Showing 66001 words to 69000 words out of 115235 words
Chapter 23 - Halin Girma Hausa Novel Complete
hirar su har karshen ta. A fuskar Bubu zaka hangi tsantsar farin ciki, amma kuma rawanin kansa ya boye, sai ta kwayar idon sa kadai zaka gane, be ce komai ba dan dama ba zai ce ba.
Karbar wayar Muhammad yayi, ya mikawa sauran dake wajen suma suka kalla, sannan ya kunna na karshe wanda yake nuna Laila sanda take shiga part dinsa, bayan ta bawa masu tsaron kofar wani abu a cikin envelope, wannan kadai ya isa hujja, hujja me karfi.
Girgiza kai kawai Aji yake, dama yasan gaskiya zatayi halin ta. Laila da Muhammad duk su din nasa ne kuma yana kaunar su amma kuma ba zai taba goyon bayan karya ba.
Wata hayaniyar ce ta sake kaurewa, aka hau Allah wadai da hali irin na Laila, kuma ko babu hujjar nan Laila Itace mara gaskiya, babu yadda za'a yi idan har cutar da ita Muhammad din yayi a sameta a bangaren shi, idan har hakan ce ta kasance toh lallai shi za'a samu a nata bangaren amma sai aka samu akasin haka.
Aikawa Bubu yayi aka taho da baiwar nan, hade da masu tsaron shashen muhammad din, tun kafin aiken ya je sun samu labari, sun shiga matukar tashin hankali dan basu yi tunanin za'a gane gaskiya adan kankanin lokaci haka ba, basu san cewa duk wanda yace Allah, toh ya gama komai.
Jifa tayi da dankwalin kanta da shahararriyar me kwalliya da ta taho kafa da kafa tun daga Abuja tazo ta tsara mata shi, ihu ta saki ta hau jifa da kayan dake saman dressing mirror dinta, ta riga ta gama duk wani shirin ta, ya akayi haka ta kasance? Wacce irin sa'a ce da yarinyar da har komai zai kasa tasiri akanta? Me take takama dashi? Me take ji dashi? Kanta ta hau bubbugawa a jikin bangon kafin ta fashe ta kuka, ba zata dauka ba, bata san ya zata iya rayuwa babu shi ba, bata sani ba.
Aikowa Bubu yayi a tafi da ita, lokacin Kilishi na wajenta, tana bata baki, bata san me zata ji ba, da fasa nad'in Kamal din ko da abin kunyar da Iman din ta jawo musu? Kamar mahaukaciya haka ta nufi bangaren Bubun. Shi kadai ne a turakar sa, bayan an tashi daga zaman ne ya dawo gida dan yana so ya huta, tension din da ya shiga a kwana biyun nan ba kad'an bane shiyasa yace babu zaman fad'a har sai bayan kwana biyu idan ya huta sosai, be ga muhammad ba tun bayan an tashi daga zaman, bayan ya saka an aika da bayin nan gidan gyaran hali sai kawai ya zarto nan ya kuma bada umarnin a kawo masa Lailan, sai gashi sun shigo ita da mahaifiyar ta, kan Lailan tsaya ta shigo sai dai kamar wadda aka bubbugewa guiwa haka ta koma, kwarjinin Bubun ya sakata shiga hankalin ta, fuskar sa a daure take tamau babu ko digon fara'a hakan ya sakata shan jinin jikinta, dan bata taba ganin sa a haka ba, sosai yake sakewa da ita har suyi hira, yana son ta sosai tamkar shine ya haife ta,sai gashi yau ta kasa kwakkwaran tsaiwa a gaban sa, ta makale daga gefen wata kujera tana leken fuskar sa.
Be bi ta kan Kilishi ba, dan ba ta ita yake ba, ya kira sunan Lailan da kausashshiyar murya, bata iya amsawa ba, sai matsowa da tayi da jan kafa ta gurfana agaban sa.
