Showing 9001 words to 12000 words out of 93107 words

Chapter 4 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete

junuid yayi be koma mgn ba"suna nan har tj yadawo sannan suka fito dg ciki"body guards nasa da driver na nan waje"Aka bud'e masa back sit yashiga mota suka bar wajen....
Lausy na fitowa tayi dealing d'in number ummu"ta d'auka tana fad'in kina ina lausy?"ke kina ina?"sanar mata tayi Inda take taje can ta sameta"suka zagaya can wajen wata baranda suka zauna"ummu tabi kayan jikinta da kallo tana fad'in bansan meye zancewa mama ba lausy?"meyasa mutumin nan bashida kirki da tausayi?"karki damu na bashi hak'uri insha Allah yafita dg rayuwarki kenan"kuma na fahimci musu kika masa har ya miki haka ko?"koma miye na barshi da Allah"naji na tsanesa bana k'aunarsa"bazan tab'a yafe masa ba"shiru lausy tayi tana tunani"ita kanta tarasa meyasa to zai d'auki hukunci da kansa bayan tasan yanada izzah kuma be kula mata?bata furta komai ba "ummu tace"tashi muje kar Akira magrib Anjima zan kira mubashshir d'in"banaso na d'auki wayarsa yanzun sbd karya gane meke faruwa"banaso kowa ya d'aukar mun mataki tunda nace Allah Ai zance yak'are"hakane k'awata Allah ya kyauta gaba"yanzun kawai kisanarwa mama bigewa kikayi kikaji ciwo"nasan batama dawo ba yanzun"zan samu na wanke kayan kafin tadawo gobe da safe"saina sanar mata mun fita dake naci ciwo Agoshi"dukda idan tace" dame? bansan me zance mata ba"bazama ta tsawaita tambayar ba in sha Allah"shikenan muje nasan dai yanzun wannan mugun yatafi"tamkar lausy tayi dariya tadai dake suka fito suka hau Adaidai ta....
misalin k'arfe 8:35 pm big man ne tsaye gaban dressing mirror nasa"daga shi sai guntun boxer"fuskar nan Ad'aure tamau take" Amma hakan be hanashi yin kyau ba"sai k'amshi yakeyi kamar me wanka da turare"k'asan zuciyarsa kuma ummu ce yake tunawa da Abinda yamata da maganganun data fad'a masa Amota"har ransa beso yayi sanadin fitar mata da jini ba"saidai saurin fushinsa yakawo haka"ita kuma gaddamar data masa da nuna bujurewa"yana wannan tunanin yana taje bak'ar suman kansa"wayarsa tayi ringing"doguwar tsuka yaja dayaga preety ce"ga messages nata har guda 3 data turo bema dubaba"Ajiye cum d'in hannunsa yayi yana k'arema manyan k'wanjinsa kallo ta cikin mirror d'in.... knocking yaji Ana yi"ya girgiza kansa yana fad'in baby Allah ya shiryaki baraki bari na huta ba ko?"yak'are maganar yana janyo jallabiya dake samqn bed d'in"brown colour gogagga yazura Ajikinsa yaje yabud'e k'ofar"sa'ada na tsaye ta b'ata fuska"menene?"ba wannan umma balkin bace ta kori yaya sadeeq"dan taganmu dashi Amain parlour yana koyamun karatu gashi mun kusan fara JSCE"dama jiyama haka tacema Anty leemart batason zarya"ina sadeeq d'in?"yatafi fa yaya"kuma har labari yake bani idan baka nan shine ta koresa"jeki gani nan"dato ta Amsa tabar wajen"ciki ya koma ya d'auko wayarsa yakira sadeeq saurayi d'an 22 yrs"bayan yad'aga yace"yazo yanzun yasameshi Amain parlour"kasancewar gidansu leemart danan gidan bbu nisa"shiru Abdallah yayi yana tunanin meyasa wai matar daddy keson yin Abinda ta gadama Agidan?"ya yaba da tarbiyan sadeeq shiyasa yake barinsa da sa'ada"wani time har ta ctv camera yana dubawa yagansu yana koya mata karatu"shine ita kuma zatace yadena zuwa shida gidan yayan mahaifinsa"wayar yasaka gaban Aljihu yafita dg cikin d'akin"yasami sa'ada zaune A parlournsa da kayan bacci Ajikinta ta saka hijab"zo muje babban parlourn"yafad'a yana yin gaba ta biyosa Abaya"Abdallah yari gata isowa parlourn"umma balki na zaune kan kujera ta Aza k'afa d'aya samqn d'aya"tana sanye da doguwar riga ta Atamfa super"tayi d'aurin d'an kwali ture kaga tsiya"jiki duk hasken bleeching"tana kallon tv ga kayan ciye ciye nan gabanta Ajiye samqn center table"kallo bata ishi Abdallah ba"ya zauna kan kujera"sa'ada tazo gefensa ta zauna ta kwantar da kanta samqn kafad'arsa" sa'ada yau shagwab'a kikeji kenan ko?"Abdallah yaya office