Showing 48001 words to 51000 words out of 123508 words
shiga cikin sashen .
Haj Hameedahn na zaune a parlorn farko hannunta rike da waya. Fuskar ta sanye cikin gilashin ta na kara gani
Ya durkusa har kasa ya gayshe ta cikin girmamawa ta amsa da fara'a. Tana yi masa kallon karin bayani. Ganin ai ance an kai angwaye gidan su tuni
Tuni ya gano kallon da take masa na menene. Ya sosa kasan keyar sa yana murmushi.
"Zan tafi..... "
"Toh. Allah yayi muku albarka. Ya kara muku zaman lapia da kaunar juna ..."
"Amin Aamin...."
Bata sake ce masa komai ba. Ta cigaba da danna wayarta. Amman cikin zuciyar ta addoin fatan alkhairi take musu da dacewar rahamar ubangiji....
Ya sake durkusawa ya mata sallama. Sannan ya fice. Kai tsaye ya shiga motar sa. Ya jima a zaune kansa akan sitiyari kafin ya tada motar da addua ya fuce daga cikin gidan. Kai tsaye ya wuce gidan sa. Wanda ke agaban na su Haj Hameedah a dayan layin mai titi wato new gra shurah phase 2.!!
*_RANO SCRUMPTIOUS MEAL_*
_(Where every flavour tells a story .....)_
*_By HAFSAT RANO_*
_(Mother/wife/writer)_
_08030811300_
_IG:Rano_scrumptious_meal_
_INA MA'ABOTA ABINCI? WATO *TRADITIONAL FOOD IN KANO*? GANGARIYAR ABINCI NA AL'ADUN HAUSA DA NAHIYAR KETARE? BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA. MUNA DA LEMUKA WATO *LOCAL DRINKS*. ZAKU IYA KAWO NA HIDIMOMIN LIYAAFA MUYI MUKU_
_MU NA YIN:_
*_FUNKASO_*
*_ALKUBUS_*
*_SINASIR_*
*_WAINA_*
*_ASSORTED MEAT (KAYAN CIKI)_*
*_COW TAIL/COW LEG (DAB'URI)_*
*_CHICKEN AND FISH PEPPER SOUP_*
*_LOCAL DRINKS:_*
_HIBISCUS (ZOBO)_
_GINGER_
_AMAANI FRUITY SHAKE_
_MUN TANADAR MUKU MOUTHWATERING ABINCI KALA KALA WADANDA KE GINA JIKI DA KARA LAPIA. ABINCIN MU A TSAFTACE YAKE. KUMA MUNA YIN SU NE AKAN YADDA KOWANNE MUTUM ZAI IYA CI . AKWAI SPECIAL SOUPS NA MASU ULCER WADANDA BABU YAJI. AKWAI KUMA NA PEPPER DEM GANG GA MASU SON HOT AND SPICY...._
_KADA KU MANTA MUNA YIN NA TAKEAWAY/ORDER . MUNA KUMA YIN NA BIKI (WE CARTER TO SMALL/LARGE EVENT...._
_FUNKASO TO PAIR WITH COW TAIL:2K_ _WITHOUT COW TAIL:1K_
_ALKUBUS TO PAIR WITH ASSORTED MEAT (KAYAN CIKI) 2K. WITHOUT ASSORTED MEAT :1K_
_PLS NB: PAYMENT VALIDATES INTEREST..... DELIVERY WITHIN KANO:500 NAIRA_[11/23, 9:01 PM] Mummyn Yara: _ASSALAMU ALAIKUM..._
_YAU MUN KAWO KOKEN KU KARSHE . MUN NEMO MUKU INDA ZAKU SAMU LUSH AND COMFY BUBUS CIKIN FARASHI MAI RAHUSA DA INGANCI_
_LUSH/COMFY BUBUS BY: MRS. ZP_
_08147243787_
_WHATSAPP:+234 904 998 9332_
_WADANNAN BUBUS SUNA DA MATUKAR LAUSHI KUMA A SAKE SUKE BABU MATSI_
_KALA KALA NE DA SIZES DABAN DABAN...KUMA KOWANNE IRIN LIYAFA ZAKU SAKA KUJE. IRIN RICHLY LOOKS DINNAN DA SAI AN KALLE KU AN SAKE KALLA SABODA KYAWU DA INGANCIN SU. BUBUS DIN A HADE SUKE DA MAYAFAN SU.. ZAKU KUMA IYA PAIRING DA WASU MAYAFAN DABAN_
