Showing 63001 words to 66000 words out of 125808 words
na haɗiye kukan.
a sannu yakaraso cikin ɗakin, ban yadda mun haɗa ido da shiba kaina a kasa, na ɓata fuska.
a gefe na ya zauna muna fuskantar juna.
ya ɗan tsunkuyo tare da leko fuskata yace
"Kyakkyawa ta bacci kike azaune ne?."
baki na turo gaba, yayi murmushi tare da faɗin
"Ashe dai idanun ki biyu."
hawayen da nake ta makewa ne suka gangaro, ido ya tsura min na ɗan wani lokaci batare da yayi magana ba, yayin da hawayen suka ci gaba da gudu babu ko kakkautawa.
da karfi yaja numfashi tare da furzar da iska mai zafi daga bakin sa, hankali tashe yashiga girgiza ni da faɗin
"HAMDAH me ya faru me ya same ki!?."
cikin muryar kuka nashiga faɗin
"Nace bazanyi aure ba arabu da ni a ka matsa min dole sai da nayi shi, bayan na riga da na sani babu komai cikin sa sai zallar kunci da tashin hankali,
me yasa kuke da son kan kune? me yasa kuke son ganin bayan rayuwa ta?,me nayi muku? ni banyi muku komai ba hatta ƴaƴan da suke ciki basu san komai ba basu ɗau alhakin kowa ba sai da aka zalunci su, har sun fito duniyar ma baza a barsu su huta ba?, me muka yi muku me muka tsare muku!?."
kuka ne sosai ya kwace min nashiga rera shi.
ido ya tsura min yayin da kamannin sa ya sauya gaba ɗaya fuskarsa ya rikiɗe daga nashi na kullum mai fidda annuri da fara'a, ya koma izu fuskar fusatattaun maza.
ya janyo ni jikin sa ya rungume ni da kafi kamar zai ɓalla ni,
da karfi-karfi yake sauke numfashi yayin da kirjinsa yake bugawa da karfi har ina iya jiyo sautin sa, kasan cewar kai na yana cikin kirjin nasa. zuwa ƴan wasu mintuna,
sai yashiga sassauta rukon da yayi min ɗin, yayin numfashin sa ya dai-dai ta, a hankali yashi ga shafa kaina yana ɗan bubbuga baya na. a hankali yasoma magana sai dai sautin maganar nasa yana fita da amon sauti mai ɗan kara,
"Idan har ina numfashi nayi miki alkawarin babu mai kuma saki kuka,bare har su taɓa bayin Allahn da basu taɓa aikata zunubi ba,
zan zame muku garkuwa da yardar Allah."
shiru ya ɗan yi sai kuma ya saki murmushi mai sauti, ya leko fuskata dake cikin kirjin sa sannan yace
"Ke da aka baki kwangila madadin ki ai watar sai ki zauna yin kuka."
wani irin rasss gaban kirji na ya yanke, me yake nufi kada ace dai ya gane abin da Hajiya ta bani na aiwatar a kansa..
maganar sa ce ta katse min tunani
"Tana mance wa da cewa Allah shike da ikon rayawa da kuma kashe wa, waɗan da tayi sanadiyyar kashe su ma Allah ne ya nufa kuma lokacin su ne yayi, bata da ikon kashewa a hannun ta Allah shi kaɗai yake da iko."
zuwa yanzu kam numfashi na ne ya so ɗauke wa, da sauri na ciro kai na a kirjin sa tare da zuba masa ido.
hannun sa ya mika ta baya na ya ruko hannuna dake rike da maganin dana ɓoye shi ta baya na,
ya buɗe tafin hannuna yaciro magani, ya dago shi yana jujjuyawa a hannunsa sai kuma ya saki murmushi mai sauti idanun sa cikin nawa yace
"Yaushe ne zaki saka min shi cikin abincin?, amma dai yau da hannun ki zaki girka min mai daɗi ko?."
ya karasa maganar da ɗaga min gira.