d'in?"duk umma balki ta fad'a tana k'ak'aro fara'ar dole tana kallon su tanajin kamar ta kashesu Azuciyarta..... sadeeq yayi sallama ya shigo cikin parlourn"sa'ada ta kallesa ta Amsa tana fad'in yaya sadeeq ina Alk'awarin mu?"kai baby gobefa mukayi dake?"b'ata fuska tayi batace komaiba"ya zauna kan carpet yana fad'in yaya Abdallah barka da dare"hannu yad'aga masa yana dannah waya"yayinda umma balki tayi kasak'e da kunne tana jiran jin me sadeeq zai ce?....meyasa kuna karatu da baby ka tafi?"cewar Abdallah yana kallonsa"k'asa yayi da kansa yana fad'in dama umma balkice tace"nadena shigowa nayi girma wai.... Eh Abdallah nice nace yadena shigowa"sbd kaga be kamata yana kad'aicewa da sa'ada ba"kuma tafara girma"banza Abdallah yamata cikin kakkausar muryanshi yace"kana jina sadeeq?"Eh yaya"kaci gaba da shigowa nan gidanku ne karka fasa"sa'ada kuma k'anwarkace koda zakayi Abinda be kamata ba barakayi da itaba balle nasan irin tarbiyyar daka samu"ga wasu nan da yawa dake zaune gidan suna shashancinsu Ana zaton kamar bamu sani ba....mekake nufi Abdallah?"cewar umma balki"Abdallah ya mik'e tsaye yana fad'in kaje sadeeq da safe kun k'arasa"ba shakka ka isa"narasa mena kashe maka Aduniya da kakejin zafinah haka Abdallah??"bemasan tanayiba yakama hannun sa'ada yarakata d'akinta sannan ya haye up stairs"hakan yayi daidai da shigowar daddy cikin parlourn"Aikuwa ta saki kukan kirsa da k'arya"meke faruwa ne balki?"yafad'a yana k'ok'arin zama gefenta"kayi hak'uri Alh bawai zan had'aka da y'ay'an ka bane"Abdallah baya tankamun yatsani ganina Agidan nan"itama sa'ada ya hure mata kunne"yanzun sbd nace sadeeq yadena zama gab da ita tunda tafara girma shine laifi?"nakuma ce yadena shigowa da dare shinefa Abdallah yakirashi Agaba na yace"yaci gaba da shigowa bbu wanda ya isa ya hanashi"dama sbd kai nake k'ok'arin ganin tarbiyyar sa'ada ta inganta"tunda Abdallah da ita basaso shikenan....shiru daddy yayi ransa Ab'ace yace"kiyi hak'uri dan Allah ki barni dashi zanyi maganin su shida ita"dama hak'e nake dashi Akan zancen yayi Aure"yak'iyi sai Abinda be daceba zaiyi"to Ai Aure lokacine Alh"inaga beda wacce yakeso shiyasa be fitarba ko?"kusan hakan"Amma zanji dg bakinsa inba hakaba hafsat zan bashi"indai hakane Aranka Alh Ai bama sai Anji ta bakinsu ba shida ita sai suyi biyayya"ta fad'a baki washe"ah ah bana iya yiwa kowa Auren dole"indai bai fitar ba koya bani zab'i kuma itama tana sonsa shikenan"shiru tayi sbd ba irin wannan Amsar taso yabata ba"yanzun muje ciki ka watsa ruwa kaci Abinci Alh"dato ya Amsa suka tashi suka nufi part nasa....
washe gari misalin k'arfe 7:11 am"Abdallah ne zaune k'asa kan carpet A parlourn daddy"yana sanye da milk d'in jallabiya"yayi kyau harya gaji"kansa Ak'asa yana jiran fitowar daddy yaji laifin daya masa daya gaidashi d'azun da Asuba be Amsaba"dukda ranshi yabashi umma balkice ta had'a masa wani sharrin wajen daddy....zaman me kakemun a parlour Abdallah??"Ai nazata nima banida matsayi A wajenka kamar yadda matata bata dashi"wato kai yanzun jamilah(Ammi) ta hure maka kunne ko?"kayi hak'uri daddy kaji gaskiyar meya faru kafin ka yanke hukunci"kafin nan kayimun Afuwa ka Amsa gaisuwata"hmm! karka bari na koma samun kayima balki Abinda ba daidaiba Agidan nan"sannan dole duk safiya ka dinga zuwa ka gaisheta"zancen sadeeq kuma Ai gaskiya ta fad'a yayi girman dazai shigema sa'ada....kan Abdallah Ak'asa yamasa bayanin Abinda yafaru"shikenan Allah ya kyauta"sai mgn ta k'arshe shine na baka nan da sati 2 ka fitomun da matar Aurenka"ko kuwa wlh na baka mugun mamaki ta had'aka da duk wacce naga dama Aure"duk yaran Abokaina sunyi Aure sunada yara kai banda kai"tunda Allah yasa bakuda yawa"in kayi Auren Ai Ansamu yara Agidan nan ko? Pls daddy kay.....bansan jin komai sati 2 yacika baka fad'amun wacce ka fitarba zan yanke nawa hukuncin"tashi ka bani waje"Abdallah ya mik'e tsaye yafita bbu Alamar damuwa ko farin ciki Asaman fuskarsa....

