Showing 66001 words to 69000 words out of 145230 words
riga Wanda da inta sakashi komai nata chipcip cikin kayan amma yanzu yayi mata yawa, tima dake sanye da pencil jean da Riga Wanda bai wuce gwaiwanta ba sai Dan karamin Vail data rufe kanta dashi ta kalli tawa
"Dan Allah kalli wannan kayan kaman da grandma..." Tawa hararanta tayi
"Allah Fati ki bar ganin am emotionally down..Allah zamu saka kafa cikin wando daya dake..." Tima daria tayi tare da warewa kaman yan dambe
"Come and get some... In ban chanza maki jerin hakorankiba yanzu nan... Kalli shegen gashin kanta kaman na yan kauye..ga gashi amma ba ba gyara... You no bi virgin for down but you bi virgin for hair..." Bata karasa ba tawa ta jefeta da pillow tana cewa
"Am virgin in all angle..." Itama tima jifanta tayi
"Ai yau sai anyi disvirgin kanki yau don sai Mun biya salon..."
"Come and force me..." Tawa ta fada tana daukan kayan data saka rananda ta kwana gidan Salem, hugging kayan tayi tana lumshe idanuwa kaman Salem din ta rungume, bata ankara ba tima ta kwace kayan daga hannun ta
"Distubia. Let's go" ta maida kayan cikin laundry basket. Hararanta tayi sannan tabi bayan ta. Cikin gari suka shiga duk inda aka gan tima sai anyi mata gaisuwan yan saurauta, wani babban female boutique suka shiga suka fara shopping, tawa bata wani maida hankali kan shopping din da sukeba, tima she kawai ta saya mata kaya kasancewan komai masu iri daya, haske kawai tafi tawa itama don tana shafe2, daga nan sukaje wani babban cosmetic shop, bayani tima tayiwa mai wurin kan ya hadawa tawa mai da zai amshe ta, tawa kawai kallo take amma Sam hankalinta baya wajen, daga nan suk a wuce salon aka shafawa tawa relaxer ga kai, mai salon din sai fada take saboda yawan gashinta, ko kala tawa batace ba, duk Wanda ya gan yanda fuskanta ya chanza sai yayi mamaki don ana gama wanke mata relaxer fuskanta yayi fayau, yan shagon sai mamakin adorable face dinta suke, tawa kam ko ajikinta don abinda ya dameta babu shi a kasuwa.
๐๐๐โค๐
Majed na dawowa daga siyayyan da ameera tasashi, ko sannu babu ta kalleshi
"Ka sayo electric wire kayimin connecting din generator" tafada batare data daga kai ba balle taga reactions dinshi, komawa yayi ya sayo yayi abinda tace. Yana gamawa ya kunna kasancewan an zuba mai, bakin kofan yaje
"To sai anju..." Bai karasa ba ta katseshi dacewa
"Baka gamaba...gashi.."ta mika mashi paper
$" this is my number details.. Kayimin welcome back " baki majed ya bude
"It will take a while..."
"I don't care if it takes for ever..do as I say"
"OK..da akwai wani Abu da zaa karo maki?" Ya tambayeta
"No ta amsa mashi atakaice.
Fita yayi yafi hour uku kafin ya dawo, yana dawowa ya mika mata simpack ya juya
" Malam.. Inason ka koma kasuwa ka sayomin manyan biscuits masu tsada da dadi, majed daure fuska yayi ya fita, atakaice majed bai bar gidan ba sai to 5 pm shima saida Salem ya zageshi awaya.
