Showing 3001 words to 6000 words out of 93107 words
Chapter 2 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete
yaga Alamar tarbiyya da kamun kai Atare da ita"musammun dayaga bata damu ko rikicewa da ganin big man ba.....ka gyara zan wuce! sanyayyar muryar ummu ta katsema kamal tunaninsa"Abdallah ya d'auki kusan second 10 kafin ya d'ago kansa ya watsa mata manyan idanuwansa"Atake taji k'irjinta yabuga"ta d'aure fuska tana d'auke kanta"koma matsowa yayi dab da ita har tana jin hucin numfashin sa"subahanallahi! ta fad'a tana matsawa"K wawiya! yafad'a cikin daka tsawa"hakan be hana tattausan muryanshi bayyanah ba"kin isa ki tsaya ki gayamun mgn ki kuma wanye lafiya??"never idan kinyi wannan tunanin"yafad'a yana girgiza kansa yanuna ta da yatsa"dubeki shashasha jiki na d'oyi da tsami"Ayanzun zan nuna miki tabbas inada k'arfin iko"banida wuta banida Aljannah Amma zakisan inada k'arfin iko ga wanda yyi gigin shiga gonata"yafad'a yana jan tsaki kamar zai huda harshensa"ya zaro handkcheef ya tsoshe hancinsa"junuid da tj suka saki dariyar rainin wayo suna nuna ummu"yayinda body guards nasa suma suka kama dariyar"sauran mutane dake can nesa suna kallo Amma basusan me suke fad'a ba"wani irin yanayi na b'acin rai ummu ta tsintsi kanta Aciki"tana jin ba k'aramin muzantata big man yayi ba"batace komaiba saidai fuskarta bbu Annuri"bata kalli ko wannan suba tayi k'ok'arin tafiya"big man na yatsina fuska yasha gabanta"batace komaiba tayi dai tsaye.....big man kabar musu yarinya ta tafi mana"banga wani laifin data maka ba"Amma ka mata irin wannan wulakancin....kamal sau nawa zance kadena shiga Abinda be shafeka ba?"cewar big man cikin fushi"ummu tayi k'ok'arin koma tafiya.....caraf big man ya damk'i hannunta ya maidota baya"Afusace ta juyo ta tsinkesa da mari tana huci tace"idan kasaba rik'e hannun shashashu toni ba irinsu bace"I hate you!...tsit sukayi dg body guards nasa har zuwa su junuid sbd tsantsar mamakin Abinda yarinyar nan tayi"kamal kuwa beso haka ba sbd yasan big man bazai k'yaletaba"shi kuwa uban gayyar shafa kuncinsa yayi da girarsa ta dama yana wani irin mugun murmushin daya bayyanar da tsantsar kyawun halittarsa"wanda kamal daya gani yasan mugun Abu zai Aiwatar idan yana irin wannan murmushin"sannan kuma yana rik'e da hannun nata be sakiba yamasa wata iriyar damk'a ta mugunta....body guards nasa suka nufi ummu! kubarta"ya fad'a Anutse"ita kuma tanata kiciniyar k'wace hannunta"big man ya had'e rai sosai yana dubarta kamar yaga Abin k'yama yace"zasu barki ne dan ki kafa tarihin kin mari mutum kamata"bayan kina banza k'azama kuma kucaka! ina mai tabbatar miki da cewa" zakiyi nadamar dabaki tab'a yin irinta ba Arayuwar ki...Ai big man hukuncin daya kamace ta shine reping!cewar tj" gaban ummu yayi wani irin mugun fad'uwa ta zaro ido da Alamar razana Asaman kyakykyawar fuskar ta"innalillahi wa inna ilaihir raju'un! yanzun har Abin yakai haka Abdallah??"cewar kamal cikin fushi"kasan me suke shirin sakaka ka Aikata kuwa??.....saurin cika hannun ummu Abdallah yayi sbd cizon data gartsa masa"tayi k'ok'arin guduwa"Abdallah yadubeta da nufin yabita"kamal ya rik'e masa hannu"yana fad'in kasan illar Abinda kake shirin jama kanka"kanaso duniya tamaka wata fassara ne??"ka cikani kamal ko kuwa na