Showing 105001 words to 108000 words out of 122108 words
Chapter 36 - Idan Ka Raina Inda Kake Book 1 Complete Hausa Novel
du santsi, komanta cascas ne🤣🙊🙈, wannan lamari ya saka shi sakawa kowani lungu da sako albarka ba tare da ya yi kauro ba
Wayo Raudana🤣
*❣IDAN KA RAINA INDA KAKE❣*
Na: *SAJIDA*
*_LITATAFAN MARUBUCIYAR_*
*_Duk Karyar kada_*
*_Yar Mahaukaciya_*
*_Neman na kaina_*
*_Bani da zabi_*
*_Daga tafiya daukar soja_*
*_Idan ka raina inda make_*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
5⃣7⃣
A wannan rana Sudais ya dagargaji Rauda tamkar ya samu wace ta jima a harka, bai yi haka dan son ransa ba sai dan irin duniyar da ya hadu da ita ya kasance ta kanainaiye shi saima yana shirin barinta sai ta kara kayatun masa ta rike shi taf
Bayan komai ya lafa da wajen minti ashirin Sudais ya bude idannuwansa ya sauke kan Rauda
Idannuwanta a lumshe suke sai dai sun kumbura na tsabar kuka fuakar ta yi jajajir
A hankali ya mike ya bude wajen tawul dinta ya dauko guda ya nufi bayi
Wanka yake aman hankalinsa na wajenta, shi bai san me zai ce ba, ya gama dimaucewa ya gama fita hayacinsa ya yi saranda ya sarawa Mata, aa ya ilahi daman haka lamarin yake ko dai ita ce a kanta.........? Subahannalah lamarinta ya girgiza shi,
Wai shi dake cewa Humaira idan tana jajan ya aka yi idan suna raya sunna baya kuka kamar yanda ta karanta a wajaje da dama maza na kukan hakan sai ya ce mata haba dai sai kace wani dan daudu? Yau sai ga shi yana zubar da hawaye a saboda mace? Menene sirin nan ne? Daman zai ga wannan ranar? Ashe ya jima yana cutar kansa yanai mata kallon baby ta nuna
Murmushi ya saki kafin yake maida hankali ya yi wanka ya fito dan kar yayi ta tunane tunane a bayi
Kayansa ya mayar ya zame saman salaya yana kallon agogo, lokacin sallah ya yi har ya dan huce dan haka ya tayar da sallah,
A sujadarsa ta karshe bayan ya yiwa iyayensa adu.a da neman gamawa da duniya lafiya da shi kansa da kuluhin musulmai sai ya tsinci zuciyarsa na kai kukanta wajen Allah cewa" ya ubangijina, kai ka yi ji ka yi ta, kai ka san sirrin dake tare da ita, ya Allah ni bawanka ne bani da karfin yin komai sai wanda ka yi min, Allah wannan jarabawa ta soyayar yarinyar nan a raina ya Allah ka sa itama ta so ni, ka bamu zaman lafiya baki daya Allah ka yiwa *MATA* albarka
Haka ya mike ya yi tahiya ya gama salarsa ya jima yana adu.a kafin yake hango tana dan motsa abin rufar da ya dan rufa mata da alama dai ta dan fara saukowa
Shafa fatihar ya yi ya mike ya nufi inda take da dan hanzari
Yana zuwa ya shiga kokarin taimaka mata
Cikin muryar kuka ta ce" wayo karka tabani, kar ka tabani ka bar ni
Ta karashe tana mai sakin kuka mai cin rai
A hankali ya saki abin rufar, ya fan duko saitin fuskarta , murya a raunane ya ce" ki bari na taimaka maki kin ji MATA?
