Showing 6001 words to 9000 words out of 93107 words

Chapter 3 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete

farkon layin su kuma suna dg k'arshe"to har suka girma Amincin su na nan saima Abinda yayi gaba"saidai mahaifin lawisa yanada Hali"yana kuma k'ok'arin yiwa ummu Alkhairi da hidima"danko kaya yana yawan yi musu iri d'aya"hakan na k'ona ran goggo luba sai tayita zuga babah da cewa Ai ummu rok'onsu takeyi"lokacin da ummu takai 23 yrs Alokacin baba da danginsa dasu hjy yaya kakar ummu suka tasota gaba da zancen tak'i Aure ta gand'ame Agida"lokacin tana shekarar k'arshe a skul"sai Allah yakawo mata wani nasir"d'an gayu me wadata suka fara soyayya dashi"lokacin itama lawisa bata jima da had'uwa da nura ba"har kud'in gaisuwa nasir yakawo da nufin bayan ummu ta kammalah bautar k'asar ta za'a saka musu ranah"Abin tashin hankali saidai mama da ummu sukaji labarin Ansaka ranar Auren nasir da Asiya babbar y'ar goggo Luba me 18yrs"hankalin mama yatashi"Amma sukabar komai ga Allah"ummu batama kula samari Amma sbd tanaso tayi Aure kodan sbd surutun da ake mata saita kulasu"saidai da mutum yazo kamar Abin Arzik'i saiya dena zuwa"Ahaka har tayi service ta gama"kawu kabiru yasamar mata Aiki sanadin wani uban gidansa"lokacin kuma Aka sha bikin Asiya da Nasir"wanda mama da ummu sunyi matuk'ar hak'uri sbd haibaici da Aka dinga sakar musu wai ummu har takai 25yrs batayi Aure ba"Aikinta na koyarwa taci gaba dayi"yayinda Aminu ke karatu yana Aikin kanikanci"umar kuma yana tsaron shagon wani uban gidansa na provision"cikin y'an watanni mama ta canza"Aminu da ummu suka siya mata kujeru da TV k'arama da receiver"sannan suka saka mata tayis a parlourn ta"suka mata fenti"bayan an k'ara kwana 2 kuma ummu ta siya mata fridge k'arami sbd sudinga shan ruwan sanyi"mama kuma tana k'ananun sana'ointa na gida"suci me kyau susha me kyau itada yaranta"tasama baba ido shida muguwar matarsa"dan duk ranar girkin Luba yake kawo Abinci"ranar girkin mama kuma zaice bedashi"sannan saiya jima wani Abu na Auratayya be shiga tsakaninsu da mama ba"wacce tayi kyau Abinta sbd hutun datake samu"dan yanzun da gas ma nan cikin parlourn ta take girki"rabon data kunnah icce tama manta"yayinda Luba duk jiki ya lalace sbd bbu ishashshen hutu da cin abinci me gina jiki"ga hidimar yara"komai tasamu yana wajen bin malamai da bokaye"yara bbu tarbiyya sai zage zage"yanzun haka humaira me 14 yrs d'auke d'auke takeyi dataga An Ajiye kud'i..... mubashshir matashin saurayi ne zaiyi 32 yrs"be jima da had'uwa da ummu ba"tun bata sakashi Aranta ba hardai ta sakashi"suna soyayya yana kulawa da ita sosai"yanzun yana ginin gidansa"yasanar mata saiya ida gini da kammala digree nasa na biyu sannan suyi Aure"ummu batama yadda ta sanarwa kowa ba tayi dai shiru"tana fatan idan tasami wani daya shirya yanzun ta Auresa indai yanada halin kirki"yayinda lawisa An sakq musu rana da nura"itama ta sami Aiki na Anguwar zoma.....
Ummu yarinya ce me sanyi hali"bata son raini da wulak'anci"kuma Allah yayita mai tsabta dason Ado da kwalliya kasancewarta jinin y'an maiduguri"farace ita jajir ba doguwaba ba kuma gajeraba"tanada dogon gashi bak'i me taushi"ummu batada rowa tanada kyauta"kuma Akwaita da son Addini"wanda tarbiyyar mama ce hakan"duk Inda zata shiga zata nuna kamun kai da Ajinta"tun tana label 2 tayi sauka"yanzun haka duk week end da safe tana zuwa islamiya"ummu nada masifa idan Aka tab'ota saidai tanada hak'uri"tun tuni suke zuwa wannan garden d'in itada lawisa bata tab'a ganin su Abdallah ba"sai kwanaki data hangosa cikin mutane"sai wannan had'uwa da sukayi"wannan kenan nan gaba zakuji wani Abun...

