Showing 93001 words to 96000 words out of 145230 words

Chapter 32 - Zakisan Koni Waye Complete

01 Nov 2025

267





*The main day*

Wani katon hall ne Wanda akalla zaici mutane Dari biyar akayi decorating. Wurin yayi haduwa har ta karshe. Wurin rabe yake into two part, na daya family din Salem Sai dayan bangaren family din, zagaye da wurin kam guys ne sunsha black suit kowanne da black speck, ga yan jarida nason leka wurin amma an hana, yan nta da AIT .

2:pm akasa zaa fara amma tun ten wurin ya shika da mutane yan video coverage sunfi goma.

Salem na tsaye ya saka wandon lace amma Sai auna rigan yake

"Wallahi wannan kayan da nauyi..." Yafada yana daga agbada, dariya dukkan hadaddun guys da suka white shadda da black hula sukayi

"Haka zaka sakasu..ai kai kace Sai Yoruba.." Inji Khalid, rigan mai shegen nauyin Salem ya daga ya watsa mashi Sannan ya Dora kan singlet dake jikinshi. Lace din akalla zai kai 200k don kyauwun shi bazai misaltuba, golden brown Sai irin hulan yarbawa red, dama femi brother tima ya tayashi gyara hulan Sai wasu red beads da aka saka mashi ga wuya, jiyayi kaman zai nutse kasa saboda nauyi. Zama yayi aka gyara mashi fuska.

Wakan Yoruba aka saka na pasuma kasancewan shi zaiyi masu wasa. Rawa Salem yafarayi banda daria babu abinda su Khalid suke amma ko kallo basu isheshi ba.

Sai 1:30 suka bar hotel din cos no Africa time.

Tawa kama ta saka same lace irin na Salem anyi mata wani irin hadadden kwalliya don ko kadan baka gane itace, kanta yasha gyara Sannan aka daura mata head kalan na Salem, wasu manyan red bead aka saka mata tsaya fadin haduwanta. Yan mata sunfi su hamsin wurin amma bata San kowa cikin suba Sai cousins dinta. Kowace budurwa ta saka navy blue Sai head silver.

Mami da yanuwan ta tare da kawayen su sun saka tsadaddun yellow and head green bangaren yanuwan Baban tawa ma suna da nasu ankon . Sai to 2pm suka tafi inda ake bikin.

Su Umma da mutanen ta so sha shadda army green Sai su ilham da shuwa da kawayensu sunsha expensive swiss lace peach and brown, suma ba karamin haduwa sukayi.

Around 2:10 wurin yayi tatil da mutane don harsun oba dasu Abba tareda obj da sauran manyan mutane sunzo wurin, su Umma dasu mami ko wacce zaune wurin su, Sai waka yarbawa ke tashi, mutane Sai maganan uban kayan da aka kawo suke don tunda suke basu taba ganin inda aka kawo kaya mai yawan nasuba mussanman akwatuna, sai kuskus suke ba kaman iyayen tawa maza.

bayan kaman minti biyar Salem da friends suka shiga wurin, yan jarida Sai son magana dashi suke amma Sam basu samu hakan ba. aka taresu anayin kirari amma baijin abinda akecewa dukda akwai mai interpreting, wurin iyayen tawa suka dinga zuwa suna gaidasu, duk wurin manyan dasukaje Sai sunyi kneeling, Khalid Dan matsawa yayi kusa da Salem Sannan yace

"Da gangan kasa mu dinka farar shadda.." Dariya kasan makoshinshi Salem yayi Sannan yace

"Ka bari Sai munzo wurin dobale..." Shima Khalid cewa yayi

"Uban meye dobale...$"

"Ubankane...", Salem ya amsa mashi suna kaiwa inda wan Baban tawa yake su femi suka kama Salem, kafin Salem ya ankara Sai yaji shi kan cinyan tsohon, ido ya zaro, tsohon kam rungume shi yayi alaman acceptance, Sannan aka mikar dashi, Khalid daga mashi gira yayi, Sai wakan Yoruba ke tashi amma basu takawa. wurin da aka kawata don su aka nufa amma aka hanasu, daman femi yafada mashi yanda komai zai gudana, nan aka fara cewa zai bada kudin uba, nan take wani daga cikin friend dinshi ya dauko 2 mint na 1k ya bada, akace kudin uwa, wani daga cikin su yaba 200k, aka ce kudin kaka wajen uban , wani ya bada 1k . haka aka dinga lissafo kakannin ta harda matattu. Kafin Salem yazauna saida suka Bada kusan 1.8m, Khalid kam cewa yake talaka bai Iya aurensu.