rabu dakai har Abada"cewar big man cikin hargiwa yana watsama kamal mugun kallo da idanuwansa da suka rine zuwa jaa"saime Abdallah idan ka rabu dani?"sbd na fad'a maka gaskiya kace haka?"to bari kaji su da kake tak'ama dasu wata ran zakayi nadamar saninsu Arayuwarka"tunda suna sakaka hanyar banza.....wace irin banzar mgn ce wannan kakeyi haka kamal?"cewar junuid"kamal yaja tsaki yana fad'in ban saniba"yacika hannun big man yana fad'in bbu damuwa na fita rayuwarka kaje kayi Abinda kaga dama"yana fad'in hakan yajuya yayi tafiyarsa"Alokacin kuma ummu tabar wajen Aguje"tana fitowa bakin get me nafef nayin parking zai Ajiye lawisa dan ta shiga ciki"jikinta na rawa tace"karki fito lawisa yamayar damu gida Akwai matsala"ta fad'a tana shigowa cikin nafef d'in tace"ja muje Anguwar tudun wada"lawisa ta kalleta tana fad'in k'awata lafiya naganki arikice??"lawisa nida koma zuwa wajen nan har Abada"bazan tab'a yafe masa ba"waye wai?"ko wani Abu mubashshir d'in ya miki ne?"ah ah mubashshir ma yana Abuja"ta fad'a tana fashewa da kuka"lawisa tayi salati"tana fad'in pls kiyi hak'uri kiyi shiru ki sanarmun meke faruwa ne?"k'in shiru tayi taci gaba da kukanta"saida tayi me isarta sanan tayi shiru tana jan Ajiyar zuciya"lawisa kuwa bari tayi su sauka dg cikin nafef d'in taji meke faruwa"bayan sun iso Anguwar su"suka sallami me nafef d'in"kai tsaye gidansu lawisa suka nufa"a compound d'in gidan suka zauna kan plastic chairs"lawisa ta kalleta da damuwa tace"pls ummu ki fad'amun meya faru?"tsaki taja ta shiga sanar mata komai.....lallai Abin da ban mamaki"kema kinyi kasadar marin mutum kamar *Abdallah mohd jibo* ta yaya kikasan sunansa?"tunda naji kince big man nagane shine"kuma dama Anan nake yawan ganinsa idan munje"to yau kin rigani zuwa shine kika zauna Inda sukafi yawan zama"idan baki mantaba can ciki nake janki muje"batun keda koma zuwa wajen har Abada be tasoba"na farko zai d'auka kinji tsoro ne"na biyu zai iya bincike yagano gidan ku yamiki wulak'anci sbd yanada girman kai...yaushe matsalata zatazo k'arshe lausy?"dg wannan sai wannan"na maresa ne sbd hannuna daya tab'a"saidai na kasa manta Abun lausy"idan kuma muka cigaba da zuwa ya wulak'antani fa?"bayan kinsan waye mahaifina"da shima ta kansa yakeyi bazai iya bimun hakk'ina ba koda Ancutar dani"hakane k'awata na sani"karki manta big man yanada kud'i hakama iyayensa"idan yaso yamiki wani Abu rik'esa da kikace Anyi hakan bazai hana ya miki ba"jibi zamu koma mu zauna Inda muka saba zama"idan yazo miki da wani Abu ki bashi hak'uri ya wuce kawai"bazan iyaba"sbd na tsanesa lausy"iya Abinda nasani be isa yamun Abinda Allah be mun ba"saidai batun raping yatashi hankalina wlh"karki manta damuwar danake fuskanta Agidan mu sbd na jima banyi Aureba"shin idan yayi sanadin dana rasa martabata me babana da kishiyar mamana da kakata zasu fad'a??"in sha Allah hakan bazai faruba dansu tsorataki suka fad'i haka"ki kwantar da hankalinki k'awata insha Allah komai zaizo k'arshe"bana zaton Anan kurkusa matsalata zatazo k'arshe lawisa"gara ke kin kusan Aurenki nanda wata 4 "ni kuwa saifa nan da shekara guda za'a saka biki har Ayi auren"cike da tausayawa lawisa keta bata baki da rarrashinta"harta d'an sakko sannan sukayi sallama bata shiga cikin gidan ba ta nufi gidansu....
