Showing 51001 words to 54000 words out of 93107 words
Chapter 18 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete
walwala" domin duk tadamu da rashin lafiyar ummun"tafi mintina 3 tsaye gefen motar tana ganin big man ta glass yana waya"kafin yagama ya bud'e k'ofar motar yafito rik'e da ummu"saidai be d'auketa ba"yadai rungumota Ajikinsa....kuka ummu ta saki me kama dana shagwab'a tana turjewa ga jikin nata bbu k'arfi"Abdallah kuwa yarasa meyasa yama kasa yimata tsawa ko fad'a?"kawai dai ya tsintsi kansa da k'in cikata"sa'ada kuma tana biye dasu"suna shigowa reception wani saurayi ya iso wajensu yanata washe baki ya kalli Abdallah yana fad'in y'allabai kun k'araso ne?"kansa kawai Abdallah ya gyad'a masa"to muje ga office d'in likitan can"yasan Aikinsa sosai"sannu madam! yafad'a yana kallon ummu dake jikin Abdallah tanata shure shure"haka nan Abdallah yaji zafin yadda saurayin nan me suna Hafiz yayima ummu sannu"fuskarsa Ad'aure yace"bbu doctors mata ne??"gaskiya yanzun bbu" sai zuwa 8pm , dayake sunfi yin dutyn dare dana safe"yanzun duk mazane saimu nurses"shiru big man yayi"cikin damuwa sa'ada dake tsaye gefe itada body guards nasa biyu da suka biyosa tace"yaya kuje pls tana jin jiki gashi magrib yakusa"bece komaiba yana rik'e da ita suka nufi office d'in ganin likitan"suna isowa bakin k'ofar shiga ciki Abdallah ya had'e rai cikin dakakkiyar muryarsa me dad'in Amo da sauti yace" wai wannan rigimar da kikeyi na meye?"na bana son kana shiga shirginane"tayi maganar agalabaice"tab'e baki yayi yace"in bacin neman lafiyarki yarataya A wuyana kin isa na kawoki Asibiti ne?sauran kimun musun da kika saba idan mun shiga"yak'are maganar yana murd'a handle d'in k'ofar suka shiga"murya can k'asan mak'oshi yayi sallamar fuskarsa bbu yabo bbu fallasa"doctor dake danne danne a laptop yad'ago kansa ya kallesu"Atake yashaida fuskar Abdallah"ya Amsa sallamar tasu yana kallon ummu data rufe ido tana turo baki yace"patient sannu"da Alama batama so zuwa Asibitin ba ko?"ko kuwa Allura take tsoro??"duk ya tambaya Atare yana kallon ummu"Abdallah kuwa wani irin yanayi na b'acin rai yaji sanadin surutun da doctor keta zubawa"wanda shi kansa yarasa dalilin dayasaka yaji zafin nasa"saidai baiyi mgn ba Amma kyakykyawar fuskar nan tasa A had'e take tamau"kujerah yaja ya zauna"doctor dai na kallonsu"ummu kuwa tun kafin yacika hannunta ta zauna samqn cinyoyinsa.....wani iri Abdallah yaji Ajikinsa"da wata irin kalasa data dirar masa lokaci guda"shi kuwa doctor sai sannan ya fahimci ummu matar Abdallah ce"hakan yasa yadena kallonta"yaci gaba da danne danne yana fad'in meke damunta??.....na bari ne kagama kallon nata saina sanar maka"cewar Abdallah cikin izzah"yana bin doctor d'in da wani irin shegen kallo"Atake yaji mugun shakkarsa" musammun da yasan wayeshi Agarin kaduna da kewayenta"Ayi hak'uri y'allabai"tsaki Abdallah yaja Aharzuk'e yace"bakasan miye Aikin kaba"dubata bai zaima dole Awajenka ba"saimu canza wani Asibitin.....saidai canzawar zai saka kayi nadamar kallon matar Aure"dan wlh zan iya sanadin daka rasa Aikinka har Abada"ko ina zakaje a fad'in Nigeria bazaka samu Aiki ba"yak'are maganar yana huci...subahanallahi! miyayi zafi haka?"dan Allah kayi hak'uri kuyi Abinda yakawoka kuje"idan kayi mun sanadin dana rasa Aikina ka cutar dani....yaya Abdallah! Ummu ta kirashi awahalce adaidai gefen wuyansa"tana sakar masa hucin numfashin ta me fitowa da zafin zazzab'in jikinta"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"yakasa mgn"ummu kuwa kama hannunsa tayi mai sanyi ta had'a danata me zafi ta rintse"cike da shagwab'a tace"nidai yadubani mu tafi Amai nakeji"ta k'are maganar Ahankali tana k'ara shigewa jikinsa sbd