****************
Kimanin kwana 5 kenan da had'uwar Abdallah da ummul khairy"yaje garden d'in kashi biyu be gantaba"yarasa kuma tayaya zaiyi bincike yasan Inda take kodan ya hukuntata?"sbd tayi sanadin b'acin ransa da b'ata masa lokaci wajen zama yayi tunani"ummu kuwa tsoro ne ya hanata koma zuwa garden d'in"babu yadda lawisa batayi da itaba suje tak'i zuwa....Ayau yakama week end ne"tun wajen k'arfe 6na safe mama ta tafi maiduguri wajen sunan k'anwar ta data haihu Anty mairo"ummu kuwa sai wajen 8 ta tafi islamiya"zuwa 12 ta dawo gida"Autah ne kawai tasamu Agidan"su Aminu da umar suna wajen Aikinsu"ta bud'e d'akin su ta shiga"kayan ta cire ta kwanta samqn kujerah tana tunani"kawai saita tsintsi kanta dason zuwa garden d'in koda zataga Abdallah"Amma bazata bari ya gantaba zata saka eye glass bak'i da face mask"wata zuciyar tace"miye Amfanin kije ki gansa,ko kin manta irin wulak'ancin daya miki??"girgiza kanta tayi ta d'auki wayar ta k'irar spark 10 tafara k'ok'arin kiran lawisa"sai gab da zata tsinke ta d'auka"hellow k'awata"na'am"zamujefa yau gurden d'in nan"dariya lawisa tayi tace kin gama jin tsoron had'uwa da Abdallah kenan?"tsaki taja tana fad'in dan Allah kidena zancensa haushi yake bani"dg haka ta yanke wayar"wajen k'arfe 4:35 pm ummu ta fito cikin zazzafan wanka"milk d'in lace ne Ajikinta d'inkin doguwar riga"yanada zanen yallow da golden"saita saka mayafi yellow"tayi d'aurin d'an kwalin ture kaga tsiya"har tulin gashin kanta ya bayyanah Abaya"babu make up samqn fuskarta"saidai kwalli da powder data shafa"yatsun hannunta da tafin hannunta sunsha lalle ja"tanata k'amshin turare na kaya dana jiki"face mask ta saka tabar glass d'in cikin hand bag nata"fitowa tayi tsakar gidan ta rufe k'ofar d'akinsu"goggo luba dake zaune tana sidar plate d'in dataci d'an wake sbd laulayi takeyi tanata kwad'ayi"tabi ummu da kallo Aranta tace"kamar y'ar wani shege"bbu wanda zaice y'ar gidan nan ce ita"Afili saita tab'e baki tana fad'in za'a fita yawon banza kamar yadda aka saba ko?"gefen datake ummu bata kallaba tayi waje Abinta"Ahanya suka had'u da lawisa tana cikin mota"yayan lawisa bilal ne ke driving d'in"yatsaya ummu ta shigo"bayan ta gaishesa motar ta d'auki shiru"har cikin zuciyarsa yana sonta Amma yarasa meyasa bazai iya furtawa ko nunawa ba??....bayan sun iso garden d'in ya saukesu da basu kyautar 10k kud'in shiga ciki"Ajere suke tafiya"ummu ta zaro eye glass bak'i tasaka"gabanta nata fad'uwa"kinga yadda kikayi masifar kyau kuwa matar manya??"hmm! ke nifa yanzun kome nafef na samu indai yanada halin kirki zan Auresa kodan sbd gorin da Ake mun nak'iyin Aure"kima dena kaini can sama Inda ban kaiba"Allah yatsareki da Auren me nafef "Aure kuma lokacine