Showing 123001 words to 125808 words out of 125808 words
hankali bugun zuciyar tasa da kuma numfashin sa suka fara dai-dai ta, har sukayi normal.
idanunsa a lumshe kamar mai yin bacci fuskarnan tasa yayi fayau da shi.
numfashi naɗan sauke ganin ya sami salama daga halin da yake ciki hatta zafin jikin ma babu shi yanzu,
a hankali nashiga kokarin zame jiki na, sai ji nayi ya daɗa rike ni gam
da sauri na kalli fuskarsa idanunsa a lumshe, sai na mai da kaina a raina ina ayyana idan baccin sa yayi nisa zan tafi abina, ban san san da bacci ya ɗauke ni ba sai kiran sallar asuba najisa a kunne na.
ko da na buɗe idanuna baya gadon, jin karar buɗe kofa yasani kallon kofar bathroom,
jikin sa na ɗiga da ruwa da alama wanka yayi, a sannu ya tako bakin gadon
ya dube ni da kyau kana yace
"Taso kije kiyi al'wala kizo muyi sallah."
yayi maganar yana ruko hannuna tare da mikar da ni zaune,
ganin yan da yake bina da wani irin kallo da sauri na kalli in da yake binsa da kallon, cikin hanzari na janyo blanket narufe kirji na, na gama mance wa babu riga jiki na sai bra,
baki na ɗan turo tare da janyo riga ta na saka kana na mike na shige bayin,
sai da na wanke baki na da burosh ɗin sa kana nayi wanka sannan na ɗauro al'wala na mai da kayan da na cire na fito.
a kan sallaya na same sa yana zaune yana azkar,
yana gani na ya mike tare da ɗaukar hijab ɗina dake bakin gado ya mika min na saka, kana na tsaya bayan sa yaja mana sallar ko da muka idar addu'a sosai ya rika kwararo mana na neman kariya da samin falalar Ubangiji.
muna shafawa na mike
"Zo mana." ya faɗa yana mike wa kan sallayar bakin gado ya zauna, a hankali na tako in da yake,
sai ya ruko ni yace "Zo ki rufe ni na fara jin tsanyin."
sakiyar gadon ya haura nima na hau ina kokarin jan bargo na rufe shi, sai ya janyo ni na faɗo jikin sa.
ya zagaye ni da hannayen sa, a sannu ya mirgina ni zuwa kasa shi ya dawo sama na,
hijab ɗin jikina ya zare kana a hankali kamar maiyin raɗa yace
"Zaki taya ni hira?."
kai na girgiza da sauri nace
"A'a." idanunsa ya lumshe tare da kuma buɗe su cikin nawa sannan yace
"Please ki gwada dai."
kai na girgiza a lamar a'a dan yafara sanya min kasala da narkakkun idanunsa, sai naji baki na yayi min nauyi.
asannu yashiga kissing ɗina da shafa ni, yakuma tare ni ta in da bazan iya motsawa ko yunkurin dakatar da shi ba,
cikin kankanin lokaci ya kashe min jiki da salon sa, har ya sami nasarar zare rigar jiki na, a sannu ya kife fuskarsa sakankanin ababen kirji na ya zura harshen sa yana latsar tsakiyar su da gefe da gefen su,
gantsare wa nayi jin yan da harshen sa ke yawo sakankanin nonuwa na,
hakan dana yi kuwa ya bashi dama wajen zura hannunsa ta kasan baya na, ya ɓalle maɓallan bra na a sannu cikin wani irin salo mai wuyar fassara ya zare bra'n.
wani nannauyar numfashi ya sauke, yakafe ababen kirji na da ido,
wan da suke tsaye kyam sun cika tip-tip tamkar babu ɗan da ya taɓa sha, kana ya ɗago hannunsa da tuni suka kama ɓari ya sauke su kan ababen kirji na, wani irin cafka yayi musu tare da kuma sauke numfashi, nan yashiga shafa su da matse su kana ya kafa bakin sa kan ɗaya yayi masa kyakkyawar cafka tamkar zai cinye shi.
