Showing 57001 words to 60000 words out of 171805 words

Chapter 20 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

dukkanninsu yn gidan, a ynzu kowa kagani a gidan baya cikin jin ddhn rayuwa. Harda hajiyar chardi data zamo kmr yar uwa garesu, domin taso tafiya suka hnata. Dmn batada aure aurenta ya mutu kuma batada ya mace se namiji babbabe yna misra karatu. Se iyayenta da kullum tke cikin waya dasu.

Shiryawa tyi tsaf don zuwa office ta fitou ta tadda ummih a falon kasa itada hajiyar chardi. Gaidasu tayi suka amsa bb yabo bb fallasa. Ummih ta zuba mata ido cikedaso da kauna. Kullum ta kalleta takaicine ke rufeta mace har mace amma ta mare a hammad.. Mikewa tyi tna fadin "Ummih znje office yau.."

Ummih ta kalleta tace "Bakida lafiyan a hk zakije aikin..."

Daga mata kai tayi..hajiyar chardi tace "Dakin bari kin karajin sauki.."

"Alhmdllh..naji dama hajiya..wadanda nake dubawane suke isata da kira shiyasa nkeso in leka yau.."

Ummih takalleta tace "Okay..allah ya tsare allah ya bada saarh..plskarki jima de.."

Ta amsa da "tou ummihnah.."

Hajiyar chardima adduarh tayi mata. Hartakai bakin kofar fita daga falon ummih ta kirawota. "jannarht.."

Juyowa tayi ta amsada "Na'am.."

Ummih tace "Kin tambayi mijinki zakije aiki yau.?
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..40

Ga masu bktr cigbn littafin su nemeni domin book din na kudine. 08033368013.


"Insha allahu znyi kokari bazan karyaba kema sekiyimin kokarin ya sakeni din.dan allah." Cewar anty jannarht da duk tabi ta kosa taga ya saketadin.

"Tou shikenan.." Cewar anty nahnah. Fita tayi ta kirawosu ummih suka dawo .anty nahnah ce ta temaka mata takaita toilet tayi fitsari domin batada karfin yin wanka, anty nahnah tace zatayi mata amma tace aah inta samu sauki zatayi,. Brush tayi mata kna ta kamo hannunta ksncewar duk jikinta bb kwari. Zaunr da ita tayi a gefen gadon ta jin ginata da fillow. Ummih de se binsu takeyi da ido tana mamakin ganin jannarht din ta dena hawayen. Tea ta hada mata ba laifi tadansha tabata magunguna kna ta temaka mata ta kwanta, dyke a magungunan akwaina bacci , baccine me mugun nauyi ya dauketa. Ummih ta kalli anty nahnah tace "sannu da kokari nagode.."

"Hbade bkm ummih..allah de ya bata lafiya..knsan ynzu se an rinka lallabata ana bata baki sbda tadan samu kwanciyr hnkli..inba hkba gaskia bb rnr dazata samu sauki..inde tna a hkne kullum kuka .."

Hajiyar chardi tace "tou ..insha allahu yarinyata mungode."

"Bkm hajiya.." Cewar anty nahnah. Mikewa tyi hadi dayi musu sallama tabar dakin. Ummih de bynta tabi da kallo, tanada tabbacin wannanma yar zainab ce donga kamanni nan sak, a zuciyrta tace itade zainab sam yaranta basu biyo bakin halintaba.

Mommah kam washe gari da sassafe ta figi mota tabar gidan. duk inda tasan hammad na zuwa a rnr seda taje, babushi babu alamarshi, se yammaci ta dawo gida da wani sabon bacin ran, tana shigowa side dinta sukayi kicibus da daddy daya shiga dubata be gntaba shine yazo fita, kallo daya yy mata yga dukta fada kmrba itaba , nan da nan yaji mugun tausayinta ya ratsashi abinka da abinda mutum keso, dukse yji haushintan dayakeji ya gushe a rnshi. ratseshi tazoyi domin ta wuce ya rike mata hannu cikin taushin murya yace "zainab ina kikaje.."

