Showing 72001 words to 75000 words out of 125808 words

Chapter 25 - Hamdah Book Four Complete Hausa Novel

Rasheeda   

17 Oct 2025

471

ina lafiya ba shine zaki tambayi yaran ki?, to suna parlour kijira suzo ki tambaye su lafiyar tasu ni bazan faɗa ba tun da ni ba a tambaye ni tawa lafiyar ba."
tace "Ai bazan tambaye ki ba tun da nima kin mance da ni, ƴaƴana kuwa na tabbata su basu mance da ni ba,
tukun na ma ɗazu ne Maama ki faɗa min wani batu wai Bappa yake faɗa mata wai kinyi aure da gaske ne, so nake ki faɗan da bakin ki dan nasan Bappa dai ba zaiyi karya ba."
baki na na rufe da hannuna ina dariya kasa-kasa nace
"La Ukhtee wai da ma bakuyi maganar da ke ba."
tace "Ni tambayar ki kawai nayi da gaske kinyi aure?, so nake naji daga bakin ki."
"Yi hakuri Ukhtee afwan nayi zaton munyi maganar nan ai..."
da sauri na waigo batare da na karasa faɗin abin da zan faɗan ba jin an zauna a gefe na,
fuska na ɓata dan sam ban san da shigowar sa ba, daɗa masowa jikina yayi sosai ya saka hannunsa ya zagaye ni da shi ta baya.
maganar Ukhtee na jiyo tana faɗin
"Ai dama nasan baki damu da ni ba nice kaɗai na damu da ke, ace har kiyi aure ban sani ba in da kin faɗa min wlh da zan zo Nigeria, ko kina so kice min bakiyi auren bane kike ta kame-kame."
"Wane ita ai aure ba karya bane, nine nan shaidar ki, au bata faɗa miki zata yi aure ko tayi bane Ukhtee?."
Ukhtee da ta ɗan yi dim jin muryar sa sai kuma tayi murmushi mai sauti tace "A'a bata faɗa min ba ai bata da kirki, barka da warhaka."
yace "Yauwa barka dai, to ayi mata afwa bata laifi ni na amshi dukkan laifin zamu gaiyace ki watarana."
tace "To Allah ya nuna mana."
yace "Amin amin to mun gode sai da safe."
dariya tayi tace
"Ya kamar ana kori na?." yace
"A'a wai bacci take ji." ya kalleni tare da ɗaga min gira da kashe min ido.
da sauri nace "Ni ban faɗa ba."
ai da sauri ya kashe wayar ya sumbaci kumatu na yace
"To ni ina ji azo a sani nayi."

