Showing 75001 words to 78000 words out of 93107 words

Chapter 26 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete

hak'uri ki koma d'akinki"big man na sonki da k'aunarki"Akasin da Aka samu Abaya yaka mata duk ku manta dashi ku cigaba da gina sabuwar rayuwa"ta haka zamu sami babies"Abdallah yayi murmushi bece komaiba"khairee dai kanta Ak'asa batayi mgn ba itama"kamal ya mik'e tsaye yana fad'in zanje wajen hjy kaka mu k'ara gaisawa kafin kagama cin Abincin"nasan dai tayi missing naka da kanta zata ciyar dakai"bamuso mu wuce k'arfe 2 garin nan"yana fad'in hakan yafita dg cikin parlourn"ummu ta matsa ta zubama Abdallah kunun gyad'a cikin wani cup"sannan ta zuba masa yam balls da meat pie"dukta turo masa gabansa tana fad'in bissimilah"thank you yafad'a yana kallon ta"saidai yakasa tab'a komai"can ta d'ago kanta cikin rashin sa'a suka had'a ido"ta d'auke kanta da sauri"meyasa bakya son kallonah yanzun?"pls ko masifan ne kimun inaso kinji?"shiru tayi Aranta tana jin tausayinsa sbd ganin duk yayi zuru zuru dashi"khairee! yakirata cikin wata iriyar murya"nidai kaci Abincin mana"to dawo nan kusa dani pls"batace komaiba tadawo ta zauna gefensa"yajawo plate d'in da cup d'in yayi bissimilah yafara ci"ita kuma tayi shiru"kusan mintina 10 suna zaune bbu me mgn har ya kammala"Alhamdllh yafad'a yana goge bakinsa da handcheef"yadubeta yana fad'in ni meyasa bakya son yin fira dani saida baby kawai?"batace komaiba ta mik'e tsaye"shi kuma yaduba time k'arfe 11:48 am"my khairee ina zakije?"shiru tayi bata shiga cikin bed room d'in ba"yanzun fad'amun Inda zamuje zuwa 2pm zamu tafi gida"nasan sai zuwa magrib mu iso KD"gidaje 3 ne zakuje"wanda zai kaiku yana soro"okay gidan waye da waye??"guda gidan k'anin innah ne"guda kuma gidan yayan mama ne"guda kuma gidan k'anwar mama ce"to shikenan ki shirya kayanki damun dawo sai mu wuce ko?"shiru tayi tak'i mgn"bece komaiba yafita jikinsa Asanyaye"ransa yabashi har yanzun bata sonsa biyayya ga mahaifiyarta ne zai sakq ta koma gidansa"ita kuwa d'aki tashige tana murna da farin ciki ta d'auki wayarta ta kira lawisa"sun jima suna mgn duk kan yadda Abdallah yadamu da ita"sunata dariya har suka idar da wayar"dama ummu ta shirya kayanta"Abincin dasu big man sukaci suka rage ta fiddo ta mayar a kitchen"inna ta shigo tsakar gidan baki washe tana fad'in gaskiya kinyi miji ummu"kinga yabani"ta fad'a tana nuna mata kud'i"canma Inda yaje duk ya musu Alkhairi"yanzun saiki fita ke suke jira"Ayita dai hak'uri shi kowa keyi"uwarki idanda tabi ta tawa da tuni ta rabu da mugun ubanku"Amma sbd ku ta hak'ura ta zauna"ummu ta b'ata rai tana fad'in haba inna saiki Amshi kud'in? memakon kice ya barsu.... Ji yarinya da zancen banza"wani ke maida kyauta inba shed'aniba"da alama idan Anzo gidan naki rowa zakiyi ko?"shareta ummu tayi ta wuce ciki ta d'akko hand bag nata da troley nata ta fito tsakar gidan tanata d'aure fuska"inna na murmushi tace"sbd nace ubanku beda hali kike fushi ko kuwa sbd zakibi mijin nakine yasaka kike fushin"??ummu na k'ok'arin mgn Abdallah yashigo sbd har yagaji da jira"kamal na tsaidashi kan ya hak'ura zata fito Amma yamasa banza ya shigo yana cewa"innah baraki barta ta fito muje ba?"ah ah itace dai keta dacin rai gata nan ban rik'eta ba"wai hakane khairee?"yayi maganar yana nufo gefenta ya Amshi troley d'in da hand bag d'in ya rik'e mata"inna na kallonsu tace"to Allah yatsare hanya"dg haka suka fita batare da ummu tace komai ba.....✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