sanyin datakeji"Abdallah kuwa da k'yar ya iya d'ago kansa ya kalli doctor d'in dake gulmarsu Aransa "wai suna masa soyayyar Acikin office dukda matar tasa bata lafiya..... zazzab'i ne da Amai ke damunta! yafad'a cikin saita yanayin daya kejinsa Aciki"iya Abinda ke damunta kenan?"cewar doctor"Abdallah beyi mgn ba yamatso da fuskarsa saitin tata fuskar suka jeru"kunnansa na gugar gefen kunnanta tana jiyo k'amshin bakinsa da hucin numfashinsa ta lumshe idanuwanta"murya can k'asa yace"bayan zazzab'in da amai saime?"ita kanta ta shiga cikin wani yanayi daurewa kawai tayi tana tura fuskarsa har tana tab'o masa sajensa tace"sai ciwon kai da jiri"be janye kan nasaba dukda tana ture masa"sai yaji Abinda take masa ta burgesa"saiya kama hannun nata datake ture masa fuska dashi"by surprise taji yaciji lip nata na k'asa"da sauri ta bud'e idanuwanta dake lumshe suka had'a ido"wani iri taji ta rissinar da idanuwanta k'asa"Abdallah kuwa doctor ya kallah yana fad'in tana ciwon kai da ganin jiri"okay zan tura sunayen magungunan a pharmacy saiku Amsa"Amma yanzun idan kun koma gida Asaka towel Aruwan sanyi A dinga goga mata Ajiki sai Abata magani bayan taci Abinci"Abdallah beyi mgn ba yamik'e tsaye da ummu Ajikinsa"saidai tak'i bud'e idanuwanta"kanta kawai ta aza gefen kafad'arsa yasak'alo hannunsa gefen k'ugunta suka fara tafiya Ahankali har suka bar cikin office d'in"sa'ada na ganinsu ta k'araso da sauri tana fad'in sannu Anty"kanta ummu ta gyad'a mata"Abdallah kuwa Hafiz yakira ta waya yasanar masa yazo ya Amshi ATM yakai su fidda kud'insu ya Amso magungunan"kasancewar Hafiz d'in k'anin wani Abokinsa ne"suna anan tsaye kiran preety yadinga shigowa cikin babbar wayarsa"yaja tsaki yayi rejecting d'in kiran"sannan yayi blocking number d'inta"hakan yayi daidai da isowar Hafiz"bayan Abdallah ya mik'a masa ATM d'in yace"kasamemu a parking lot"dg haka suka fito haraban Asibitin"sa'ada nata yiwa ummu sannu "Ayanzun da suka shiga motar ba Ajikinsa ta zauna ba"Asalima nesa dashi ta zauna"tana dafe da kanta"saidai duk yanda take jin jiki Abinda yafaru tsakaninta da Abdallah cikin office d'in likitan yak'i barin ranta"duk idan ta tuna time d'in daya ciji lips nata"gemunsa yadinga gogo hab'arta sai taji tsikar jikinta ta tashi...Abdallah kuwa yana zaune gefenta yana danna waya can yakara wayar Akunne yana fad'in Ammi! sannu da gida"daga d'ayan b'angaren tace"yauwa yamai jikin kadawo ne?" Eh nadawo da yamma"munje Asibiti da sauk'i"dama sun sanar miki ne?"d'azun danaga shiru ta saba kirana kullum ta gaisheni saina kirata sa'ada ta d'auka tacemun batada lafiya baccima takeyi"shiru yayi sai kuma yace"da sauk'i gamu nan zamu dawo gida ma"kabata wayar muyi mgn"bece komaiba yamatso kusa da ita yakara mata a kunne"kasancewar tanajin wayar tasu yana kara mata tayi sallama cikin rawar murya ta gaisheta"ita kuma tayi mata ya jiki"wacce Ammin Azatonta ummun juna biyu ne da ita"bayan sun gama wayar ya janye yana bud'e k'ofar motar ya fita"sa'ada dake zaune gidan gaba ta juyo ta dubeta tana fad'in shine ni Ammin batace Agaidani ba Anty?ummu na k'ok'arin mgn Abdallah yashigo motar da ledar magungunan Ahannun sa"shima driver ya shigo yaja motar suka d'auki hanyar zuwa gida"sunyi shiru bbu me mgn cikinsu kowane da irin kalar tunanin dayakeyi har suka iso gida"lokacin Anata kiraye kirayen sallar magrib"fitowa sukayi daga cikin motar Abdallah na rik'e da hannun ta saidai tak'i yarda ta kallesa"har yanzun tana jin jiri da tukar Amai"k'ok'arin mgn yake mata tayi saurin cewa"pls kaje masallaci zan iya tafiya tunda ga baby nan"bece komaiba yacika mata hannunta"sa'ada tazo ta rik'eta suka tafi"Abdallah nata kallonsu dg bisani yajuya yatafi Ak'afa.....
