Showing 63001 words to 66000 words out of 93107 words
Chapter 22 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete
fad'in tabbas Abdallah ka cika babban mak'iyina"dakai za'a had'a baki Amun sharri sbd karabani da Alh.....daddy na binta da mugun kallo yace"na yarda kece kika turosu bak'ar munafuka Azzalima"Ai d'azun ba bacci nakeyiba ina jin wayarki tayi ringing ina k'ok'arin bud'e ido in tashi ince miki lafiya?" sai naga kinyi wuf kin d'auki wayar kin fita parlour"shine na biyoki na lab'e ina jin kina musu kwancen d'akin sa'ada"saina koma na kwanta da nufin da safe nasaka Arufeki Agana miki Azabar dazaki fitomun da y'ata..... yanzun ka yarda makira ka Aura ko daddy?"na yarda Abdallah"tabbas balki kin cutar dani kin rabani da matata farin ciki nah"kije Allah ya isa tsakanina dake"na sakeki saki ukku"dg yanzun zuwa k'arfe shidda na Asuba ki tabbar kin barmun gida"kayan sawarki kawai zaku d'auka keda y'arkiku k'ara gaba"daddy saina saka an rufeta"ah ah Abdallah itada Allah dana barta yama isa"kuma insha Allah saina maido jamilah Agidan nan"sosai sa'ada da Abdallah sukaji dad'in kalaman daddy"umma balki kuwa kukan munafurci tasaka"Abdallah yayima security waya suzo su fita dasu TJ"basu jimaba suka shigo suka d'auk'esu suka fita"umma balki tabar parlourn"yayinda Abdallah ya mik'e tsaye yazo yakama hannun ummu"da sauri sa'ada tace"nima zan biku yaya"daddy nata kallonsu har suka fita yana tuna Ammi da irin zaman jin dad'i da farin ciki da yayi da ita"fatansa Allah yasa Ammin ta Amince tadawo garesa"da wannan tunanin shima yamik'e yabar parlourn dan har Anfara kiran Asalati...... Abdallah da ummu da sa'ada kuwa suna shigowa Abdallah yace"baby jeki bed room d'in khairee ki kwanta"dato ta Amsa shi kuma yamatso suka had'a ido da ummu"tayi d'an murmushi tana yin k'asa da kanta"saidai kawai taji ya d'auketa yana fad'in muje d'akina"lokacin sallafa yakusa"eh sai muyi harda raka'atanil fijri"yak'are maganar suna hayewa upstars"samqn bed yadireta ya kwanta gefenta yana maida numfashi"ransa fal farin ciki"dama bashida wani burun daya wuce daddy yarabu da balki ya maido Ammi....kaga Abinda nake nuna maka ko yaya Abdallah?"Ashe su junuid d'in ma mak'iyankane"bake kad'ai ba ke nunamun na rabu dasu khairee harda kamal"dama yasha fad'amun wata ran sai nayi dana sanin saninsu Arayuwata"gashi nayi kuwa"Allah ya kyauta"Ameen yah Allah"tashi muje muyi Alwalah"Amma ni sai nayi fitsari kema zakiyi?"kasa mgn tayi saima ta juya masa baya"bece komaiba yamik'e tsaye yashige bath room d'in"be jimaba yafito"ta tashi zaune ta cire hijab d'in"shi kuma ya shimfid'a prayer mate yana fad'in kije kiyi Alwalah d'in sai kizo muyi sallar"batayi mgn ba ta tashi tashige bath room d'in"tadan jima sannan ta fito"raka'atanil fijri suka farayi tana binsa"sannan sukayi sallar Asuba"bayan sun sallame ya janyota jikinsa yana fad'in bangaji da baccin ba idan mungama Azkhar saimu koma ko?"zanje idan mun gama azkhar d'in na dubo baby"wai khairee dani da ita wakika fi SO?"gaba d'aya yarinyar nan baki ta kowa sai tata"to bbu Inda zakije"ita k'aramar yarinya ce ai tasan daidai "nasan yanzun haka tayi sallah ta koma bacci"balle yau sunday"shikenan Amma ni