Showing 87001 words to 90000 words out of 93107 words
Chapter 30 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete
kawai yayi yana kallon motar kamal data shigo cikin gidan yanxun"ummu kuwa tana tsakkiyar su lawisa sunata gaisawa"dg k'arshe duk suka wuce ciki"ita kuwa wajen big man da kamal ta nufa"kamal na ganinta yakama murmushi yana fad'in uwar biyu"tayi dariya kafin su gaisa tana tambayar Amarya yace"tana gida sunata shirye shirye"kema da Angama namu za'a miki k'anwa ko?"wata iriyar juyowa ummu tayi tana kallonsu dg shi har Abdallah d'in"kamal yadinga dariya"Abdallah na murmushi yace"rabu dashi my heart beat tsokanarki yakeyi"ni mijin mace d'aya ne"batayi mgn ba ta wuce ta barsu"Abdallah yatab'e baki yana hararan Kamal yace"shine muna zamammu qlau zaka janyomun fitinah"yaunzun idan khairee ta fara fushi sai tayi 2days bata huceba"sbd cikin yana sakata saurin fushi"Ayya bansaniba Ai Abokina"kacemun yanzun kazama mijin tace?"ah ah kafin tace na zama"kamal yakama dariya"kafin ya biyosa suka wuce ciki da tulin kayansu da sukayi tsaraba dashi"wanda da komai suka dawo......ummu na zaune Atsakkiyar parlourn kan carpet tana cin Abinci"sauran bak'in suma shine suke ci"sbd Ammi ce ta Aiko musu dashi me yawa"sunata firansu da yaba tsarin gidan"Abdallah da kamal suka wuce sashensa da kayansu"sai wajen k'arfe 3 kowa yatafi gida"wanda ummu ta had'ama Asiya kayan sawarta kusan kala 10 duk sabbi ta bata da kayan kwalliya sbd ta dinga gyara jikinta"sannan tabasu dogayen riguna tsaraba"sa'ada kuwa troley guda ummu ta mata na tsaraba"Aciki tasaka leda babba wacce keda tsarabar Ammi Aciki"bayan tafiyarsu masu Aiki mata guda 2 suka k'ara k'yalk'yale parlourn..... Ahankali ummu ta tura k'ofar parlourn Abdallah"tana rik'e da tray"wanda samqn tray d'in plate d'in Abincine da ruwa da cup"yana zaune kan kujera ya Aza dogayen santala santalan k'afafuwan sa saman center table"harya sauya kayan jikin sa zuwa farar t shirt da red d'in 3quater"ya lumshe kyawawan idanuwansa"Amsa sallamarta yayi yanata kallonta cikin sanyayyar muryanshi yace"khairee nah na d'auka kin manta da habeebin ko?"batace komaiba ta Ajiye tray d'in gefen k'afafuwansa tana turo baki tace"ni bbu ruwana da wannan yaya kamal d'in"ko bikin nasa baza muyi Attending d'in komai ba"lallai Abokina yayi babban laifi"Amma bara na kirasa yaji laifinsa da irin hukuncin da aka yanke masa"dama ta k'ofar baya yafita yace bazai fita ta main parlour ba sai tabaya sbd ya miki laifi"yak'are maganar kamar gaske yana danna waya"ummu ta matso ta Haye jikinsa tanata kukan shagwab'a ta Amshe wayar"big man yadinga dariya"ta murd'e masa kunne tana ja masa gemu da k'arfi"khairee nah tausayinki nakeyi sbd kin fara yin nauyi"kinsan nafiki iya mugunta ko?yanzun pls fad'amun ya kikeso nayi da ciwon maran dake damuna kusan 3 days ?"turo baki tayi tana son sauka dg samqn jikinsa"ya matseta da sauri yana fad'in meyasa bakyason yadda dani saikin bani wahala khairee?"kefa malamace "kuma duk idan k'inki yadda ina yafe miki"kayi hak'uri yaya Abdallah kawai inajin bana son Abin"idan kuma Auren zakayi kamar yadda yaya kamal d'in yace shikenan"ta k'are