Showing 84001 words to 87000 words out of 122108 words

Chapter 29 - Idan Ka Raina Inda Kake Book 1 Complete Hausa Novel

31 Oct 2025

436

har kina da bakin kiran wani karuwa? Gaki karuwa? Ai wanda ya guji iyayensa, ya barsu dan kawai suna tsawatar maki bama wani mugun abin suke maki ba ai ke kika nuna halayen karuwai, ke da *KIKA RAINA INDA ALLAH YA AJIKEKI* kike tatawa iyayenki hauka har kece mai bakin yiwa wani wa.azi?

Ke sarah wai meye? Ba zaki sasauta muryanki ba? Aunty ta fada tana so Sarah ta sasauta haka

Sarah ta ce" tunda ta zo , a daren da ta kwana a dakinnan sai da ta shiga rayuwanna, na yi mata iyaka da rayuwana aman ta ki, wai yau harda ce min na daina masturbat@ ba kyau waye waye, dan uban ubanta mai datin hula na taba jikinta ne? Sai da nace karta shigan man dakina aman kikq ce ta shiga na dan lokaci ne, ta fita a hanyana idan kuwa ba haka ba zan yi yanda Elhaj zai ji kowa ma ya huta!


Tana gama fadar haka ta sauko gaba dayanta zindir kafin take jawo tawul ta daura ta juya dan zuwa yin wanka inda abubuwan lalatarta suka bayanna a fili saman bed din ,

Har zata shige ta ja ta juyo ta ce" mom, dan Allah ki daina yi masa gardama kema kuna hana min baci kawai ki ringa yi masa biyaya wai ba mijinki bane ni?

Tana gama fada rmta fada daki

Aunty ta juyo wajen Aisha, Aisha dake tsaye tana kikifta ido dafe da gefen fuskarta, ita wly mamaki da tsoro sun hanata yin kukanma, kai daman uwar Sarah ta san tana irin abinnan ko dai bata san exactement abinda ake nufi ba?

Kina ji Aisha, kawai ki kawar da kanki, ki daina shiga sabgar Sarah, nima abinnan nata na damuna aman akoy wani malami da take karbar magani a wajensa ya tabatar min sannu a hankali sai ya kasance ko ance Sarah zo ga namiji ta suma dan tsoron zina sai dai mijin aurenta,
Kin ga tana da saurin hawa, ni kaina a sannu nake kwatanta mata abinda ba kyau dan haka kar ki kuma yi mata magana wai dan kin ga kawai tana haka a hankali zata daina ai ba wani abin tashin hankali bane kin ga kar ranta ya baci ta hadani da abanta daga ke har ni din mu fuskanci wulakanci

Aisha kwalalo ido ta yi, a ranta take ayanna" ta sani, walahi ta san abinda yarta ke yi, kai wannan wani irin gidanne ne haka? In sha Allah yau yau din nan zan fita na je na samu Rauda ta kashe auren sai na koma gida na ba su Mama hakuri sai su aura min shi hankalina ya konta (baki likiru ba🤔)

Haka Aunty ta yi ta yiwa Aisha zanceceku masu shige da kashedi da gargadi kan Yarta kafin take mikewa ta fice a dakin ta kuwa sha wani arnen shada da mahaukacin dinki idan ka ganta tamkar matar sarki





Tunda ya yi masu tsawar nan tafiyar dole ta taso wace dole zai je kwana biyu ne zai yi ya dawo hakan ya sa bai tara sun ba kamar yanda ya kudurta

Hafsat ta yi iya yinta dan kawarwa da Rauda abinda Sudais ya yi mata a gaban Humaira, Rauda kam ta dauka sai dai ta kudiri aniyar sai ta saka Sudais furta mata kalmar so kamar yamda ya yi ikirarin matarsa, wato matar sonsa, itama ta karanta dan baya sonta ne irin wulakancin nan ke faruwa, zata yi iya yinta ta haukata masa zuciya a kanta kafin ta barshi, ko shi waye sai ya sota komai taurin zuciyarsa sai ta kaishi makurar da zai kasa jurewa har ya fada tarkonta mai shegen zurfi da zata gina masa, ita ta san takun da zatai masa, zata je ne da yannayin yanda ya zo mata rainin nan da aka yi mata ya kasance na karshe

