Showing 78001 words to 81000 words out of 93107 words
Chapter 27 - Auren Yarjejeniya Book 1 Hausa Novel Complete
dad'i sosai kema kina jin dad'in??"turo baki tayi bata kallesaba ta masa nunal wai a toilet suke"ya yarfo mata ruwa A fuska yana jan karan hancinta"itama ta d'iba ta watsa masa"zamu koma samqn bed yarinya"yana murmushi yafara k'ok'arin cire boxer d'in jikinsa"ta kauda kanta"shi kuwa ko Ajikinsa ya d'auki hand shower yayi wankansa"bayan yagama yafito yabarta cikin bath room d'in"d'akinsa ya koma yashafa turaruka ya canza wata jallabiyar"sannan yaje ya rufe ko ina had'e da kashe haske yanufi d'akin ummu"Ahankali yaturo k'ofar yana yin sallama cikin tattausan muryanshi yana hangota"tana zaune gaban mirror da riga da wondo na bacci Ajikinta"sai hand driyer Ahannun ta tana busar da gashin kanta"Ahankali ta Amsa sallamar tasa tana jin wata iriyar kunyarsa...madam kawo na busar miki da gashin"nafa kusan idarwa habeebi"dukda haka kawo Ai Aikina ne ko?batace komaiba ya matso ya Amshi hand driyer d'in ya mik'ar da ita tsaye suka nufi gefen bed suka zauna"bayan ya jona wayar ta kwanta samqn cinyoyinsa yafara busar mata da gashin"tanata masa shagwab'a yana biye mata...batasan sadda yagama ba dan bacci me nauyi ya d'auketa"bayan yagama ya cire jallabiyar jikinsa ya rungume ta yana gyara mata kwanciyarta Ajikinsa"kafin ya musu Addu'a"shime be jimaba bacci me dad'i ya d'aukesa.....washe gari Atare sukayi sallar Asuba sbd makarar da sukayi"ko Azkhar Abdallah be bari sunyi ba yaja ummu yacigaba dajin dad'in sa Ajikinta"tun tana daurewa har tafara masa kuka"be sarara mataba saida yakai Inda yakeda muradin son kaiwa"sannan kuma yakoma rarrashinta"ko bayan sunyi wanka da k'yar take iya zama dan Abdallah bana wasa bane"sai rarrashinta yakeyi da yimata tausa har baccin wahala yayi Awon gaba da ita"dan gaba d'aya jikinta ciwo yakeyi musammun nashanunta da Abdallah baya musu da wasa....
sai wajen k'arfe 9:35 am ummu ta farka"lalubar gefen ta tayi taji bbu big man" da sauri ta bud'e kyawawan idanuwanta tana hamma had'e da yin salati ta tashi zaune"kallo d'aya tayima d'akin ta fahimci Abdallah yagyara shi"oh yaya Abdallah shine ya wahalar da kansa dayin Aiki bayan be saba ba?"ta fad'a tana sakkowa dg samqn bed d'in ta nufi bath room"ruwa ta kama sannan tayi brush ta fito"wajen mirror ta nufa ta kalli kanta"Riga da siket ne mini Ajikinta dark blue"siket d'in iyakarsa rabin cinya"ko bra bata sakaba sbd breath nata ciwo suke mata"gaba d'aya Abdallah taji take son ta gani"hakan yasa Ahankali take takawa ta nufi k'ofa ta fita"tana fitowa dg cikin d'akin nata shi kuma yana sakkowa k'asa"yaci zazzafan wankan k'ananun kaya"ya jefa da wani kayataccen murmushi yana fad'in my heart beat kin tashi kenan?"yanzun nake cewa nazo na dubaki kin tashi na kawo gaisuwata"d'an murmushi tayi ta rufe fuskarta tana turo baki"yanata k'are mata kallo Azuciyarsa yana fad'in komai nata me kyau ne"ida isowa gefenta yayi yakamo hannunta ya rungumeta yana fad'in kunyar dai ?"ina kwana?"bazan Amsaba saikin kalleni ido da ido"yak'are maganar yana d'aukarta yanufi kan 3 seeter da ita yana fad'in da Alama wajen yadena zafin ko?"bara naduba nagani"saida gabanta yafad'i tasaki