Showing 108001 words to 111000 words out of 123508 words
siffatu da siffofin kamala gaba daya, ya tsarkaku daga dukkan wani aibi da tawaya, mai girma da buwaya.Imani da Allah haske ne mai kaiwa zuwa ga adalci, haske ne zuwa ga ‘yanci, haske ne zuwa ga ilimi da sani, haske ne zuwa ga shiriya, haske ne zuwa ga nutsuwa da kwanciyar hankali Marka...
"Imani da Allah ya qunshi imani da Mala’ikunsa, da littattafansa, da ranar lahira, da imani da qaddara, alkhari ko sharri. Irin wannan imanin shi ne samun arzikin mutum, kai shi ne ma Aljannar duniya ga mumini, wanda qarshensa Aljannar lahira ce Insha Allahu. Ashar’ance: Shi ne qudurcewa da zuciya, da furtawa da harshe, da aiki da gabbai, yana qaruwa da da’a ga Allah, yana kuma raguwa da sabon Allah. Idan an gane wannan to a sani tushen karbar ayyuka a wurin Allah shi ne Imani, saboda fadin Allah mai girma da buwaya : “Duk wanda ya yi ayyukan qwarai yana mai imani”. (Al-anbiya’a : 94) Mahimmancin Imani
"Haqiqa mafi falalar ayyuka da tsarkinsu a wajen Allah shi ne Imani, saboda hadisin da Abu Zarrin – Allah ya yarda da shi – ya tambayi Manzon Allah (S.A.W) ya ce, “Ya Manzon Allah, wadanna ayyuka ne suka fi falala? Sai ya ce, “Imani da Allah da jihadi a kan tafarkinsa” (Muslim ne ya rawaito shi)Shi ne sababin shiriya da samun arzikin duniya da na lahira, saboda fadin Allah mai girma da buwaya : “Duk wanda Allah ya yi nufin ya shirye shi sai ya yalwata zuciyarsa ga musulunci” (Al-an’am : 125).Kuma imani yana kawar da mumini daga sabon Allah, saboda fadin Allah Ta’ala, “Wadanda suka yi taqawa idan wani mai kewaye daga shaidan ya shafe su sai su tuna Allah, sai ga su suna gani” (Al-aaraf : 201)
Imani sharadin ne na karbar aiki, Allah yana cewa : “Haqiqa an maka wahayi da wadanda suke gabaninka cewa lallai idan ka yi shirka, to tabbas ayyukanka za su rushe, kuma wallahi za ka zama daga cikin masu hasara” (Azzumar : 65).
"Tsarkaken Imani, Allah yana sa albarka a cikin aikin da aka yi a cikinsa, yana karbar addu’o’i da shi, “Haqiqa an maka wahayi da wadanda suke gabaninka cewa lallai idan ka yi shirka, tabbas ayyukanka za su rushe, kuma wallahi za ka zama daga cikin masu hasara” (Azzumar : 65).
Tsarkaken Imani, Allah yana sa albarka a cikin aikin da aka yi a cikinsa, yana karvar addu’o’i da shi. Kiyi imani da Allah Marka. Ki mayarda dukkanin damuwar ki ga Allah. Domin shi din majibancin lamura ne. Ki roke shi domin shi din buwayi ne gagara misali. Ki tsame hannun ki ga dukkanin abubuwan da ba hurumin ki bane. Ki kyale malam na lado da harkar iyalan sa dan girman Allah Marka ..Ko kema Allah zai dube ki da idanun rahama ya yaye maki dukkanin abubuwan da ke damun ki..."
Mugun kallon da ta watsa musu duka su biyun ne yasa Malam ubaliyo hanzarin mikewa tsaye ya kade jikin sa
"To Allah ya kara lapia Marka. Biyu kyautar Allah, Kuna wasa? To Allah ya muku albarka duka. "
Cewar malam Ubaliyo daya kallo yan biyun Deluwa da ke kan yar katifar su.
