Showing 72001 words to 75000 words out of 93107 words

Chapter 25 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete

tura get d'in gidan lawisa ta shiga"lawisar da mijinta
na tsaye a parking lot zai shiga mota da Alama rakkiya tayo masa"tana ganin sa'ada ranta yabata tare da big man suke"Aranta tace Anzo wajen"tana murmushi ta Amsa sallamar sa'ada tana fad'in baby kece tafe haka?"gaidasu tayi Amutunce tana fad'in Eh nice Anty lawisa tare da yaya muke yace"yana sallama dame gidan naki"okay sweet heart mijin bestie ne yana waje"dato nuran ya Amsa ya fita"ita kuma taja hannun baby suka wuce ciki"bayan mintina 5 Abdallah da kamal da nura suka shigo Atare"sosai lawisa tayi mamakin ganin wai Abdallah ne yau Agidanta yazo sbd ummu"saidai A fuska bata nunaba"fuska Asake ta tarbesu suka zauna suka gaisa"nura ya kalleta yana fad'in zan tafi kawai tunda kinyi bak'i"dato ta Amsa yayiwa su Abdallah sallama yafita"Abdallah ya kalli sa'ada yana fad'in baby tashi ki shiga ciki"batace komaiba sbd dama sadeeq takeson ta kira"saita tashi ta wuce bed room d'in lawisa"Ahankali kamal yace"dama lawisa wajenki mukazo"Abdallah da ummulkhairy sun d'an sami matsala shine tayi yaji"yakirata waya kashe"dan Allah munaso musan tana gidansu ne ko kuwa wani wajen taje?"sannan dan Allah kibata hak'uri komai ya wuce"nasan kinsan wane irin Aure sukayi Abaya"Amma yanzun bbu wannan zance..... Abdallah ya karb'e zancen da cewa pls lawisa ! ki rarrashi khairee ta dawo d'akinta"ina sonta har cikin raina da gske nakeyi"kamar yadda Abokina yafad'a komai ya wuce"Ahankali lawisa tace to Alhamdllh naji dad'in komai ya wuce"saidai gaskiya bansan Inda tajeba bara dai na kirata naji"ta fad'a kamar batasan komai ba"saidai koda ta gwada kiran wayar bata shiga ba"ta dubi Abdallah da yayi tagumi tace"ina zaton tana gidansu"karku damu insha Allah zata koma"godiya suka mata suka fita"ita kuma ta wuce ciki tasami sa'ada nata waya da sadeeq"ta sanar mata sun fita"sallama sukayi da ita ta fito tasamu har sun shige mota"itama shigowa tayi"big man ya kalli kamal yace"gidan nasu zamuje yanzun ko?"k'arfe 9:16 am fa"kayi hak'uri zuwa marece mana"shikenan Allah yakaimu"dg haka motar ta d'auki shiru"kowane da irin kalar tunanin dayakeyi"Abdallah daurewa kawai yayi saidai yana ganin da k'arfe 2 zasu tafi gaskiya"Inda son samun sane ummun tadawo yauma kawai......