๐๐๐๐โค
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐๐โค
ยฎzuwairat(ummu Maryam)
4โฃ3โฃ
_Please fans kuyi hakuri for my irrational behavior.. Wallahi bacin rai ne ya ja hakan, gani nayi in mutum zaiyi maka gyara don Allah sai ya bika PC basai ya fada public ya jawa kansa attention ba. Kuma please duk Wanda yasan novel din nan bai yi mashi ba ba sai ya karanta ba, sai mutum ya gama karantawa yaji dadi sai ya nemi batawa mutane rai. Anyway it nothing don in baka da mahassada baka kaiwa koina._
"Wai me ka tsaya yi ne achan?" Salem ya tambayi majed da dawo daga gidan ameera agajiye, ahankali majed yace
"Wallahi sir sai biyar INA zuwa kasuwa..." Afusace Salem yace
"Can't you use your number six?... Kawai sai ka biye mata?... Tun dazu muke jiranka...now look at time" yafada yana nuna mashi Rolex watch din dake hannun shi, majed baice komaiba don gajiyan dayake ji ya ishe shi, Salem bai Kara cewa komai ba ya shiga cikin jet, sannan su Abdul suka shiga. Salem sai tunanin halin ameera yake, ko kadan bata jin kunyan ta aiki Wanda ya girmeta,
"Anya wannan halin baa jininta yakeba?...hmmm I pity you...Allah nagani bazan hada zuria da irin ki ba" ya fada cikin ranshi, kauda kanshi yayi yana kallon gidanshi daga kasa, sai tunanin tawa yake before yana tunanin komai yake so zai samu with our wasting of time, he was thinking in ya samu yarinyan dayakeso babu bata lokaci zaa ayi auren su at his own convenient time, before yana tunanin money can buy anything and any body amma yanzu tawa has proof him wrong, Dan karamin tsaki yaja ya kara juya kanshi daya side din, yanzu yasan in har mami bata yarda ba bazai auri tawaba, and the most annoying part she's not a money person don har billion yana Iya badawa don tawa tazama his,
"She's making me restless.. She's ruining my life.." Yafada kasan makoshinshi, da sauri Abdul ya kalleshi
"Sir did you say anything?.." Harara Salem ya wulla mashi sannan ya kauda kanshi daga wurin, duk yafi jin haushin Abdul daya bashi shawaran sannan yana jin haushin kanshi daya biye mashi,Dayasan haka falling in love ke maida mutum restless da bai bi shawaran Abdul ba, kara juyawa yayi suka hada ido da Abdul ya kara hararan shi sannan ya dauke kanshi,
"Garrrrr...am going insane...in regret falling for you.." Ya fada cikin ranshi. Tunani kala2 ya dingayi cikin ranshi har tunanin in ya gane inda take ya saceta ya kaita wani kasa ya aure
"Sai dai su ganta da ciki wallahi.." Ya fada cikin ranshi, sai ya saki Dan karamin dariya Wanda yasa dukan guards dinshi kallon shi, nan take ya murtuke fuska kaman ba shi yayi daria ba. Bai ankaraba yaji jet yafara landing, kalle2 yadan yi
"Har Mun isa?"
"Yes sir" suka amsa mashi.
_Three days later_
Yau Abba Salem zai tafi kwara, cikin kwana ukun life yazama unbearable and painful for Salem, komai nashi kara tsayawa tayi, tun ranan bai kara kiran tawa ba ita kuma bata kirashi ba, kwance yake bayan raka Abba ya hau jet, wayan shine hannun shi dayayi dailing number tawa sai yayi saurin kashewa, so yake yayi zuciya amma Sam ya kasa, Allah Allah yake Abba yadawo yaji inda abun zai kasance.
Su Abba sun isa kwara state lafiya kuma oba ya san da zuwan su amma sun fada mashi ba official visit bane its personal hakan yasa bai he palace ba ya zauna a makeken gidanshi yana kiran isowansu.
