Showing 129001 words to 132000 words out of 145230 words
rayuwa ta daga hallaka... I know I don't deserve you amma rashin ki zai jawa rayuwa ta matsala... Pls pity me..."
"Dan Allah kayi hakuri......" Da sauri ya kara girgiza mata kai.
"Bazan iya hakuri ba....just know what to do with me...."
"Ikon Allah..." Ameera ta fada cikin ranta, yanzu data sanin kan waya ta fada mashi batare da yazo ba, kallon yanda ya tare hanya tayi
"Wallahi nasan hakan zai fi zame mana alkhairi...."
"Babu wani alkhairi...I won't survive with out you..." Yanda yake hawaye yasa itama Ameera ta fara hawaye tana cewa
"Kayi hakuri..." Bata idaba shima yace
"Kiyi hakuri..."
"Pls..." Yakara katseta da
"Pls kiyi hakuri..." Daga inda yake kneeling yasa hannun shi ya goge mata hawaye, Ahankali itama ta goge mashi hawaye,
"To ka zauna...." Ta fada ahankali, girgiza mata kai yayi
"No...Sai kin yafemin..." Yafada wasu hawayen na zubowa, ahankali tace
"Na yafe maka..." Kallon idanuwanta yayi,
"Then will you marry me?..." Ya tambayeta yana kallon idanuwanta, shuru tayi takasa cewa komai
"Pls in har kin yafemin ki aureni..." Gaban Ameera dukan 33 yake, har lokacin shuru tayi
"Ko dan na fadamaki ni manemin matane?..." Ya fada cikin sanyin murya, ahankali ta girgiza mashi kai,
"Ba don haka ba...nasan in na aureka nayi jihadi kuma in ka shiryu sanadiyata zan samu lada...amma I can't marry anybody..." Da sauri ya kara tare mata baki
"Pls don't say it... Ki taimaka min...wallahi zan rabu da Salem... He won't be at our wedding... He won't come to our home... Ba zan Kara hulda dashiba..." Girgiza kai tayi
"No...please.. Just understand..."
"I can't understand anything...except if you told me you don't love me..." Yafada still yana hawaye. Ahankali Ameera tace
"Let me think about it..." Da sauri ya kara girgiza mata kai
"No...last time kince you will think about it.. Pls answer me now..."
"Pls give me more time..."
"Bazan bar wurin nan ba sai kin bani amsata..." Yafada yana rike hannun ta, Shuru tayi ta rasa abun cewa, Ahankali ya Dora hannun ta kan chest dinshi
"Feel the way my heart is beating for you...." Aikam da gaske his heart was beating faster than normal, rike mashi hannu tayi
"Pls stand up.." Makale kafada yayi
"Not until you give me my answer...".
Sunfi minti ashirin a haka bata bashi amsa ba shikuma bai tashi ba,
" kanason amsa? " ta tambayeshi, ahankali ya daga mata kai
"Then pls stand..." Bai kara cewa komai ba ya mike gwaiwanshi Sai ciwo sukayi mashi, har lokacin bai saki hannun taba, matsawa yayi dad daita Sannan yace
"Pls ki tausaya min..."
"Ka bari Sai next week inkazo...nayi maka alkawarin zan baka amsanka..."
"You promise?..."
"Promise..." Ta amsa mashi ahankali, sakin hannun ta yayi alokacin kanshi nayi mashi wani irin ciwo
"Then bazan bar Kano ba sai next week..." Ido Ameera ta zaro
"Haba no..ka koma aikinka..." Makale mata kafada yayi
"No...Sai bayan kin bani amsa zan tafi..." Ya amsa mata. Hira suka danyi kadan Sannan yace zai tafi saboda yanda kanshi ke sarawa, rabonshi da hawaye har ya mance amma yau gashi yana kuka saboda mace shida yanmata ke kawo Kansu kyauta. Rakashi tayi har bakin mota ya shiga ciki Sannan ta koma cikin gida jiki ba kwari.