_WADANNAN BUBUS ANA BADA SU NE AKAN FARASHIN SAYA DAYA DAYA KO SARI..... 12K AKAN GUDA DAYA. IDAN SARI NE KUMA 11K. WADANNAN FARASHIN KASUWA NE. DUK INDA ZAKU ZAGA KUDIN SU YAFU HAKA.. MUNA ARHA NE DON KOWACCE MACE TA IYA MALLAKAR SU._
_MUNA TURA KAYAYYAKIN MU A KOINA A FADIN NAJERIYA DA KETARE .._
_ADIRESHIN SU: NA'IBAWA ZARIA ROAD, KANO.._
_IDAN ANJE SIYA ACE DAGA ZAFAFA NE. DOMIN MUN YABA DA KAYAYYAKIN SU. KUNSAN DAI BAMA TALLATA MUKU ABUBUWAN DA BASUDA KARKO_
_KYAU, INGANCI, RAHUSA SAI COMFY BUBUS DIN MRS. Z.P_
--------
_FARHATAL QALB_
_(FARIN CIKIN ZUCIYA)_
_NA_
_NANA HAFSATU_
_PG:38_
*Tafiya* yake a hankali cikin motar sa. Yayin da rediyon cikin motar ke tashi da sautin karatun alqur'ani mai girma. Na sheikh sudeis.
Labban sa na motsawa ahankali saboda yanayin yadda yake bin karatun a hankali bil tartil da tajweed.
Ya karasa kofar gate din gidan. Mai gadi ya taso da sauri ya tsaya dede kofar windown drivers seat.
Zayn ya zuge glass din ahankali
"Ranka ya dade ina wuni....?"
"Lapia kalau Baba. Ya gidah?"
"Alhamdulillah... Bari na bude gate din."
"Sannu da kokari Baba..."
Baba maigadin ya tafi da sauri ya bude wa Zayn gate din. Zayn ya shiga da hancin motar. Bakin sa dauke da addua.
Inji yana ta yi. Mikano ne dake bawa gidan wuta baki daya..
Ya kai motar bakin parking lodge ya kashe. Ya fito daga ciki. Booth din motar ya bude ya dakko dan karamun trolley. Da hand luggage dinsa.
Ya rufe ta da key ya shiga cikin gidan bakin sa dauke da sallama .
Tana zaune ita kadai a parlor ta saka nighties riga da wando 3 quarter. Kwantaccen gashin kanta ya sha gyara. Ta daure kan da ribbon. Kafa daya na kan daya tana kallon movie din legally blonde.
Ya shiga bakin sa dauke da sallama. Sai da yayi sau uku bata amsa ba. Sakamakon kure karar tv da tayi...
Ganin tamkar hankalin ta baki daya ya koma kan kallon da take yi har bata jin sallamar da yayi.
Hakan yasa Zayn ya karasa wajen kayan kallon. Yaja extension wire din ya ballota daga jikin socket baki daya komai ya mutu.
Da sauri ta juya . Idanunta suka sauka akan nasa. Ta miqe ta nufe shi tana murmushi
"Hubby ..."
"Haba.. Kika bar karar tv tanayi ga dare? Sallama ta uku bakya amsawa. Baki dayan nutsuwar ki da hankalin ki ya koma kallon gaba daya .. Kalli kan ki Ahlaam.ko dankwali babu."
Lafewa tayi a jikin sa. Yayin da ta dora kanta akan kirjin sa. Ta sa hannu ta na dan dukan kirjin sa ahankali cikin turo baki gaba tace,
"Tsoro nake ji ni daya .... Ka ki dawowa."
"Tohm kiyi hakuri ... Gidah na koma na sake yin wanka. Akwai kayana dana keson dakkowa shine na koma na dakko su .... Daga gidah nan na nayo kawai "
Ya ja hannunta suka koma kan kujera suka zauna. Zaman kurame ba wanda yake magana. Can ya dubeta. Ta kwantar da kanta akan kafadar sa. Ko yar kunyar nan ta amare sam babu
"Kinci abinci. ?"
"A"ah...."
"Meyasa?"
"Na koshi...."
"Saboda me? "
"Salad ne dama kawai sai 3 cups of water. Haka dietary routine din ya ke.."
Bai sake cewa komai ba. Ya girgiza kai kawai.
