Showing 96001 words to 99000 words out of 145230 words

Chapter 33 - Zakisan Koni Waye Complete

01 Nov 2025

286

remind me in naje Malibu..."

"Malibu kuma?...I thought a instabul zakuyi honeymoon..?"

"I changed my mind..." Tabe baki Khalid yayi

"Sai wani rawan kai kake kaman watarana abun bazai kanshekaba..." Salem dariya yayi yana dan girgiza kanshi

",dalla get out..my princess is waiting.." Sai lokacin Khalid ya tuna mashi irin promise din daya dauka kan in Allah yasa ya auri tawa, godiya Salem yayi mashi Sannan ya kira Wanda zai gudanar dasu. Khalid bai kara cewa komai ba ya fita. Dukkan sauran guys mota suka shiga suka bar haraban hotel din.

A palace kam babu irin shawaran da tawa bata shaba cos daga reception zasu wuce yola cos aladansu gidan uwar miji ake kai amarya. Daman ana daure aure ango ke tafiya da Matan shi amma reception ya hanasu, tawa kam tayi kuka har ta godewa Allah haka mami don gani take zaa rabata da better halve dinta, kneeling tayi dukkan family natayi mata adua. Da kyar akasamu ta bar kuka akayi mata wani irin marvelous makeup, wani katon kwali aka dauko aka dauki wani white gown mai kama da wedding gown aka saka mata, gown din flowy back gareshi don tsawon bayan shi bai misaltuwa, Sai tafi minti biyar tana tafiya bayan bai kai karshe ba, manyan gidan inda ake reception suka tafi da kyar aka samu mami taje don cewa tayi bata Iya zama atafi da yarta.

Yanmatan suma hamsin sunsha purple gown, ana gamawa tawa kwalliya ta zauna bakin gado Sai tunani take wai yanzu she's married to Salem, in ta tuna the sex part Sai gabanta ya fadi. Su Salem na zuwa aka fada mashi Iyawo tana daki har dakin yashiga su kuma yanmatan suka shiga motocin dake waje.

Bakin gado ya ganta da alaman batasan an bude kofa ba cos she is deeply lost in thought, godiya ya karayi ga Allah don she looks so gorgeous

"Wify..." Da sauri tawa ta daga kanta, tana kallon shi tayi sauri dauke idanuwanta daga kanshi cos ba karamin kyau yayi mataba. Hannu ya mika mata, ahankali ta mika mashi hannu ya mikar da ita, rungume ta yayi

"Alhamdulillah.. We are married... Habibty we are legal for each other... I just feel like riping of this clothes... I just feel I can have you now..." Fada in a whisper, itadai batace komai ba. Gani tayi hug din ba mai karewa bane

"Sugar.. Zamuyi late..." Sai lokacin ya saketa suka bar wurin.

Already a five star hotel din da zaayi reception yayi full ango da amarya kawai ake jira, kowa ka gani kasan yan boko da yan hutu ne, duk yan ZAKISAN KONI WAYE fan 1 and 2 were present, Sai yan Zuwairat novel 1 and 2 were also on the high

table, wasu matured ones among ummu Maryam page are present amma sauran suna chan suna suburbudan junansu da zagi. Sara da sawwama kam baki su bai rufuwa, kidin instrumental kawai ke tashi don Wanda yake nesa da wurin zaisan something important is happening there.

