Showing 57001 words to 60000 words out of 93107 words
Chapter 20 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete
sakwara da miyar kaji da farfesun kayan ciki ta zuba masa"bayan ta gama ta turo masa gabansa tana fad'in y'allabai bissimilah"hararanta yayi yana fad'in zan kamaki yarinya"toni mena maka?"ta tambaya tana k'ok'arin tafiya"ina zakije?"wai baby zan kira nasan k'ilan tazo tanata knocking muna bacci"gashi batayi lunch ba"ta fad'a da damuwa akan fuskarta"kizo ki zauna na gama tana islamiya yanzun"Amma yaya Abdallah kabari na d'akko wayata na kirata mana"beyi mgn ba yazaro k'aramar wayarsa yabata yana fad'in kirata"Amsa tayi ta zauna shi kuma yayi bissimilah yafara cin Abincin nasa"yayinda ummu tasaka number d'in sa'ada data haddace ta kirata"sai gab da zata tsinke ta d'auka tana fad'in yaya ka huce kenan?"bafa shi bane baby nice"cewar ummu tana murmushi"haba Anty kema bbu ruwana dake"subahanallahi! laifin me nayi baby ?"d'azun da k'arfe ukku nazo inata knocking kika k'i bud'ewa na kuma kiraki baki d'auka ba"saidai na koma gida"naje kitchen na dafa indomie....Amshe wayar Abdallah yayi yana fad'in dallah sarkin korafi ki nutsu ba islamiya kike ba?"Ai bbu malami Ajin ko yaya"beyi mgn ba yakashe wayar"haba yaya Abdallah niban gama mgn da itaba ka kashe"shareta yayi yaci gaba da cin Abincin sa"sbd yasan koda zata fad'ama baby wani abu na kare kanta k'arya zata mata"dan yasanta da kunya bazata fito zahiri tace mata bacci sukeyi ba...da wannan tunanin yayima cikinsa k'at"dan sosai girkin yamasa dad'i"ummu kuwa dataga yagama saita tashi batace komaiba ta nufi d'akinta"big man kuwa wayar kamal ya Amsa kafin yabaro dining area d'in yanufi d'akinta"yatura k'ofar Ahankali ya shigo"ummu tana tsaye gaban mirror da robar turaren wuta Ahannunta tana dubawa"motsin shigowar sa yasaka ta juyo da sauri suka had'a ido"tarasa meyasa data gansa takejin fad'uwar gaba"?...wayace ki tafo ki barni can?" k'in mgn tayi"ya iso gefen ta ta matsa da sauri tana Ajiye robar turaren wutar samqn mirror"yaji haushin matsawar datayi sai ya shareta ya d'auki robar turaren wutar yajuya"ina zakaje mun da Abuna yaya Abdallah?"na d'auka ne sbd inaso"yafad'a Anutse zai bud'e k'ofar"Amma kasan dai idan nagyara maka d'akinka ina turaresa ko?"bayan haka kuma kaida babu borner Ad'akin ka"be kulataba yafita sbd yanaso ta biyoshi d'akin nasa"ummu kuwa tasan halinsa da iya mugunta tsab zai rik'e bayan kuma ba Amfana zaiyi dashiba"saita biyosa Abaya tana fad'in dan Allah kabani yaya Abdallah kayi hak'uri kaji? shareta yayi ya haura saman"ita kuwa saita zauna parlourn kan kujera da nufin bayan mintina 10 ta shiga d'akin nasa ta duba ta d'akko Abunta...
