Showing 72001 words to 75000 words out of 171805 words
Chapter 25 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel
hammad yake beda kunya..Waige waige tashigayi tsoronta Allah tsoronta kada ummih tazo ta gnshi a falon.daman Bata Gama da case din daya sata a cikiba na jiya. "Dan allah ka fita waje..kou inyi mka ihu.."
Mikewa yy tsaye ya rugumota jikinshi kyam yace "Bismillah yi ihun..!knga se azo a ganni a cikin jikinki..ke zakiji kunya but no bnda itama." Yce yna kra rungumarta.
Kwace knta tayi Cikin masifa tace "Banason abinda kakeyimin gaskia..ka isheni..ka fitar mna a falo pls."
Makale kafada yy yace "Aaahh'aahhh pls ..yadda kikayi kyaunnan ki tsaya inyita kallonki kawai.."
Jin kmr tafiya tayi tace "Dan darajar annabi da alkur'ani ka fita kada ummih tazo tasameka pls.." duk tabi ta rude.
Ganin hkn yasa yace "Zaki fito..," ya tambayeta.
Saurin daga mishi kai tayi, hk ya juya ya fita yna waiwayonta..ji ykeyi kmr ya dawwama a kallonta. "Wai..Ashe hk anty jannarht ta tara kyn dddh..dole ta rinkasa hijjb...gaskia na more.", Ya fada a zuciyarshi dai dai Yana karasa fita daga falon. Dasauri tazo tasawa falon key tana sauke ajiyr zuciya hadi da tsuki. Ynajin sanda tayiwa kofar key murmushi yy yace "damande matsalar ingnkine tinda na ganki fine.." ya fada a fili. Krsawa yayi motrshi yajata yabar gidan. Bb abinda yake tunani se surarta yadda yaga abubuwannan anya ze iya hkrin alqawarin daya dauka na baze kusancetaba.."hmm da kmr wiya.." ya fada a zuciyarshi.
Da daddare yana zaune a falonshi mommah ta shigo sanye da abaya ta amshi jikinta. Karasowa tayi ya gaida ita taki amsawa. "Wato hammad rainin dakayimin har ya wuce tunanina kou..abinda kakeyimin a garinnan kna ganin shine dai dai kou ga nasreen Nan knwarka batasamin hawan jiniba sekai kou.. abinda bnso kai lokacinne ka daura dammarar sonshi kou."
Dafe knshi yy yce "Me nyi kuma mommah.."
Da fada tace " Dan ubanka ni kake tambaya me kayi..matar daka ajiye ubankane ze zauna da ita..acewai har yau bakajeba.."
"Ni bni na ajiyetaba ..nafa gaya miki mommah ni bnason yarinyarnan gaskia..mema znyida ita." yace a takaice.
"Kaci ubanka nace..tou tafi tsohuwar macen da kkeso din Dan ubanka kou bka sonta yau seka tattara yanaka ya naka ka koma gidanka na aure..nagaji da zagin dakake jamin a garinnan."
Zaro ido yy yce "gaskia mommah am sorry bznjeba..in kwana inyi mata me.."
"Kayi mata ubanka Dan ubanka..wainishin kalleni da kyau dan ubanka nifa nayi nakudarka nice abar wulakntawa a gunka kou.."
"Nifa mommah kidena irin wannan pls Ni bn wulakntakiba .." cewar hammad.
"Dan uban meye kkeyimin ynzu ..Ina fada kna fada..innace kyi abu seka nunamin bn isabakou.. you wallahi tin muna mu biyu ka tattara ka koma gidan matarka yau dinnann..inba hkba xan bata mka zuciyarka..bkasanni bne." tna gma fadar hkn ta juya tabar falonnashi ta nufa falonta ta hakimce tna jirn fitowarshi. Kusan 1 awa bataga fitowarshiba mikewa tayi rai a matukar bace. Ta nufa part din daddyn hammad.