Sai bayan minti biyar da Salem Sannan wasu bugaggun yan mata suka fara shigowa da rawa, Salem kallon side din da Khalid ke zaune yayi yaga ya saki baki kaman sakarai.

Rawa suke suna girgiza waist, saida kusan rabin yanmatan sukashigo Sannan tawa ta fito tsakiya, an rufe mata fuska da Vail mai shara2 mami kuka tafarayi amma ba kowa ya saniba Sai sisters dinta dake zaune kusa daita. Rawa tawa ta dingayi amma bata daga kaiba shikuma Salem ko kadan bai gane taba don kwalliya da akayi mata. Dukda tana cikin mutane bai hana shi kura mata ido ba, gabansu Abba taje tayi kneeling suka sa mata albarka tare dasu OBJ. Dagata akayi ta mike Sannan taje gabansu Umma tayi kneeling, adua Umma ta dinga zuba mata sannan ta dagata da kanta ta rungume ta. Ahankali ta cigaba da rawa har ta kusa kaiwa inda Salem ke zaune kaman sarki, tsaidata akayi akace Sai Salem ya biya tafiyan dazatayi daga inda take zuwa inda yake zaune. Nan ma abokanshi suka dingayi mata liki Sannan daga baya tazauna. Ahankali Salem ya kalleta amma ita bata kalleshi ba.

Introduction aka farayi, khalid ya mike yaba tarihin Salem, deeja ta bada tarihin tawa, mc yacigaba da jawabi kan abinda yakawosu, baya ya gama Sai mai bada mata yace

"Bamu Sani ko zai Iya kula da yarmuba..don haka tawa zata mike ta taka...irin likin dazaiyi mata zai nuna inyana Iya riketa ko in bazai iyaba.." Nan aka fara sabon kidi, da kyar tawa ta mike don saita tsinci kanta da jin kunya. Ahankali ta fara rawa, nan Salem yayiwa Abdul alaman ya kawo mashi kudi, briefcase Abdul ya dauko ya bude yafara suba mata dollars and pounds, ihu mutane suka farayi.

"Allah yaisa tsakanin mu da mutanen nan.. Ji yanda suke sa Dan nan zubda kudi" inji ammi babu Wanda ya saurareta, kawayen su shuwa kam aladan Yoruba yayi masu dadi ba kaman yanda suke sa mazan kashe kudi, suna nunawa Wanda zai auri yarsu she's precious to them.

Tawa kam Sai rawan omo ooduwa take tanayi kasa2, Salem Sai wankan kudi yakeyi mata, nan ma friends dinshi suka fara suba kudi kaman ana ruwan sama, da kyar aka tsaida su don su dama sun dau aniyan nunawa Yoruba money is not the problem. Bayan sun koma sit dinsu Salem yadan kalli amarya amma har lokacin bata kalleshi ba, Wanda ya tsaya a amatsayin uban tawa yace ya yarda Salem na Iya kula da yarshi, Sai aka wurin da su Salem zasu ne roka abasu mata, nan Yoruba guys dake cikin friends din Salem suka mike, Salem ma mikewa yayi , gaban iyayen tawa sukaje suka cire hulunansu Sannan Salem ya kwanta kasa sauran suka kwanta Khalid kam Sai zagin Salem yake cikin ranshi, sunfi minti biyar kwance suna rokon abasu mata sannan suka amince aka basu, mikewa sukayi tareda da godiya kowa ya koma seat dinshi Salem kallon Khalid yayi yana shuumin murmushi, hararan shi Khalid yayi. Daga nan aka bawa tawa drink tayi kneeling ta bashi.

Sai lokacin rawa tawa tayi rawa ba laifi.

Atakaice dai har yankan cake sukayi Sannan sukayi feeding juna Sai lokacin bada gift Umma tabawa tawa diamond sarka da yan kunne, Sai wajen 6pm aka kammala, har lokacin Salem baiga eyeballs din tawaba.