Da mamaki ɗaya zuwa biyu nake lallon sa, kokarin sa na karɓar zancen, da kuma yan da naji ya juya harshen sa izuwa harshen larabci, yana zuba larabci babu ko gargada
tamkar Balaraben asali.
kumatu na ya ja yace
"Kin ki ayi biki kinga gashi an fara cin tarar ki, wace ce ita?."
"Jika ce ga masarautar Saudi."
na faɗa ina kokarin mike wa, yaki bani damar yin hakan ta hanyar daɗa rungumo ni jikin sa,
yace "Zamu gaiyace ta nan gaba dan ya zama dole ayi biki nan gaba dole waɗan da suka halarci taron su sami farin ciki, zan shayar dasu farin ciki kamar yan da kika shayar da ni."
a hankali yashiga zame towel ɗin jikina kasa, nonuwa na suka bayyana,
a sannu ya sauke hannunsa kan ɗaya ya matse yaɗan sunkuyo da kansa yana kare musu kallo, mike wa tsaye yayi nima da sauri na mike ina kokarin barin gurin naje na sa kaya, sai ya ruko hannuna yazuba min narkakkun idanuwan sa a hankali yace
"Ina zakije kuma?."
"Kaya zan sa." nafaɗa a takai ce ina kokarin zame hannuna yace
"To zo kiji wani magana kafin kisa kayan."
cak ya ɗago ni ya dire ni kan gado kana yaɗan kwanto jikina.
nace "Nifa kaya zan sa ka kyale ni naje na saka kaya."
a hankali yaɗan numfasa kana yaɗan ɗago jikin sa ya saka hannu ya zame towel ɗin cikin ɗan fizgar numfashi yace
"Ni na yafe miki kizau na a haka kawai."
ya kife tafin hannunsa kan ababen kirji na a hankali Yashiga shafasu da matse su, ido ya lumshe tare da buɗe su a kaina wan da tuni suka jima da sauya wa,
cikin sixy voice yace
"An ya kin baiwa yaran nan nono kuwa? ka da dai ace kin ɗau ki hakkin su ki hukuntasu kan laifin da basa da masaniya a kan sa."
baki na turo gaba nace
"Sai kuma ka gansu haka da lafiyar su, ban yaye su ba sai da suka kai na yaye."
murmushi yayi yayin da hannunsa yake kan ababen kirji na yana ta faman matse su a hankali yaɗan mike ya rankwafo kaina ya kawo bakin sa saitin nono na yazuro harshen sa, ya lashe kan Brest ɗin,
wani irin shock ne ya shige ni har sai da na ɗan mike tare da gantsare wa, shiko ɗan ɗago kansa yayi ya kalle ni tare da ɗaga min gira sannan yace
"Naga basu yi kama da waɗan da aka sha bane."
baki na kuma turo, tare da matse idanuna jin yan da sakon sa ya shige ni, a kasan raina nace
"Sai aka ce kuma komai sai ka sani ne."
"Idan a kan ki ne ba."
ido na ɗan waro da mamakin fitar maganar tawa.
saukar bakin sa kan ababen kirji na
naji, yarika tsaotsar su da shafani tun ina ɗan tutture shi har na dawo bana ko iya ɗaga hannuna sai da ya kashe min jiki gaba ɗaya kafin ya ɗan ɗago ya zame towel ɗin gaba ɗaya.
ya haye kai na jikin sa na ɓari yashige ni,
ban iya yun kurin dakatar da shi ba dan gaba ɗaya ya saukar min da muguwar kasala,
yayi ta sarrafa ni yana sakin sambatu, yajima sosai yana abu guda ganin kamar bashi da niyyar kyaleni, sai na fashe masa da kuka ina faɗin
"Ni na gaji."
tamkar kukan nawa kai mi yake daɗa kara masa,
dun dole yayi release, yasulale kai na yana mai da numfashi..
ya zare jikin sa ya kwanta gefe na,
duk kanin mu numfashi muke sauke wa, a sannu ya sauka a gadon ya ruko hannuna ya mikar da ni muka shige bathroom a tare mukayi wanka muka fito...
yana saka kaya yafita yace zai je yayi wa su Naseem addu'a dan sai da yasa sukayi bacci kafin ya zo nan, bai kuma yi musu addu'a ba.
ni ko ina saka kaya gado na haye dan nagaji ga kuma baccin da nake ji.
zuwa can yashigo ya haye gadon ya kwanta a gefe na. fuska ta ya leko
yace
"Kyakkyawa ta akwai kari ne?."
yayi maganar cikin zolaya,
baki na turo ina kokarin juya fuska ta taɗaya gefen.
yayi saurin ta ro ni ya matse ni a jikin sa, yayi ta zolaya ta da jana da wasa, har sai da ya sani fashewa da dariya.
sai ya tsaya ya kuramin ido yana kallon yan da nake darawa,
yaja kumatu na yace
"Gaskiya ina da sa'a a rayuwa ta."
sai ya daɗa rungume ni, ya manna bakin sa kan nawa yayi kissing ɗin sa kana ya ɗago, yana yi min kallon cikin ido, kasa jurewa kallon nasa nayi sai na lumshe idanuna....



Washegari da safe haka yaki kyale ni sai da ya sami abin da yake so,
wunin ranar kuwa bai leka ko nan da can ba muna tare, sai yammma yaje gidan sa, bai jima ba kuwa ya dawo.
akwanaki biyun da Ahmad yayi a gidan nan ya nuna min tsantsar so da kaunar da yake yi min.
bayan kwanaki biyun kuwa daya koma yakuma dawo wa,
a lokacin yasa zuciya ta yafara yin sabo da shi.
ko da ya gama yin kwanakin zai tafi har nake jin bada ɗi....


Bayan wani lokaci tuni zuwa wannan lokaci sai da Ahmad ya tabbatar daya dasa wani abu mai muhimmanci a zuciya ta,
sai dai sam naki yarda kan cewa so ne, nafi yar da kan sabo ne kawai.
a yanzu nakan zauna muyi hira da shi sosai,
yanzu har na koya idan ya zolaye ni nima nayi masa,
akuma duk san da ya bukace ni nakan amin ce batare da tirjiya ba....