maganar tana sakin kuka harda shashsheka"duk saiya rikice yanata rarrashinta da mata rantsuwar bazai koma yimata zancen ba tunda bataso"sosai tayi mamaki jikinta yayi bala'in yin sanyi"ta tuna lokacin da big man ke yima kamal masifa wai yana yiwa leemart rantsuwa sbd ta yadda da maganarsa"yau gashi shi da kansa yakeyin rantsuwar"rungumesa tayi tana sauke Ajiyar zuciya"cikin sanyin muryarta tace" pls yaya Abdallah ka yafemun bansan meyasa na canzaba?"Amma yanxun inason kamun"saidai ni sai kaci Abinci"kamar k'aramin yaro yace"to shikenan khairy nah bara naci"batace komaiba ta jawo plate d'in Abincin tana saman cinyoyinsa zaune ta dinga bashi shi kuma yana kallonta had'e da yin santin Abincin"lokacin daya gama har Anfara kiran sallar la'asar"ummu ta kallesa tana murmushi tace"masjeed zakaje yaya Abdallah nima nayi sallah da wanka"shine kayi wanka bandani ko?"naga kina tare da mutane gashi kinajin y'an rigimar yau shinefa nayi nika d'ai"canza topic d'in tayi da cewa"kaga baby ta tafi bbu yadda banyi da itaba ta kwana nan Amma tak'i?"wai sadeeq idan yaje gida bata nan zai damu"tab'e baki big man yayi yace"ta kyauta data tafi sai suje suyitayi indai soyayya ce"ni dama banaso ta kwana ta katsemun jin dad'ina... yafad'a yana dariyar shakkiyanci"ummu tayi murmushi tana girgiza kanta batace komaiba ta sauka dg samqn jikinsa"yana rik'e da hannun ta suka sauko k'asan"sai gashi sun sami bak'i zaune tare da masu Aiki"Amutunce suka gaisa da Abdallah dake rik'e da hannun ta"sannan suka nufi k'ofa"ummu ta kallesa ta shagwab'e fuska"menene kuma khairee nah?"ko wani abu kikeso ne?"nok'e kafard'arta tayi tace"nidai da kayi sallar kadawo ka huta"banda yawan Amsa kiran mutane kuma duk wacce ta kalleka ban yafe mata ba....dariya me sauti yasaki yanata kallonta ta b'ata fuska zata zare hannunta dg cikin nasa"yayi saurin yin hugging nata ta baya"dariya ta sub'uce mata ta sumbaci hannunsa guda daya zagaye cikinta dasu"murya can k'asa tace"laifine dannayi kishin Abinda nake matuk'ar so?"ah ah ummu ta Abdallah"da kin san yadda nake kishinki Araina zakiyi mamaki"I love you! ta furta Ahankali tana k'ara shigewa jikinsa"wanda gaba d'aya sun shagalta Acikin soyayyar junansu" sunma manta da bak'in dake zaune cikin parlourn"sai bayan ya sumbaci goshinta yatafi tana d'aga masa hannu sannan ta juyo taga bak'in"sosai taji kunya tasan zasu fassarasu"zama tayi suka gaisa suka sanar mata mak'otansune"ta musu Alkhairi me yawa sannan suka tafi ita kuma tayi sallah....duk yanda Abdallah yaso ya kad'aice da ummu Abin yaci tura saida dare suka samu keb'ewa da juna"wanda Adaren ranar ba k'aramin jin jiki tayiba wajen Abdallah"saidai ko a fuska bata nuna masa ta jigatu ba"sbd Aganinta Abdallah ya wuce komai Awajenta"ko washe gari da safe be sarara mata ba"da k'yar ta k'waci kanta A hannunsa" ta samu sukayi wanka ta shiryasa yatafi office....haka rayuwar taci gaba da wakana"Abdallah shine ya had'a lefen leemart Akwati 12 yabama kamal Amatsayin gudun muwarsa"ummu kuwa motar million 4 Abdallah yasiya mata tabama kamal a had'a da lefen shine nata gudunmuwar"wanda lefen kayane na Alfarma na gani na fad'a masu kyau