Pls manage

๐Ÿ’™โค๐Ÿ’š๐Ÿ’›๐Ÿ’œ

ZAKISAN KONI WAYE

โค๐Ÿ’š๐Ÿ’›๐Ÿ’œ๐Ÿ’™

ยฎzuwairat( ummu Maryam)

5โƒฃ8โƒฃ

Ana gama cin abinci don ko wanne bangaren serve your self ne, mutane watsewa suka farayi, tawa kokarin mikewa tayi ya kalleta

"Habibty seat..." Bata daga kantaba ta ta koma ta zauna tana Dan turo baki, mikewa yayi ya mika mata hannu, kallon sauran mutanen da suka rage gurin tayi ta dukar da kanta batare da mika mashi hannu ba, hannun shi ya kai ya kama hannunta ta mike kanta kasa, abokanshi Sai zolayanshi suke amma ko kallonsu baiyi ba. Harwaje sukaje sauran ya jarida taransu sukayi amma bodyguards suka hanasu karasawa garesu, wurin wani limo sukaje aka bude masu yashiga itama ta shiga. Fuskantanta yayi Sannan yafara cewa

"Habibty..why are you not looking at me?..." Ya tambayeta yana kara kama hannun ta, still kanta kasa tace

"Nothing.." Muryan ta Sai rawa yake

"Then look at me..." Ya umarceta, ba musu ta daga lashes dinta ta kalleshi,

"Wow.," ya fada don har eyeball aka sake mata, gani idanuwanta sak kaman na mage

"This eye color fits you..." Yafada cikin whisper

"Thank you..." Tafada still muryan ta bai bar rawa ba, matsawa yayi daf daita ya tallabo fuskanta

"Habibty.. According to the tradition of your people.. You are mine..." Yafada yana shafa hancinshi kan nata, tawa lumshe idanuwanta tayi tarike wrist dinshi gabanta Sai faduwa yake

"I never know you are a good dancer...you Dan so beautifully..." Yafaxda har lokacin bai bar shafa goshinshi kan nata ba, hannun shi ya shafa kan waist dinta yana cewa

"I love your traditions...it's unique and beautiful..." Yafada yana kai bakinshi kan nata, baiyi kissing dintaba amma lips dinshi kan nata, cikin whisper yafara cewa

"I promise to take care of you...I will adore you... I will be the perfect husband... Duk abinda kike so zanyi maki...I will be faithful to you.. I will never cheat on you...only death will tear us apart.." Alkawari kala2 ya dinga yi mata bakinshi kan nata, Sai shakan numfashin juna suke, itama cikin whisper ta fara cewa

"I promise to be a good wife... Duk abinda kakeso zanyi maka..." Dariya Salem yayi still goshinsu da bakin su hade

"Habibty.. Are sure you will do everything I asked you to?..." Yafada with a naughty voice, Ahankali ta gyada mashi kai,

"Then kiss me..." Ya umarceta, ahankali tabude bakinta ta fara sucking bakinshi kaman sweet, sama ta koyi yanda ake kiss don ba karamin kiss tasha wajen kudirat ba in the name of learning, Salem Sai dan nishi yake kasa2, da sauri ya zare bakinshi yana kallonta, wani irin surprise look yake mata har ya fara tunanin ko deceiving dinshi tayi, murmushi tayi ta sunkuyar Dan kanta kasa.

Awaje kam guys sun shiga motoci, Khalid kam yana tsaye jikin motan yana jiran fitowan tawa don yashiga, yaji shuru, knocking glass din motan yayi amma still no response, bude motan yayi, kai Salem ya daga daga kallon tawa ya kalleshi

"Meye?../" Salem ya tambayeshi, Khalid bai kalleshi ba ya kalli tawa yace

"Iyawo...sorry for the interruption..." Da sauri tawa tafara kokarin fitowa tana cewa

"No problem sir..daman yanzu zan fito.." Bata idaba Salem ya rike mata hannu

"Habibty please give me a good bye hug..." Murmushi tayi ta zare hannun ta ta fita daga cikin mota. Salem hararan Khalid yayi

"Wallahi ka shiga hankalin ka..."

"Dalla rufe mana baki...kasa mun kwashi kasa yau..." Dariya keta Salem yayi, Khalid hararan shi yayi

"Wallahi nima Sai na samo Yoruba.. Yanda na kwanta kasa kaima Sai ka kwanta..." Salem daria yayi

"Basai ka ganni ba?... "

"Ni ban Iya wannan wahalan nasu..." Hulan kanshi yacire Sannan yace

"Yauwa guy...ka saki wannan yarinyan mana...ai is time ko?.."