"Ina dankwalin ki..?"
"Yana daki."
"Wanne dakin.?"
"Waçcen na dakin sama."
Ta karasa fada tana mai masa nuni da dakin da ke kallon kafar bene da ka hau sama a parlor na farko
"Okay..."
Ya miqe ya tashi ya haye saman. Yana ta dube dube . Can ya hango hular cikin wasu tarin undies da sleeping wears da ke kan gadon . Wasu a hanger wasu kuma acikin leda .
Hular ya dakko. Ya shiga ninke kowanne yana mayarwa kan bedside drawer. Dayazo daukar brazier sai da ya kulle idanun sa sannan ya ajiye kan bedsite din
Can sai ga shigar Ahlam dakin tana waka. Ya juya ya kalleta da hular a hannun sa. Ya miqa mata da hannun sa na dama.
Ta kalli gadon tatas ya kwashe komai. Ya tattara ya ajiye su akan bedside drawer.
Murmushin ta ne ya fadada ta rungume shi. Ta hanyar zura hannuwan ta ta riqo bayan sa. Yayin da fuskokin su ke kallon na juna .
"Kinyi sallah ne....?"
"No.."
"Meyasa?"
"Zanyi ai..."
"Muje bandaki kiyi alwala ki zo kiyi sallah..."
"Tohm.....". Ta fada da sauri ta juya ta shiga cikin bandakin.
Shi kuma ya fita ya shiga wani daki da dama ya zaba tuni a matsayin na sa. Duake dakin yake da kayan furnitures fari da ruwan bula.
Alwala ya dauro. Ya sauka kasa ya debo kayan sa ya kai cikin dakin ya jera acikin drawers kowanne a hanger.
Zama yayi akan gadon hannun sa dafe da kuncin sa. Can ya shiga bandaki ya yo wanka ya sake dauro alwala. Dama already yayi sallah tun a gidah.
Don haka babu bata lokaci ya sauya kaya zuwa na bacci. Riga da wando masu kauri.
Dakin Ahlam ya nufa yana tafe yana duba wayar sa har ya karasa dakin. Ya shiga cikin bakin sa dauke da sallama
"Kinyi sallar?"
"Eh....."
"Kinason ci ko sha na wani abun?"
Ta girgiza masa kai kawai alamun a'ah...
Ya sauke zuciya yana auna yadda zai fara komi. Abunka da ba sabun ba. Ga madaukakiyar kunya da ta lullube shi. Shi wallahi Ahlam kallon kanwa yake mata ta jini. Tamkar Nadra. Wadda suke uwa daya uba daya.
Hayewa saman gado tayi bayan ta ja hannun Zayn. Ya bita tamkar raqumi da akala. Remote ta dauka ta canza channel zuwa Telemundo .
Favorite drama dinta akeyi. Nan da nan kuwa ta kara volume ta mayar da hankalin ta kacokam kan kallon.
Yayin da kanta ke kan cinyar Zayn .
"Bakya jin bacci?"
"Uhm ... An kusa gamawa ai..."
"Okay...."
Ya amsata yana rufe bakin sa. Sakamakon hammar data taho masa.
Bacci yake ji baki daya . Saboda gajiyar da ke dawainiya da shi. Duk shagalin bukukuwan nan sam baya bacci dogo. Sai dai barawon bacci na yan wucewar wasu dakikai..
Wasa wasa har baccin ya sake jansa. Kansa har sarawa ya fara yi. Bacci ya dauke shi. Sai farkawa yayi ya sake ganin ta gyara kwanciya.
Ta sauya channel kuma tana kallon The originals.
"Bakyaji din still?"
"Uhm..."
"To ai shikenan .."
Yana gama magana ya gyara kwanciyar sa. Hade da jan bargo ya lullube yayi kwanciyar sa. Nan da nan kuwa bacci barawo ya sace shi.
Ya sha mamaki daya farka zai yi sallar dare. Dakyar ma ya tashi saboda alarm dake ta kada kararrawa.
Ganinta yayi da robar ruwa agabanta . Ta bada lokacin ta baki daya akan tv tana kallo cikin nutsuwa.
"Muje kiyi alwala..."
"Me zanyi?"
"Sallar nafila mana .."
"Oh..."
Ta miqe dakyar. Tana tafiya tana kallon tv sauran kadan suyi gware da Zayn
Dukkanin su sukayi alwalar. Zayn ya ja su sallah. Sai daya matsawa Ahlam da murtuke fuska. Sannan ta iya kashe kayan kallon suka kwanta. Ta juya masa baya shima ya juya mata.
