Showing 102001 words to 105000 words out of 122108 words

Chapter 35 - Idan Ka Raina Inda Kake Book 1 Complete Hausa Novel

31 Oct 2025

416

neman zame mata kurma sannan makaho kuma wanda baya ji idan an taba shi ya saka ta dadage ta saki kuka tana rukunkume shi ta cusa fuskarta a kirjinsa sosai dan ya farka daga inda yake faman zuwa

Ta yi sa.a domin kukan nata ya sauka a kunnensa a daidai lokacin da yake kokarin kai hannunsa wani sashi na jikinta dan tabatarwa shin da gaske nata ne?

*Ka bari na roke ka,*
Rauda ta fada muryarta na rawa hawaye ya wanke mata fuska sannan jikinta ya dauki dumi na rashin lafiyar gaske

Sudais ya dan sasauta mata rikon da yayi mata na farko, zuciyarsa kuwa dokawa take tamkar ta balo ta bar gangar jikinsa, a hankali ya dago hannunsa na hagu wanda tun daga tsintsiyar hannun jijiyoyin jikinsa sun mimike sun yi wani birde birde da su ya samu ya dan tsayar da barin da yake ya dago habarta , dayan hannun kuwa ya rike tsintsiyar hannunta na hagu da shi ,
Idannuwanta a lumshe Suke tunda ta ji yana kokarin dago da habarta, yana dagowa ya tsare fuskarta da kallo
Hawaye ya wanke fuskar , girar idannuwanta sun jike sun yi lumtu , sai lebenta da ya yi jajir yana rawa dan tsabar tsoro

Cikata ya yi ya nufi bakin bed dinta ya yiwa kansa mazauni ya tsareta da ido yana binta da kallo ba kunya ba kyafta ido ita kuwa du ta rikice tana neman abinda zata rabawa jikinta

Hijab dinta na sallah ta ja ta saka a baibai dan tsabar rikicewa tana dan sosa kanta tamkar mai wani kwari ko dati a ciki

Idannuwansa a lumshe suke tamkar wanda ya rufe su shi kuwa binta ne yake da kallo , ya kasa yarda cewa wai Raudansa ce haka, aa, saurin girma ne ta yi haka ko me? Pant dinta shi sai ya ce karshen girma ne duda haka bai rufe mata jikinta yanda ya kamata ba, sambala sambalan cinyoyinta ke yi masa yawo a kwanya, shafafen cikinta da ya hade da jikinsa ya fado masa hakan ya sa tsikar jikinsa ta kara mimikewa, sai mutanensa, ido ya lumshe ya kara lumewa a kogin yabo, aa, Humaira kirjinta tamkar bera domin humaira tsaye take ba tudu ba gangare , matar amana kuwa wato khairath ta kasance mace mai jiki sosai, wani lokacin jikinta ke hana ta yin wani abin
To aman Rauda fa, ko daman kafin budurwa ta kai shekarun Humaira haka halitarta take? Kai ina halita halita ne,

A hankali ya kara bude idannuwansa ya sauke a kanta, a ransa ya ayanna" wayo ki cire

A fili kuwa sai ya miko mata hannunsa yana nufin ta zo

Rauda ta rufe idonta ta ki daga kafarta ko daya tana fadin ba zan iya da wannan murjejen katon ba, abubuwan da Aunty ta fada ba zan iya ba, haba kai wannan a hakama ya hautsine min ina da
Sai kuma ta yi gagawar rufe bakinta ta bude idannuwanta tana zaro su
Tsaye yake kusa da ita sosai daf da ita,
Hannayensa ya saka ya daukota cimak daga tsayuwar wanda hakan ya saka ta shiga haharba kafaduwanta tana kara jimke damatsunan hannayensa dan kar ya kayar da ita (ke firit🙄)
Fita ya yi a dakin nata ya nufi nasa da ita

Yana zuwa ya yi mata masauki saman bed dinsa wanda tunda ta zo gidan bata taba hawa samansa haka ba

Ganninta du a firgice ya saka Sudais ya yi murmushi a ransa ya ce" Sudais ga dama fa, kar ka bari ta dagoka a haka