da tsada"Aranar kamal har hawayen farin ciki yayi"yama Abdallah godiya sosai har saida Abdallah d'in yab'ata ransa sannan yadena masa godiyar"hakama family d'in kamal har gida sukazo godiya"Abin saidai Ace masha Allah"hidima Akeyi bbu kama hannun yaro"sa'ada itace k'irjin biki"kaya kala 7 daddy yamata na fitar biki"ummu kuwa sabbin kayanta na cikin lefe ta d'inka da Anko kala2"dukda bata son zuwa wajen dinner sbd cikin yafara girma sosai tana jin kunyar yawo dashi"saidai kishin mijinta yasaka dole tabishi wajen dinner tunda tasan confirm ne sai yaje, Amatsayinsa na babban Aminin Ango kuma babban yayan Amarya....tun jiya Aka musu gyaran kai da lalle Akayi kamu"yau kuma dinner"tun wajen 12 pm ummu ta fita dg gidanta da motarta"big man kuma yana office"zai sameta gidan Ammi sbd ta jima batajeba"shiryasa takeso taje ta yimata yini"lokacin data iso gidan sa'ada bata nan sun fita da sadeeq zata canzo mayafai da hand bags"Ammi kuma na kitchen da masu Aiki"ummu kuwa part d'in sa'ada ta wuce taje tayi kwanciyarta ta kama bacci har k'arfe 2:30pm "wayarta nata ringing bata sanma Anayiba"Abdallah tun k'arfe 2 yanufo gidan, dg office yake ko lunch be koma yayiba"sbd yafiso ya tabbatar da zuwanta gidan Ammin musammun sbd yakirata bata d'auka ba"Ammi da sa'ada na zaune a parlourn tana nuna mata mayafan data canzo ya shigo cikin parlourn"baby ta kallesa tana fad'in yaya nayi fushi ina Anty?"yoba tana nan ba"yafad'a yana kallon Ammi"yaushe ummun tazo banida labari?"tunfa 12 pm ta kirani tacemun driving ma takeyi tana kan hanyar zuwa gidan nan sbd taci kayan kwad'ayi"yafad'a cikin jin fad'uwar gaba"nidai gaskiya Abdallah ban gantaba"Amma ka kirata kaji ko gidansu tafara zuwa mana"baza tajeba bayan bata sanar mun ba Ammi"yafad'a cikin wani yanayi yana yamutsa gashin kansa"zuciyarsa na wani irin had'ewa....motsin bud'e k'ofar d'akin sa'ada yasaka duk suka kalli direction d'in"ummu ce ta fito da murmushi saman furkarta tana fad'in Ammi bakusan na shigoba ko? naga bbu kowa a parlourn saina shiga d'akin baby nayi bacci "Abdallah ya d'aure fuska beyi mgn ba ya zauna kan kujera"Ammi na murmushi tanata kallonta tace"dama yanzun Abdallah yazo yana tambayarki Ashe bacci kikayi?"Eh wlh ina wuni Ammi?"lafiya qlau ummulkhairy ya jikin naki?"A kunyace ta Amsa da Alhamdllh tana gyara zamanta kan carpet"tana sanye da doguwar riga ta wani tsadaddan lace maroon colour"satar kallon mutumin nata tayi taga yanata wani shan k'amshi... sa'ada tayi saurin cewa"kinga Anty na canzo mayafan da bags d'in"Aikuwa sunyi kyau sosai"to Anjima zaki yadda Amiki make up d'in pls Anty?"Abdallah ya koma d'aure fuska yana hararan sa'ada yace"bbu wani make up d'in da zatayi tanunawa wasu kattin banza Adonta"idan kece zakiyi sai kije kiyi tayi"kukan shagwab'a tasaka"Ammi na kallonta tace"ke sarkin shirme tashi kije ki kama Antyn ki ruwa da lemo"kicema lantana ta zubo soyayyar Awaran nan ki tafo da ita"saita Aza wainar fulawa"dato sa'ada ta Amsa tana barin parlourn"Ammi ta kalli ummu tana fad'in ko Akwai Abinda kike da buk'ata?"ah ah Ammi wannanma yayi ina godiya"murmushi Ammin tayi kafin tace"ina fatan dai bakishan kayan