Around 4pm Abba da obj sai wasu ministers biyu Wanda suke yan asalin garin suka isa palace din, cikin girmamawa yan palace suka dinga gaida su Abba, oba na tsaye bakin fadanshi yana ganin su ya ajiye girmanshi ya tarosu suka rungume juna yana cewa
" kun mantani...especially you da muke region daya" yafada yana kallon OBJ, dukansu dariya sukayi yakara cewa
"Wannan shi ake cewa august visit.." Daria suka karayi, fadin kyaun palace din is a waste of time don ya hadu beyond your imagination, wani makeken wuri suka shiga gaba dayansu , kan dinning shake da abinci kala2, dukan su zama sukayi akayi masu serving din abinci, suna ci suna hira har suka gama, personal palour din obha suka wuce
"Thanks for the hospitality.." Abba ya fadawa oba, oba dariya yayi
"Haba ni ke da godiya... You are most welcome... Kunsan ba kullum aka ganin baki irin kuba" obj daria yayi yana nuna oba yana cewa
"Kai tunda ka hau wannan kujeran ka kara Neman mu...kullum kuna kan kujera ko Baku gajiya.. Oho.." Daria suka karayi, Dan hiran bayan saduwa sukayi sannan OBJ ya fara cewa
"Kaman yanda muka aika maka zamuzo amma is not something official..." Oba dan daga mashi kai yayi sannan ya maida dukkan hankalinshi kan OBJ, OBJ yacigaba dacewa
"Nasan abinda ya kawomu ba Abu bane Wanda muke da concern kanshi bane amma amatsayin mu na shugabani bai kamata muyi shuru mu kyaleba.... Kuma abu biyu muke bukata wurin ka amma sai mun samu nasara akan stage na farko sannan zamu samu karfin gwaiwan wucewa stage nabiyu..." Oba kurawa OBJ ido yayi yana kokarin gane inda ya dosa amma Sam hakan bai samuba
"To Allah ya bani ikon yin abinda ke tafe da Ku" ya fada
"Ameen" dukkan su suka amsa, dukkan su sauka sukayi kan kujera sukayi kneeling gaban oba, ido ya zaro
"What's this?... Please stand..." Obj girgiza mashi kai yayi
"Ai mu masu Neman alfarma ne sannan kai sarki ne kuma kasan aladanmu dole ga girmama na gaba da kai ko ba komai ka girmemu.." Oba Dan girgiza kai yayi
"Nasani...amma kun tashi na baku izini kuma insha Allah kome zaku nema indai bai fi karfin mu ba zamu Baku..." Abba murmushi jindadi yayi kuma har cikin ranshi yana farin cikin hada zuria da zaiyi dasu, OBJ ya fara mikewa sannan Abba followed by minister, ahankali obj yafara cewa
"Abu nja farko da mukeso shine kayi hakuri kan abinda yarka ameenatu tayi maka shekaru da dama da suka wuce...muna Neman yafiya on be have of ameenatu.. Ka yafe mata ka maidata cikin yaranka...." Nan take yanayin oba ya chanza, zoben azurfan dake hannun shi ya dinga murzawa ahankali, kanshi kasa yafi minti goma baice komaiba, ahankali ya daga red eyes dinshi ya kalli each and everyone of them sannan yafara cewa
"Gaskiya kun mameni...I never see this coming.. Don da nasan kan ameenatu ne da ban Baku daman ganintaba..." Shuru ya karayi yana ajiyan zuciya ahankali
"Nafison ameenatu kan duka yarana...am she spit in my face..." Da sauri OBJ yakara kneeling down su Abba suka bi bayan shi,
"We know... Shiyasa muke baka hakuri.. Ka yafemata...lokacin harda kuruciya....wa zaiki arziki inba yaroba?...Allah ya huci zuciyan his royal majesty" OBJ ya fada, still oba shuru yayi yana goge zuffan gaban goshin shi, don duk sanyin wurin bai hanashi sweating ba, ahankali yakara cewa
"Sit..." Ya umarcesu, kin mikewa sukayi
"Bazamu tashiba sai ka bamu amsan da muke nema..." Inji OBJ, oba runtse idanuwa yayi sannan ahankali yace
"Ba matsala... Na maida ameenatu cikin yarana....kuma right this moment zan kira yan uwanta su kiramin ita daga Kano ta dawo ta amshi role dinta na princess of kwara land...." Bai idaba obj ya kwanta kasa flat su Abba suka bi bayanshi suna yiwa oba godiya, komawa sukayi suka zauna, wasu guards dake tsaye left and right din oba ya kalla, ahankali na hannun daman shi ya runtsuna wani magana oba ya fada mashi cikin kunne, da sauri ya fita, ya kai minti goma sannan ya dawo ahankali yaje saitin kunnen oba yayi mashi magana Wanda babu maiji sai Allah, yana gama fada mashi ya koma inda yake tsaye, ahankali oba ya daga kai ya kallesu tare da murmushi
"Alhamdulillah abun yazo da sauki...ameenatu tana Ilorin gurin yayanta... So yanzu an fada masu gobe su zo nan palace.." Dadi sosai suka ji
"I owe you one" OBJ yafadawa oba, dukkan su dariya sukayi, hira suka cigaba dayi har lokacin sallan magrub yayi oba da Abba tare da minster daya dake Muslim suka tafi masjid , tun hanya Salem ke ta kiran Abba, ya kasa tsaye ya kasa zaune,
Salem sai up and down yake cikin falon shi, agogon hannun shi ya kalla yaga har 7pm basuyi magana da Abba ba,
"Oh. Allah.. This is not good.." Ya fadawa kanshi, number Abba ya kara dailing amma yana ringing baa dauka ba, ajiye wayan yayi ya shiga bathroom ya dauro ablution suka tafi masjid.