zahilcine kayiwa mutum gorin beyi ba"cewar lawisa suna shiga ciki"dg can ciki suka wuce suka zauna"fira sukeyi sama sama suna shan drinks"k'irjin ummu sai tsawaita bugawa yakeyi"ta duba time 5:12 pm"kamar Ance ta juya ta kalli bayanta.....gabanta yayi wani irin mugun fad'uwa! sbd ganin body guards d'in big man suna nufo Inda suke zaune"na shiga ukku lawisa"ta fad'a cikin rawar murya"lawisa ta dubeta tana fad'in lafiya dai?"kalli bayanki body guards d'insa nefa"juyawa lawisa tayi ta gansu ta d'auke kanta itama gabanta na fad'uwa"karki damu ki nutsuwa babu Abinda zai faru"saidai nayi mamakin yadda suka ganeki....bata rufe bakiba suka dira gaban table nasu suna tsare ummu da ido"dg ita har lawisa babu wanda yatanka musu"kimanin shud'ewar mintina 2 kafin cikinsu wani yace"wajenki both ya Aiko mu yace"ki tashi muje gunsa mintina 5 yabaki karki b'ata masa lokaci....eye glass d'in ta cire tana binsu da kallon banza tana yatsina fuska tace"bazan jeba! idan ya isa shiyazo da kansa mana"koya isa yayi iko danine?"ta fad'a cikin masifa bbu wani Alamar tsoro Atare da ita"hmm! yaro yarone bakisan waye both ba"Ashawarance ki tashi muje tun kina dariya"in kuwa kinfi son mu biyo miki ta bayan gida to bbu damuwa"dan munayin komai ne Abakin Aikin mune"k'awata tashi kuje dan Allah"cewar lawisa"ummu batayi mgn ba ta mik'e tsaye tana mamakin meyasa Abdallah keson shiga rayuwarta?"gabanta nata fad'uwa tace"tashi muje lausy"ah ah zan jiraki Anan"haushi taji sai batayi mgn ba tabi bayan su suna tafiya" ta kuma sha Alwashin zata nuna masa k'arshen Aji dan baza tayi masa mgn ba"k'asan zuciyarta kuma tana mamakin ta yaya suka ganeta bayan tab'oye fuskarta da face mask da glass??".....zuciyartace ta dinga harbawa sakamakon k'amshin turaren big man daya kaima k'ofofin hancinta ziyara"saima sannan ta fahimci sun iso Inda yake"yana tsaye ya Aza k'afarsa guda samqn kujera"fuskarsa bbu Alamar yasan miye wani abu dariya"ya wanku cikin k'ananun kayan da suka masa mugun kyau"da Alama yau Ammasa Aski"dan sumarsa zuwa bak'in sajen dake zagaye Asaman fuskarsa duk sun kwanta lub gwanin sha'awa suna d'aukar ido"kallon body guards nasa yayi "Atake suka bar wajen suka koma gefen dasu junuid da tj suke zaune"Amma bbu kamal Acikinsu sbd har yanzun fushi yakeyi da big man....ummu kuwa batama kallesaba sai danna waya takeyi tayi tsaye"bbu Alamar tsoro Atare da ita tamayi bala'in had'e rai"Azatonsa yadda ta b'oye fuskarta sbd tsoron karya ganeta data zo yanzun zata duk'a ta bashi hak'uri Amma sai yaga bbu Alamar hakan Atare da ita"saima wata rashin kunya da fitsara daya lura tanaji dashi"kusan mintina 5 tana tsaye dg gefen table d'insa bbu me mgn Acikinsu"sosai ransa yab'aci"saidai