Sanarwar shigowar Muhammad ta dakatar da maganar da Bubun yayi niyyar yi, ya shigo kansa tsaye zuciyar sa fes ko babu komai yasan ya wanku tas a wajen Bubu, dama kuma babban tashin hankalin sa ace Bubun na fushi dashi.
Ganin su ya saka shi juyawa, amma sai Bubun ya dakatar dashi, ya dawo ya zauna a gefe yana jin kamar dakin yayi musu kad'an, kamar idan ya cigaba da zama yana shakar iska daya da Laila zai iya nakasta ta. Ammi ce ta shigo tare da Iman tana bin ta a baya, fuskar Ammi fes ba zaka taba gane halin da take ciki ba, daidai saitin kafarta Iman ta zauna kanta a k'asa sosai kwarjinin Bubun ya cika ko ina na dakin, ganin su ya saka muhammad din sakin ransa, ya dinga satar kallon Iman din cikin so da kauna.
Gyaran murya Bubu yayi, ya shiga bayani da harshen da yake tunanin duk zasu fuskanta, muryar sa na fitar da amo me tsoratarwa, babu wasa ko digo a cikin maganar sa, ta in da yake shiga bata nan yake fita ba, yayi wa Lailan tas, ya kuma tabbatar mata da sai ta karbi hukunci daidai da abinda ta aikata, gaba babu wanda zai yi sha'awar aikata irin abinda ta aikata, karshe kuma yace y haramta mata karatun nata baki daya, ta dawo gida kenan ba zata koma ba, tunda babu abinda ta sake daukowa sai mugun hali.
Ko gezau batayi ba, dama kuma babu wanda ya saka ran zata girgiza ko ta tsorata, kanta dai yana k'asa dan bata isa ta hada ido da Bubun ba, amma tana zaune kekam har ya gama ya kuma juya kan Muhammad da Iman ya sake basu hakuri musamman Iman da ta shigo gidan ta kuma fara da karo da irin wannan abun, kachokam ya dora laifin Lailan a akansa, ya sallame su ya zama daga shi sai Kilishi.
Gaba Ammi tayi zuwa bangaren ta, tare da Iman dan bata bukatar sake jin komai hakan ma ya isa, Allah ya kawo komai cikin sauki, ba zata kuma bata lokaci a abinda ya riga ya wuce ba, shi dama sharri dan aike ne, duk in da yaje sai ya dawo.
Sauri-sauri yake ya isa gida a tunanin sa Iman chan tayi, ya matso yaji yadda akayi ta samu evidence din, a lokacin da ya riga ya cire rai, tsaida shi Laila tayi, ya tsaya yana juyowa,
"Ni ka wulakanta ko cap..."
Ai bata kai karshen maganar ta ba, ya dauke ta da wani gigitaccen mari, marin da ya dauke mata ji da gani na wani lokaci
"Ni ka mara?"
"Shine kawai abinda nake ganin zan miki na huce, duk da addinin musulunci ya hane mu da dukan mace, musamman ma a fuska, amma bani da zabi, nayi duk kokarin da zanyi nayi avoiding dinki, amma saboda ke jaka ce sai da kika saka ni aikata abinda nake gudu, idan kika cigaba da shiga rayuwata ko? Wallahi sai na miki abinda baki taba tunani ba."
Hannun ta dafe da fuskar ta, ta kasa cewa komai har ya juya da nufin barin wajen, cikin daga murya yadda zai ji tace
"Sai dai idan kashe ni zakayi, amma nayi maka alkawarin sai ka aure ni, ko kana so ko baka so!"
Be tsaya ba, dan bashi da lokacin batawa, yana kyautata zaton Laila ta haukace, ko kuma tana shaye-shayen kayan maye, idan ya biye ta zai iya mata illa, dan yadda yake ji kamar ya saka hannu ya shake mata wuya har sai ta bar numfashi.
Sababbin masu kula da kofar ya tarar, suka gaishe shi ya amsa musu da kai, har ya wuce ya dawo ya nuna su da yatsa
"Idan har na samu wani abu daga gareku, wallahi tallahi sai kun yabawa aya zakinta."