Su Abba suna dawowa daga masjid suka koma palace, obj na zaune yayi relaxing kaman gidanshi sai shan wine yake, su Abba zama sukayi oba ya fara dacewa
"To alhamdulillah Mun gama stage one...meye na biyun?...kuma ina fatan ba abinda ya fikarfina bane..." Dariya sukayi OBJ ya mike zaune yana ajiye glass cup dake hannun shi,
"Gaskiya na biyu ba abu bane mai wahala kaman na farko...amma awajen mu yafi na farkon important..."
"OK..." Oba yafada yana gyada mashi kai, Ahankali OBJ ya fara cewa
"Danmu Salem ne yaga wani flower acikin jikokinka...kuma by the grace of God zamuso mu tsinke wannan flower daga gidanka..." Oba daria jin dadi yayi
"You Salem dan Yusuf?" Ya tambaya
"Yes..." Wani sabon dariyan yayi da ka ganshi kasan ya ji dadin abinda yaji
"Alhamdulillah... Wannan abune mai kyau...hakan zai kara zumunci tsakanin mu...sannan yan bayan mu zasu gane cewa indai mutum yaga wacce yakeso koina take yana Iya aurenta, ba sai anyi tribalism ko nuna banbanshiba...alhamdulillah.. Am very excited.. But wacece?" Dariya sukayi OBJ yace
"No...kasan aladanmu...zamu zo da Salem sai ya nuna maka ko wacece"
"Hakane....so yaushe kuke ganin is convenient?" Da sauri Abba yace
"No your royal highness.. Duk sanda kake so we are free..."
"To alhamdulillah... Kaman yanda kuka sani da akwai wani bukin alada da zamu yiwa ameenatu da yarta..Wanda zai nunawa mutanen mu they are royalty.. Insha Allah zamuyi wannan shagalin coming Saturday...upper Saturday sai kuzo da shi Salem din ya nuna mana ko wacece" dukkan su kara zubewa kasa sukayi suna godiya. Sai bayan sallan ishai suka koma guest House din oba, saida suka isa masukinsu sannan Abba ya dauki wayanshi sai lokacin yaga jerin miss call din Salem daria yayi yana cewa
"Salem rigima" yana daukan wayan yafara ringing, picking yayi, ajiyan zuciya Salem yayi
"Finally.." Daria Abba yayi
"Son ya akayine?" Shima Salem Dan daria yayi yana shafa kanshi batare da yace komai ba, hankali kwance Abba yafadawa Salem yanda sukayi da oba, Salem ji yayi kaman anyi mashi albishir da gidan aljannah, kashe wayan yayi yana cewa
"I told you I will get you...tawa here I come" yafada yana shuumin dariya.