kukan shagwab'a tana bud'e fuskarta suka had'a ido"yad'age mata gira ta kauda kanta tana fad'in nidai pls karka dubamin ko?"shikenan my khairee habeebi yadena tunda kinajin kunyar yaga abinsa"dama duk nadamu d'azun danaga duk na wahalar dake"Amma meyasa su wa'annan bazasu zo su gaisheni ba?"yak'are maganar yana yatura hannayensa cikin rigarta"ta rintse ido da sauri"cikin rawar murya take fad'in pls yaya Abdallah ka sassauta mun ciwo sukemin"ada yayi niyar tsotsarsu Amma saiya fasa sbd tausayinta"saiya janye hannayensa yana d'ago fuskarta ya manna bakinsa cikin nata yana mata wani irin kiss me fitar da mutum hayyacinsa"ummu batasan time d'in data biye masaba sunata shafar jikin juna.... knocking d'in da sa'ada tayi yasaka Abdallah badan yasoba ya janye bakinsa dg cikin nata"yazaro hannayensa dake cikin rigarta"idanuwansa har sun canza kala yanufi bakin k'ofar ya bud'e batare dayayi mgn ba.... sa'ada ta shigo da sallama, fuskarta cike da fara'a"tana rik'e da basket d'in da Ammi ta shiryo musu Abin break"ummu ta gyara zamanta tana kallon ta tace"wai break fast Ammi ta Aiko mana dashi bayan ni lafiyata qlau?"murmushi sa'ada tayi ta Ajiye basket d'in samqn center table ta russuna ta gaishesu"ummu ta Amsa cike da kulawa" Abdallah kuwa gefen ummu ya zauna ya Aza kansa samqn cinyoyinta"wanda dg ita har sa'ada sunji nauyin Abinda yayi"Amma shiko Ajikinsa....sweet heart bazaka Amsamun gaisuwar tawaba?"cewar sa'ada tana zama kan 1 seeter"ya d'auki kusan second 5 fuskarsa Ad'aure yace"bazan Amsaba! dg yanzun irin wannan lokacin karki koma yimana knocking...rufe masa baki ummu tayi da tafin hannunta ta murd'e masa kunne"sa'ada ta turo baki tana fad'in dama Ammi ce ta Aiko niko,kuma ba wajenka nazoba"da Anty ta haifi mun baby girl dg ranar bbu ruwana daku sai y'ata zan dinga zuwa nayi wasa da ita"ta k'are maganar tana k'ok'arin tashi tsaye"ummu na murmushi tace"sorry baby munyi laifi nida habeebi"kansa ke ciwo kikayi knocking d'in"to Amma Anty shine zaimun haka? ni barama natafi"baki hak'ura ba?"na hak'ura sbd ke"yauwa baby kicema Ammi mun gode dg yanzun kar
A koma kamana Abinci zan mana girki kinjiko?"dato sa'ada ta Amsa"Abdallah ya kalleta yana tab'e baki yace"ki gaida gida bana gayya idan zakizo.... chakulkuli ummu ta dinga yimasa"hakan yasa yakama dariya"sa'ada tayi murmushi ta nufi k'ofa"sbd ba k'aramin burgeta taji sunyiba"saita tuna itama gasunan itada yaya sadeeq nata suna haka"da wannan tunanin ta nufi part nasu...tana fita ummu ta d'aure fuska tana ture masa kansa"ya rik'e hannayenta duka biyun ya sark'e da nata yana murzawa cikin wani salo murya can k'asa yace"menene kuma khairee?"bakai bane ka yima baby irin wannan disgin"ka kyauta kenan?"Amma khairee meyasa zatazo ta katsemun jin dad'ina?"turo baki tayi tace"ba Aikota Ammi tayiba"bakison laifin baby kawai"yanzun da gaske zaki haifa mana baby girl d'in??"murmushi yasub'uce mata ta shafi sajen fuskarsa had'e da jan karan hancinsa tace"kai yaya Abdallah sai kace nice ke bayarwa?"kallonta yayi ya lumshe sexy eyes nasa Anutse yace"Allah ne me bayarwar"ina kuma da yak'inin insha Allah Akwai cikina Ajikin ki"tsabar mamakin kalamansa kasa mgn ummu tayi"tana tunanin dukafa yau kwana 9 kenan