nafison baby"Aidama nasan ni bakya sona ko?"shiru tayi tak'i mgn"shima be koma cewa komai ba suka cigaba da azkhar d'in"shi yanayi da tasbaha, ita tanayi da yatsun hannunta"tana zaune Atsakkiyar cinyoyinsa"saidai Atakure take tadai zauna ne sbd ya rik'e ta"sunfi mintina 30 sannan Abdallah yatashi yafita"bed room d'in ummu yashiga"yasami sa'ada ta fito dg wanka zata shafa mai"gaishesa tayi"ya Amsa yana fad'in bacci zamuyi"sai wajen 10 zamu tashi"idan kin shirya kije driver yakaiki gidan Ammi zanzo can d'in"idan kuma zaki fita Akwai key jikin k'ofar ki rufe inada wani key d'in"Amma yaya korata kukeyi ne?"shine kuma Antyn tak'i zuwa mu gaisa?"kanta ke ciwo ne na bata magani ta kwanta bacci"kinsan bansan hayaniya da musu ko?"sbd haka kiyi Abinda nace"dato ta Amsa taci gaba da shafarta"da nufin ta wuce cikin gidan ta sako kaya idan ta gama"Abdallah kuwa samqn yakoma yasami ummu kwance samqn bed d'in tayi shiru"saidai bata cire hijab d'in ba"sbd tana jin kunyar yaganta haka"Ahankali ta Amsa sallamar tasa saidai bata yarda ta kallesa ba" yanata kallonta yacire jallabiyar ya hauro samqn bed d'in yana fad'in malama kicire hijab d'in ko?"dan Allah ka barni da kayata"banaso ! idan kuma b'acin raina kika so to kiyi"Amma yaya Abdallah miye ribarka dana cire hijab d'in?"bazan iya bacci dake da hijab Ajikinkiba"yafad'a yana matsowa dab da ita ya janyota samqn jikinsa yafara zame mata hijab d'in"kasa hanashi tayi harya gama ya aza hijab d'in samqn bed side drower"ita kuma ta matsa ta kwanta sbd ganinsa dg shi sai boxer"tana kwanciyar yabiyota yana fad'in wai meye haka khairee?"ta kallesa da nufin tayi masa mgn ya hauro samanta"ta zaro ido tana girgiza kanta gabanta na fad'uwa"khairee bazan iyaba karna kashe kaina Abanza hakk'ina zaki bani...wane hakk'i....maganar ta tsaya sakamakon bakinsa da nata daya had'e yana wani irin gurnani da sakin numfashi"zuciyarsa da gargar jikinsa najin dad'in yanayin kasancewa da ummu ahaka"besan Time d'in daya keta mata y'ar rigar baccintaba"yayiwa breath nata wata wawar shafka yana murzuwa dg bisani ya manna bakinsa samqn su yanasha kamar k'aramin yaro...... Atake ummu ta bank'are masa tana maida numfashi sbd ta fita dg hayyacinta dg ita harshi"wani irin zazzafan romance Abdallah ke aika mata dashi"wanda gaba d'aya yayi mugun kashe mata jiki da salonsa"yasake mata nauyinsa sosai dak'yar take numfashi sbd nauyinsa"shikuwa budurunsa yakeyi yana romancing d'inta kamar bbu gobe"har yayi nassarar rabasu da suruturan da yyi Sara ajikinsu "ummu bata Ankara ba saida taji yana Addu'ar saduwa da iyali"sannan ta dawo dg duniyar data lula"cikin rikicewa tafara k'ok'arin turashi sbd jin bbu Alamar komai Ajikinsu"big man kuwa yariga yayi nisa"sadda take tureshi ji yakeyi kamarma k'arama masa k'aimi kan Abun takeyi.....wata gigitacciyar k'ara ummu tasaki Alamar Abdallah yabi hanyar dayakeson bi.....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥❤🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤🔥❤🔥
*49&50*
