Showing 84001 words to 87000 words out of 145230 words
feel good"
"That's good to hear... Bacci rana is very important... Mussanman ga mata yana sa mu rashin tsufa da wuri, duk sanda kika samu Dan baccin rana zaki jiki kaman sabuwa..tashi ki watsa ruwan danayi maki fixing Sannan kiyi alwallah kiyi sallah ki sameni a falo." Ba musu ta mike da Dan sauri, balla mata aharara Matan tayi, da sauri tawa ta sauka daga kan gado tana yi ahankali kaman yanda Matan take so.
Tana idar da sallah ta fito falo, coconut ta dauka tayi blending ta tashe ruwan Sannan ta zuba saturated milk ta bata, tawa tana amsa ta kafa kai, nan ma mata ta dinga fada wai tana shan abu kaman namijin daya dawo daga yaki, saida ta koya mata shan ruwa irin na yan sarauta.
Abinda baifi ta shanye cikin minti ukuba saida ta kai minti goma tana sha, tana gamawa Matan ta mike ta dauko wayanta tare da pen da book 80lieve, tana kunna wayan kiran Salem na shigowa, gaban ta ne ya fadi don tana tsoron kar Matan ta sata tambayanshi kudi, kallon fuskan Matan tayi taga ita take kallo, kasa picking tayi
"Waye?" Ta tambayeta
"Shine.." Ta amsa mata
"Then pick up.." Tafada tana barin wurin da sauri tayi picking tana ajiyan zuciya, daga chan bangaren kam Salem lumshe idanuwa yayi
"Habibty yau munyi kusan 3 hours bamuyi hiraba..." Tawa murmushi tayi tare da gaisheshi, bai amsaba yace
"Me yasa kika kashe wayan ki tundazu?.." Dan ajiyan zuciya tayi sannan tafara bashi labarin Matan, daria Salem ya dingayi mata, saitaji kaman ta fashe da kuka don haushi, saida yayi mai isanshi Sannan yace
"Habibty ki maida hankali sosai kan abinda zaa koya maki...nasan harda harkan eh yane zaa koya maki..." Baki ta tabe
"Meye eh ya ne?..." Banza yayi daita, suka cigaba da hiransu, bayan kaman minti talatin mata tafito kuma har lokacin basu gama wayaba, kallon ta tayi tace
"Kin fada mashi abinda nace?" Ta tambayi tawa, tawa shuru tayi, shikuma Salem yanajin abinda take cewa
"Habibty me take cewa?" Ya tambayi tawa, shuru tayi batace komai ba, Matan kara tambayan tawa a tayi amma still no amsa, hannun ta mika mata alaman bani wayan, ba musu ta bata wayan, sallama tayi was Salem, Salem cire wayan yayi daga kunnenshi ya kalli wayan Sannan ya maidata hands free ya amsa sallamanta, tafara cewa
"Sunana Hajiya kudirat..nice in charge of taking care of your fiancee...tana bukatan kudi cos da akwai abubuwan da take bukata..." Salem rike baki yayi yana dariya don har ya hangi Matan tana ciwa tawa uwa. Saida ya daidaita kanshi Sannan ya faracewa
"Sorry.. Laifintane...bata asking for anything..."
"No laifinkane...she's a lady.. You don't expect ta dinga tambayan ka...kai zaka bata enough money tasayi duk abinda take bukata..." Salem kwalo ido yayi yana kallon wayan don yanda Matan take magana sam bata da mutunci,
"Princess is in trouble" yafada kasan makocinshi
"Am sorry ma'am... First thing tomorrow morning I will send a credit card accross..by everything she needs..."
"Good to hear.." Ta fada sannan ta mikawa tawa wayan ta bar wajen tana cewa
"Hurry and finish time is not on our side..".
Salem daria ya dingayi yana cewa
" stubborn lady Allah ya hadaki da daidai ke...Ku huta lafiya... Zan kiraki later" sallama sukayi.