yarika tsotsar sa yana kuma matse ɗayan,
sai da ya tsotse su son ransa kana yaɗa go yayin da gaba ɗaya jikin sa ya ɗauki ɓari ya zare wandon jiki na, ina kwance ko yatsa ta bana jin zan iya ɗagata dan gaba ɗaya ya gama kashe min jiki da salon sa.
jallabiyar jikin sa ya zare haɗe da boxes,
nan ya cigaba da latse jiki na tundaga kan nonuwa na har zuwa kan HQ ɗina jin yanda yake juya tongue ɗin sa cikin HQ ɗina yasani bankare wa tare da cusa hannuna cikin sumar kansa.
"Ya SALEEMMM ka bariiiiii." nayi maganar jiki na na ɓari, sama yayi da hannunsa batare daya ciro bakin sa ba ya zura min yatsar sa cikin baki ba shiri na cafke yatsar nashiga tsotsar sa.
sai da yagama birkita ni ya kuma birkita kansa kafin ya ɗago yayi min rumfa yana karanto addu'a.
da sauri ya shige ni a tare muka sauke numfashi a fili,
kamar dai da suna na yarika kira yayin da yake sama da kasa a kaina kamar jarumin dokin daya sami katon fili yake sukuwar sa son ransa,
Ya SALEEM jarumi ne bana wasa ba ina daɗa tabbatar da hakan ne a duk san da ya kusan ce ni, a yauma na daɗa gaskata hakan dan kuwa na gurzu a hannunsa bana wasa ba, sai da na nimi daya yi hakuri ya kyale ni.
bayan yasami sauke abin da ke cikin matar sa yayi lamo a kaina yana maida numfashi,
a hankali ya zare jikin sa ya kwanta gefe tare da janyo ni ya rungume ni a jikin sa sosai, yayin da yake jin sa wasai tamkar an zare masa ciwon da ke damin sa.
idanuna na lumshe ina mai sauke numfashin gajiya,
a hankali ya shafi gefen fuskata a sannu na buɗe idanuna muka haɗa ido da shi,
lallausar murmushi ya sakar min kana ya mike ya shiga bayi,
yana mai jin zuciyarsa wasai,
siffofin HAMDAH ne kaɗai ke yi masa yawo a ido yan da yaganta ta kara cika ko ina ya ciko tip-tip da shi sai tsole idon mai kallon sa yake.
yana wankan yana sakin murmushi lokaci zuwa lokaci,
yadda ya sami HAMDAH bayyi zaton samin ta a haka ba sai kuma tayi masa ba zata dan yadda ya jita sai yake jin taɗare sanin sa a da' bayan yayi wanka ya fito, ya karaso baki gadon yaruko hannuna yana faɗin
"Taso kiyi wanka."
ina mike wa da sauri na koma na zauna ina mai mamakin kaina dajin abin da nake ji a duk san ya ya kusan ceni a wancan lokacin,
hakika Ya SALEEM na daban ne.
"Yaya dai."
yafaɗa yana mai ruko ni da sauri, hannu na yarfe nace
"Jiri nake ji."
kansa ya ɗan dafe tare da faɗin
"Oh sorry na mance zauna bari na samar miki abin da zaki ci."
tea ya haɗo mai kauri ya mika min na sha kana ya taimaka min na mike naje nayi wanka, yana tsaye har na gama duk motsin da zanyi idanunsa a kan bottom da breast ɗina.
ina fita na saka kaya da sauri na fita a ɗakin, gudun kada su Mamie suzo naji kunya......
Kwana na goma yau na ɗaura aniyar komawa saboda kiran danake ta samo daga can,
banbi ta kan Ya SALEEM ba na sami Bappa na sanar masa dan nasan inta shine kam bazai barni na koma ba.