da darensu na farko shine har ciki ya shiga?kina mamaki ne heat beat?"nidai dan Allah Adena zancen tashi muyi break fast"nidai ba yanzunba sai Anjima"yafad'a cikin kwaikwayon muryanta"tayi murmushi kawai"Abdallah bece komaiba ya d'aga wayarsa da kamal ke kira yana fad'in malam lafiya?"zaka dameni da kira tunda farar safiya bayan kasan niba gwabro bane??"dariyar shakkiyanci kamal yasaki yana fad'in tunda kasamu tadawo Ai dole kamun wannan burgan banzan"nasan dai jiya ka matsa mata da jaraba"kai d'an iska tana jinka....saurin kashe wayar kamal yayi"Abdallah na murmushi ya janye kansa dg samqn cinyarta yatashi zaune yana duba time :10:5 am"kallonta yayi yaga tayi k'asa da kanta"kinsan me kamal yace?"ah ah "kuma dan Allah basai ka sanar mun ba"baki isaba yarinya saina fad'a ni kuma"kaga pls rana tayi kuma zakaje office ko? No ! ko gobe baran jeba"ina Angon zan fita Aiki?"yana kamo hannunta murya k'asa yace"cewafa yayi wai....kukan shagwab'a tasaka tana dukansa Ak'irjinsa"yayi murmushi ya fincikota ta kwanto Ajikinsa ya matseta sosai yana yimata rad'a...zaro ido tayi tana fad'in nidai bbu ruwana Allah ya shiryeku"yadai shirye mu baki d'aya"yanzun muyi break fast d'in sai mud'an fita yawo na miki shopping ko?"shopping d'in dakamun sadda na kwanta Asibiti na nan ban tab'a ba"babu damuwa sai muje kiyima mahmood"wane mahmood d'in?"Autan mama mana"Inda bakicin zalin nashi danaje yau da marece na d'akko miki shi"kadena yadda da maganar yaron nan habeebi ya iya k'arya"bayajin mgn shinefa nake horashi"kuma nidai bana gayyatarsa"to shikenan tunda kince haka zan d'akko sa Amma ba wajenki zaizo ba"Eh naji "yayi murmushi kafin yace zan mana biza mud'an je Honey moon"Amma ki zab'i k'asar da kikeso sai muje"banida zab'i habeebi ko wace mukaje yamun"to shikenan khairee nah"dg haka ya kama hannunta suka sakko k'asa kan carpet"kan ummu agefen kafad'ar sa"shi kuma yana zuba musu Abinda zasu buk'ata"cikin shagwab'a tace"shine yaya Abdallah kayita Aiki bayan gani?"nafiso ki huta khairee nah"nasan indai ba bacci kikeyiba sai kinyi Aiki"naga kuma me Aikin bata zoba"sbd tunda kika tafi nasanar mata kinyi tafiya"to shikenan zan kirata Anjima"yana k'ok'arin mgn wayarta tayi ringing"shine yamik'o mata yana fad'in k'awarki ce"murmushi tayi ta d'auka"tun kafin tayi mgn lawisa tace"k'awata juna biyu ne dani na sati 4"kai dan Allah?"wlh kuwa my one nata murna"kai congratulation k'awata Allah ya inganta mana"Ameen saura keko babyn Abdallah"big man yana murmushi ya fisge wayar yana fad'in ai tuni itama ta d'auka.... innalillahi! ummu ta fad'a tana masa chakulkuli yasaki wayar yana dariya"ta d'auka ta kashe"ta matso kusa dashi ta murd'e masa kunne tana fad'in bakajin mgn ko habeebi?"inajin mgn khairee nah kawai kunyace wani time d'in banida ita"Allah ya gyaramun kai"kawo na shek'a maka tea d'in"no kiyi zamanki baby nah"idan mundawo dg honeymoon d'in mu kuku zan d'auka"sbd ki huta ki kuma kula dani sosai ko?"girki bazai hanani baka kulawa ba yaya Abdallah"hakane Amma nafison ki huta sosai khairee nah"naji dad'in yadda komai ya wuce"Allah yabamu zaman lafiya"ta Amsa da Ameen"Atare sukayi break fast d'in shi yabata Abaki itama ta bashi har suka idar"yarakata kitchen