Idanuna na rumtse da kafi nakuma buɗe wa a kansa
kai ya langwaɓar gefe yace
"Kin gani ko kiyayyar da kike yi min har ta bata kofar son cimma burin wasu,
Hajiya Karima
ta yi sanadiyyar mutuwar Baba na, sabo da son abin duniya,tasa aka kwance masa tayar mota ta sanadiyyar haka yayi hatsari a take yarasa rayuwar, bayan rasuwar sa da kwana uku, mahaifiya ta tajisu suna maganar da waɗan da ta sasu suka ai watar da haka, ta sanadiyyar haka mahaifiyata ta kamu da ciwon zuciya sabo da bata da hujjar da zata kawo damin a kama Hajiya Karima da waɗan da tasa sukayi mata aiki, tayi ta fama da ciwon bada jimawa ba itama ta rasu da bakin cikin abin da Hajiya Karima ta ai kata,
tun daga lokacin ta fara sarkafar rayuwa ta dan a cewar ta sai ta gusar da ni kafin ta samu mallakar dukiyar mahaifina duka har ma da nawa,
tun bayan rasuwar mahaiyata ta mallake gidan mu ita da ƴan uwan ta, duk waɗan nan mutanen da kika gani cikin gidan mu ƴan uwan ta ne,
tabi ta hanyoyi da dama bata sami cimma burin ta a kaina ba, sai ta turo ɗiyar ɗan uwan ta wacce dama tun mahaifana na da rai taso haɗa ni da ita, idan baki mance ba yarin yar da ta gaishe ni ban amsa gaisuwar ta ba, ranar da muka fara zuwa gidan da ke, sai naki amin ta,
da gaske Sakeenat tana sona, bata kuma yarda da muradin Hajiya na bayan munyi aure ta gusar da ni ba, da kanta ta faɗa min takuma bani tabbacin bazata iya kashe ni ba dan tana sona,
na kore ta na mata kaca-kaca nace kuma kada ta sake kawo min kwatankwacin irin wannan maganar tayi wa Hajiya sharri ne,
nasan komai nakuma ki nuna mata cewa na sani tun ranar da mahaifina ya rasu nasan dukkanin shirin ta, har kuma rana mai kamar ta yau a tafin hannuna take komai."
Ɗan sakaita maganar yayi tare da jan numfashi sannan ya cigaba da faɗin
"Sai gashi yau tabiyo ta hannun ki da tabbacin ke zaki iya sabo da labarin data samu na bakya so na."
ido na zuba masa ciki matukar tausaya wa hakika labarin ya jijjiga ni yakuma bani matukar tausayi, duk da sanin shirin nata amma yake tare da ita yake yi mata kallon uwa da har nayi tunanin ita mahaiyar sa ce,
me yasa ya barta take rayuwa bai ɗauki mataki a kanta ba, bawai kuma dan bazai iya ba, duk tulin tarin hujjujin da ya ke da su ɗin na.......!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:57 - Ummi Tandama😇: 23
Nace "Wlh Allah ban yarda ba, shine zaka yi amfani wajen gusar min da tunani na." dariya sosai yayi yace "To hakuri zakiyi kuma ai kema kin rama, ba nima kin gusar min da tunanin nawa ba jiya, kuma ai ke kika sa na aikata hakan son ki na shirin kashe ni da sauran kwana na,
bukatar ki na shirin illata ni kin san da ya na kwana shekaran jiya,
shi yasa kawai na ai watar da haka ba gashi na samar wa kaina mafita ba,
zo kiji yan da akayi."
ya ciro ni daga jikin sa ya zau kan kujerar gaban mirror kana ya zaunar da ni kan cinyar sa,
ya zuro hannunsa ya zagaye ni ta gaba tare da ruko hannaye na da kowa ni hannunsa yana ɗan murza su kana ya soma magana
"Ban san sha'awa yana sanya ciwo ba sai da na zo gare ki shekaran jiya,
marana kamar zai fashe, na kwana cikin mawuyacin hali, da safe na shirya natafi pharmacy domin sama wa kaina magani,
to mai pharmacy mutumi na ne bayan nayi masa bayanin abin da yake dami na sai ya bani magani, har na fita na shiga mota sai ya biyo ni har cikin motar,
ya bani maganin nan yace na zubawa Madam a cikin abin sha tasha magani na yana gurin ta, dan maganin da ya bani zai iya lafawa ne yanzu anjima ko gobe zai iya tashi min, amma idan nayi amfani da wannan zan sami ingantaccen magani a gurin ta zan warke,
na karɓa nayi masa godiya, ina dawowa gida kuwa shine naje na ɗau yoghurt a fridge na zuba a ciki, na ajiye akan idan na dawo daga masallaci nazo na baki kisha, duk da nasan da kyar ki amince ki sha,
sai gashi cikin sauki Allah ya taimake ni yaji tausayin bawansa da so ke kokarin ajalin sa,
da kanki kikaje kika ɗauka kika sha, kuma banyi ba sai da amincewar ki.