Rauda ta kawar da kanta cike da kunyarsa, ina ai an yi daya ita ba zai kuma ganninra bama, taf dama haka ne? Kai aman mata basu san ciwon kansu ba, da wannan wahalar ne suke yiwa kishi? Saboda wannan abin ne suke tashin hankali? Ita dai bata suma ba aman ta gwamace a sume ya sha shagalinsa idan ta farka sai ta yi jinya, aman cikin ikon Allah tana kallonsa yana kallonta yana faman yi mata surutun itace numfashinsa aman kuma yana faman rabata da shakar na duniya, wannan mutun ya san lagon keta, aman abu daya ya tsaye mata lokacin da hawaye ya zubo masa ya rukumkumeta ita dai bata san ko wani wajen nasa ne kuma yayi masa zafi ba a lokacin ya ce" *i love you* kafin yake jibgo mata a jiki
Itafa so take ta samu ta ga ta mike irin dandatsar da jikinta ke mata ta tabata wani wajen ya bale
Ki yi hakuri,
Sudais ya fada yana mai dora tafin hannunta saman fuskarsa sajensa na shafar tafin hannun nata , ya kuma tausasa murya ya ce" ni ne ko?
Rauda ta kikifta ido tana kallon wani wajen, ita fa ba zata iya hada ido da shi ba, haba shi ko kunya? Ko kunyarta baya ji? Haka jibgege da shi?
To tunda ba zaki kula ni ba , bara na yi kiran momy ta taimaka min ta zo, ita ai idan ta zo zaki kulata
Ya fada yana mai mika hannunsa wajen telephone fix dake ajiye a gefen bed dinta
Kasakai ta yi ta saki baki tamkar sakara tana sauraronsa lokacin da daram take jin muryar mamansa ta dauka tana amsa gaisuwarsa
Ita dai bata san yanda aka yi ba sai ganinta ta yi gabansa ta damke telephone din ta ajiye hakan ya sa kiran katsewa
Sanyin ac din da ya huri jikinta ya sa ta tuna halin da take ciki na rashin sutura a jikinta
Da sauri take kokarin juyawa sai dai ta makaro, Sudais dake sakar mata murmushi ya dauketa cimak ya nufi bayi da ita wanda hakan ya sa ta rufe idannuwanta tanai masa kuka har ya karasa shigewa da ita ya maro kyauren dan kar na ga me za.a yi a ciki😔
...........
.......gidan aunty........
A yau Elhaj mijin aunty mahaifin Sarah yake dawowa daga tafiyar da yayi ta harkar kasuwancinsa
Tunda safe ake shirye shirye kowa na kimtsa kansa domin mai saita masu zama zai dawo, kananan yayansa du sun yi zuru sun afka tunanin tashin hankalin mahaifin nasu domin kuwa koda wasa suka kuskure sai an karbe su a hannunsa bai iya duka ba, ba baba ba karami kuma idan ta hado ki da shi zai wulakanta ki ne a gaban yayanki ba abinda ya dadasa da kas, sannan yakan dauki yan aiki iya bangarensa aman fa ba aiki kadai suka tsaya ba, idan ke balagaza ce za yana rudarki yanai maki wayo kina bashi hadin kai da ya gama morar ki zai kore ki ne ba ko sisi, idan kuwa kin san ciwon kanki kina nuna masa aa bama zaki kwana a gidan ba zai salame ki bayan ya gagaya maki magangannu masu daci ya yi maki korar kare har ya hada da shari sai idan Allah ya fida ke
