Showing 51001 words to 54000 words out of 171805 words

Chapter 18 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

gaban alhaji zubairu tana nunashi da yartsa. Shikam alhaji ko a jikinshi don daman yasan zainab zata aikata fiyeda hkn. Babu wanda besan bala'i da masifaba na zainab inhar yna waziris family.

Mommy de tana zaune knta a kasa tnajin zafin yadda zainab ke zage mata miji a gabanta.amma babu yadda zatayi.

Nahnah ce ta mike cikeda jin zafin yadda mommah ke yiwa daddy tace "haba mommah meyasa kikeyin hka ne wai...."

Juyowa tayi kn nahnah tace "ke dan ubanki dake nake mgna ..kou nasa bakinki a mgnr nan .inna karajin bakinki wlhy bazan yafe mikiba kuma zakiga yadda zamuyi nidake a gunnan.."

Komawa hafsat tayi tazauna tana fadin "allah ya baki hkri.."

Su knsu yaran alhaji zubairu sunji zafin abinda mommah keyiwa daddynsu a gabansu.

"Na rantse da allah seya saketa yanzu a gunnan..a gaban uban kowa kuma yau yau base gobe ba..duk ubanda keda hannu a mgnr nan wlhy bazamu kare lafia ba nidashi a waziris family." Cewar mommah.

Dukkanin mnyan gidan suna kallonta babu wanda yace mata uffan makiyade nata kus kus a game da bnzan hali irinnata.

"Haba zainab ki tsaya ki fahimceni mna.." Cewar alhaji zubairu.

"Allah ya tsinewa fahimtar taka dazanyi ..ai bakayi abinda zan fahimcekaba ..da saboda allah kayi aida danaka dan za ayi auren..amma hk kawai a dauko karuwa a jangwalawa dana..wadda tagama yawon ta zubar"

Zumbur hammad ya mike yace "mommah bafa karuwa bace ita gaskia.."

Dawowa kn hammad tayi cikeda masifa da jaraba,da kata'i da mutsiba. tace "znci kutmar ubanka kai kuma.. Inkayi hkri ai zndawo knka ynzunna .. in zulaikha ta mallakeka dakai da ubnka.. ni bata mallakeniba wlhy kuma yau sena nuna musu iyakarsu itada mijinnata.." Cewar mommsh uwar bala'i wlhy senaga samira nata bala'in nafila ne.

Hammad yace cikin sanyin murya knshi a kasa "mommah pls kidena ganin lefin kowa a mgnr aurena da anty jannarht but ni naganta kuma nake sonta ba daddy bane yymin dole nifa nike sonta.."

Karasawa tyi cikin zafin nama ta watsa mishi mari.. Dafe kuncinshi yy ynajin zafin marin na shigarshi. "Dan ubanka ni zaka tozarta a garin kaduna..in tsugunna in haifeka hammad amma ina magana kna mgna a idon makiyana.. kake cewa kai ka gnta kace kna sonta..aikou tinda ba tare na haifekuba wlhy seka saketa dan ubabka" Mommah ke mgnr cikeda bacin rai.

"Am sorry mommah ..wlhy bn iya sakinta..mommy da daddy basuda laifi..nine me laifin .. kuma allah ne ya jarabceni da s.."

Wani marin ta kara sauke mishi hadi da kai mishi duka kmr mahaukaciya da hannu biyu biyu tnsjin kmr zuciyrta ta tarwatse. tace .."bakin cikinnnan dakake kumsamin ya isheni hammad ..da aurennan dana gani kaida tsohuwarnan kwara ace rnr mutuwarka ngni..kou tawa mutuwar.."

Daddyn hammad sam bega aibun aurenba.. Mikewa yy rnshi a matukar bace ya daka mata tsawa " zaiinab kika kashemin yaro bazan barkiba senasa an daureki knji na gaya kiki...mncewa znyi dake wacece a gareni.."