A haka kowannen su yayi bacci. Kafin ayi kiran sallar asubah.
Zayn ya fita masallaci da rakiyar baba mai gadi. Ita kuma Ahlam ta yi tata agida.
×××××
Haka dai zaman nasu ya kasance. Da dadi ba dadi. Satin su daya da aure kullhm daga the adams family ake kawo musu abinci na safe na rana dana dare. Ba gajiyawa bare kosawa.
Kwanan Ahlam 10 bata girki. Kullum Zayn takeaway yake mata saboda excuses din Ahlam..Sam taki yin girki. ..
Wata sunna ta auratayya sam bata taba shiga tsakanin su ba. Saboda Ahlam din taki bari Zayn ya kusanceta. Saboda Wani uzuri nata daban.
Daya ga hakama. Sai shima ya guje mata. Ya koma dakin sa da kwana. Da safe yayi mata takeway da rana ma haka har zuwa dare
Shi kuma kullum yana gidan Maa. Acan yake cin abinci. Har tahowa yake da wani ya saka a fridge kdan ya kwana yayi reheating yaci .
Haka zaman na su ya cigaba da kasancewa. Sababbun halayen Ahlam da Zayn bai sani ba sunata fitowa. Don haka yake danne zuciyar sa. Wataran idan ya fita baya komawa sai bayan ishai.
Karshen abunda Ahlam ke nema wajen Zayn bai wuce sumba ba da runguma da sauran su. Bayan nan sam babu ruwan ta da daya raya sunnar.
Tun lamarin na damun Zayn har ya dena. Sai ya kara daukar ta ma a matsayin waddaa suke ciki daya. Ko sha'awarta sam baya yi ya dai na...
××GIDAN MALAM NALADO ××
#FARHATAL QALB!! (FARIN CIKIN ZUCIYA)♥️♥️
_ASSALAMU ALAIKUM..._
_YAU MUN KAWO KOKEN KU KARSHE . MUN NEMO MUKU INDA ZAKU SAMU LUSH AND COMFY BUBUS CIKIN FARASHI MAI RAHUSA DA INGANCI_
_LUSH/COMFY BUBUS BY: MRS. ZP_
_08147243787_
_WHATSAPP:+234 904 998 9332_
_WADANNAN BUBUS SUNA DA MATUKAR LAUSHI KUMA A SAKE SUKE BABU MATSI_
_KALA KALA NE DA SIZES DABAN DABAN...KUMA KOWANNE IRIN LIYAFA ZAKU SAKA KUJE. IRIN RICHLY LOOKS DINNAN DA SAI AN KALLE KU AN SAKE KALLA SABODA KYAWU DA INGANCIN SU. BUBUS DIN A HADE SUKE DA MAYAFAN SU.. ZAKU KUMA IYA PAIRING DA WASU MAYAFAN DABAN_
_WADANNAN BUBUS ANA BADA SU NE AKAN FARASHIN SAYA DAYA DAYA KO SARI..... 12K AKAN GUDA DAYA. IDAN SARI NE KUMA 11K. WADANNAN FARASHIN KASUWA NE. DUK INDA ZAKU ZAGA KUDIN SU YAFU HAKA.. MUNA ARHA NE DON KOWACCE MACE TA IYA MALLAKAR SU._
_MUNA TURA KAYAYYAKIN MU A KOINA A FADIN NAJERIYA DA KETARE .._
_ADIRESHIN SU: NA'IBAWA ZARIA ROAD, KANO.._
_IDAN ANJE SIYA ACE DAGA ZAFAFA NE. DOMIN MUN YABA DA KAYAYYAKIN SU. KUNSAN DAI BAMA TALLATA MUKU ABUBUWAN DA BASUDA KARKO_
_KYAU, INGANCI, RAHUSA SAI COMFY BUBUS DIN MRS. Z.P_
--------
_FARHATAL QALB_
_(FARIN CIKIN ZUCIYA)_
_NA_
_NANA HAFSATU_
_PG:38_
[11/23, 9:01 PM] Mummyn Yara: _ASSALAMU ALAIKUM..._
_YAU MUN KAWO KOKEN KU KARSHE . MUN NEMO MUKU INDA ZAKU SAMU LUSH AND COMFY BUBUS CIKIN FARASHI MAI RAHUSA DA INGANCI_
_LUSH/COMFY BUBUS BY: MRS. ZP_
_08147243787_