❤‍🔥❤‍🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤‍🔥❤‍🔥

*59&60*



........suna fitowa soro Abdallah ya kalleta cikin muryar rarrashi yace"wannan fushin da kikeyi duk sbd zaki rabu da innar ne khairee?"karki damu zamu dinga zuwa kina ganinta ko?"yak'are maganar sadda suka fito k'ofar gidan"ita kuwa k'in mgn tayi "da kansa yabud'e mata back sit ta shiga ya rufe"ya zagaya mazaunin driver yashiga"yayinda kamal ke zaune yana waya da leemart"big man na k'ok'arin tashin motar kiran sa'ada yashigo cikin wayarsa"d'an murmushi yayi be d'auka ba ya juyo yana mik'oma ummu wayar had'e da fad'in Aminiyar kice ke kira"murmushi ummu tasaki tana Amsar wayar"Abdallah yashagala da kallonta har ya rik'e hannun ta batare daya saniba"saida ta sakar masa mintsini sannan yacika mata hannun nata"kuma wayar saita katse"yana k'ok'arin mgn wani kiran yakoma shigowa"ummu dai batama yarda ta kallesaba ta d'auki wayar tana murmushi tayi sallama"sa'ada tayi ihun murna tana fad'in Anty dama kina kusa da yayan?"Eh baby yasu Ammi?"gata nan lafiya qlau"kice ina gaida ita"yanzun muna kan hanya ne"to Anty kimun tsarabar irin turarukan da mama ta tab'a bani"to shikenan dama dasu nazo"dg haka sukayi sallama ta rik'e wayar tanata masa bincike" Abdallah kuwa duk yakashe kunne yana jin firar tasu yana kuma driving d'in"jefi jefi yana kallonta ta madubi"idan sun had'a ido yasakar mata killer smile"ita kuma ta hararesa"kamal kuma suna fira dashi sama sama bayan yagama wayar da leemart"gaba d'aya ummu ta tsorata da irin text message d'in data gani na y'an matan dake Rok'onsa yasosu"tasha Alwashin bashi kulawa ta yadda bbu wacce zatayi gigin shiga rayuwarsu"saidai Inda hankalinta yad'an kwanta"wasu messages d'in ko dubasu beyi"balle harma ya musu reply"duk delete tayi had'e da blocking nasu"saima sannan ta tuna da pic d'in daya musu ita dashi kwanaki A d'akinsa"tana kuwa dubawa ta ganshi"tanata kallosu tana jin tsananin sonshi da kishinshi nabin ko ina Ajikinta.... khairee ki kwanta kiyi bacci kafin mu iso idan kin gaji da zaman"ko kuwa na bawa Abokina driving d'in na shigo na miki tausa?"Ahankali tace"ah ah banajin bacci Ai"kamal Aransa yace"YAU DA GOBE kenan"(book d'ina)....tun suna tafiyar Idonta biyu har tayi bacci sai gab da magrib suka shigo garin KD"kai tsaye gidansu kamal suka fara nufa"wanda har lokacin ummu bacci takeyi , mutumin naku nata kallonta ta madubi"bayan sun iso big man yakoma yi masa godiya"kamal na dariya yace"yau dai nasan kai Angone"to moyafi raina?"bbu ,muma mun kusan bin layinku , yak'are maganar yana dariya yyi gaba"big man yaja motar batare daya tashi khairee dake bacci ba"sbd beson yakatse mata baccinta"sadda suka iso gida harma Anfara kiran sallar magrib"ummu ta bud'e idanuwanta tana hamma"y'an mata nah kin tashi ko?"taji sanyayyar muryanshi me dad'in Amo"uhmm"kawai ta furta bata yadda ta kallesaba"yanxun sai muje ki huta ko?"shiru tayi tak'i kulashi"yyi parking suka fito dg cikin motar"yana rik'e da troley d'inta"ita kuma ta rik'e hand bag nata da wayoyinsu ita dashi"kai tsaye part nasu suka wuce"shine yasaka key ya bud'e k'ofar"be shigaba sai juyowa yayi ya kalleta yaga tayi k'asa da kanta"zoki shiga khairee nah"batayi mgn ba ta wuce"sannan ya shigo ya rufe k'ofar da key"parlourn share k'al yake"da Alama