Showing 111001 words to 114000 words out of 145230 words
ba sosai yake jin zafiba. Down stairs ya nufa looking so breath taking. Yana sauka downstairs ya hangi ameera da tawa suna cin abinci, Dan ajiyan zuciya yayi tare da hamdala don ya ga alaman komai ya daidai ta, ahankali ya zo ya zauna sai lokacin suka San ya tashi, cikin sanyin murya tawa ta gaidashi kura mata ido yayi for a few seconds Sannan ya amsa itakuma ameera ta gaidashi sounding so I don't care, shima amsa mata yayi kaman yanda yake amsa gaisuwan sisters dinshi amma yanda ya amsa na tawa kasan they is some thing attached. Zama yayi amma babu wacce tayi serving dinshi, kallon tawa yayi
"Baby serve me mana..." Ya fada sounding very happy, tawa dai batace kala ba ta mike tayi serving dinshi fuskan ta babu walwala sosai, ameera mikewa tayi Salem yayi saurin kallon ta
"Sis eat please.." Yafada yana kallon marvelous face dinta sai yanzu yasan kyau daban so daban, don duk yanda take da kyau bai rinjayeshiba, he's not feeling anything special towards her. Yana cewa sis tawa ta galla mashi harara, ameera kam murmushi tayi
"Am OK...." Ta fada mashi, itama tawa mikewa tayi, kai Salem ya girgiza
"Please kar Ku tafi Ku barni kadai kan dinning kaman maye... Please sit..." Ya fada yana directing maganan shi ga tawa, ameera dake tafiya Dan juyowa tayi ta kalli tawa tayi mata alaman ta zauna ita kuma ta haye upstairs sai mamakin yanda Allah ya cire mata kishin Salem farat daya take,
"Alhamdulillah..." Ta dinga maimaitawa cikin ranta, cos she's feeling kind of relieve.
Salem na cin abinci amma idanuwanshi kan tawa, har ya gama cin abinci bata ce kala ba,yana gamawa ya goge bakinshi
"Habibty..." Ya kirata ahankali, bata amsa ba amma ta daga eyes dinta ta kalleshi,
"Am sorry...ki yafemin..." Kauda kanta tayi gefe daya tare da dan turo baki, mikewa yayi ya koma kujeran dake kusa daita ya
"Yanzu kin yarda da gaskiya magana ta?,..." Dan kallon shi tayi
"How can you take such an action?..." Bata idaba ya katseta dacewa
"Baby am sorry... Lokacin ina Neman ways of punishing her of her lack of moral training...I wasn't thinking... Kawai revenge was the only thing in my mind...wallahi I regret what I did cos bansan nemesis will caught up to me ba..." Tawa shuru tayi batace komaiba,
"To yanzu kin yafemin for not being truthful?..." Ya tambayeta yana kama hannun ta, Ahankali tace
"Ni yanzu tsoro kake bani...don nima ina Iya yimaka laifi ka hukuntani fiye da haka..." Da sauri ya girgiza mata kai
"No way...you are special... Gashi har hannuna kika kusa karyawa amma ban ce maki komaiba?.. Wallahi no body tries me that way...so kin yafemin?... Let's continue with our life as we planned it..." Yafada cikin sanyin murya, tawa Dan turo baki tayi Sannan tace
"On one condition zan yafe maka.." Da sauri Salem yace
"Anything for my princess..." Shuru tayi ta dora hannun ta kan nashi dake cikin nata
"Ka maidata... Ka auri mu biyu..." Tafada tana kallon shi eyeball to eyeball, ahankali ya zare hannun shi, tana Dan girgiza kanshi ahankali
"No baby...na riga na saketa..besides bani da raayin mata biyu...kawai let's just let her go..." Tawa murtuke fuska tayi
"To shikenan.." Tabfada tana kokarin mikewa, da sauri Salem ya rike ta
"Haba... Wannan abun is a secret...banason su Umma su Sani cos I know they will not take it likely.... Kuma saki uku nayi mata..."
