Showing 81001 words to 84000 words out of 93107 words

Chapter 28 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete

komaiba yana murmushi yatashi tsaye yayiwa su Abdallah sallama yafita"big man kuwa murza tafin hannun ummu yayi yana fad'in madam tashi muje ko?"ka bari muyi sallama da Ammi mana"be kulataba sai janyota jikinsa yayi"ta zaro ido tana fad'in ka manta Inda muke yaya Abdallah?"ta fad'a tana waige waige"ta hango sa'ada zata fita"saidai da Alama tagansu"murd'e masa kunne tayi tana fad'in kaiko?"bake bace kink'i tashi mutafi"dan Allah kacikani na tashi"bece komaiba ya cikata yana murmushi"Atare suka mike tsaye"hakan yayi daidai da shigowar Ammi cikin parlourn"Abdallah yace"daddy fa Ammi?"yafita tun d'azun"yanaga har itama ta tashi na zata sai zuwa yamma zata tafi tunda fita zakayi?"tare zamu fita Amma idan mundawo nan zata komo"dato ta Amsa had'e da musu fatan Alkhairi suka fita.....yana rik'e da hannun ta suka nufi parking lot"motarsa ya bud'e"k'amshi me dad'i yafito dg ciki"Angogeta sai k'yalli takeyi"ya kalleta yana fad'in zoki shiga gimbiya"kacika zolaya yaya Abdallah"nama lura yanzun baka son fita da body guards naka ko?"hakane khairee"duk sallamarsu zanyima Allah ne me tsarewa"hakane kam"ta fad'a tana shigewa ciki"shi kuma ya rufe k'ofar yaza gayo ya shigo"saida yatashi motar kafin yace"matso khairee nah naji d'umin jikinki"banaso kina nesa dani"naga driving zakayi shiyasa fa"wannan bazai hanaki zuwa gun habeebinki ba ko?"yafad'a yana kallonta yana murmushi"ta shagwab'e fuska tana kwantowa Ajikinsa ta Aza kanta gefen kafad'arsa"ya sauke Ajiyar zuciya yana fad'in koke fa"haka nafi buk'ata kimun duk time d'in danake driving idan muna tare"Angama my hand some"yayi dariya me sauti Adaidai lokacin da suka fita dg cikin get d'in gidan"cikin taushin muryarsa yace"kinsan mena tuna?"ah ah "ranar da mukazo kawo lefenki dakika dinga lodamun dambun nama ina ci"hmm ni kuma bak'ak'en maganganun daka dinga yab'amun natuna.....kash ! khairee nah dama baki yafemun ba kin rik'e Abun cikin ranki?"ah ah yaya Abdallah tunawa kawai nayi"yauwa inaso na tambayeka wai baby da sadeeq soyayya sukeyi ne?"Eh mana"yarasa wacce zai so sai wannan k'wailar yarinyar....kukan shagwab'a tasaka tana fad'in Ai nanda shekara d'aya zuwa biyu sa'ada ta zama cikakkiyar budurwa"shidai yanata yimata dariya"dg k'arshe yace"kuma Abin mamaki y'ar haka da ita ta janye hankalinsa"inafa lura da ita har murya take canzawa idan zata masa mgn"kasa mata ido dai ko habeebi"hmm! nasan kece kika koyar da ita haka"kuma inajin dad'in hakan"Abokina ma cewa yayi leemart zata dinga zuwa kina koyar da ita Abubuwa masu kyau da amfani"kukan shagwab'a tasaka tana cewa toni mema na iyama?"koya nakeyi nima"kindai fad'a ne kawai khairee nah"yak'are maganar yana yin parking suka fito"ta shagwab'e fuska daya ruk'o hannayenta yana son saka k'wayar idonsa cikin tata"saidai tak'i yarda ta kallesa"k'ok'arin yimata mgn yakeyi sukaji muryar preety bayansu tana fad'in Abdallah! atare suka juyo fuskokinsu shida ummu suna kallon preety dake bayansu" tana sanye da wasu watsatstsun kayan da suka bayyanah Ainahin suran jikinta"Atake Abdallah ya had'e rai"duk wani Annuri dake samqn kyakykyawar fuskarsa ya bace b'at"ummu kuwa rungumesa tayi tana bin pretty da wani irin mugun kallon tsana "bata damu da ma'aikatan cikin comporny d'in dake kallonsu ba"cikin wani yanayi preety ke fad'in pls ina son mgn dakai"kusan 4days kenan ina zuwa office naka bana samunka"yatsina fuska big man yayi cike da shan k'amshi yace"inaso dg yau yazama shine na k'arshen da zaki koma zuwa mun Anan"kamal be sanar miki sak'ona bane?? kana nufin ka fasa Aure nah kome kake nufi kenan?"kallon sama da k'asa yabita dashi yana fad'in banga Alamar da zaki iya zama matar Aure nah ba, bayan kingama tallar jiki Atiti"banida matar Auren data wuce wannan"yafad'a yana shafa bayan ummu...