A hankali ya shiga dan shafa gashin kanta kafin yake dukawa sosai kusa da kunnenta ,
Sai da ya shaki kamshinta mai saka shi nutsuwa ya ce" ki daina wannan tsoron mana hajiata, abin tsoron na gaba sai kin iya dauka kafinnan

Yana gamawa ya cikata ya nufi bayinsa yana tafiya a haharde wanda Rauda bata gane dan me yake tafiyar haka ba sai dirowa da ta yi daga saman bed din ,
Bata san lokacin da ta furta" *TAP*
Hararen bayin take tamkar ta shako shi ta ji wai yarintar me ta yi haka wanda a irin wannan kasadar da ta yi aman bai gani ba har ya furta mata haka?
Rauda kin saki kanki da yawa, ke kike nuna masa tamkar wani sonsa kike har da yake kokarin samun damar ya murza maki rashin mutunci, da kin ja ajinki, kin bari shi ya fara nunawa sai ki yi fito na fito da matarsa, aman a haka ke a wa kare da gudun laya?
Tsaki ta ja lokacin da ta ji saukar shower, kwatakwata ma sai ta ji zazabin ya saketa, ta zabgawa dakin harara ta juya ta fice tana fadin ni da kai kyasashe ya kasa

Lokacin da Sudais ya fito ya ga Rauda bata nan ya dauki wayarsa ya yi dealing number Hafsat
Tana dagawa ya umarceta da ta je ta kira masa Rauda ya yi kiran docter
Yana kashewa ya dafe kansa ya kali agogo, a kadan ya kwashe awa a bayi kafin ya samu ya iya daga kafarsa, yarinyar nan sai ta kashe shi da alama, ita bata gane yana daga mata kafa ko?

Zama ya yi bakin bed din da tawul a kugunsa wayarsa ta yi kara
Dagawa ya yo domin hafsat ce
Hafsat ta ce" yaya, wai ta ce ita ta warke

Shiru ya yi , kafin yake datse wayar
Dan tsaki ya ja a fili ya ce" dadina da yaro, ko me ka yi da shi sai yayi maka yarintar, ita fushi ta yi ko me? Ohk so rake na zauna a yannayin nan ina kallonta tana kara birkita min lisafi nima na konta rashin lafiyar ko? To kar ki ni sai na zo da likitan ta duba ki 😑

Tare da docter suka shiga dakin Rauda wace ta yi ruf da ciki har zuwa lokacin ranta a bace yake da abinda ya kara fada mata, sannan ta dora laifin gaba daya a kanta tana jin haushin kanta ne

Murmushi docter ta yi gannin yanda Rauda ke hade rai tana jujuyar da kai

Docter Amina ta ce" kai sire ko dai Zamu samu baby ne?

A tare suka kallota
Ita Rauda ta yi mata kallon ka ji wani rainin hankali baby ta ya?
Shi kuwa ya yi mata kallon mamaki, baby fa?
Abinka da wanda baya rike magana ko da zafi ko akasin hakan sai ya girgiza kai ya ce" kai docter Amina kema kina da abin dariya, *itama ai babyn ce!*

Kwal uba ! Shine kalmar da zuciyar Rauda ta fada
Da ido ta tsare shi tana kallon sa,
To a yau ita ta fahimci me yake nufi da ita,
Tabas tsananin kiyayarta ne ya saka shi bai kulata ba kuma baya jin kunyar fadi ( eyah Rauda hali ne, mai irin halin ba abinda ya dame shi magana ko a gaban wa zai iya furtata ne kai tsaye sai dai du abinda za.a yi a yi)

Docter Amina ta bada hankalinta tanai mata tambayoyi aman Rauda ta tsare Sudais da kallo zuciyarta na dokawa tana tunanin abinda ya dace da shi
Sudais Hankalinsa ya tashi, shima kallon nata yake kafin yake matsawa kusa da ita, muryarsa ya sasauta ya ce" WHAT HAPPEN MATA?

ksllon da ta yi masa ya sa ya salami Docter da fadin zai kirayeta
Docter na fita ya juyo ya miko hannunsa dan kamota ya ji me ke damunta

Rauda da murya msi kama da bacin rai ta ce" don't touch me!