Ango da amarya na zuwa yan jerida suka taresu amma Salem yace masu su bari Sai bayan reception suyi interviewing dinshi da matanshi. Jerawa sukayi Salem da tawa gaba Sai kowanne guy da budurwa daya, suna zuwa bakin gurin Salem ya saki hannun tawa yashiga cikin hall din da gudu, saida ya kai karshen hall din Sannan ya tsaya ya fuskanci tawa ya yafara rawa yana yi mata alaman da hannuwanshi ta taho gareshi murmushi ta sakar mashi Sannan ta fara rawa tana zuwa gareshi ahankali, wani irin mahaukacin liki ya farayi mata, nan aka dau clapping Dan take kowa ya fara rawa da budurwan da suke tare da kyar mc ya samu suka zauna Sannan aka fara abinda ya kawosu, wani katon cake suka yanka tayi feeding dinshi da akace yayi feeding dinta babu kunya ya saka cake din a bakinshi Sannan ya duka ya kai bakinshi saitin nata ta amsa daga bakinshi kaman ta nutse katsa don kunya, Sai sukayi exchanging zobe don wedding planner dinsu cewa tayi ba Sai Christian ke bawa matansu zobe ba. Lokacin bada gift ga amarya da ango, kusan mota goma aka basu Sai kuma manyan kyautuka masu tsada gaske. Sai bayan sun zauna aka bawa yan jaridi dayan gidan TV yi masu tambaya, tambayoyi aka dinga yi masu Salem ya dinga amsawa don ita tawa already abin duniya ya isheta, ga tausayin kanta da take, ga mami ta fara missing, ga ciwon da kafanta keyi mata saboda high heels Sannan ga Salem da ya rike mata hannu cos in ba rawa suke ba to hannun shi rike da wrist dinta.

Daya daga cikin ya yan jaridan yace

"Sir wannan auren na biyu ne ko?.." Murtuke fuska Salem yayi

"Kai kayimin na farkonko?.." Da sauri guy din ya girgiza kanshi

"No sir...kawai da akwai jite2 kayi aure last few months..." Dan baki Salem ya tabe Sannan yace

"That was a misconceptions of information... Ai in zanyi aure is not something that will be secretive kaman yanzsu ai kowa ya San am married... So duk wannan is a rumor..." Salem dake zaune bayan shi ya gallawa keyanshi harara

"Makaryaci..," yafada cikin ranshi,

"To Allah ya bada zaman lafiya..." Inji daya daga cikin news men

"Ameen.." Salem ya amsa mashi yana kallon fuska amarya.

Around 4pm aka gama kneeling sukayi gaban manya suka dinga kwasan albarka, daga baya yarike hannun tawa don su tafi aikam fixgewa tayi taje wajen mami ta dinga kuka daman mami kuka hartayi ta gaji duk yanda yanuwan mami da zasu raka amarya sukayi su cireta daga mami kasawa sukayi Salem tsaye bayanta yana kallon ikon Allah

"Bakisan da maminba kika amince?..." Yafada cikin ranshi, Khalid Dan matsawa yayi kusa da kunne Salem yace

"Guy tsoron ride din da zakayi mata take...shege zai wani zumudi kake kaman watarana bazata ishekaba..." Salem murmushi yayi yana girgiza kai Sannan ya duka ya kama kafadar tawa ya mikar daita, tare suka je gaban jet Sai kuka take kaman ranta zai fita, riketa yayan mami tayi Salem ya saketa, cikin jet suka shiga da sauran Matan Sannan Salem ya juya Sai ya hangi usman, babban Dan ammi, karasawa Salem yayi wajen shi

"ashe kazo..." Salem ya fada mashi

"Eh mana...ai ana gobe traditional dinku nazo..."

"Ok...daman inason ganinka...I want to tell you to warn ammi...she should stay away from my wife...." Bai idaba Usman ya katse shi

"Haba Salem..." Hannu Salem ya daga mashi

"Just warn her...in ba hakaba zan dauki mataki kan dukkan Ku..." Yana kaiwa nan ya bar shi nan tsaye.

๐Ÿ’›๐Ÿ’œโค๐Ÿ’š๐Ÿ’™

"Wallahi Sai ka fadamin inda ka kaimin yata...." Inji mom dake tsaye shakare da wuyan rigan dad tana kuka kaman ranta zai fita

"Salima meye haka?... Kina haukane?..."

"Eh hauka nake..ka fadamin inda yata take...kayiwa ameera aure batare damunsan magabatan Wanda zata auraba..kuma gashi Wanda ta aura yace bai taba aureba...wallahi ko ka fadamin inda ka kai yata ko kuma inkaika ga hukuma...." Dad kokarin kwace wuyan riganshi yayi amma bai samu hakanba

"Haba Salima ..wannan maganan da yayi shi zai tada maki hankali?... Kisan halin maza da karya....kilan bai fada mata yana da aureba...." Kai mom ta girgiza

"No way...there is more to this story...no man can deny my ameera in public kaman yanda yayi denying yata...ameera ta is like a diamond da kowanne namiji da ya aureta bazai Iya boyetaba...kawai tell me inda yata take...." Tafada cikin kuka mai ban tausayi Sannan ta Kara shakareshi daman mai hakuri bai Iya fushiba, Sai kuka take wai dole ya fada mata inda yakai yarta

"Haj...dan Allah ki sakar min wuya... You are hurting me.." Ya fada ahankali don tausayin matanshi yake kuma yana tunanin halin da ameera take ciki, ahankali ya riketa suka zauna

"Haj...wallahi sir Salem ya auri ameera...."