"Ai she's mesturating..kuma baa saki in mutum bashi da tsarki...and am sure Umma will be happy to know tana da Hausa daughter in-law..." Salem Dan murmushi yayi
"Baby ko bata sakuba kara sakinta zanyi...bawai don banason zama daitaba sai don ko na zauna daita ba zanyi adalci tsakanin Ku ba...all my heart belongs to you...kawai.." Kuka tawa tafarayi tana cewa
"Wallahi ka maida matanka...kuma ni bazan zauna ba..." Kallon mamaki yayi mata
"Dama kinason kishiya?..." Ya tambayeta yakara kama hannun ta
"Ni ba kishiya nakeso ba..amma gaskiya banason ka rabu daita..." Salem dariya yayi
"Aa kishiya kikeso..don't worry zan auro wata amma ba ameera ba...she have lost her chance...you can eat your cake and have it back..." Kuka sosai Tawakaltu ta farayi tana cewa
"Sai ka maidata...in ba hakaba nima tafiyata zanyi..." Dariya Salem ya karayi
"Ki bar wahalal da kanki kan wannan maganan... Am not taking her back.. Kuma ke ko duniya zata tashi bani rabuwa dake..." Tawa kara mikewa tayi ya kara riketa
"Baby please daman baki sona...cos duk mace mai son mijinta ba ta rokonshi ya kara mata kishiya..."
"Ba haka bane...kawai I don't want to think cewa mijina ya taba sakin wata...banason nima kayimin haka..." Ta fada tana kuka sosai, shima mikewa yayi hannunshi cikin nata ya fara goge hawaye fuskan ta
"Please stop crying... Enough of your tears..." Yafada while wiping her tears,
"To ka maidata please..." Salem kura mata ido yayi yaji tausayinta inda da akwai aure tsakanin shi da ameera da ya zauna daita amma ya San yanzu ba halal dinshi bace,
"Baby kinason in fada hallaka?.." Ya tambayeta ahankali, kai ta girgiza mashi
"Then forget about it... Saki one two three nayi mata...so bazan Iya zama daitaba har sai tayi wani auren...so please ki bar wannan maganan..." Tawa buge kafafunta tayi kasa kaman yarinya
"Wai bakajin nace maka bata da tsarki sanda kayi sakin... Please mu zauna tare..."
"Ok sit..." Ya fada yana maidata kan seat, zama tayi shima ya zauna gefen ta, baice komai ba ta juyo ta kalleshi
"Yanzu ka amince?..." Ta tambayeshi
"Please princess can we forget about all this and be happy for a moment?..." Shuru tayi bata ce komaiba, hannun ta ya kama suka mike, wajen gidan sukaje suka zauna nan kasa, matsawa kusa daita yayi ya kai bakinshi kan nata, Dan kauda kanta tayi
"Please.." Ya fada mata ahankali cikin whisper,
"Yanzu two wives gareka..so its your first wife's turn..." Salem bata rai yayi
"Tawakaltu kina wasa daniko?..." Yafada afusace,
"What?.. Nayi karya ne?..AI kwana bakwai akeyi dakin daya sai akoma dayan dakin..." Yanda take maganan yasa shi dariya, kuma cikin few seconds ya kara daure fuska
"Kinsan wallahi ki kiyayi bacin raina cos wallahi ranki sai ya fi nawa baci..." Yana kaiwa nan ya mike ya koma cikin gidan, tawa tabe baki tayi ta kwanta kan grass carpet yana shiga ciki ya hau upstairs, direct bedroom yashiga yaga ameera kwance idanuwanta lumshe kaman mai bacci bakin gadon ya zauna yadan taba kafanta tayi sauri bude idanuwanta tare da komawa zaune, murmushi ya sakar mata itama ta maida mashi martani,
"Babe in tambayeki?.." Yafada yana kallon lulu eyes dinta,
"Yes" ta fada tana gyara zamanta
"Kina sona?.." Ya tambayeta sounding very serious, ameera Dan kura mashi ido tayi tana tunanin ba ajinta bane tace tana sonshi, kuma sanda ya nuna yana sonta bata amince dashi ba
"Please talk to me..." Ya fada mata cikin sanyin murya, murmushi tayi Sannan ta girgiza mashi kai
"No..." Salem kura mata ido yayi for a moment Sannan yace
"To yanzu Tawakaltu ta zake wai saina maidaki...yanzu babu aure tsakanina dake kuma she don't want to understand." Dariya ameera tayi
" don't worry... She will come around.... "
"No..bakisan ta da kafiyaba....very stubborn wallahi..." Still dariya tayi shima yayi dariya,
"Nidai I want to go home...." Ta fada ahankali,
"Yes I know..." Ya amsa mata Sannan ya kara cewa
"Please ki taimaka min ki shawomin kan Tawakaltu.. In kika tafi muna cikin wannan yanayin abun bazaiyi dadiba...."