Fisge hannunta tyi daga hannunshi ta nufa bedroom dinta, binta yy yaje yasameta tana zaune a gefen bed dinta ta rafka uban tagumi. Karasawa yy yazauna a gefen bed din yadaura hannunshi a kn cinyarta.. "Zainab kinki kiyi hkri a kn lmrin yaronnan kou.." Ai kmr tna jira ta fasheda kuka me cin rai tna fadin "ynzu daddy ni zakacima mutumci a gaban yan uwanka ..dn kaga yadda na nace sekai na jure wulakncin kowa a knka amma shine ni zka wulakntani ynzu kou..." ta karashe mgnr tna kra fashewa da kuka.

Kamota yy ya sata a gefenshi yace "Me nyi miki na cin mutumci..ni bnci mutumcinkiba zainab..kuma bn wulakntakiba..kecede abinda kikayi sam bakiyi dai daiba..."

Fisge jikinta tyi daga nashi tace "Saboda nace bnason auren dana da karuwarnan.." Cewar mommah tana sharar kwallah.

"Yeah..ngade aiba haramun bne kouda ace itadin krwarce .." Cewar daddy.

"Eh ba haramun bane..ammani a gareni haramunne domin banaso..wlhy bna kaunar yarinyar kuma inde ina numfashi bazata zaunamin da danaba seya saketa indeni na tsugunna na haifeshi.." Cewar mommah. Ido yabita dashi yariga yagano duk maganganun dazeyi mata bazata fahimceshiba, "banda yadda znyi da dan uwana, saboda ya isane yy hkn.." Cewar daddy.

Kara kulewa mommah tayi tace "eh ya isa saboda shi ya haifamin yaron..wannan ai isar baka isa bace..ga,danshi dya isa dashi meyasa be aura mishi itaba.."

Dafe kai daddy yayi yace " Bakiji abinda danki yaceba a gaban kowa..shi yace ynasonta ..sanadinta nemafa yashiga wannan matsanancin ciwon zuciyar..hba zainab.." Cewar daddy cikin laushin mgna.

"Ni da an barminshi ya mutu..dyafiyemin..domin da inga aurennan kwara ace gawarshi na gani innayi kukana na wadansu kwanakine..amma ynzu in ina ganin yaronnan da yarinyarnan bakin cikine ze kasheni.." Cewar mommah tna share hawayen dake zubo mata a fuskarta.

"Allah ya kyauta.." Cewar daddy.
mikewa yayi ya fice daga dakin domin yga duk yadda zeyi mata bazata fahimceshiba. Tariga tyi nisa batajin kira.

Yna fita wayrta ta shiga ringing dubawa tayi taga sunan mama rabi ya bayyana baro baro. Dagawa tayi ta kara a kunne. Daga bngaren mama rabi tace "ya ake ciki ne wai zainab..yarinyafa tariga ta tare a gidanta tn jiya..dukda baki aiko da motarba sede na kira safara'u ita ta aiko da motoci aka kwashesu itada frnd dinta aka kaisu gidan .."

Mommah da knta yayi zafi tace " am sorry jiyannan kaina yy zafine shiyasa.."

"Uhmmm..ynzude ya ake ciki mgnr ango da tsinanniyr yarinyarnan..wlhy jiya sam bnyi bacciba.ita knta yarinyarnan dana gya mata jiya tashiga tashin hnkli.."cewar mama rabi

Mommah tasauke dogon numfashi tace " nikaina bnyi bacciba wlhy yauma tin sassafe na fita knganni nan se ynzu na dawo.."

"Ina kkje.." Cewar mama rabi.

" naje nemo yaronnan ne..tinda kwana nyi kiran lmbrshi baya shiga har safema na kirashi bya shiga.. Mama rabi shegen yaronnan kashe wyr yy ..ya myr dni yar iska a garin kaduna.." Cewar mommah.

Mama rabi tace "Shiyasa tin safen nke kirnki kinki dagawa.."

"Eh na bar wayr gidane..''cewar mommah.