suna shigowa cikin parlourn ummu ta kwanta samqn 3 seeter"sa'ada ta Ajiye ledar magungunan ta wuce ciki tayi sallah"bayan ta gama ta fito da nufin tayiwa ummu mgn ta tashi tayi sallah saiga Abdallah ya shigo"harara ya sakarma sa'ada"tayi k'asa da kanta tana nufar k'ofa tayi fitarta"yabita yasakawa k'ofar key"toilet d'in dake cikin parlourn ya shiga ya zubo ruwa cikin wata silver ya ajiye samqn center table"sannan yanufi wajen troley nasa ya zuge zif d'in ya zaro wani towel k'arami fari me k'amshi ya maida ya rufe"cikin nutsuwa yaje ya xauna gefen k'afafuwan ta yana jin nishinta"ta takure jikinta gu d'aya ta cusa kanta cikin hijab d'in...sosai yaji ta bashi tausayi sbd shima sadda bashida lafiya ta kula dashi"hijab d'in yafara k'ok'arin cire mata Ahankali"ta sakq masa kukan ita yabarta sanyi takeji"be k'yaletaba yacire mata.....cak! numfashin ummu ya d'auke dataji Abdallah na k'ok'arin cire mata t shirt d'in jikinta"numfashinta be gama dawowa ba" taji yana balle mata bra....juye juye ta farayi tana fad'in dan girman Allah karka kallemun jiki ka barshi banaso! Abdallah beyi mgn ba"idanuwansa sun rine zuwa ja"yana jin wani irin bak'on yanayi Ajikinsa tunda yayi Arba da cikakkun nashanunta dasuke tsaye jajir dasu"yanaso yadena kallonsu Amma zuciyarsa tak'i barinsa"yana cikin wannan yanayin ummu tayi jarumatar fisgo rigarta ta aza samqn k'irjinta"yabi shafaffen cikinta da kallo kamar bata zuba masa komai"ya Ayyanah Aransa yana matso towel d'in cikin tattaro jarumta da nuna k'arfin hali yafara goga mata ajikinta da yayi mugun zafi"hannunsa guda kuma ya saka ya janye rigar"ummu ta girgiza kanta tana hawaye tana had'a tafikan hannayenta Alamar rok'onsa yadena"Amma yanuna bema san metake nufiba"gaba d'aya yafi maida hankalinsa wajen goga towel d'in samqn nashanunta"tun tana son guduwa harta hak'ura sbd jikinta bbu k'arfi"tanaji tana gani Abdallah yadinga goga mata towel d'in har zafin yarage sosai"sannan ya d'auki t shirt d'in yamayar mata Ajikinta"Amma banda bra d'in"ya aza kanta samqn cinyarsa yana shafa gashin kanta yace"bakiyi sallah ba *khairee*?"uhmm! kawai ta furta"fad'amun me kikeso kici saiki sha magani??"shiru tayi tak'i mgn"ya kalli dining area yaga warmers d'in Abinci jere"saima sannan yatuna da irin yunwar daya kwaso"janye kanta dg samqn cinyarsa yayi yanufi dining Area d'in"yaduba warmers d'in Abincin"shinkafa da miyar naman rago da coslow ne"yaduba flask yaji da ruwan zafi"zama yayi ya had'a mata tea me zafi"sannan yazobo Abincin rabin plate ya d'akko yazo ya ajiye samqn center table"cikin husky voice yake fad'in *khairee* tashi kici Abinci kisha magani"ko zuwa 8 sai kiyi sallar harda isha'i"yak'are maganar yana zama saitin kanta yad'ago ta"ta b'ata fuska tana sakin k'aramin kuka"yanata kallonta ya saka hannunsa gefen wuyanta yaji bbu zafin sosai"daurewa zakiyi kici"yafad'a yana d'aukar cup d'in tea d'in yafara bata Abaki"tanata b'ata fuska da k'yar ta shanye shidai