasaki kuka"yafad'a yana jan tsaki"ummu kuwa bata koma mgn ba"shi kuma ya ajiye mata kud'in samqn center table"Ahaka sa'ada ta shigo parlourn"dama tasan da tafiyar"kallonsu tayi tace"black and white"yaya kayi shigar fararen kaya ita kuma Anty ummu bak'ak'e"Abdallah beyi mgn ba yana danna waya"ummu kuwa mik'ewa tsaye tayi ta nufi d'akinta"da gayya ta dinga juya mazaunanta"abin mamaki Abdallah kuma idanuwansa na kanta harta shige cikin d'aki"saidai yaji haushin da bata yimasa fatan Alkhairi ba"saiya mik'e tsaye suka jera shida sa'ada ta masa rakkiya har bakin get"itama saida yamata warning ta kula da kanta"kuma ta dinga taya ummu kwana"sannan yabata dubu 50 yashige mota"tanata d'aga masa hannu har driver yaja motar suka fita..... sa'ada kuwa dukda tana yarinya sai taga ummu be kamata Ace mijinta zai tafi har wata k'asa batayi masa rakkiya ba"da wannan tunanin ta iso shashensu ummu d'in"tana shigowa tayi cin karo da kud'in da Abdallah yabama ummu"d'aukar kud'in tayi ta wuce bed room d'in ummu dasu Ahannunta"tana mamakin meyasa tabar kud'i nan bayan k'ofar rufe take ba'a rufe da key ba?.....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥❤🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤🔥❤🔥
*37&38*
........da sallama sa'ada ta shigo cikin d'akin tana fad'in Anty ga kud'inki da kika bari a parlour"kuma parlourn Abud'e bakisan wanda zai shigo ba ke kina cikin d'aki"ta k'are maganar tana aza kud'in samqn mirror"yayinda ummu dake kwance samqn bed ruf da ciki batayi mgn ba"Asalima tunda ta shigo d'akin kukan data rik'e d'azun takamayi"tana tunanin Ashe yauda ran kanta takeyi data fara zaton big man yafara sonta"sbd idan yadamu da ita ko yaya zaice ta kula da kanta"Amma wai ta kula da baby da gidan"be damu da ita da rayuwarta ba"sbd game son kud'i shine zai bata kud'i yatafi?"to ita bazata tab'a ko sisi ba"zata mayar masa da kudinsa idan yadawo....tana wannan tunanin sa'ada ta shigo"cikin dubara ta goge hawayenta Acikin pillow d'in ta d'ago kanta tana kallon sa'ada tace"nama manta na barsu can kai nane ke wani irin ciwo"subahanallahi! kinsha magani Anty? Eh nasha"yauwa Anty wlh inada wata matsala"tun jiya nake ta ciwon mara"yau da safe da zanyi fitsari naga jini A gabana"to saina tuna islamiya Ance mace tana yin jinin al'ada"kuma naga yanzun ban Ida cika 14yrs ba"kamar da d'azun nasanarwa yaya saidai na fasa"kuma Ammi na kirata da safen nan bata d'auka ba"tashi zaune ummu tayi tace"baby zoki zauna nan muyi mgn"bbu musu sa'ada tazo ta zauna gefen bed d'in...tiryan tiryan ummu tayi mata bayanin jinin al'ada"da nuna mata har y'ar 12 yrs ma zata iya farawa ba dole sai ka kai 15 yrs ko16yrs ba"dg k'arshe taje ta d'akko pad da pant d'inta ta nuna mata yanda zatayi idan zata saka pad"sosai sa'ada taji kunya"ummu tabata pad leda guda tace"kije ki Ajiye kina d'auka kina sakawa duk bayan awa 3"ki tabbar kin gyara jikinki kin shafa turaruka"sannan karki sanarwa kowa"Indan ya d'auke kimun mgn zan koya miki wankan"Ai na iya Anty sbd ana koya mana A islamiya"to fad'amun yadda Akeyi"cewar ummu"Akunyace tayiwa ummu bayani"gyaran data mata kad'an ne"ta kuma sanar mata Abubuwa guda ukku da idan tagani period d'in ya d'auke"sannan ta tsoratar da ita data nisanci kowane namiji daba muharraminta ba"sbd yanzun ta tashi dg sahun yarinya"duk bayanin daya kamata uwa ta gari tayiwa y'arta