Wajen k'arfe 7na dare ummu....โœ๏ธ

Hanzarta biyan naki saura page 1 free page yak'are

wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc number๐Ÿ‘‰2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kiraโŒ

Y'an nijar kutuntub'i wannan n๐Ÿ‘‰ +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

โคโ€๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จAUREN YARJEJENIYA๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จโคโ€๐Ÿ”ฅ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

it's rometic love storyโคโ€๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’”


Story & written by mommyn fareesa


last free page 9&10๐Ÿ™Œ

........wajen k'arfe 7 na dare ummu tayi sallama ta shigo tsakar gidan su"gabanta na tsananta fad'uwa sbd ganin baba datayi"yana zaune tsakar gidan yana cin Abinci"gashi Akwai nefa"goggo luba na zaune gefensa tana cin tsire daya siyo mata"babu wanda ya Amsa mata sallamarta Acikinsu sai kallon tsana da mahaifin nata ke jifarta dashi"ta nufi d'akinsu dake bud'e zata yaye labulen ta shiga"da Alama Aminu da umar da mahmood suna ciki...K! dan ubanki zo nan"cewar baba"gabanta na fad'uwa ta nufi Inda yake ta duk'a"daga gidan ubanwa kike yanzun bayan sallar mangarib??"yo dg inafa inba yawon gantaliba da uwarta ta d'aure mata gindi tanayi ko?"idan Anyi mgn Ace wajen Aiki take zuwa"to Ai yau Asabar ce"cewar luba"bazakiyi mgn ba dan uwarki?"dg gidansu lawisa nake baba, munje sunan k'awarmu data haihu"ba shakka"shi wannan ciwon dake jikinki da wannan jinin na uban meye??"bigewa nayi goshina yafashe"sauk'in ki guda hajara bata nan"Amma zata dawo gobe"daga ke har ita zaku sani"nagaji da irin zagin dakike jamun Agari"kina yawon banza da sunan Aiki kink'i yin Aure ko?"to bari kiji bazan lamunci iskanciba"na baki nanda sati d'aya zuwa kwana 10 ki fitomun da mijin Aure"ko kuwa nayi sadaka dake kona huta"wannan wane irin bala'ine?...."kayi hak'uri dan Allah babah "Akwai mubashshir dake zuwa guna Amma sai nan da shekara 1 zai turo lokacin yagama ginin gidansa....bbu Abinda yadameni idan da gaske yakeyi yaturo saiya kama muku haya idan Anyi Auren"na riga na gama mgn"bazan canzaba"idan kin fito da miji ceton kanki kikayi"idan kink'i zan baki mamaki keda uwarki"tashi ki bani waje mutuniyar banza....kuka mecin rai ummu ta saki, tana tashi ta shige d'akinsu"ta sami k'annanta zaune jigum jigum kamar masu zaman makoki "sbd duk cin mutuncin da mahaifin nasu yamata suna ji"kiyi shiru dan Allah Anty ummu"insha Allah za'a samu mafita"kidage da Addu'a"Amma muddin ina numfashi wlh bazan bari babah yakashe miki rayuwa ta hanyar yi miki Auren dole kuma sadaka ga wani"ya zanyi Aminu??"bayan mubashshir bana zaton Akwai wanda zan iya fitarwa"duk wanda yazo wajena kamar za'a yi saiya dena zuwa"gashi najama mama b'acin rai idan tadawo ta samu nata kason"kuyi hak'uri muyita Addu'a"Amma duk Abinda babah keyi matarsa da mahaifiyarsa ne ke zugashi"cewar umar"ummu dai tayi shiru tana sauke Ajiyar zuciya"sun jima suna bata baki harta yi shiru"ta tashi tayi sallah da wanka"tsabar damuwa ko dinner bata yiba ta kwanta bacci....washe gari ma cikin damuwa ta tashi "bayan sun gama Abinda yadace"mazan suka fita wajen neman nakansu"mahmood yatafi islamiya"sannan ta gyara d'akin ta wanke kayan jiya tayi wanka"wajen k'arfe 12 pm ta Aza