Khalid na shan corner ya tsaya kasancewan yanzu da kanshi yake zuwa, wayanshi ya dauka ya fara dialing number Salem
Salem na zaune Tawakaltu zaune kan kafanshi yana bata abinci abaki Sai shagwaba take mashi, and he's loving it,
"Open..." Ya umarceta as usual ta bude baki kaman bataso, ya zuba mata abincin, kallon yanda boobs dinta yayi kasancewan bra kawai ta saka Sai bump short
"Princess cikin nan kaman a boob dinki zai zauna..." Kallon shi tayi Sannan ta kalli boobs dinta
"Why did you say that?..." Ta tambayeshi tana yi mashi suspicious look, Dariya yayi
"Cos they are getting bigger...and your tummy looks flat like babu baby aciki..." Ya fada yana kallon flat tummy dinta
"Open.." Ya kara umartanta
"Na koshi.... " tafada tana kauda kanta gefe daya, girgiza mata kai yayi
"You have to finish this.." Ya fada yana nuna mata sauran abincin
"Nidai na koshi.." Ta fada tana kokarin mikewa daga kafanshi, riketa yayi ya maidata kan kafanshi
"The doc say you should feed well..."
"Haba yanzu sau biyar kenan kana sani cin abinci... So kake na koma orobo ka tsaneni..." Dariya Salem yayi
"Ai nafison duk inda na kama inji flesh not bones...so open..."
"Ka bani ruwa tukunna..." Ajiye plate yayi ya dauki cup ya bata ruwa a baki ta sha kadan Sannan ya ajiye ya Kara daukan plate din abincin
"Open up..."
"Gaskiya na koshi...if I eat now I will end up trowing up..."
"Ko ki cinye ko ki bani hakkina...kuma real one no joking" Yafada sounding very serious, kallon shi tayi ta saki murmushi
"Ka amsa mana..." Tafada don tasan ko a mafarki he won't dream of that
"Oh haka kikace ko?...daman nasan the place is itching you... Well let's go..." Yafada yana mikewa tare daita a hannun shi,
"Let's go.." Yafada ya nufi kan makeken gadon daita
"You are joking right?.." Tafada tana kallon shi
"Watch me..." Yafada yana direta kan gado, singlet dake jikin shi ya cire ya kalleta yaga ta kame waje daya tana kallon shi, kan gado ya fada ya riketa ahankali ya fara kissing dinta, batayi musuba tayi accepting fin bakinshi tanason ganin gudun ruwan shi, rough play ya fara daita as before, wayanshi ya fara ringing yayi kaman bai jiba yacigaba da abinda yake. Har wayan zata tsinke bai da niyyan kallon wayan balle yaga mai kiranshi,
"You phone...."
"Forget about it..." Ya amsamata, ahankali ta daga ta kalli mai kiranshi
"Sugar sir Khalid ne..."
"Rabu dashi.." Yafada yana cigaba da romancing dinta, wayan tsinkewa tayi ya fara ringing kuma, tsaki yaja Sannan ya yi picking
"Wai meye haka...kai wane irin mayene?..." Inji Salem dake kallon fuskan matarshi kaman he's seeing her for the first time, ahankali Khalid yace
"Guy Ameera ta gane we're friends... She's rejecting me because of you..." Yafada muryan shi na rawa, tsaki Salem aa sake ja
"To ka rabu daita mana...ko ita kadaice mace..." Kawai Sai Khalid ya fashe da kuka, da sauri Salem ya kalli wayan don tabbatar da gaske ne da Khalid suke waya
"Guy meye haka?..." Salem ya tambayeshi cikin nutsuwa, Tawakaltu maida bra dinta tayi ta zame daga kan gadon, Khalid yacigaba dacewa
"Yanzu friend haka zakace in rabu daita bayan ka sani am in love with her...lokacin da kake soyayya da Tawakaltu har masjid na dinga bada kudi anayi maka aduan samunta amma yanzu da nake bukatan taimakonka that's what you will say..." Khalid yafada yana kuka kaman small baby, duk jikin Salem yayi sanyi, don tunda yake bai tabajin Khalid a hakaba Sai yanzu,
"Ba komai... Haka duniya take" da sauri Salem yan katse shi dacewa
"Am sorry... Kayi hakuri... I don't know it is this serious" yafada cikin sanyin murya,
"What do you want me to do?.." Ya tambayeshi sounding very firm
"I don't know....tace zatayiwa sultan magana ya turo iyayenshi..." Fuska Salem ya bata
"Waye sultan?..."