"Ynzu ya ake ciki newai..nifa gaskia kinsan mgnr nan bata sabuwa wnkn kuturu da sabulun salo.." Cewar mama rabi.

"Yaronma dabn gnshiba..knga kuwa ni saki ba a hannu na yakeba da yna hannuna wlhy da tini na saketa ..nyi kwanan bakin cikin yaronnan daya kwana da auren yarinyrnan sam niba hkn nasoba. " cewar mommah ta karashe mgnr tana dafe knta cikeda takaici.

"Kai yaronnan dan bnzane wlhy..ynzude meye solution.." Cewar mama rabi.

"Wlhy kaina ya kulle mama rabi..duk juyi dya inna tina yaronnan ynada auren yarinyarnan se inji kmr in kashe kaina dan tsabar bakin ciki.." Cewar mommah dake cikeda tsantsar takaici.

"Hmm baride zainab ji nkeyi kmr nyi hauka wlhy..jiya se bacci barawo ..ji nkeyi dmn bacci nkeyi ina mafarkin wannan mutsibar.."

"Hmmm..ai yaronnan ya tonamin asiri..ynzu ni zainab muhammad gumel aji wannan lbrin wai dna ya auri shegiya kuma tsohuwa ai na shiga uku a cikin frnds da makiyyana..." Cewar mommah.

Mama rabi tace " hmmm ynzude ni daxa a gnshi komi yazo da sauki...amma yaronnan ya nunawa kowa yna sonta tinda gashi bbshi bb lbrinshi."

"Inma an gnshi mama rabi base inze saketanba.." Cewar mommah.

"Kajimin mgnr bnza..bake kika haifeshiba baki isa kisashibane kike nufi kou yaya..mtwsss..da allah inkin nemoshin kyayimin wya..bnda lokacin mgnr bnzarnan..aiduk soyayyar dakike nunawa diyankine yaja miki hkn.." Tna kaiwa nan ta katse wayr.

Mommah kam bakin cikin duniyrnan kmr ze kasheta. Abufa kmr wasa seda akayi kwanaki biyu babu hammad babu labarinshi. Inkaga mommah zakace sabon kamuce a hauka. Ga mama rabi ta takura mata sosai a kn mgnr. Gabaki dya mommah ta rasa ina zata rnta taji ddh. Duk tabi ta birkice.kullum batanan tana hnyar zuwa nemn hammad.


Shikam gogan hnklinshi kwance tini natsuwarshi tadawo gareshi, kullum cikin ci yake ya koshi ga hutu.tini yy bul bul abunshi. Abu dya ke damunshi shine tunanin anty jannarht dason ganinta.

Anwar yakan koma gida shikam hammad be zuwa ko ina yna nan zaune gu daya. Daddyn hammad shi sam besan cewar hammad din bama ya nan bllntna yasn yau yashafe kusan kwanaki biyuba bya gida.


Anty jannarht kam tadan samu sauki ba laifi. Kulawa sosai take samu a gun anty salaha da anty nahnah. A kwanaki biyun datayi a asibitin Abih yazo duba jikinta yafi a kirga don a rna yna zuwa sau biyu. Safe da yammacih, kuma duk zuwan dazeyi seyaza da kayan dubiya.

Yauma kmr kullum yaxo dasafe kuma ya dawo da yammah. ze wuce ummih ta rakoshi har bakin motarshi. "Abih..bnjikaba har ynzu a kn mgnr jannarht da auren yaronnan.. " cewar ummih. Datake mgnr byn sun iso bkin motar.

Jim abih yy ya jingina da motarshi yna karkada key a hannunshi yace "karki dmu rukayyah ..zn nemi mahaifin yaron muyi mgna insha allahu.."

Jim ummih tyi cikeda fuskar tausayi tace "Dan allah abih ka tema ..kaga batasonshi kuma ita zata zauna a gidan..matsalolin zasuyi mata yawa in aka tilastata..ga uwar mijinma bb ddh.."