Ahankali ummu ta tashi ta Haye upstairs d'in ta tura k'ofar parlourn ta shiga Amma saita barta abud'e sbd data fito dg cikin bed room saita fita"Ahankali taje ta murd'a handle d'in k'ofar ta lek'a Aikuwa ta hango robar turaren wutar Ajiye samqn mirror" tayi murmushi cikin sand'a ta shigo ta nufi gaban mirror d'in"batare data rufe k'ofar d'akin ba"tana k'ok'arin d'aukar robar turaren wutar taji motsin rufe k'ofar d'akin"Atsorace ta juyo suka had'a ido da Abdallah dake tsaye yana d'aure da towel iya k'ugunsa"wanda dama jikinsa yabasa zata shigo d'akin, shiyasa daya shiga bath room d'in be datse k'ofar ba yasayata ya lab'e"yana jin motsinta yafito"jingina jikinsa abayan k'ofar yayi yanata kallonta"ita kuwa daburcewa tayi tama kasa kallonsa"ta lura Abdallah nason ta dinga ganinsa bbu riga....idan aka kama mutum yashigo d'akin mutane bbu neman izini wane hukunci ake yanke masa?"ya katse mata tunani cikin sanyayyar muryanshi dayau ummu taji tafi kullum dad'i"sai taji kamar karya dena mgn"shiru ta masa ta juya ta d'auki robar turaren wutar"saidai kafin ta juyo Abdallah yadoso Inda take tsaye"sanin halinsa idan ta matsa zai iya yimata wata muguntar saita tsaya tana hangosa ta cikin mirror"saidai tayi k'asa da idanuwanta....da sauri ta d'ago kanta sbd jin Abdallah ya rungumeta ta baya yana fad'in kin gama yimun gwalo d'in d'azun,da cemun d'an dakwanki??"dan Allah nidai kayi hak'uri kaje kayi wankan ni abuna zan d'auka saina tafi ko?"ta k'are maganar tana son janye hannayensa daya mata zobe dasu....shiru na y'an mintina yaratsa Abdallah yak'i mgn yanata kallon yadda yaketa kiciniyar k'wacewa"Amma ta kasa data gaji saita dena tana maida numfashi"yad'an shafa kansa yana fad'in shikenan tunda kinada k'arfi saiki k'waci kanki....tana k'ok'arin mgn wayarsa tayi ringing"be cika taba yana rik'e da hannun ta yajata suka nufi wajen bed side drower ya d'auki wayar yayi sallama aladabce yyi shiru"can yace"to insha Allah daddy nanda mintina 20 zan fito"yana fad'in hakan ya Ajiye wayar yana kallonta yace"khairee daddy na jirana zamu fita dashi, ki jira ki shiryamun kinjiko? yafad'a yana cika hannun ta yashige bath room d'in da sauri"ita kuwa Aranta tace"oh yaya Abdallah sai kace wani k'aramin yaro dazan shiryashi"tunawa tayi idan zai sakq kaya yayi shafa fa?"ta girgiza kanta ta nufi wajen ward rope"haka nan taji tanaso yau yasaka manyan kaya"kawai saita fiddo masa wata shadda fara wacce Akayima Aiki da bak'in zare"bayan ta fiddo masa ta fito masa da hula da takalmi da Agogo duk bak'ak'e"ta fiddo masa best da boxer"wanda tunda take dashi yaune karon farko data tab'a fiddo masa da boxer"feshe kayan da turarukansa kusan kala 6 tayi ta fiddo masa cum d'in dayake taje sumar kansa dashi"tana shawaran ta tafi kota jirashi? ya turo k'ofar ya fito dg cikin bath room da towel rataye samqn wuyansa yana goge ruwan jikinsa"kallon kayan dake Ajiye gefen bed yayi ya maida kallonsa Awajen ta datayi k'asa da kanta"kinsan dai bana son irin wannan kayan ko?"yafad'a yana nufar gaban mirror d'in"haba yaya Abdallah miye Aibun kayanmu na al'ada? balle kuma tafiyar da daddy zakuyi yakamata kaje da irin kayan nan"kuma fa suna maka kyau sosai" da gaske?"yafad'a yana tsareta da ido"Ahankali tace uhmm"to zoki shafamun