Cikin tsananin b'acin rai da zafin zuciya big man da mutanan sa suka bar garden d'in"junuid da tj basu furta komai ba sbd yadda sukaga ran mutumin nasu yab'aci" sun tabbar da cewa" sukayi mgn zai musu rashin mutuncin dabasu zato"Ahanya suka sauke su tj"Abdallah kuwa gidansu dake malali aka nufa dashi"tun dg bakin get dg waje zuwa cikin katafaren gidan Anguwa guda security ne"driver yayi horn aka bud'e masa get"yana gama parking Aka bud'e ma big man k'ofa yafito" fuskarsa Ad'aure tamau ya wuce cikin gidan"gidane na Alfarma wanda Aka kashe dukiya wajen ginashi"wanda kaf a Anguwar Antabbatar bbu gida me kyau kamar gidan Alh mohd jibo"kai tsaye babban parlourn gidan Abdallah yanufa cikin isa da izzah"yana rik'e da wayoyinsa"haka yatura k'ofar yashiga kamar Ammasa tilas"murya can k'asan mak'oshi yayi sallama"sa'ada da hafsat na zaune kan kujera"hafsat na chats gabanta kuma farfesun naman rago ne da fruits da drinks tanaci"cikin yanga da yatsina tamkar gidan ubanta"sa'ada kuwa kallo takeyi a TV"sai mai Aiki dake zarya tsakanin dining area zuwa kitchen "sa'ada kuwa sam bataji sallamarsa ba saidai mayataccen k'amshin turarensa data shak'a yasaka tayi saurin d'ago kanta ta kallesa zai nufi part nasa"saidai Atake ranta yabata yana cikin b'acin rai sbd yadda taga ya had'e rai "da murna ta tashi tana fad'in oyoyo my sweet heart! ta k'are maganar tana k'ok'arin hugging nasa"kallon da watso mata yasaka tayi tsaye cak"hafsat tayi k'asa da murya tana gaidashi"yaja doguwar tsuka ya haye upstairs"sa'ada tabi bayan sa da sauri"saidai tana zuwa parlourn sa tasamu yashige bed room d'insa"ta turo baki ta sakko down stairs ta wuce d'akinta sbd tayi sallah sai taje suyi dinner"sbd ya d'auki kuku ke musu girki be cin girkin umma balki.....zuciyar big man Acunkushe take yashige had'add'en bed room nasa dayaji kayan more rayuwa aljannah duniya"gaban mirror yatsaya yana cire link d'in hannun rigarsa"bbu Abinda yake tunawa sai time da ummu ta maresa"tsaki yaja yana jin muddin be mata hukunci ba bai cika Abdallah ba.... haka ya daure ya shiga wanka da nufin idan yafito yatafi masjeed"bayan yagama wankan yayi kwance cikin bahon wankan yatuna time d'in da wannan k'azamar yarinyar take gaya masa mgn harta maresa"never! yafad'a da k'arfi yana huci yacigaba da cewa" bazan tab'a barinki ba saina miki Abinda na wulak'antaki"yafad'a yana huci tamkar wani tab'abbe"yaja tsaki yana fitowa dg cikin bahon wankan ya d'aura towel yayi alwalah"saidai lokacin daya fito dg bath room yaduba time"harma An mance da gama sallah"bayan ka'idarsa yana shiga bath room 6:30pm sai 6:50 pm yake fitowa"10 minit ya ishesa ya shirya yaje yabi jam'in magrib da ake tayar da sallar da k'arfe 7:00pm"Amma yanzun gashi 7:10 pm yafito dg bath room"yab'ata kusan 40minit Aciki"tsaki kawai yake ja bbu ko k'akk'autawa"yana jin wata iriyar muguwar tsannar ummu Aransa" sbd tayi sanadin daya zauna yab'ata lokacinsa cikin damuwa da tunani"Abinda wata y'a mace bata tab'a yin sanadin yashiga ba kenan"kasancewar sa me bama lokaci mahinmanci