misalin k'arfe 2:38 pm"goggo luba ce zaune atsakar gidan tayi tagumi sbd Abin duniya yadameta"ta jingina bayanta ajikin pillow"tanata fita da mafici"kasancewar da zata haihu CS Akayi mata"bayan Anyi cs d'in kuma Aka gano tanada ciwon sugar"shiyasa d'inkin da aka mata keta bata matsala"dukta rame tayi duhu"yaranta basu taimaka mata da Aikin komai sai mariya"itama Abinda ta gadama takeyi"mama ce kullum da safe take dafa ruwa tayiwa baby girl d'in wanka ta kaima Luba nata taje tayi"da rana kuma hjy yaya ke dafa mata"Abinci kuwa kullum mama ke girkawa sbd itace yanzun da me gidan kullum"saidai kawai ta raba girkin"zatayi iya nata da yaranta da baba"su kuma su goggo luba itada zuri'arta ta basu nasu su dafa"sbd gasu nan rid'i rid'i basu Aikin komai Agidan bazata dafa tabasu su ciba"uwarsu ma bata morarsu balle ita"ko shara da wanke wanke Almajiri mama ta d'auka"Asiya kuwa cikinta ya tsufa yashiga watan haihuwa....gaba d'aya goggo luba tayi mugun yin sanyi musammun data fahimci bata gaban mijin nata hidimar gabansa yakeyi"kasancewar ummu natai maka masa" ga kayan Abinci Ajiye ,kud'in cefane kawai yake bayarwa"saisu mariya suyi girkin"ko kud'in Asibiti da akaci Aminu ne yabiya da hjy yaya"shi kuwa yanata masifa kan tagama haihuwa Agidansa"sannan irin yadda mama ke kyautata mata da bama babyn kulawa yak'ara sanyata nadamar Abinda tayiwa mama da zuri'arta"musammun dataga yaranta keta cin baya Agidan yaran mama nayin sama...tana wannan tunanin mahmood Autan mama ya shigo tsakar gidan Aguje yana fad'in mama ga mijin Anty ummu nan yace" zai shigo ku gaisa"wlh d'an gayu ne yanata k'amshi...mama ta fito tsakar gidan tana fad'in zonan"babu musu yabiyota d'aki"tana kallon sa tace"da gaske kakeyi? Eh mama shida Abokinsa ne duk y'an gayu ne"to shikenan maza jeka tattara takalman dake watse tsakar gidan sai kaje kace musu ya shigo"tana fad'in hakan ta wuce ciki ta sako hijab ta fito ta k'ara fesawa parlourn air freshener"sannan ta koma ciki ta d'akko tray da cup ta bud'e fridge dake cikin parlourn ta azo swan roba biyu lemo roba biyu"kasancewar tana Ajiyewa sbd bak'in kunya irin haka"bayan ta Ajiye kan carpet ta zauna tana tunanin meyasa ummu bata sanar mata mijinta zai zoba??kodan sbd ashiryama zuwan nasa....
tunda Abdallah da kamal suka tura mahmood....✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤‍🔥❤‍🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤‍🔥❤‍🔥

*57&58*



.........tunda Abdallah da kamal suka tura mahmood ya sanar ma mama zasu shigo k'irjin Abdallah ke bugawa"Azuciyarsa yana Addu'ar Allah yasa khairee ta Amince ta biyosa su koma gidansu"saidai kuma wani gefe na zuciyarsa tsantsar tausayintane dana iyayenta dayaga gidansu"wanda Azatonsa gidan su lawisa shine gidansu ummu"sbd yanayin jiki me kyau da suturan mutunci datake sakawa saiya d'auka ita ba y'ar talakawa bace"Ashe rufin Asirin ubangiji ne"koda kuma suka tafo can wajen gidansu lawisa ya nufa saida kamal yasanar masa bafa nan bane gidan su ummu....wata Ajiyar zuciya yasaki fuskarsa cike da damuwa yakalli kamal yace"kamal dama iyayen khairee masu k'aramin k'arfi ne? shine bak'a tab'a sanar mun ba"wannan Ai Abin kunya ne Awajena da gun mutane"Aga da samuna da komai Amma gidan surukai nah haka... yak'are maganar yana kallon kamal cikin wani yanayi"kamal na