Yna zaune a kn kushin din falonshi yna kallon news a tv. Tashigo bb sallama ido ya zuba mata. "Daddyn hammad nazo gunkane..kyima danka mgna yaje gidan matarshi..tinda de dagakai harshi kunriga kun nunawa duniya niba komi bace gareku." Tyi mgnr tana tsaye.
Ido ya zuba mata sam be iya wulaknta zainab yna sonta fiyeda komi shiyasa ake ganin kmr tyi masa asirine. "Ki zauna mna.."
"Ba zama ya kawoniba..kyima danka mgna wallahi inbeje gidan matarshiba yau abinda zanyi masa se anyi mamakina.." tana gma mgnr ta juya tabar dakin. Ido yabi bynta dashi harta gama ficewa. Waya ya dauka ya kira hammad yace yazo ba jimawa ya iso bngarennashi bayan ya gaisheshi daddy ya kalleshi a natse yace "my son Meyasa baza kaje gun matarkaba..kna gnin kyi mata adalcine.."
"Nifa daddy bnasonta gaskia.." cewar hammad.
Daddy yace Cikin rshin fahimta "kmrya kenan..banason mgnr bnza kace knason yarinya yanzu kce bakasonta.."
"Ni bntaba cewa inasontaba hadin mommah ne..nifa se after anyi auren mommah ke sanar dani.."
Glass din dake idanuwanshi ya zare yace "What..!"
Hammad yace "yeah.."
Jim daddy yy yace "okay bb komi ai ka kyauta kyi mata biyayya..uwa da kake gani ba a bnza takeba kyi fatan ku rabu lafiya pls my son ka rinka lallabata kji kou."
Daga mishi kai yy natsihar ta shigeshi.
Daddy yacigaba da mgna " Yanzu ka tashi kaje gidanka matarka..itama ka fidda mata hakkinta kajikou..dannasan kasan yanzu already tnada hakki a knka."
"Daddy nifa.."
Daktr dashi daddy yy yace "kayi hkri naje Dan allah my son ..kasan duk wanda aka cema yy hkri anyi masa ba dai dai bane kou..tou don allah kayi hakuri kaje gidan matarka kuma ayi hkri..shi aure duk hakurine a ciki dan Allah kada kaje dan bakasonta kayita azabtrda ita.. A'ah ka kyautata mata.inks cuta mata allah ze tambayeka..bnsnka da mugun haliba my son kacigaba da zama yadda kakedin..koumi tayi mka ka kauda kai..kaduba darajar aurenka datakeyi da kuma darajar itadin matarkace ta Sunnah.ka kamanta adalci a tsakaninsu tinda kaga matan nka biyune..Allah me ya baka girman ka rike hannu biyu kajikou..bnason inji matsala daga gareka pls"
Sosai natsihar ta shigeshi. Yace "tou daddy nagode.." ya fada Cikin snyin murya harga Allah yariga yasan baze iya wani adalciba tsakanin Anty jannarht da wata wai jawaheer ba.
"Yauwa my son tashi ka tafi Allah yayi maka albarka kaji.." cewar daddy .
"Ameen daddyna.."hammad yace yna mikewa tsaye daddy yace "Pls karkaje hannu bb komi kase mata wani abu kaji.." ya Ciro kudi aljihu ya mika mishi Yan dubu dubu bandir daya.
Kin amsa yy yace "inada kudi aljihuna daddy ngd Allah ya kara lafiya.."