girki Anan parlourn"sbd ta kira mama ta sanar mata zuwa k'arfe 3 na yamma insha Allah ta iso gida"gaba d'aya damuwace samqn fuskar ummu tana tunanin miye mafita?"bataso tayiwa mubashshir zancen yaturo iyayensa sbd karyaga kamar Angaji da ita Agidansu"to idan yaji zaki Auri wanifa??"wata zuciyar ta tamabayeta"Afili tace"dole nasanar masa gaskiya"sbd kar yaji wani Abu yace"naci masa Amana"zan sanar masa Anjima"Amma bara dai mama tazo naji ta bakinta"na kuma sanarwa lausy naji itama ta bakinta"da wannan tunanin ta gama girkin ta goge wajen tayi sallar Azahar....
Bayan sallar la'asar mama na kwance kan kujera 3seeter tana hutawa"yayinda ummu kecan bed room kwance tana tunani"mama bayan taci Abinci tayi sallah ne ta kwanta"tunani takeyi meya faru jiya Agidan dabata nan?sbd ta lura ummu na cikin damuwa"dukda ta tamabayeta tace"bbu komai"ciwon dataji kuma tasanar mata bigewa tayi....ina hajara take??"taji muryar hjy yaya"kafin tayi mgn harta shigo cikin parlourn itada bahba dake biye da ita"gaban mama yafad'i tadai dake ta tashi zaune tana gaida hjy yaya"bata Amsa ba tayi tsaye tana fad'in magana mukazo miki da ita nida rufa'i"wannan karon baki isa kisa y'arshi ta bujure masa ba"wai meya faru hjy?"cewar mama"babah ya zauna yace"na yanke hukunci dg nan zuwa sati d'aya har kwana goma"wannan yarinyar ta fiddo mijin Aure kona batada sadaka ga duk wanda naga dama"na gaji da zamanta Agidan nan tana yawon banza tana jawomun zagi Agari... Allah yaraba y'ata da yawon banza"me zarginta ko Aibantata insha Allah sai ubangiji yamana sakayya da hakan...ba shakka hajara"sannu marar ta ido "Aidama nasan komai takeyi kece ke sata"yanzun rufa'in kike gayama mgn koni??"wlh nagaji da irin wulak'ancin da Akemun Anan gidan"wlh wlh !muddin kayiwa y'ata Auren dole zan baka mamakin daban tab'a baka shiba"bangaji da itaba"dakake zancen kagaji da ita"nauyinta kake d'auka?"cinta,shanta,Iliminta ,tufatarwarta kasansune dakake fad'in ka gaji??"cewar mama cikin fushi da d'aga murya...lallai kin isa hajara"dani kike mgn zan nuna miki ikona Akan y'ata"bara kwana 10 d'in yacika bata fitar ba ki gani"Ahh to dadai yafi"karka sake kaji shakkar burgan banzan datakeyi"cewar hjy yaya ta fita itada babah"goggo luba dake lab'e taji kamar ta taka rawa sbd farin ciki......
misalin k'arfe 12:35 pm na yau lahadi big man ne ke tafiya cikin nutsuwa baya tare da kowa"yasha gayunsa cikin k'ananun kaya"yanata zabga k'amshi me dad'i"fuskarsa bbu walwala"hakan be hanashi yin kyau ba"yana rik'e da nokia Ahannunsa"Abakin get d'in gidansu leemart yatsaya"masu gadi nata gaishesa yad'aga musu hannu ya wuce ciki"doguwar tsuka yaja sbd hango kamal da leemart tsaye suna mgn "sam ba suma lura dashiba"ita kanta na'a k'asa"kamal kuma ita yake kallo yana maganar"cikin tafiyarsa ta izzah yanufi Inda suke yana koma tamke fuska...wlh da gaske nake miki my leemart"babu wacce nake waya da ita Ajiya sai oganmu dg offi.....doguwar tsukar da big man yaja yasaka kamal yin shiru"leemart ta d'ago kanta ta ganshi tsaye ya had'e rai yana kallonsu"Aguje tabar wajen...malam me ruwanka dani da zakazo kayi sanadin data tafi?"cewar kamal fuska Ad'aure yana kallon big man"shi kuwa sai wannan shan k'amshi yakeyi yana cin magani ya jingina bayansa jikin bango yana danna waya"ya d'auki kusan second 5"kafin ya