_WHATSAPP:+234 904 998 9332_
_WADANNAN BUBUS SUNA DA MATUKAR LAUSHI KUMA A SAKE SUKE BABU MATSI_
_KALA KALA NE DA SIZES DABAN DABAN...KUMA KOWANNE IRIN LIYAFA ZAKU SAKA KUJE. IRIN RICHLY LOOKS DINNAN DA SAI AN KALLE KU AN SAKE KALLA SABODA KYAWU DA INGANCIN SU. BUBUS DIN A HADE SUKE DA MAYAFAN SU.. ZAKU KUMA IYA PAIRING DA WASU MAYAFAN DABAN_
_WADANNAN BUBUS ANA BADA SU NE AKAN FARASHIN SAYA DAYA DAYA KO SARI..... 12K AKAN GUDA DAYA. IDAN SARI NE KUMA 11K. WADANNAN FARASHIN KASUWA NE. DUK INDA ZAKU ZAGA KUDIN SU YAFU HAKA.. MUNA ARHA NE DON KOWACCE MACE TA IYA MALLAKAR SU._
_MUNA TURA KAYAYYAKIN MU A KOINA A FADIN NAJERIYA DA KETARE .._
_ADIRESHIN SU: NA'IBAWA ZARIA ROAD, KANO.._
_IDAN ANJE SIYA ACE DAGA ZAFAFA NE. DOMIN MUN YABA DA KAYAYYAKIN SU. KUNSAN DAI BAMA TALLATA MUKU ABUBUWAN DA BASUDA KARKO_
_KYAU, INGANCI, RAHUSA SAI COMFY BUBUS DIN MRS. Z.P_
--------
_FARHATAL QALB_
_(FARIN CIKIN ZUCIYA)_
_NA_
_NANA HAFSATU_
_PG:39_
*Karasa* karin kumallon nata tayi. Ta nannade sauran wainar yar tsalar ta doni dakakken kuli kulin daya sha hadi a baki. Kana ta kafa kai ta shanye ruwan shayi marar madara. (Ruwan bunu).
"Yaya Waheedah ..."
"Na'am Najib."
"Yauwa baki tafi ba ashe..? Ga shi inji Yaya Kamal."
Ya daga asaberin da ke dakin ya shiga. Ya mika mata nera hamsin.
"Na meye?"
"Kudin makaranta mana."
"Kai Yaya baya gajiyawa dai? Ai tayi yawa ma.." Ta amsa ta zura cikin yar jakarta.
Mikewa tayi ta goga yar jakarta a bayanta. Ta kalli kyakkyawar fuskarta acikin mudubi .
Tayi rama sosai saboda rashin Umman su a tare da su. Ba ita kadai ba su Kamal da Najib ma duk sun rame.
Safunan ta ta janyo da ke kan katifa. Ko'ina a dakin tas ta share ta gyara. Harda temakon turaren wuta na tsinke data kunna ta soka shi a bango.
Ta zura safar tana ta sauri gudun karta makara. Salama a kayo tun daga zaure. Marka da ke zaune kan turmi ta miqe da sauri
"Wa'alaykm Salam.Daga gidan gwangwan dinne?" Ta karasa tanbayar su tana mai sakace hakoranta da tsinke.
"Eh mune...."
"Yauwa ku shigo."
Waheedah na kokarin janyo kofar zata rufo. Marka ta bangajeta tana,
"Ku shigo nan dakin ne..."
Matashin saurayin ya shiga yana duba cikin dakin kusurwa kusurwa. Shi kuma dayan da suke tare yana mai duba wajen dakin.
"Me gidah ya ne...?"
"Ah maza yayi fa. Mu chakata kawai. "
"Toh ya ake ciki?" Marka ta tambaye su hade da zuba musu idanunta ba kakkautawa..
Dayan ya sake juyar da idanun sa ya kallo dakin. Hade da saka hannu ya dan daddaki bangon jikin dakin.
"Toh iya....Munga daki, Yaushe za'a kwashe kayan ciki?"
"Ke zo nan dan malafar gyatumin Hadiza. "
Marka ta fada tana mai hararo fuskar Waheedah.
Waheedan ta isa gare ta kanta a kàsa. Yayinda kasan zuciyar ta ke bugawa sosai.
