Showing 51001 words to 54000 words out of 145230 words
tawa ya hanashi sukuni, kuma baisan abinda zai faruba in yaje wurin da take,
"Stop.. Crying" ya fada da kyar, bata bar kukan ba, ahankali ya mike yana dafa bango, ya fita, da kyar ya kai part dinta, yafi minti uku bakin kofan ya hada kai da kofan sannan ya dafa maranshi, da kyar, ya bude kofan, yana shiga ya fadi kasa, da gudu tawa dake ta kuka kaman ranta zai fita ta nufeshi, zama tayi gabanshi
"Ife sorry.." Kai kawai ya gyada mata, daga idonshi daya koma gaban garwashin wuta yayi ya kalleta sannan yayi karfin halin cewa
"Habibty.. Stop... Crying". Lumshe idanuwa yayi yana cize lower lip dinshi, matsawa tayi kusa dashi tayi, ta shafa silken hair dinshi
"Sorry..." Nodding kawai yayi, kwantawa nan kasa yayi tare dayin rub da ciki, ahankali ya dora kanshi kan cinyanta tare da rungume hips dinta, bata ce komaiba, idanuwanshi kaman mai bacci amma ba bacci yake ba.
Shafa waist dinta ya dinga yi ahankali, kaman yayi reaping kayan jikinta yayi sex daita yake ji, amma cikin zuciyanshi yace
"I have come this far..babu abinda zai sani kusantan zina" ita kuma sai shafa kanshi take tana fargaban inyace zai sadu daita me zatace..
"What if he rape me..." Gabanta sai bugawa yake da karfi, daga nan kwance ya daga kanshi ahankali ya kalleta, dan sama yayi,bakin shi ya kai saitin nata,
"Can..i ..kiss you?" Ya tambayeta cikin murya mai rawa, gani yayi bakinta na karma, sai hawaye take
"I won't... hurt you..I promise" yafada cikin whisper, still bata amsa mashi ba, ahankali ya fara kissing din gefen bakinta zuwa cikin bakinta, kara matsawa yayi kusa daita tare da rike bayan kanta yana yana shafata kaman yana shafa kwai, irin zaman dasu kayi yasa boobs dinta tabashi, yanda yake shafa kanta yasa dankwalin kanta faduwa, dan zame bakinshi yayi daga data, daidai saitin kunnenta ya kai bakin shi sannan yace
"You are...beautiful.. Special.. Am lucky.. To have.. You" yafada yana kara maida bakinshi cikin nata, tawa sai nishi take, ahankali ya kara zare bakinshi, ya kura bata ido, itama bude idanuwanta tayi, fuskansu kusa dajuna suna kallon eyeball din juna,
"Your eyes have swollen... Sunyi ja da yawa" yafada cikin whisper, nima da kyar nakejin abinda yake cewa, itama chan kasa2 tace
"You are red too.."
"Mine is desire.." Ya amsa mata, shuru tayi for a while suna kallon juna kaman yau suka fara ganin junansu, cikin whisper tace
"Leave your... hand in every part... of my body" tafada cikin kuka
"Because nasan daga yau shikenan" tafada cikin ranta, bakinshi yakai saitin kunnenta
"Are you..sure?" Shafa bayanshi tayi sannan tace
"Yes" earlobe dinta ya dinga biting Ahankali.. Wani irin mugun romance ya fara yimata, itakam lumshe idanuwa tayi hawaye na zuba, zip din riganta ya bude ya dinga shafa naked skin dinta, yafi minti ashirin yana wasa daita, ahankali ya fara kokarin kai hannunshi cikin skirt dinta yana kallon reactions dinta, da sauri ta bude ido ta fara girgiza mashi kai, dan murmushi yayi
"Why?..."
"Mami..will check.." Dukda yanayin dayake ciki sai da daria ta kufce mashi
,"really?.. " ahankali ta daga mashi kai, daria ya dingayi sosai
"Mami is a strong woman..can we continue?" Yafada yana shafa kanshi kan kirjinta, Dan tureshi tayi
"I want to sleep" tafada tana Dan juya mashi bayanta
"Zip my dress" babu musu yafara maida mata zipper, yanayi yana shafa bayan ta, yana gamawa ta mike, Salem zama yayi nan kasa yana bin ta da kallo.