Kuri abih yy mata da ido. Kna yce "Hkne rukayyah...karki dmu zaki jini insha allahu.."

"Tou abih mungode allah yasaka da alkhairi.." Cewar ummih.

"Ameen..." Abih yce hadi da shigewa motar yaja yabar asibitin zuciyrshi fal tunani tunani. Ummih ma juyawa tayi ta koma cikin asibitin. Duk zuciyrta bb ddh.

Mommah ce zaune mama rabi na gefenta tanata zazzaga balai da matsifa, itade mommah na jintane amma ta tabbatr sam mama rabi bata kaita jin zafin lamarinba. "Wannan wacce iriyar mutsiface..ni rabi..kai wallahi hada abu dake zainab beyiba..yaza ayi yau kusan kwanaki biyu kenan ankai yarinyarnan amma babu yaronnan babu dalilinshi..." Cewar mama rabi data cokalo dnkwali gaban goshi.

Mommah tace "Wallahi mama rabi nafi kowa shiga damuwa a kn lamarinnan..yaronnan yariga ya gama kaini last wlhy ..pls kibawa jawaheer din hkri..insha allahu gobe zn aika mata da masu aiki su tayata zama kafin yagama wulakntanin ya dawo.." Cewar mommah.

"Oh hk zaki zuba ido wannan lamarin na faruwa..babu yaro babu labarinshi..ki bincika koude yna gidan tsohuwar karuwarnan ne..."_

Jim mommah tayi.."tabbas da ayar tambaya a mgnr mama rabi... Hk mama rabi tabar gidan tna mitarh. Nan tabar mommah zuciyrta fal nazarin mgnrta.

Washegari abih ya kira alhaji zubairu office dinshi. byn alhajin yazo sun gaisa abih ya fara mgna cikeda dattako. "Alhaji tin tini naketaso in kirawoka a kn mgnr yaronnan da yarinyarna..amma se nake ganin kmr zaka daukeni krmin mutum.."

Alhaji zubairu yayi murmushi irinnasu na mnya yace "A'ah alhaji kou daya aikai mutum ne gareni karka damu.."

Abih yacigaba dacewa "dmn cewa nayi meze hana mu hkri da mgnr hadinnan kawai yaronnan ya saukakewa yarinyarnan..tinda de kaga ita yarinyar bataso ynzu hkma tana hospital kwance bb lafiya.."

Jim alhaji zubairu yayi kna yace "subhanallahi...ai bamuda labarin batada lafia ai alhaji allah yasa kaffarane..kai!" Cewar daddy yna dafe goshi. Duk abin ya daure masa kai. "Ameen..." Cewar abih.

Alhaji zubairu yacigaba dacewa "Tou alhaji hkne..amma sede inda gwaramar take gun yaronnan ne..bna tunanin ze saketa gaskia..sbda son dayake mata ya fice tunaninmu alhaji. Bawai nayi son kai bne a'ah ni dukkaninsu diyana ne, duk inda naga wani mummunan abu ze samu dynsu se inda karfina ya kare.." Cewar alhaji zubairu.

Abih yace "hkne alhaji..amma kasan mata sunada rauni.."

Alhaji zubairu yace "kwarai kuwa alhaji..ammande da anyi hkri..ni ina hango nasara a lamarinnan da alkhairi..kasan abu irin wannan yashigo wannan naso wannan bayaso alkhairine insha allahu.."

Abih yy jim kna yace "hkne..nikaina nayi istikhara naga alkhairai dayawa shiyasama ban matsaba a kn raba auren..amma ita Rukayyah ce ta kasa gane hkn."

"Kasan hnklin mace da namiji ba daya bne..." Cewar alhaji. Abih kam beda ta cewa sede kawai suka kare hirar tasu da ftn alkhairi.

Alhaji zubairu yna baro office din abih direct inda hammad din yake ya nufa.

Sanye yke da kana nan kaya yayi wani fresh kwance yke a kn kujera 3 sttr. Shi kuma anwar yna kwance kn 2sttr, yna kallon tv. Shikam Hammad hnklinshi na kn wayrshi dyake kallon pictures din anty jannarht dinshi.