๐๐๐โค๐
Kitchen din ameera full yayi da kayan abinci har aka kai sauran daki, hinde kam da yaran ta ganisuke yau yafi sallah. Wata katuwar biscuits suka juye cikin tray suka ajiye tsakar gidan kan taburma,Yaran hinde six Sai hinde Sai ameera, kowa rike da katon exotic biscuits, babban diyar hinde cewa tayi
"Gaskiya anty in kika bar gidan nan Mun shiga uku...don bamu kara samu irin wannan dinner..." Ahankali ameera tace
"Nan da Kano babu nisa ai..zan dinga zuwa .."
"Aa wallahi.. Allah yasa Ku
daidaita da mijinki kiyi zamanki cikin birni mu dinga kawo ziyara..."inji hinde Da sauri ameera ta girgiza kanta
"Gaskiya ba ameen ba...$"
"Saboda me kuma?..kinafa sonshi" ameera tana girgiza kanta tafara cewa
"Yanzu zaiyi aure..kuma yanason wacce zai aura..gaskiya son da nakeyi mashi bazai Sani kai kaina cikin wulakanci ba..." Tafada tana tunanin zagin da Salem ya watsa mata dazun Sannan tacigaba dacewa
"Kawai Ku tayani adua Allah ya bani nawa mijin" tafada tana share hawaye daga fuskanta, dukkan jikin su sanyi yayi suka amsa da ameen.
๐๐๐โค๐
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐๐โค
ยฎzuwairat(ummu Maryam)
5โฃ3โฃ
*Hauwa Abdullahi*
Mungode ๐๐๐
Suna gama cin abinci sukayi sallan magrub, dukkan su zama suka karayi kan katon mat. Ameera kallon babban diyar hinde tayi
"Ki tada mana gen. Mana.." Ta fada mata.
"Babu sauran mai..." Ta bawa ameera amsa, ameera mikewa tayi ta shiga dakin ta dauko dubu daya ta bata
"Ki sayo mana mai wurin da kika saba sayo mana.." Amsa tayi da sauri ta mike ta dauki jarkan da suke sayen mai tafita.
Bayan kaman minti ashirin ta dawo da mai ta zuba ta tada gen, nan sakar gidan suka zauna suna tasuniyya kaman yanda suka saba. Ameera kallon hinde tayi
"Gaskiya gobe zan bada kudi ki sayo mana Dan TV da star time..." Da sauri hinde da yaranta suka dau shewa
"Wayyo zamu sha kallo.." Inji hinde, ameera dan haranta tayi
"Amma bake zan bawa kudin ba..kar kije cikin gari a mareki a amshe kudin.." Dukkan su dariya sukayi
"Ai nasan cikin gari tunda a zuba na zauna da tsohon mijina..."
"To ke zaki sayo mana...wait a minute..baki taba gayamin abinda yayi sanadin rabuwanki da mijinki ba.." Ameera ta tambayeta, tana fadin haka diyar ta kalli hinde ita kuma hinde ta sunkuyar da kanta kasa, da sauri ameera tace
"Wai Ku yan asalin inane?" Ta chanza topic din
"Zamfara.." Inji hinde, kallon mamaki ameera tayi mata
"Ya akayi kuke zaune anan.." Hinde dariya tayi
"Ai nan iyayenmu suke...yanzu Mun maida nan tamkar garin mu..."
"$amma kuna ziyartan gida ko?.."
"Eh..sosai ma..." Haka suka cigaba da hira diyar hinde bata kara magana ba da alaman tambayan datayi ya tuna mata wani abu.
๐๐๐โค๐
"Are you ready?.." Haj kudirat ta tambayi tawa da ta bude book tana jiran abinda zaa fada mata,
"Yes ma'am.." ta amsa mata. Matan tafara listing contents din abinda zasuyi,itakuma tawa tana rubutawa, ji tayi Matan tana cewa
"Yanda ake biyawa miji desires in mace tana menses..." Da sauri tawa ta daga kai ta kalleta
"What?" Ta tambayi tawa, da sauri ta sunkuyar da kanta kasa ta cigaba da rubutu, cikin zuciyanta Sai tunanin abubuwan da mata tace zata koya mata take don har da wani Abu wai lap dance da sexy eye ball look, ita dai rubutawa take, saida ta kai karshen Sannan ta fara cewa
"Abubuwan da kika rubuta, sune abubuwan da ake expecting in koya maki...kyau at least muyi wayan nan abubuwa in 3 months.. Amma yanzu we don't have such time... We have less than 1 month to finish everything...so da fatan zaki bani hadin kai..." Ahankali ta gyada mata kai.