niko nayi ta zunduma cikin rijiyar ina kwasar ruwa, kai kinji yan da kika rika bani shi kuwa nace wayyo Allah ashe haka yarinyar nan takware wajen iya mika abin, kai kinfa birkita min lissafi ba kaɗan ba. muɗan je ki ɗan kara min ne ko ɗan kaɗan ne."
gaba ɗaya kunya yagama lulluɓe ni,
kai wannan mutumin bashi da kunya shi gaba ɗaya baya iya ɓoye maitar sa, da sauri na yunkura a jikin sa zan mike cike da jin kunya. yayi saurin maidani yana dariya.
yakawo bakin sa saitin kunne na a hankali yace
"Baza ki bani na safiyar ba."
kafaɗa na make yace "A taimaka dai."
baki na turo gaba nace "Allah idan ka sake samin maganin nan bazan yarda ba."
yace "Bazan kara ba idan na kara kema ki rama, muje muyi breakfast jiran ki nake dama ki tashi muyi."
Ya mikar dani tsaye ya ruko hannuna muka fito parlour.
kin cin abinci nayi na zuba nazuba masa ido, yace
"Kici mana kyakkyawa ta buɗe baki na saka miki."
kafaɗa na make nace "Ni bazan ci."
murmushi yayi yace "Ai nayi alkari bazan sake sa miki ba Allah babu komai a ciki muci kinji."
da kyar yayi ta lallaɓa ni har na yarda naci. amma hankali na yaki kwanciya har saida naga na kai wani lokaci ban ji wani sauyi tattare da ni ba.
A ranar Ahmad yaki bari na ko yamatsa in da nake yana nan like da ni, zolaya kuwa na shasa a gunsa tun idan yayi ina jin haushi har yadawo bani dariya, da kyar na samu na zame jikina nashiga bathroom, nacika ruwan ɗumi cikin bathtub nashige ciki,
dan har yanzu HQ ɗina yana yi min zafi,
da sauri na ɗago jin ya turo kofar, fuska na ɓata ina kare jikina da hannaye na.
ya karaso ciki ya tsaya a kaina yana kare min kallo, nace
"Meye haka kafita mana."
kayan jikin sa yashi tuɓe wa yana faɗin
"Idan nagama wankan kenan ko."
da sauri na mike na janyo towel ganin ya zare wandon jikin sa, ina kokarin ɗaura towel ɗin ya fisge ya mai da shi ma'ajiyar sa, kana ya shige cikin bathtub ɗin, ya ruko kafaɗa ta ya mai da ni zaune shima ya zauna.
ya mikar da kafafun sa, ya ware nawa da su ya danne nawa, kana ya janyo ni sosai yayin da joystick ɗin sa ke gogar HQ ɗina.
kallon cikin ruwan yayi in da joystick ɗin sa keta harbawa yana gogar HQ ɗina, kana ya dube ni a marairaice yace
"Kin ga in da yake son shiga."
idanuna na rutse da karfi, cikin matsananciyar jin kunya, nayi yu kurin mikewa amma na kasa.
batare dana buɗe idona ba nace
"Ni karabu da ni bana so."
murmushi mai sauti yayi a hankali naji saukar hannunsa kan ababen kirji na, sai ya rika ɗiban ruwan yana zubawa a kansu yana kuma matse su, da sauri na buɗe ido jin yana kokarin tura joystick ɗin sa cikin HQ ɗina.
da karfi na daddage nashiga ture kirjin sa ina faɗin
"A'a ni dai ka kyale ni."
idanunsa da suka fara sauyawa ya zuba min murya a cushe yace
"Ko kaɗan ki taimakawa bawan Allah da son ki ke shirin zautar da shi."
hararar sa nayi ta gefen ido,
murmushi yayi yana manna min kiss a goshi.
da kyar na daddage na samu na janje jikina nayi baya, dan naga da gaske yake ta son zurma abar tasa.
kan ya ankara na fita cikin bathtub ɗin na jonyo towel na ɗaura nafita
a bayin da sauri....