"Real Madrid football player..." Ido Salem ya zaro
"Ya akayi ta sanshi..." Yafada not believing Ameera tasan the famous guy
" tace he is family.. Amma when we meet last time... Naga sonta a idonshi...Sai yanzu take fada min zata fada mashi ya turo..." Salem shuru yayi yana sauraron ikon Allah yaji Khalid nacewa
"Pls help me talk to her....pls ka taimaka min...if I loose her I will die..." Salem shuru yayi yana tunanin Khalid, yasan inda love yake don he feels that when Tawakaltu was playing with his head
"Relax I will talk to her...I pray she should listen to me..." Inji Salem cikin sanyin murya,
"Ok..thank you very much.." Ya fada Sannan ya katse wayan. Salem komawa yayi ya kwanta yana tunanin maganan Khalid, yanzu confirm yasan he has feeling for Ameera amma he can betray his friend, he will take the love he has for Ameera as a punishment from Allah, alhamdulillah he have Tawakaltu da baisan yanda abun zai kasance ba, har ta dauki wayanshi zaiyi dailing number Ameera yaga tawa ta fito daga bathroom daure da towel, da sauri ya ajiye wayan yana cewa
"Where are we?..."
Ameera komawa gida tayi tunanin duniya ta isheta, right now she needs a friend for advice, tasan zeenat ba zata fada mata gaskiya ba cos her brother is involved, she really need an advice,
"Yes!..." tafada da karfi ta nufi dakin mom.
Zama tayi gaban mom Sannan tace
"Mom Dan Allah ina missing su hinde...I want to visit them tomorrow..." Tafada tana aduan Allah yasa mom ta amince cos tasan dad bashi da matsala
"Ya zaayi ki bar nan har abuja?...gaskiya ki fadawa driver ya dauko maki su.. " marairace fuska tayi
"Ai driver baisan wurin ba...wallahi mom I miss them so much kuma nasan kilan yanzu abincin su ya kare...pls mom...in na tafi gobe I will come back jibi..." Mom shuru tayi tana tunanin chanjin Ameera
"Ki tambayi dad dinki in ya amince shikenan..."
"Yeyyyy...thank you mommy..." Tafada tana barin dakin.
โค๐๐๐๐
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐โค๐
ยฎzuwairat(ummu Maryam)
7โฃ8โฃ
Salem na kwance bayan ya gama dagargasan tawa๐คฃ๐คฃ๐คฃ *Surbajo* Allah ya barmin ke, kallon Tawakaltu dake lafe ajikin shi yayi, yaga idanuwanta lumshe kaman tana bacci, baki ya kai saitin bakinta ya fara kissing dinta ahankali yana cewa
"Baby did I hurt you again?..." Bata bude idoba ta girgiza mashi kai
"Are you sure?..." Ahankali ta daga mashi kai, murmushi yayi yabkara kissing dinta
"Cikin ki baiyi maki ciwo?..."
"No..." Ta amsa tana bude idanuwanta, kura mashi ido tayi shima yana kallon idanuwanta Sai shakan numfashin juna suke
"I love you..." Ya fada mata cikin whisper
"I love you more..." Tafada tana murmushi, kara rufe masu duvet cover yayi yana cewa
"Not at all... I love you most.. You know why?..." Ya tambayeta yana shafa cikin ta, ahankali ta girgiza mashi kai
"Because you run away from me....na nemo ki...kikayi dinying dina gaban iyayena..but still I never give up....har kasa akasa na kwanta saboda ke..." Ya fada yana Dariya at the same time yana kissing dinta, itama Dariya tayi hannun ta kan chest dinshi,
"Princess munyi breaking doctor's rule...yace no sex sai after four months.. Amma ko two months bamuyi ba...yanzu ya kenan?..." Dariya tayi tana kara shigewa warm naked skin dinshi
"Let's make our own rules.." Tafada tana biting lips dinshi ahankali, murmushi yayi
"Really?..." Ya tambayeta bakinshi kan nata, Ahankali ta gyada mashi kai tana kara shigewa jikin shi,
"What if we kill our first child..." Yafada yana shafa every part of her naked body, kissing chest dinshi tayi Sannan tace
"What is destines to be will be... In Allah yace wannan cikin namu ne nothing will take it away..." Murmushi yayi
"Tawakkali...Tawakaltu... Tawakaltu mai tawakkali...kinci sunanki...you are beautiful... Nice...kind...and most of all you are more than milk and honey" Yafada yana jawota samanshi, itama Dariya tayi
"Ai gaskiya ce, baka taba jin mutanen da ke shan pills saboda kar su haihu amma still Sai su haihu...ko kuma wasu da cikin suyi kokarin zubdawa amma still cikin yaki zubewa har a haifi Dan....so what will be will be..."
