Showing 93001 words to 93107 words out of 93107 words

Chapter 32 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete

tsira da Amincin Allah su tabbata ga Annabi muhammad S A W da Ahlansa da sahabbansa🙏🏻

har yau har gobe da bazarku nake💃💃 mutanena Abin Alfahari na"ina matuk'ar godiya gareku my fans🙏🏻🤗 Allah yak'ara zaunar daku lafiya agidajen mazajenku"y'an mata Allah yabaku mazan k'warai🤗🤗love you All guys❤️💖

sai mun had'e Asabon book d'ina me taken SO! zaizo muku nan bada jumawaba🥰🥰

Happy maulud nabiyi S A W to you All

wannan book d'in nakudine idan kin karanta baki biyani hakk'ina ba kokin fitar kema kinsan menace sai mun had'e juma'ar dabatada Asabar

Daga k'arshe na sadaukar da wannan littafin Agareki *zainab hamisu wada* 😻🥰

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login