"Good..what is the first content?" Ta tambayeta
"What's marriage.." Ta amsa mata, mata gyara zamanta tayi sannan tace
"A naki tunanin... Meye aure?.." Tawa shuru tayi kaman mai tunani Sannan ta fada mata definition din marriage da aka basu a school,
"OK...not bad..." Inji Matan Sannan ta kara cewa
"A naki tunanin... Me abubuwan da miji zai expecting wajen Matan da zai aura?..." Nan tawa shuru tayi bata bata amsa ba, Matan tafara cewa
"Acikin aure..da akwai dos and don't..so tell me abubuwan da kike ganin ya kamata da wayanda kike ganin basu kamata ba..." Aciki sanyi tawa ta fara lissafa mata abubuwa kala2, mata shuru tayi tana kallon ta, sai ta kai aya Sannan Matan ta Dan yi murmushi
"Bravo.. Ba laifi ..amma you have not talk about sleeping with him... $" tawa dukar da kanta kasa tayi
"Let me ask you a question.. Have you sleep with him before.." Da sauri ta girgiza kanta
"Hmmm are sure?... Yaran zamani baa rantse maku..." Tawa dai Kara girgiza kanta tayi tana tunanin
"Wannan Matan yar iska ce" cikin zolaya Matan tacigaba dacewa
"Well.. Zamu bar wannan zancen till the end of the program.. Lokacin zan koya maki styles kala2 na kwanciya da miji..." Ta fada tana dariya, tawa kam daure fuska tayi,
"Inason kisani cewa shi aure is not bed of roses...kina ganin kaman da akwai wani jin dadi ta mussanman cikin aure..to babu...abinda ke da akwai mostly hakuri... Nothing but patience...kina ganin kaman kinsan halinshi...for your information you don't know 90% about him... Haka dukkan maza suke..shiyasa nakeson ki zama mai hakuri da duk abinda zaki Sani game dashi nan gaba..." Ita kam tawa gani take kaman karya kudirat take, tana gani kaman she knows Salem enough.. She knows he is madly in love with her, she knows she's the only one in his life, according to him. Hmmm.
"Kuma kisan cewa mu an sanmu da respect... Don't look at his parents eyes cos is a sign of disrespect... Kiso iyayenshi kaman yanda kike son iyayenki, kome zasuyi maki kar ki fada mashi...tell will vindicate you...yan uwan miji yan uwan kine..kar kiyi differentiating don haka ke kawo..." Haka ta dinga bata advice kaman yanzu za kaita gidan Salem, itakam tawa she's enjoying the lesson don bata kiba ta cigaba da fada mata irin wannan advice amma batason suje part din koyan rawa ko wani Abu daban,
"Yanzu kifada min ire2 abinci da kika Iya dafawa.." Ta fadawa tawa, nan ita kuma ta fara lissafa mata su taga babu laifi
"To amma na lura baki Iya modern food ba.. So gobe in na shiga kasuwa zan sayo ingredients da zamuyi amfani dasu ..." Ta fada mata, Sannan ta fara lissafa mata kala2 abinci dazasuyi practical dinsu, yawancinsu tawa bata taba jin sunan suba, bayan ta gaman Matan ta kalleta ta
"Ki ajiye book din a daki ki fito..." Da sauri ta mike, Matan hararan ta tayi hakan yasa ta komawa ta zauna Sannan tafara mikewa ahankali, Haj kudirat dariya tayi
"Now you are talking.." Ta fada, tana mikewa zata fara tafiya ta tsaida ta Sannan tace
"Princess.. Kiyi imagining ni Salem ne...now walk for me let me see..." Aikam tawa tsaye tayi takasa tafiya dontasan in har tayi yabing dinta Haj kudirat zatayi.