"Ameen my only son.." cewar daddy. Daddy yy masa byanin gidan da alhaji iburahim din ya mallaka mishi se ynzuma yake samun labari. Address din gidan daddy ya bashi yy masa godiya sannan yce insha allshu ze Kira daddynshi na Abuja yy mass godiya. Sallama sukayi hammad ya baro bngaren ya nufa bngarenshi. Gaskia dabadan daddyba da babu inda zeje. (Shawara gareku iyaye yaran yanzu tsiya batayi musu. Inkikayiwa yaro natsiha zakiga yafi shigarshi, Amma knga kikazo da fada fada sam zakiga zezo baya shakkarki, tin yna tsoronkima ze denaji, wani Danma in kina hargagin ze mayr dake mahaukaciya. Be daukar komi. Pls murinka natsiha sannan mu hada da adduarh. Iyaye ku sani daga rnr dakika haihu daya biyu wallahi babuke babu bacci. Bacci kuma ya kare miki musammanma in macece, ai knyi bye bye da kwamciyr hnkli , sekin rinka tashi kina sallolin dare da adduarh kina nema musu tsari da Al"ummar musulmaima baki daya, Allah ya tsiryemu ameen)
Bega mommah ba a falon rnshi a bace ya Isa ya dauko car key dinshi bema dauki wasu kyaba ya fito falon hannunshi rikeda key. Mommah yagani zaune a falon yace "mommah seda safe.."
"Hmmm dyake ubanka yy mka mgna shine zakaje kou..Wlhy kabi duniya a hnkli hammad..saura kuma ka tsaya wani guri.."
Juyawa yy yabar falon. Gun packing ya nufa yashiga motrshi yy mata key yabar gidan. Badan yasoba inya tuna gun jawaheer zeje dukse yji rnshi ya baci.
Taraba suya ya nufa yase kaji guda biyu da drinks dade kyn tande tande da lashe lashe, Yana gma siyayyar yashiga motar ya nufi hnyr gidannashi.
Hon yy Getman ya bude mishi ya shigo yy packing, fitowa yy hannunshi rikeda ledojin. rnnan nashi hade kmr hadari.yadda kasan be taba dariyaba. Ma aikatan gidan suka shiga gaidashi.amsawa yy ciki ciki ciki bakin ciki fal rnshi zezo gun makiyiyarshi. Leda daya ya bawa ma',aikatan Nan suka shiga godiya batare dya sauraresuba ya nufo hnyr dyake tunanin nanne hnyr shiga falon gidan. Babu kou sallama ya turo kofa ya sako kai.
Tin kafin ya kraso mommah ta kirata ta snr da ita zuwannashi. Nan ta tashi tyi wanka ta fesa kou inada mgnin da boka ya basu.
Zaune take a kn kujerar 3sttr taci wanka tasha wando gajere da rigar dakou cibiya bata rufeba ana kallon ruguza ruguzan nonuwanta..
Kallo dya yy mata ya dauke kai se yjima kyama take bashi kmr zeyi amai.
Mikewa tsaye tayi tana wani rangaji tace "sannu da zuwa my husband.."
Krsawa yy yazauna a kn kujera 2sttr. Ya daka mata tsawa "Ke inkika kara cemin my love sena kusan karyaki.."
Nan da Nan jikinta yy sanyi..
Mika mata ledar daya shigo dashi yy cikeda murna ta amsa tunaninta shine yayi gamon knshi yasiyo Mata.
yace "Inji daddy yce a kawo miki.."
Binshi kawai tayi da ido a zuciya tace "ka gama iskncinka zaka shigo hannu be.."
Juyawa tayi tana juya duwawunta dake a shafe da niyar ta nufa kiching ta duba girkin datasa akeyi masa. "keeee...!" Ya kirata cikin daka tsawa.
Juyowa tayi cike da Jin haushin wannan banzan sunan dayake kirnta dashi wani wai ke..."
"Bazaki dawo bne.."
Dawowa tayi ta tsaya kusa dashi.
Kare mata kallo yashigayi yna yatsina fuska yace. "Halan bakida kayane..."
[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..51,
Book din nan na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.
Hammad ya dage kafada yace ",oho nide shima innaga ze bani whla zanje ne kawai in daukkota daga gidansu..ai ynzu nikeda power a hannuna..kawai inbndama an maidani wani baho za a daura aure a ki kawota gidan mijinta tou auren me akayi kenan..wallahi ni ba wawa bane daza ayita rainamin hnkli ana garani kawai Dan anga Ina sonta..",
Anwar na jinshi yanata mita har suka isa gidan packing sukayi suka fito direct office dinshi suka nufa, yna zaune yna Yan tunani tunani kan yadda ze bullowa lamarin. Suka shigo office din. Har qasa suka tsugunna suka gaidashi amsawa yy fuska sake. Domin ya ganesu.