Bappa yasame shi da maganar yace bazan tafi ba ko zan tafi ba yanzu ba,
sai da Bappa ya nutsar da shi da kyau game da ayyuka na, da kyar ya amince na tafi...
kwana na uku da dawowa ya biyo ni,
ranar da yazo yace shi bazai bakwana a side ɗina ba,Bappa yayi dariya yace yasan abinda yake damin SALEEM kishi ne kawai kishin ma da wan da ya mutu,
a side ɗin ba'ki ya kwana, washegari kuwa can naje na taya sa kwana.
washegarin kwanan sa na uku tun da yafita da safe sai yamma ya dawo yana dawowa yace, mu tattara mu koma gidan sa dan shi bazai zauna cikin gidannan ba,
Bappa yace gidan nasa a ina yake kuma yaushe ya siya, yace tuntuni yana da abinsa yau kuma yasa aka zuba komai na amfani.
a daren ranar aka raka mu sabon gidan sa,
babban gida ne sosai dan girman sa ya kai wan da muka baro,
an shirya komai na more rayuwa.
wancan gidan kuma nace su Abbu su dawo ciki su zauna da su Bappa cikin wata ɗaya nasa aka rushe ɗaya side ɗin gidan da Mama da su Talatu suke zaune ciki aka gine shi iri ɗaya da ginin side ɗina,
Abba da Ummi suka dawo ɗaya Abbu da Mamie suka zauna a ɗayan.
kana aka gine wani gefe guda ɗan dai-dai Mama ta koma ciki,
gidan mu na Bauchi kuma a ka kulle shi, aka barshi na saukar mu idan muka zo Bauchi ko wani hidima idan ta tashi acan muna da masaukin sauka ciki,
gidan Ya SALEEM kuma ya barwa Ya Mas'ud dan shi bai dawo Abuja sabo da aikin sa, yace idan yayi aure yasaka matarsa a ciki......
Bayan wata uku da komawar mu sabon gida Aunty Rafee'at ta haihu, muka tafi bauci duka har da su Ummi.
bayan suna da kwana biyu, mukayi shirin koma wa, motar su Ummi ya riga namu tashi dan Ya SALEEM
ya fita bai dawo da wuri ba, ya na dawo yakwashe mu,
muna fita daga layin unguwar mu kira ya shigo wayar sa bayan ya sun gama magana da wan da ya kira shi ya dube ni cikin kula yace
"Wani aboki na ne nayi masa alkawarin haɗuwa da shi idan nazo yanzu yake tuna min da hakan, bari mubi gurin sa sai mu wuce daga can."
nace to, yajuya akalar tafiyar izuwa gurin abokin nasa,
a bakin get ɗin wani asibiti yayi hon a ka buɗe get ɗin yasa kai ciki,
yana dai-dai ta parking muka fito, yana ɗauke da Ahmad yayin da yake rike da hannun Naseem, niko ina rike da Nasmah muka nufi cikin asibitin,
a bakin kofar da zai sada mu da cikin asibitin muka haɗu da abokin nasa,
gaisawa irin na abokai suka fara tare da ɗan zolayar juna,
abokin nasa ya dube ni yana faɗin
"Madam da so kike ki tafi da shi baki bari mun haɗu ba ko."
dariya nayi tare da gaishe sa ya amsa yana yiwa su Naseem wasa,
ya dube Ya SALEEM yace "Muɗan je daga can kada wari ya dame ku anan."
Ya SALEEM yace "Wari kuma ina ma'aikatan naka suke da bazaka sa su gyara maka cikin asibitin ba, ai hakan sai ya iya karawa masu jinya ciwo."
yace "Wlh kai dai bari wata mara lafiya ce ke wannan warin ba datti ba,yanzu haka da nake faɗa maka ta kora min kostoma, duk wani wan da zai kawo majinyaci nan da zaran ya shigo yaji wannan warin sai ya juya da majinyacin sa,waɗan da suke nan kafin ta fara wannan warin suma suka tattara sukayi gaba,
hatta ƴan'uwan ta kasa zama sukayi a kanta sai kuɗi suke turawa na jinyar ta, to suma inaga yanzu sun gaji ne dan wata biyu kenan rabon da suturo da kuɗin,
nima yanzu nagaji sallamar ta zanyi nasa a tattara ta akai ta duk in da tace a kaita dan zata kashe min kasuwa."