man Abaya nah"yafad'a yana bud'e body cream nasa yana fara shafawa"ummu kuwa ganin sauri yakeyi yasaka batayi gaddama ba ta matso a bayansa ad'ard'arce ta lakuta ta fara shafa masa samqn choco skin nashi..... Abdallah kuwa ji yayi kamar tana masa wasa ba shafaba"ga laushin hannunta dana fatarsa daya had'u sai Abin yayi zam zam"daurewa kawai yayi ta ida shafe masa bayan cikin kasalalliyar murya yace"bani boxer d'in can da vest da dogon wondon"saida gabanta yafad'i ta wuce jikinta Asanyaye ta d'akko tazo ta mik'a masa"saidai yana Amsa ta juya bayanta da sauri zata tafi" hmm !kunyar gulma ko?"to kijira nasaka saiki samun rigar yafad'a yana kwance towel d'in"bayan yagama yasakawa yadubeta tana tsaye ta juya masa baya har sannan bata juyo ba"na gama bani sauran kar daddy yagaji da jira"batayi mgn ba ta d'akko rigar da Agogonsa"ta matso ta mik'a masa Agogon"kafin ta warware rigar ya duk'o iya kafad'arta ta saka masa"sannan tafara saka masa botiran gaban rigarsa"shi kuma yanata kallonta yana k'ara shige mata"link d'in hannun rigar ta saka masa ,sannan ta d'aura masa Agogon"ga hular can bara na mik'o maka takalmin"ta k'are maganar tana nufar wajen showglass d'insa na talami"bak'ak'e sawu ciki da safa bak'a ta d'akko"yaja dreesing mirror ya zauna dan so yakeyi ta sakq masa da kanta"ummu kuwa gefen dogayen k'afafuwan sa dake jajir kamar na jinjiri ta duk'a ta fara k'ok'arin sqka masa safar shi kuma yana kallonta yace"hak'uri zakiyi da hular Akwai zafi"ni wlh bazan hak'ura ba saika saka"ta hakane kawai zaka fito sak a ba haushenka ko?"tafad'a tana b'ata fuska Adaidai sadda tasaka masa k'afa guda shima yasaka k'afa guda"takalminma haka sukayi"ya mik'e tsaye yana k'ara fesa turare"sannan yafara taje suman kansa"ummu kuwa hular ta d'akko ta matso tana fad'in yaya Abdallah pls kasaka kaji?"ta k'are maganar cikin kwantar da murya"bece komaiba yamatso gabanta yad'an duk'o ta saka masa"murmushi tasaki tana fad'in wow kayi kyau sosai"da gaske kikeyi my khairee?"Eh mana"Amamakinta saiya kama hannun ta suka nufi gefen bed ya d'auki babbar wayarsa ya shiga camera"kawai taga ya rungumeta ta baya ya zuro kansa gefen wuyanta yana fad'in ki gyara nayi mana photo"daurewa kawai ummu tayi"sbd gaba d'aya jikinta ya mutu murus"tanajin kamar zata fad'i sbd rashin k'arfi"dan yanda yammana fuskar tasa, gaba d'aya sajensa gugar gefen wuyanta yakeyi"wanda hakan yasaka ita kawai tasan me takeji Ajikinta?....saidai tayi jarumtar nutsuwa ya musu kala 2 yana fad'in muje ki rakani"Amma khairee agyaramun d'akin kinjiko?"dato ta Amsa yana rik'e da hannun ta suka sakko down stairs d'in"fad'in kyawun dayayi b'ata bakine"dan manyan kayan na masa kyau sosai"be cika taba har suka iso bakin k'ofar fita dg cikin parlourn"murya can k'asa yace"zan tafi saina dawo"to Allah yatsare hanya"Ameen"fad'amun me kikeso na miki tsaraba?"ya tambaya yana cika mata hannun ta"d'ago kanta tayi ta ballah masa harara tana fad'in dama ka tab'a tambayata irin haka?"sai yayi d'an guntun murmushi yana fad'in saina fara dg yanzun ko khairee?"hmm! bana buk'ata zaka iya zuwa wajen preety take ko meye?ita ka tambayeta idan tana buk'ata"dg haka ta juya ta barsa tsaye nan"Abdallah yayi shiru bece komaiba yafita"saidai kuma beji haushintaba....