yana Aikin kallonta"zata koma ta kwanta ya rik'eta yana fad'in ga Abinci nan kici sai kisha magani ko?...na k'oshi ka k'yaleni haka nan dan Allah"beyi mgn ba yajawo plate d'in Abincin ya motsa zai fara bata"ta Amshi plate d'in tafaraci da kanta da k'yar"sbd ita so takeyi yabar kusantota"dan ita kad'ai tasan metakeji Ajikinta idan yana shige mata"ga wata irin kunya tanaji daya kalle mata jiki"shiyasa taji yabata haushi"shi kuwa ruwa yaje da cup ya d'akko mata a kitchen ya Ajiye mata"bayan ya b'allo mata magungunan yace"gashinan ki sha"dg haka ya d'auki silver d'in da ruwan ke ciki yamayar A toilet d'in yazo yaja troley nasa ya haye sama sbd yayi wanka yaje yayi sallar isha'i.....
misalin k'arfe 8:35 pm ummu na zaune gefen bed nata"da doguwar riga iya gwiwa ta bacci Ajikinta"kanta bbu d'an kwali gashin kanta ya bazo samqn kafad'unta tana rik'e da bant d'in"zazzab'in ya sauka harma tayi wanka da sallah"tayi shiru tana tunanin Abinda Abdallah ya mata d'azun"b'ata tab'a zaton zai damu ita har haka ba"tsaki taja data tuna da preety"gaba d'aya ta gaji da kwanciya shiyasa tayi zamanta....tana Ahaka big man yaturo k'ofar d'akin yashigo da brown d'in jallabiya Ajikinsa"fuskarsa tayi fiyau"saidai sexy eyes nasa har yanzun da jansu"da sauri ta juya masa baya"rufe k'ofar yayi yazo ya zauna gefenta yana fad'in menene kuma kike fushi??"yanzun yaya Abdallah ka kyauta Abinda kayi d'azun haka mukayi dakai dan Allah?"ta k'are maganar cikin kukan da bbu hawaye ta kife samqn bed d'in"shi kuwa yabi jikinta da kallo"musammun data juya baya sai k'ugunta ya bayyana sosai zuwa rabin cinyoyinta"sbd rigar ta d'age kuma ta lafe Ajikinta"rufe idonsa yayi sai kuma ya bud'e yana lasar busassun lips nasa cikin wata iriyar muryar dabata sanshi da itaba yace"na lura gaba d'aya baby ta bataki da rigima"yanzun ki tashi kije ku gaisa da daddy yana parlour na sanar masa bakya lafiya.....sosai ummu tayi mamakin wai yasanar masa"saidai kuma kunyar tashi yaganta takeyi"dukda jikinta yabata yak'are ma bayanta zuwa k'ugunta kallo"Ahankali tace toka tashi kaje gani nan zuwa"bbu Inda zanje yarinya"yak'are maganar yana kwanciya gefenta yajawo pillow yana doka mata samqn kanta da bayanta"bata kulashiba ta sauka dg samqn bed d'in da sauri"wajen prayer mate ta nufa ta d'auki dogon hijab d'in datayi sallah dashi tasaka"ko kallon gefen da Abdallah yake bata kallaba ta fita dg cikin d'akin"daddy da umma balki na zaune a parlourn kan kujera suna mgn"tayi sallama kanta ak'asa ta zauna kan carpet ta gaishesu"duk suka yimata ya jiki"umma balki ta mik'a mata ledar hannunta tana fad'in gashi inji daddynku"sannan ki dena shan kayan sanyi dana zak'i dan Allah"karki haifamun jika da mura"shidai daddy yanata murmushin jin dad'i"sbd ya d'auka da gaske juna biyunne"ummu kuwa gabanta ne yadinga fad'uwa"data fahimci makirar matar daddy nason ta gane tanada juna biyu ne ko kuwa?"Ahankali ta matsa ta Amshi ledar tana zuba godiya"suka tashi suka fita"d'aukar ledar tayi ta wuce d'akin"ta sami Abdallah na waya da Ammi yana fad'in bafatada komai Ammi zazzab'i ne kawai ke damunta....k'irjin ummu yabuga ! data fahimci itama Ammin duk kallon me juna biyun take mata"maida k'ofar tayi ta rufe ta Ajiye ledar samqn bed side drower"Abdallah daya kashe wayar ya fisgo hannun ta fad'o samqn jikinsa......✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥❤🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤🔥❤🔥
*41&42*
...... luuuuuu sukayi gaba d'aya suka fad'a samqn bed d'in"ummu ta saki k'aramar k'ara gabanta na wani irin fad'uwa sbd jinta samqn jikinsa ya matseta"danma sauk'inta guda da hijab Ajikinta... fad'amun menene nayi wanda ban kyauta?"bayan nasan nidai taimakonki nayi d'azun"yafad'a da precious voice d'insa yana rik'e hannayenta da hannunsa guda"gudan hannun nasa yafara k'ok'arin cire mata hijab d'in jikinta dashi"yanata binta da wani irin kallo be koma mgn ba"ummu kuwa turje masa ta dingayi Ajiki tana jan zuciya tak'i mgn"saida yayi nassarar rabata da hijab d'in dg k'arshe ya d'auki bant d'in daya gani a tsakkiyar bed d'in ya d'aure mata gashin dashi"wanda tana zaune A tsakkiyar cinyoyinsa shi kuma yana kwance"yanzun d'in ma ban kyautaba *khairee?*"yafad'a bayan ya gama d'aure mata gashin"dan Allah yaya Abdallah ka cikani kaje ka kwanta"hmm! baranjeba"menene Acikin ledar?"banduba ba daddy ne yabani"dg haka tafara k'ok'arin mik'a hannunta gefen bed side drower da nufin ta d'akko wayarta"big man daya lura saiya d'akko mata yana fad'in bakidama tsawo y'ar guntuwa dake"yak'are maganar yana mik'a mata wayar"ta Amsa tana fad'in kai kuma k'ato dakai ko?"waye k'aton??"da Alama lafiya kika samu sosai shiyasa kike jan fad'a ko?"bata kulashiba ta lalubo number d'in sa'ada da tayi seving da baby tayi dealing"bugu ukku sa'ada ta d'auka tana fad'in hellow Anty ya jikin ?"da sauk'i baby shine baki koma dawowa ba?"Ai naga yaya na nan shiyasa"Ai bana son jinyar tasa nafison taki"sbd shi bai iyaba ko Anty?"Eh mana"to Anty be kusa dake ko?"......ummu na k'ok'arin mgn big man ya fisge wayar yana fad'in magulmaciya ina nan ina jin kuna gulmata sb.... chakulkuli ummu dake jikinsa takama yimasa"bbu shiri yasaki wayar itama yacikata murmushi na sub'uce masa"tayi wuf ta d'auki wayar zata sauka samqn bed d'in ya cafkota yana murmushi"dan Allah kadena mun haka yaya Abdallah"ta fad'a tana kara wayar Akunne tace"baby kina jina?"Eh Anty"kizo yanzun zamuci wani abu me dad'i"tana fad'in hakan ta yanke wayar"wato sbd rowa ni shine bara'a ci dani ba?"yak'are maganar yana tuna rabonsa da Abinci harya manta"ummu kuwa tab'e baki tayi tace"ka manta kadena cin duk abinda yafito dg hannuna?"nadena ci ko kika dena bani"dan Allah zan rok'ek'a"bazan miki koma miye ba"yafad'a yana cikata ta matsa da sauri ta yayo hijab ta rufe jikinta"beyi mgn ba yana dai kallonta"dan Allah katafi yaya Abdallah"karka manta wannan Auren da muka....ya isa