kai na jinjina cike da tausayin matar, nace "To me ya same ta haka wani irin cewo ne gare ta?."
yace "Wlh hatsari tayi tasami kariya a kafa da hannu an ɗaure kafan bayyiba karshe ruɓa yayi dole sai an yanke kafar shine yake wannan warin, ƴan'uwan ta kuma su kawo kuɗin ai kin sun gagara gashi nan ta ishe mu da wari."
Ya SALEEM yace "Kuɗin har nawa ne haka?."
yace "Miliyoyin uku."
kai na girgiza ceke da jin tausayin ta nace
"Ayya ko zamu iya ganin ta?."
ido ya waro yace "Wa wai kushiga inda take?, ai bazaku iya ba tana cikin ɗaki kofa a kulle wari yana fito wa har nan ta ya zaku iya shiga inda take."
nace "Zan iya muje na gaishe ta, Allah ban ganta ba amma tausayin ta ya cika ni."
"To muje in zaku iya."
yafaɗa yana shige wa gaba muka bi bayan sa.
sai da ya shiga office ɗin sa ya ɗauko turare haɗe da facemax ya bamu muka saka kana yayi gaba yana fesa turare muna biyo shi har muka isa bakin kofar ɗakin da take ciki.
sai da ya shiga ya fesa turare mai yawa kafin yace mu shigo,
muka kusa kan mu ciki, duk da turaren da ya fesa bai hana ɗakin tashi da wari ba, kamshin turaren daban warin shima da ban.
ido na kurawa matar dake zaune a kan gado kuda suna binta, ina ta son tuno in da na santa.
hannun ta na ɓari ta shiga nuna mu tana faɗin
"HAMDAH SALEEM." sai kuma ta fashe da kuka, da mamaki nake kallon ta nace
"Na'ima ke ce?." kuka sosai take tana faɗin
"Dan Allah dan Allah HAMDAH ki yafe min kinga yanda Allah yayi dani ko kowa guduna yake, nakuma san alhakin ki ne ke bina, ki yafe min na roke ki, SALEEM dan Allah ku yafe min, HAMDAH ina ɗan da kika haifa na roki gafarar sa ko shima zai yafe min.
Naseem da Nasmah na nuna mata nace "Gasu nan." hannu ta miko tana faɗin
"Kuzo ku yafe min ko zan sami sassauci gurin mutuwa."
da sauri Ya SALEEM ya janyo su jikin sa tare da binta da mugun kallo yace
"Kul kada ki sake ki taɓa min yara."
ya sasu gaba sukayi waje ina kiran sa bai ko saurare ni ba.
kuka Na'ima ta kuma fashewa da shi tana cigaba da niman gafara ta,
kwalla na share nace "Na yafe miki Allah ya yafe mana duka, Allah kuma ya baki lafiya."
godiya ta shiga min ba kakkautawa,
na fita ina yi mata Allah ya sawaka,
a cikin mota na tadda su Ya SALEEM sai tofar da yawu yake rantsa a ɓace.
a take a gun na karɓi account ɗin Dr nayi masa transfer ɗin kuɗin da ake nema ayi mata aikin, nace "Ayi mata aikin dan Allah cikin gaggawa dan naga alama tana jin jiki sosai."
yace "Insha Allah za'a yi sa cikin gaggawa tun da ga kuɗi ya samu."
ina shiga motar Ya SALEEM ya figi motar da gudu bai ko tsaya yi wa abokin nasa sallama ba.