k'ok'arin mgn mahmood ya iso gefensu yana cewa"mama tace ku shigo"d'an murmushi Abdallah yayi ya matso ya kama hannun yaron yana fad'in khairee tana ciki ko?"Anty ummu kake nufi?"Eh ita"nidai ban ganta ba....kaga kabarsa muje ciki kawai"cewar Kamal"big man beyi mgn ba yana rik'e da hannun mahmood suka jera suka nufi cikin gidan"kamal ne yafara shiga da sallama Abakinsa sau 2"goggo luba dake zaune tsakar gidan ta Amsa"yayinda su Asiya ke lab'e jikin window d'in d'akinsu suna hangosu sbd basu tab'a ganin big man ido da idoba sai a tv ko jarida"sosai Asiya taji zafin mallakarsa da ummu tayi Amatsayin mijin Aurenta"kamal da Abdallah suka rissinah suka gaida goggo luba"ta Amsa kafin mahmood yanuna musu d'akin mama"saidai Amamakin su be bisu ba yatsaya tsakar gidan"Abdallah kuwa ransa yabashi sun sami kyakykyawar tarbiyya"shiyasa ummu ke k'ok'arin koyawa sa'ada irin haka"Allah yasa suma yaransu ta musu irin wannan kyakykyawar tarbiyyar....sallamar da kamal yayi yasaka yadawo nutsuwarsa"da tausayi yake kallon parlourn dake tsab yanata k'amshi"cikin rashin sa'a suka had'a ido da mama"Atake yaga kamannin ummu Asaman fuskarta"k'asa yayi da kansa suka duk'a har k'asa suka gaisheta"ta Amsa cike fara'a tana musu sannu da zuwa da tambayarsu mutan gida?"kamal ne ke k'ok'arin bata Amsa"Abdallah dai kansa ak'asa....bayan shud'ewar second 15 kamal yayi gyaran murya cikin ladabi yace"mama sunana kamal"Amini kuma d'an uwan Abdallah mijin ummu"zancen gaskiya Abinda yakawomu dama game da ummulkhairy ne"sun d'an sami matsala da Abdallah shine jiya ta tafo gida.... subahanallahi! meke damun ummulkhairi da zatayi yaji bazatayi hak'uri ba?"kuma kaga bata zo nan ba"cikin sub'utar baki Abdallah yad'ago kansa yace"batazoba mama?"to ina zataje?"dan Allah Afitomun da matata"d'an murmushi mama tayi tace"kodai tana gidan lawisa ne ko gidan yayata murja"bata gidan lawisa munje can"cewar kamal"mama batayi mgn tafara danna waya"Atake tasaka kiran goggo murja"bugu 3 tayi goggo murja ta d'auka"bayan sun gaisa ta tambayeta ummu tazo?" ta sanar mata ah ah"kashe wayar tayi"tana fad'in to ina zataje?"wlh kuwa, kuma wayarta Akashe take"duk Abdallah d'in yadamu sosai"dan Allah mama Ayi hak'uri komai ya wuce"bbu komai karka damu ranta zai b'aci ne ta haka kawai zata dena gigin tayi yaji...kiyi hak'uri mama kar Amata komai laifinane"cewar Abdallah cikin damuwa"koma miye yaka mata ta tafi ba'asan Inda tajeba?"ta bari babansu yasani ranta zai b'aci"ta fad'a tana k'ok'arin kiran hjy innah"hands free tasaka wayar"inna na d'auka tayi sallama"mama ta Amsa tana gaisheta"inna tayi saurin cewa" dama ko baki kiraba zan kiraki nasanar miki wannan yarinya ummulkhairy tazo tamun zaune....wata nauyayyar Ajiyar Abdallah yasaki"wanda mama da kamal naji"inna taci gaba da cewa"babu irin tambayar daban mataba tasanar mun meke tafe da ita ko yaji tayi tak'i sanar mun koma?"ina take innah?"gata nan zaune tana kallo"bata wayar"haba inna wai meye haka?"sukaji siririyar muryar ummu"Abdallah ya lumshe idanuwansa yanaji kamar tana gabansa"kwana d'aya kenan dabe gantaba yaji wani irin mugun kewarta....cikin tsawa mama tace"bazaki Amshi wayar ba?"nafa Amsa mama ina wuni?"bana son ita gaisuwar taki"Ashe bakida mutunci ummul khairy?"dama irin tarbiyyar dana baki kenan?"to shikenan kinyi