Da sallahma daddy ya shigo falon dayake kofar falon a budene turowa yayi ya shigo. Suna ganinshi dukkaninsu suka mike tsaye sunayi mishi sannu da zuwa. Amsawa yy yna kallon yarannashi cikeda sha'awa yace "yarannan ba ruwanku..aiki kuma kun dena zuwa se hutu kawai kukasa a gaba kou..harda kai me mata biyu.." Cewar daddy daya maida akalar mgnr tashi ga hammad. Sunkuyar da kai kasa yy yna sosa keya.. Karasawa ddy yy yazauna yna murmushi. Suma zaunawa sukayi a kn carpet. Suka gaisheshi amsawa yy cikeda walwala. Anwar ya mike ya dakko mishi ruwan faro a frij amsa yy yasha kna ya ajiye saura a kn canter table. Ya kalli hammad yace "Ynzu daga office din alhaji khasim nake.."

Gaban hammad ne ya ynke ya fadi besan snda yace "lafiade anty jannarht dina take kou ..."

Daddy yace "kwantrda hnklinka lafia lau..mundeyi mgna ne a kn wai seka saki yarinyarnan..."

Dagowa yy a,razane yace "wlhy daddy nifa koume za ayi bazan saketaba..."

Daddy de kallonshi kawai yakeyi yacigaba da mgna "nimade nga dacewar ka saketadin kawai...tinda abun harya kaiga tana asibiti kusan 2 days kenan kga bazan ryakaba ita in kasheta.."

Gaban hammad ne ya ynke ya fadi jin cewar tna asibiti nan hnklinshi ya tashi dmn tini zuciyrshi ke bashi akwai wani abu dake faruwa da dyr mahadinnata.. Zumbur ya mike yna fadin "Daddy anty jannarht dinne bb lafiya.."

Daddy yace "eh yau kusan kwananta biyu a asbiti..wani irin mijinekai da baka saniba.."

Anwar yace "wlhy bamu saniba daddy.."

Mikewa daddy yy yace yna kallon hammad dake tsaye yace "kyi tunani pls a kn yarinyarnan..in sakinne ka saketa ta huta domin nga balain zeyi mata yawa.." Cewar daddy ya juya yabar falo. Shide hammad ya jishine ne kawai. Amma kouda dala da gwauron dutse za a dora mishi wlhy bashi sakinta tab. Ai sakinta dai dai yake da tarwatsewar zuciyrshi. Allah ya tsare sukayiwa daddyn yayin daya fice daga falon yashiga motrshi yabar gidan.

Key din motar hammad ya dauko anwar na kallonshi yace "ina zakaje..."

Hammad yace "knaji ance matata batada lafiya znje asibitinne in gnta mna..."

Anwar yace "muje..." Tare suka fito harabar gidan anwar ne ya amshi key din motar suka shiga suka tyrda motar sukabar gidan. Byn sun hau titi anwar ya maida kallonshi ga hammad yace "Blood ynzu idan ummihnta na nanfa hk zamuje..."

Hammad yce "ni ina ruwana..matata cefa..."

Anwar yace "Da ruwanka mna..dan matarkace ai ba a kaitaba.."

Hammad yce "Kwana nawane...ai wlhy tindama an fara damuna in saketa..kawai an dauramin aure da abar sona se azo ana damuna in saketa..wlhy kwanan nan zan tayrda balli a bani iyalina mu tare kawai...se inga wanda ze wanice wai in saketa...tab wai saki...wannanma ai labarin film ne..shima daddyn ysni" Cewar hammad.

Anwar yayi murmushi yace "In ita kuma tace bazata tarebafa..."

"Kai katabajin inda akayi hk...ka auri mata tace bazata tareba..mtwsss..dallah ni karka dameni tindaba alkhairi kake fadaba..." Cewar hammad.

Anwar ya tabe baki yace "Allah ya bka hkri angon jannarht.."