Preety ta girgiza kanta cikin k'ank'ance ido da d'aga murya tace"ni zakaciwa Amana Abdallah?"sannan kasakamun da irin wannan tozarcin?"wlh baka isa ba! tsaki yaja yana hura hanci cike da gadara yake fad'in zan kuwa nuna miki na isa d'in"yak'are maganar yana yafito security d'in dake bakin get da hannu"preety kuwa zuciyarta tafasa takeyi"tana bin ummu da mugun kallo tace"banza talaka"nasan Asiri kik....ganin police sun zqgayeta yasaka tayi shiru tana bin Abdallah da kallon tambaya?"yaja tsaki yana kama hannun ummu"ita kuma ummu tayi murmushi ta kalli preety sama da k'asa tace"yaka mata dg yanzun ki dena zubda Aji da k'imarki ta y'a mace kina cewa kina son d'a namiji kinjiko y'ar gidan k'aruna"dg haka tayi shiru"Abdallah kuwa beyi mgn ba yaja hannun ummu suka danna wani abu had'add'iyar k'ofar glass d'in ta bud'e suka shige ciki ta rufe"preety kuwa kukan bak'in ciki ta saki tana fad'in Abdallah ya cuceta Allah ya isa"security kuwa korar kare suka mata had'e da zazzafan warning karta koma zuwa nan...
yana rik'e da hannun ta suka nufi kayataccen office d'in big man"wanda suna tura k'ofar office d'in k'amshi me dad'i yadaki hancinsu"kai yaya Abdallah duk inda kake zama sai Anji kamshinka?"bana son sharri my khairee"ba wani sharri da gaske ne"bece komaiba saidai kawai taji ya d'auketa"tasaki kukan shagwab'a"yanufi kan kujerar dayake zama da ita"suka zauna tana a tsakkiyar cinyoyinsa ya d'akko Album ne d'auke da pictures d'in set d'in gadajen ya Aza mata samqn cinyarta Ahankali yace"duk pictures nasu na ciki ki zab'a"nima harda na part d'ina zaki zab'a"to yaya Abdallah su wa'ancan Ayi yaya dasu duka watansu bakwai fa ??...karki damu my heart beat"bayar dasu zakiyi kyauta gamasu buk'ata"d'an shiru tayi sai kuma tace"Akwai wacce zatayi Aure tun kafin Ayi namu anata d'aga bikin sbd basuda halin yin kayan d'aki"to shikenan saiki basu kawai ko?"juyowa tayi ta k'ank'amesa tana masa godiya da Addu'ar samun bud'i"shidai yanata murmushi Abinsa cikin jin dad'i"ita kuma tafara duba pictures d'in"sai ruwan ido takeyi tama rasa wane zata zab'a"can dai Abdallah yaza b'ar mata wasu sky blue"tanata murna dajin dad'i"ta kallesa suka had'a"zata d'auke idanuwanta ya d'aure fuska yana fad'in wai sai yaushe zaki dena jin kunyata khairee?"to bari kiji yau bbu kaya zamu kwana.... yak'are maganar cikin wata iriyar murya"da sauri tasaka tafikan hannayenta ta rufe fuskarta tana dariya"kinsan Allah ki bud'e ta Arzik'i kona miki mugunta"nidai tunda na zab'i gadona katashi muje mana"ni meyasa baraki zab'ar mun ba?"bud'e idanuwanta tayi ta d'auki Album d'in tana fad'in bara na zab'ar maka babban mutum"dariya yasaki me ban sha'awa har fararen jerarrun hakoransa suka bayyana kafin yace"ummu ta Abdallah yau kuma da wannan sunan zaki kirani?"Eh mana Ai naga dashi friends naka ke kiranka"ta fad'a tana nuna masa wasu milk d'in set masu shegen kyau da tsada"sunyi mun khairee nah nagode kinjiko?"miye Abin godiya yaya Abdallah nice zan maka....bata rufe bakiba ya cafki lips nata.....✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤‍🔥❤‍🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤‍🔥❤‍🔥