daidai"idan kin gadama gobe in Allah yakaimu mijinki zaizo nan su gaisa da kowa da kowa ko biyosa ki koma d'akinki"ko kuwa ranki yayi mugun b'aci....kukan shagwab'a ummu tasaka zatayi mgn mama ta kashe wayar"kamal kansa ak'asa yace"mungode sosai mama insha Allah shima zai gyara"to shikenan"zaman Aure d'an hak'uri ne sai Andinga hak'uri da juna dan Allah"zuwa goben zaku iya zuwa can medugurin"zan kirata Anjima ta bud'e wayarta ta turo muku address d'in Anguwar da komai"dato kamal ya Amsa"Abdallah kansa Ak'asa ya dinga yima mama godiya"tace"bbu komai ko ruwa baku shaba ko?"sai sannan kamal ya zuba musu ruwan suka sha"mama ta k'ara musu nasiha sannan sukayi sallama suka fito"Abdallah yaja hannun mahmood suka fito k'ofar gidan"rafar y'an 1k guda biyu yabashi wai yaje yasiyi sweet"yaron ya nok'e kafad'arsa yana fad'in nidai kabarsu mama ta hanani Amsar kud'in mutane"kuma zatamun fad'a"baza tayi maka ba tunda nine na baka" ka Amsa gobe zanzo na d'aukeka na kaika wajen khairee ko?"d'an murmushi yaron yayi yace"tab bazan jeba karta dukeni"abu kad'an da mutum yayi saita dakesa"Abdallah da kamal nata yimasa dariya"da k'yar ya Amshi kud'in ya shige gida" su kuma suka shige cikin mota"yana shigowa ya nufi d'akin mama goggo luba tabishi da kallo"harararsa maman tayi tana fad'in meyasa ka Amso musu kud'i?"sanar mata yadda sukayi yayi sannan ta Amsa ta kirgo dubu goma tabashi yakaima goggo luba"hannunta har kirma yakeyi ta Amsa sbd dama batada kud'in"jikinta Asanyaye taketa godiya"sbd ta fahimci bata gaban mama"kuma bata bak'in ciki da ita kamar yadda ita take bak'in ciki da ita....mahmood na k'ok'arin komawa d'akin hjy yaya ta shigo bbu ko sallama tana fad'in ina hajara?yanzun mariya tazo ta fad'amun mijin ummu yazo"sbd bak'in ciki matsayina na kakarta bazakice mijin yaje ya gaisheni ba?"ta k'are maganar tana yaye labulen k'ofar d'akin ta tsaya dg waje"mama ta mata banza tak'i mgn"Ada tayi niyar bada itama dubu goma Akai mata Amma wannan maganganun datayi yasaka ta fasa"saima ta mik'e tsaye da kud'in Ahannunta ta wuce k'uryar d'aki"oho ba shakka"idan kin shige dasu d'aka ai rufa'in yadawo dole ki bashi hakk'insa matsayinsa na ubanta"uffan mama bata ceba ta mata banza"saida ta gaji da kumfar bakinta sannan ta matsa wajen goggo luba tana kallon Abinda Aka bata"murya can k'asa k'asa tace"bani Aron dubu d'aya idan rufa'i yadawo tabashi yabani zan baki"gaskiya hjy saidai kiyi hak'uri inada lalurar kud'in nan....kina nufin bazaki bayar ba?"Eh gaskiya"lallai Luba kin cika butulu"yanzun ko kyauta bazaki iya bani dubu daya ba?"Ai fa sai kiyi wlh bazan bakiba"dama kece kullum ke nunamun kar nabari hajara ta fini bayan kuma Allah ne meyi....lallai kin cika y'ar iska luba"dan kina matsiyaciya ni kike gaya ma mgn sbd hajara?"k'ilan kema ta shanyeki d'in"ko kuwa sbd ganin y'arta na Auren me kud'i shiyasa kike haka"karki koma zagina hjy"dg yayar mahaifiyata uba d'aya baki wuceba"sai kuma zamanki umar mijina dg haka sai me???....nanfa hayani ta kaure tsakanin hjy yaya da goggo luba sunata zage zage" yaran goggo luba sun shiga fad'an Akan karta koma zagin uwarsu....shigowar Aminu gidan yasaka suka nutsu sbd beda wasa"shine yakashe wutar"mama kuwa na d'aki batace musu uffan ba"Aranta tace"Ai dama duk taren daba ta Allah da Annabi bace bata zuwa ko ina....