Zaunawa sukayi a kasan carpet din office din. dagani ksn da mgna a bakinsu. "sannunku yara yakuke ya iyayennaku.." cewar abih.
"Alhmdllh.." suka amsa a tare. Nan sukayi jungum jungum kmr wadanda akayima mutuwa musammanma hammad.yadda kasan salihin gaske.
Abih yace "meke tafe daku Yara.."
Hammad yy carab dmn jira ykeyi yasamu dmr mgna yace "Damande a kn mgnr tarewar ne..abih shine nji shiru..kuma daddy yazo ance ba ynzuba se Nan da 2month..shine gaskia Nan da wata biyunne nke ganin kmr yayi yawa ..Allah yasani zan iya shiga wani hali..matatade inasonta insha allahu zan riketa tsakanina da allah..tinda wallahi billahillazi inasonta." Yy mgnr kmr wani zautacce.
Abih ya zuba masa ido dmn daganin yaron yasan ze aikata abinda yafi hakan. "Tou yaro karka damu kaji kou ka kwantrda hnklinka ai kamayi hakuri..insha allahu zamuyi mgna da mahaifinka..zkji komi ta bakinshi.."
Hammad yace "Ai ba komima se in dawo..kou zuwa anjimane.." Anwar ya Dan bugeshi da in system.dagowa Hammad yy ya gallah masa harara. Kna ya maida fuskarshi kasa.
Abih de mamaki kmr ze kasheshi. Yace "tou..tou..bb dmwa kaje ka dawo Nan da 1 week insha allahu..semu tsaida rnr tarewar."
Cikin sanyin jiki yace "tou..bawai naki bane ..amma senaga kmr yy nisa gaskia ni a nawa tunaninma yau ai yayi..gaskia de dukna matsu ne." Ai kunya kmr zata kashe anwar.
Shiknshi abih din kunyar ta rufeshi, "kaje ka dawo nan da 4 days ai yayi kou.."
"Tou abih ammande daso samune zuwa gobede shima a daddafe zankai goben..a temakeni a ceci rayuwata na jima ina tsare mutumcina koudan gudun kar in lalace.." baki sake abih yake kallonshi yace "Eh hkne kuma dannan ka kuauta..bb dmwa amma ai naji ance knada wata matar kou.."
Yace "Eh.. amma nide itadin nafi bukatar gaskia ..."
Oh duniya tazo karshe abih yace a zuciya Amma a fili. Katseshi yy dacewa "Tashi ku tafi ku dawo goben..Allah ya kaimu" yy hknne Dan yga in zncen yy nisa abun bazeyi kyauba.
Mikewa sukayi a tare anwar kmr ze shige kasa sukayi masa sallama suka baro office din ido ya bisu dashi a zuciya yace "gaskia dole insan abunyi kalli yaro ido a tsaye..in bata tareba ai Nan gaba bnsan wani salo zezomin dashiba..." wyrshice tyi ringing ya duba yga sunan alhaji zubairu dagawa yayi..dga dyn bngaren daddy yace "brkde alhaji.."
abbih yace "barkanmude..kaje gida lafi kou.."
"Lafia lau Alhmdllh..Dannaku Nan yazo kou..?"
Abih yace ",eh ynzuma suka fita.."
Daddy yace "ai ce Masa nyi se Nan da 2, month Ni nagajine duk yabi ya addabeni wlhy..Yayi maka rashin ta idon nashi kou.."
Abih yy yar dariya yace "kasan yaran yanzu ba kmr mu na daba su a fili suke fadin komi dasukeji bkm ai.."
Daddy yace "Musamman ma shi dannaku.yaufa tin gari beyi haskeba yazo gidana ashema yaje gun mahaifinshi yace yazo guna...kwata kwata bedata ido."