idan ta fahimci ta balaga to irin shine ummu tayiwa sa'ada"kuma Alhmdllh ta fahimci komai"ta kuma godema Allah daya bama yayanta mace ta k'warai meson danginsa"Amsar pad d'in tayi saidai ta kasa tafiya"kije mana baby"cewar ummu"kiyi hak'uri da Abinda zan fad'a Anty"meyasa bakiyima yaya rakkiya bakin get ba dazai tafi?"na rasa meyasa wani lokacin saina ganku kamar ba masoya ba"kuma nasan laifin yaya ne Anty"hmm! sa'ada kenan"dani da yayanki ki kallemu ki barmu kawai"shekarunki basukai na in sanar miki wani da abu daya shafemu ba"kawai kimana Addu'a kinjiko?"sannan karki sake koda wasa kiyiwa Ammi zancen mu"dato sa'ada ta Amsa ta fita dg cikin d'akin......tunda big man yatafi sai sa'ada da sadeeq da leemart suka zama y'an gidan ummu"gefe guda kuma ummu na waya da lawisa tana bata shawarwarin yadda zata janye hankalin Abdallah"yanzun haka ummun so takeyi yadawo ta lallab'a shi taje ta gaido Ammi sbd bata tab'a zuwa gidan Ammi ba tunda ta Auresa"sa'ada kuwa Anata period bata b'oyema Ammi komai ba dangane da Abinda ummu ta koya mata"Aranar Ammi ta kira ummu tana mata godiya da yanda ta kula da sa'ada da tarbiyanta...shi kansa Abdallah d'in saida ta kirashi ta masa warning Akan yak'ara rik'e ummu da daraja sbd irin ummu ake kira mace ta gari"takuma sanar masa yanda ummu ke kula da tarbiyyar sa'ada"sbd ko yaya ta tambayeta abu zatace Anty ta koya mata kaza da kaza"dato kawai ya Amsa mata Aranar...
Ayau talata misalin k'arfe 11 na safe"Abdallah ne zaune Awani wajen cin Abinci"ya wanku cikin k'ananun kaya"yayi shiru yana danna waya be tab'a duk Abinda Aka Ajiyesa masa ba"yau kwanansa ukku kenan da zuwa malesia"kuma Ayau yagama duk Abinda yakawoshi k'asar"a lissafinsa yau kwananshi biyar rabonsa dayaci girkin ummu"dan tunda yazo nan saidai yasha tea sai snacks da lemo"daya fara cin Abinci zaiji babu dad'i"sai zuciyarsa ta dinga bujuro masa da son cin girkinta"ba k'aramin haushin kansa yakejiba idan yaji hakan"tun yana basarwa yana tursasa kansa harya dena"shigar kayan datayi Aranar dazai tafi malesia yakasa barin zuciyarsa"yanzun haka break fast ne yazo yayi Amma yakasa, yayi shiru"yana tuna maganganun da Ammi ta kirashi jiya da yamma tana masa game da ummu"harda gargad'in idan yayi gigin data sub'uce masa bazai tab'a samun kamar taba"shi kansa shaidane akan yadda ummu ta damu da baby da yadda take koyar da ita tarbiyya me kyau"abu kad'an yaji tace"yaya Anty ummu tacemun kaza bbu kyau ko be kamata ba"sannan yanzun ya fahimci shak'uwar da sukayi da sa'ada yasaka sa'adan rage shak'uwa dashi... Ajiyar zuciya yasaki kawai sai yatsintsi kansa da jin fad'uwar gaba"kawai sai yaji Ayau zai koma gida Nigeria"dan ransa yabashi kamar bbu lafiya"gashi dama yau wajen k'arfe 8 am yakira sa'ada bata d'auka ba"daddy da Ammi kawai yasamu ta waya sai kamal"dukda yana fushi da ummu yaji bbu dad'i dabata kirashi taji yana lafiya ba....wata zuciyar tace kaine yaka mata ka kirata kaji suna lafiya"Amatsayinka na wanda ya Ajiyeta"yaja tsaki yana tuna irin Auren da sukayi"Abincin dabai ciba kenan"yabar wajen yatari taxsi yatafi masaukinsa yafara tattara inasa inasa yafara shiri"sai bayan sallar Azahar wajen k'arfe 2 yahau jirgi"sai wajen k'arfe 5 na yamma suka iso Nigeria"kasancewar tun yana cikin jirgi yakira kamal yazo ya d'aukesa"Abin ban haushi shine kamal d'in yatafo da leemart"saida big man