saima sannan ta lura komai nanma fes yake"ta d'an kallesa and bata son had'a ido dashi"Ahankali tace"yaya Abdallah duk yau kayi Aikin gyara kitchen d'in nan?"ah ah baby ce jiya nace ta k'ara gyara miki ko ina"murmushi tayi ta rungumesa yana dariya yace"nafiso naganki cikin farin ciki khairee"nima haka nafiso naganka habeebi"bara na wanke kayan muje ka rakani na gaida Ammi"to Amma nima zaki rakani mu fita ko?"nifa banda shopping"eh naji bama can zamuje ba"office zamuje ki zab'i kayan da kikeso"wanda za'aje ajera sabon gidanki"nan meyayi yaya Abdallah?"beyi komai ba, Amma tunda dama ba nan na tsara mu zauna dakeba"kinga can zamu koma"dama makircin balki ne yasaka muka zauna nan"to shikenan habeebi"cikata yayi ta fara wanke wanken yana yimata d'auraya"ya yarfo mata ruwa itama ta yarfa masa"sunata wasansu gwanin sha'awa"bayan sun gama ummu ta mintsinesa ga damtsan hannunsa ta fito dg cikin kitchen d'in Aguje"shima yabiyota yana dariya....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥❤🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤🔥❤🔥
*63&64*
.......zagaye main parlour suka dingayi suna dariya"ummu tak'i yarda ta bari yaka mata"sai gwalo take masa yana son kamota"dg k'arshe data gaji ta kwanta samqn 3 seeter tana maida numfashi"Abdallah yasaki murmushin mugunta yanufeta"cikin shagwab'a take fad'in pls yaya Abdallah karkamun komai kaga mun gama wasan nama gaji ko?"bbu wani dad'in bakin daza kimun heart beat! laifi biyu kikamun, muntsinina da gajiyar dani ta hanyar sani nayi gudu"to Amma Ai kayi exercise ko?"No ! nayi exercise d'ina tun d'azun time d'in kina bacci"yak'are maganar yana hayewa saman ta"ta rintse ido da sauri zuciyarta na harbawa"kansa ya aza gefen kunnanta cikin rad'a yace"wana kama?"....saida taji tsikar jikinta ta tashi"ta maida numfashi Ahankali tana shafa bayansa tare da cewa"habeebi nauyine dakai ka sassauta mun dan Allah"khairee kofa rabin nauyina ban sake miki ba"ki zama jaruma mana"yak'are maganar yana sinsinar gefen wuyanta"ta lumshe idanuwanta tana shafa gashin kansa tana d'an murmushi"cikin wata iriyar kasalalliyar murya big man yace"khairee pls kibani abuna nasha ina sonsu sosai"ko sosai suke zafin ne?"kasa mgn tayi sbd gaba d'aya jikinta ya mutu murus"Abdallah kuwa kansa ya d'ago yayi sama da rigar tata"ya manna fuskarsa tsakkiyar k'irjinta....wani irin zillo ummu tayi sbd yanayin data tsintsi kanta Aciki me girgiza bawa"sai gashi da kanta ta jawosa tana bashi yana sha kamar jinjiri"suna sakin wani irin nishi"gaba d'aya Abdallah yarikice mata sunata romancing d'in juna"har d'an mini siket d'in saida yarabata dashi"bata farga ba saida taga yana gyara mata kwanciyarta ta rufe Idonta gam Aranta tace"yaya Abdallah yacika fitinah.... k'aramar k'ara tasaki tana rirrik'esa had'e da fad'in pls zafi habeebi karkamun da zafi kaji...?"big man besan tanayiba"Anan cikin parlourn yayi budurunsa son ransa ajikinta"kusan styles kala kala yadinga musu yana yafiyar da ita yadda bazata cutu ba"ummu kuwa ta gaji matuk'a"saidai soyayyar mijin nata dason ta faranta masa ya danne gajiyar tata"sai bayan sun sami nutsuwa ya rungumeta tsam ajikinsa kamar zai mayar da ita Aciki yanata rarrashinta da sakq mata