"In biki please... Har yanzu cikina bai bar ciwoba" hararanshi tayi
"Good night.." Da sauri yakara cewa
"I have not touch every part of your body..." Still bata ce komaiba tacigaba da tafiya, kwantawa yayi nan kasa yafara cewa
"Cikina..wayyo cikina ciwo.." Dan juyawa tayi tare da yi mashi gwalo sannan ta shige bedroom tare da rufewa, dariya yayi tare da cewa
"Don't worry.. One day..." Sai kuma yayi shuru , bai bitaba yayi kwanciyan shi kasan tile, agogon dakin ya kalla yaga 12:14am komawa yayi ya kwanta nan har lokacin cikinshi bai bar yi mashi ciwoba.
Sai After 1am sannan bacci barawo yayi gaba dashi.
Itakam tawa kwantawa tayi tana tunanin how romantic Salem is, sai tunanin yanda gobe zai kasance take da kuma yanda zatayi ta fita daga gidan tana cikin tunani bacci ya dauketa.
Around 5am Salem ya farka, da sauri ya mike ya dan leka bedroom din datake ya hangeta kwance tana bacci, kiss yayi blowing wajen ta sannan ya fita ya koma side dinshi, wanka yayi tare da Yin alwallah sannan ya fito ya tafi masjid, tare suka tafi gaba dayansu.
Tawa na gani ya bude kofa amma sai tayi pretending tana bacci, yana fita tayi saurin mikewa tayi bathroom, wanka tayi tare da yin alwallah. Tana kuka tayi sallah. Da sauri ta fito falo tare da daukan bag dinta, kudin da mami ta bata ta duba taga suna nan, dankwalinta ta saka cikin bag din sannan ta dauki gyale ta yafa, ta fito, sama ta kalla taga gari da duhu amma gidan kaman rana, tana kalle2 tanufi gate tana kuka, da sauri ta dan yi kokarin bude gate ta inda ake shiga da, kafa, tana tabawa wani irin shocking ya wullata baya, nan take wani irin alarm system ya fara kara, da kyar ta mike daga inda ta taka ahankali ta koma inda ta fito tana dingishi, alarm nayin kara sau uku ta tsaya, sai dube2 take,komawa tayi bedroom takira mami tana kuka ta fada mata abinda ya faru, ko sauraronta batayiba tace
"Just make sure you leave." Ta katse wayan ta, tunani kawai take.
Su Salem na kan hanyan dawowa ya kalli Abdul
"Ka kira pilot ya dauko min jet dina".
" OK sir" suna shiga gida yayi side din da tawa take, sallama yayi ya shiga falo kaman ba dan iskan Daren jiya bane, bai ganta faloba ,bedroom ya nufa yayi sallama, tawa najin sallama tayi saurin goge fuskanta, shiga yayi, itakuma ta yi saurin kneeling kan gado tare da gaidashi, cikin jin dadi ya amsa sannan ya nufi kan gadon yayi mata kiss a goshi sannan yace
"Habibty.. What did you want for breakfast?.. " shuru tayi batace komaiba
"Please talk to me...me kikeso adafa maki?" Ahankali tace
"Anything.."
"OK...yanzu ki koma ki kwanta...anjuma zaa kawo maki dress...in mun gama breakfast zamu yola..." Da sauri ta kalleshi, amma ya basar yacigaba dacewa
"Zanje in kwanta...kinsan jiya baki barni nayi bacci ba..." Yafada yana kara mata wani kiss sannan ya mike, har ya kai bakin kofa sannan ya juyo
"Ko in kwanta kusa da my desire?" Kauda kanta tayi gefe, ya fita yana daria.
Yana shiga ya ya cire brown jallabiya dake jikinshi ya kwanta daga shi sai boxer ya rufe kanshi da bargo.
Yana fita tawa ta dawo falo, nan ta tsaya har gari ya ida wayewa, gani tayi babu kowa compound din, gani tayi wani kusa da gate kuma shine Wanda ya bude masu gate jiya, daukan bag dinta tayi, ta fita tana kokarin sakin fuskanta, tan zuwa daidai bakin gate ta gaida shi, shima cikin murmushi ya amsa yana cewa
"Har zaki wuce?"
"Eh...tafiya ta na gaba"
"To Allah ya saukeki lafiya" yafada yana bude mata kofa,
"Ameen nagode" tafada tana kara yiwa gidan kallon bankwana.