Yana gama al.adunsa kamar yanda ya saba ya zo baban falo ya zauna ya umarci Hafsat da ta je ta kirawo masa matansa

Kamar kulun yana cikin shiga ne irin ta larabawa, ya kashe iya kashewa ya hade cikin shiga mai fuzgar du wanda ya kyala ido kansa, maza zasu furta masha Allah, yan mata zasu ayanna daman dama....

Hafsat ta shaidawa kowa, bayan ta fito ta sanar masa ta nufi dakinta dan kontawa ta basu waje su tatauna

Sai a wannan lokacin Rauda ta shiri shiryawa, ta canza kayanta zuwa dogon wando da rigarta top ta dora doguwar rigar abaya fara kar mai hasken gaske sannan ga shara shara ce domin kayan kasan ana gannin komai

Farin dan kwali ta dauko ta yane kanta kafin take saka silifas baki wato irin kananan kayan ta dauko wayar wajen Hafsat dake hannunta tana dan jujuyata ta fito ta tunkaro falon

Humaira kuwa tunda ta ga fitowar Rauda ta kontar da kanta saman kirjin Sudais tana dan yi masa magana kasa kasa tana sakin murmushi wanda maganar bama na murmushin bane kawai dai yi ne dan tana nuna ta isa , irin burgar nan a gaban kishiya

A zuciyarta Rauda take ayanna ke ya dama, da ace ina sonsa ne bakin cikinki zai kashe ni

Tana karasowa zama ta yi kujerar dake facing din su, ta tsare su da ido irin kallon nan na gani kashe ni

Cikinsu shi kadai ya iya amsa salamarta shima can kasan makoshinsa sannan ya hana kansa kallonta dan gudun matsala

A hankali ya tayar da Humaira daga jikinsa ya gyara mata dan kwalinta murya kasa kasa ya ce" ki koma kusa da yar uwarki ina so ku bani hankalinku

Sai da ta yi yangarta kafin ta mike ta nufo dayan kujerar ta zauna su duka suna kallon sa

Sai a wannan lokacin ya dago da kansa ya ce" asalamu alaikum

Kamar yanda ya amsa salamarta itama ta amsa wanda ba dan ya kafe lebenta da ya sha man lebe yana ta kyalkyali ba da ba zai ga amsawar nata ba
Dan murmushi yayi a kasan zuciyarsa ya ayanna wato ta rama

Gyaran murya ya yi kafin yake dago da kansa ya ce" mun taru kasan innuwa daya ne dan bautar mahalincinmu wanda yayi umarni da mu raya sunnar mafi soyuwa a wajensa wato annabi muhamadu salalahu alaihi wa salam,
Dayarku ba zata fi daya a wajena ba sai wace ta iya zama da ni, ta iya kare hakokina, ta iya hakuri da halayana, ta iya riritani tamkar kwai ta shagwabani ta nunan na fi lumfashinta mahinmanci a wajenta, to ina mai tabatar maku nima zan faranta mata fiye da tunaninta, ya karashe cike da gadara inda Rauda ta bude dara daran idannuwanta tanai masa kallon mamaki domin yannayin yanda yake maganar dole ka yi mamakin irin wannan shagwaba, ita walahi kunya ma ta ji ta dirar mata wai ya wani matse baki ya ce " ta shagwabani, aa a goyaka dai
Du ita daya ke magangannun nan a zuciyarta
Ci gaba yayi da fadin"
Dolenku ku nunan soyaya, dole ku furtan kalmar so domin shi ya hada mu..... ya karashe yana mai sauke idannuwansa cikin na Rauda
Ya kara shagwabe fuska ya ce" dole mace ta so ni dolenta ne!🤨