Yau yakama Ahmad zai dawo gida na,
tun da yamma na shiga kitchen domin na shirya masa abinci da kaina, dan aduk san da nayi masa abinci da kaina yarka santi da nuna yabawa sai ya daɗe yana yaba min.
sai daf magriba na gama nashiga wanka, ina fita na na saka kaya na haye kan sallaya,
kasan cewar nayi al'wala.
bayan na idar da sallah mikewa nayi na je na ɗau waya ta, na laluɓo number sa, ganin har magriba tayi bai iso ba, iwar haka ai ya daɗe da zuwa gidan.
har na dannawa number sa kira sai na koma na she, na aje wayar na cigaba da wani da muwa.
har aka kira sallar isha nagabatar, har wajen misalin karfe koma saura kwata bai iso ba.
sai naji duk babu daɗi nakuma ji ina son sanin dalilin daya tsayar da shi har wannan lokacin.
a sannu na turawa number sa kira,
wayar tayi ta ring ba'a ɗaga ba har ta yanke.
a hankali nakuma mai da kiran, shima har na fidda ran daga kiran sai na ga an ɗaga, shiru na yi banyi magana ba,
daga can cikin wayar najiyo muryar Rasheedat tana yin sallama.
na amsa sallamar tare da faɗin
"Ina yini Aunty Rasheedat ya gida."
murya ɗauke da murmushi tace
"Lafiya lau HAMDAH ya yarana suna lafiya, kifaɗa musu ranar weekend zan zo na ɗauke su."
nace To.
dariya ta yi tace
"Kingan shi shiru bai iso ba ko, kinyi tunanin na rike miki shi ne? to babu ruwa na, in yazo ki titsiye shi ya faɗa miki in da yaje yakai dare dan nima yanzu na ganshi, ya dai shiga wanka yanzu, zaki ganshi yanzu insha Allah dan nasan wannan ɓarin jikin da yake alla-alla yake ya isa gare ki."
murmushi nayi cike da jin kunya nace
"A'a wlh nafi zaton yana wajen ne ma."
cike da zolaya tace "A'a faɗi gaskiya dai."
da sauri nace da ita "Sai da safe Aunty Rasheedat."
dariya tayi tace "To Allah ya kai mu..........!







25






Muna zaune a parlour muna kallo, har su Nasmah sukayi bacci na kwashe su na kaisu ɗaki,
sannan na dawo parlour'n na zauna.
tun daga step's najiyo takun sa haɗe da kamshin sa, da sauri na waigo, karaf muka haɗa ido muka sakar wa junan mu murmushi.
yakaraso ya zauna kusa da ni tare da sumbatar kumatu na yace
"Bakiyi bacci ba."
kai na gyaɗa sai kuma na turo baki nace
"Ina ka je kayi dare?, Aunty Rasheedat tace min ita ma yanzu ta ganka."
yace "Zan ce naje gurin wata budurwa ta shine ta rike ni nayi dare."
kaina na kawar tare da ɗaga hanci sama.
yace "In faɗa miki tarika miyin daɗaɗan kalamai shiya sa nayi dare a gurin ta."
"Ya isa."
na faɗa ina mike wa tsaye na sa kafa zan bar gurin, da sauri ya ruko ni ya janyo ni nafaɗo jikin sa, sai ya rungume ni.
dariya sosai yayi, fizge jikina nashiga yi ina faɗin
"Ni ka kyale ni ka tashi ka koma gurin ta kaje can kaci gaba da jin zantuka masu daɗin."
dariya ya kuma yi yace
"A'a ina kuma zakije tun bangama baki labarin yadda hirar tamu ta kasan ce ba."
kunnuwa na na toshe da hannaye na nace
"Bana bukata ka tashi ka tafi kaje kai da kake bukata kaje ka kara ji."
da kyau ya daɗa rungumo ni cikin muryar dariya yace
"Sha kurumin ki Ahmad naki ne ke da Rasheedat kun maye zuciyar babu ɗan ɗigon gurbin da wata zata samu ta tsugunna, babu wacce naje gurin ta zance babu ita ba kuma za'a yi ta ba,
ma'aikatan kamfanunnukan Alhaji na ne muka yi zama da su shiyasa na makara har dare ayi min afwa, ba zance naji ba."
baki na taɓe nace
"Ni ina ruwa na ma idan gurin watan kaje, meye damuwa ta."
saida dariyar da yake yayi yazuba min ido kana hankali yace
"Akwai ruwan ki da kuma damuwar ki sabo da kina sona, ga kuma kishi na nan cikin idanuwan ki."
hannunsa na bige daya kai shi karkashin ido na nace
"Babu wani abu a tare da ni kada ma kaga na tambaye ka in da ka tsaya kayi tunanin wani abun ne."
yace "Haka ko?, to kalli cikin ido na kice bakya sona, ki kalli cikin kwayar ido na kice bakya sona, oya kalla ki faɗa yanzun nan."
kawar da kaina nayi na turo baki gaba nace
"Ni ka kyale ni."
dariya yayi sosai har yana buga kafa ya manna min kiss a kumatu ya ɗago tare da faɗin
"Aha yarin ya kina wasa, ni ɗin fa bana wasa bane jarumi ne ni nan da kike gani."
baki na taɓe nace
"Jarumtar me?." yace "Na iya sace zuciya mana, Allah mai girma yaji tausayin bawan sa mai wahala da dakon so a zuciya da ilahirin jikin sa, ya amshi addu'a ta ya sa miki sona a zuciyar ki, kai gaskiya ni mai sa'a ne."
"Waya faɗa maka kadai na yaudarar kanka dan na tambaye ka in da ka tsaya,
ka laune maganar ta koma wani abu daban, kyale ni natafi na kwanta."
nayi maganar ina kokarin zame wa a jikin sa.
daɗa rungumo ni yayi yashiga zolaya ta,har sai da yasani nayi dariya kana ya ɗago ni cak yayi cikin bedroom da ni.....