Sallama ya sake musu kafin ya fi ce daga gidan. Malam na lado na biye da shi. Hakika malam Ubaliyo ya kambama taurin rai da kafiya irin Marka. Rai a hannun Allah amman taki saduda?
Yayi Allah ya kyauta. Kafin suyi musabaha da malam na lado ya yanki layin gidan sa ya tafi .
**THE ADAMS FAMILY**
karfe tara saura kwata ya shiga gidan. Har karfe shadaya saura bai fita ba. Yana zaune a parlor. Kwanaki 4 kenan a jere yana yiwa sashen Haj Hameedah zaman dole.
Maa na hankalce da shi. Amman tayi biris da shi. Har aka ja tsawon kwanaki 4.
Haka zai karaci zaman sa yana soshe soshen keya. Waheedah kuwa da wuri take shigewa daki ta murza mukulli.
Da ke an musu hutun second semester break. Tana gidah babu inda take zuwa. Zayn dinma bata bari su kebance su kadai.
Gashi ya tsiri wani feleke agaban kowa ya rika nan nan da ita . Don haka take kauracewa ganin sa. Don tsaf zai iya aikata wani abun kunyan agaban Maa. Domin yayi na farko wancen satin bata kaunar amaimaita na biyu.
Haj Hameedah na zaune a parlorn tana danna system din gabanta. Gefenta kuma tarin littattafai ne da suka danganci fannin tiyata.
Ta daga idanu ta dube shi. Yana zaune ya tsurawa kafar bene idanu. Tamkar waheedan ce a wajen. Yadda ya mayar da hankalin sa kacokam wajen.
"Nadra..."
"Naam Maa."
"Je ki kirawo Waheedah. "
"Bari na kirata Maa." Cewar Zayn.
Kallon da Haj Hameedah ta bishi da shi ne yasa shi komawa ya zauna yana mai sosa keyar sa.
"Okay Maa."
Mikewa Nadra tayi. Zayn ya gyara zaman sa yana hasaso ta inda zata sakko.
Can Haj Hameedah ta mike itama tayi saman. Sun dan jima tukun kafin ita ta sakko ta koma parlor ta cigaba da aikin da take a kwamfuta.
Can kuma Nadran ta sakko da wani akwati a hannun ta. Daga karshe kuma Waheedah ta sakko.
Sanye cikin laffaya baka data sha aiki pink. Ta bala'in kata'in yin kyau. Da har Zayn ya kasa dauke idanun sa daga kanta.
Ga wani kamshi da ke tashi daga kayan nata. Na turaren turara kaya na kamfamin yerwa incense and more.
"Ta shi ku tafi .." Haj Hameedah ta fada tana kallon Zayn.
Bakin sa ya wangale FARIN CIKI marar misaltuwa ya wanzu a ZUCIYAr sa. Ya kasa boye wa . Ya zube gwiwoyin sa yana mai yi wa Haj Hameedah godia. Kai kace wata babbar kyautar aka masa.
Zayn ya mato akan kaunar Waheedah. Ta masa muguwar shigar zurfin da baya iya boye kaunar da yake mata a ko'ina.
Waheedah dai tana tsugunne. Yatsunta ta hade su tana matsawa. Kunya duk ta ishe ta.
"Allah ya saka da alkhairi Maa. Allah yaja kwanan ki. Ya biya miki dukkanin bukatin ki Maa. Allah ya shi albarka.* Zayn ya shiga yi wa Maa sumbatun godiya.
Nadra nata dariya. Lalle Yayan na su ya zauce akan soyayyah.