"Time?... Ai ba yanzu naceba..." Tsaki Khalid yaja

"Wallahi matsalarka kenan...tunda ba zama zakayi daita ba kawai ka sallameta mana...amma Sai ka jamin rai?" Shima Salem tsaki yayi

"Kar ka kara damuna na wannan maganan sai next week an daura min aure..." Hararan shi Khalid yakarayi yana cewa

"Kawai kace ba sakinta zakayiba..kilan ma kanason ta..." Salem nuna Khalid yayi da yatsa Sannan yace

"Wallahi ka kara cemin inasonta Sai naje har kauyen da take nayi sex daita kafin in saketa...inyaso Sai muga ta zumudi..." Khalid Jan bakinshi yayi ya tsuke don yasan karamin aikin Salem ne.

โค๐Ÿ’š๐Ÿ’™๐Ÿ’›๐Ÿ’œ

Abangaren ameera kam ranar da akayi traditional wedding dinsu Salem suna zaune suna kallon dadi kowa kaman yanda suka saba wayan ta yafara ringing, dubawa tayi taga zeenat picking tayi suka fara zolayan juna kaman yanda suka saba, Sai zeenat tace

"Sis wane channel kike kallo?..."

"Dadinkowa..ya akayi ne?" Cikin sanyin murya zeenat tace

"Ki maida AIT.," tana kaiwa nan ta kashe wayan ta, ameera amsan remote control tayi ta maida AIT, nan taga heading dinsu *TRADITIONAL WEDDING OF SIR SALEM* live, zama ta gyara, hinde kallon ta tayi

"Wannan kaman biki ake ko?..." Hinde ta tambayeta, Ahankali ameera ta daga mata kai

"Bikin Wanda ya ajiye ni nan ne..." Duk jikin su yayi sanyi

"To ki chanza tasha mana.." Inji Zainabu, kai Ameera ta girgiza mata

"Barshi mu kalla..ko ba komai zamu gan yanda aladansu take..." Ahankali Zainabu tace

"Bazaki ji wani iri ba?..." Ameera Dan tabe baki tayi

"Babu abinda zanji...$" ta amsa mata atakaice. Gyara zama dukkan su sukayi suka fara kallo.

Sai lokacin ameera taga yanda tawa take,acikin ranta kam gani take bazata iya kishi daita ba cos gani take tafita komai mussanman body,

"Ai ko hips ta kada ta wuce gabanka bakin ciki na iya kasheka.." Ta fada cikin ranta, hinde kallon yanda ake zuba kudi cikin tray tayi

"Amma ameera kinyi wautan wulakanta wannan mutumin... Ana cewa ba kudi...yasin da akwai inda kudin yake..." Tafada cikin ranta. Itakam ameera idanuwanta sun chanza color cos Sai tunanin inda bata wulakanta Salem ba da ita zai kashewa wannan kudin, kallon inda Salem ke watsawa tawa dollars tayi tadan saki ajiyan zuciya. Idanuwanta sun chanza kala, Zainabu kallon ta tayi

"Dan Allah ki chanza wannan tashar...idanuwanki har sun sauya..." Murmushin karfin hali tayi

"Kawai dai INA tunanin na kusa barinku nan ne..." Ta fada Ahankali, dukan su shuru sukayi suka cigaba da kallon, kowa da tunanin datake,saida aka gama Sannan hinde ta kalli ameera

"Kinsan tunda ankusa auren dole iyayenki da kawayen ki zasu zo kafin a kawo maki amarya...yanzu wane karya zaki kara yi masu don wannan karin babu abinda zai hanasu zuwa..." Ameera da jikin ta yayi ligis saboda kallon dasu kayi ta daga red eyes dinta ta kalli hinde

"Nima ban San abinda zan fada masuba..." Tafada ahankali,

"Me zai hana ki fada masu gaskiya kawai... Ai duk kudin mutum hukuma tafi karfinshi...." Inji Zainabu, Dan baki ameera ta tabe Sannan tace

"Nidai tunda yace in na fada masu bai sakina da wuri kawai zan kiyaye har ya sakeni..." Dukkan su basu kara cewa komai ba, Zainabu maida tashan tayi dadinkowa suka cigaba da kallo amma banda ameera cos Sam takasa samun sukuni, duk da bakinta yana furta batason Salem amma cikin zuciyanta daban, don wani irin kishi ta fara ji, kuma har cikin ranta tasan already Salem yayi nisa cikin son wannan yarinyan cos is written all over him, kuma ko ya amince ta zauna dashi gani take yarinyan ta fita komai

"Hmmmmmmm" tafada kasan makoshinta, Sai tunanin abinda hinde ta fada mata take, tasan gaskiya babu abinda zai hana su anty Sadiya zuwa, tafi minti talatin tana tunani Sannan ta samu idea

"Nasan abinda zanyi..." Ta fadawa su hinde tana daukan wayanta, number mom tayi dailing, bayan ringing biyu mom ta dauka, cikin sanyin murya ta gaisa da mom itama mom duk tausayin ameera ta mamaye zuciyanta cos suma sun kalli traditional wedding din kuma cikin ranta tasan her daughter doesn't stand a chance Dan ta lura son da Salem ke yiwa tawa is beyond expectations.