Washegari yau natashi da kewar ahalina, har da Mama mai awara,
ga ba ɗaya bani da walwala yau, Ahmad yana cikin ɗaki nafito parlour na zauna nayi jugum,
tabbas yau ina cikin kewar su sosai, Allah sarki Mama mai awara
"Ko tana ina?." nayi wa kaina tambayar, hawaye ne suka ciko ido na Allah sarki wata uwa Mama mai awara, tabbas bazan taɓa mancewa da ke a rayuwa ta ba, ke tamkar uwa ce gare ni.
ji nayi an dafa ni a hankali na ɗago na zuba masa ido, a sannu ya zauna a gefe na yaroko hannuna yace
"Me ke damin ki kyakkyawa ta?."
ido na lumshe tare da kuma buɗe wa sai na kuma rike hannunsa gam nace
"Family na ina jin kewar su, har da Mama mai awara matar data rike ni tamkar ƴar data haifa, tayi min gata irin wacce uwa take yiwa ɗiyar ta, badun ita ba awancan lokacin da na rasa raina nida abin da suke cikina, ta saida makwancin ta da duk wani abun da ta mallaka tabiya kuɗi akayi min CS."
hawaye ne suka zubo min sai na yi shiru da maganar dan nasan zan iya fashewa da kuwa.
a hankali ya janyo ni jikin sa ya rungume, yashiga share min kwalla yace
"Kiyi hakuri babu abin da yake tabbata har idan ya zamo fararre, bagashi yanzu kina bada labari ba, yazama tarihi komai mai wuce wa ne har idan yazamana yana da mafari,
kishir ya gobe mukai mata ziyara."
da sauri na ɗago da murmushi yayin da hawaye ke ci gaba da sauka a idona nace
"Da gaske?." kai ya gyaɗa min shima yana murmushi,daci gaba da share min hawaye...
bai gushe ba har saida yaga ya sanya ni dariya...