.......Cikin wani irin bak'on yanayi we wuyar fassara Abdallah ke tafiyar da ummu"wacce bbu irin yagi,cizo ,Ihu, da turewa da batayi masa ba"sbd ya k'yaleta"Amma kamarma badashi take ba"sabbatu kawai yakeyi da gurnanin shigarsa sabuwar rayuwa"wacce tunda yake be tab'a zaton haka Akeji ba....saida ya share sama da Awa d'aya da rabi yana Abu d'aya"tun ummu na kuka tana rok'arsa har ta gaji ta dena"da galabaitar tayi yawa sume masa tayi"saida yadawo duniyar maji dad'i daya lula tukum yafahimci ummu bata numfashi"yamayar da wata nauyayyar Ajiyar zuciya yana binta da wani irin kallo dake nuna tsallar tsananin k'aunarsa gareta"ya sauka dg samqn bed d'in ya suturta jikinsa yaja bed sheet da duk yab'aci da jini yarufe mata jikinta"sbd ganin ta Ahaka zai koma sawa ya Afka mata koda be shiryaba"shafa fuskarta yayi cikin wani yanayi na'a tsantsar tausayinsa gareta"saidai yaji bata numfashi Alamar suma tayi"gaba d'aya jinsa yakeyi kamar wata sabuwar halitta"jikin nasa bbu k'arfi sosai haka yanufi bath room yana waiwayen ta"har yakusan bigewa da k'ofar sannan ya Ankara"yayi Addu'a ya shiga ciki"ruwan zafi ya had'a Acikin bathtub, sbd dama yaji Ana cewa" Adaren farkon yarinya idan namiji yasanta a y'a mace cikin ruwan d'umi Ake sakata"balle yadda yaga yanayinta yasan be mata zuwan wasaba"kuma shima kansa d'in yasan bana wasa bane shi"saidai zuciyarsa fes yake jinta da wani irin farin ciki"yanata maimaita dama haka Akeji idan aka kwanta da mace?"kai shifa ya godema Allah dayasa be tab'a Aikata zina ba"gashi yabi ta hanya me kyau cikin kwanciyar hankali yasamu biyan bukatarsa"Ayanzun kuma ya tabbatar rashin saka buk'atar son kasancewa da mace Aransa yasaka bejin feeling"Amma yanxun gashi yanaji sanadin ummu"da wannan tunanin ya zubo ruwan cikin wata silva"sannan ya d'akko mata towel nasa fari k'al dake rataye yafito dg cikin bath room d'in"sosai yaji tausayinta yasan kuma tabbas ta farka bazasu kwashe lafiya da itaba"gashi har yanzun ya fahimci bata sonsa"saidai Ayau daya mallaki budurcinta ya tabbatar yana mata zazzafan So"da wannan tunanin ya hauro samqn bed d'in yafara yarfo mata ruwan samqn fuska yana shafa mata su.....wata nauyayyar Ajiyar zuciya tasaki tana fasa k'ara had'e da kiran sunan mama tana fad'in wayyo Allah mama kizo ki ceceni....shiru tayi sbd ganin Abdallah zaune gabanta"yatasata gaba yana kallo da mayatattun idanuwansa kamar zai cinyeta"kauda kanta tayi ta fashe da kuka"Ahankali cikin sanyayyar muryarsa take furta"sannu khairee kinji?"kiyi hak'uri da yadda komai yafaru"na kasa controlling d'in kaina ne shiyasa ki yafemun kin jiko?"shiru tayi batace komaiba"ya matso yana share mata hawayen ta"cikin muryar rarrashi yace"tashi ga towel ki d'aura sai muyi wankan ko?"nanma shiru tak'i mgn"sauka dg samqn bed d'in yayi ya koma bath room yamayar da silvan yadawo d'akin"yasamu tana d'aura towel d'in da k'yar tana rintse ido"sannu my khairee"ga ruwan zafi can idan kika shiga zakiji dad'in jikin"yafad'a yana isowa gefenta"ta koma fashewa da kuka"dan Allah kiyi shiru"nasan ban kyautaba"ki fad'amun meye zanyi ki huce khairee?"kinsan yanzun mun dena fad'a ko?"shiru tayi tak'i mgn"duk yadda yaso tayi mgn tak'iyi"tanata kuka da hawaye"idanuwanta sunyi jajir"cikin damuwa ya d'auketa yanufi bath room d'in da ita"ya kwance mata towel d'in yasakata cikin ruwan d'umi"tasaki k'ara tana son fita dg cikin"ya