Daga nesa wasu guys dake cikin black Prada suka hangi wata ta fito daga cikin gidan Salem, daya nunata yayi
"Guy ko wancan ce yarinyan?" Dayan kallon yarinyan data taho tana waige2 yayi tare da Jan tsoki
"Uban me sir Salem zaiyi da wancan?" Yafada yana dauke kanshi daga kan tawa. Still daya cewa yayi
"Da akwai hanyan dazamu gane in itace" dayan bai amsa mashi ba yace
"Nufa na gashi da wannan zaman...nasan da kyar ace yarinyan tana gidan.... Sannan in tana gidan bazata fitoba sai dashi..."
"Ka fadawa Hajiya hakan Mana?" Dayan ya amsa mashi, shuru sukayi har tawa ta zo wucewa, daya ya fito daga cikin mota yace
"Tawakaltu.. Ki tsaya mana" nan take gabanta ya fadi ta juyo tana kallon shi
"Tawa ina zaki haka da safe?" Ahankali tace
"Gidan yan uwan zani..." Bata idaba dayan guy din dake sauraron hiransu ya fito tare da nuna mata pistol
"Enter this car before I blow your brain off" habawa nan take jikinta ya fara rawa
"Dan Allah kuyi...hakuri..bani da komai.." Bata idaba wani daga cikin su ya turata cikin mota. Suka shiga sukayi gaba. Abinka da unguwan manya babu kowa waje..sai CCTV cameras dake gidan Salem dake ta daukan su.
Thanks so much my sawwama...Allah ya bar Mani ke..
Note this: your are also a super star, keep your good attitude up..
๐๐โค๐๐
ZAKISAN KONI WAYE
๐โค๐๐๐
ยฎzuwairat(ummu maryam)
3โฃ6โฃ
Gari na wayewa, diyar hinde ta tashi da wuri tayi yan wanke2 tare da shara, ameera fitowa tayi
(Yan mata a rage shafe2,inke bakace maintain your colour ) ameera ta fara duhu sosai ga kuma rama datayi, gefen fuskanta yafi duhu, duk sai ta koma kaman ba itaba,
"Dan Allah kina da kudi ki sayo min Maganin malaria?" Ta tambayi yar hinde
"Eh..amma mai chemist bai kaiga budewa ba" ahankali tana dafa bango tace
"To..please in kin gama ki dora min ruwan wanka..sanyi nakeji"
"To shikenan" ta amsa mata tacigaba da abinda take.
Around 8:30 hinde ta shigo still sanye da kayan da ameera ta bata, bayan sin gaisa ameera ta dauko bangle bracelet dinta guda daya ta mikawa hinde
"Gashi ki saidomin" da sauri hinde ta amsa sannan ameera tacigaba dacewa
"Ki boyeshi sosai dan Allah..110k yake..in kinje shagon zaa auna sai abaki kudin...ki nemi inda ake saida waya ki sayo min ko wacce iri ce sai ki sayomin layi Mtn da kati na dubu daya..sai ki biya shago ki sayomin kayan shayi manya tin ..." Ameera sai lissafa mata take itakuma sai
"To" kawai take cewa, bayan ta gama yimata bayani ta fito da shirin tafiya, ameera kiran tayi
"Gashi ki yafa..kar ace satoshi kikayi" ta fada tana mika mata expensive Vail dinta, hinde wace hakora tayi ta masa
"Kuma dan Allah karkije kina wace hakora haka..it looks disgusting"
"To shikenan" ta fito ta kalli yarta
"Ko me take so kidafa mata"
"To Inna..ki dawo lafiya"
"Allah yasa" ta fada sannan ta fita daga cikin gidan.