Wani irin kyataccen murmushi ya saki yyinda dukkanin dimples dinshi suka lotsa..


Alhaji zubairu na fita abih ya kira ummih yace tazo yanzu. Dai dai su hammad suna danno kn motarsu dai dai ummih na fita daga asibitin. Anwarne ya gnta, shi gogan sam be gntaba. byn yy packing a tare suka fito jerowa sukayi suka shiga cikin asibitin. Hammad dukyabi ya kosa ya gnta ji ykeyi kmr anyi mishi bushara da shiga aljannarh. Yau zega farin cikin rayuwarshi. Anty jannarht.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...43

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.


Hk ya cigaba da zama yayinda rnr wata rna me matukar zai ta bullo ta gabas.duk yna nan zaune beyi kikarin komawa inuwaba. Sam bejin zafin rnr burinshi kawai ya gnta. Yna mararnta. duk byn yn dakiku seya kalli agogon diamond din dake daure a tsintsiyar hannunshi .. Lokaci zuwa lokaci sahura na lekowa sede taganshi zaune rna na duknshi bata tabajin haushin anty jannarht ba kmr yau. Ta fita taje tmbayeshi a kawo masa abinci yace aah shide burinshi inta tashi ta gaya mishi. Hk ta koma zuciyrta fal tausayinshi. Ta kawo mishi ruwa shine ya iya amsa yadansha kadan ya ajiye sauran.

Jefi jefi tana lekashi ta window don ganin kou ya tafi. Amma har wajajen 1:pm taga yna nan zaune kou gezau kmr an shifkashi. Ga rna na bullowa me zafi ..komawa tyi tazauna gefen gadon ta rafka uban tagumi.

Baba megadine ya bashi buta yayi alwala sukaje masallaci tare suna dawowa a memakon ya tafi gida ya koma ya cigabada zama cikinshi babu komi. Shi hkn sam be damunshi. Shide koumi anty jannarht tayi mishi yna sonta a hk wallahi kou zata rinka dafa zuciyrshine a ruwan zafi kullum. yna sonta hknan.

Acan bngaren kuwa anwar se 12:am ya tashi yna tashi yga be gnshiba zuciyrshi ta riga ta bashi yna gidannasu. Wayrshi ya shiga kira kusan 10 miss call be dagaba..wanka yy yashirya cikin mnyan kya. Kna yayi Brkfst , still number dinnashi yaketa kira be dagawa nan ya fara tunanin anya lafia kuwa. Dmn jiya beyi wani baccin arzikiba. Byn yy sallar 2:pm yashiga ya fito ya nemi me adaidaita sahu ya hau hadi da gya mishi kwatancen gidansu anty jannarht domin ynada tabbacin ynacan. Dai dai kofar gidan me adaidaita din ya saukeshi ya biyashi kna ya juya. Shikuma yashigo cikin gidan. Yna shiga sukayi kicibus da getman gaisawa
kna ya krsa cika cikin compound din gidan. Allah sarki canya hangoshi zaune kmr wani maraya duk rna ta gasashi. Cikeda tausayawa ya karasa gabanshi. Dago kai hammad yy suka hada ido. Anwar yace "Blood tin dazu naketa kirn lmbrka yaki shiga.."

Cikin sanyin murya yace "wayata na motar.."

"Kai zaman me kakeyi a nan.." Cewar anwar.

"Inaso inga anty jannarht ne ancemin tna bacci nasan har ynzu bata tashiba..shine nke jira inta tashi a gyamin." Yy mgnr murya cikeda tausayawa.

Dafe kai anwar yayi a fili ya furta "innalillahi wa'inna ilaihirraju'una..!"seda ya maimaita hkn sau uku. Kna ya kamo hannun hammad din yace "tashi muje gida blood .."

"A'ah kabarni nide kai katafi..nasan ynzu ta kusan tashi.." Cewar hammad dya zama kmr zautacce.

"Pls ka tashi muje gida kayi wanka.. dubekafa duk rna ta dafaka hba blood.. bksan se rnr

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login