Idannuwansa ya wara yana kallonta, wai me ke dammun yarinyar nan ne har haka?

Rai bace ta ci gaba da fadin" ba sai ka fadawa kowace banza cewar ba abinda yake tsakanina da kai za.a fahimci cewar ka tsane ni! Ba sai ka baza ni a duniya ba za.a san ruwa ba sa.an kwondo bane, da ba dan Allah da hukuncinsa ba da sai na ce aurenka ya yi min shishigi, ka gane nima ba sonka na......

Saurin dora yatsarsa ya yi a kan lebenta ya rufe idannuwansa ruf,
Zuciyarsa ya kai hannunsa na dama ya dafe da dan karfi kafin yake bude idannuwansa ya jefeta da marayan kallo mai cike da ma.anoni da dama
Idannuwansa ya lumshe ya bude nan da nan idon ya hadu da ruwan kwallah

A hankali yake jan hannun nasa daga kan lebenta yana kallonta irin kallon nan mai sakawa zuciya ta doka tun karfi
Yana dan girgiza kansa yana ja da baya da baya stil bai sauke hannunsa daga saitin kahon zuciyarsa ba har ya kusan fita a dakin inda ya bar Rauda tsaye itama tana zubar da kwallah,

Yana fita ta silale nan ta dafe kanta ta ce" ya Allah, ka fahimtar da ni abinda ke duhu a gare ni

Sudais na fita ya fice a falon ya fita can baya wajen gardin, kansa ke sara masa da mugun karfi inda jikinsa ya yi masa nauyi, har zuwa wannan lokacin bai saki dadai zuciyarsa , Hafsat da ta ga fitarsa a haka ta biyo bayansa da sauri dan ganinsa yana rike da kansa ta yi gagawar karasawa kusa da shi tana dan rike hannunsa hankali tashe ta ce" yaya, menene? Lafiya? Me ke faruwa?

Sudais da kyar ya samu ya rike hannunta, muryarsa na wani iri ya damki hannun nata ya ce" tabas na afka a jarabawar rayuwa, subahanallah, astagfrulah, Hafsat *Bata sona* , bayan du irin tarin son da nake yi mata, Hafsat *ina son Rauda mudin raina*

Hawaye ne ya taru a idannuwanta, tana kallonsa da tausayu, wani lokacin me ake da murdaden hali, kafiya batai ba,
Ta sasauta murya ta ce" ka sanar da ita ne yaya?

Cikin bacin rai ya ce" Sai na fada mata ne? Wa na taba fadawa? Sai ita? Aikina, yannayin jikina, dabi.una a kanta basu isa su nuna mata ba? Sai na waka? Sai na yi ihu? Ko sai zuciyata ta fice ta bar gangar jikina hankalinta zai konta? Wa ke koya mata? Yarinya ce ke kanki kin girmeta sosai, tunaninta bai isa ya bata wannan abubuwan ba, bai isa ya sakata ta ringa wahalar da ni ba, ya take so da ni ne?

Hafsat da hannunta da ya jimka ke mata zafi ta ce" yaya , ai *mace malamar kanta ce komai kankantarta*,

Ta dan ja hannunta aman bai saki ba, ta sauke ajiyar zuciya ta sasauta muryarta ta ce"'""






Ba yawa😌
*❣IDAN KA RAINA INDA KAKE❣*







Na: *SAJIDA*




*_LITATAFAN MARUBUCIYAR_*

*_Duk Karyar kada_*
*_Yar Mahaukaciya_*
*_Neman na kaina_*
*_Bani da zabi_*
*_Daga tafiya daukar soja_*
*_Idan ka raina inda make_*




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




5⃣6⃣



Hafsat ta ce" yayana, ita fa mace komai kankantarta ta san abubuwan mamaki, Rauda a wajenka kanai mata kallon yarinya aman a duniya inda mace ta kai har shekara 22 ai ba yarinya bace , ka yi hakuri, ka dani zuciyarka, ka yi kokari ka samawa kanka natsuwa yayana i beg u