Bangaren aunty ma du sun kama kansu Aisha ta koma dakin Sarah dolenta domin da dakin laurw fitina ta koma gara ta kwana tana jin minsharin laure da ta kwana tana jin badalar da Sarah ke yi, duda yanzu sun dan sasauta mata rashinutuncin aman a halayanta ba abinda ta canza,
Hankalinta ba a konce yake ba da ba dan koda yaushe sai ya dauraye gidan dan gannin wa ke nan wa baya nan barnar me akai masa da sauransu da sai ta yi ta zamanta har Rauda ta yi kiranta sai ta koma gida wajen su mama sai dai kash
Aunty ce zaune an sha kunshi, an sha kitson tarban miji ta hakimce ta kashe kudi ta ajiye layan miyar da zatai masa girki gobe domin yau ba ranar girkinta bane
Sun cika dare suna zaune da Sarah jin shiru suka mike sukai dakunansu domin sun yi tunanin ko ya fasa zuwan ne yau
Can cikin dare Aisha ke jin gurnani , gabanta ya fadi ta juya ta ki buda idannuwanta don karta yi mugun gani
Abin ya ki fasawa ta dauki filo ta dora a kanta dan ta daina ji sai dai ina sosai take jin kukan iya shegen da Sarah ke aikatawa
Mikewa ta yi ta yi falo domin kiwa ji take kamar numfashinta ya tsaya dan tsoro da mamaki , Sarar dukantama ta nawa ce har ta dorawa kanta irin wannan rayuwar
Falo ta dawo ta nemi waje ta konta tana adu.a ta rufe idannuwanta a hankali dan samu ta huta domin kuwa dare aka ce mahutar bawa
Bata jima da konci ba barci ya kwasheta domin a gajiye take tina
Can cikin bacinta take ji ana shafa bobs dinta da dan karfi karfi
Hannunta ta kai irin baci yayi nauyin nan dan kore abinda ke yi mata tafiya a jiki
Sai dai me ji ta yi an juyota dan haka ta bude ido da sauri ta sauke a fuskar mutumin,
Bakikirin ne a fuskarsa bata ga annuri da haske irin na musulunci ba
Idannuwansa jajajir sai fitar da harshe yake tamkar tsohon maye yana tanda yana kokarin kara kai mata cafka
Ihu Aisha ta saka tana kokarin diro kafafuwanta a kan kujerar tana zaro ido domin harga Allah bata san ko waye ba haka bai yi mata kama da mutun ba gajere ne mai kakauren jiki ga alama sam ba wani hasken musulunci a tare da shi
Ke zan ci uwarki ni zaki yiwa ihu a gidana? Wacece ke? Uban me kika shigo yi a gidana? To ko aljana ce ke yau sai na kai ki kas dan uwarki
Yana fada ne yana kokarin kara afka mata wanda ta takarkare tana kwala ihu iya karfinta tana zile masa shi kuwa yana kara binta tamkar zakin da ya jima da yinwa fadi yake ki tsaya ba zan jima sai na barki a gidana
Aunty ce ta ce " Elhaj lafiya?
Elhaj ya juyo ya sauke idannuwansa kan aunty, wani haushi ne ya turneke sa , da zafin rai ya ce" ke kuwa uban me ya fitar da ke?
Aunty dake kallon yannayinsa ta mayar da dubanta wajen Aisha dake tsaye jikinta na bari tamkar an jona da wuta, gabanta ya fadi bata san lokacin da ta furta" ke kuwa uban me kike yi a waje Aisha?