Sada kanta ta yi a ranta ta ce" toh fa, kaji sabuwa an cewa kare dan daudu, wai daman shi haka yake ,

A hankali ya kai hannunsa kan sajensa yana dan shafawa ya ce" matata marigayiya ta kasance idan na yi fushi tana shafa man gemuna tana shafan kirjina tana rarashina har na yi barci saman cinyarta, Allah ya jikan mata

Ido Rauda ta kuma zarowa, a ranta ta ce" lale na jinjina mata, wannan gabjejen katon take iya wani rungumarsa lale ma, shi kuwa ko kunya ya wani zo gabanmu yanai mana wannan zancecekun na iskanci mts an ji kunya

Dan haka nake so ku nutsu ku daina kokarin tayar min da hankali kowace ta yi yaki da dukan karfinta dan samun soyayata...... ya wani karashe yana jan ta...... din yana dafe kirjinsa daidai saitin zuciyarsa yana kuma sauke kallonsa kan Rauda wace bata san gaba daya yawancin magangannun yanai mata nuni ne da ta furta masa kalaman soyaya

Sai maganar baya, kwana nawa mawa kuka tsara za kuna yi ?

Humaira ta dago da mamaki ta sauke kallonta kansa , da gaba daya bata baiwa magaganun nasa importance ba domin ta san shi din namiji ne irin masu son shegiyar shagwabar nan wajen matayensu abinda ita kuwa a gaskiya ba zata iya ba garjejen kato yana yi mata shagwaba, sai dai yanzu wai raba kwana, a mamakance ta ce" raba kwana kuma?

Sudais ya hade fuska ya kalo wajenta ya ce" eh da damuwa ne?

Humaira ta sada kanta, a ranta fadi take kan uba, kwana zai raba mana da yarinyar nan? Wai ni ya aka yi nake mugun jin kishin yarinyar nan fiye da Khairath? Me ya sa ta tsaye min a kahon zuciya ta hanani samun sukuni? Ina ba zai yiwu ina ji ina gani ya raba shinfida da yarinyar nan? Wannan mai shegen fi.ilin? Sai dai lumfashina ya rabu da gangar jikina da na bari ka rabeta

*ku nake saurare* cewar Sudais yana kallon su

Gannin Humaira ta ki yin magana ya sa Rauda cikin kontaciyar murya ta ce" ni kam ba sai an raba ba, na yafe

A tare suka kallota, Sudais ya zabga mata hararar da bai san ya iyata ba, muryarsa a dake ya ce" na raba maku kwana bibiyu daga yau, sannan ina mai nanata maku zaman lafiya a gidana , bana son fitina ko kadan

Yana gama fadar haka ya mike yayi gaba da haushin Rauda" *Na yafe* wai ta yafe, to ki je ki yi ta yafewar ni naki na yafen yar bakin ciki marar wayo, yanzu na gama nuna maki ki fadan kina sona shine dan baranci kika nunan ma bana gabanki, to ni ban yafen ba *naki na yafe Life*




Sowi nah😌

*❣IDAN KA RAINA INDA KAKE❣*







Na: *SAJIDA*




*_LITATAFAN MARUBUCIYAR_*

*_Duk Karyar kada_*
*_Yar Mahaukaciya_*
*_Neman na kaina_*
*_Bani da zabi_*
*_Daga tafiya daukar soja_*
*_Idan ka raina inda make_*




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




4⃣5⃣



Haka yayi ta mita kafin yake zuwa dakinsa ya cire kayan da ya saka ya dauki tawul baba ya nufi bayi,
Yana shiga ya tara ruwa a bahon wankan kafin yake shiga ciki
Ruwa ne masu dumi hakan ya bashi damar lumshe idannuwansa, a kasan zuciyarsa ya ce" du wankan da nake bata taba nuna irin yanda wasu matan ke yi min ba wato su tsareni da ido tamkar sun ga sabuwar halita , su kafe ni da mayatacen kallo wani lokacin har ya kasance na tsargu........
Ya aka yi tsarin halitata bata fuzgarta kamar yanda take fuzgar yawancin matan da na hadu da su a duniya?
Ko dai bata da feeling ne?
Ko tana cikin matan da basa soyaya ne?