"Yes princess.." Yafada yana suckling dinta,
"Baby can we go again?..." Girgiza mashi kai tayi Sannan tace
"After three hours of XXX I think we should rest..,"
"But babe I can't get enough of you..."
"I don't want you to get enough of me..." Tafada tana sauka kan gadon, Salem kallon ta yayi Sannan yace
"Am happy... I want Khalid to be happy too..." Tawakaltu dake daf da shiga bathroom tace
"He will be insha Allah..." Tana kaiwa nan ta shige tana cewa
"Sugar zo muyi wankan..." Salem na jinta amma bai mikeba ya dauki wayanshi yayi dailing number Ameera.
Ameera na barin dakin mom ta shirya dan karamin bag Nata Sannan ta dauki wani babban bag ta saka kayan data fidda don badawa, car keys dinta ta dauka ta tafi dakin mom ta fada mata zataje bank
"Me zakiyi bank?..." Mom ta tambayeta
"Inason in Ciro kudi don inyiwa zu hinde shopping..." Mom Dan kallon Ameera tayi tana jin dadi cikin ranta Sannan tace
"Ba Sai kinje bank ba...ai kudin da Khalid ya baki sunanan...sai kiyi amfani dasu..." Tsale tayi
"Yauwa mom..nagode..." Tafada tana duba inda mom tayi wrapping kudin ta ajiye, yanda mom ta ajiye su haka suke har lokacin, bude laden tayi ta dauki wrap daya
"Mom zan shiga cikin gari in sayi abubuwan da zasu bukata..."
"Are sure dad dinki zai yarda?..." Dariya tayi
"Eh mana...I know for sure.." Mom ma Dariya tayi tana cewa
"Like father like daughter..." Ameera bata kara cewa komai ba ta fita, batayi nisa sosai ba don da akwai manyan shop unguwan su, daya daga cikin su ta shiga ta fara siyan kayan kaman su bag of rice carton of spaghetti, macaroni, cuscus Sai su mai da Maggi atakaice Sai da ta kashe kusan 70k cikin kudin don har da su kayan tea da sardine ta saya masu, biyan kudin tayi aka zuba mata kayan bayan motanta ta koma gida. Koda ta dawo gidan bata bude boot ba nan ciki ta bar kayan. Ganin motan dad ya shaida mata cewa ya dawo, wurin shi taje ta shaida mashi abinda take son yin ko two words baiceba ya amince mata, rungume shi tayi ta koma dakinta tana mai jin dadin zata ga su hinde , kwanciyan ta kedawuya wayanta ya fara ringing, tana dagawa Sai taga sir Salem, murmushi tayi Sannan tayi picking, sallama tayi, daga chan bangaren Salem najin muryan ta saida yayi mika Sannan ya amsa mata sallama.
Gaida shi tayi kaman nothing is wrong ya amsa yana lumshe idanuwa at the same time yana kallon Nudeness dinshi,
"Baby ashe kiyayyan da kike yimin har zai koma kan abokina?..." Ya tambayeta kaman bai son magana, murmushi Ameera tayi tana relaxing kan gadon ta
"Sir ban ganeba..."