Tasha taje ta hau motan dazai kaita gwagwalada, bayan ta sauka chan, ta dinga tambayan mutane ina akesiyan zinari, kasancewan yawan cinsu ba hausawa bane, basu gane abinda take cewa ba, wasu samari guda biyu ta gani zaune suna shantaba,wurin su ta nufa ta gaida su aka cin saa irin hausawa nan ne masu fita nenan kudi ,
"dan Allah shagon da ake sayan zinari nake nema" ta fada masu, samarun kallon junansu sukayi, daya yace
"Muga irin zinarin" hinde ta fidoshi daga karkashin zaninta..ko cikin pant dinta ta sanyoshi Oho, samarin Kara kallon juna sukayi, da suka ga abu na kyalli, mikewa sukayi bayan sun yiwa junansu sign
"Kizo mu nuna maki wurin" daya ya fada, hinde binsu tayi, daya baya daya gaba sai Hajiya hinde tsakiya, sunyi tafiya kaman na minti ashirin, saida sukaje inda babu mai ganin su suka tsaya, na bayan wawan mari ya ballewa keyan hinde sannan ya mika mata hannu, agigice hinde ta juyo, sai shafa inda aka mareta take,
"Miko.
" mutumin yacewa hinde,
"Haba Dan nan..ban haifekaba?.. Sai kace in baka basai ka taba min lafiyan jikiba..amshi" tafada tana mika mashi zinarin, suna amsa suka bar wajen aguje, sai lokacin hinde ta gane sata akayi mata, hannu ta dora bisa kai tafara kuka
"Wannan yarinyan Mara mutunci za a hadani da ita..wayyo na shiga uku na mutu" ta dinga maimaitawa har inda zata shiga motan komawa gida.
๐๐๐โค๐
Tawa kuka ta dinga yi kaman ranta zai fita, dama ga gajiyan Wanda tayi jiya, sai shessheka kawai take, mutanen ko kallon inda take basuyiba suka cigaba da driving abinsu, daya waya ya dauko yayi dailing wani number, few seconds later akayi picking, gaisuwa sukayi sannan yace
"Hajiya mun ganta...yanzu yolan zamu wuce daita?" Shuru yayi yana sauraron abinda ake ce mashi
"To shikenan.." Yafada tare da katse wayan. Tawa najin ance yola ta fara kuka sosai tana yarfa hannuwa
"Dan Allah kuyi hakuri Ku maidani...bani bace tawa..sunana maryam" ko kallon ta basuyiba Wanda yayi waya ya kalli Wanda ke tuki
"Ka kara gudu muna da tafiya.." Dayan baice komaiba ya kara gudu sosai, tawa kuka ta dinga yi,aikam sai wayanta ya fara ringing, abinka da China phone, nan take tayi saurin dauka zatayi picking Wanda baya tukin yayi saurin fixgewa daga hannunta ya wurgar dashi waje, sabon kuka ta fara, kallonta yayi
"Kinsan Allah saanki daya anbamu strict instructions kar mu tabaki amma wallahi na lahira sai yafiki jin dadi.." Tawa karawa kukanta volume tayi
"Dan uwarki bazaki yimana shuru ba?".. Mutumin ya daka mata tsawa, da sauri ta kama bakinta ta rikeda hannu, amma hakan bai hana hawaye zubowa ba, haka suka cigaba da tafiya tawa sai tunani take, tana Allah yasa ba kasheta zasuyiba
๐๐โค๐๐
Salem bai tashi ba sai 10am, mikewa yayi zaune ya dauki wayanshi ya kira majed
" alh..ka je wurin mai fashion dress na Sheraton hotel ya baka designer dress sai shoes da jewelry da zai hau kayan..daga nan ka wuce chan gidan da muka kai wata Shaidaniyan yarinya ka dauko min CCTV record din gidan"
"Yes sir" yafara cewa sannan yace
"Sir ina CCTV recorder din yake?.."
"Call my agent"
"OK.." Katse wayan yayi sannan ya mike yana rawa da filo kaman baby, da sauri ya wurgar da pillow ya kira cook yayi mashi umarnin ya jera mashi abinci a part din da tawa take.
Wanka ya shiga ya fito daure da towel, mai ya shafa tare da body perfume sannan ya shiga cikin closet ya dauko wasu three quarter Jordan da t shirt mai kyau da tsada, red sneaker ya saka cos riganshi red ne. Gaman mirror ya koma ya wanke kanshi da perfume kala2 sannan ya fito yana wani annashuwa ko na meye, oho, fita yayi ya nufi mansion din da tawa take, sallama yayi ya shiga falo yaga an jera abinci kala2, bedroom yashiga ya tare da sallama, shuru yaji ya zauna bakin gado yana jiranta don a tunanin shi bathroom ta shiga.