Sudais yana kallonta, can kuma ya cika hannunta ya yi gaba ya kara kutsawa cikin lambun yana lanyi

Da sauri Hafsat ta daga kafarta zata bi shi , sai dai cikin daga murya ya ce" kar ki biyo ni, ki je kawai

Juyawa ta yi da sauri ta koma ta dauki wayarta tana kuka ta yi kiran Samir

Samir dake zaune gaban cimarsa zai ci ya ji karan wayarsa,
A hankali ya dauko yana duba mai kiran

Da sauri ya daga yana mai jin dadin gannin sunnanta tana kiransa

Yana dagawa cikin muryar kuka Hafsat ta ce" ka zo plz yaya Samir

Zumbur ya mike , ya ce" Hafsat, menene?

Hafsat ta kashe bata bashi amsa ba ta saka abayarta ta lulube jikinta sosai ta dan fesa turare ta fito tana tura baki dan me zai tsaya yanai mata tambayar menene bayan ya ji muryarta hankalinta ba a konce ba

Ya kai minti talatin tsakani kafin Samir yake yiwa gidan oga Sudais dirar mikiya

Yana kokarin karasawa ya ci karo da ita wajen motoci ta rungume hannayenta da alama shi take jira
Gabansa ne ya fadi yana mai yi mata kallon bege har ya karasa wajenta,

Tun kafin ya yi magana ta tarbo shi yannayinta irin na dazun dai ta ce" na rasa ya zan yi da su, yaya ya cika naci kan abu bai san wannan karon ya fado kan macen da kudinsa ba zai saka ta rufe ido ta yi ta binsa ba duda irin talaucin da suke ciki kuwa,
Ya kasa fahimtar hakan ya sake mata ya furta mata kalmar so din nan ya ga idan ba zata kulashi ba, sai dai ya ringa fama da kansa haka? Bana so ya kamu da rashin lafiya ya Samir

Tunda ta fara zuba ya sauke nanauyar ajiyar zuciya domin ba abinda bai saka a ransa ba ciki harda ko an yi mata miji?

Harde hannayensa ya yi, a zuciyarsa ya ayanna ashe tana magana har haka

A fili kuwa ya ce" ya kike so na yi yanzu?

Hafsat ba tare da ta kali yannayinsa ba ta ce" bana so ya fadi rashin lafiya, shi gare mu, shi muke ganni, ka saka shi ya tunkareta, du isar yaya na ga halamar tsoronta yake, idan kuwa ba haka ba ya cirewa kansa irin damuwar dake damunsa

Samir ya girgiza kansa, ya kawar da kai ya ce" hum idan tana magana tamkar ita ba fada mata sirin zuciyar tawa na yi take wahalar da ni ba

To bara ki ji hajia, Allah ya fi ku ke da ita, idan Allah ya yarda ba zaku hadasa mana rashin lafiyar ba tunda har kun san ilar hakan da gangan kuke

Yana gama fada ya juya ransa a bace bai kara koda kalma daya a hakan ba

Baki sake tamkar kofar wambai Hafsat ta bi samir da kallo,

Tana kallo ya shiga mota ya tayar ya juya da mugun gudu ya bar gidan
Hannunta ta kai ta kama habarta ta dama ta ce" toh fa

Haka Hafsat ta yi ta tsayuwa a wajen motocin nan inda ta ga yayanta ya dawo ya wuce ba tare da ya ce mata komai ba shima

Ajiyar zuciya ta sauke ta dauki aniyar wannan lamari zata kai shi wajen Allah kawai Allah ya yi maganin hakan

Sudais bai zame ko.ina ba sai dakin Rauda

Yana shiga ya tarar da ita konce kan bed dinta

A hankali ya cire hiramin bisan kansa, ya rage masa rigarsa da wandonsa a hankali ya karasa ya hau bed din
Garu take kallo dan haka ya samu damar rungumeta

Ajiyar zuciya ya saki yana shafa kanta a hankali ya ce " ya aka yi bakya so na mata?