Abih yace "Bkm yarintace wata rana ze dena..ai bb dmwa dasaukima shi nashi tinda matarshice ta Sunnah." cewar abih da hk sukayi sallahmah.
Suna fitowa harabar gidan Anwar ya juyo ya kalleshi yace "sheeeeetttttt ! Wlhy bakada kirki danasan hk zakayi bazan rakokaba ..kwata kwata bakada kunya..rashin kunyar tkama har a gaban sirikai."
hammad yace "Uban meye nayi.."
"Mtwsss Ni kk tambaya me kayi... Kai iskncinnaka bka bar uban kowaba...gaskia da gyara a lamarinka"
Krsawa sukayi suka shiga car hammad yace "inba na nuna mishi ainihin wayeniba Allah baze matsaba ya bani matataba kawai kowa ya huta..inya bni abata ai duk mgnr ta Kare.."
Anwar ya saki baki yna kallonshi yace "Kai..! Bkyiba wlhy bani kara rakoka gaskia..bkajiba kaine bke mgnr Amma hi nkeyi kmr zan shige kasa Dan kunya.."
"Mtwsss Kai kasan wata wai kunya.. naji din..kada Allah yasa ka rakoni din inda inada kafa da hannaye ai alhmdulillahi.."
"Hk zakace.. already ba laifinka bne lefinane.."cewar Anwar yyn dayakewa motar key sukabar gidan. Hammad yace "Au Ashe kaine blood sowie..ynzude kaini gidansu anty jannarht."
Anwar yace "Rike sowienka malam.. wallahi bazan kaikaba sede in tsaya ka sauka a car dinnan kahau napep kaje.."
Hammad ya marairaice yace "Habade blood kaifa nawane iya wiya ana tare .."
Anwar yayi murmushi yace "Shege karuwa me ladabin kunama..wlhy kou zaka kwanta bazan je gidanba sede in saukeka kahau napep"
"A Coronan Nan zakace in hau napep.." cewar hammad
Anwar yace "Au Allah se ynzu ka tuna da corona da daka gma yawon soyayya kainefa har hayi a napep kainan wai Romeo kou uban yn soyayya."
Hammad yy tsuki yace "dallah Ni dena hadani da wannan katon arnen nifa soyayyar raya sunnah nakeyi bawai soyayyar isknciba..ai kou kafata be kamoba inde a fagen soyayyar anty jannarht ne.ka kirani da uban dakin Romeo."
Anwar ya kwashe da dariya yace "Toufah sannun uban Romeo..dasafe kmr wani mahaukaci Amma ynzu baki ya bude..anci mgnr tarewar anty jannarht."
Murmushi hammad yy yce "Ai kwanan nanma zanyi babbar haukan ade hana ni mata ta aga jarabar duniya..dukse na addabi kowa yaseens."
Anwar yace "sede ka addabi Wanda zaka iya nikam nafi karfinka..sesu daddy dasuke bi ta kn iskncinka.." ya krashe mgnr yna kwashewa da duriya.
"Hmmm bakaga isknciba adeyi 2 days ba a bani itaba wlhy time dinne za a ga isknci na gidi.." cewar hammad.
Anwar yace ,"Wa'izubillahi..zaka aikata abinda yafi hkn. .." hammad yace "kaida kasan komi..Wai bazaka kaini gun anty bane" cewar hammad.
"Dallah bnza karkaje ynzu ..pls ka daga Mata leg..tinda kaga knata cuku cukun yadda za ayiba ta tare kyi hkri Dan allah ka bari ta taredin kwana nawane.." cewar anwar. Da kyar de yasamu ya lallabashi ya yarda Amma Ada yace fir shi begane wannan yarenba.
Suna tafe suna yar hira har suka karasa gidan. Rnr hammad se 9:pm ya baro gidan ya nufo gidanshi shima seda mommy taxo tyi Masa mgna. Kna ya tafi.