d'ago ya kalli kamal yatab'e baki yana fad'in yanzun bakaji kunya ba dan Allah? katasa k'aramar yarinya y'ar cikinka A gaba kana mata rantsuwa sbd ta yadda da kai?wannan Ai jama kai rainine da zubda girma"hmm! baza kayi dana saniba sai ranar daka Aureta taga k'arshen girmanka tukum zakaga yadda zata rainaka.....wani irin murmushi kamal yasaki yace"Allah yanunamun ranar dazan mallaketa har taga k'arshen girmana"idan ta gani sai me?"nace sai me ?"bansaniba"cewar Abdallah"hmm! 2 days na barka dasu tj da junuid sbd kuci gaba da Abotarku"okay haka kace?"haka nace mana Abdallah"miye ribar zaman da ba'a bama juna shawara ko fad'ama juna gaskiya??"suna tunzuraka kana wulak'anta mutane hakan shine daidai?"har kamata ina maka mgn sbd na isa dakai ka nuna ba haka ba?"wlh big man ka Ajiye wannan Ak'idar taka Akan SO domin baya shawara idan yatashi shiga....look kamal! idan kasan wannan maganar zakamun kaje ka kirata ku cigaba da firanku"dama Abba zanje na gaida na ganku"babu damuwa bazan koma maka zance Akan soba"saidai inaso kasani muddin baka fita rayuwar ummul khairy ba wlh saina had'aka da Ammi"saidai komai zakayi kayi"ko kuma kasaka Arufeni....yanzun zancen danake maka Abinda yafaru jiya Anata yad'ashi harda bugawa Ajarida"wasu nason yima tambayoyi Akai"matsayinka na babban d'an kasuwa kuma yong bolonia meye hadinka da yarinyar da harka jimata ciwo??"Ayanzun mutum Ake kiwo ba dabba ba"kamar yadda baka damu da rayuwar kowaba kai Andamu da taka"kuma mak'iyanka sun sakq ido sosai Akanka"Ayau da safe naga jaridar gidan buga jaridar gaskiya dokin k'arfe....iya nan kamal yayi shiru"yayinda uban gayyar ke danna waya kamar besan meyake fad'a ba"har kamal yacire ran yaji yayi mgn yanama k'ok'arin tafiya sai yaji yace"wai wannan surutun da kakeyi kodai son kucakar yarinyar nan kakeyi ne??uhmm! Abdallah kenan"idan ina sonta bana jin kunya ko tsoron sanar maka"ina fad'a maka gaskiya ne sbd idan k'anwata Aka yima haka sai Inda karfina yak'are"kuma tanada hurumin kaika k'ara"saidai sbd kanada kud'i baza'abi mata hakk'inta ba"shin idan sa'ada Aka yima haka ba fata nakeyiba wane mataki zaka d'auka??" nasan bazaka lamuntaba"zakayi koma miye kan wanda yamata haka"idan har baza kaso Ayi ma k'anwarkaba kai meyasa zaka yiwa wata??" dan Allah Abdallah karka koma cutar musu da yarinya"bansanka da cutar da kowaba meyasa sai Akanta zaka fara?"wlh duk Inda baka zato zancen nan yaje"ni kaina bansaniba Amma na sami labari"to dana tuna Abinda yafaru last time a garden yasa na yadda"nasan kuma preety ta sani saika tanaji hujjar kare kanka wajenta...sbd inajin tsoronta kota isa na lallab'ata ko??"Ada zan sanar maka da wani zance Amma na fasa"sai kaje da Abinka idan tayi wari maji"ita kuma yarinya ka koma cutar da ita wlh saina sanarwa Ammi kaji na rantse"tsaki Abdallah yaja yabarma kamal wajen"kamal ya girgiza kansa yana murmushi"shi kansa yasan be iya rabuwa da Abdallah sbd yana k'aunarsa dan Allah"kuma wasu dg cikin halayensa sun masa sosai"Abdallah na burgesa da baya neman mata"ya tabbatar Inda wanine yadda yaga yanada dukiya zaita neman mata"yanzun kuma gashi mutane y'an kuji ku gani har sun fara zancen wai maganar banza yayima ummu shine tak'i yarda saiya wulak'antata"shiyasa dayaci karo da jaridar yak'i bari gidan tv nasu suyi labarai Akanta....