Wani dan murmushi ya saki, ya ci gaba da fadin" karya, karya ne, ko bakya soyaya sai kin so ni, haba *MATA* ki gane mana, kema ki maida hankali mu fara cin soyayrmu kar mu shiga hakinta, so fa baya son jira

Wani murmushin yayi yana dago hannunsa cike da kunfa ya kai daidai kakauran kirjinsa wajen zuciyarsa ya ce" ke, shigarki na bambanta abinda kike furtawa, shigarki da kike yi yana fasara ki a abu uku wanda ni nafi son dayan, na farko idan aka ga budurwa sabuwar amarya ko wace bata da aure musulma a kasarmu ta hausa na irin shigar nan sai a yi zargin bata jin magana
Na san kina jin magana ko Mata?
Na biyu mace a gidan mijinta, ya kasance tana irin shigar nan tana baza kanshi tana taku mai dauke numfashi akan fasarata ne da wanda ke son ta ja ra.ayin mijinta ta kara dankon amincin dake tsakaninsu ya kasance muradinsa .......ne🤣,
Lumshe ido yayi a fili ya furta" Wayo MATA, Allah amen wannan nake so😊

Sai na uku akoy mutanen da su rayuwarsu kennan bukatarsu ce hakan ya kasance su dai jin dadinsu su gansu cikin kananan kaya,
Ya yatsina fuska kafin yake mikewa da mousse din jikinsa ya dauko tawul ya goge jikinsa da kyau ya fito ya je saman bed dinsa ya saka wandonsa wanda ya dara gwuiwarsa ya kure gudun ac ya yi konciyarsa

Ta jima tana sakawa da warwarewa, Tana matukar son ta ga iyayenta, tana son ta gansu ta fadawa abanta wanda ya aura mata, tana da bukatar shawarar mutun mafi kusanci da ita,
Can ta lumshe idannuwanta a fili ta furta" Aunty, kina ina? Kina ina ne aunty? Ina fatan kin yafe min, ki gane kowani bawa da tasa kadarar, aunty ki daina son *MIJINA*
Shiru ta yi ta zarro ido, maimaira kalmar mijina ta yi, can kuma ta saki murmushi, a fili ta furta" Rauda kin kirayi Sire da mijinki hakan na nufin kin karbe shi ne a matsayin mijin naki?
Tamkar zarariya ta ce" dole na daukeka a matsayin mijina Sire, ka san wani abu? Da ace ka zo min ta wata hanya to zqn iya baiwa zuciyata damar amincewa da kai, da sai na bata damar *son ka* , (ni kuwa na ce da mutun zai iya hanata ko ya sakata soyaya da ba haka ba)
Ci gaba Rauda ta yi da zancencekunta tamkar zarariya, takan saki kayatacen murmushi har Hafsat ta shigo suka shiga game a wayar Hafsat din

Bayan tafiyar Hafsat magariba ta sanyo kai, Rauda sai tiri tiri take a dakin ta kasa zama,
Ji take bukatar gannin iyayen nata na kara daukaka a zuciyarta

Dakin da yake malakinta ta shiga bi da kallo,
Kafin take hasaso gidansu
Ya salam shi ne abinda ta iya furtawa
Ta sani sarai aunty Aisha ba zata yi wani abu dan jin dadin iyayensu ba sai dan nata ita kanta, kudin aikin da suka yi ko ta je ta biya kudin makaranta ,
A fili ta furta" Abana, mamana a wani hali kuke ciki? Hankalinku a konce yake kuwa? Kuna samun abinci? Kuna kwana a cikin gidan sauro? Aba ka daina kwana saman tabarmar? Mama kin kontarwa da Aba hankali? Kin yi hakuri kuna zaune lafiya da Abanna? Ku yi hakuri da yanda rayuwa ta zo mana, Abana mamana zan ci gaba da aiki ko dan na dauke maku nema, in sha Allah kuma zaku ji dadin rayuwa Mamana, in sha Allah sai kakannuna sun yi mamakin tsatson malan Ahmad ce haka? Ba zan dogara da Sire ba, ba zan taba zuba ido a nasa ba, zan nemo mana namu ne na ringa sayo mana shinkafa yar gwamnati, maka kifi nama magi muna morewa,
Ta saki murmushi kafin take dauko zumbulelen hijab dinta ta fito gadan gadan ta nufi dakin Sudais