Albarka"itadai Idonta Alumshe ta shige cikin faffad'an k'irjinsa tana shak'ar ni'imtaccen k'amshin turarensa"Ahankali yace"khairee nah kin gaji ko?"ba sosai ba fa"wlh kinga bansan meyasa nakejin yawan son Abin nan ba?"banaso ina takuraki khairee nah"babu zancen takura tsakaninmu yaya Abdallah"komai kakeso inaso insha Allah inde be sab'awa Allah ba"yanzun muje muyi wankan ko?"shafa suman kanta zuwa samqn farin bayanta yayi yana fad'in thank you my lovely wife"I love you so much my heart beat"bazan iya kwatanta matsayinki Azuciya taba *ummulkhairy* na yadda ked'in uwar Alkhairi ce"Allah yabarmu tare my happiness"k'ank'amesa tayi tana murmushin jin dad'i"tamkar k'aramin yaro yace"to bakice kindena jin kunya taba?"d'an murmushi tayi taja masa gemunsa tak'i mgn"shima murmushin gefen baki yasaki ya d'auketa da kayansu dasuka yar ak'asa yanufi d'akin baccin ummu"samqn bed ya kwantar da ita"tayi saurin mirginawa ta rufe fuskarta"yana mata dariya yashige bath room ya d'akko musu towels"shi tun ciki ya d'aura nasa ya had'a mata ruwan zafi sannan yafito"yadda yabarta haka yasameta tayi kwance Idonta Alumshe"my khairee taso na d'aura miki towel d'in naga har 12:34 pm dole sai munyi sallah mu fita ko?"batayi mgn ba dai tana dg kwancen"ya matso yana dariya yasureta gaba d'ayanta tanata zille zille Ajikinsa suka nufi cikin bath room d'in"wanda Aciki ma sun d'auki kusan mintina 35 sannan suka gama wankan"sbd rabi soyayya rabi tsokanar juna sukeyi"fuskokinsu cike da Annuri suka fito"big man na d'auke da ita"yana jin wani irin farin ciki marar misaltuwa"khairee nah meye zaki sakq na d'aukar miki sai muje d'akina mu shirya?"yak'are maganar yana tsaye d'auke da ita kamar wata jinjira"d'an juya idanuwanta tayi kafin tace"yanzun mufara yin sallar habeebi saika dawo mu shirya can d'akin naka"dato ya Amsa yana Ajiyeta gefen bed ya kwaso sauran ruwan dake saman fuskarsa ya yarfo mata yana dariya"Allah zaka dawo"yamata gwalo yafita dg cikin d'akin"ita kuma ta tashi tasaka doguwar riga ta kabbara sallah"bayan ta idar ta jima tana musu addu'ar samun zaman lafiya da kwanciyar hankali"da kuma Allah yakaresu dg sharrin shed'anun mutane"bayan ta shafa Addu'ar ta cire hijab d'in ta ninke"kafin ta nufi wajen ward rope"sabuwar jallabiya bak'a me zanen golden da Adon stones ta d'akko cikin ledarta"sannan ta d'akko inners d'inta"ta fita dg cikin d'akin sbd yau da kayan shafar Abdallah zatayi Amfani dan k'auna"tana k'ok'arin hayewa upstars Abdallah yaturo k'ofar yashigo da sallama yamaida yarufe da key"kadawo sweet heart?"Eh khairee danma na tsaya nayi mgn da wasu"banaso kiyita jirana"ina fatan kamana Addu'a?"wannan ai dole ne "kema nasan kin mana ko?"kanta ta gyad'a masa"ya nufeta ya rungumeta ta baya yana murmushi yace" zakiyi lattin zuwa gaida Ammi"wlh Abinda zance maka kenan kuma duk laifin kane"ta fad'a cikin shagwab'a"naji na kuma d'auka idan munje zan sanarwa Ammin gaskiya"daka kasheni wlh"duk sukayi dariya gaba d'aya"da irin wannan rahar suka nufi d'akin baccin Abdallah"yacire jallabiyar ya kwantar da ita samqn bed d'in yafara yimata shafa"wanda yafi bada himma wajen shafar k'irjinta"kasancewar gaba d'aya yarabata da towel d'in jikinta"ita dai ta rufe ido tak'i