"Ga ni Marka."
"Uhum. Nu na musu baki da ...." Kwas ta sakar mata rankwashi ta cigaba da cewa.
"Nuna musu baki da tarbiyyah na ce . " Ta sake sakar mata wani bayan ta gama fada.
Kunya da zafin radadin zugin rankwashin da Marka ta sakarwa Waheedah ne yasa wasu hawaye sirara suka zubo mata daga idanu. Ta goge hawayen da kasan hijabin ta
Wadannan din da Marka ta jajibo har cikin daki . Ta kuma rankwashe ta agaban su ne. Abokai ne ga Ibrahim. Kuma majalisar su daya. Tare suke zama.
"Kiyi hakuri ..." Ta rausayar da kai ta sake bawa Marka hakuri.
"Wuce ki tafi. Da kin dawo kuma ki tattare komatsan ki. Kisan yadda zaki dasu. "
"Tom." Ta amsa ahankali. Kana ta wuce makaranta kai tsaye.
Tana tafiya tana hawaye. Daya bayan diya suka shiga zurara daga idanun ta. Har sai data cire gilashin tukun sannan ta goge idanunta sosai kafin ta mayar dashi ta cigaba da tafiya.
A wurin shagon na fulani gab da shiga hanyar new gra shurah . Waheedah ta hango Umman su Hadiza na tafiya. Sanye cikin kayanta riga da zani ta dora da hijabi babba har kasa.
Da sauri waheedan ta cimmata. Tanata murmushi
"Umma ina kwana...?"
"Lapia Lou... Waheedah."
Waheedah ta kasa boye farin cikinta na ganin Umma da tayi. Ta rungumeta . Fuskarta lullube da farin ciki marar misaltuwa.
Ita kanta Umma Hadizan a nata bangaren dadin farin cikin ganin waheedan itama ya mamayeta.
Ta sauke nannauyar ajiyar zuciya tana mai danne hawayen da suke kokarin zubo mata.
Nan da nan kuwa Waheedah ta shiga zayyane wa Umma Hadizan dukkanin abubuwan da ke faruwa a gidan na su.
Umma Hadizan ta sake kwafar ta kan wasu abubuwan. Ta kuma nusar da ita ga hanyoyin da zatabi ta kaucewa duk wani tarzoma da kutungwila da ka iya tashi nan gaba agidan na su.
Suna tafe suna maganar har suka karasa new gra shurah. Dai dai kofar gidan na The Adams Family da suke hangowa hancin motar ya fito.
Wata zungureriyar mota jeep data ji kudi ta koshi ce ta fito daga cikin gidan.
Dr. Hameedah ce ke a kujerar driver tana tukawa. Rigar data dora akan kayanta kuma wata blazer ce white color . Ta yane kanta da farin mayafi.
Tana zuwa dai dai kusa da su ta tsaya da motar. Fuskarta kumshe da farin ciki ta zuge gilashin motar, Dukkanin su suka gaisheta cikin girmamawa . Ta amsa musu fuskarta a sake. Kafin ta dora da cewar,
"Ai munyi fushi Waheedah... Shikenan kin dauke kafan ki gaba daya? Moha kullun sai yayi maganar ki . Yayita tambaya kina iya.? Lalle a nemo ki. Idan na tambayi Umman ki sai tace kina gidah.... Uhm? Me ke faruwa ne Waheedah....?"
Waheedah cikin subul da baka tace,
"Ai Umma tabar gidan...."
"Banga ne ba.... Bata gidan kuma?"
Sai a sannan Waheedah ta gano 'baram'baramar da tayi. Ta shiga mammatsa hannuwanta tana mai noke kai.
Umma Hadiza ta daga idanu ta mata kallon kin kyauta. Daga bisani tace,
"Kada mu bata miki lokaci Hajiya .."
"Kar dai Waheedah ta makara. . Ba damuwa zamuyi magana insha Allah.Idan kin tashi daga makaranta ki biyo ta nan."
"Toh Hajiya sai kin dawo .. Allah ya shi albarka ya bada sa'a Amin...."
"Amin Amin "
Dr. Hameedah taja motar ta tatafi. Yayin da Umma Hadiza da Waheedah suka cigaba da tafiya.
'umma kiyi hakuri .. wallahi bansan a fili na fada ba."
"Sai a kori gaba... Ki tafi makaranta. Allah yabada sa'ar karatu ".
"Amin