haka! ganina dai ne baki buk'ata ko?"to zan tafi kuma wlh kika sake kikayi waya da wani banza ban yafe miki ba"yak'are maganar cikin zafin rai yana mik'ewa tsaye"subahanallahi! wanene zanyi wayar dashi?"ta fad'a da rauni a muryarta"batare daya juyo ya kalletaba yace"kin fini sanin ko waye"kuma kije ki cigaba da duk Abinda kikaga dama"rabona da Abinci nama manta Amma ke bakida damuwa da haka sai cab'amun mgn kikeyi son ranki ko?"wlh wlh wlh!!! kinji na rantse miki baki isa na miki k'arya ba kikayi waya dashi saina saka an rufesa"yak'are maganar cikin wata razananniyar murya"cikin wani yanayi ummu ke fad'in mekake nufi yaya Abdallah?"ko mubashshir kake zargin zan kira?"a mugun fusace yajuyo suka ido"sosai ta tsorata da ganin rinannun idanuwansa da sukayi jajir cikin k'ank'anin lokaci"ta d'auke kanta"shi kuma ya matso yana fad'in dan Allah maimaita sunansa"nace ki maimaita mun?"yafad'a atsawace"sosai ummu dake samqn bed ta tsorata da yanayinsa"tana k'ok'arin mgn sa'ada ta tayi knocking"da sauri ummu tace ta shigo"Abdallah yaja tsaki adaidai sadda sa'ada ta shigo"tana ganinsa ta juya da nufin ta koma cikin parlou sbd Ammi ta mata gargad'in idan Abdallah da ummu suna tare ta dena musu zaune"baby ina zakije ?"cewar ummu"zan koma parlour ne"ta k'are maganar tana matsawa sbd ganin fuskar yayan nata bbu Alamar rahama Acikinta"Abdallah be kalletaba yafita dg cikin d'akin yabar musu daddad'an k'amshin turarensa"sa'ada ta shigo ta zauna kan sofa" ummu kuwa gaba d'aya yanayi biyu ta tsintsi kanta Aciki"na farko farin cikin Abdallah yafara sonta tunda yafara kishinta"na biyu kuma yanda yayi fushi haka sai taji bazata iya bari ya kwana yana fushi da itaba"gashi itaba ishashshiyar lafiya ce da itaba"tun kafin su had'u to Abdallah har suyi fad'a ta kamu da sonsa"Aranar data tab'a hangosa cikin mutane zasu zauna Awannan garding d'in..... Anty wai lafiya??"sa'ada ta katse mata tunani"bbu komai baby ga wannan daddy yazo ya dubani yabani" duba kiga miye Aciki? zanje na kaiwa yaya Abdallah coffee"dato sa'ada ta Amsa"ita kuma hijab iya gwiwa ta d'akko ta saka zaman rigar baccinta" sannan tabaro d'akin ta shige kitchen"coffee ta had'a masa me zafi"sannan tazo ta zuba masa duka Abincin dayayi saura A babban plate ta zabga namomi ta jera cikin tray"ga drinks da cups Agefe duk ta Ajiye"sannan ta d'auka ta nufi samqn nasa"bbu kowa a parlourn"dukda yau 3days kenan rabon da'a share parlourn Amma hakan be hana parlourn yin k'amshi ba"bbu wanda zaice yayi 3days ba'a share ba"gabanta nata fad'uwa ta tura k'ofar bed room d'in"big man na kwance samqn bed d'in dg shi sai boxer"yadafe kansa dake sarawa"yana jin haushin kansa akan meyasa zai damu da ummu bayan ita baya gabanta??.... Abin mamaki kuma daya rufe ido hango Albarkatun k'irjinta yakeyi"duk sai yaji mutuwar jiki da kasala"yana tambayar kansa meke damuna wai??....yana a wannan yanayin yaji motsin tura k'ofar datayi"saidai Abin mamaki zuciyarsa na addu'ar