*65&66*


........zaro golden eyes nata ummu tayi sbd ganin suna cikin office nashi kar wani ya shigo ya gansu....cak! tunaninta yatsaya sbd jin big man na fara lalubarta"ta rik'e hannayensa da sauri tana son zare bakinta daga cikin nasa Amma yak'i bata damar yin hakan"Aranta tana kuma mamakin meyasa baya gajiya?"fatanta Allah yasa karya koma yimata wani abu idan sun koma gida"saidai wani irin zazzafan kiss yake Aiko mata dashi wanda cikin k'ank'anin lokaci jikinta ya mutu murus"Abdallah kuwa numfashi yake saukewa Anutse"ya matse ummu Ajikinta saida yagaji dan kansa sannan yacika mata lips nata daketa rad'ad'i"ta kwantar da kanta Agefen k'irjinsa Ahankali"murya can k'asa yace"my khairee! uhmm"kin fara jin yunwa ko?"ah ah"kodai kunyar sanarmun kikeyi ne?"ko muje restaurant muci Abinci mana?"nidai ah ah"muje gida saina girka maka Abinda kakeso kaji?"shikenan yanzun d'ago kanki ki kalleni pls"bazan iyaba"meyasa ?"toba kunya nakeji ba"kuma bakasan wanda zai shigo yaganmu ba"bbu wanda zai shigo gaba gad'i saida neman izini"balle sunga ina tare dake sun san bazan saurari kowaba"yanzun baza muje can gidan ba?"wane gida?gidanki?"d'an murmushi ta saki tana jan sumar kansa dake kwance lub tana k'yalli"cikin rad'a tace"gidanka dai"shikenan tunda abuna banaki bane"na d'auka tunda muka zama abu d'aya ni dake khairee kin zama ni na zama ke, Ashe ba haka bane??? karkayi fushi yaya Abdallah wlh wasa nakeyi"malama d'agamun jiki ki tashi ki bani waje"yafad'a muryarsa bbu Alamar wasa"da sauri ta d'ago kanta dg jikinsa suka had'a ido tana binsa da kallon mamaki"yad'age mata gira guda yana dariya tare da fad'in nayiwa wata wayau ta had'a Ido dan....da sauri ta fad'a jikinsa ta rungumesa tana sakin kukan shagwab'a"to Ai khairee laifin kine kece kika ja ko?"yanzun bara na d'aukeki muje kiga gidanki idan munyi sallah saimu koma gida"nidai muje harda gidan lawisa mana"bbu damuwa zamuje tunda kina so"Amma miye zaki bani tukwaicin Amincewata da zuwan?"komai kakeso"hannunsa guda ya aza samqn k'irjinta yana fad'in wa'annan nakeso khairee pls?"yafad'a cikin marairaice murya"sosai taji tausayin kanta"ko d'azun dazai saka mata bra daurewa kawai tayi sbd ciwo suketa yi tunda yafara musu murza bata wasaba"Ahankali tace"to yaya Abdallah sai muje ko?"yanata kallonta ya fahimci zafi takeji yayin Auratayyar su ko idan yana tab'a nashanunta"shi kuma besan meyasa yakeson jin son Abin ba?"yaya Abdallah! ta kira sunansa Ahankali"ya Amsa shima cikin cool voice yana mik'ar da ita tsaye"ta gyara rolling d'in samqn kanta ya rik'e hannun ta guda suka fito.....kai tsaye katafaren gidansa dake malali suka fara zuwa"tsabar had'uwar gidan da mamakin da ummu tayi na irin dukiyar da aka kashema gidan saida tayi k'auyanci"sunfi Awa guda Acikin gidan"Acanma sukayi sallar la'asar"sannan suka tafi gidan lawisa me laulayi"can sukaci Abinci itada Abdallah sannan suka dawo gida da marece"suna fitowa dg cikin mota"daddy na kawowa zai shiga tashi motar"da sauri ummu ta duk'a tana gaisheshi"ya Amsa fuska Asake yana fad'in dama