Bayan minti goma yace
"Habibty.. Am waiting..." Ya fada yana kallon agogon hannunshi, shuru yaji ya kara tsayawa for 5 more minutes, bakin kofan ya je yayi knocking
"Habibty ki fito haka nan mana..lokacin breakfast is going.." Still shuru no response, kara knocking yayi still no answer, Ahankali ya bude ya shiga, gani yayi wayam ba kowa, wani irin shar ya saki tare da fito waje da gudu, da gudu ya isa bakin gate,
"Umar!" Ya kira mai gadi da karfi kaman muryan shi zai tsage, da gudu ya fito daga BQ
"Sir gani" cikin fada yace
"Ka budewa kowa gate?"
"Yes s...."
"Kan burouban nan...ubanwa yasaka bude mata gate.." Ya fada lokacin daya nufi mai gadin gadan2, wani wawan mari ya wanka mashi sannan ya shakeshi
"Ubanwa yace ka bude mata gate" yafada yana girgiza shi,
"Wallahi in ban ganta ba..consider your self fired!" Wulla dashi yayi
"Abdul!..Idris!..isa!..." Haka ya dinga kwalawa guards dinshi kira dayan bayan daya kaman mahaukaci da gudu su biyar suka fito banda majed.
"Where is tawa!...?" Yafada da karfi har jijiyoyin wuyanshi na tashi, kallon juna suka tsayayi,
"Sir bamu ganta ba..."
"Fuck all of you...meye aikinku..kun tsaya bacci har ta fita daga gidan nan ko.." Dukkan su shuru sukayi suna mamakin irin fadanshi don basu taba ganin shi haka ba
"Now listen..in baku nemota in the next one hour ba...consider all yourself jobless.." Yana kaiwa nan ya shiga wurin shi da gudu.
Guys din komawa sukayi cikin part dinsu suka dauko makulla motansu suka rarraba Kansu suka shiga cikin garin tare da zuwa motor park.
Salem na zuwa ya dauki wayanshi ya kira number tawa, ji yayi not reachable, kara dailing yayi still not reachable, wurgar da wayan yayi tare da dafa kanshi,
"Tawa..why did you do this.." Yafada Ahankali
"Why are fucking with my heart!" Ya fada afusace, nan take fuskanshi yayi ja, yana zaune ya ji kara saukan jet dinshi, da sauri ya fito ya shiga ciki
"Take me to Kano" ya fadawa pilot, nan take a juya jet, cikin 40 minutes suka isa kano, har kofan gidansu tawa aka saukeshi, duk mutanen unguwan taruwa sukayi suna mamakin abinda ya kawo Salem Yusuf sulaiman unguwansu, don mutane da yawa sin san fuskanshi, da sauri ya sauka ya shiga gidansu tawa, gani yayi kofansu kulle, wani neighbors dinsu ya tambaya
"Da safe mami ta koma garinsu...amma tace zata sa a kwace masu kayansu" inji mutumin
"Please ya sunan garin su
" garin yarubawa"
"please garin Yoruba na da yawa..wanne daga ciki?"
"Gaskiya bansan sunan garinba..."
"Dan Allah kasan gidan wani danuwan su?" Mutumin girgiza mashi kai yayi, nan Salem yaji kafanshi bata daukan shi, Dan durkusawa yayi wajen for more than five minutes sannan ya mike ahankali ya koma waje tare da shiga cikin jet dinshi ya bar wajen,
"I regret falling in love with you.." Yafa cikin zuciyanshi
๐โค๐๐๐
ZAKISAN KONI WAYE
โค๐๐๐๐
ยฎzuwairat(ummu maryam).
3โฃ7โฃ
Wajen karfe one suka isa yola,har lokacin hawaye bai bar zubowa tawaba, nadaman abinda ya fidota kawai take, wani makeken gida suka shiga sukayi parking, waya taji sunayi
"Mun iso..." Shuru yayi for a moment sannan yace
"OK ma" fita sukayi suka bude mata, kin fitowa tayi, daya mai bakin fuska ya fixgota, ya rike mata hannu
"Dan Allah kar kuyimin komai.. Narokeku...ni kadaice wurin mamina... Please kuyi hakuri.." Ta dinga fada cikin muryan ta Mara fita don kuka, cikin wani katon falo suka wulla ta sannan suma suka shigo, falon ta fara kallo, gabanta ne yayi mugun faduwa data ga makeken hoton Salem, sanye