Tsagaitawa tayi da dukannashi datakeyi hannu biyu biyu tajuya ga daddy tace "inka fasa daureni alhaji..dan allah ka daureni alhaji..nikou yau seya saki karuwarnan..da inga aurenshi da karuwarnan kwara ace gawarshi na gani a gababa .."

Girgiza kai kawai daddy yy be tabajin haushin halin zainab ba kmr yau. Duk ta nuna mishi shidin ba kowa bne a gaban kowa na family. Takaicinta dukyabi ya rufeshi.

Kowa nason dakatrda ita amma yna tsoron halinnata dan hk bb wanda ya tinkareta.

Juyawa tayi kn canter table ta dauko takadda da biro ta wurgawa hammad din dake duke z kn guiwowinshi knshi na kasa idanuwanshi sunyi ja jawur.. "Ka sakena nace..! Dan ubanka ka saketa nace... !!rubuta mata takardar saki nace.."

Dago red eyes dinshi yy yace "mommah i can't.... Ina sonta wallahi! .. I can't life without her.. Pls ki barni in zauna da matata ni ina sonta wlhy.."

Takaicine ya rufe mommah ta karayo knshi gadan gadan tana fadin "wlhy seka saketa..tin kafin abin kunyarnan ya fita inji kunya a idon duniya..kwara ayita ta kare..ga mata nan burjit ka auro kou yar waye..amma bnda karuwarnan..."cewar mommah da muryarta ta fara disashewa.

Mommy ce ta mike tana fadin "dan allah hajiya zainab kibar dukan yaronnan hk..hba"

Hbawa ai kmr tna jira ta juyo kn mommy tana fadin "dayake da gindin wata na haifeshi kou... inna kasheshima ai dana ne kou..bada gindin wata na haifoshiba..hk ba shegiyar datayimin nakudarshi a nan. "

"Eh dankine amma pls kibari hk..don allah.." Cewar mommy.

"Ke Zulaikha kan ubanki nace..." Mommah ce yyin datake kokarin sauke haushinta a kn mommy. Nan tanayo kn mommy da niyar ta tsinketa da mari.. Da gudu hammad yazo ya rike mata hannu idanuwanshi na zubarda kwallah yace "hba mommah pls.. "

Fisge hannunta tayi tace "Ka kiyayeni fa tin bnci kutmar ubnkaba a gunnan.....! Ka kiyayeni kji na gaya mka...!!"
Cewar mommah kna ta juyo kn mommy tacigaba dacewa "allah ya isa tsakanina dake Zulaikha.. Duk kinbi kin asiricemin yara wlhy nikou nafi karkinfi..se allah yymin hisabi dake Zulaikha.." Cewar mommah

Mommy tace "ni bazanyi fada dakeba zainab haram..kuma yaranki dakika dade kna cewa ni nayi musu asiri ..bari kiji in gya miki yau kinkaini bngo zainab ..bafa baki kika fini ba.. Tmbsyi yrnki kiji halinane yasa suke zuwa guna.. Gasunan gabanki ki tambayesu kiji kou inada mugun hali garesu..yrnki da nawa duka dyane a guna zainab.."

Nan mommah tayi tsalle tsce "Aini mugun halinne dani ..yar matsiyata kawai..in yarana sunabin halina ai baxasuzo inda kikeba wlhy!.." Cewar mommah.

Sabreen dake zaune kusa da mommy duk ji takeyi rnta a matukar bace. Dande mommy batayi mata tarbiyar rashin arzikiba wlhy daseta gallawa mommah mari.

"Wlhy niba yar matsiyata bace ni yar masu tarbiyace.." Cewar mommy ayaude mommah ta kaita bngo.

Daddy ne ya kalli mommy yace "zulaikha bnason nakara jin mgnr .."

Nan mommy taja bakinta tayi shiru.

Hajiya hafsat gbaki daya yau mommah ta bata haushi dmn kuma mommah ba kaunar hajiyar takeba dan sam bata bata respect a matsayinta na wadda ta haifa mata miji. Sam hkn be damun hajiya hafsat.