"To nime zanyi mata.." Ameera ta tambayeshi, shuru yayi for a while Sannan yace
"I want you to make her jealous..." Ya fada mata yana kama hannun ta, kallonshi tayi tasaki murmushi,
"No..please just let me go home..." Bata idaba yayi kneeling gabanta da sauri ta fara kokarin mikar dashi
"Please ka tashi..." Kin tashi yayi
"Sai kin yarda..." Ameera tsaya kallon ikon Allah tayi,bata San haka halin Salem yakeba sai yanzu, awaje da ka ganshi you will think he's somebody with pride and ego amma da ka zauna dashi you will find out he's very simple and fun to be with, hannuwanshi biyu ta kama tanason ta mikar dashi amma ta kasa, sai kara marairacewa yake kaman zaiyi kuka
"Please... Please... Please..." Yafada yana rike da two hands dinta, murmushi tayi
" zanyi amma on one condition.. " dariya Salem yayi
"Wai meyasa in na nemi Abu daga wajanku sai kunbani conditions... Say it.." Ya fada mata har lokacin he's holding her hands
"Inason ka barwa su hinde gidan da suke su cigaba da zama.." Kallon mamaki Salem yayi mata donshi baisan inda ta dosaba
"Wane gida kenan?..."
"Inda ka ajiye ni...."
"Ohh..." Ya fada yana kallon ta ya mamakin yanda akayi selfish ameera ta chanza haka don sai yanzu ya fara amince wa data chanza.
"Na bar masu for good..."
"Yauwa thanks... Nima na amince..." Bata idaba Salem ya mike ya rungume ta, da sauri ya saketa saboda electric bolt dayaji, murmushin karfin hali yayi yabar dakin yana tunanin Allah yasa baiyi mistake ba.
โค๐๐๐๐
ZAKISAN KONI WAYE.
๐๐๐๐โค
ยฎzuwairat(ummu Maryam)
6โฃ8โฃ
Falon upstairs ya koma yayi kwanciya shi yana tunanin halin tawa, duk ta dagula mashi lissafi, ameera kam komawa tayi tayi kwanciyan ta, har lokacin bata bar tunanin halin Salem ba, wai Salem ne yayi mata kneeling,
"Hmm wonder shall never end.." Ta fadawa kanta, kara mikewa tayi ta fito falo ta ganshi kwance kan doguwar kujera sai tausayinshi ya kamata, Dan matsawa kusa dashi tayi
"Sir kaje ka kwanta kan gado mana..." Ta fada mashi cikin sanyin murya, daga manyan idanuwanshi yayi ya kalleta,
"Am OK here.." Ya amsa mata har lokacin bai bar kallon taba, da sauri ta dauke kanta, don ba karamin kwarjini yayi mata ba, sauka downstairs tayi yabi bayanta da kallon "wannan yarinyan badai iya steps ba" ya fada yana murmushi.
Tana sauka taga babu tawa falo Sannan babu ita a bedroom kofan waje ta bude ta hangeta kasa kan grass carpet, wurin ta ta nufa, tawa na ganin ta taho ta mike zaune, karasawa tayi wurin ta ta zauna gefen ta suka fara hiransu abun gwanin ban shaawa.
๐๐โค๐๐
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐โค๐
ยฎzuwairat(ummu Maryam)
6โฃ9โฃ
*In dedication to AY..thanks for your support..kin taimaka min sosai my Hawaii friend, Allah ya barmu tare*
*
Salem chanza bedsheets yayi don ba karamin staining wancan tayi ba, komawa bakin kofan yayi yana yimata sannu don ba karamin kuka takeba.