Fitowarsa kennan daga wani wankan ya hangota tsaye tana danna soneri dan neman izinin shiga

Murmushi ya saki nan da nan ya ji shi sakayau gajiyar bacin du ta ware,
Wani dan dira yayi kafin yake kara daure tawul din jikinsa da kyau ba tare da ya raba wani abin ba ya nufo kofar ya danna butom din budewa ya budu
Bayannuwarsa a gabanta kawai ta gani, gabjejen halitarsa mai firgitarwa ta yi arba da ita
Rauda bata san lokacin da ta dora hannunta saman kanta ba ta ce" Wayo Allahna ,
Da gudu ta juya dan tserewa sai dai ta makaro domin Sudais ya rikota taf a hannunsa
Tamkar jaririya ya dauko da kafarsa ya rufe kofar ya nufi cikin dakin da ita

Tabas da Rauda na jin fitsari da ta sake shi a wannan lokacin domin contact din jikinsa da abin ruwa da firgitar daukotan da yayi sannan bata gama tsoron ba ya kama hijabinta ya ja a hankali ya nemi cirewa ba alamun wasa a fuskarsa

Wani irin ihu ta....

*❣IDAN KA RAINA INDA KAKE❣*







Na: *SAJIDA*




*_LITATAFAN MARUBUCIYAR_*

*_Duk Karyar kada_*
*_Yar Mahaukaciya_*
*_Neman na kaina_*
*_Bani da zabi_*
*_Daga tafiya daukar soja_*
*_Idan ka raina inda make_*




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




4⃣6⃣

Ihu take tana rike hijabin shi kuwa yana kara matsawa kusa da bed
Sai da ya karasa sosai kafin yake cire mata hijabin gaba daya sannan ya ajiyeta saman bed din

Tamkar an jona mata lankatarki ta yi wani irin juyi sai gata a tsakiyar bed din tana zaro idannu tana kallonsa da mugun mamaki da tsoro

Murya na rawa ta ce" ba haka tsakanina da kai sire, dan Allah kar ka yi min haka

Sudais ya kafeta da ido, hawa yayi saman bed din shima muryarsa da wani irin amo ya ce" me fa? Menene bakya so na yi maki?

Rauda ta sada kanta kasa tana wasa da yatsunta gaba dayansu sannan jikinta na bari sosai

Ina sauraron ki, Sudais ya maimaita yana kara kusanto kansa da ita

Baya ta ja sosai har ta hade bayanta da bed, ta yi irin zaman nan na tsoro

Binta yake da kallo, a zuciyarsa yake ayanna " dalilinta na tare a nigeria , ina faman yin watani

Ni ni ba komai ba ..... Rauda ta fada tana turo bakinta tana kara matsawa kusan kan bed din

Sudais ya dan yi murmushi ya mika hannunsa ya kamo hannunta na dama

Ido ta zaro bai bata damar yin magana ba ya jawota da dan karfi wanda hakan ya sa ta taho luuuu gaba dayanta ta sauka a kirjinsa domin nan yayi mata masauki,

A hankalu ya juyar da ita ya kasance ta bashi baya ya sakata a tsakiyar kafafuwansa ya kasance gadon bayanta jingine da kirjinsa mai yalwatacen gashin kirji da girma ,
Abin wankan nan da yayi ya sa jikinsa ya yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login