"Ban yardaba..yanzu da sir Salem yayi aure ai duk duniya sun Sani...lokacin zinariya ta ko lefe baa kawoba Sannan babu danginshi ko daya..kuma gashi yace shi bashi da aure...."

"Dan Allah karki tada hankalin ki saboda wannan maganan.,.. Kuma da kikace bai kawo komai ba ni nan nace kar ya kashe sisinshi..."

"Allah yaisa tsakani na da kai...ka bada diamond dina sadaka..gashi yayi mata kishiya zata zama abun gori...to wallahi zaman lafiya mu da kai shine ka fada mashi ya sakar Mani yata..."

"Bazan Iya fada mashi hakaba...remember he's the boss of my boss... $" tsaki mom taja

"Ko ka fada mashi ko kuma in fadawa iyayenshi su fada mashi..."

Yau wayata wajen doc ta yini, sorry for the late update

๐Ÿ’š๐Ÿ’™โค๐Ÿ’›๐Ÿ’œ

ZAKISAN KONI WAYE

๐Ÿ’™๐Ÿ’šโค๐Ÿ’›๐Ÿ’œ

ยฎzuwairat(ummu Maryam)

6โƒฃ0โƒฃ

*Happy sallah, wishing all my fans a blissful season*

_Wannan shafin na dauke da abubuwa da Wanda bai da aure is not suppose to read, so please for masu aure kawai_

*๐Ÿ˜€ ๐Ÿ˜€ eh harda Ku iyayen sun ganin first night*

Sai bayan 5pm jet ya isa yola daman gidan tatul yake da yanuwa da abokan arziki cos Umma babban yinin biki ta hada aranan, tana saukowa daga cikin jet tare da yan rakiya aka fara kuda sai wani yaro daga cikin jikokin ammi ya dauki dubu daya ya saka cikin ruwa ya fara shafa mata ga jikinta cos aladansu kenan, sai aka ajiye ruwan ta saka kafafunta ciki Sannan ta shiga falon kneeling tayi ta gaida Umma har lokacin bata bar kuka ba, amananta aka damkawa Umma kan ta dauketa amatsayin ya ba surukaba, Umma rungume tawa tayi tana wani jin dadi cikin ranta dukda ba haka tasoba, Umma dariya tayi ta kalli kawayen ta tace

"Nima dayi daughter in-law..." Kuda Matan sukayi tare dacewa

"Mun gani kuma Salem ya Iya zabe..." Su ammi kam ko ajikin su, daya daga cikin dakin dake part din Umma aka sauketa su shuwa da ilham kam baki har kunne don su dadi sukeji zasu samu wata karuwa, yayyen mami da su Haj kudirat sallama sukayi zasu tafi nan kuka tawa ya kara tsananta

"Haba sis..ki bar wannan kukan mana...ai we're one already.. Sai kinfi jindadin zama da mu..." Shuwa ta fada mata cikin harshen Hausa, Haj kudirat wurin kunnenta taje ta kara bata shawaran yanda zata rikita Salem. Sannan suka koma cikin jet kan cewa zaa kaisu abuja su ga mazaunin tawa Sannan a maidasu Kwara. Abinci aka jerawa tawa cikin dakin da take amma kuka ya hanata ci.