Juyawa hammad yayi yabar falon.. Mommah na ganin hk ta biyoshi tna matsifa tana kwala mishi kira bb kou takalmi a kafarta "Inka fita a gidannan baka saki yarinyarnanba sensci ubnka.. Wlhy kjina gya mka ka fita daga gidnnan zakaga bacin raina.." Aibe sauraretaba yayi sauri ya fice daga gidan yna fita yasamu napep yasauke wata me aikin makwabtansu dataje cefane. Nan ya hau batare dayasan inda zejeba.. Har wajen ta biyoshi kai kace mahaukaciyace ...dai dai ta fitou yahau napep din ..hk tabi byn napep din kmr zararriya amma ina yy mata nisa.. Masu gadi nata kallonta su knsu hnklinsu ya tashi da ganinta hk har waje bb takalmi.. Safara'u ce ta biyota ta kamota ta nufi bngarenta da ita. A falonta ta zaunar da ita ..zumbur mommah ta mike tsaye hnklinta a tashe hannunta na goye a bayanta tashiga zirya a fLon ji takeyi uwa ta hadiye zuciya ta mace tsabar bakin ciki. Anty safara'u de tana zaune ta rafka uban tagumi tace " mommah ki zauna mna don allah.. Kisha ruwa wannan babatun dakikayi aise kanki yy ciwo ....ki sassautawa knki..kinga wannan mgnr wlhy duk zulaikha ce ta kitsemashi.."

Mommah tace "aikou setasan dani take zancen...ynzu ni ta ina zan fara..!gashi wannan shegen yaron ya nunawa kowa shi baze saketaba dan ubanshi..a gaban kowa ya nunamin iyakata..gaskia Zulaikha ta cuceni.." Cewar mommah cikeda takaici.

"Hmmmm....ai zata aikata abinda yafi hk..in bnda hammad ma mezeyi da wannan shigeyar ai ynzu made nasan already komi yariga ya kare a jikinta.." Cewar safara'u

''Hba safara'u baride.. a rasa dawa za a hadamin yaro seda wannan karuwar..da ba asan asalintaba tsinanniya..byn ta gama lalatamin yaro ynzu azo ace wai ya aureta. zezo ya,sameni..wlhy kou znyi tsirara bb kaya seya saketa..ke kou hkn ze zama dalilin rasa aurena a waziris family."

"Hmm mtwss. duk aikin asiri nefa..zama da Zulaikha ai bala'i ne..tariga ta,saitata a hnyar asiri.. Kai allah wadaran tsinanniyarnan.. "Cewar safara'u. "Aikou setasan tayi da diyar nijer wlhy.."cewar mommah daketa zirya a falon. Safara'u ta dauko ruwa ta bata amma takisha. Se sikin zirya takeyi a falon kmr zararriya tna maganganu.

*
A can gun meeting kuwa byn fitarsu..falonne yadauki shiru kowa na jimamin abindaya faru . yayinda nahnah kejin kunyar tijarar da mahaifiyar tasu tayi a yau dinnan. Mikewa Anty nahnah tyi cikin sanyin murya ta fara mgna. " don allah ina me bawa kowa hkri a kn abinda mommah tayi..pls daddyZ kayi haquri don allah..da kema mommy"

"Bakomi nahnah.." Cewar alhaji zubairu.

Hajiya Zulaikha tace "hba wlhy bkm nahnah .."

"Tnks..and muna farin cikin hadinnan allah ya basu zaman lafiya..daddy kai kuma allah ya baka lada.."

Masu farin ciki da abun suka amsa da ameen.

Alhaji ibrahim governor ya mike cikin mnyan kayanshi ya fara jawabi kmr hk "Mungode zubairu allah ya kara dankon zumunci..su kuma allah ya basu zmn lafia..na bawa amaryar billons goma tayi shaanin bikin kasancewar komi yazo a kure..sannan da sabuwar mota , da gida insha allahu ina komawa abuja zan aiko mata dashi.. allah ya bada zmn lafiya."