sanyi?"ko kuwa Abdallah kana bata kayan sanyi tana shane?"ah ah Ammi bana bari tasha"yak'are maganar yana kallon ummu ta zabga masa harara sbd yabata haushi ganin yanata wani shan k'amshi da d'aure fuska"sosai hararar data masa ta hassalashi"saiya share bece komai ba"Ammi ta mik'e tsaye ta wuce d'aki"parlourn yayi saura dg ita sai shi"Ahankali tace"aka maka Abinci?"kamar yana Kira cikin yafara fad'a"bana ci"Akan me wai kike son jana Ak'asa?"na miki kira yafi 5 kika mun banza"kinzo gidan mutane bbu wanda yasan kinzo"har hankalina yatashi Ashe ke baccinki kikeyi ko?....shigowar sa'ada cikin parlourn yasaka yayi shiru"kan ummu Ak'asa tana furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un Acikin zuciyarta" tana mamakin meye Abin jin zafi Awannan Abun da har zai dinga fad'a irin haka? Gaba d'aya sai taji komai yafita ranta"Ahankali ta kalli sa'ada tana fad'in ruwan kawai zaki bani ki mayar da Awaran"meyasa Anty?"bbu komai"mik'ewa tsaye Abdallah yayi yaja tsaki yafita"sa'ada ta bishi da kallo harya fita Atake ta fahimci matsala suka samu shida ummu"batace komaiba tana kallon ummu dake k'arfin halin shan ruwan hannunta"bayan ta ajiye robar ruwan ta lallab'a ta tashi tsaye ta nufi d'akin sa'ada"hand bag nata da wayarta ta d'akko harda ledar kayanta da zata canza Anjima dukta d'auko ta fito"sa'ada ta kalleta da mamaki tana fad'in yo Anty ina zakije?"da k'yar tace"zan je nadawo ne baby"kafin sa'ada tayi mgn Ammi ta shigo cikin parlourn"ummu tayi k'asa da kanta tana sanar mata zataje tadawo"dato ta Amsa ta fita"sa'ada tayi saurin cewa "inaga fa Ammi fad'a sukayi Anty ummu da yaya"subahanallahi! ke tayaya kika sani"fita fa yayi yana tsaki"kuma bataci komai ba tace na mayar"sannan jiya da mukayi waya tacemun yau nan zatazo da kayanta ta shirya mu wuce wajen dinner"gashi yanzun ta tafi"ki barni dashi zaizo yasameni Ai"koma miye yaka mata yabari Asan sun sami sab'ani ne?"balle me ciki da ba'a son ta shiga damuwa....
cikin damuwa ummu ke driving d'in harta iso gida"a parking lot ta lura da motarsa ta tabbatar yana gidan kenan"cikin sanyin jiki ta wuce interest d'in shiga cikin parlourn"big man na zaune yana danna waya da jallabiya fara Ajikinsa"fuskarsa bbu walwala ko kad'an"yana tunanin kamar be kyautaba bisa tsakin da yayima ummu d'azun gaban sa'ada"saidai ta bashi haushi sbd yadda take masa" kanta farau juna biyu ne?ya tambayi kansa....motsin turo k'ofar dayayi yasaka yad'ago kansa da sauri yaga ummu ce"saida gabansa yafad'i daya lura da yana yinta"d'auke kansa yayi Azatonsa zata wuce ne sai kawai yaji motsinta gefen k'afafuwansa ta duk'a"muryarta na rawa cikin tattausan lafazi tace"kayi hak'uri bisaga kuskuran danayi sbd Azatona hakan ba laifi bane"kuma na d'auka gidanku gidan mune, Ashe ba haka bane?"kirana da kayi bacci nakeyi saima sadda na koma d'akin na duba wayar na gani"dg k'arshe inaso na baka shawara"koma miye yafaru tsakaninmu to kamun ko meye daga ni sai kai"kayi tsaki gaban baby ka fita"Abinda baka tab'a yimunba A gabanta"so kakeyi ta sanarwa Ammi ne??"sai kuma tayi shiru ta mik'e tsaye hawaye na zubo mata saman kyakykyawar fuskarta ta nufi upstairs...