yanzun zan kiraka game da wannan gidan man fetir d'in"to daddy gani Ai"yafad'a yana kallon ummu dake k'ok'arin tafiya"saidai kuma batayi nisaba ta juyo suka had'a ido"murmushi me k'ayatarwa suka sakarma junansu"ta d'aga masa hannu da masa Alamar saiya dawo"shi kuma yanata kallonta yana jin sonta na k'ara nun kuwa Aransa"daddy nata mgn sam bejin meyake fad'a har saida daddyn ya kalli Inda Abdallah d'in ke kallo"ya girgiza kansa yana murmushin su irin na manya"kafin su cigaba da mgn....ummu kuwa part d'in Ammi ta fara biyawa ta sanar mata sun dawo sannan ta koma part nasu itada sa'ada"Atare suka shiga kitchen"ta Aza musu jallop d'in super getting dataji kayan lambu da naman rago"sai bayan sallar magrib suka idar ta shiga wanka"sa'ada kuma ta tafi gida....ummu na fitowa dg cikin bath room d'in taga mutum kwance samqn bed"da farar jallabiya Ajikinsa"yaya Abdallah kadawo ?"ta kira sunansa cikin sanyin muryarta tana tsaye gaban gadon"na dawo khairee nah"shine ni barakiyi wankan dani ba?"yayi maganar kamar k'aramin yaro yana kallonta"murmushi ya sub'uce mata ta nufi gefensa ta zauna"ya matso ya Aza kansa samqn cinyoyinta"ta shafi sumar kansa cikin rarrashi tace"idan munyi sallar isha'i d'in saina maka wankan kajiko?"ni yanzun nakeso"Abinci zamuci yanzun yaya Abdallah"kuma nasan shiririta zamuyi banaso ka makara sallah ka rasa jam'i"hakane kuma malama khairee"kuma dama yunwa nakeji"Ai food is ready kai yake jira"to shikenan ki shirya saimu fita parlourn" sabuwar wayarki irin tawa nacan tana chargy"ga key d'in sabuwar motar ki"tsohuwar ki barma Aminu ita nama kirashi"zai zo gobe ya Amsa"yak'are maganar yana saka mata key d'in motar cikin tafin hannunta"ummu ta rungumesa cikin tsantsar farin ciki tana fashewa da kukan murna"sbd ganin Abin takeyi kamar a mafarki....ya isa haka khairee nah meye Abin kuka?"kin wuce komai Awajena banaso ki dena"yafad'a yana d'ago kansa dg samqn cinyoyinta ya d'ago fuskarta"yashare mata y'an guntayen hawayenta suna murmushi ita dashi"kafin dg bisani da kansa yaje ya d'akko mata rigar bacci wacce da ita gara bbu"bayan ta shafa turaruka yasaka mata sannan suka fita parlourn"Anan tsakkiyar parlourn suka zauna suka fara cin Abincin sai nan nan Abdallah keyi da ita"Abu kad'an yace"meye khairee ko kuwa me kikeso??"saidai tace bbu komai"da suka gama zai tafi masjeed rungumesa tayi tasaka kukan shagwab'a"cikin kasalalliyar murya yace"menene baby nah ko bakyason na tafine?"kanta ta gyad'a masa"bazan jimaba khairee zan dawo kinjiko?"idan kin gama taki sallar ki zauna nan ki jirani kimun oyoyo ko?"kai yaya Abdallah"Eh mana"cikasa tayi ya sumbaci goshinta sannan yafita"d'aki ta koma tayi Alwalah ta zumbula hijab ta kabbara sallar ta"bayan ta gama ta jima tana yima Allah godiya daya bata miji kamar Abdallah"bayan ta gama ta fito parlourn ta b'uya bayan kujeru tana dariya"batafi mintina 5 da b'oyewar ba Abdallah yabud'e k'ofar da key ya shigo"tsaye yayi yana k'arewa parlourn kallo Amamakinsa be gantaba"sai yayi d'an murmushi yanufi bed room nata"nanma bbu ita har toilet"gabansa na fad'uwa yafito ya shiga