sa'ada ta gyarashi ta musu girki"dan ga warmers d'in Abinci nan jere A dining area"d'akinta ummu ta nufa ta bud'e ta shiga"Abdallah yabiyota da troley d'in yana fad'in nasan kina jin yunwa ko?"ah ah"sallah zanyi kaje kaima kayi"to shikenan Amma dan Allah khairee karki rufemin k'ofa kinjiko?"uhmm kawai ta fad'a"bece komaiba yanata kallonta tayi tsaye"badan yasoba ya barta yafita dg cikin d'akin"ita kuwa kayan jikinta ta cire ta d'aura towel"saida ta share d'akin ta goge sannan ta shiga wanka"bayan tafito tayi sallah"tana idarwa ta shirya cikin doguwar riga ta bacci ta d'aura zani daga k'asa"jikinta nata k'amshi"tana zaune gefen bed ta kira mama tasanar mata sun sauka lafiya"nasiha ta k'ara yimata kafin suyi sallama"Ajiye wayar tayi tana tunanin tashi taje ta d'akko ruwa tasha taji knocking"gabanta yafad'i tace"waye?"nice Anty"cewar sa'ada"ki shigo baby ,gama sakonki nan kan mirror ki d'auka"da sallama sa'ada ta shigo d'akin"ta gaida ummu had'e da yimata sannu da zuwa kafin tace"dama Anty Ammi da daddy da yaya suna parlour"daddy yace"kizo"dato ta Amsa k'irjinta nata bugawa"sa'ada ta fita"ita kuma ta saka hijab ta fito"muryar daddy taji yanata yima Abdallah fad'a"yana zaune k'asa kan carpet ya sunkuyar da kai"yana sanye da farar jallabiya Ajikinsa"sallama ummu tayi ta zauna gefen big man ta gaidasu"Ammi ta Amsa tanata binta da kallon tausayi"tana kuma godema Allah daya bama Abdallah ita Amatsayin matar Aurensa"sbd d'azun bayan yayi sallah ya shiga yasanarwa Ammi yadda Akayi"shiyasa taga gara tasanarwa daddy shima Amasa fad'a dukda iyayen khairee d'in basusan wane irin Aure sukayi ba"saidai yadda mahaifiyarta tayi mata fad'a ta tursasata tadawo yasaka Ammi ganin k'imar iyayenta...lokacin da daddy yaji komai ransa yab'aci matuk'a"shine sukazo side d'in nasu"daddy yakirashi yazo yaketa yima Abdallah d'in fad'a Ammi na tayasa...saida daddy yagama fad'an sa kafin ya kalli ummu yace"y'ata Allah yayi muku Albarka"kiyi hak'uri kinjiko?"nifa daddy ba'a mun komai ba adena bani hak'uri"dole mu baki hak'uri ummul khairy"dama irin wannan Auren kukayi mu bamuda masaniya?"banji dad'i ba ,saidai tunda kun tuba shikenan"sai Abu na k'arshe na koma jin wani Abu marar dad'i yafaru tsakaninka da iyakinka wlh sai ranka yab'aci"kuma ka nemi yafiyarta"Abdallah yad'ago kansa Ahankali yace"kayi hak'uri daddy insha Allah zan gyara"ummu ta karb'e zancen da cewa"bemun laifin komai ba inma yamun na yafe masa"to shikenan Alhmdllh Allah yayi muku Albarka"cewar Ammi suka Amsa da Ameen"kafin daddy da Ammin su mik'e tsaye su fita"ummu ta saci kallonsa ta fahimci damuwa duk ta masa yawa"Ahankali ya mik'e tsaye ya wuce dining area yazubo musu Abinci cikin wani madaidaicin tray ,yazuba uban nama yazo ya Ajiye gabanta"ta kallesa taga zai tafi....ina zakaje?"drinks zan d'akko mana"kabarshi naje na d'akko"no khairee kiyi zamanki bana son kina Aikin komai sai hutu kawai"yak'are maganar yana nufar kitchen d'in"ummu ta d'aga hannunta sama tana yiwa Allah godiya da wannan matsalar tazo k'arshe"tana tunanin zuci Abdallah yafito dg cikin kitchen d'in"bayan ya ajiye musu komai ya zauna gefen ta yana fad'in bissimilah khairee kona dinga baki ne?"ah ah zanci da kaina"bece komaiba suka yi bissimilah suka fara cin Abincin"bbu me mgn A cikinsu kowa da irin kalar tunanin daya keyi har suka idar"ummu ta kwashe komai ta mayar a kitchen kafin ta wuce bed room d'in ta....