Arayuwarsa"shiryawa yayi cikin bak'ar jallabiya wacce tayi masa masifar kyau" Aciki n d'akin yayi sallar magrib"bayan yagama ya fito da nufin yatafi yayi sallar isha'i a masjeed" A parlour ya sami sa'ada zaune kan kujera tayi tagumi"tausayinta yaji sbd yasan yanzun shine komai nata"tana ganinsa ta taso ta fad'a jikinsa tana fad'in yaya Abdallah mena maka pls?"nidai ka kiramun Ammi nah mu gaisa ko?"ta k'are maganar cikin shagwab'a"baby meyasa bakya jin mgn?"bance kidena hugging nawaba sbd kin girma?"yak'are maganar yana janyeta dg jikinsa suka zauna kan kujera"fuskarsa Ad'aure yace"sau nawa zance miki karna koma ganinki kin zauna Inda shashashar yarinyar nan take?"Ayya yaya nike zaune parlourn shine tazo ta zauna itama"dg yau na hanaki zaman parlourn"bed room naki Akwai tv kiyi kallonki Acan"idan ina nan kiyi kallon nan"Ammi kuma Anjima zan kira miki ita"to yaya ina zakaje yanzun?"masjeed! yafad'a Agundure"kasiyamun ice cream pls"dato ya Amsa yayi shiru yana tunani"tsaki yaja daya tuna da kamal da kalamansa"shi kansa beso yarabu da kamal"yasan kuma tabbas su tj sbd Abin hannunsa suke tare dashi"kamal kuwa yasan yanada rufin Asiri iya bakin gwargwado sbd yana Aikinsa yana samu kuma mahaifinsa shima yana dashi"sau tari zai yima kamal Alkhairi zaik'i Amsa yace masa "yasamu wad'anda basu dashi yataimaka musu zasuyi farin ciki"irin wannan halayyar ta nuna k'in son Abin hannunsa tana burgesa da kamal"Amma sbd wata banza shine har zaiyi fushi dashi"to su zuba shida shi"da wannan tunanin yatashi yafita yaje yayi sallah"be dawo gidan ba sai 10 pm"yaje yayi shaye shaye son ransa sbd damuwar da b'acin ran da ummu ta haddasa masa"yakumasha Alwashin bazai tab'a k'yale taba saiya mata hukunci mafi muni"ko dinner beyiba ya shige bed room nasa"be cire jallabiyar jikinsa ba ya kwanta bacci yayi Awon gaba dashi...
Ab'angaren ummul khairy.....โ๏ธ
wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number๐2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kiraโ
Y'an nijar kutuntub'i wannan n๐ +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f
dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
โคโ๐ฅ๐ฉโโค๏ธโ๐จAUREN YARJEJENIYA๐ฉโโค๏ธโ๐จโคโ๐ฅ
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
it's rometic love storyโคโ๐ฅ๐
Story & written by mommyn fareesa
Free page 5&6
...... Ab'angaren ummul khairy kuwa"gabanta nata fad'uwa ta iso layin gidansu "Aranta tana Addu'ar Allah yasa babanta yatafi masallaci wajen sallar magrib"sbd tasan idan yaganta saiya gaya mata mgn me zafi"cikin sa'a ta samu soro bbu kowa"Ahankali ta shigo tsakar gidan da sallama"mama na zaune tana Alwalah"goggo luba na tuk'in tuwon dare"Amsa sallamarta mama tayi tana fad'in kun dawo ne?"Eh lawisan ma ta wuce gida......A hayye nanaye! Ayi dai mugani idan tusa na hura wuta"Anje yawon banza An fake da wani batu daban"cewar goggo luba tana tab'e baki"Aranta tana ganin yaka mata ta koma gun bokonta, ta koma sabon shiri sbd kar ummu ta Auru"dan ta lashi ta kobin ummu baza tayi Aureba tafi y'ay'an ta hutawa"bayan kyawun halitta