har mukayi nisa babu wan da yayi wa wani magana,har lokacin kuma fuskarsa babu annuri,
kamar an zabure sa cikin faɗa ya kalli inda nake yace
"Matar da taso hallaka rayuwar ki dana ƴaƴan ki wai ita kike jin tausayi, ko yau ta tashi sai ta nimi abin da zata hallaka ki da shi, ita ba abin tausayi bace, wai har kuɗi kika biya ayi mata jinya, to bari kiji har idan kinsan kuɗin maraya kika ɗauka kika bada ayi mata aiki dashi, kiyi gaggawar maida masa abin sa dan nasa ne ba naki ba."
murmushi nayi nace "Ayya Ya SALEEM wlh ta ban tausayi ne, idan muka yafe mata Allah shi ma zai gafarta mana, kuma ba kuɗin Ahmad na bada ba kuɗi na ne, kai ma kayafe mata dan Allah."
a fusa ce yace "Bazan taɓa yafe mata ba kin san girman laifin da ta aikata min kuwa! ta raba ni da ke da kuma ƴaƴa na, shi ne kike cewa na yafe mata!!."
ya karasa magaran cikin karaji.
kai na girgiza nace "To ba gashi mun dawo gare ka ba yanzu, babu abun da baya wucewa."
ganin bai kuma magana ba sai huce yake, nasan ransa ya ɓaci sosai, a hankali na ɗan matso tare da kwantar da kaina jikin kafaɗar sa.
nasaka hannuna nazagaye shi,
numfashi ya sauke a fili kana yayi kasa da idon sa ya kalle ni, murmushi na sakar masa, yawani lumshe idanunsa tare da kuma sauke numfashi.
da sauri na tashi a jikin sa nace
"Ya SALEEM ka buɗe idon ka karkasa mu faɗi."
ya buɗe idon a kaina tare da sakar min murmushi mai sanyi.....
Bayan shekara ɗaya
zaune nake a parlour natasa katon ciki na gaba Ya SALEEM ne suka shigo shi da Naseem da Nasmah da Ahmad.
tun kan ya karaso yake bina da murmushi yaran ko da gudu suka iso in da nake zasu zube kaina, da sauri Ya SALEEM ya ɗaga kafa ya taro su yana faɗin
"Kai ku tsaya kada ku danne baby ciki mana,
ku zauna a nan." ya zaunar da su gefe kana ya zauna gefe na tare da shafo ciki na ya ce
"Wai yaushe zaki haifo mana babyn mun masu mu gansa fa."
baki na turo nace "Nima na matsu na sauke na huta."
Naseem yace "Mommy yaushe zaki zamo mana baby." baki na turo banyi magana ba
Ya SALEEM yaɗan yi karamar dariya yace
"Bashi amsa mana,yauwa Naseem me kake so a haifo mana mace ko na miji?."
baki ya washe yace "Namiji."
yace "To Aunty Nasmah fa me kike so a haifo mana?."
tace "Daddy na mace."
ya ce "To duk naji naku saura na my Ahmad ɗina, kai me kake so?."
yace "Mace na miji."
dariya mukayi dukan mu nace "To kai duka kake so mace da na miji kenan."
rungume shi Ya SALEEM yayi yana faɗin
"I love You my son Allah ya kawo su masu albarka irin ku."
dariya nayi ina kwantar da kaina jikin kafaɗar sa,
gefen fuska ta ya shafo yace "Inayi miki son da baki ba zai iya furta wa ba, idanuna na lumshe ina sakin murmushi,
nikam nasan nayi dace a rayuwa ta da kallamar sona Ahmad ya mutu gashi a yau gorzo jarumin maza ABDALLAH IDRIS ABDALLAH yana faɗa min girman son da yake min a zuciyar sa wan da baki bazai iya furta wa ba sabo da girman sa.
hakika ni HAMDAH nagodewa ALLAH...............!
TAMMATBIHAMDILLAH
Ina godiya wa tabaraka ma ɗaukaki mabuwayi mai izza da ya nuna min wannan rana da littafin nan ya kawo karshe,
ina yiwa ɗaukacin masoya fatan alheri....