"Amin... Allah ya muku albarka duka. Ka riketa amana Zayn. Na baka amanar Waheedah kai ne mahaifin ta kai ne mahaifiyar ta a yanzu. Ka sani ranka zai yi mummunan baci idan har kayi mata wani abun. Waheedah kibi Zayn. Ya zama miji agareki. Duk abunda yace kiyi. Idan har bai sabawa addinin musulunci ba. Yi nayi bari na bari. Aljannar ki na ga karkashin kafar sa. Allah ya kauda fitinah a tsakani ya baku zuriya ta gari. Ku tashi ku tafi dare yana ja "
Waheedah ta shiga tsiyayar da hawayen data rasa na menene ma. Amman dai yanada nasaba da nasihar Maa. Ta goge hawayen na ta. Haj Hameedah ta rungumeta jikin ta tana mai cigaba da saka musu albarka.
Nadra ta rakasu har wajen motar. Zayn ya karbi akwatin ya saka a booth. Sannan ya bude gidan tuki ya shiga.
Sai bin Waheedah yake da kallo. Ta sunkuyar da kanta ta cikin laffayar. Ya tashi motar suka bar gidan .
A rahama suya ya tsaya. Ya siyo kaji da tsire. Ya sake tsayawa a wani shopping mart ya saya su fruits da yoghurt. Alokacin har an fara yayyafi na ruwa.
Ya bude motar ya shiga yana murmushi. Ya rankwafa saitin ta. Da har tana jiyo numfashin sa.
"My love..... Kinga an fara yayyafi na masoya.. Allah ya bamu albarkar wannan dare da zamu raya... Ki ce Amin "
Bata ce kanzil ba. Daman yasan ba zatayi magana ba. Ya ja motar suka dauki hanyar gidan sa.
Baba mai gadi ya bude gate suka shiga ciki.
"Tsaya Ina zuwa .."
Booth ya bude ya dakko akwatin na ta ya bude gidan ya shiga da shi ciki. Ya koma ya bude motar.
Ya tattake ya sunkuci Waheedah a hannu sai nishin nauyi ya ke🤣
"Ka sauke ni please .." Ta fada ahankali. Kasan zuciyar ta kuwa kunya ce duk ta cikata ta tumbatsa.
Bai direta a ko'ina ba . Sai dakin kasa. Wanda ke a matsayin nata tun ada. Amman yanzun an canza furnitures din gidan baki daya.
Saboda gudun abunda zai je ya dawo. Zayn din da kansa ya canza komai har ta cokali. Don kada Ahlam ta dawo gori ya shiga tsakani.
A tsakiyar gado ya ajiye. Ya zare takalman kafarta ya ajiye a gefe Durkusawa yayi agaban ta. Ya dage laffayar data rufe kanta da shi.
Fuskarta ta bayyana. Idanuwan ta sun kumbura da hawayen da take ta zubarwa.
"Waheedah...Ki amince mu yi tsaftatacciyar soyayya. Sai yanzu
na gano cewa a duniya babu abun da ya kai
samun masoyiya dad'i, a duk lokacin da na rasaki
ban san halin da zan shigaba, buri na yanzu bai wuce na ganin kyakkyawar fuskar ki dauke da FARIN CIKI har ya zuwa ZUCIYAr ki ba, ina alfahari da ke Waheedah, A duk inda na kasance, Ina mai son ganin FARIN CIKIN ki a koda yaushe.
"Waheedah, I dreamt that you were mine, and then I woke up smiling because I realized it was not a dream. You are already mine! Waheedah You are that woman who transformed my imperfections into perfections, just by the touch of your love. Love you my dearest wife!”..."
Ya karasa fada yana mai sumbatar hannuwanta da yatsun ta ke dauke da lalle sunyi maroon. Sai kamshin khumra ne na dufra ke tashi daga hannuwan ta. (yerwa incense and more)
"Waheedah, Your heart is full of love and affection. Your hands are always caring. I am lucky to have you as my wife. ke ce FARIN CIKIN da ke cikin ZUCIYA tah ,It was always you Waheedah ♥️I love you soo much..."