jikin ummu gaba d'aya yayi sanyi da yadda taga Abdallah nata nan nan da ita da nuna mata tsantsar kulawa"ga wani irin rawar jiki dayakeyi sbd ita"Abinka da zuciya dama sai taji wani irin mugun tausayinsa da tsantsar k'aunarsa na nunkuwa acikin zuciyarta"tayi dai zaune tana tunanin Anan zai kwana ko kuwa d'akinsa zai kwana?"gefe guda kuma tsoron yamata wani abu ne Aranta...tana cikin wannan yanayin yaturo k'ofar ya shigo da sallama cikin nutsatstsiyar muryarsa"yana sanye da farar jallabiya yanata k'amshi"yayi gwanin kyau"kanta Ak'asa bata Amsa ba Afili sai Acikin zuciyarta"gaba d'aya k'irjinta ne keta bugawa"sbd fargaba da tsoro"duka 3 days d'in datayi rabonta dashi sai taji kamar ma bata tab'a rayuwa dashiba"duk taji rashin sabo"tana ganin kamar yau ne zasu fara rayuwa dashi..... Abdallah kuwa yanata kallonta ranshi na bashi har yanzun khairee bata sonsa" shi kad'ai ne kawai Allah yajarabta da tsananin k'aunar ta da soyayyar ta Acikin zuciyarsa"blanket d'in hannunsa ya Ajiye k'asa kan carpet ya kalleta cikin taushin muryanshi me dad'in Amo da sauti yace"khairee nah! har tsakkiyar kanta taji sunan"batama san lokacin data d'ago kanta ba idanuwansa danata suka sark'e"itace tayi k'arfin halin d'auke nata idanuwan...dama ko kina buk'atar wani abu ne?"zan kwanta ne shiyasa"bana buk'atar komai ta fad'a tana k'ok'arin tashi"ina zakije?"ruwa zan d'akko"koma kiyi zamanki bara naka miki ko?"batace komaiba ta zauna"shi kuma yafita"saima sannan ta lura da blanket d'in daya Ajiye"tana Ahaka yadawo d'akin"da ruwa da robar ice cream ya ajiye mata gefenta"sannan yaje ya bud'e ward rope ya d'akko mata hula"yazo ya zauna gefen ta yana fad'in gashi kisaka karki kwanta gashinki abud'e kinjiko?"hannu biyu ta saka ta Amsa"sannan ta sanya hular"shi kuwa yatsareta da mayatattun idanuwansa yanata kallonta"k'asan zuciyarsa yana jin kamar ya matso ya mannata da jikinsa ya tsotsi pink lips nata masu taushi....ganin tak'i mgn kuma tak'i kallon ruwan saiya d'auka da cup d'in yana fad'in khairee ko baki sonsu na canzo miki wasu ne??"da sauri ta girgiza kanta tana fad'in ah ah "bece komaiba yazuba ya mik'a mata"ta Amsa tana fad'in nagode"wanda yayi mamaki sosai"yayi d'an murmushi lokacin data Ajiye cup d'in ya mik'a mata robar ice cream d'in"batayi mgn ba ta Amsa"shi kuma yana danna waya yana satar kallonta"saida ta gama shiriritar shan ice cream d'in ta Ajiye robar"sannan big man yatashi ya d'auki robar da cup d'in yafita"lokacin daya dawo d'akin tana bath room"blanket d'in ya shimfid'a zai d'auki pillow samqn bed ita kuma ta fito"sai sannan ta fahimci Abinda zaiyi"batasan lokacin datace yaya Abdallah meyasa ka shimfid'a?"d'an murmushi yayi yana kallon ta Ahankali yace" sbd bana son Abinda zai b'ata miki rai"naga bakya sona khairee har yanzun"ko zama kusa dake na rabeki bakyaso"yanzunma nazo ne nayi shimfid'a anan na kwana sbd bana so nayi nesa dake"danna san bazaki yadda mu kwanta tare ba.... sunkuyar da kanta k'asa tayi batace ba"tana