Aisha da mamaki take kallon aunty kafin ta ce" aunty, kin gani taba min jiki ne yake wannan mutumin
Aunty dake kokarin dora laifin kan Aisha sai ta ce" sai me? Nace sai me? Da me ya fitar da ke in ba ki ja ra.ayinsa ba? Sai da na fadawa Sarah ba zata kwana ba aman tace ita aa sai ta kwan ni ban santa ba kawar sarah ce
Sarah dake tsaye ra harde hannayenta ranta ya bace, a ranta ta furta ji moms du ba ke ke kara jawota ba dan cikar burinki? Burinki mana dan na auri elhaj Sudais ke kuwa ki samu fada a wajen aba aman shine zaki dora laifin a kaina tun ba.a je ko.ina ba? To bara ki gani
Karasowa Sarah ta yi ta ce" babs sannu da zuwa dai,
Kar ka damu yanzu zata tafiyarta kawai dama taimako na so yi aman ta je kawai
Aunty da Aisha a tare suka kali Sarah wace tana gama fada ta juya ta yi shigewarta ba tare da ta kara tsayuwa ta ji wani maganar ba
Elhaj kuwa ya buda wuta fadi yake karuwa gidan iyayenki ya gagare ki shine ni za.a zo a zube min masifa ko? To maza fice min
Yana masifa yana komai ya rakata har mai gadi ya bude gida ya ingizata tana waiwaiyen aunty tana ihun kar a fitar da ita a bari tsafiya ta yi tana rusa kuka tana magiya aman ina aunty sai kawai ta sada kanta ta juya haka mahaifin sarah ya fitar da Aisha cikin talatainin daren nan domin karfe hudu na asuba ne ya makawa gidansa kyaure yana haikar baki wanda daga lokacin ba wanda ya koma barci dan kuwa ya tayar da kowa da masifarsa kuma ya kafata a tsakar gidan sai aibata matan yake da yayansa......... (🤦♀)
Aisha kuwa tsaye ta yi jin wani sanyi na surarta, bata fito da ko dan kwali ba bale takalmi, kale kale take nan da nan wani mugun tsoro ya dirar mata gannin ba haske sai na farin wata wanda a lokacin bashida hasken nan ya rage,
Kukan kare take ji yana yowa wajenta kafin take jin ihun janki shima yana irin kukan nan .......jikinta ta kankame ta toshe bakinta dan ta tsayar da kukan da take kar ya fito fili, kwata kwata adu.a ta nema ta rasa
A hankali take lalube dan samu wajen da zata rabe sai dai me bata san ta kawo kanta waje ba sai da ta lalubo kafar mahaukaci idannuwansa biyu shima yana ta linke ledoji
.........
*❣IDAN KA RAINA INDA KAKE❣*
Na: *SAJIDA*
*_LITATAFAN MARUBUCIYAR_*
*_Duk Karyar kada_*
*_Yar Mahaukaciya_*
*_Neman na kaina_*
*_Bani da zabi_*
*_Daga tafiya daukar soja_*
*_Idan ka raina inda make_*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
5⃣8⃣
*Ina kuke masoya karatun Hausa novels ga dama ta samu domin kuwa kanwar ku 'yar uwar ku ta zo maku da sabon Salon rubutu na zama ni Wanda zata fitar a 1 /1/2020 tare da 'yan uwan ta a cikin zafafa Sha biyar na kainuwa writters insha'allah ga mai son littafin zai biya 200 naira only sunan littafin 'YAN MATAN AMARYA WANDA *MARUBUCIYAR NAN WATAN UMMU HAFEEZ ZATA* *NISHADANTAR* *DAKU A CIKIN SA*
*KAR KU BARI* *ABAKU LABARI,* *KARKU MANTA DA* *SUNAN SHI*. *'YAN MATAN AMARYA*
*MAISON A SANYA SHI A CIKIN INDA ZAI KARANTA LITTAFIN*
👇🏻
*08168116419*
*A wannan number zaku turo Kati ko ta hanyar bank @ AISHA AHMAD,JAIZ BANK*
0002997355
*Sai kayi screen shot dinshi ka turo a wancan number dake sama.*
*Daku muke alfahri masoyan mu a duk inda kuke.🤝🏼❤*
A hankali take son labewa kar ya ankara da ita sai dai ina ta makaro, gashi jingege da shi ga iska irin na hauka
Damkar Aisha ya yi ya rike yana kakaba dariyar da gaba daya daren ya amsa har kamar ana taya shi dariyar domin can can can zaka ji an karashe da hehe
Yana kallonta ya ce" ke sai yanzu kika dawo daga aiken? Ai kuwa yau sai na yi kujera da ke
Kai kawai aisha take jujuyawa domin tunda ta yi arba da shi gabanta ya yanke ya fadi take tunanin ba jini a jikinta, ji take tamkar wani sashe na jikinta baya anfanuwa
Janta ya yi da mugun karfi ya zo wajen mainan da yake tsugune ya hankadata ta je tagaga ta ci tuntube da dutse yatsarta baba ta fashe sannan ta je ta gwaru da mainan nan goshinta nan take ta ji wani abu mai dumi dumi yana bin fuskarta wato jini
Sama sama take jiyo muryarsa yana fadin" zauna a nan na samo dutsin da zan dora maki na hau, ina andaninki na aike ki ki je yawo?