girgiza kansa yana fad'in zakiji dad'in jikin kinjiko?"yafad'a yana kauda kansa dg barin kallon Albarkatun k'irjinta"saima yafita dg cikin toilet d'in"bed sheet d'in yacire ya canza wani"ya d'auke mata pant d'inta da rigar daya keta da jallabiyar daya cire ya sakasu cikin wani had'add'e basket dayake zuba kayan wanki Aciki"kafin yafita da sauri"be jimaba yadawo mata da inners d'inta da doguwar riga arebian gownt purple colour"ya Ajiye gefen bed d'in"sannan yaje ya d'aura towel yatura kansa cikin bath room d'in"ummu na tsaye tasamu ta gama gasa kanta tayi wankan wajibi"tana d'aura da towel ya shigo"ko kallo be ishetaba" kingama ne khairee?"ko zaki jira nayi saimu fita ko?"yafad'a yana k'ok'arin kwance towel nasa kuma bbu komai Ajikinsa sai towel d'in"saurin kauda kanta tayi tana dafe bango tafara tafiya a wawware"yabita da kallon tausayi harta fita dg cikin toilet d'in"shi kuma ya fara tsarkake jikinsa yana tunanin dama haka Akeji idan ana son mutum??"shidai dama yasan sadda yafara ganinta bejin haka Atare da ita sai dg baya ne bayan Aurensu yafaraji"Abinda kawai yasani ya Aureta da zuciya d'aya bbu wani batun AUREN YARJEJENIYA Azuciyarsa"sbd yasan hakan haramun ne"ita kuma sbd ta Amince yasaka yanuna mata suyi irin wannan Aure"sannan Alokacin baijin zai iya cewa yana sonta ko tana burgesa"dalilai biyu suka saka ya aureta yana jin zai iya Auren preety Agaba bayan Aurensu da ummu"na farko data kasance batada tsoro shine kawai yaji ta burgesa"Azatonsa idan ya Aureta zata kamu da soyayyar sa harta rok'esa k'arya saketa saiya basar sucigaba da zama"dukda beda tsarin mace biyu Amma zai d'aure ya Auri preety sbd yamata Alk'awarin zai Aureta"sai gashi komai ya sauya"sannu Ahankali hankali yafara jin bak'in Abubuwa da yawa game da ita"saidai yanzun yasan bazaima iya had'a ummu da wata y'a mace ba"yana fatan yadda Akanta yasan meye so da kulawa yafiso ya tsaya Akanta ita kad'ai"ita kanta idan zatayi tunani meyasa bata tambayar kanta beda dalilin Aurenta saidai kawai sbd mafitarsu?"yasan tabbas mafitarsu Alokacin na d'aya dg cikin Abinda yasa ya Aureta"sai abu na biyu kuma shine ya juyata yadda yaga dama"shin ko yanayin hidimar mak'udan kud'ad'en daya kashe bazai sqka ummu ta fahimci ba AUREN YARJEJENIYA yayi da itaba.....yajima yana sak'a da warwara sannan yafito dg cikin toilet d'in"yasamu kayan daya fiddo mata tabar masa da towel nasa"ya girgiza kansa yana fad'in dama nidai nasan saita Allah kawai"khairee dogon fushi zatayi dani"saidai yadda yalura d'azun dazata fita dg bayi tana tafiya "sai yafara tunanin kodai yaji mata ciwo ne?"da wannan tunanin yayi maza ya shirya yana kallon Agogo"k'arfe 10:38 "lallai lokaci yatafi"yafurta yana saka wata dakakkiyar shadda light purple"yasaka Agogo kalar da talami sawu ciki duk kalar"wayoyinsa ya d'auka yafito yanata zabga mata"kansa bbu hula"yafito sak Ango"dan yau fuskar tasa da fara'a da walwala Acikinta"down stairs d'in ya sakko yasami ummu kwance samqn 3 seeter"ta dubai Abaya Ajikinta brown colour...wato ni kayan dana fiddo basuyi ba ,ko kuwa sbd nine na fiddo shiyasa basuyiba??? Amma gashi nina saka kayan datafiso na dinga sakawa"duk yayi maganar cikin zuciyarsa yana isowa