yasha Alwashin zai nuna mata ita batada Aji"idan baza tayi masa mgn ba to su kwana Anan mana"ya Ayyanah hakan Aransa"ummu kuwa na ganin ta cika 6minit A tsaye beyi mgn ba sai kawai ta juya da nufin tabar masa wajen"Aharzuk'e big man ya finciko hannunta guda"tayi kamar zata fad'i ta dafe table d'in da sauri"yana yatsina fuska yadubeta yace"you have to be careful! bana d'aukar raini"kin isa na kiraki kitafi ne?"sbd ga sa'anki ko?"ya lumfasa yana girgiza kai yace"bakida Aji ko k'imar dazanje wajenki "nadai nuna ikona ta hanyar Azomun dake nan"meyasa baki bujereba tunda kina ganin ke baki tsoron kowa??banza kucakah muna mata"ke A haukanki kin zata zaki mari mutum kamata ki zauna lafiya?"shine zaki b'oye k'azamar fuskarki kizo ki wuce sbd kina jin tsoro ko?"saidai inaso ki sani bana mantuwa kuma bana yafiya!....iya nan yayi shiru yana jan tsaki"ummu ta kallesa ta zabga masa harara tana fad'in ka gama??sosai tabashi mamaki"shifa bbu macen datake gaya masa magana da nuna raini garesa irin wannan yarinyar"kodai rufeta zai sakq Ayine??cikin fushi ya d'auki glass cup d'in dake Ajiye samqn table cike da lemo exotic ya watsa mata Ajiki da fuska"ya jefeta da cup d'in Asaitin fuskarta"duk yadda taso ta kare Abin yaci tura"saida cup d'in yadaki goshinta ya tsage biyu ya soketa"tamkar Abin shiri saiga jini..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un"cewar lawisa data biyo taga lafiya? sbd jin shirun yayi yawa"dafe goshinta ummu tayi hawaye masu zafi na zuba saman fuskarta gwanin ban tausayi"jikinta da mayafinta duk sun b'aci da lemo da jini"big man na tsaye yana huci ko Ajikinsa"lawisa ta k'araso tana fad'in bawan Allah meta maka da zafi Arayuwa da har zaka mata irin wannan zalincin??"ta k'are maganar tana rungume ummu jikinta"kallon up And down Abdallah ya musu gaba d'aya ya matso" cikin kakkausar muryanshi yace"saketa !jikin lawisa na rawa ta cikata"hannun ummu ya fisga yafara k'ok'arin tafiya da ita"tana gunjin kuka tafara turjewa"su tj dake kallon komai suka taso suna kallon lawisa dake tambayar ina zaije da ita??"ke dallah idan big man na Abu ba'a tsaidashi"idan zaki iya kallo ki kallah"tsaki taja tabisu da kallon banza"ummu kuwa uffan bata furtaba"tana dai dafe da goshinta tana kuma biye dashi"sbd ganin idan bata dena turjewaba zai iya jimata ciwo Abanza"saidai hankalinta yayi mugun tashi tana tambayar kanta ina zayaje da ita?"kodai tayi ihu Azo Ataimaketa??yayinda mutane keta kallonsu kamar TV"hankalin lawisa Atashe take binsu"suna fitowa Inda motocinsu suke fake Aka b'udema big man back sit"da k'arfi yajata suka shiga ciki"da sauri itama lawisa tayi kunar bak'in wake tashiga cikin motar"sbd koma miye zai yiwa ummu yamusu Atare.....โœ๏ธ