"Kin gane mana...ya zaayi kiyi dumping Khalid just because he's my friend?...." Ya fada cikin nutsuwa,
"Hmmm..." Kawai tace
"Baby meye maanan hmmm...pls baby don't do that to Khalid... Wallahi yanason ki kaman ranshi..." Ameera shuru tayi tana sauraron muryan shi mai zaki kaman sugar, Salem yacigaba dacewa
"Kinga I did not screw you...even if I did it should not stop you love for Khalid... Or don abinda nayi maki a Chan inda na ajiye ki ne?..." Ya fada yana biting lips dinshi,
"Ni babu abinda ka yamin..." Tafada muryan ta na rawa
"Ok...then pls ki amincewa Khalid... If it is because of me zan bar rayuwan shi in kyaleku...I will not visit..."
Ameera dai shuru tayi Sai ta fara tuna abubuwan da Salem yayi mata sanda yaje wurin ta,
"Pls say something... Don't dump us for a footballer...." Yafada Ahankali, still Ameera shuru tayi batace kala ba, ajiyan zuciya Salem
"Pls baby... Don't do this to us..." Yafada cikin whisper, ahankali Ameera tace
"I have to think..."
"You have all the time you want... But please don't dump Khalid... Khalid yana sonki fiye da yanda kike tunani...I know you will be a good influence to his life...pls help him and Allah will help you too..." Yafada cikin sanyin murya,
"Ok..but pls let me think about it..."
"To shikenan.. Should I call you to know your decisions?..." Ya tambayeta Ahankali,
"No need sir..." Salem Dariya yayi Sannan yace
"Aisha kinsan me?..." Ahankali tace
"Aa..." Sannan yacigaba dacewa
"Acikin duk mazan da suke sonki kinsan Wanda ya chanchanci ya moreki?..." Ameera shuru tayi tanason jin what he's driving at, yacigaba dacewa
"Duk nafisu chanchanta...you know why?...cos I change your life.. Amma ba matsala...but since I can't have you don't let my friend loose you...pls am begging you..." Ya fada cikin nutsuwa, Ameera mamakin maganan shi tayi , what does that mean, ta tambayi kanta,
"Kinji pls..."
"I will think about it..." Shine amsan data kara bashi.
"Ok then...thanks for your time... Kina bukatan wani abu?..."
"No thanks" ta amsa mashi, Dariya yayi
"Kinsan yanzu am like a big brother to you..." Yafada yana dariyan rainin hankali, itama Dariya tayi
"Yaya bana bukatan komai..."
"Kedai fadi gaskiya.. I know ladies with shopping... My lil sis shuwa ko dukan ta zakayi ka kaita shopping zata amince..." Yafada yana dariya kaman ba sir Salem ba, itama Ameera Dariya tayi Sannan tace
"Hakane..."
"Hakane..kenan kema haka kike..." Ya tambayeta yana dariya
"No...nidai ban ce hakaba..."
"Don't worry... Zansa Khalid ya kaiki shopping Dubai...kawai don't dump us..." Murmushi tayi
"Ka sanme?..." Tafada ahankali
"No...baby..."
"Stop calling me baby..." Dariya yayi
"Ko sisters dina baby nake kiransu...we are in 21 century so that doesn't matter... Fadamin"
"Zanje abuja gobe..."
"Me zakiyi chan?..."
"Wurin su Zainabu zani..." Dariya Salem yayi
"Who is Zainabu?..."
"Wacce na zauna dasu gidan da ka ajiyeni..."
"Lafiya zakije wurin su?..." Ahankali tace
"Just want to visit them... Am missing them..." Shuru yayi yana tunanin maganan Ameera
"Baby you have changed so much....alhamdulillah.."
"Thanks to you..." Hira suka cigaba dayi kaman wasu masoya, har Tawakaltu ta fito daure da towel ya bata wayan suka cigaba da hira shi kuma ya shiga wanka.
Da dare sultan yazo amma bata fita ba, fada mashi tayi bata da lafiya. Falo yazo yayi mata sannu ya koma, sama ta hau tayi kwanciyan ta tare da kashe wayan ta, sultan bai dade da fitaba Khalid yazo yaji wayanta switch off ya aiki mai aiki su kirata akace tana bacci nan hankalin Khalid ya kara tashi, ya koma ya kara Kiran Salem ya shaida mashi, kwantar mashi da hankali Salem yayi.
Wace gari da wuri Ameera ta kama hanya Sai lokacin ta tuna