gabanta ya duk'a yakama hannunta guda ya sark'e da nashi"yasaka gudan hannunsa yad'ago fuskarta..... subahanallahi! kukan dai har yanzun?"ko bakijin dad'i ne?"kanta kawai ta kyad'a masa tana k'ok'arin janye hannunta dake cikin nasa yana murzawa"bara ko tea ne kisha sai muje Asibiti"yafad'a yana tuna idan sunje Asibitin doctor d'in namiji ne" Atake kishin dabai san yanada shiba yaji ya motsa"baidai ce komai ba yatashi yanufi kitchen"befi mintina 10 ba yafito da cup me d'an girma da tea Aciki yanata turiri yazo gefenta ya zauna"ta kauda kanta"wai khairee meyasa baraki mun mgn ba?"banza ta masa"to shikenan kiyi hak'uri ga tea kisha sai muje Asibitin A&M INTERNATIONAL HOSPITAL adubaki"ba k'aramin mamaki tayi ba dataji yafad'i sunan Asibitin"dan ta musammun ce sai sarakai da shuwagabanni ake dubawa can"duk doctors d'in turawane "ko katin Asibitin dubu goma ne"Acan Ake siyan magani kud'in ganin likita 50k.....cup d'in daya kafa mata Abaki yasaka tadawo tunaninta"batayi musu ba taci gaba da Amsa sbd ita kawai tasan me takeji"sai sannu yakeyi mata da damuwa Asaman fuskarsa"ita kuwa tak'i kallonsa so yakeyi ko masifane ta masa Amma tayi gum da baki tak'i mgn"bayan ya gama bata ya ajiye cup d'in yana fad'in tashi ki sak'o hijab mu tafi"yak'are maganar yana k'ok'arin kiran driver"yasanar afito masa da mota Agoge zai fita shi kad'ai"yana gama wayar ya kalleta"yaga batada Alamar tashi"khairee ko bazaki iya tafiyar ba?"shiru tayi kanta Ak'asa"yakasa gane nauyinsa takeji da Abinda yafaru"sannan zuciyarta na zafi tana tunanin Anya dama ba sbd biyan bukatarsa yasaka yanuna kamar yana sonta ba?"Inda yana sonta daya sanar mata kodan sbd martabarta daya k'wace"saidai ta lura shifa bbu ruwansa da wani abu yafaru"yana hidimarsa kamar bbu Abinda ya wakana tsakaninsu"itace kawai kejin kunyar had'a ido dashi"pls khairee kiyi hak'uri ki tashi muje Adubaki kinjiko?"nasan nayi laifi idan mun dawo zan Amshi hukunci dg wajenki"saidai inaso Amun hukuncin yadda yadace plsss! yafad'a Anutse yana binta da kallo"ta d'ago kanta ta share hawayenta"da k'yar ta mik'e tsaye sbd zafi da radad'i datakeji Agabanta"da k'yar ta iya takawa"batare data kallesaba ta nufi bed room d'inta"hula bak'a tasaka,sannan ta yane kanta da mayafin rigar ta d'akko plate shoes ta saka"jikinta nata k'amshi"fuskarta ta k'ara haske da shek'i"sosai kayan suka mata kyau" wayarta ta d'auka ta fito"Ahankali ta shigo parlourn"big man na tsaye ya jingina da bango"yayi nisa a tunani"takunta yasaka ya kalleta da sauri"cikin rashin sa'a suka had'a ido"hawaye yagani na zuba samqn fuskarta"gashi ta masa kyau sosai"yah salam! dan Allah ki taimakeni ki dena kukan nan khairee pls"yafad'a yana nufota"ta sunkuyar da kanta k'asa"gabanta ya tsaya ya kama hannunta guda yana fad'in kona d'aukeki?"girgiza kanta tayi Aranta tana fad'in ikon Allah kenan"yau big man ne ke mata irin wannan lallab'awar bayan yagama kurin yafi k'arfin ya rarrashi mace.... Atare suka fito yarufe k'ofar da key suka nufi parking lot"wanda sosai ummu tayi k'ok'arin saita tafiyar tata har suka iso wajen motar"da kansa yabud'e mata gaban motar ta shiga ta zauna yarufe"shima zaga yawa yayi ya shiga ya kalleta kanta