Abdallah....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥❤🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤🔥❤🔥
*71&72*
........ Abdallah bece komaiba tunda ta fara mgn harta gama tabar parlourn"saidai gaba d'aya jikinsa yayi sanyi"musammun data bashi hak'uri da kuma nuna masa illar tsakin dayayi gaban sa'ada"sai kawai ya mik'e tsaye yabi bayanta"Aransa yana Addu'ar Allah yasa yashawo kanta ta sauk'i..... Ahankali yatura k'ofar bed room d'inta ya shigo da sallama can k'asan mak'oshi"zuciyarsa na bugawa ya kalleta tana kwance tanata kuka harda shashsheka"yah salam! meyayi zafi haka my khairee?"yak'are maganar yana rufe k'ofar d'akin"ta d'ago kanta fuskarta jage jage da hawaye cikin masifa tace"malam ka koma Inda ka fito bana son ganinka"tunda na yadda na zauna dakai Ai dole ka fara nunamun halinku na maza ko?"ta fad'a tana k'ok'arin tashi zaune"Abdallah kuwa tsaye yayi har saida tayi shiru"matsowa yayi gab da ita ya zauna"ta matsa da sauri"shima ya matso ya rik'e hannun ta guda"ta gartsa masa cizo tana fisge fisge zata k'wace"wata rikitacciyar tsawa yadaka mata yana fad'in kinada hankaline ko kuwa kin manta bake kad'ai bace??"sai kuma ya janyota samqn cinyoyinsa ya rungumeta Ajikinsa ta baya yana fad'in I love you khairee nah"ki yafemun sharrin shed'an ne kinjiko?"Ajiyar zuciya tasaki tak'i mgn"ya lek'o fuskarsa yana kallon tata fuskar, ya sumbaci kumatunta yana share mata hawayen ta"Ahankali yace pls kiyi hak'uri mu shirya karki wahalar damu khairee nah"har yanzun banci Abinci ba sbd nasan kema baki ciba"sbd kafin zuwanki na kira baby kinci Abinci? tasanar mun kin taho kuma bakici komai ba"Ammi ta Amshe wayar tamun tas ,yaka mata ki tausayamun ga fushinki gana Ammi da wanne zanji??"Ajiyar zuciya ummu ta saki Ab'oye"tak'i juyowa balle ta masa mgn"saidai k'asan ranta taji zuciyarta tayi sanyi"ta kuma tabbatar Ammi surukace ta gari....murza tafin hannunta guda yayi yana k'ara goga fuskarsa gefen tata yana sakar mata hucin numfashinsa"ta turo baki tana so tabar jikinsa yak'i bari"ta saki kukan shagwab'a tana turashi"gefen fuskarta yarik'e ya juyo da ita gabansa da sauri ya had'e bakinsu waje d'aya....dg haka salon ya sauya"sai bayan sun sami nutsuwa kowanansu shauk'in son d'an uwansa ya hanashi tunawa da sunyi wani fad'a"da kansa Abdallah ya mata wanka suka fara shirin tafiya wajen dinner"wanda saida ummu ta tsaresa yaci Abinci sannan ta saka kayanta"doguwar riga ta material maroon colour"shi kuma Abdallah suit bak'ak'e yasaka"sunyi kyau masha Allah"ummu na zaune samqn cinyarsa tana d'aura masa Agogo wayar big man tayi ringing"yana dubawa yasaki guntun murmushi yana d'aukar wayar yace"ban tab'a ganin Angon dake Azarb'ab'i ba irin ka"daga d'ayan b'angaren kamal yace"Eh naji koma miye zakace kace d'in"yaka mata ace ka k'araso kun d'aukeni mu wuce gidansu mu d'auketa ko?"irin wannan wuri wuri haka?"yanzun fa 5:18 pm"sannan nima rigimammiyata bata Ida shiryaniba"kai wlh d'an iskane"murmushi big man yasaki yana d'age gira yace"y'an Iska biyu dai"dg haka ya yanke wayar"ummu ta b'ata fuska tana fad'in nidai yaya Abdallah bbu wacce zata shigo mana mota sai Amarya kawai"baby ma tacemun ita kad'ai zata zauna motar sadeeq....yanzun