Ya yi gaba yana dube dube wanda hakan ya farkar da Aisha ta toshe bakinta da hannunta ta samu ta sadada a hankali ta bi dayan hannun wato ba inda ya bi ba
Gudu take da iya karfinta wanda du sanyin asubar nan da irin yanda take taka duwatsu da yanda jiri ke dibanta na irin jinnin da take zubarwa bai saka ta tsagaita gudun ba har aka fara kiraye kiraye aka sauko daga sallah mutane suka fara cin karo da ita sai dai ta ga an saki hanya dan ta fice domin du wanda ya ganta a tunaninsa ko mahaukaciya ko wata muguwa ce Allah ya toni asirinta aka yi mata irin dukan nan domin dai a wannan lokacin da wuya ka ga mace mai mutunci a irin wannan yannayin gashi ko dan kwali babu a kanta bata da takalmi haka take sheka gudu kawai
Ita kanta bata ta mutanen dake rabewa aman da gari ya yi haske takan nan dakata ta huta kafin ta ci gaba da tafiya tana dizgar kuka tamkar ranta ya fita
Ta wani layi ta biyo dan ta samu ta karasa da wuri, sai dai nan ta ga abinda ya kara tayar mata da hankali,
Tsohon saurayinta ne yusuf ya fitar da mota daga wani mamakeken gida, ya sha babar gari yana kokarin shiga motar shima Allah ya nuna masa ita
Kallonta yake yana al.ajabin ita ce kuwa? Yarinyar da ya so tamkar hauka, wada a kofar gidansu ta tofa masa yawu ta ce" ni gaskiya bakai min ba, ka cika naci nace bana sonka? Kai talaka ni talaka shikenan sai mu dawo muna jera talakawan yaya masu zuciya a mace? Kai idan ka kuka tsayar da ni sai nai maka ihun kwarto , banza mahaukaci ni da kai sai dai na baka bara
Ta juya masa dara daran idannuwanta ta juya ta shigewarta gidansu wanda sai da ta daga ledar buhu ta shige a matsayin kofar dake kare gidansu
Kanta ta sada zuciyarta na dokawa ta ji daman bata biyo layin ba, ji take inama da hali ta juya kawai ta koma sai dai kashhhhh muryarsa ta ji ya ce" Almajira ce ko mahaukaciya da safen nan? Zo ki karbi sadaka baiwar Allah
Ya fada yana mai zaro wata sabuwar naira dubu guda daga gaban motarsa yanai mata nuni
Kanta ta kara sadawa sumi sumi ta shige domin ba zata iya kallonsa ba, ya sha fama a kanta a lokacin yana karatu kamar ita abin hawa ma wuya yake bashi sai dai ko nawa gare shi burinsa ya bata , sai ta karbe take yi masa korar kare ta fatatake shi
Jingina ya yi da mota yana kallonta har ta shige wata kwana
Ajiyar zuciya ya sauke a fili ya furta" me ya same ki mai muni haka bugun zuciyata?
Can ya ja tsaki ya furta" banza ce ke zuciyar nan tawa, ki rasa abin so sai wada ya danganta ki da kare? Ta je kawai Allah ya sawaka nima na iya da matar da nake aure ehe
Ya bude mitarsa ya shige abinsa ya daga domin Abuja ya nufa
A wannan rana Aisha bata karaso anguwarsu ba