kitchen"ummu ta bisa cikin sand'a saidai kawai yaji tayi hugging nasa ta baya tana masa ihu Akunne tana dariya"yasaki Ajiyar zuciya yana fad'in har hankalina yafara tashi khairee nah"ina zaton ko koma guduwa kikayi"insha Allah yaya Abdallah bazan koma guduwa ba ina tare dakai har Abada"Allah yasa y'an matan big man"duk sukayi murmushi yana rik'e da hannunta suka Haye upstairs"kai tsaye bed room nasa suka nufa"k'irjinta nata bugawa sbd ranta yabata Abdallah bazai k'yaletaba"gefen d'in suka zauna ya kwanta samqn cinyoyinta wai tacire masa jallabiyar jikinsa"batayi musu ba tafara k'ok'arin cire masa"bayan ta cire masa tafara shafa gashin dake kwance samqn k'irjinsa tana fad'in ka tashi muje kayi wankan"ban gama jin d'umin jikinki ba my khairee"kuma ina Alk'awarin mu?"murmushi tayi ta saka hannayenta ta rufe fuskarta dashi"shidai yanata kallonta sbd kunyarta na matuk'ar burgesa"hannunsa yasaka Abayanta ya b'alle mab'allin rigar jikinta dg baya"Atake nashanunta suka bayyanah"sun d'an kara cikowa jajir dasu"yamusu wata wawar shafka yana manna bakinsa Akai"ummu ta lumshe idanuwanta ga zafi ga dad'i haka Abin yazamar mata biyu"sai shafa gashin kansa zuwa faffad'an k'irjinsa takeyi suna maida numfashi"dg k'arshe ya kwantar da ita ya Haye kanta"iya romancing suka d'auki dogon lokaci sunayi"har Abdallah yasamu nutsuwa"beson yacika matsa mata da yawon sex yana jin tausayinta"bayan sun samu nutsuwa suka shiga wankan Atare"bayan sun gama suka fito yabusar mata da gashinta"sannan suka kwanta bacci kamar yadda yace"bbu kaya haka ya kwana da ita"pant ne kawai yayi saura Ajikinta shi kuma boxer....
washe gari misalin k'arfe 7:35 am" ummu ce tsaye A kitchen tana sanye da wata had'add'iyar doguwar Riga red colour"tsayinta iya cinya"ta kuma fito mata da sharp d'in jiki"kanta kuma hulace red asama tayi goshi style"sai sauri takeyi sbd ta had'a musu Abin break fast"kasancewar da k'yar tasamu Abdallah yayi bacci bayan sun gama sallar Asuba"baccin na d'aukarsa ta zare jikinta dg nasa ta wuce kitchen tafara Aikinta"chips ne ta had'a da farfesun kayan ciki"gaba d'aya kitchen d'in ya kaure da k'amshin girkinta"tana girkin tana y'ar wakarta cike da ni shad'i"tana cikin juye farfesun taji daddad'an k'amshin turaren mutumin nata"ta juyo da sauri suka had'a ido"good morning smile big man yajefa dashi yana shafa gashin kansa"yana sanye da jallabiya data d'age masa irin kalar kayan jikin ummu....itama murmushin ta mayar masa dashi tana d'auke kanta dg barin kallonsa Ahankali tace"har katashi habeebi?"kuma shine bbu sallama ko?"Eh mana da tsorataki naso nayi sai kuma kika ganni"yanzun khairee kin kyauta kisaka nayi baccin dole ke kizo kina Aiki??"to yaya Abdallah in bacin rigimarka miye Amfanina inba Aikin ba?"banaso kana zama da yunwa tuni kasani"kuma banaso kana cin Abinci Awaje da mutuncinka da komai"nama gama idan inna uwani tazo zatayi wanke wanke ta gyara kitchen d'in"Amma Allah yau sai kaje office"ta k'are maganar cikin shagwab'a"Abdallah daya tsareta da mayatattun idanuwansa yana kallo cikin tsantsar SO ya matso yayi hugging nata ta baya"yazaye