Ya wuce su yana juyo su suna bashi hakuri da alkawarin ba zasuyi komai ba, kofar ya buga da karfi, ba zai cigaba da zama a cikin gidan nan ba, idan ma ya zauna toh fa ba zai iya da tsarin su ba, tafiyar sa zai wata k'asar ya huta sosai, ko da zai dawo amma sai ya tabbatar da ya samu enough time da matar shi, ba zai yiwu wasu banzaye su nemi hana shi morewa ba,daga yin auren sa.
Abincin dake saman dinning ya kalla, ya wuce ya hau bubuda dakunan yana neman ta, bata cikin ko daya, ya dudduba toilets nan ma bata nan, ya zata nan zata wuto be yi tunanin Ammi zata bi ba.
Dawowa yayi falon ya kwanta rigingine ya rage volume din tv ya rufe idon sa. Bacci ne ya soma daukar sa, yaji kamar ana taba shi, bud'e idon yayi ya ganta a tsaye a wajen kafar sa, kallon kayan jikinta yayi daga sama har kasa, doguwar rigar material ce me budadden hannu, sai kanta dake rufe da inner cap, murmushi tayi masa ya mayar mata yana mika mata hannu ta daga shi, make kafada tayi alamun a ah, ya sake mika mata ta noke, marairaice mata yayi yana sake mika mata hannun, karba tayi da nufin dagashi amma sai ya saka karfi ya jawo ta, ta fado kansa ya saka hannu ya zagayeta a jikinsa.
"Dama na san haka zakayi, shiyasa naki."
"Toh laifi nayi? Mutum da iyalin sa halaliyar sa."
"Zuhr ake kira toh ai."
"Don't tell me azahar tayi."
"Tayi, har ma nayi sallah ta."
"Ohh... Ya Salam rayuwar nan tana gudu."
"Wallahi, tashi toh kayi sallah." Tace tana kokarin daga shi, maida ita yayi yace
"Zan tashi, amma sai kin min tausa, I'm weak kwana biyu ban fita exercise ba."
Gefen kadarsa ta danna masa, zuwa saman chest dinshi
"Gashi nan na gama."
"Ojoro, wannan ai ba tausa bane, danna ne."
Dariya ta saka
"Menene banbancin?"
"Tausa daban danna daban, ji fa yadda kika danna min kafada kamar wani katako."
Dariya ta kwashe da ita sosai, irin wacce be taba ganin tayi ba, tsayawa yayi yana kallon ta yana admiring dinta, komai idan tayi burgeshi yake sosai, sai da ta lafa sannan ta ga irin kallon da yake mata sai kuma taji kunya, ta dora fuskar ta a saman kirjinshi tana dannawa.
"Sarkin kunya." Ya mike yana dagata, zama sukayi akan kujerar ya rik'e hannun ta cikin nashi
"Thank you so much, kin taimaki mijinki a lokacin da yake cikin tsananin bukatar taimako, dama mace ta gari itace me taimakon mijinta idan ya shiga matsala, I'm very proud of you, bari nayi sallah nazo ki bani labarin yadda akayi, I hope baki saka kanki a matsala ba ko?"
Girgiza masa kai tayi
" Ko daya, kayi sallah ga abinci na shirya mana da kaina"
"Really? Kece kika girka?"
" Nice." Tayi folding hannunwanta a kirjinta tana murmushi
"well-done, hakan yayi min dadi, bari na zo naci girkin amarya ta."
Dariya tayi ya shige ciki ita kuma ta zauna tana jin dadi sosai.
***Cikin dare ya tashi, ya kalli Hajiya Layuza dake shirge kamar kayan wanki, bayan ta hanashi sakat da zalamar sa ya samu ya bata maganin bacci shine tayi bacci, sadaf-sadaf ya sulale ya fice yana kallon hanya sai dakin da Zeenat take. Tura kofar yayi yaji ta a rufe, ya shiga kwankwasawa a hankali kamar barawo, cikin baccin wahala Zeenat din ta farka taji kamar ana taba kofar, tsoro ne ya kamata ta, ta makale a wajen daya tana zaro ido,
" Zeenat kina ji? Bashir ne dan Allah bud'e min. "
" Ba.. bazan bude ba." Tace tana sake makalewa a jikin ginin dakin
" Dan Allah ki cece ni, ki bud'e muyi magana akan tafiyar ki gida, na samo hanyar da zaki koma gida cikin ruwan sanyi, dama naji an ce an janye yajin aikin da jami'oi suke, bud'e kiji."