zazzafan sharhi

sauran pages 2 free page yak'are zak'in labarin na'a gaba daure ki biya naki dan adama dake๐Ÿ‘‡

wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc number๐Ÿ‘‰2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kiraโŒ

Y'an nijar kutuntub'i wannan n๐Ÿ‘‰ +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

โคโ€๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จAUREN YARJEJENIYA๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จโคโ€๐Ÿ”ฅ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

it's rometic love storyโคโ€๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’”


Story & written by mommyn fareesa


free page 7&8

.......wayace ki shigo mun cikin mota?"yafad'a cikin kamulalliyar muryarsa yana tsare lausy da ido"yayinda ummu keta kuka ta matsa nesa dashi tana kiciniyar bud'e marfin dake gefenta dan ta fita"kayi hak'uri na shigo ne sbd bazan iya bari kutafi da itaba"kuma bansan ina zakujeba"bayan Atare da ita mukazo nan"tsaki Abdallah yaja yak'i mgn"driver yaja motar"hakan yasa lausy rufe gefen datake da sauri"dg ita har ummu Inda sunada hawan jini da bbu Abinda zai hanashi tashi"sbd damuwa da shiga rud'anin da sukayi"ko waccensu na tunanin ina big man zai tafi dasu??.....wayar ummu ta hau ruri"ta duba wayar da hannu guda taga mubashshir ne ke kiranta"batayi gigin d'auka ba ta sakata silent"Abdallah yaja tsaki yana fad'in dallah malama ki Ajiye wannan chine phone naki konayi wurgi da ita"kai kuma ka kaimu farhat hospital"yafad'a yana cigaba da danna waya"driver ta Amsa Aladabce"wata b'oyayyar Ajiyar zuciya lawisa da ummu suka saki"da sukaji Inda zasuje"yayinda Abdallah ke mamakin taurin kai irin na ummu datak'i masa mgn"lawisa dai da ummu sun sakashi Atsakkiya kowace na zaune nesa dashi cikin jin fad'uwar gaba"lokacin da suka iso Asibitin har 6 pm tayi"driver na gama parking yafita da sauri"Abdallah kuwa wayarsa yakara Agefen kunnansa"can yace"tj kuje kuyi Abinda yadace sannan mu shigo"ke fita ki jirata dg waje"sosai Abin yayiwa lausy zafi"tana ganin gaskiya izzarsa tayi yawa"wannan dole ummu ta d'auki mataki kan wannan me girman kan"batace komaiba ta bud'e k'ofar zata fita"itama ummu tayi k'ok'arin bud'ewa"Amma ta gefenta tak'i bud'uwa...cikin muryar kuka tace"lausy karki tafi ki barni pls"d'an murmushin gefen baki big man ya saki yana tab'e baki yace"k'aramar marar kunyar k'arya"ada Ai kink'i mgn ko?"tsaki ummu taja"yayinda lausy ta fita dg cikin motar"ban tab'a jin haushi da k'in wani ba kamar yadda nake jin k'ink'a"inaso kasani zalincin dakamun sbd kana tak'ama da dukiya na barka da Allah"sbd shine kawai zai sakamun"mena maka da har zaka fitarmun da jini??"sannan ka tursasa ni nabiyoka bayan bbu wata Alak'a ta sani kota jini tsakanina dakai"karka manta ubangiji zai iya Amshe dukiyar dakake tak'ama da ita sai kayi yaya??"bbu wani dayafi wani wajen Allah sai wanda yafi tsoronsa"Amma sbd kanada kud'i kake ganin kafi wasu???...... d'allin dayayiwa lips nata yasaka tayi shiru bata koma mgn ba"ta kauda kanta tana tunanin kodai besan zunubin dake Akwai ba ga wanda ke tab'a macen daba tasaba....cikin fushi yace"bakisan waye Abdallah ba Amma zan barki ki cigaba damun kallon yadda wawuyar brain naki ke zato"inaso kisani na barkine sbd ciwon dake jikinki Amma hukuncin tsakin dakikamun da gayan mgn zai biyo baya"laifi kikamun shiyasa na sai taki dan banga Alamar tarbiyya Atare dakeba"sani ko Alak'a dakike mgn"nina miki kama da wanda kika sani balle har wata Alak'a ta shiga???"kuskuran shiga gonata dakikayi shiyasa nake bibiyarki da nuna ikona Akan ki sbd yazama iznah gareki"ta yadda idan zakija fad'a zaki tsaya kijane da daidai