Washegari kamar yanda yafaɗa motar mu ta hau hanyar Jos, bayan munyi wa su Bappa sallama, kwarai Bappa yaji daɗin jin cewa gurin Mama mai awara zamu je, yayi ta zuba mana addu'a da fatan isa lafiya, yaku ce mu gaishe ta sosai da sosai.
ni da shi muna gaba Naseem da Nasmah suna baya, dan yaki direba ya biyo mu yace tafiyar family ne dan haka direba yayi zaman sa.
da misalin karfe 2 na rana muka iso cikin garin Jos,
daga nan nafara yi masa kwatance har muka iso Narkuta,
wani numfashi na sauke a bayyane lokacin dana ganni dai-dai kan kwalbatin shigan layin gidan Mama mai awara,
nan take tunanin rayuwa ta ta baya tashiga zuwar min, bazan mance ranar dana zo garinnan ba akan wannan kwalbet ɗin na zauna har dare, har wasu mutane suka zo amota suna yimin tayin shiga na biyo su,
idanuna na rumtse da karfi ina kokarin mai da hawayen da ya ciko min ido.
muryar sa najiyo a hankali
"Kibar tunanin nan sam bashi da amfani tuna irin haka sai dai ya sanya maka damuwa da ɓacin rai, ina zamu bi?."
a hankali na buɗe idanuna da tuni hawaye ya gangaro min, nayi masa nuni da hannu nace
"Mu mike nan."
a hankali ya sa kai cikin layin, sai ɗan kalle-kalle nake, garin ya canza anyi sabbin gine-gine,
nayi ta masa nuni da hannu har muka iso kofar gidan Malam Musa, dakyar shima na iya gane wa dan an yiwa gidan fenti ga kuma sabbin gine-ginen daya zagaye su.
kallon sa nayi nace "Ina zuwa bari na shiga na tambayi Zainabu gidan da Mama ta koma sai ta nuna mana muje."
kai ya gyaɗa, na buɗe marfin motar na fita.
da sallama nashiga gidan, ga mamaki na wasu mata na gani zaune a cikin gidan suka amsan sallama na karaso ciki, ina ta ɗan raba ido ko zan ga Zainabu,
na gaida matan suka amsa suna faɗin Sannu da zuwa, nace "Yauwa dan Allah Zainabu tana ciki ne?."
ɗaya daga cikin matan tace
"Wata Zainabu?."
nace "Matar Malam Musa." sukace "Au wai ai sun jima da tashi a gidanan na sun koma wata unguwar daban."
da sauri nace "Innalillahi dan Allah wata unguwar suka koma? ko za'a nuna mana ko ayi mana kwatance."
sukace wlh sam basu sani ba, suma haya suke ana gobe zasu tare a gidan su kuma suka bar gidan, sam basu san wata unguwa suka koma ba.
cikin sanyin jiki na juya nayi musu sallama na fita,
jiki ba kwari na shige cikin motar na zauna
duba na yayi yace
"Ya dai tayi miki kwatancen gidan ne?."
kai na girgiza a hankali nace
"Bata nan wasu ne a cikin gidan,kuma wai basu san in da suka koma ba."
wasu hawaye ne masu ɗumi suka zubo min sai nayi saurin sunkuyar da kaina.
a hankali ya dafa kafaɗa ta yace
"Kiyi hakuri idan da rai da rabo wata rana zaku haɗu."
kai kawai na girgiza, a hankali ya share min hawayen yace
"Ya isa haka na roke ki kada ki sake zubda su ina jin zafin su har cikin dai na, Please na roke ki."
ya haɗe hannayen sa biyu.
kai na girgiza masa a hankali na karasa share hawayen.
a sannu yaja motar muka bar gurin.
muna fita bakin layin unguwar,na juya da kallo na ta gabar wato hanyar Bauchi, ya lura da hakan sai ya saka hannu ya juyo da fuska ta a hankali cikin tausasshen lafazi da son sama min karfin guiwa yace
"Zamuje shima idan Abba ya daɗa huce wa."
yafaɗi hakan ne kawai dan sama min nutsuwa da kwanciyar hankali,
a can kasan zuciyarsa sa kuwa bayan Bappa ne sukayi masa ca,
"Lallai mutum abin tsoro ne, ka haɗa tsihiri da mutuwar ka sabo da kasan duk mai halin irin naka Allah yana musu talala ta hanyar barin su a duniya su shafe shekaru masu yawa,
tabbas akwai hisabi ranar gobe kiyama."
duban sa nayi jin yaja kwafa afili nace
"Ya dai?." kai ya girgiza min da sauri yace "Ba komai ina tunanin tafiyar dake gaban mu ne mukwana a cikin gari kawai, mu huta gobe da safe sai mu juya."
nace "A'a kawai mu tafi."
ya juya ya dubi su Naseem da tuni suka bingire

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login