yazo yabud'e gefen me zaman banza yaganta"doguwar tsuka yaja ya maida k'ofar ya rufe da k'arfi yana bin kamal dake tsaye da wani irin mugun kallo yace"mlm bani troley d'ina"akanme zakazo da yarinyar nan?"shopping zamuje ka kirani shinefa muka zo da ita" tab'e baki yayi yana fad'in okay shi Abban ne ko mommyn suka barta fita yawan shopping tare da saurayi?"kamal ya had'e rai yana fad'in kasan Ai d'an iskane ni bazaka so tayi yawo dani ba"tsaki big man yaja yace"idan haka ka zata fine"dg haka yamatso ya fisge troley d'insa"yafara ja da nufin yaje ya hau Adaidaita"shi kuwa kamal yaji zafin Abinda big man yamasa saiya barsa be tsaidashi ba harya tafi"Abdallah kuwa yasha Alwashin Anjima zai shiga cikin gidan su leemart d'in yamata shegen duka"dg baya idan ta Auri kamal d'in tadinga binsa Inda zashi....horn d'in wata motace tasaka yadawo tunaninsa"ya kalli motar ya kauda kansa fuskarsa Ad'aure"preety ta fito tana wani yauk'i da yatsina tace" badai kadawo ba baby??"nadawo ko Aikena kikayine?"oh niba haka nake nufi ba"yanzun ina zakaje?"gida"yafad'a Atak'aice"okay muje mana ko Anzo d'aukarkane??"girgiza kansa yayi"to muje pls"bana buk'ata ke ina zakije da yamma haka?"yafad'a yana kallon shigar jikinta dake bayyana tsiraicinta"yaja tsaki Atake zuciyarsa ta tuno masa da ummu"be tab'a ganin tayi shigar banza ta fita da itaba waje...wai yau baby wani yab'ata maka raine?"irin wannan masifa haka"look preety idan kin gama mgn pls bud'e motarki kije bana buk'atar ki ragemun hanya"yafad'a Atsawace"gefensu ta kallah taga bbu wanda yadamu dasu sai motoci dake wucewa jefi jefi"marairaice murya tayi kamar zatayi kuka tana rok'arsa yashigo ta saukesa gida tunda kafin azo d'aukarsa yab'ata minti 30"beyi mgn ba yabud'e gefen me zaman banza yashiga"bayan ta shigo tafara jansa da fira yadakar da ita Akan beson hayaniya tabarsa"taja tsaki Aranta tana cigaba da driving shi kuma yana danna waya".....sam yama manta da cewa tare da preety suke"har tayi horn ta shigo get d'in gidan be luraba"saida tayi horn bakin get d'in shashensu sannan ne ya lura"tsaya na fita"iya Abinda yafad'a kenan"preety kuwa tasha Alwashin saita shiga ciki kodan ta k'unsawa shegiyar matarsa me kama da Aljannu bak'inciki"bayan ta gama parking d'in yafito"itama fitowa tayi ta bud'e boot ta fiddo masa troley nasa tana fad'in ba girmanka bane d'aukar kaya muje na kaima ciki saina tafi"miskilin be kulataba yayi gaba" saidai yarasa dalilin da gabansa keta fad'uwa"murd'a handle d'in k'ofar shiga cikin parlourn yayi"kasancewar bud'e take saiya shiga.....cikin k'asaitacciyar muryarsa me dad'in Amo yayi sallamar yana shigowa yafara jin kakarin Amai"ya hango sa'ada tsaye bakin k'ofar toilet d'in dake cikin parlourn da yunifoam Ajikinta na islamiya"cak yayi tsaye be furta komai ba"yana jin sa'ada na fad'in sannu Anty" kodai na kira yaya sadeeq yazo muje Akaiki Asibiti??.....sai kuma sa'ada ta juyo da sauri sbd jin sallamar preety data karad'e cikin parlourn"sam batamaji sallamar big man ba....sa'ada na juyowa suka had'a ido da ita tana jaye da troley"sai big man tsaye yana k'arema parlourn kallo"sosai sa'ada taji zafin ganinsa da wata"dukda tana yarinya tasan idan ummu tagani Ai bbu dad'i"dukda tasan halin yayan nata bbu ruwansa da mata"to meyasa zai shigo da wata???ke bakiji ina sallama ina matar gidan?"ko kuwa rashin tarbiyya