data fisu dashi....ummu da mama kuwa gefen da goggo luba take basuma kallah ba"sbd sun saba da mugun halinta"kullum Addu'ar mama Allah yabama ummul khairy miji na k'warai tayi Aure ko hankalinta dana ummu zai kwanta"d'aki mama ta shiga maganganun goggo luba na sukar zuciyarta ta kabbara sallah"ummu kuwa Alwalah tayi ta shigo parlourn ta samu mama na raka'ar k'arshe"itama sallar ta kabbara"bayan ta idar taci gaba da Azkhar"Abinda yafaru tsakaninta da Abdallah yana mak'ale Aranta"tarasa meyasa data tuna shi sai taji fad'uwar gaba?"Addu'a ta shafa ta fito tsakar gidan da kud'i Ahannunta sbd ta samu yaron da zata Aika Asiyo mata credit"lokacin kuma goggo luba na kwashin tuwo"mariya ummu ta kallah tana fad'in mariya Amshi siyomun kati MTN dan Allah na 500....babu Inda zataje da daren nan"keda kika dawo daga wajen yawon gantali me yahana Acan baki siyo katin ba??"yawon gantali kuma goggo?"Eh mana"kullum kina fita Ana fakewa da wajen Aiki kike zuwa ko Anguwa to munsan kom..wa'iyazubillah! ki kyautata zato sbd zato zunubine koda yakasance gaskiya"kuma na barki da Allah....eyye?ni kike gayawa mgn ummulkhairy?kafin ummu tayi mgn babanta ya shigo tsakar gidan"kukan munafurci goggo luba ta saka"gaban ummu ya fad'i"baba yakalleta yace"lafiya lubabatuna kike kuka?"zagina ummulkhairy tayi mlm! sbd nace dare yayi bazata Aiki mariya siyen kati ba....dan ubanki ita kika zaga?"wato uwarki ta turoki ko?"ke y'ar iska zaki zageta"kin gand'amemun Agida" har Asiya k'anwarki ta hud'u tayi Aure ke kina nan tulke Agida?"shine Abin naki yazo kan matata ko?yafad'a cikin d'aga murya"ummu ta fashe da kuka Aguje ta shige cikin d'akin su"babah ya dinga bama goggo luba hak'uri"tana kukan munafurci ta nuna bbu komai"zuciyarta kuwa fari k'ar"gefen tabarma baba ya zaunah yanata zage zage"harta gama rabon Abincin ta Ajiye masa nasa"ta kira mahmood yazo ya d'auki nasu data ligara musu"wanda su basuma dogara da Abincin gidan ba"mama ta dubi ummu tana murmushi me ciwo sbd taji komai daya faru tace"kiyi hak'uri ummulkhairy"Aure da mutuwa da haihuwa duk lokacine da yazo za'a yi"kici gaba da Addu'a mahakurci mawadacine wata ran Inda rabo"inaji Ajikinah zaki zama Abin kwatance wata ran"kuma insha Allah hawayen da muka zubar Agidan nan bazasu tashi Abanzabq"duk bak'in ciki da b'acin rai na d'a namiji da kishiya nagani na had'iya"cikin ganima nakeyi"Amma yanzun Abubuwa sunyi sauk'i Akan da sbd dogaro da Allah da mukayi"sbd haka ki manta da komai kiyi Abinda ke gabanki....sosai taji sanyin kalaman mama Azuciyarta"tayi shiru batace komaiba"Ahaka umar ya shigo cikin matsakaicin parlourn dake d'auke da kujeru name rufin Asiri"umar ka dawo ne?"Eh mama"Anty ummu lafiya naga kamar kinyi kuka?"babu komai ungo Amsomun kati"no barshi na siyo miki inada kud'i"batace komaiba yafita dg cikin d'akin"kular jalop d'in wake da shinkafa mama ta d'akko ta zubama umar idan yadawo yaci"sannan itama ta zuba nata"tabar sauran sbd ummu da mahmood da Aminu idan zasuci"dan ita mama batama cin girkin goggo luba"girkinta takeyi daban kullum....