" Da gaske kake? "
" Da gaske nake, bud'e dan Allah kafin ta gane bana nan ta biyo ni tazo ta tafi dani. "
Tashi tayi ta bud'e kofar, tana gama budewa ya fado daga shi sai gajeren wando, wani iri taji tayi saurin dauke kanta, kamar wanda yasha wani abu kawai taga mutum yayo kanta, ya dakume ta yana kokarin rabata da kayan jikin ta, dukan sa ta shiga yi amma kamar ingiza shi take, toshe mata baki yayi sosai ta hanyar saka abu ya daure bakin yadda ihun da zatayi ba zai fito ba. Duk yadda tayi kokarin ganin ta hana shi amma sam be hanu ba, sai da ya karbi sadakin sa, ya kyaleta yana maida numfashi, kamar wanda yayi tsere da zaki. Bayan kamar minti goma ya tashi da sauri ya fice daga dakin ba tare da ya kalli in da take ba.
Tun tana kuka har ta daina ta galabaita sosai, ko hannun ta bata iya dagawa balle tayi wani kwakkwaran motsi ko ina na jikinta ciwo yake balle uwa uba chan kasanta da take jin kamar zata mutu dan tsabar azabar da take ji
_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO) s_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
2/2/22, 18:35 - Buhainat: Halin Girma
26
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS
*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw
******* �?
Sai da ya gama komai sannan ya biyo ta dakin ya yaye abinda ta rufan yana shigewa jikinta
"Kinyi bacci?" Yace yana leka ta kin motsi tayi a dole tayi bacci, fuskar sa ya matsar jikin ta ta, ya taba saman idon ta, motsi yaji idon nayi yayi dariya yana cewa
"Stop pretending ki tashi, nasan ba bacci kike ba."
"Uhum..."
"Yawwa, hira zamuyi, zaki iya tambaya ta koma menene akai na, zan sanar dake."
_"Farko dai sunana Muhammad Ahmad Santuraki, kamar yadda kika gani, mahaifi na shine sarkin Adamawa, sannan Mahaifin Ammi shine sarkin Kano, na taso tsakanin Kano da adamawa in da zama na yafi yawa a Kano saboda yadda Maimartaba ya kwallafa rai a akai na. Nayi karatu na both na addini dana boko har na kai matakin captain a yanzu a bangaren aikin soja. Ni kadai Ammi da Bubu suka haifa,bani ne dansu na farko ba, kuma bani ne na karshe ba amma ni kadai ne Allah ya raya musu. Aji shine Mahaifin Bubu da sauran yan uwansa su hudu, shine na biyu akwai babban wansa wanda Allah yayi masa rasuwa, shine Mahaifin Laila da Kamal, bayan rasuwar sa ne Bubu ya auri matar wan nasa wadda ake kira da Kilishi,a lokacin kuma rikon su ya dawo hannun Bubu tunda dama chan gida daya muke baki daya. Daga nan ne kuma Aji ya sauka ya nada Bubu domin ya huta shima. Tun farkon dawowar Kilishi gidan mu, daidai da sakan daya bata taba kauna ta ba, infact idan za'a bata wuka ace wa zata kashe toh tabbas ni zata kashe, bata kaunata ko kad'an duk akan sarautar da take ganin Kamal dinta ne yafi dacewa ya karbi kujerar tunda Mahaifin su shine gaba da Bubu. Tun da na taso bani da ra'ayin sarauta ko kad'an, mutane da yawa na min kallon wanda be san abinda yake ba,. abubuwa da yawa sun faru wanda ni kadai na san su, wanda suka kara taimakawa sosai wajen ganin ban karbi tayin bubu ba, tsawon lokaci ya dauka yana bibiyata da maganar amma sam ban taba nuna masa zan iya ba, illa iyaka sai ma na nisanta kaina da duk wani abu da ya shafi gidan da sarautar baki daya. Wannan dalilin shine ya saka ni zama lafiya har wannan lokacin. Akwai abubuwa da yawa na ban mamaki a gida irin na sarauta, wanda sai wanda yake cikin ta ne kawai zai iya ganewa, babban kalubale shine tsantsar makirci da nake kyautata zaton dashi ake haifar da yawa yawan yayan sarauta. Amma duk da haka akwai mutane na gari a ciki wanda basu da matsala ko kad'an sai abinda ba za'a rasa ba."