"Come on princess.. Walk like who you really are let me see...." Ta fada mata tana kallon ta, ahankali tawa ta fara tafiya, dariya matan tayi ta mike
"You are walking like a corpses.. Now watch me..." Ta fada mata, tawa daga kanta tayi ta fara kallon ta, Haj kudirat baya ta bawa tawa ta fara tafiya , tafiya take amma duk taki daya Sai ass dinta ya girgiza, tawa rufe baki tayi tana dariya, kuma tafiya ahankali take yin shi,
"Kina dai kallona ko...cos you are next..." Tafada tana cigaba da tafiyan ta tamkar babban yar bariki, saida ta kai karshen bangon Sannan ta juya kaman wata model, tsayawa tayi tace
"Kinga na baki na baya...now kalli na gaba..." Tawa gyara tsayuwanta tayi don kallon ikon Allah, ahankali ta fara takowa zuwa inda tawa ke tsaye tana shaking boobs, tawa kam cewa take ai ko da million bata Iya irin wannan tafiyan. Haj kudirat Sai cewa take
"A perfect wife should be a chef in the kitchen and a whore in a bedroom..." Tana zuwa inda tawa ke tsaye ta amshi book din hannun ta Sannan tace
"Your turn" aikam tawa tsayawa tayi takasa don tasan it is a lost course.
"Am waiting.." Ta fada mata amma still tsaye tayi, zama tayi kan kujera Sannan ta fara cewa
"Kinsan if you are not interested.. Kawai zan fadawa maminki.. " da sauri tawa ta durkusa tare dacewa
"No ma'am..zanyi.." Ta fada sannan ta juya mata baya ta tsaya tare da ajiyan zuciya, fara takawa tayi tana Dan shaking jiki, dariya Haj kudirat tafarayi
"Meye haka..kina tafiya kaman ana tsira maki injection a bombom.." Mikewa tayi ta kara takawa tawa tana kallon ta takara juyawa kaman dazun, ta koma ta zauna
"Am watching.." Ta fada mata, ahankali tawa ta nutsu ta fara takawa, kura mata ido Haj kudirat tayi tana kallon yanda take takawa
"Ko kefa...kinsan just take me like your friend.. Ki ajiye kunya agefe..cos with time Salem zai cire maki shi.." Da sauri tawa ta rufe fuskanta tana dariya Sai mamakin halin Matan take cos da ganinta zata girmi maminta amma her characters is something else
"Yanzu..give me the front show..." Ta fada mata, ahankali ta fara dawowa tana girgiza kirjinta, dariya takarayi tana cewa
"You will not kill me...this shaking is too much.." Itama tawa dariya tayi,
"Slow it down a little bit..." Tawa kara nutsuwa ta fara takawa ahankali amma duk step Sai boobs dinta sun Dan yi shaking, clapping Haj kudirat tafayi
"Yes oooo" tafarda daga zaune tana girgiza boobs dinta kaman yanda yarbawa keyi
"Daga yanzu haka zaki dinga takawa...no more buzugum2.." tawa dariya tafarayi.
Saida tayi kusan sau goma tana zuwa da dawowa sannan ta amince mata ta zauna, tana zama ta kalleta
"Yanzu kiyi imagining ni Salem ne..smile for me let me see..." Tawa bata bata lokaci ba ta Dan saki murmushi batare data bayyana hakoranta ba
"Hmmm..is not bad amma ya kamata Wanda zakiyiwa mijinki ya banbamta Dana sauran mutane... Now watch me..." Ta umarceta, tawa kura mata ido tayi, gani tayi tana dan murmushi Sannan tadanyi biting bottom lip dinta tayi wetting dinsu, itakam tawa cewa
"This woman is something else.." Ta fada cikin ranta.
"Do it let me see.." Ta umarceta, exactly yanda Haj kudirat tayi itama tayi, clapping tayi mata tare dacewa
"Daga yau haka zaki dinga yimin smiling.. And da akwai wani da zaki Iya yimashi inkina kallon eye balls dinshi kina Iya yin haka.." Tafada tana kurawa tawa ido tana murmushi tana kashe idanuwa kaman mai jin bacci Sannan ahankali ta daga karamin yatsan ta ta Dan saka cikin baki for one to two second Sannan ta cire shi, tawa kasa cigaba da kallon ta tayi don yanda matan ta kura mata ido bata ko kiftawa.