cikinta da hannayensa murya can k'asa yace"Angama my heart beat duk Abinda kikeso shi nake so"hak'ika ke mace ta gari ce khairee nah Allah yayi miki Albarka"Ameen habeebi"kaima miji ne na gari burun kowace mace"Allah yatsare mun kai"ya Amsa da Ameen cikin jin dad'in adduarta"Ahankali yace"banyi wankanba kece zakimun"to shikenan baby nah"murmushi yasaki yana fad'in da gaske?"Eh mana kamafi baby Aguna"koma matseta Ajikinsa yayi murya can k'asa yace"to khairee nah wankan biyu yaka mata muyi ko?"pls bazan iya jurewaba kinjiko kiyi hak'uri ina takuraki ko??"ni kadena bani hak'uri yaya Abdallah" babu zancen takura tsakaninmu"muje ka rakani najera wannan a dining table"cikin jin dad'i ya Amsa dato"kusan rabin kayan ya d'aukar mata"itama ta d'auki wasu duk suka jera komai samqn dining table sannan suka nufi master bedroom d'in Abdallah...fad'in budurin da big man yasha Ajikin ummu b'ata bakine"sosai ta gaji daurewa kawai takeyi"sai wajen k'arfe 10:30 am suka fito cikin shirinsu suka zauna zaman yin break fast....

*Bayan sati 2*
Acikin sati 2 kacal ummu da Abdallah sukayi wata iriyar canzawa sbd samun hutu da kwanciyar hankali had'e da jin dad'in rayuwa"sunyi kyau da haske"ummu ta k'ara y'ar k'iba"yanzun ta dena jin kunyar Abdallah sakin jikinta takeyi sosai dashi ana zuba love"sun koma bala'in shak'uwa da junansu"sosai ummu ke faranta masa shida Ammi da sa'ada"kwana 3 da suka wuce Ansaka ranar Auren kamal da leemart wata 4 masu zuwa"fad'in irin farin cikin da kamal yake ciki b'ata bakine"yayinda sadeeq da sa'ada suke y'ar soyayyar su iya yadda sa'adan zata fahimta dan ba wata doguwar fira sukeyiba"gefe guda kuma tun bayan dawowar ummu Abdallah be cika kwana 5 biyar beje ya gaida baba da mama ba"wanda ummu batada masaniya"idan kuwa kaga yadda yake sakewa mahmood fuska yana masa surutu zakasha mamaki"da kansa yayi mgn da babah da Aminu za'a bige gidan su ummu Acanza musu wani ginin"Ada mama ta nuna ah ah"saida Abdallah yanuna beji dad'i ba sannan ta Amince"yabasu wani gida suka koma can"yayinda goggo luba har yanzun jinya takeyi gidansu ta koma kafin Agama ginin su koma"kuma jikinta yayi sanyi da yadda Abdallah baya sakar mata fuska dg tsaye yake gaisheta idan yazo gidan"dalili kuwa yatsare Aminu saiya bashi tarihin rayuwar ummunsa"wanda Aminun yasanar masa Abinda yasani"ya b'oye masa Abinda be kamata Abdallah yasaniba"saidai big man dayaji labarin yafahimci goggo luba makira ce itada kakarsu ummu"wacce sau daya yaganta yaji yatsani tsohuwar...kwanansu mama goma aka gama gina gidan harda get"kuma k'ofar sashen mama daban yake"d'akin ta ciki da parlourn da toilet Aciki"sai tsakar gidan da kitchen da baranda da toilet"ko ina shafe da tiles ga soma Anyi"kuma Anshirya furnitures da kujeru"gudan part d'in kuwa harda sit room na bahbah da d'akin kwanansu Aminu dg bak'in get wajen flowers"goggo luba kuma an mata d'aki guda da kitchen da toilet dake tsakar gidan"kuma bbu kayan dak'i"sosai taji zafin Abin da suka dawo har kuka tayi"tasan mugun halin ta yaja mata"tana kuka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login