Shiru yayi kamar me nazari, kafin daga bisani yace
" Laila ta jima tana so na, tun bayan da ta taso ta san menene soyayya ta kwallafa rai akaina, sai dai nayi ma kaina alkawarin ba zan auri jinin saurata ba, sannan ba zan iya auren mace me irin halin Laila na rashin sanin darajar hatta mahaifiyar da ta kawo ta duniya, a sangarce ta tashi ganin duk wani abu na duniya ta same shi, kyau kudi mulki sannan uwa uba gata, sai ya zama na bata san komai ba sai kanta, bata son talaka da duk wani da zai rabe ta, she's very selfish, mutum ce ita da zata iya komai dan ganin ta samu muradin ranta. Mafiya yawan lokuta takan aika min da sakonni, na kyaututtuka ko wani abu, amma ban taba nuna na gane me take nufi ba, har tazo ta tarkata ta bar k'asar don karatun ta na Masters, hakan ya saka ni samun sauki, sai gashi ta dawo a lokacin da maganar auren na ta kai mata, bansan da wanne shiri ta dawo ba, amma nasan ba zata hakura ba."
" Humm..."
Taja numfashi tana jin shi, kanta a saman chest dinshi yana wasa da gashin kanta, dagota yayi, suka kalli juna,
"Nayi alkawari zan kula dake da dukkan karfina, gatan da kika rasa zaki same shi yanzu har sai kin ce na gaji Muhammad dina."
Ya karashe cikin kwaikwayon muryarta, dariya tayi tana dora fuskar ta a saman tasa.
"Baka fad'a min dalilin da ya saka ka boye identity dinka ba."
"Saboda step mom dinki ne, na samu labarin komai ta wajen Sadeeq abokin yayanki Habib, shiyasa na zo a haka dan na tabbata ba zata taba hutawa ba har sai ta tabbatar da auren mu, wanda na tabbata da nazo a ainihin identity dina da ba lallai ta bari ba."
" Haka ne." Tace a sanyaye cikin son kauda tunanin Maman da zaman da sukayi.
" Na tambaye ki..."
" Ummm." Ta daga mishi Kai
" Did you love me?"
Da sauri ta kalle shi
" I'm serious, inaso na sani, ko tausayi na baki kika taimaka min kika aure ni!"
" Inji wa?"
" In jini, haka nake gani, tunda ni banga wata alama ba, baki taba furta min ba, ni kadai nake kida na nake rawata."
Sauka tayi daga jikin shi, ta kwanta tana juya bayanta.
" Ni dai goodnight bacci yazo."
Da sauri ya jiyota
" Ai baki isa ba, sai kin fad'a min."
Sake juyawa tayi tana jan duvet ta rufe kanta, ya shiga ja tana ja, ganin zata bashi wahala ya saka shi dagata gaba daya, ya mike da ita a jikin shi zuwa doguwar sofa din dake chan gefe a dakin, zaunar da ita yayi akan cinyar sa ya warware duvet din daga jikin ta, yunkurawa tayi zata gudu ya riko waist dinta ya dawo da ita.
"Sai kin fad'a min, ko kuma na miki irin abun jiya."
"Na shiga uku."
Danne dariyar sa yayi ganin yadda ta firgice
"Allah kuwa da gaske, tell me you