Yna shigowa gidan ya gnta a falon Domin bata tashiba tin tini dmnde ita ba sallah takeyiba. Abincinma Nan aka kawo mata taci akazo aka kwashe kwanonin. Kallo dya yy mta ya dauke knshi ya nufa bedroom dinshi. Direct toilet ya shiga Dan yin wanka Domin yasamu jikinshi yayi masa dadih.
Ganin ya wuceta kou kallo beyi mataba se yji bb ddh Amma abinda kakeso batayi zuciyaba ta mike ta nufo kofar dakinshi zata murda murfin kofar dakin kawai taji gabanta ya ynke ya fadi tunawa da tayi da worning din da yayi mata Amma ta basar tasako Kai Cikin dakin. Bata gnshiba Amma taji karar ruwa a toilet din alamar yna wanka.
Zaunawa tyi gefen gadon tna jiran fitowarshi.
Fitowa yy towel daure da kugunshi da dya a knshi yna goge sumar knshi. Kawai meze gani jawaheer zaune gefen gadonshi ta zubo masa ido cikeda shaawa take kallonshi Suma duk ta kwanta luf a saman kirjinshi. Dan fito da harshenta tayi ta latsa lefenta na kasa.cikeda fllngs dinshi. tabbas duk macen dataga hammad a wannan ynayin inhar tnada cikakkiyar lafiya setaji sha'awarta ta motsa. Ballan tana su jawaheer gindi Ya goge da gurzar jijiyar maza, tini taji jikinta ya amsa Kuri tayi masa da ido har batamason kyaftawa.
Tsawa ya daka mata ganin se kallon takeyi kmr wata mayyah yace "Keeee! Kallon na uban meye mayya Dena kallona karki cinyeni.."
Dan dauke idonta tyi daga kanshi Amma ba hkn tasoba.
"Tashi tsaye...!" Ya furta fuska bb alamar wasa. Mikewa tayi tsaye tna Dan murguda Baki. Amma Bata Bari ya ganiba.
"Kunnen Kashi gareki kou..bkisan meke miki ciwo ba kou.brain dinki na kifine dmn nasan wannan.. jiya banace karki kara shigomin dakiba Amma bakijiba ..ynzu inda ace na fito babu kayafa hk zaki ganinmin Al"aura ki cuceni ko.."
"Meye a ciki Naga aikai mijina ne..Danna gani ai ba komi bane..tinda halak ne."cewar jawaheer cikeda tsiwa.
"Keeeeee...!natsu kou in galla miki mari..inkika kra cemin mijinki se kin rainawa Aya zakinta..knga worning nake krayi Miki kafin in dau mataki..knsan ance akan jaddada martani before kai duka kou...tou tin wuri ki tsaya inda Allah ya barki abincine da kudi yasa kika aureni in bb dya daga cikinsu kiyimin mgna xa a baki..get out of my room krmr Yar iska.!"
Marairaicewa tyi tace "Haba yah hammad..nifa son..."
"Zaki fitarmin daga room kou sena kraso Nan na ballaki .." yy mgnr yna nufota da gudu ta juya tabar dakin.
"Dakin tsaya Karamar mara kunya kawai..kaga yarinya kmr mayya daga ganina harta fara lashe baki..Kai dgni kasan an riga an saba da ganin maza iri iri." Ya dawo ya sauya kya zuwa na barci ya zauna a gefen gadon ya dauko alqur',ani me girma, ya fara maraji'arh. Cikin harshen hafsu. A natse yke krtun Yna bama kou wanni harafi haqiqanin haqqinsa. Kai dajin krtun kasan na kwararrune. Hammad mnya ga sani ga shagala. Seda ya shafi 2 awas yna maraji'arh kna yayi adduarh ya shafa ya mayarda al'qur'anin mazauninsa kna ya dawo ya kwanta yna tunaninta. Wyrshi ya dauko ya danna Mata kira dai dai 12;am Kiran ya shigo wayrta lokacin ta fara bacci a firgice ta tashi Dan wayar Bata silent ta mnta bata sata a silent dinbama