๐๐๐๐โค
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐๐โค
ยฎzuwairat(ummu maryam)
4โฃ4โฃ
Salem rawa ya dingayi da pillow dake hannun shi yana cewa
"I feel good.... Tarararara...I feel good...tarararara..feel good.. Pampam...feel good..." Waka kawai ya dingayi yana juya pillow kaman mutum, da sauri ya wurgar da pillow ya shiga bathroom yayi alwallah Sannan ya dawo yafara sallan nafila. Yana gamawa ya dauki wayanshi ya fara dailing number da tawa take kiranshi daita, ringing yafarayi, ya kusa tsinkewa sannan akayi picking,
"Good evening s.." Bata idaba yayi saurin cewa
"Habibty guest what?" Cikin sanyin murya tace
"Meye?..." Da sauri yace
"My wish is coming true..." Shuru tayi bata ce komai ba yacigaba dacewa
"Habibty am getting married..." Aikam na take gaban tawa yayi mugun faduwa, Dan dafe kirjinta tayi, sai nishi take akai2, Salem yasan batasan abinda ke faruwa ba so yasan she will be out of words
"Habibty kinyi shuru..please say something... Nasan baki damu daniba..." Tawa kuka ta farayi ahankali batare da sautiba, sai hawaye ke zuba ahankali,
"Honey please say something.." Kaman an fixgi kukan daga bakinta tafara kuka sosai, Salem rike baki yayi yana daria Mara fita, saida yayi mai isanshi sannan yace
"Haba godiam..meya faru?" Ahankali tace
"Zan fada maka inda nake..." Salem kara rike baki yayi yana daria
"Gaskiya Aa..na hakura...mubi maganan iyayenmu.." Cikin kuka sosai tace
"No...zan fada maka inda nake...wallahi ina ilo...." Bata idaba Salem ya katseta dacewa
"No...banaso...kawai ki bar wannan zancen..let's just be friends... And you can call me sir..just like you wanted to" tawa kuka tacigaba dayi
"Stop crying... It's not the end of the world..." Tawa bata saurareshiba tacigaba da kuka
"Tunda bazaki bar kuka ba..zai anjuma.." Da sauri ta goge hawayenta
"Na bari...am sorry.."
"For what?"
"For running away.."
"Wallahi ba komai...."
"Yanzu in fada maka inda nake?"
"Aa...muyi wani hiran...so tell me ya mami take..." Ahankali tace
"She's not around.. Tafita da yayarta"
"Wannan Daren?...ko inda kuke ranane?" Dan daria tayi
"Rana kuma?.."
"Eh..mana..It can ba possible"
"Hmmm..sai anjuma..." Da sauri Salem yace
"Haba friend har kin gaji da hira dani?" Ahankali tace
"No...amma sai anjuma..."
"Why please..."
"Don kar sabuwar matanka tayi fada..." Dariya Salem yayi
"Karki damu..zan aureki tabiyu...." Bai idaba ta katseshi dacewa
"Allah ya sauwake..."
"Why..."
"I can't share my husband with another woman.." Dariya Salem yayi
"Habibty is jealous... Har yanzu ban bar fushiba...cos you run away from me when I needed you the most..."
"Am sorry Ife..."
"Don't call me Ife...call me sir" batace komaiba Yacigaba dacewa
"No amount of sorry zaisa in yafe maki...har yau ban dawo normal ba saboda abinda kika yimin...amma kin nuna min cewa ba komai kudi zai Iya sayaba...so thanks for that.."
"Am sorry.." Ta sake fada cikin kuka
"Ki bar cemin sorry.. I don't like self pity..." Yanda yake maganan kasan cikin bacin rai yake,
"Nidai sai anjuma..."
"Kinga wata matsalanki...ni na kiraki..amma you are telling me sai anjuma...CE maki akayi na gaji da kiranki?...yanzu tell me ..what will you give as my wedding gift?" Ya tambayeta yana biting lower lip dinshi, tawa shuru tayi bata ce komaiba sai kuka take ahankali
"Habibty tell me mana..."
"What do you want?" Ta tambayeshi ahankali, gyara kwanciyan shi yayi sannan yace
"Will you do anything I want?" Cikin kuka tace
"Eh..." Dan murmushi yayi
"Will you let me make lo...."
"Please stop.."
"But you say you will do what ever I want..."
"Banda irin wannan maganan..."
"OK..naji...remember its my wedding..."
"Sai Anjuma... Zanyi bacci" Salem lumshe idanuwa yayi yana tunanin ta kwance next to him,
"To shikenan.. Let me call my wify...sai da safe"
"Na fasa baccin.." Tafada da sauri, dariya Salem yayi sosai.
"Jealousy....keda na dinga binki ina rokonki ki fadamin inda kike kinata jamin aji...to gashi yanzu ajin ya tsinke na samu wata...".
" wallahi ka bar cemin ajina ya tsinke... ".
" karya nayi?...wai kaman ni ki tsaya kina jamin aji... Nida mata suke kashe Kansu saboda..anyway kiyi murna da bake zan auraba..don na rantse inke na aura saina dauki mataki kanki for playing with my heart... "
"I said am sorry..."
"Is not enough..." Shuru sukayi Salem najin wani irin dadi