Sai bayan karfe eight jet ya komo Kwara daukan Salem da friends dinshi yan yola, duk ya gaji don har da rama yayi, Duk ya zama stressed out, sun shiga jet din ya jire suit ya yarda ya rage dagashi sai long sleeve da tie, shima tie din ya cire yayi relaxing, kallon Khalid da yakura mashi ido yayi ya daga mashi gira, Salem murmushi yayi ya kauda kanshi gefe, Khalid ballan safety belt yayi ya koma waje Salem

"Guy...what about that paper?..." Ya fada cikin whisper, Salem kallon sauran mutane dake cikin jet yayi Sannan ya kalli Khalid

"Wai kai meyasa ka Iya matsawa mutum...baka ganin da akwai mutane wurin nan...remember this thing is a secret amma na lura baka da gurin da ya wuce ka tonamin asiri.." Yafada afusace amma bai bari muryan shi ya fitoba, harara Khalid ya galla mashi

"Meye na zare2... "

"Haka mukayi da kai?... Dazun bana fada maka ka bari sai...." Bai idaba yayi tsoki ya kauda kanshi gefe fuskanshi daure,

"Wallahi you are annoying..." Khalid ya fada Sannan ya koma sit dinshi.

Sai around 9 suka isa gidan, by then gidan ya zama quite don yawanci an watse, abangaren amarya kam tayi wanka ta kwanta tana cikin kuka bacci yayi gaba daita.



Salem part din Umma ya wuce yana balla button din wuyan long sleeve dinshi, direct bedroom dinta ya shiga tare da sallama, Umma ce zaune da sauran family dinta Salem sai adua yake Allah yasa part dinshi aka kai tawa amma yasan hakan ba mai yuwa bane, hannu Umma ta bude mashi ya fada jikinta kaman wani karamin yaro, hannun shi ta rike suka koma falo

"Son you look tired.. " ta fada tana zaunar dashi kan dinning

"Wallahi Umma na gaji sosai..." Warmers dake kan dinning ta bude ta fara zuba mashi abinci, kadan ta zuba yace yaisa, abincin ya fara ci kaman bai so, spoon Umma ta amsa tana cewa

"Bari inyi feeding dinka.." Babu gardama ta bashi yaci ya koshi yasha ruwa.zama yayi bai tashiba har wajen 10, Umma kallon shi tayi

"Son kaje kayi warm bath ka kwanta.." Kallon Umma yayi

"I dey craz?.โ€ฆ" yafada cikin ranshi,

"Umma ina Tawakaltu take inyi mata good night.." Hararanshi Umma tayi

"Bazaki yimin shegantakan yayan zamaniba...not under my roof...ka bari in kuje abroad kuyi abinda kuka gandama.." Dan marairace fuska yayi

"Umma good night kawai fa zanyi mata..."

"No...kuyi a waya..." Tafada tana dan daga shi daga kan dinning, ahankali ya mike

"Saidai ki kulle koina..." Ya fada cikin ranshi, kiss yayi mata a cheeks

"Good night Umma.." Yafada yana kama hanyan fita waje

"Sweet dreams habibi.." Ta amsa mashi.

Direct part din Abba yaje ya kara yi mishi godiya Sannan ya tafi part dinshi, kaya ya cire yayi shiga wanka, cikin ranshi tas

"Am finally married... Am married!.." Ya fada da karfi har yana fallasa ruwa kaman yaro, sai wasa ruwa yake yana cewa

"Alhamdulillah... Am married to Tawakaltu... Am the luckiest and happiest man alive.." Ya kusan minti 40 yana wasanruwa kaman yaro Sannan daga baya ya fito daure da towel, gadonshi ya kalla yana imagining gobe kaman yanzu Tawakaltu tana kwance kan gado yayi yanda ya gan dama daita

"Can't wait .." Ya fadawa kanshi

"Ko yanzu ma I have to see you..." Ya kara fadawa kanshi, mai ya shafa ya saka pyjama Sannan ya saka room slipper ya bude kofa ya fita by then it was after 11, ahankali ya bude kofa ya shiga, bedroom dake kusa Dana Umma ya bude yaga wata sis din Umma tana bacci, rufewa yayi ya kara bude wani kofan, still babu kowa sai na ukun ya hangeta kwance tana bacci, Allah ya taimakeshi kofan bai kara shiga yayi ya maida kofan ya rufe tare da kullewa, ahankali ya taka ya ya isa bakin gadon tare da zaunawa, fuskanta ya kurawa ido yaga yadan kumbura, cikin bacci ta fara jin kamshin turarenshi, Salem kam kallon boobs dinta dake sama da kasa in tayi numfashi yake, har yanzu kayan datasa wurin reception ne jikinta, ahankali ta bude idanuwanta ta dora kanshi, murmushi ya sakar mata