yasaka bazaki Amsaba?"cewar preety tana bin sa'ada da kallon raini"sbd Azatonta ko k'anwar ummu ce"sa'ada kuwa kallon banza ta jefeta dashi tana murmushi tace" ko makaho yashafa ni yashafaki Ansan marar tarbiyya Acikin mu"dubeki da kayan dake jikinki kamar ba y'ar musulmi ba"da Alama bakibi Inda tarbiya ta biba"yaka mata Akoma islamiya"sannan dg k'arshe kiyi gaggawar barin nan kona baki kunya"kai kuma yaya saina fad'awa Ammi kazoma Anty ummu da wata Agida"ta fad'a cikin masifa tana matsawa sbd ummu ta wuce"wacce taji komai da komai"ranta kuma yab'aci matuk'a"tasan sbd ya k'untata mata shine zaizo mata da wata y'ar iska Agida bayan ita bama ishashshiyar lafiya ce da itaba"big man kuwa yaji zafin preety da kiran sa'ada datayi marar tarbiyya"saidai yana k'ok'arin yamata mgn sa'ada tafara gaya mata mgn"hakan yasa yayi shiru"kuma Azuciyarsa yayi dana sanin yadda harta biyosa"gefe guda kuma zai hukunta sa'ada data masa mgn bbu ladabi tana d'aga masa murya.....Inda suke tsaye shida preety data kasa mgn ummu bata kallah ba"tana sanye da wondo pencil dark blue da t shirt itama dark blue Ajikinta"ta d'aure gashin kanta da bant dark blue"kallo d'aya idan kamata zaka d'auka ba bahaushiya bace"sbd kayan sunyi bala'in haska farar fatar jikinta"k'ok'arin wucesu takeyi Amma jirin datake gani yasaka tayi baya luuuuuu kamar zata fad'i"sa'ada data nufota tasaki salati"Abdallah yayi taku biyu ya dira bayanta ta fad'o Ajikinsa"preety dake tsaye tun d'azun ta tab'e baki tana fad'in baby ina son mgn dakai"sannan wannan k'aramar marar kunyar (sa'ada) bawai zan barta ta gayamun mgn b.....doguwar tsuka yaja! yana kallon preety yana kuma matse ummu Ajikinsa tada haukace masa zata k'wace kanta"are you mad? yafad'a Aharzuk'e yana girgiza kansa yace"I hate you preety"dama sbd ki tada fitinah dakika saukeni kikace zaki shigo kamun kaya?"haba baby yak....yimun shiru! kije ki bani waje"kin kira baby da marar tarbiyya bayan ke bakida ita"yanzun kuma zaki kirata da wani banzan suna"kinsan wacece ita awajena?"koma baki saniba kin isa kizo ki sameta gidan yayan ta kici fuskarta?"idan kika duba jinina akwai nata haka nata jininma Akwai nawa Aciki"duk ranar da kika nuna kin koma sanina Arayuwar ki zan baki mugun mamaki"get out of my parlour now! yafad'a ahaukace yana huci"preety ta fashe da kuka tanayin dana sanin Abinda tayi ta juya ta fita"big man ya harari sa'ada yana jan kwafa"yayinda yake bin ummu dake jikinsa da kallo"har yanzun bata dena kiciniyar k'wace kantaba Awajen sa"sai sannan yaji jikin nata da wani irin mugun zafi"ga rawar sanyi tanayi"yabi kayan jikinta da kallo yayi shiru"ya lura yanzun batada kayan sawa sai English wears"cikin wani bak'on yanayi yajata suka zauna kan kujera ya zaunar da ita Ajikinsa"bata fasa son k'wacewa ba"duk gashin kanta ya bazo masa samqn fuskarsa"itadai sa'ada kanta ak'asa sbd taji nauyin ganinsu Ahaka....kukan da ummu ta fashe dashine yasaka sa'ada d'ago kanta da sauri tana kallonta kamar zatayi kuka tace"dan Allah yaya Abdallah ka cika mata mana tunda bataso"kuma tana jin jiki"banza yamata kusan second 10 kafin yace"zan hukuntaki very soon baby" ta hakane zan fidda rainin daya shiga tsakanina dake kwanan nan"zaki fad'amun yaushe tafara ciwon ko kuwa?"yau da safe ta tashi dashi"tsaki yaja yace"shine keda ita bakuyi hankalin kirana ku sanarmun ba?"shiru sa'ada