bayan sun shiga mota Abdallah yace"gaskiya kamal kai Abokine na gari"banida bakin yimaka godiya"Allah yabarmu tare"Ameen Abokina"kaga Inda ummu tayo gadon halin kirki da sanin yaka mata ko?"nagani gaskiya"ban tab'a ganin Inda uwa kek'in goyon bayan nata irin hakaba sai kan mama"kuma na tabbatar idan na rasa khairee bazan tab'a samun mace kamartaba"bakaji yadda naji k'aunar mahaifiyar taba Araina da ganin k'imarta"ko tambayar meya faru batayi ba kawai tahau khairee da fad'an ta koma"to ai kawaicin iyayen namu kenan"wanda mu yanzun bamu iyawa yaranmu hakan"kai kuma saika gyara ka kula sosai da ita"kuma Abin farin ciki bata sanarwa innar dataje gidanta wani Abuba"kaga kenan matar rufin asiri kasamu"dan Allah Abdallah ka canza" ta yadda ummu zataga ba yadda tasan kaba abaya"insha Allah Abokina dolene wannan"fatana nidai ta kwantar da hankalinta"damun koma mu canza sabuwar rayuwar"Inda son samunane mu koma sabon gidanmu ma saidai nasan sai zuwa nan dako sati 2 haka"sai zancen gidansu kuma"inaga kawai na canza musu gida ko kuwa Arushe gidan Acanzashi??"garadai Arushe d'in inaga zaifi"to shikenan sai Ayi hakan....sai fira sukeyi jefi jefi wanda kamal na lura da yanda Abdallah yake cikin farin ciki"can yace"yaka mata kamar nanda sati 1 kuje kaida ita ka gaisa da mahaifinta"Eh zamuje d'in"Inda marece beyiba wlh da yau zamuje me dugurin"Amma goben sai muje ta jirgi mudawo cikin motar khairee ko?"Eh sai Ayi hakan"dg haka sukayi shiru....big man yasauke kamal bakin get d'in gidansu shi kuma ya wuce gida....
washe gari tun wajen 7 am Abdallah ya shirya cikin milk d'in shadda"Ammata Aiki da orange d'in zare"yayi masifar kyau "8 am daidai suka shige jirgi"cikin ikon Allah 10:35 am suka sauka"tun Acikin jirgi text message d'in ummu ya shigo wayar kamal"sbd da dare mama ta kira ta mata nasiha da bata shawarwarin yadda zata rik'e mijinta musammun tunda yana sonta"saidai kuma ummun tasha Alwashin bazata tura masa address d'in ba kamal zata turamawa"lokacin da suka nufi bakin titi big man yace"bara na kirata k'ilan Ayi sa'a kota d'auka saina sanar mata mun sauka"ga address nan ta turomun tun d'azun"shiru big man yayi yana tunanin har yanzun khairee bata dena fushin dashi ba kenan?"sbd inda ta hak'ura da shine zata turoma address d'in gidan"kamal daya fahimci beji dad'i ba yabashi hak'uri"bece komaiba suka shiga cikin Adaidaita bayan kamal yasanar da Inda za'a kaisu.....
B'angaren ummu kuwa tun washe gari da safe ta aiki wani yaro dake shigowa gidan innah yamata cefane"da siyo mata Abinda yadace"tayi girki me rai da lafiya sbd tasan Abdallah be karyawa da safe saiyakai 12"innah dai na zaune tana kallonta tana yimata tsiya wai dama ashe tana son mijin nata Amma tayi yaji tabarsa"ummu bata kulataba tanata Aikace Aikacenta"sai wajen k'arfe 10 na safe ta idar"bayan ta gyara parlourn innah ta jere komai tsakkiyar carpet"ta shiga wanka"bayan ta fito tana shiryawa kiran kamal ya shigo wayarta"saidai gabanta yafad'i"daurewa tayi ta d'auka da sallama"kamal yayi murmushi yana fad'in ranki yadad'e mun sauka dg cikin nafef"muna bakin wani shagon provision d'in nan"okay zan tura yaro yazo yatafo daku"dato ya Amsa ta yanke wayar" ta fito tsakar gidan ta sami yaron data Aika ta sanar masa idan yaje bakin shagon zai gansu"saiya taho dasu"dg haka ta wuce ciki ta saka doguwar riga ta lace milk me zanen yellow"ta aza hijab iya gwiwa tayi zamanta bed