Kowa ya amsa,da ameen anty nahnah harda rngada guda.


Matarshi hajiya nafeesah (allah be bata haihuwaba duk zamantada alhaji IBURAHIM batada yaro kou bari bata tabayiba) mace ce me cikar kamala. Mikewa tayi itama tace "Nima na dauki nauyin gyara gidan amaryar dazata zauna allah ya bada zaman lafiya..sannan na bawa dukkannin iyayen mazajennamu kyautar motoci zuwa next week za a kawo musu insha allahu..." Tna gma mgnr ta koma ta zauna.

Nan guri ya kacame da murna da farin ciki masu kuskus nayi masu munafurci nayi..

Hk taron ya watse byn an tarawa amarya makudan kudade na fitar hnkli. Nan kowa ya kama hanyar tafiya. Su alhaji iburahim shida iyalinshi nafeesat dmn sunada gida a nan kd din can suka nufa da niyar zuwa gobe zasu koma abuja daman taronne yakawosu Kaduna.shima dan hajiya hafsat ce ta kira da knta.

Anwar kam d duk yabi ya kosa a tashi daga taron ya dauki takalman hammad din ya shiga motarshi hadi da kiranshi a waya.. Ringin biyu ya daga "kna inane blood.."

"Ina hayin rigasa.."

"What..." Cewar anwar daya cikada mamakin meye yakai hammaddin hayi kuma. "okay gani nan zuwa. .." Yaja motar yabar gida.

nasreen kuwa taje bngaren mommah taga bata gntaba direct bngaren anty safara'u ta nufa.

Har lokacin mommah nata zirya a falon anty safara'u kuwa tayi juyin duniya ta zauna amma fir mommah taki zama. Shigowa nasreen tayi idanuwanta na kn mommah dukse taji tausayin mommahn ya rufeta. Cikin sanyi tace "Ashe kina nan mommah.." Nasreen tyi mgnr hadi da zaunawa.

"Ke da allah ni maza kirawomin mama rabi a wayarki.." Cewar mommah.

Okay.. Tace hadi da dealing number din mama rabi ta mikawa mommah wayar. Bugu daya mamarabi ta daga. Cikin tashin hnkli mommah tace "mamarabi kizo ynzu gidana..akwai matsala.."

Daga can bngaren mama rabi tace "tin dazu naketa kiran lmbrki baki dagaba..dmn mgnr tarewar yarinyarnanne yau..kuma tace wai falonnan na kasa beyi mataba a canza mata wasu kujerun da tsarinma gaba dya..."

Dafe kai mommah tayi tace "Da allah duk bar wannan zancen..bkiji menace bne wai..hba nace miki da matsala kizo ynzu ki sameni ..." Mommah ta katse wayar. Ta mikawa nasreen amsa nasreen din tayi tace "mommah tou kizauna mna.."

"Ke ki gyaleni inda kika ganni.." Cewar mommah da har lokacin ba a hayyacinta takeba.

"Allah ya baki hkri.." Cewar nasreen ta kwanta a kn kujerar. Ita sam bb abinda ke damunta.

*
Shikam hammad dayahau napep begayawa me napep ina ze kaishiba gashi bb kou takalmi a kafarshi dan hk ya fitou daga gidan kafarshi bb takalmi.

Me napep daya gaji da tafiya yace "alhaji waini ina zankaikane baka gayaminba.."

Hammad yace "nima bnsaniba."

Wani kallo me adaidaitan ya watsa mishi irin kallon mahaukacinnan.yace "bnganeba..kmrya bakasan ina zakajeba.."

"Yeah ka kaini kou ina ne.." Cewar hammad wanda da kyar yke hadiyar yawon bakinshi.

Girgiza kai me napep yy gabaki daya yagama sadakarwa cewar hammad mahaukacine irin yaran masu kudinnan wanda shaye shaye ya mayr dasu hkn.. Dan hk ya kaishi hayi ya ajiyeshi a daidai gidan man mobile. Sauka hammad yy yace "ina ne nan.."