tayi"yayinda ummu ta hak'ura da k'wace kanta sbd tasan ba cikata d'in zaiyiba"saidai kuka takeyi jikinta na rawar sanyi"ki tashi ki d'akko mun hijab nata muje Asibiti"yafad'a yana hararan sa'ada"bata damuba koma miye zai mata"Amma tasha Alwashin saita gayawa Ammi Abinda yakeyiwa ummu koda zai kasheta"da wannan tunanin ta shiga d'akin ummu ta d'akko mata dogon hijab me hannu d'inkin jalbab gogagga ta fito rik'e da ita Ahannun ta"batayi masa mgn ba ta Ajiye masa gefensa"itama ta d'auki tata hijab d'in dake samqn kujera tasaka"sbd tabisu Asibitin"lokacin har 6 na yamma tayi"Abdallah kuwa gashinta daya bazo masa yagyara mata yana d'ago fuskarta"tayi jage jage da hawaye ta tsuke red lips nata"idanuwanta A lumshe"beyi mgn ba yafara k'ok'arin sqka mata hijab d'in"wanda yafi mintina 5 yana sakamata hijab d'in harya gama"kasancewar jikinta bbu k'arfi gashi tana ganin jiri shiyasa ta hak'ura ta bari har yagama saka mata hijab d'in"gefensa ya zaunar da ita"yazaro handcheef dg Aljihun wondonsa yafara goge mata hawayen da suka b'ata mata fuska"kafin ya mik'e tsaye tamkar bayaso yace"zaki iya tafiya?"cikin rawar murya had'e da jin jiki tace"dan Allah ka k'yaleni ka fita rayuwata! bana son taimakon naka"ka wuce ka koma wajen wacce kukazo"karka manta wane irin Aure m.....ganin sa'ada na zaune yasaka yabige mata baki ya d'auketa kamar y'ar jinjira"yana kallon sa'ada yace"idan kin gadama ga phones nawa nan ki biyoni dasu ki rufe kofar"be jira cewar taba yanufi k'ofa da ummu yafita"kasancewar dama preety data fita bata rufe k'ofar ba abud'e take"sa'ada kuwa wayoyin nasa dake samqn kujera ta d'auka ta fito ta rufe k'ofar da key ta nufi parking lot.....✍️
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > [email protected]
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 08138873799
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥❤🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤🔥❤🔥
*39&40*
......Lokacin da sa'ada ta iso parking lot harma Abdallah da ummu sun jima da shiga cikin mota"hakan yasa itama ta bud'e front seat ta shiga"driver yaja suka d'auki hanyar Asibiti"tunda suka shiga cikin motar ummu na zaune Ajikinsa"tana nishi da kirma"jikinta tamkar garwashin wuta sbd zafin zazzab'in data keyi"tayi iya k'ok'arinta na k'wace kanta dg jikin Abdallah Amma yak'i cikata"dg k'arshe Awahalce ta kwantar da kanta Ak'irjinsa ta lafe sbd sanyin datake ji"shi kuwa yayi mata zobe da hannayensa yayi shiru idanuwansa Alumshe"saida yaji Alamar Anyi parking sannan ya bud'e lumsassun idanuwansa yana shafa kansa batare daya kalli sa'ada ba yace"bani phones d'ina"batace komaiba ta mik'a masa"ummu data fahimci sun iso saita fara k'ok'arin janye kanta dake samqn k'irjinsa"dukda kwanciyar datayi Ajikinsa yamata dad'i sosai"musammun daddad'an k'amshin jikinsa dataketa shak'a"wanda duk k'amshin turaren jikinta dataji k'amshin na Abdallah saita nemi k'amshin turarukan ta ta rasa"saidai bataso tana yawan shige masa"dan dama tasha Alwashin lokacin dayake shige mata itama Alokacin zata juyashi yadda ta gadama.....meyasa bakyajin mgn *khairee*??"cewar big man bbu wasa Acikin muryarsa"be kuma cikata d'in ba"saima hannunta guda daya rik'e"gudan hannun nasa yana danna waya dashi.....ummu kuwa bata fad'a kiciniyar barin jikin saba kuma tak'i mgn"sa'ada kuwa fitowa tayi dg cikin motar"fuskarta bbu