Mlm rufa'i haifaffan d'an garin kaduna ne kowa nasa na Anan"ya had'u da hajara datazo suna Anan kd suka kama soyayya"wacce ita y'ar Asalin maiduguri ce"basu jimaba sukayi Aure"Aka kawo hajarah kaduna"danginta basuson Auren dandai tanace shi takeso"suna zaman lafiya da soyayya"kasancewar ga gidan mlm rufa'i ga gidan iyayensa"hjy yaya itace mahaifiyarsa su biyune kawai ta haifa duk maza shida jafaru"kafin kuma rufa'i yayi Aure mahaifinsu yarasu"kowa yasan y'an mai duguri da iya kirsan zaman Aure da Ado da lalle da turaruka"tuni hajara tayi katutu Azuciyar rufa'i"baya ganin kowa gabansa sai ita"sannu Ahankali tun hjy yaya bata damuba har y'an gulma suka fara tsogumin an mallake mata d'a"Aikuwa ta fara nunawa hajara k'i"wanda lokacin harma An haifi ummulkhairy"dg ita sai Aminu sai Umar"wanda Ana goyonsa ne hjy yaya ta tada fitinah sai rufa'i ya Auri lubabatu y'ar k'anwarta dake masifar sonsa"hajara"wato mama ta tashi hankalinta"shima rufa'i duk yadamu sbd beson Luba"haka dai Akayi wannan Aure sbd bin umarnin mahaifiyarsa"kasancewar gidansa nada girma"itama Aka gina mata ciki da parlour Aka kawota"da farko lafiya qlau suke zaune da mama"sai bayan tashiga jikinta sannan tafara nuna mata mugun hali da k'i"daga farko babah yana Adalci"Amma Luba na haihuwar y'arta ta farko Asiya ta dawo dg wankan gida"gaba d'aya baba ya burkice kanta"banbanci k'arara yake nunawa"ga hjy yaya na nuna so ga Luba da goyon bayanta kan komai"lokacin kuma mama takoma haihuwa Amma bbu rai"saima tayi Allura"sbd gaba d'aya hidimar yaranta 3 tadawo kanta"yayinda Luba keyin ciki da goyo"kuma Abin Allah ya'y'a mata take haihuwa"saida tayi Asiya,humaira, Amina,mariya , zqinab"lokacin kuma data haifi mariya mama na goyon mahmood Autanta"Luba kuwa hankalinta yatashi dataga batada d'a namiji sai y'ay'a mata har biyar"mama kuwa maza 3 gareta mace guda wato ummulkhairy"gashi kuma ummu tafi duka yaran gidan kyau"hakan yasa Luba ke nuna hassadarta k'arara"tayi Asirin da babah yadena hidima dasu"mama ta dawo itace komai nasu"Abinci kawai yake basu"in bacin bataso tabar y'ay'an ta datuni tarabu dashi"gashi mahaifinta yarasu sai mahaifiyarta innah"da yayanta kawu salisu sai k'aninta kawu kabiru"suna kuma matuk'ar taimaka mata sbd suna dashi"mama tayi Aikatau da wankau da markad'e sbd tasamu Ilimin yaranta ya inganta"musammun ma ummu data taso da kwazo da hazak'a"cikin ikon Allah ummu ta gama primary taje secondary school"bayan ta gama taci gaba da jam'ia"har tayi digree shekara guda data wuce tasami Aiki na koyarwa tana d'aukar Albashin ta duk wata 80k"yayinda Aminu yana label 2 yanzun"umar kuma ya kammalah SSCE nasa last year zaije jam'ia"mahmood kuwa yana js1"tunda ummu ta fara tasawa ta fahimci irin wahalar da mahaifiyar su kesha Agidan su "ya zama ubansu yatsanesu basu rabarsa"mama itace komai nasu"tayi b'ata da kowa mamace komai nata"tun ummu nada 15yrs maza suka fara yimata caa"saidai mama bata barinta kula kowa sbd tanada burun tayi karatu me zurfi"lokacin datayi SSCE kuwa tak'ara zama cikakkiyar budurwa"maza masu hannu da shuni nata nuna suna sonta"lokacin hankalin Luba yatashi"ta shiga bin malamai sbd ummu ta rasa masoya"dukda haka kuma jifa jifa Ana zuwa wajenta"ummu da lawisa tun suna primary skul suke tare"sun shak'u da juna sosai"gashi kuma Anguwarsu guda"dandai gidansu lawisa na