"Hayin rigasane.." Cewar me napep din.

Kudi hammad ya ciro a aljihu dabesan kou nawa bane ya mikawa me adaidaita din. Amsa yy yashiga godiya. Zaunawa yayi a gun wata kwata kafarshi bb takalmi ya rafka uban tagumi hannu biyu biyu yarasa ina zesa rywrshi yji ddh. Gashi uwar gayyarma ba sonshi takeyiba indama tana sonshine se yaji saukin lamarin. Amma rana zafi inuwa kuna.
ga hadari na haduwa alamar ruwa ze saukko a garin kadunan .. Yana nan zaune. Ya rasa mafita duk wanda yazo wucewa kallon mahaukaci yakeyi mishi. Anwar ya kirashi shine yasanr dashi inda yake.

Kou kafin anwar ya karaso ruwan sama me karfin gaske da tsawa infect made harda kankara ya riga ya sakko.. Sam hammad beyi kokarin fita daga cikin ruwanba nan ya zauna ruwan na dukanshi . har wani tsoho yy mishi mgna a kn yashigo gidan mnya fake amma yace aah..dole tsohon ya barshi hk ruwan na duknshi... Anwar yana isowa ya hangoshi zaune a cikin ruwan gaggauta parking din motar yy ya fito cikeda tausayawa ya kamoshi yasashi a motar duk kayn jikinshi ya jige sharkab. Shima anwar din harya fara dan jigewa. Gaggauta zagayawa yy yashiga ya zubawa hammad din ido cikeda tausayawa yace "blood ya akayi kazo har hayi..."

Nan ya bashi lbrin yadda komi ya kasance..

Dogon numfashi anwar ya sauke yace "Kai kanashan whla a kn anty jannarh wlhy.."

hammad yy murmushi yace "nop ni bndauki wannan a wahalaba inde a kn anty jannarht ne, zan jure zafi da radadi da kuna.. Inde knwatane..i promised my safe ..tinda nasamu anty jannarht da kyar bazan yarda in rasataba..insha allahu"

Girgiza kai anwar yy yna kallon duk yadda shadin hannun mommah ya kwanta a kn fuskar hammad abinka da jikin yan hutu.

Hammad yacigaba dacewa "yadda allah ya dauramin azabar sonta ni nasan alkhairi ne..insha allahu znci gaba da sonta kouda hknne ajalina.. Zon so anty jannarht forever and ever..inna mutu a knta znyi alfahari da hkn..kuma ina fatan in tashi da ita a matsayin me dakina a gidan aljannarh.." Yakarashe mgnr yna wani lumshe ido.kai kace yna gaban anty jannarht dinne.

Jim anwar yy yna kallonshi yayinda ruwa ke diga a jikinshi.. Shikam anwar yna mamakin wannan soyayyar. Shide kou a tarihi be tabajin wannan soyayyarba. Kai kou a indian film be taga ganin wannan azababben sonba. "Hmmmm tou blood allah ya amince niyi zncigaba dayi muku adduarh allah yakawo lmrin da sauki."

"Ammen ya rabbih..tnks for everything blood.." Cewar hammad.

Anwar yy smiling yace " ..ynzu ina zamuje..don inka koma gida akwai case mommah tariga tayi sama dayawa fiyeda tunaninmu.."

Hammad ya lumshe ido yace "Kaini gidansu anty jannarht dina..."
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..39

Ga masu bktr cigbn littafin su nemeni domin book din na kudine. 08033368013.

Dedicated to my ruhin jiki. Half part ngd da love.

*grp 1 sunce sun kosa hammad yashiga marar anty jannarht....*🙊🏃🏻‍♀️


*
Hajiya mama rabi kam kouda taje gidan, jan jawaheer tyi dakinta tyi, kasancewar gidan akwai cikowwar jamaarh har yau din. cikeda lalama ta sanarda ita abindake faruwa. jawaheer ai kmr zatayi hauka tahau iface iface .. "Wallahi mama rabi ni bazan yardaba..!ni gaskia ya saketa ..wayyo nashiga ukuna.." Jawaheer keta fadi tna birgima a tsakar dakin.