( *Bauchi state* )
G.R.A
Wani irin razani da birkita SALEEN yayi a lokaci guda ya mike zaune har jikin sa na cirawa, tare da dafe kirjin sa da karfi.
Na'ima da shigowar ta ɗakin kenan da sauri ta karaso in da yake, ta dafa kafarsa tana faɗin
"Lafiya My SALEEM wai me ke damun ka ne, sakanin jiya da yau kake ta firgita cikin bacci?."
idanunsa ya rumtse da karfi, ya cusa hannayensa cikin sumar kansa ya yamutsa tare da furzar da huci mai zafi,
da sauri ya duro a gadon ya shiga bathroom yasakarwa kansa ruwa mai sanyi sosai,
yayin da yake sauke wasu irin tawayen numfarfashi mai haɗe da huci kamar wan da yayi tsere.
ido Na'ima ta zubawa kofar bayin,
ita fa abin nan yafara damin ta tun jiya da daddare suna kwance yayi wani irin zabura kamar mai tashin aljannu, gaba ɗaya yafita hayyacin sa, still gashi yanzu ya sake maimaita irin haka.
kai ta girgiza tana faɗin
"Nasan ko zan yi yaya da bakin sa bazai faɗa min ba dole naje gurin boka naji me yake faruwa."
Tana nan tsaye har ya fito ya wuce ta yaje ya sauya kaya, ta tako in da yake ta rungume sa ta baya a hankali cikin muryar kirsa da makirci tace
"Haba My SALEEM idan baka faɗa min damuwar ka ba mawa zaka faɗa mawa, wlh karkaga yan da hankali na ya tashi, anya ba magauta ke bibiyar ka ba?."
zame jikin sa yayi yaɗan juyo ya kalle ta sai kuma ya juya yanufi in da makullin motar sa yake ya ɗauka yayi waje...
A hankali yake tuki kamar mai tausayin titi, gaba ɗaya yanayin sa ya sauya jikin sa yayi sanyi kamar wanda ruwan sama yabige shi.
a haka ya isa family H ɗin du,
yana dai-dai ta parking ya fito a hankali ya nufi side ɗin Mamie.
a parlour ya yasame ta tana zaune tana kallon labarai, ya isa ya zauna sannan yashiga gaishe ta.
sama-sama ta amsa masa dan har yau bata sake masa,
tun da ta amsa gaisuwar kuwa ta mai da idanunta kan TV, ya karaci zaman sa ya mime yayi mata sallama can kasa ta amsa shi ya fita.
Side ɗin Ummi ya zarce yayi sallama ya shiga, babu kowa cikin parlour'n ya karasa ya zauna kan ɗaya daga cikin kujerun parlour'n.
Ummi dake cikin bedroom tana zaune kan sallaya tana jan jarbi tajiyo sallam,
ta mike ta fito can ta hango shi zaune yayi jigum.
ta karaso in da yake da murmushi ɗauke a kan fuskar ta
"Ah SALEEM kai ne? sannu da zuwa ya gidan da mutanen gidan, ina ango shine ba'a zo min da shi ba?."
gajeren murmushi yayi, yana gaishe ta, ta amsa cikin sakin fuska, kana ta mike taje ta je kitchen ta taho masa da abinci da ruwa kamar yanda ta saba, a koda yaushe idan yazo gaishe.
zaman sa ya gyara a kasan carpet yashiga cin abincin da ta zuba masa cikin plt, yaci da ɗan dama kana na kara da ruwa.
Ummi tayi ta jansa da hira hm da um
shine kawai amsar sa.
ya ɗan jima zaune kana ya mike yayi mata sallama,
Ummi tazuba wa bayan sa ido dan yana yin sa yafi kama da wan da yake cikin damu sosai.
daga gidan offece ya wuce haka ya wuni bai taɓuka komai ba...