room d'in k'irjinta nata bugawa"yayinda inna ke zaune Asoro tana shan iska....cikin nutsuwa kamal dake gaba yayi sallama sau 2 suna shigowa cikin soron"inna ta Amsa tana fad'in ina Audullahin yake Acikin ku?"big man na murmushi yace"gani nan tsohuwa mai ran k'arfe"duk sukayi dariya gaba d'aya"kafin su duk'a suka gaishe da ita"ta Amsa ta musu sannu da zuwa"Abdallah yace"ina kika b'oye mun mata?"koma dai kishi kikeyi ne? Idan shine ki kwantar da hankalinki gani nazo....D'an murmushi inna tayi tace"dg baya kenan"saida matarka tazo nan sannan kasan da zamana??"kamal dake saurarensu yace"ba haka bane hjy kaka"to yanzun ku shiga y'ar neman tana ciki"idan kun fito nima sai Ayi firan dani"Abdallah na murmushi ya Amsa dato suka wuce ciki"tsakar gidan fes share Agoge k'al"kallo d'aya Abdallah yama gidan ya fahimci hjy inna nada tsabta"kamal ne yafara shiga cikin parlourn yana fad'in hjy ummul khairy idan baki fito kin tarbi Abokinaba ni Ai kin fito kimun sannu"Amatsayina na bak'o ko?"yak'are maganar suna ida shigowa suka zauna"Abdallah dai nata kallon k'ofar bed room d'in ransa na bashi tana ciki"kamal kuwa dama yunwa yakeji sbd masifar Abdallah ko break fast beyiba yabiyosa"kaga nidai gaskiya bana bak'unta"nasan ummu ce ta ajiye mana wannan bara kaga na fara"yak'are maganar yana sakkowa k'asa kan carpet ya zauna"Abdallah kuwa mik'ewa tsaye yyi yana d'an murmushi ya doshi cikin d'akin"ummu na k'ok'arin tashi ta fita sbd su gaisa da kamal"kawai big man yafad'o cikin d'akin"k'irjinta yayi wani irin mugun bugawa"ta zauna da sauri, mayataccen k'amshin turarensa na dukar hancinta"ta turo baki tak'i yarda ta kallesa"shi kuwa tsaye yayi yana jifarta da tattausan murmushi, ya ware mata hannayensa yana fad'in miss you my khairee"taso naji d'umin jikinki kona sami nutsuwa hankalina ya kwanta....ni baran zoba"meyasa khairee?"nidai dan Allah kaje kar innah ta shigo"to miye idan ta shigo tunda da mijinki tasameki?"yaka mata kiyi hak'uri ki yafemun mu koma gidanmu"gaba d'aya munyi kewarki"baby har kuka tayi"kiji tausayina khairee"bazan iya rayuwa idan bbu keba"banji dad'in tafiyar da kikayi kika barni ba"yak'are maganar yana doso gabanta"ta takure jikinta gu d'aya"ya matso ya kamo hannunta ya mik'ar da ita tsaye"nika k'yaleni"zuwa zakiyi ku gaisa da Abokina sai muje Inda yaka mata na gaishesu"sosai tayi mamakin kalamansa"dama kuma mama ta sanar mata sunje shida kamal...tana turjewa da komai ya rungumeta yana sauke Ajiyar zuciya"murya can k'asa yace"ki nutsu mu fita kona d'aukeki bbu ruwana ni"batace komaiba dai tana Ajikinsa bata k'wace ba"sbd itama ba k'aramin missing nashi tayi ba"cikin k'asa da murya yace"zaki yarda ki bini khairee nah?"turashi ta dingayi"yaja karan hancinta yana k'ok'arin ganin sun had'a ido ita kuma tak'i yarda"be koma mgn ba yana rik'e da hannun ta suka fito cikin parlourn"kamal harya kammala break d'insa"yana ganinsu yayi murmushi yana fad'in masoyan Asali"nasan dai ke ummu kinada kunya"shine dai baida ita"Eh naji indai Akanta ne banida kunya"cewar big man suna zama kan carpet d'in"ummu na murmushi tace"ina kwana yaya kamal?"lafiya qlau Amaryar mu"irin wannan horo me zafi da gwale gwale dakikama Abokina ai yayi yawa ummulkhairy"yaka mata ayce yanzun tsakaninku da big man komai ya wuce"karki manta ko Abaya ina bayanki"hakama yanxun ummul khairy"dan Allah kiyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login