Tafi hour daya Sannan ta fito tana dafe bango, dauketa Salem yayi ya ajiyeta kan gado tawa sai hararanshi take shikuma babu abinda yakeyi sai dariya, long gown ya bata ta saka Sannan ta yi sallah ta koma ta kwanta, ita kadai tasan azaban da takeji Salem ma sallah yayi ya zo kusa daita ya kalli beautiful face dinta Sannan yace
"Thanks for last night... You are the best..." Tawa juya bayanta tayi bata amsa mashiba, kara komawa gabanta tayi
"Baby...tell me what you want... Ki fadi duk abinda kikeso in baki....I can't just imagine the right gift for you..." Yafada yana shafa face dinta yana kallon closed swollen eyes dinta, itadai batace kala ba, don haushin shi kawai take ji,
"Princess say something..." Ya fada mata still batace komaiba,
"Don't worry... I know what's best for you..." Ya fada mata ya kwanta gefen ta tare da dora kanta kan chest dinshi,
"Princess.." Ya kirata, cikin low voice ta amsa da
"Naam"
"I want to rush to Nigeria today... I will be back today insha Allah..." Yafada yana shafa hair dinta,
"Ina zuwa..." Ta fada sounding very serious, dariya yayi
"Da wannan tafiyan zaki gida ki tonamin asiri?..." Ya fada yana dariya
"I will walk well.." Ta amsa mashi kaman zatayi kuka,
"Kawai just relax here... Zan fadawa Mrs Samuel ta zauna dake har in dawo...."
"Me zakayi Nigeria?..." Ta tambayeshi
"I want to return ameera to her parents before su Umma su gane something is wrong...you know somethings are best kept secret..." Tawa Dan janye jikin ta tayi daga nashi
"Please.. Mu zauna mu duka....I can't be with you alone..." Tafada tana hawaye Sannan tana tuna irin wahalan datasha hannun shi tasan in ita kadai zata zauna dashi ubanta zataci,cos he's way beyond her league, Dariya Salem yayi
"Me yasa bazaki Iya zama dani ba?..." Ya tambayeta dukda yasan her reasons, shuru tayi tacigaba da hawaye, rungume ta yayi
"Don't worry.. I will be gentle to night.." Ya fada yana kissing bayan wuyanta,
"You must be out of your mind..." Ta fada cikin ranta, rungume ta yayi bacci yayi gaba dasu.
Ameera tana tashi tayi wanka sai tunanin abinda ya faru jiya take,
"Daman ana samun yare virgin?.." Ta tambayi kanta don tasan kuka datawa takeyi ba kukan wacce ta taba sex bane, tana zaune cikin bathtub tana tunanin yanda zatayi ta iya hada ido da tawa ko Salem din gani take sun san ta jisu jiya
"I can't wait to get out of here..." Tafadawa kanta. Tana gamawa ta fito ta shafa man dake kan mirror Sannan ta dauki black gown ta saka, komawa tayi ta kwanta don ko kasa batason zuwa.
Karfe nine Salem ya tashi ya kalli tawa dake bacci yayi mata kiss Sannan ya mike yashiga bathroom wanka yayi ya fito daure da towel har lokacin Tawakaltu bata tashiba, fita yayi da sauri still daure da towel, upstairs ya hau ya shiga bedroom, ameera najin an bude kofa tayi saurin lumshe idanuwa kaman mai bacci, kallonta yayi yashiga dakin da wears dinshi suke, wasu designer suit ya saka Sannan ya fito da takalmanshi a hannu, bakin gadon ya zauna ya kalli innocent face din ameera, yasan ba bacci take ba don yaga yanda lashes dinta ke shaking, kafanta ya buga
"Babe tashi nasan you are not sleeping... Ki shirya da sauri mutafi shopping from there I will take you to your family..." Ameera najin family tayi saurin mikewa
"Really..? " tafada cikin farin ciki, kallon eyeball dinta yayi
"You can't wait to get away from me ko?..." Ya tambayeta yana saka shoes dinshi
"Sir ba haka bane...I miss them a lot...."