na k'asa"cikin tattausan muryanshi yace"kina jin yunwa ko?"shiru tak'i mgn"be koma cewa komai ba"yaja motar cikin nutsuwa yana tuna yadda ya risketa d'azun"saidai bai zurfafa Abin ba"sbd jin yanayinsa yafara sauyawa"zaman kurame sukayi Acikin motar"kowane da kalar tunanin dayakeyi"can wayarsa tayi ringing ya d'auka yyi sallama"dg d'ayan b'angaren daddy yace"Abdallah kana ina?"ina hanya zamuje Asibiti daddy"khairee nah ce bata lafiya"subahanallahi! Allah yabada lafiya"Ameen daddy"dama dan in sanar maka yaran nan na gidan yari zasuyi zaman wata 5"sbd da safen nan police station na sakq aka kaisu"Ashe shigowa sukayi da rana balki ta basu mab'oya saida dare sannan suka fito"da nufin idan sun sato sa'ada su zuba mata powder"saida safe Afita da ita Acikin mota"sai Asirinsu yatonu" ni kaina nayi wannan tunanin daddy"inba ta hakaba Ai bazasu iya shigowa ba"Allah dai ya kyauta gaba"big man ya Amsa da Ameen"can daddy yace"kaje wajen jamilar?"kamar big man yayi dariya yadai dake yana fad'in Anjima zanje daddy zan rarrasheta insha Allah komai ya wuce"to shikenan dama Anjima da dare zanje wajen Alh Ibrahim (yayan Ammi) muyi mgn dashi"Amma sa'ada ta zauna wajenta"ko masu Aiki na sallama sbd ni kad'ai ne Agidan"to daddy insha Allah zan mata bayani"dama da safe sa'adar ta tafi"dg haka sukayi sallama ummu dai kanta Ak'asa"sai satar kallonta Abdallah keyi"bayan sun iso Asibitin yayi parking suka fito dg cikin motar"ya matso ya kama hannunta"murya can k'asa yace"sannu kinji?"wajen ne ke miki ciwo?"shiru tayi Amma bata k'wace hannunta ba"be koma mgn ba suka iso reception ya yanki kati"suka zauna"ko zaman mintina 5 basuyiba aka kirata"Abdallah yafara shiga yaga doctor d'in macece"kuma baturiya ce"sannan yadawo"suka shifa Atare "saidai ummu ta toge tak'i shiga"menene kuma khairee??"yafad'a cikin rarrashi yana matsowa kamar zai rungumeta"nika fita adubani mana"shikenan indai hakan kikeso"yafad'a fuska Asake yana fita....Inda ummu bata iya turanciba dataji kunya"sbd duk da turanci tayi mata bayani"Anan ta buk'aci ganin wajen"bayan tagani tasanar mata sai An mata d'inki"kuma sai tayi 2days Acikin Asibitin"kuka ummu ta koma fashewa dashi"doctor d'in na bata hak'uri"ta bata takarda kud'in komai da komai" harda kud'in gado dana ganin likita 300k(dubu d'ari ukku) k'in Amsar takardar tayi tana b'ata fuska sbd lawisa ta sanar mata Ammata d'inki akwai mugun zafi"tana cikin wannan yanayin big man da wani doctor suka shigo"wanda big man d'in yaga doctor d'in zai shigo yayi saurin shan gabansa yana tambayarsa ina zaije? matarsa na ciki Ana dubata"shi kuma yasanar masa har doctor d'in tasan da zai shigo ta computer sukayi mgn"Amma yakasa yadda shine yabiyosa sbd kishi karya kalle masa mata"saidai ganin ummu zaune tana hawaye rik'e da takarda yasaka shi jin fad'uwar gaba yanufi wajenta da sauri.....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥❤🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤🔥❤🔥
*51&52*
........ my khairee menene,ko wani abu doctor d'in ta miki ne??duk ya tambaya Ahankali yana duk'e Agabanta ya rik'e hannun ta guda"shiru tayi tak'i mgn"kallon doctor d'in yayi ya tambayeta meke faruwa?"tamasa bayanin komai"cikin