"Heyy...." Yafada cikin sanyin murya, itama murmushi tayi mashi ta dan mike zaune

"Kinci abinci?.." Ya tambayeta yana kama hannun ta, kai ta daga mashi

"Kinyi wanka?" Kai ta kara daga mashi

"Then meyasa baki chanza kaya ba..." Shuru tayi bata ce komaiba ta Dan kalli rigan da shuwa ta ajiye mata,

"Kina Iya bacci cikin wannan kayan?..." Still no response, Dan matsawa yayi kusa daita

"Ya gajiya..."

"Lafiya lau..." Tafada kanta kasa

"Need a massage?..." Kallon shi tayi for few seconds

"No.." Tafada muryan ta na dan rawa, kara matsawa yayi daf daita har suna shakan numfashin juna

I insist... " yafada yana dan komawa saman gadon gaba daya, dan kwantar daita yayi ba musu ya koma ta kwanta, Dan hararanshi tayi, birkitar daita yayi ta kwanta kan cikinta tare da rungume pillow gabanta sai disco yake, mikewa yayi ya sauka daga kan gado ya je gaban mirror ya duba nitrogena sasemi oil ya dauka Sannan ya rake wutan dakin ya koma kan gado, duk hankalin ta ya tashi

"Me zaiyi?... Please Allah help me...." Ta fada cikin ranta, kafafunshi ya bude ya hau tsakiyan bayan ta, ahankali yaja zip din baya ya hangi beautiful skin dinta, oil din ya zuba a hannun shi ya fara shafawa bayanta ahankali, kakkame pillow tayi don hannun shi feel so great, wani irin sensitive massage ya fara yi mata har lokacin zip dinta kai ya bude yana shafawa har gefen cikin ta, ahankali ya daga hannun ta ya zare rigan zuwa kasa sai ya kasance daga sama har wajen waist dinta babu komai sai bra, yana cikin shafa jikin ta ahankali kaman yana shafa kwai ya balle bra dinta, tawa Dan rike mashi hannun tayi, ciki whisper yace

"Stop..." Maida hannunta tayi ta kara rike pillow gam, yana zare bra ya maida hannuwanshi kasanta ya fara wasa da boobs dinta nan take taji jikinta ya mutu shima nishi ya fara kaman shi ake yiwa wasan, bayan wuyanta ya yafara kissing yana sucking wurin kaman sweet, ita bata Iya komaiba banda rike pillow, da sauri ya ida zare rigan ya tsaya yana kallon hips dinta, juyar daita yayi yanda zai fuskanceta, rumse idanuwanta tayi, Salem tsaya kallon pecky boobs dinta yayi, he can believe all this is his,

"Baby look at me.." Ya fada amma kaman yace ta kara rumtse idanuwanta, murmushi yayi ya cire riganshi, hannuwanta tasa zata rufe kirjinta amma ya rike mata su

"They are mine..." Yafada yana hada kirjinta da nashi, wani irin electric bolt sukaji su duka, hannu tasa ta rungume shi so firm close to her, Salem daga kanshi yayi yana kallon yanda ta lafe kanta da kirjinshi, daga kanta yayi ya hade bakinsu, sai kiss suke yana shafa every part of his body

"Don't let your hubby do all the work.." Ta tuna maganan Haj kudirat, itama romancing din shi ta farayi, Salem Dan slow down yayi don jin abinda take yi mashi, nipple dinshi ta sa baki tafara suckling ihu Salem ya farayi, hannun ta daya ta dinga murza dayan nipple dinshi sai dayan ta Dora kan maranshi,

"Always play with your hubbies joystick.. Is your property..." Takaraji muryan kudirat, Salem kakkameta tayi yana ihu ahankali, inda a gidansu suke ihu zaiyi on top of his voice cos she's driving him crazy, wasa tacigaba dayi mashi hannun ta kan maranshi ta kasa turawa cikin wandoshi, da sauri ya tura cikin wandon yana cewa

"Do what ever you want with me...am all yours" ya fada muryan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login