"To ki shirya.. Na kira pilot tunda asuba I know he will be here soon..." Da sauri tace
"Sir nayi wanka...am ready..." Tafada sounding very excited, Salem tsaya kallon ta yayi don sai yanzu yasan ameera batason shi in kuma tana sonshi then she's a very good pretender,
"Then mu tafi shopping...." Bai idaba ta katseshi dacewa
"Sir we should just forget about shopping... Just let your pilot take me home..." Harara ya galla mata yana mikewa
"Meet me downstairs.. Ko kuma I change my mind..." Yafada yana fita daga dakin. Da sauri ameera ta yafa Vail din kayan ta sauko downstairs.
Salem wurin tawa ya koma ya ganta zaune bakin gado daure da towel da gani tunani take, har ya karaso kusa daita batasani ba kiss yayi mata ta kalli how handsome he's looking don sam baka cewa wannan rough rider din jiyane
"Thinking about me?..." Ya tambayeta, batace komaiba yacigaba da kissing dinta, cikin whisper yace
"Can we go again?..." Da sauri ta tureshi, mikewa yayi yana dariya. Sallama ameera tayi bakin kofan, suka amsa daga nan tace
"Sis..." Ta kira tawa,
"Ki shigo mana.." Tawa ta fada mata, shiga tayi taga Salem tsaye looking so corporate, gaisawa sukayi, ameera tana kallon yanda face dinta yayi swallon, mikewa tayi tana tafiya ahankali don ta saka kaya, Dan murmushi karfin hali tayi Sannan tace
"Kafana keyimin ciwo..." Ta fada kanta kasa, Salem kauda kanshi gefe yayi yana dariya, ameera kam banda tausayinta babu abinda take ji. Salem bin bayanta yayi ya rungume ta Sannan yace
"Bari in kaita shopping... Zamu dawo yanzu Sannan mu wuce..." Bata amsa mashi ba ta goge hawayen fuskan ta, Salem fitowa yayi ya rike hannun ameera suka bar dakin,suna fita falo Mrs Samuel tazo, gaisawa sukayi Sannan ya fita still hannun shi cikin nata, wani button dake jikin bangon, wani kofa ta bude,motace guda daya mai shegen kyau da tsada, sakin hannun ta yayi ya shiga ya fido motan, ya bude mata tashiga Sannan suka bar wurin. Cikin garin California suka shiga, gaban wani shopping mall ya tsaya ya fito itama ta fito, keys ya mikawa wani maaikacin wurin Sannan ya kama hannun ta suka shige,duk Wanda ya gansu zaiyi tunanin couples ne cos they look wonderful, ameera baki ta bude don ko a American movie bata taba ganin inda yayi mata kyau kaman wurin ba.
"Zanso ki saka kayan ki zabi sizes dinki amma bamu da time...so just choose anything you want..." Ya fada yana zama kan wani katon sofa dake cikin wurin. Ahankali ameera ta fara duba kayan, gani tayi price tag dinsu is not something small. Arabian gowns ta dauka kaman biyar sai designer shoes biyu da bags biyu aka biyo ta da kayan, Salem kallon kayan yayi yaga basu da yawa, kallon daya daga cikin attendant din wurin yayi
"Get me 30 of your best gowns...10 shoes... 10 bags...5 set of jewelry box.. And make sure the clothes, shoes and bags are designer..." Yafada mata yana kallon agogon hannun shi, mata rike hannun ameera tayi suka koma ciki, Salem fiddo wayanshi yayi yayi dailing number Mrs Samuel ya umarceta data bawa tawa,
Hira suka dingayi while ameera tana chan ana loda mata kaya kaman hauka. Sai bayan hour daya ta suka fito, sallama yayi da tawa ya mikewa aka bisu da kaya,
"Kina da waya?.." Ya tambayeta yana mikewa wata credit card dinshi, bata amsa mashi ba, sai lokacin ya tuna da alkawarin da ya taba yiwa affan, komawa ciki yayi ya shiga bangaren wayoyi, ya dauko iPhone 7plus guda biyu sai iPad 62giges.
Basu dawo ba sai around 11:30 parking yayi yasa pilot ya taimaka mashi suka zuba kaya cikin jet, daya daga cikin iPhone din ya dauka ya