"Your turn .." Ta umarceta, itama haka tayi,
"Very good... Bazamu samu matsala dakeba cos you are a fast learner... Now walk into the kitchen.. Ina biye dake.." Ta fada tana mikewa, itama tawa mikewa tayi ahankali ta shiga kitchen tana irin tafiyan da Haj kudirat ta koya mata, itakuma Haj kudirat tana biye daita tana kallon each and every move dinta. Suna shiga kitchen Haj ta kamata ta zaunar daita kan kujera kaman kwai Sannan ta dauki enough kidney and liver daga cikin kayan da aka kawo mata. pepper soup ingredients ta dauko ta daka tana cewa.
"Kinsan mu bamu harka da kayan mata...we believe if you feed well your body will get everything it needs..."
Suna cikin kitchen aka kira Sallan magrub, izini tayi mata sannan ko wacce su ta tafi tayi sallah.
Suna dawowa ta szaunar da tawa kan dinning ta shiga kitchen without wasting of time ta hada mata pineapple juice Sannan ta fito da pepper soup tare da juice din Sai bottle water, ajiye mata tayi tana cewa
"Finish it..nasan kafin ki gama lokacin sallan ishai tayi so kina gamawa Kiyi sallah kiyi wanka ki kwanta cos in the next 5 weeks baki kara samun enough night rest.." Dan kallon tawa nayi ina salivating nace "please give me small..." Hararata tayi tare da juyamin baya, kwafa nayi nace
"Da akwai ranar kin dinlanci"
๐๐๐๐โค
ZAKISAN KONI WAYE
๐โค๐๐๐
ยฎzuwairat(ummu Maryam)
5โฃ4โฃ
Tana gama ci Haj ta kwace plate, itakuma ta kuskura bakinta ta tayi sallan ishai kafin ta gama har ta hada mata ruwan wanka, tana mikewa tashiga bathroom tayi wanka ta fito, kayan bacci yagani kan gado ta dauka ta saka ta ta fara irin tafiyan da aka koya mata tanayi tana murmushi don kawai hangen Salem take yana kallon ta tana irin wannan tafiyan
๐โค๐๐๐
Salem na wurin dinner da parents dinshi kasancewan har lokacin bai koma abuja ba, wayanshi ya fara ringing yana dubawa ya saki murmushi, picking yayi yana cewa
"The minister da kanshi..." Yafada yana mikewa daga kan dinning, barin wurin yayi suna gaisawa cikin mutunci, congrats mutumin yayi mashi Sannan ya fara cewa
"Wai yaushe ake fara wedding events..." Mutumin ya tambayi Salem
"In the next four weeks.. Insha Allah.." Dariya sukayi suna Dan hira kafin Salem yace
"Daman inason tambayan ka...waye ya yi maku prewedding pictures?.. Na gansu on social media sunyi min kyau .." Dariya mutumin yayi
"No problem... Daman ina Neman gudumuwar da zan baka..so I will arrange and pay for the pre wedding pics..." Dariya kawai Salem yayi sukayi ban kwana. Bai koma dinning ba ya fadawa guys dinshi su shirya su koma abuja cos gobe Monday, bankwana yayiwa su ummanshi Sannan suka wuce.
Shi kadai Sai murmushi yake, bakomai yake tunawa ba illa tawa da Haj kudirat, daman ya riga ya bada ATM da pins din, kawai jira suke gobe sukai.
Suna isa abuja yayi wanka Sannan yayi sallan ishai ya dawo ya kwanta yana tunanin ko ya kira tawanshi cos ta fada mashi yanzu suna tare da Matan. Kwantawa yayi yana lumshe idanuwa kaman mai jin bacci yana tunanin in the next five weeks yana da aure, nace mantawa kayi cos kana da aure for the past two and halve months.
Har 10pm bacci bai daukeshi ba, wayanshi ya dauka yayi dialing number tawa, ringing ya dingayi amma no response. Ajiye wayan yayi ya kwanta amma bai samu bacci ba Sai bayan 12.
The following day ya tafi office as usual, har lokacin bai kara kiran tawa ba itakuma bata kirashi ba Sai expecting call dinta yake.
Abangaren Umma gari na wayewa ta fadawa sisters dinta biyu Sai sisters Abba biyu suzo zaa kawo kaya don su tayata zaba, harda su shuwa da zasuzo.
Yawancin yanuwan Umma basuso auren amma basu Iya cewa komai, around 10 bus biyu suka shigo gidan