tunanin yanzun mutum kamar Abdallah yazab'i ya kwanta k'asa sbd kawai yakasance da ita??"kuka tasaka wanda bbu hawaye Acikin sa ta fad'a samqn bed d'in"Arikice yace"menene khairee ko magana tace ta b'ata miki rai? yak'are maganar yana biyota saman bed d'in ya d'ago kanta tayi saurin tashi zaune by surprise Abdallah yaji ta rungumesa tana shashshekar kuka tana furta ina sonka yaya Abdallah! da gaske kikeyi khairee??"yafad'a zuciyarsa na wani harbawa yad'ago kanta suka had'a ido"kanta ta gyad'a masa tana komawa shigewa jikinsa ta lafe tana shak'ar ni'imtaccen k'amshin turarensa"shima kamar zai mayar da ita ciki dan so yake furta Alhamdllh"ki yafemun kuskuren dana miki Abaya khairee nah dan Allah kinjiko?"bbu komai yaya Abdallah nima Ai nayi kuskuran ina neman afuwarka"tuni na yafe miki komai ya wuce mrs big man! yafad'a cikin raha yana d'ago fuskarta ta lumshe idanuwanta ya sumbaci goshinta da kumatunta"sannan yakoma saman lips nata yana musu wata iriyar tsotsa"ummu ta tallabe kansa tana k'ara tura masa harshenta cikin bakinsa yana tsotsa"gaba d'aya dg ita harshi nishi suke fitarwa tanata shafa gashin kansa zuwa lallausan zagayayyen sajen fuskarsa"shi kuwa bbu Abinda yake hari irin Albarkatun k'irjinta"wanda saida yayi nassarar raba ummu da rigar baccin jikinta"ya janye bakinsa dg cikin nata yamayar saman k'irjinta....ta lumshe idanuwanta tana sakin wani irin nishi"Abdallah kuwa dama abukace yake"ko jallabiyar jikinsa be cireba ya Afka ma ummu"wacce lokacin dayabi hanyar ba k'aramin zafi tajiba"shi kuwa bemasan me Akeyiba yariga yayi nisa Asaman gajimare"yayinda ummu daurewa kawai takeyi"saida Abdallah yakwashe awa biyu kanta sannan yabarta"wanda ba k'aramin galabaita tayi ba"saidai ta daure sosai"ga Abdallah da nauyi sai maida numfashi takeyi"cike da tausaya yadawo k'asa ita yamaidota samanshi"cikin murya me kama da rad'a yace"my khairee sannu kinjiko?"ina fatan bbu Inda ke miki ciwo ko?"uhmm! iya Abinda ta fad'a kenan kanta Asaman k'irjinsa"da sauri ya d'ago ta cikin wani yanayi yake furta kodai yanzunma zafin kikeji?"karka damu ba sosai bane dana shiga ruwan zafi zai dena"Ajiyar zuciya yasaki yana shafa bayanta da gashin kanta"Afili yace"Allah sarki bbu Abinda yakai Aure ni'ima musammun idan kadace da Abokin zaman dakake so"idan ina tuna rayuwarmu ta baya Agidan nan sai naga kamar dama can muna son juna ne khairee"dan Allah ki rik'emun Amanar kanki da kaina"ki kasance dani Acikin ciwo ko lafiya"ta hakane kawai zan tabbatar ke wani b'ari ce ta jikina"Ada ina ganin soyayya wahalar da kaine Ashe ba haka bane?"nabaki Amanata da Amanar kanki khairee dan Allah duk rintsi karmu rabu kinjiko?karka damu habeebi ina tare dakai acikin ciwo ko lafiya"kawai dai bazan b'oye maka ba inada zafin kishi....nafiki kishi khairee nah"wlh tunda kika tafi hankalina be kwanta ba saida mama ta kira inna na tabbatar kina gidanta sannan nasami nutsuwa"sbd shaid'an saiya dinga rayamun kina wajen mubashshir"saida kamal yadinga mun nasiha shima kuma ban samu nutsuwa sbd kishi" dan haka karki damu Abdallah nakine ke d'aya "banida ra'ayin tara mata balle harma kiyi zaton zan sako wata cikin rayuwar mu...ni Allah ban Amince ba kana waya da wannan banzar preety d'in.....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤‍🔥❤‍🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤‍🔥❤‍🔥