yana fitaβοΈ
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
β€βπ₯β€βπ₯ *AUREN YARJEJENIYA* β€βπ₯β€βπ₯
*45&46*
........ Abdallah na fita ummu taje tafara gyara d'akinsa"wanda tafi awa guda tana k'yalkyale ko ina na part d'in nasa"bayan ta idar ta d'auki wayar ta takira lawisa ta nufi kitchen tana wayar"sai dariya sukeyi itada Aminiyar tata tana sanar mata Abdallah yashigo hannu"ita kuma tana k'ara bata shawarwari"bayan sun idar da wayar ta aza fried rice with chicken"tana girkin sa'ada ta shigo"Atare suka gama lokacin Anata kiran sallar magrib"kasancewar ummu bata sallah saita shiga wanka"bayan ta fito ta shirya cikin k'ananun kaya riga da wondo farare k'al"ta fito suka zauna sukaci Abinci itada sa'ada"sai wajen isha'i sa'ada ta tafi cikin gida"ummu kuwa gaba d'aya hankalinta na wajen Abdallah"kallo takeyi Amma tunaninta da nutsuwarta basu wajen kallon"har takwas na dare ta gota Amma shiru"can ta d'auki wayar ta tana jin kamar ta kirashi taji lafiya?"Amma bataso yayi zaton tadamu dashi "tana wannan tunanin taji motsin yana saka key zai bud'e k'ofar"saida taji k'irjinta yabuga!"ta gyara zamanta tana maida hankalinta wajen TV"Ahankali ya shigo cikin parlourn yamaida k'ofar yarufe da key"cikin taushin muryanshi yyi sallama yana hango ummu zaune tana kallo"ya kalleta ya kalli TV d'in"yafahimci tanason kallon American firm"da wannan tunanin yazo ya zauna gefenta"kasancewar kan 3 seeter take zaune"beji dad'in yadda ta d'auke masa kantaba"saiya Ajiye lodijin hannunsa yana fad'in khairee ya gidan??"lafiya qlau sannu da zuwa"bazan Amsaba bayan nine nafara miki mgn"Amma yaya Abdallah shine kajima Aka barni ni kad'ai ko?"tak'are maganar kamar zatayi kuka"hak'uri zakiyi khairee"kinsan ban cika wuce 8 ban dawoba kuma nasanar miki tare da daddy zamu fita"ni kaina duk nagaji"Amma bazan koma yin dare hakaba kinjiko?"kanta ta gyad'a masa"ina Aminiyar taki?"ta tafi tun d'azun" kasa mana ido ko?"hmm! Ai naga sbd ita bbu Abinda bazaki iyaba khairee"hakane itama Awajenta"beyi mgn ba saiya zare takalmin k'afarsa ya gyara zamansa ya Aza kansa samqn cinyoyinta yana fad'in khairee yau harda tausa zakimun nagaji sosai"shiru tayi tak'i mgn"yakama hannunta guda ya sark'e da nashi yana fad'in wai fushin me kikeyi khairee?"bata kallesaba tashafa suman kansa me uban laushi Ahankali tace"katashi muje kaci Abinci mana"ke me maganar kin ci? naci nida baby"meyasa baku jirani ba?"dama tare mukecin Abinci? kaida sai 8 kake dinner kamar bature"ta k'are maganar tana murd'e masa kunne.....ninama fi wani baturen yarinya"yak'are maganar yana yana aza hannunsa samqn nata data murd'e masa kunne dashi tanata dariya"malama menayi zaki tasani gaba kina mun dariya da rabon na mayar miki da ita kuka yanzun nan"yafad'a yana tura yatsanta guda cikin bakinsa yaciza yadda baza taji zafi ba....ahhhhh ! da zafi ni baran yardaba saina rama"ta fad'a cikin shagwab'a tana duk'o kanta zata k'wace hannunta daya rik'e"hakan yabama nashanunta damar gugar goshin Abdallah da kansa"Adole yacika hannayen nata bbu shiri sbd yanayin daya tsintsi kansa Aciki"ita kuwa yana cika hannun ta gyara zamanta"shi kuma yatashi zaune yana bin k'irjinta da kallo"lura da Inda yake kallo yasaka taji kunya"batare data kallesaba tace"tashi muje kaci Abincin"to khairee ga tsarabar