my khairee wannan y'ar tsakuwar yarinyar hartasan wani Abu kishi?"ni fatana Allah yasa leemart d'in gobe tak'i yadda dashi muga k'arshen Azarb'ab'i....ummu takama dariya tana fad'in bbu kyau dai mugun fata habeebi"baby kuma da kake mgn zata baka mamaki nan gaba"wajen dinner zamuje Amma wlh duk shegiyar datayi k'ok'arin shige maka zamu kwashi y'an kallo da ita"ta fad'a cikin masifa"yayi murmushi yana jan dogon hancinta yace"bbuma wacce zataga fuska Agurina khairee nah"narasa meyasa cikin nan ke samun ke fad'a da saurin fushi??"k'in mgn tayi tama mik'e tsaye ta nufi wajen takalminsu....kinga ki Ajiye me tsini kisaka plate mana"kukan shagwab'a tasaka"yayi murmushi yana fad'in da Alama kina son mu fasa zuwa wajen dinner d'in nan ko?"tunda gashi kina son ki tsokanoni ko? "yafad'a yana nufo gefenta ya d'akko mata plate shoes"saida ya rarrasheta sannan ta sakq"tana fad'in nidai na kagara na haihu kona huta da takurawan da cikin nan kemun"uhmm! kika san ko duk shekara zaki dinga haihuwa tunda habeebi naki ba raggo bane?....oh yaya Abdallah nidai bbu ruwana"kayita b'aro zance haka me girma?"murmushi yasaki yalakace mata hanci had'e da kama hannunta suka fita dg cikin d'akin...
**********
Kwanci tashi inji masu iya mgn sukace Asaran me rai"rayuwa ta lula ta kumayi nisa"Abubuwa sun faru da yawa"Aciki harda fitowar junuid da tj dg gidan yari"wanda k'afar junuid da Abdallah ya harbesa ta samu matsala jefata yakeyi"yayinda tj yakamu da ciwon sugar"gaba d'aya kamanninsu sun sauya sbd ba k'aramar Azaba sukesha Agidan yarin ba"kuma koda suka fito ba wani Aikinyi sukeyi ba"sbd duk An salmesu dg wajen Aikinsu sbd sun jima basu zoba"bbu irin magiyar daba suyiba game da Amaidasu aka k'i"dama shi junuid wajen kakarsa yake zaune"tj kuwa iyayensa sun mutu duka wajen k'anin mahaifin sa yake"sai a lallab'a da rayuwa sukeyi yanzun"sunyi mugun nadamar yin Abinda sukayi"domin sunsan sadda suna tare da big man rayuwa bata musu k'unci irin haka ba"yana basu Abinsa kamar bayaso kobe san zafin nema ba....gefe guda kuma Aminu ya kammala karatunsa har Abdallah yamasa hanya yasamu Aiki"yanzun yana d'aukar Albashinsa" harma yafara ginin gidansa "kuma rabi da rabi shida ummu ke d'aukar d'awainiyar gidansu"dan baba yanzun be Aikin komai"Abdallah kuwa duk wata saiya Aika musu da kayan Abinci"naseer dai mutane nata bashi shawara ya hak'ura yazo An maida Aurensu da Asiya"dama saki biyu ne yamata"yanzun Aminace za'a sakama biki"yayinda Allah yayima hjy yaya rasuwa wata biyu da suka gabata"mutuwarta tak'ara sakawa goggo luba tayi mugun sanyi sosai Agidan"yanzun dai An juya mata mahaifa sbd baba yace"ta gama haihuwa Agidan... Agefen sarakan soyayya kuwa kulawa sai Abinda yayi gaba dayake bama ummu shida Ammi da baby"har Allah yasa cikin ya shiga watan haihuwa"lokacin itama leemart d'in kamal nada nata cikin wata biyu"Abdallah yaso khairee ta haihu A ingland mama tace" ah ah su zauna nan Nigeria ta haihu"su basu gajiya da b'annata dukiya..su baby kuwa yanzun kowa yasan soyayya me zafi suke yiwa juna itada sadeeq nata"umma balki kuwa bayan komawarta gidansu"wata rana Ana ruwa ta fito dg bayi ta sulb'e ta fad'i"dg nan tafara rashin lafiya saidai A kwantar Atayar"dg k'arshe