"Mom..." Ta kirata sounding so cool, ahankali itama mom ta amsa cikin sanyin murya. Ameera tacigaba dacewa

"Dama inason fada maki zanje los Angeles gobe...bana nan kafin ayi auren..." Tafada muryan ta na breaking down,

"Habibty ke kikace ya kai abroad ko shi yasaki?..."

"Mom...ni nace ya kaini..."

"Hmmm..dabaki fada hakaba,..amma no problem.. Allah ya tsaremin ke..."

"Ameen sweet mother..." Adua mom ta dinga jera mata sannan daga baya tace

"Kina isa chan ki kirani.."

"Yes mommy..." Yafada Sannan sukayi sallama. Ahankali ta cire wayan daga kunnenta takashe ta gaba daya ta mikawa Zainabu

"Gashi ki boye..." Tafada tana goge hawayen daya gangaro mata, amsa Zainabu tayi ta shiga kuryanta. Ameera kam fashewa tayi da kuka mai tsuma zuciyan mai sauraro, Sai da nima nayi hawaye๐Ÿ˜ญ.

*Finally the day is here*

Yau Around 10am aka daura auren Salem Yusuf sulaiman da Tawakaltu Lukman Adebayo, hmmm dama anyi awarding traditional wedding dinsu as the best traditional wedding ever, to da alaman zaa a kara awarding daurin auren su, cos koina tatul da mutane, larabawa da turawa kam kaman garin su don sun halacci daurin auren. Duk Wanda kika gani sanye yake da pure white shadda da white hula cos that is the dress code, Salem kam yasha babban riga happiness is written all over him. Daurin auren ya samu halaccin Christians da yawa from Nigeria and beyond, suma duk sunsha fara shadda looking so united.

Dama reception follows immediately, ana gama adua Salem da guys dinshi suka koma hotel din da suka kama, kaya suka fara chanzawa, dukan guys su 50 daidai sunsha black tux suit da bowtie Sai Salem ya saka red chalinco suit dukkan su Sai da aka gyara masu fuska mussanman ango.

โค๐Ÿ’š๐Ÿ’™๐Ÿ’›๐Ÿ’œโค

Manage

Kilan anjuma in kara

๐Ÿ’š๐Ÿ’™๐Ÿ’›๐Ÿ’œโค

ZAKISAN KONI WAYE

๐Ÿ’™๐Ÿ’š๐Ÿ’›๐Ÿ’œโค

ยฎzuwairat(ummu Maryam)

5โƒฃ9โƒฃ

Suna fitowa aka dinga daukan su fotuna, har lokacin yan jarida nason magana dashi amma ba baa basu dama ba, daga farfajiyan compound din hotel din suka tsaya Salem tsakiyansu aka dinga style ana daukansu pictures, hararan su Salem yayi yana

"Kai a bar pics haka nan inje in dauko matata...."

"Masu mata..." Inji Khalid cikin ko kallon shi Salem baiyiba ya shiga daya daga cikin Hyundai sonata dake cikin parking lot. Yana driver ya tada mota da sauri Khalid ya shiga

"What?.." Salem ya tambayeshi,

"Kasan meye...bani takardar..." Kallon shi Salem yayi

"Takardan me?.." Hararanshi Khalid yayi

"Takarda sakin wannan yarinyan..."

"Oh..." Salem yafada kuma yanda yayi magana zakasan ya ma mance da wannan zancen

"Bani pen da paper.." Inji Salem, da sauri Khalid ya fara Neman pen a jikinshi amma bai samu ba, Salem jugum yayi yana kallon shi, Khalid Dan mika hannun shi yayi gaban mota yana dube2 amma bai samuba

"Please you are wasting my time.." Inji Salem

"Ai guy babu pen..."

"No problem... Kawai in muje yola zan baka...ko kuma tunda bani da free time...just

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login