kallonsa" yanata tsonarta wai tacika kunya"ita dai d'an murmushi kawai takeyi"bayan yagama yimata shafar yasaka mata kayanta"shima ya kwanta samqn cinyoyinta tafara yimasa shafar"tun wajen 1:18 pm suke d'akinsa sai k'arfe 2:15 suka fito"ta shiryasa cikin suit bak'ak'e sunyi wani irin kyau na ban mamaki"fuskokinsu cike da Annuri suka fito dg side d'in nasu"ummu ta kallesa bayan yarufe k'ofar da key cikin shagwab'a tace"nidai yaya Abdallah kabani hand bag nawa ba saika d'aukar mun ba"meyasa bakya son na d'aukar miki khairee nah?"yafad'a yana rik'e da hannun ta guda"so kakeyi Ace na asirceka?dariya yayi me sauti kafin yace" ni kuwa kinga bana biye ta mutane"kuma kinga d'aya dg cikin duhun kan wasu daga cikin mutanmu na nigeria kenan"bbu halin kaso matarka kabata kulawa ka d'auke duk nauyinta sai Afara cewa Ai Asiri ta maka"idan kinga yadda larabawa da turawa ke bama matansu kulawa da tattali zakiyi mamaki khairee"Amma idan munje k'asashensu zaki gani"Ajiyar zuciya tasaki tana fad'in hakane kam"to nidai kima dena irin wannan tunanin kulawa yanzun nafara baki ko Agaban waye kuwa"yak'are maganar suna shiga cikin parlourn Ammi da sallama....
Ammi da sa'ada na cikin parlourn"sa'ada tayi matashin kai da cinyar Ammin tanata shagwab'a sbd yau fushi takeyi da sadeeq"bbu irin kiran dabai mataba tak'i d'auka"dg k'arshe yacire kunya yakira Ammi yace"Abata wayar"da Aka bata wayar saita shiga d'aki ta kashe tayi zamanta"sai bayan minti 3 sannan ta bud'e wayar tazo ta maido ma Ammin wayarta"ita kanta Ammin ta fahimci sadeeq d'in son sa'ada yakeyi"gashi yanzun ta gama JSCE zata shiga SS1....Ammi da fara'a samqn fuskarta ta Amsa sallamar tasu tana yiwa ummu sannu da zuwa"sa'ada na murmushi tace"Anty sannunki da zuwa"yauwa baby kina nan kin hayema Ammi cinya"ki barni da ita ummulkhairy"yau da shagwab'a ta tashi"ummu na murmushi ta duk'a ta gaisheta"Abdallah kuwa gefen ummu ya zauna murya can k'asa yace"kinga baby tak'i kulani ko?"hmm ! wlh magana ta yaya kukeyi, kuma raina ne yabani haka"Ammi na murmushi tace"kefa d'azun kikace babu ruwanki dashi?"to Amma Ammi me ruwansa dani da zaiyi mgn ta?"lallai baby sbd kinga Ammi ko?"to indai bbu ruwanki dani haka itama khairee nah bbu ruwanta dake"wai hakane Anty?"ummu na k'ok'arin mgn sadeeq yashigo cikin parlourn"da Alama skul zai tafi" yasha gayunsa da key d'in motarsa A hannunsa"sa'ada na ganinsa tayi k'ok'arin komawa kan cinyar Ammin"Ammin kuwa turo mata kai tayi tana Amsa gaisuwar sadeeq d'in ta tashi tabar parlourn"yana murmushi ya wuce gefen sa'ada ya zauna yana gaida su ummu"wacce itama Abdallah keta yima mgn k'asa k'asa suna dariya ba'a jin me suke fad'a"kallonsa sadeeq ya maida wajen sa'ada"Ahankali yace"my baby hak'uri nazo na koma bayarwa Akan laifin danayi"kinga exams nakeyi wlh idan baki hak'ura ba zan iya samun matsala wajen yin paper "d'ago kanta tayi ta saci kallon Abdallah da ummu taga hankalinsu baya wajensu"cikin shagwab'a tace"to kayi Alk'awari bazaka koma yimata mgn ba?"nayi Alk'awari"dama jiya da kikaga muna mgn warning nake mata kan ta fita harkata shine kika gani"yanzun jeki sako mayafi ki rakani parking lot"dato ta Amsa Amma bata tashiba"pls baby kije mana"to kai kafara fita mana"bece