*61&62*


.........wani irin miskilin murmushi big man yasaki yana shafa gashin kanta murya can k'asa yace"kima dena zancenta khairee sbd na tsaneta"layin da costomers nawa ke kirana dashi shine take Amfani dashi wajen kirana da bak'in numbers datakeyi"na kuma nasarwa kamal yagaya mata ta dena kirana kona mata Abinda bazata mantaba"sbd haka karki damu kinjiko?"yak'are maganar yana d'agota dg jikinsa"tayi saurin sakq hannayenta tana k'are k'irjinta dasu"dukda d'akin bbu haske sosai yana ganin komai na jikinta"beyi mgn ba sai zare jallabiyar jikinsa yayi yadawo bbu komai Ajikinsa....ummu tasaki k'aramar k'ara tana maida hannayenta ta rufe idanuwanta....saidai kawai taji bakin Abdallah samqn nashanunta yana sha kamar jinjiri"wayyo yaya Abdallah zafi pls kadena"shareta yayi yama gyara kwanciyarsa samqn cinyoyinta kamar zai shige cikin cikinta"gashi bbu komai Ajikinsu"sai juye juye ummu keyi"yayinda Abdallah ke sakin nishi da gurnani"saida yagaji dan kansa ya janye bakinsa yana fad'in duk ranar dakika koma b'oyemun su haka zan musu"toni dai ka maida kayanka mana pls"tafad'a idanuwanta rufe"shi kuma yanata shafar nashanunta da hannayensa"cikin husky voice d'insa yace"babu kayan dazan sakq tashima zakiyi muyi wanka"garama ki Ajiye wata kunya sbd karta cutar damu"yak'are maganar yana janye kansa dg samqn cinyarta "still idanuwanta a rufe"boxer d'in jikinsa yamayar yana fad'in khairee bazaki bud'e idon ba?"sharesa tayi ta kwanta ta rufe jikinta da bed sheet"shi kuma yayi murmushi yanufi bath room"ruwan zafi ya had'a mata da zatayi sit bath sbd ya fahimci taji jiki"bayan ya gama ya d'akko farin towel d'inta yafito dashi Ahannunsa yana fad'in gashi ki d'aura na d'aukeki mu shiga wankan"ko nazo na d'aura miki ne??...k'irjinta yabuga! batasan time d'in datace muyi wanka fa tare?"Eh mana"nidai bazan iyaba"zakuwa ki iya y'an mata"oya tashi ki d'aura kinjiko?"yak'are maganar yana juya bayansa had'e da cewa" kinga bana kallonki ki tashi ki d'aura"tashi tsaye tayi da nufin ta d'aura big man yajuyo yana yimata dariya"da sauri tayi k'ok'arin komawa samqn bed d'in ya ruk'ota zuwa jikinsa ya rungumeta"ta yamutsa fuska sbd yadda gashin k'irjinsa yasoki nashanunta"khairee nah! inajin farin cikin kasancewar mu Ahaka pls kidena jin kunyar nan kinjiko?"uhmm" kawai ta furta"sai sinsinarta yakeyi yak'i cikata yanata shafar sassan jikinta....yaya Abdallah 11 ta wuce fa"bece komaiba yadauketa suka shiga cikin bath room d'in"kai tsaye cikin ruwan zafin yasakata"ta saki k'aramar k'ara tana lumshe idanuwanta"sannu my khairee"Abunne Akwai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login