ke"dana hukuntaki har na shigo dake nan ciki kinga wanda yatsaidani ko yahanani??"Amsa bbu"sbd bbu wanda ya isa"maganata dake ta k'arshe shine ba'a mun musu"yana fad'in hakan yaja tsaki yabud'e k'ofar ya fito....gaba d'aya maganganun sa sun tsayawa ummu Arai"jikinta Asanyaye ta fito itama"ta sami lausy da junuid suna mgn"da Alama tana rok'arsa yabama big man hak'uri ne komai ya wuce yafita dg rayuwar ummu"tana ganin ummu ta nufeta ta rik'e hannun ta"both kuwa k'ofar shiga ciki yanufa cikin takunsa na isa da izzah"yana tafiyar cikin kasaita da nutsuwar data zamo jinin jikinsa"yana shiga sukayi clashing da tj"komai Angama big man ga office can zakuje suyi mata dreesing jinin yatsaya"beyi mgn ba ya gyad'a masa kansa"kafin ya juyo suka had'a ido da ummu da suka shigo suda lausy"harara suka sakarma juna Atare"tamkar wani yayanta yace"ke zoki wuce ciki bance kije da itaba"tunawa datayi beson musu kuma tanaso Amata dreesing d'in kodan jinin yatsaya sai batayi musuba"lausy ta cikata"ta nufi office d'in batayi mgn"big man yaja tsaki suka zauna kan kujerun dake nan wajen..... Ahankali ta tura k'ofar ta shigo da sallama"ta sami doctor d'in namiji da wata nurse"suka Amsa sallamar ta"ta shigo ta zauna kan kujera tana tunanin wannan ikon Allah na wannan d'an rainin wayon"meke damunki bayan fashe goshin??"ciwon kai ne kawai"okay ki zauna Awanke ciwon sai Ayi dressing"nurse d'in ta matso ta fara Aikinta"doctor d'in yatsare ummu da ido yana yaba baiwar kyawun halittartata Azuciyarsa"ba k'aramin dauriya tayiba daba tayi Ihu ba"tadai rintse ido"bayan Angama doctor nata yimata sannu yace"zamuyi miki Allura sai Abaki magan"pls Abada maganin bana buk'atar Alluran"tana fad'in hakan ta mik'e tsaye"doctor nason tsaida ita sbd yamata bayanin mahinmancin Alluran ga lafiyarta tak'i sauraronsa tayi waje" sbd ganin An kusan magrib gara su tafi gida"fitowa tayi batako kalli gefen da suke zaune ba"zuciyarta na zafi da k'una"wai wani yaji mata ciwo Abanza bbu Abinda zai faru.....Amm Abokina patient d'in taku tak'i yarda Amata Allura fa"cewar doctor dg bayan ummu yana kallon tj"ita kuwa k'ok'arin fita takeyi.....idan kika fita sai ranki yab'aci"taji Amon tattausan muryanshi"juyowa tayi ta kallesa ido cikin ido taja tsaki tana fad'in ka kasheni idan ka tashi Amma saina fita"dg haka ta fita da sauri"saidai bata nufi bakin get ba saita b'oye cikin shifkoki dake bayan windows gabanta nata fad'uwa....big man kuwa mamakin kansa yakeyi sbd ganin yarinyar nason tadinga kunyatashi cikin jama'a"da ido yakafe doctor d'in yana fad'in waye zai mata Alluran??"nine zan mata"tsaki yaja yana kallon lausy dake k'ok'arin tashi tsaye yace"ke wane Anguwa kuke?"Anguwar kawo ne"girgiza kansa yayi yace"k'arya kikeyi"dake da ita duk zaku sani muddin nagano gaskiyar Inda kuke"lausy ta koma ta zauna Ahankali tace"kayi hak'uri na Ari bakin ummulkhairy"kun sami rashin fahimtane da kuma shigar shed'anun mutane cikin case naku"na had'aka da girman Allah kayi hak'uri ka fita dg rayuwarta"Abinda ka mata baka kyautaba koda zakaji haushina"idan tace"ta barka ga Allah zaifa bimata hakk'inta"itama bata kyautaba laifin data maka"tana fad'in hakan ta mik'e tsaye ta fita"junuid da tj kasa mgn sukayi"yayinda tuni doctor yabar wajen"Abdallah ya mik'e tsaye yana tunanin kalaman lausy"saidai baijin zai barta sbd tsakin data masa"tj kaje ka biyasu kud'insu mu wuce"nakawota nan ne sbd nine sanadin jin ciwonta bisa hukuncin dana yanke mata"yafad'a yana kallonsa"dato ya Amsa ya mik'e tsaye yatafi....amm big man! bana son jin komai"cewar Abdallah yana katse junuid cikin fushi"shiru

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login