dana miki baki dubaba"nifa bana so"har cikin ransa yaji bbu dad'i"shima sai cewa yayi nima bazanci Abincin ba"shikenan Ai cikinka ne"dg haka ta mik'e tsaye yana fad'in ina zakije?"banza ta masa ta shige d'akinta ta murza key"har cikin ranta bataso Abinda ta masaba kawai dai tanayin hakan ne dan yasan mata suna suka tara"time ta duba 8:35 pm"hakan yasa ta hau online sai wajen 9 pm tayi shirin kwanciya bacci"saidai data rufe Idonta hangota kwance asaman jikin Abdallah takeyi"gaba d'aya sai taji tafison su kwanta tare..... Abdallah kuwa ransa yayi bala'in sosuwa da Abinda ummu ta masa"yana jin zai fita harkatanta kawai"dama ice cream ne da gashashshen naman rago me ruwa ruwa yasiyo mata da shawarma"zama yayi yaci Abinda zai iya ci yagoge bakinsa yaje ya kwashe Abincin data girka da Abinda yarage yafita yabayarwa masu gadi"sannan yadawo yarufe k'ofar ya Haye upstairs"tunda yatura k'ofar parlourn k'amshin turaruka wuta masu k'amshi suka daki hancinsa"ya lumshe idanuwansa yanufi bed room d'in"nanma k'amshin ne"yabi ko ina da kallo ta masa k'al"kayan jikinsa yacire yana kallon saman bed d'in"Atake yatuna baccinsu na d'azun da ummu"saidai har yanzun zafin Abinda ta masa yana sukar zuciyarsa"farin towel ya d'aura iya k'ugunsa yashiga bath room"da jallabiyoyinsa kala ukku da boxers kala 3 data wanke ya had'a ido"har cikin zuciyarsa yaji dad'i"komai ummu zata masa na kyautatawa yana jin dad'i bayadai nunawa"ko yadda take kulawa da sa'ada da Ammi ba k'aramin faranta ransa hakan keyiba Amma miskilin be tab'a nuna mata yaji dad'i ba"da ruwan d'umi yayi wankan sbd gajiya"bayan yafito ya shirya ya kwanta"saidai gaba d'aya tunanin moments nasu nayau ke yawo Acikin k'wanyarsa"gaba d'aya sai yaji yafi buk'atar da su kwanta tare da ita suyi baccinsu kamar d'azun"Abin mamaki kuma yaji mararsa ta d'aure yana jin wani irin feeling"lumshe idanuwansa yayi yana manna pillows saman k'irjinsa yana tuna ranar dayaga Albarkatun k'irjin ummu"da kuma yanda d'azun ta goga masa su gefen goshinsa da kansa....ji yayi tsikar jikinsa ta tashi"ya bud'e lumsassun idanuwansa yana girgiza kansa yana fad'in why??"can yaja tsaki yana mamakin wai yau shine dajin sha'awa?"bayan shidai yasan mafarki kawai yakeyi, shima bakoda yaushe ba"Amma yadai zauna yaji wai yana jin sha'awar y'a mace be tab'a jiba"yasha ganin turawa da pant da bra Amma bejin komai sai gashi kan ummu yafara ji.....daya gaji da juyi samqn bed d'in saiya tashi yasaka jallabiya ya sakko k'asan"saidai yana murd'a handle d'in k'ofar d'akinta yajita rufe"jikinsa Asanyaye ya koma saman yana tunanin sbd shi yasaka ta rufe k'ofar"ya fahimci har yanzun ummu bata sonsa ko kad'an"Awannan daren dg ummu har Abdallah duk cikin rashin walwala dajin dad'i sukayishi"washe gari daya fita sallah be jimaba yadawo ya kwanta a main parlour kan 3 seeter bacci me nauyi yayi Awon gaba da shi......misalin k'arfe 8:43 am"ummu ta fito parlourn cikin shirinta na doguwar rigar Atamfa bak'a me zanen jaa da fari "ta yane kanta da k'aramin veil ja"Abdallah dake kwance har yanzun a parlourn yana bacci ta kallah"Aranta tana mamakin meyasa bazaije d'akinsa ya kwantaba?"tun d'azun dataketa zarya dg sashensa zuwa kitchen da d'akin baccinta duk yana bacci"kodai bashida lafiya ne?"ta tambayi kanta tana k'ok'arin zama kan