*One week Ago*
kimanin sati 1 kenan da faruwar wannan sharad'i na babah"yau saura kwana 3 sharad'i yacika"kuma ummu bata fidda kowa ba"ko data kira mubashshir ta sanar masa komai"ya damu sosai yakuma sanar mata da wuya mahaifinsa ya Amince siyi Aure yanzun"Amma ta bashi sati 1"tunda sukayi wayar har yau sati guda be kiraba"gaba d'aya itada mama dasu Aminu suna cikin damuwa"saidai ummu na b'oyewa"ta kuma sanarma mama mubashshir take jira taji ta bakinsa"ita kanta lawisa dataji zancen dukta damu"saidai tabama ummu shawaran ta dage da Addu'ar zab'in Alkhairi"duk wannan damuwar da ummu ke ciki hakan be hanata yawan tuna Abdallah ba"ciwon dayaji mata harta warke sai Abinda ba'a rasaba"kuma tunda sukayi wannan zuwan garden d'in bata koma yadda sunjeba sbd ta tsani wajen.... kasancewar yau satday sai ummu taji kad'aici yamata yawa sosai"gashi mama Anguwa zataje da marece"hakan yasa itama tafara shirin fita"saidai koda ta kira lawisa ta sanar mata zasu fita Amma ba wannan garden d'in zasujeba"saita dinga tsokanarta"ta share takashe wayar"sai bayan sallar la'asar mama ta fita taje gidan y'ar uwarta dake Anan kaduna ,wacce sanadinta suka had'u da babah"gidan wani malami masanin Alk'ur'ani da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login