Mama rabi tace "ke dallahcan ki natsu muyi mgna mna.." Ina ai jawaheer sam bata sauraretaba se aikin iface iface takeyi. "Wayyo na shiga ukuna ni jawaheer..wlhy mamarabi bzn iya kishida itaba..kingntane allah tafini kyau.."

Matsawa mama rabi tyi ta bige mata baki tace "ke dallahcan wawiya kawai.. wannan tsohuwar guzumarce tafiki kyau..kajimin shashanci.. kika zauna kinawa kishiya ihu a bnza kinyarda halina a kas wlhy.. wawiya kawai wadda batasan ciwon kntaba.." Cewar mama rabi dake kule.

Jawaheer kam se koke kokenta takeyi tna iface iface..mikewa mama rabi tayi ta fita daga dakin.cikeda haushi biyu gna mommah da shegen hammad din da jawaheer ma again yau har haushin bokan takeji..itakou jawaah cigaba tyi da iface ifacenta, don yadda takeson hammad bazata sharing dinshiba da kowacce mace. Ballan tnama anty jannarht.


Mommah kuwa se after magrib ta koma bngarenta itada nasreen. Har wajajen 12:am mommah takai tna kiran hammad amma lmbrshi bya shiga. Gaza bacci mommah tayi tana zaune a bedroom dinta ta rafka uban tagumi. Nasreen tashigo sanyeda kyn bacci.. Nan tasamu mommah zaune ta rafka tagumin kmr an aikou mata da mutuwa. Tna shigowa mommah tace "ke kirawomin Hammad.." Cewar mommah.

Dealing number dinshi tyi tasa a speaker amma yaki shiga.. "Mommah kinjikou bya shiga.." Cewar nasreen.

Kwafa mommah tayi tace" hmm idona idon shegen yaronnan se nack
ubanshi .. Sena nuna mishi ni na tsugunna nayi nakudarshi kusan kwana biyar kna na haifoshi duniya..bawai zulaikha bace tayimin nakudarshi.."


Nasreen ta tabe baki tace "uhmm allah ya kyauta..mommah ki kwanta kiyi bacci mna.."

"Allah ya kyauta ubanki..baccin kuma Bazanyiba ina ruwanki.." Cewar mommah datake jinta a wiya.

Nasreen tace "Nifa mommah bni nakar zomonba.."

"Zakije ki dubamin yaronnan a side din Zulaikha,kou sena tashi na baki mari sannan zaki tantance a gabana kike shegun yra duk kunbi kun raina ni..." Cewar mommah.

"Ni momfa ban taba zuwa side dintaba se yau zaki wanice inje.." Cewar nasreen.

"Me gadin side dinnata zaki tambaya ai bnce kishigaba .." Cewar mommah.


Juyawa nasreen tayi tabar dakin ta nufa dakinta ta dauki hijjb tasaka. Ta nufa side din na mommy. Baba garba me gadi ta tambaya ya tabbtr mata da bega shigowar hammad ba gaskia. Juyawa tyi taje ta gayawa mommah. Takaicine ya kara rufe mommah. Itakam nasreen juyawa tyi tabar dakin sililip sililip ta rufe dakinta da key ta nufa side din anty safara'u daman sometimes a can take kwana in daddy baya gidanta, sam mommah bata taba luraba. Tana shiga tagnta a falo tana jiranta. Tasowa tyi ta rungumeta tna sauke numfashi tace "bby nasha baza kizoba ai gashi nyi missn dinki like crazy.."

"Uhm mommah ce ta aikeni ai datz why bnzo da wuriba.." "Okay.." Cewar safara'u. Tajata suka nufa bedroom dinta ,abinda takeso ta samu nasreen. Nan suka afka sabon allah. Batareda sanin mommah ba anty safara'u ta lalata mata yarinya.(Iyaye pls murinka kula da diynmu kou

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login