kujera sbd ko break fast bata yiba"tana zama wayarsa dake cikin Aljihu tafara ringing"motsin ringing d'in wayar yasaka Abdallah dake kwance bud'e idanuwansa"ummu dai kanta Ak'asa tana satar kallon gefen dayake"tashi zaune yayi yana Addu'ar tashi dg bacci yana tsaki daya kalli fuskar wayar"ummu kuwa Mik'ewa tsaye tayi da nufin taje tayi break fast"dan tayi Alk'awarin saiya mata mgn sannan zata kulashi.....tana wannan tunanin taji Amon muryarsa yana fad'in khairee! juyowa tayi suka had'a ido"saurin sunkuyar da kanta k'asa tayi"tana mamakin meyasa idanuwansa sukayi jajir"ga damuwa data fahimci yanada ita...zonan! iya Abinda yafad'a kenan Atak'aice yana kallon dreesing d'in jikinta"batayi mgn ba ta nufi Inda yake zaune ta duk'a gefen k'afafuwansa tana fad'in ina kwana?"meyasa bakimun mgn ba saida na kiraki?"kin kuwa san hukuncin macen data kwana mijinta na fushi da ita??"da mamaki ummu ta d'ago kanta ta kallesa tasaki murmushi me k'ayatarwa tana fad'in yaya Abdallah kenan! kana bani mamaki wlh"shin manta irin AUREN da mukayi kakeyi ne kome?"yana k'ok'arin mgn wayarsa takoma ringing"yaja tsaki Akaro na biyu yana d'aukar wayar"ko sallamar junuid be Amsaba yace"pls junuid bansan takura kasani ?ko fitarma banyiba ina gidama"dg d'ayan b'angaren junuid yace" Ai dama gamu nan bakin get sbd munje office baka nan akace kana gida"gani nan fitowa"kodai mu shigo ne?"ummu dake sauraren komai tayi saurin cewa ni wlh barasu shigomun gida ba"kujira zan fito"iya Abinda yafad'a kenan yana kashe wayar"yanzun fitar zakayi ko wanka bakayi ba?" ya zanyi dasu tunda sunzo?"bansan miye dalilin zuwan nasu ba"tashi muje na rakaka to"sunafa bakin get"shiru tayi ta mik'e tsaye zata bar wajen"yayi saurin ruk'o hannunta ta fad'o ajikinsa"miye haka yaya Abdallah?"nika cikani dan Allah"shareta yayi ya zaunar da ita Atsakkiyar cinyoyinsa yana fad'in yau kuma irin wannan dressing d'in Akayi?"Eh mana"haba ki canza kin fimun kyau da English wears ko dogayen riguna haka"kasa mgn ummu tayi tana dai saurarensa"kinji?"uhmm! bana son nayi mgn kiyi shiru"meyasa jiya kika tafi kika barni khairee?"bakai bane kace bazakaci Abincin ba"toke meyasa kikak'i Amsar tsarabata?"hmm ! sbd nasan rabuwa zamuyi kamar yadda kake so"d'aure fuska yayi bece komaiba ya janyeta dg jikinsa suka mik'e tsaye" yana rik'e da hannun ta suka fita dg cikin parlourn"junuid da tj na tsaye dg bakin get"ba k'aramin mamaki sukayi ba da suka gansu sun fito tare"ummu kuwa sbd ta nuna musu yanzun Abdallah sai Abinda take muradi yakeyi ,kuma taji meye dalilin zuwansu yasaka ta biyosa" kan resting chairs suka zauna"ummu ta aza kanta Agefen kafad'arsa "hannunta guda sark'e cikin nasa"cikin shagwab'a tace"nifa ko break fast banyiba"yanzun idan mun koma sai muyi tare ko?"batayi mgn ba sbd ta hango su tj sun doso Inda suke"sallama suka musu ummu dai batako kallesuba"saidai Abdallah ne ya Amsa yana danna waya"big man idan babu damuwa ko zata d'an bamu waje ne muyi mgn,ko kuwa muje sai zuwa Anjima? ?"d'aure fuska Abdallah yayi yana fad'in koma miye ku fad'amun a gabanta mana"dan idan nakoma ciki kafin nafito wani Aiki ne"d'an murmushin takaici ummu tayi"dan wata iriyar tsanarsu takeji Aranta"sbd tasan ba mutanan Arzik'i bane su"sosa k'eya tj yayi suna zama yana jin duk yadda zaiyi saiya raba