_INA MASOYA KUMA MA'ABOTA KAMSHI MA SU KAUNAR KAMSASAWA A KODA YAUSHE? DOMIN KAMSHI RAHAMA NE.._
_TO KU MATSO, DOMIN WANNAN KARON MA ZAFAFA BIYAR SUN ZO MU KU DA TALLAN MASARAUTAR KAMSHI NA KAMFANIN TURAREN *YERWA INCENSE AND MORE*_
_A *YERWA INCENSE AND MORE* ZA KU SAMU TURARUKAN WUTA NA *GIDAH, NA KAYA, NA TSUGUNNO* BA A NAN KADAI SUKA TSAYA BA. AKWAI *KHUMRAHS* MASU KAMSHIN LARABAWA DANA FRUITS KAI DAMA KAMSHIN TURAWA. AKWAI KHUMRAHS TA MATAN AURE DA TA YAMMATA_
_SANNAN SU NA DA *TURAREN WANKA DANA SHAFAWA BAYAN AN KAMMALA WANKA.* BA ANAN TURARUKAN NA SU SUKA TSAYA BA. AKWAI *KULACCAM* MAI MATUKAR KAMSHI DA SANYAYA ZUCIYA, SANNAN SU NA DA *MADARORIN TURARUKA NA JIKI DA NA KAYA*_
_AKWAI TURAREN *AL'AJABU NA TSUGUNNO DA KHUMRAH* DIN SA_
_SANNAN SU NA DA *TURAREN GASHI NA CREAM DA KUMA SPRAY DIN SA NA FESAWA*_
_BA ANAN SUKA TSAYA BA. SU NA DA *TURAREN MOPPING, DA NA BANDAKI AKWAI NA RUWAN WANKI DA NA FESAWA A DRAWER KO AKWATI*_
_AKWAI KAYAN GYARARRAKI NA FATA. KUJERAR TSUGUNNO, KASAKE NA WUTA, COAL IGNITER TA KUNNA GARWASHI, ELECTRIC BURNERS DA ENGLISH COAL_
_AKWAI LAFFAYAS DA SAURAN TURARUKA NA KAMSHI KALA KALA_
_SU NA BADA KAYAYYAKIN SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYA AKAN DAYA DAYA. SANNAN SUNA TURA KAYAYYAKIN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE. KAYAN SU YAN CHADI NE DA SUDAN DA KUMA YERWA WATO MAIDUGURI._
_KYAU, INGANCI DA RAHUSA SAI KAYAYYAKIN KAMFAMIN YERWA INCENSE AND MORE. SAI KUN GWADA ZAKU BAMU LABARI_
_NAMBAR TARHON SU DA ZAA KIRA KO MUSU MAGANA TA WHATSAPP ITACE: 08095215215_
_INSTAGRAM HANDLE DIN SU: @yerwaincense_and_more_
_YERWA INCENSE AND MORE: A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS AND MORE_
❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥❤🔥
*_ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH,kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al'amari da ya shata layi tsakaninsa da ita,wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA_*
*_Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine,ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO SHI?_*
*_Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K'ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane_*
😄😄😄😄😄😄😄
*YA KUKAJI SALON MASU KARATU?*
*YADDA SALON YA BAMBANTA DAKO YAUSHE HAKA LABARAN SUKA BAMBANTA DA DUKKA LABARANMU NA BAYA*
INAYA(riba biyu)___mamughee
SANADIN LABARINA___Rano
BABU SO___Billynabdul
FARHATUL K'ALB___Miss xoxo
GURBIN IDO____Huguma
*ZAKI YARDA AYI TAFIYAR NAN BABU KE MADAM?*
*_GARZAYA KI BIYA NAKI KUDIN KAN FARASHI KAMAR HAKA_*
Biyar:::1k
Hudu:::700
Uku::::500
Biyu::::400
Daya:::300
*_zaki saka kudin ta wannan account number din_*
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Zenith bank
*Saiku tura shaidar biya zuwa ga*
07040727902
*IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKU TURA TA NAN TARE DA SHAIDAR BIYAR*
09134848107
*_THANKS FOR THE CONTINUED PATRONAGE_*🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰[11/23, 9:02 PM] Mummyn Yara: _*FARHATAL-QALB*_
_(FARIN CIKIN ZUCIYAH)_
💞
_NA_
_NANA HAFSATU_
_(MX)_
_AREWABOOKS:MISSXOXO_
_WATTPAD: MISSXOXO00_
_ZAFAFA BIYAR PAID NOVELS_
_PG:67_
_WANNAN LITTAFI DA MA SAURAN NA *ZAFAFA* NA *KUDI* NE. DAN ALLAH KI/KA BIYA KUDI KI/KA MALLAKI NA KI. DON GUDUN SHIGA HAKKOKIN MASU RUBUTAWAR DA MA WADANDA SUKA CIRE KUDI SUKA SAYA..._
_AREWABOOKS👇_
https://arewabooks.com/book?id=63397750fbef002844646ad3
___
Yana zaune a ofishin sa. Kasancewar ba wasu aiyuka da zai yi ya gama kammala komai. Hakan ya sa ya sake barrarrajewa a kujerar sa . Yayinda ya dora kafafun sa akan table din gaban sa.
Folder din Waheedah da ke cikin wayar sa na tarin hotunan ta ya shiga. Kallon hotunan ya shiga yi tamkar zai mayar da ita cikin sa don tsananin yadda yake kaunar ta.
Wayar sa ce tayi karar shigowar sako. Dan haka da sauri ya buda ya karanta sakon. Abiey dinsu ne ke naman sa cikin gaggawa.
Don haka ya mike ya fice daga ofishin bayan ya dauki dukkanin abubuwan sa. Gidah zai wuce daga gidan su. Yanata sauri.
Ya shiga mota ya dauki hanyar gidan su saboda Abiey din yace anan zai same shi.
Kai tsaye ya wuce sashen Abiey din na su. Ya na zaune akan doguwar kujera. Ya yin da Haj Hameedah ke dispenser tana matso ruwa.
Ta ajiye agaban mai gidan na su. Zayn ya durkusa har kasa ya gayshe da dukkanin su. Duk kuwa da yadda zuciyar sa ke bugawa. Tana mai sako masa abubuwa kala kala. Wanda kowanne dai yafu karkata ga fannin da zuciyar sa ke tabbatar masa da hakan.
Farfesa Adams sai bayan ya shanye ruwan da Haj Hameedah ta bashi. Sannan ya dubi Zayn ya shiga gaya masa abunda yake makasudin na kiran sa da yayi. Ya karkare da,
"Ta dawo ma... Ko ince mun dawo da ita. Yanzu haka ma tana sashen Aisha. (Kishiyar Haj Hameedah.) Ba sai mun ja magana ba. Komai ya karasa wucewa. Da kai na na je summit din da nake gaya maka da taura biyu a baki na naje. Hususan don kan maganar ka da Ahlam ... Sai fatan Allah yasa hakane mafificin alkhairin sa Amin. "
Kan Zayn a kàsa. Zuciyar sa na hasaso masa zaman yan borin da za'ayi na Ahlam da Waheedah a gidah daya. Ba zai iya musu ba da mahaifin na sa. Ko ya nuna turjiya akan kin sahalewar sa. Don haka ya kakaro murmushi.
"Tohm Abiey .. Duk abunda kuka yan ke yayi."
"Masha Allahu.. Allah ya muku albarka baki daya. Amin. Saboda naga na isa da kai ne. Na san kuma kai kan ka san ba zan taba muzantawa rayuwar ka ba ta hanyar da zan cuceka. Na dau hakan ko ince na yanke hukuncine ba tare da na bi takan ka ba. Amman ba zan kware ka ba. Idan har baka amince ba ka fada kaji ko?"
Zayn yayi murmushi kafin yace,
"Wallahi dukkanin hukuncin da ka zartar Abiey na aminta da shi. Dari bisa dari."