*Abuja*
Bayan sallar la'asar ina tsaye cikin bedroom Ahmad ya shiyo dawowar
sa daga masallaci kenan, hannunsa rike da makullim mota, ya taho in da nake, rungume ni yayi tare da sumbatar goshina yace "Kyakkyawa ta, kin hana ni kari ki gani har dare ya fara yi, haka zan tafi baza ki ɗan kara min?."
kafaɗa na make, murmushi yayi yana daɗa janyo ni jikin sa yace
"To bari naje na ɗauko su Nasmah, kada a barki ke kaɗai ko zamu tafi can ɗin ne jibi sai mu dawo?."
harara na dalla masa ina zame jiki.
da sauri ya taro ni yana dariya yace
"Afwan kada ayi min hukuncin daban iya ɗauka ba."
bakin sa ya manna kan nawa yayi kissing ɗin sa sosai kana ya sake ni yana bina da murmushi har ya fita.
numfashi na sauke tare da zama bakin gado...
daf magriba motar sa tashigo gidan,
ina zaune a parlour'n kasa ya turo kofa da sallama, su Naseem dake bayan sa suka shigo da gudu, Rasheedat na biye da su,
a jikina suka zube suna faɗin
"Oyoyo Mommy, Mommy kin dawo ne?."
murmushi nayi tare da shafa kan su nace "Eh nada wo." Naseem yace
"To Mommy ina tsara bar mu?."
Nasmah tace "Kin kawo mana tsaraba?."
kai na gyaɗa nace "Nakawo muku yana ɗaki."
ihun murna sukayi suna daɗa ɗalewa jikina.
Rasheedat dake ta binmu da murmushi tace
"Iye-iye amma dai zaku sanmin tsarabar taku ko?."
sauka sukayi daga jikina suka koma jikin ta suna faɗin
"Eh Mamy damu baki da yawa da yawa."
ido ta waro tace "Kai amma naji daɗi na duka ni kaɗai."
murmushi nayi ganin yan da take ta yi da yaran kamar zata goya su dan so,
tabbas duk wan da yaso naka yagama maka so a duniya.
ta juyo in da nake tana faɗin
"Wato shine zaki kwace min su yau ko?."
murmushi nayi nace "Ina yini Aunty Rasheedat."
fuska ɗauke da annuri tace
"Lafiya lau kin dawo lafiya ya gajiyar hanya?." nace
"Alhmdllh."
ina dago wa muka haɗa ido dani, baki na murguɗa masa, shiko wani murmushi ya sake tare da jingina bayan sa da jikin kujera yana bina da kallon kasan ido.
kiran sallar da aka fara yi ne yasashi mike wa yafita zuwa masallaci,
na dube ta ganin yan da ta shagalta da biyewa yaran.
ta mike tana faɗin "Mujen ku muyi salla ko."
nace mata mu haura sama, tace a'a zata yi a kasa kawai. nan bayin kasa tayi al'wala da yaran a nan parlour sukayi salla. ni ma anan ɗin nayi al'walar nayi sallan.
koda muka idar hira sosai Rasheedat tayi ta min har aka kira isha, sai da aka idar kafin Ahmad ya shigo.
ya zauna aka cigaba da hiran da shi, duk da ni bawani amsa su nake ba, iya kace idan sukayi abin dariya na ɗan murmusa, haka suka yi ta jana da hiran.
a ɗan zaman mu da su yanzu na fahimci suna da kyakkyawar fahimta sakanin su.
sai wajen karfe goma sukayi min sallama lokacin tuni har su Naseem sunyi bacci. tana gaba ya na biye da ita, tana fita ya dawo da baya da sauri ya rungumo ni yace
"Zanyi missing ɗin ki."
bakin mu ya haɗe ya tsotsi bakina da kyau kana ya ɗago yana bina da wani irin kallo, a hankali ya sake ni ya juya ya fita.
bayan sa nabi da kallo ina mai sauke numfashi, a hankali na taka bakin kofar na rufe kana na juyo.
na kwashi su Nasmah na kai su ɗakin su, na wuce bathroom ɗin ɗakin nayi wanka na fito, natafi bedroom ɗina na saka kaya, sannan na dawo ɗakin nasu na haye gado nabi