Rauda ta yi shiru tana jinsa a cikin jini da bargonta, so? Tana sonsa kai fiye da tunaninsa, irin jayayar da ta ga ana yi da shi ya karkato da hankalinta bisa kansa har ta dasa ayar tambaya a kansa, sanu a hankali ta ringa karantar qualities dinsa manya manya wa.inda sun isa su saka a so shi
Har ta jita taunbul a cikin kogin kaunarsa ba tare da ta ankara ba ,
Ta ji burinta ya lura da ita, ya sota , ya daina kallonta a matar sadaka

Lamo ta yi a jikinsa ta kasa furta masa komai

Kin san meye? Kalmar nan tana da girman da zata iya tsayar da numfashina mata, idan kina furtan kalmar ki nakan ji iskar duniya ta yi min kadan wajen shaka,

Jin magangannunsa take a can kasan kokon zuciyarta hakan ya sa cikin nutsuwa ta ce" me ya sa?

Sudais ya yi shiru still idannuwansa a lumshe

Rauda ta samu ta juyo da kyau tana kallonsa, ta ce" me ya sa ba zan kai ka so ni ba? Me ya sa darajata bata kai ka boye abinda ke tsakanina da kai ba?

Me kike nufi? Sudais ya tambaya yana mai tsareta da dara daran idannuwansa.
Rauda ta ce" ina son sanin me ya sa kake kwatantawa kowa ni din ba kowa bace?
.Sudais ya rintse idonsa

Rauda ta ci gaba, ko dan ni din ba kowa bace?

Bata kai karshen kalmarta ba Ta ji saukar leben Sudais saman lebenta

Duf maganar bakinta ya dauke sakamakon irin yanda yake kissing dinta sannan ya rukunkumeta a jikinsa sosai

Ya jima yana aika mata da sakon nan kafin yake sasautawa
Ya bude idannuwansa da sukai jajir ya sauke a kan fuskarta nan ya ga nata idannuwan a rufe suke ruf
Murya a shake ya ce" na yi tunanin zaki karanta ba sai na fada ba

*RAUDAT* na zauna a nigeria na tsawon lokacin nan ne dan ke

Da sauri ta bude idannuwanta , dan ni kuma?

Eh dan ke Rauda, du abinda zai nisanta ni da ke koda neman kudina ne na tabatar maki zan shure shi da kafana

Kifta ido kawai take tana kallon lebensa yana zaro kalamai cikin tsari

A hankali ya kawo irannuwansa cikin nata ya ce" tausaya maki nake shi ya sa ban baje maki irin abinda ke damuna a kanki ba

Da sauri ta sada kanta gabanta na dokawa, yana nufin yana sonta?

Hannunta ya kamo mai dumi ya kai daidai kahon zuciyarsa, ya sasauta murya ya ce" ki ji kaina, ki so ni kodan kwayar zara ne, ki daina ambata min kalmar ki, ki yi min so koda na matsayina musulmi dan uwanki , na san a hankali zaki so ni a matsayin namiji, Mata bani da kyau ne? Me ya rage ni?

Rauda ta cusa kanta cikin kirjinsa tana sauke ajiyar
Zuciya

Sudais ya sakata a jikinsa sosai ya ce" *Bana iyawa sai da ke*,

Yana gama fadin haka ya shiga aika mata da wasu irin zafafan sakwanni, sakwannin girma ne da su, sakwannin sun dirowa Rauda a ba zata ne,
Bai so ya bude mata filin nan ba, zuwa ya yi ya dandanna miyar kawai sai dai abubuwan da ya fara karo da su suke kara kayatar masa da tsarin tuwon, a hankali ya fara manta abinfa ya kawo shi ya shiga kokarin kaiwa tuwon nan loma kima kima,
Kokarin yiwa abincin fila fila yake, ya dadafe ya ware karfinsa yana saukewa tuwon nan dukan gajiyarsa
Abu ne ya ci karo da shi bako kuma sabo a rayuwarsa kusantar matar sunnanrsa mai tsafta, jikinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login