"Masha Allahu. Toh Allahumma amin. Allah ya saka da alkhairin sa. Amin"
"Amin.."
"A kirawo su ne Abiey?" Haj Hameedah ta fada .
"Eh .. Yauwa itama Waheedah din ya kamata ta zo din. Saboda aja kunnen su tare."
"Tohm insha Allah."
"Zayn jeka dakko waheedah din. Kaji ko?"
"Eh Abiey. Tohm "
Da sauri ya mike ya fita. Kai tsaye ya yi gidan sa.
Zuciyar sa tamkar zatayi zillo ta fado. Ya zaro wayar sa da ya saka a silent lokacin da Abiey dinsu yana masa magana. Missed calls din Waheedah yaci karo da su har uku. A jere .
Ya danna hancin motar sa a gate din. Sai kuma ya tuna ai komawa zai sake yi. Sai ya faka ta a waje. Ya shiga gidan yana mai rubutawa Waheedah message.
"Yan mata na kiyi hakuri ba, Wayar na saka a silent ina tare da Abiey ne alokacin muna magana., I'm deeply sorry... I love u"
"K..…" Ta mayar masa da sakon da ya tura mata.
Dariya sakon ya bashi. Ya daure ya mayar da wayar aljihu ya bude ya shiga cikin gidan.
Yana shiga parlorn. Sanyayyan turaren wutan sandal munawwara na kamfamin turaren yerwa incense and more ne ya masa sallama. Kamshin irin mai ratsa ZUCIYA da sanya FARIN CIKIN ga dukkanin wanda ya shake shi.
Gefe daya kuma karatu ne suratul baqrah ke tashi ahankali. A kitchen ya hangota a tsaye tana goge kitchen cabinets din da duster.
Duk kuwa da a goge suke sunata kyalli. Sanye cikin rigar atamfa mai zanen tsintsiya. Da ta sha torches din kalar shudi.
Tayi daurin ture kaga tsiya. Ya yinda tulin gashin data daure sa ya fito ta kasan dankwalin.
Tsayawa yayi ya tokare daga bakin kofa yana bin bayan ta da kallo. Tamkar yar tsana saboda yadda tayi kyau. Kayan sun amshi zatin halittar jikin ta.
Ahankali ya nufeta. Tana tsaye agaban sink tana dauraye hannuwan ta. Takun takalman sa yasa ta juya da sauri.
Ya narke mata idanun sa shanyayyu akanta. Yana mata wani irin kallo da ita kadai tasan fassarar sa.
"Barka da dawowa." Ta fada cikin kulawa da bacin rai.
Matsawa yayi daf da ita. Ya zura hannuwan sa ta ruwan cikin ta ta baya ya sakale ta. Ya yinda ya dora kansa akan wuyan ta ...
Ya saka labban sa. Ya sumbaci gefen wuyan ta da ke tashin kamshin oud kulaccam ta kamfanin turaren yerwa.
Cikin kasa kasa da muryar ban lallashi mai tattare da nuna kauna ga wanda ake sanarwa ya ce,
"Inaga nine yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin soyayyah... Amma kuma banyi ba, ki yi hakuri my love..Amincin Allah ya tabbaata ga ZUCIYAr da bata fushi akoda yaushe tana cikin yarda da aminci.," Ya karasa fada yana mai bata peck a gefen kumatun ta...
Ta dan turo baki gaba kawai cikin shagwaba..
"Me kika dafa ne uhm? Ina shigowa kamshin turaren wuta dana girki ne suka fara mun sallama... Sannu da kokari my better half.. Allahumma bareek."
Waheedah ta dan kauda kai. Bayan ta rausayar da shi. Cikin sake turo baki gaba da shagwaba tace,
"Fried rice ce kawai da sauce...."
"Uhmm... Sannu da kokari. Kinji?"
Ta samu kanta da daga wa sama alamar eh.
Zayn ya ja