Showing 78001 words to 81000 words out of 171805 words

Chapter 27 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

Ido abih yabishi dashi a zuciya yace "Allah kenan..hmmm akwai wani sirri da Allah kadai yabarwa knshi sani a tsakankanin auren yaronnan da jannarht...wanda yake cikeda zazzafar kaunarh da Allah ya daurawa shi yaron. Tabbas akwai lauje cikin Nadi." Jim abih yy kna yace "tou allah yasa muji alkhairi.." ya fada a bayyane kna ya fara aikinshi cikin natsuwa.

Direct gidanshi ya koma yna shiga falon yga masu aiki sunata aikace aikacen gidan , gaisheshi suka shigayi yna amsawa ne kawai amma hnklinshi bya knsu. Bedroom dinshi ya shiga yaga an gyare masashi, yasan aikin masu aikine, inda so samunshine gaskia byason me aiki na shigo masa bedroom,. bathroom ya nufa wanka yy ya fito yasa knanan kya mrsa nauyi kaya. Fitowa yy ya nufa kiching ya Hado tea da knshi masu aikin nata mammatsawa harya gma yabar kiching din ya nufo bedroom dinshi yasha tea din , kna ya koma ya kwanta ba jimawa bacci ya daukeshi me nauyi. Cikeda tunaninta yy baccin.

Duk wannan hidimar da akeyi gimbiyar na can tana bacci. Batamasan fitarsaba bllntana tasan dawowarshi.

A bngaren Ummih Kam Bkramin damuwarshi abih da kira Ummih keyiba dan dukta matsu yaxo ya kawo mata takardar sakin baya dagawa se yau nema yy mata text yace zezo insha allahu abubuwane sukayi masa yawa, sannan ne tadan samu sassauci ammandabeyi mata teaxt dinba da yau tayi niyar zuwa office dinshi tasameshi. Se Allah yasa yy mata teaxt din. A bngaren anty jannarht Kam kwana biyun da bataga hammad ba seta hutama, tadan fara walwala sede bakin cikinta dyane data tuna da aurenshi a knta dukse rnta ya kra baci.

Da sallama ta shigo falon. Ummih da hajiyar chardi ne a falon suna hira sahura na kichng tana girki. Ta shigo da sallarmah. Ummih ta washe Baki tace "Ikon Allah yau kune a gidan daga cewa za ayi miki gyaran jiki shuru kuma."

anty salaha.tace "Eh wlhy Ummih hatsaniyar nance ta hana hanklinmu kwanciya sannan ga megidnnawa yna gari se jiya ya bar kasar..Ina wuninku" tayi mgnr tana krsawa kn kushin ta zauna.

Duk suka amsa da Lafia lau. Hajiyar chardi tace "Ina yaran."

"Nabarosu gidanmu dyakema dagacan nake..Ina anty jannarht..nakirata a waya baya shiga." cewar anty salaha.

Hajiyar chardi tace "tana sama yanzu ai tazama matar kulle."

Murmushi salaha tyi tce "Meyasa Bata zuwa aiki ne Ummih.."

Ummih tace "saboda bata tambaya mijintaba kngani ynzu bata karkashina."

Anty salaha tace "hkne..." Dai dai sahura ta fito daga kiching ta gaisarda anty salahar amsawa tyi fuska sake tace " ki gayawa anty jannarht nazo.."

Tou tace hadi da nufar upstairs din.

"Hajiya am sorry bansanar dakeba zanzo yau inatama adduarh Allah yasa Baki tafiba Ashe kina nan ..zamu iya farawa yau kou.."

Hajiyar chardi tace", bkm mmn ihsan..eh zamu iya farawa "

"Yauwa hajiya nagode..se sakon nahnah ta bani kudin."

"Bb dmwa zan hada mata seki tafar mata dashi." Cewar hajiyar chardi.

Dai dai anty jannarht ta fara qowarin sakkowa daga saman upstairs din a tare suke sakkowa itada sahurar. Ido anty salaha tabita dashi sanye takeda material dinkin gown ne ya amshi surar jikinta, a gaskia anty jannar macece duk inda mace ta kai ta isa gun. Da fara',arh ta karaso tana fadin "yau munada mnyan Baki...Ina wuni."

Murmushi tyi tace ",Lafia lau anty inata kiranki yaki shiga lafiya de kou.."

"Lafia lau nade kashe wayrne in huta." Tyi mgnr tana karasowa tazauna gefenta. It's kuma sahura ta nufa kiching.

"Okay..kina likita kina kashe waya."

Murmushi kawai anty jannarht tyi tace ,"Ina my bbys..",

"Suna gida zanzo gyaranne zanzo dasu su addabeni.." cewar anty salaha.

"Tou meye a ciki..Ni dakin kawominsu ai.."

"Tab ke su addabekin kenan..aah bnaso kina fama da knki..ya hannun." Ta karashe mgnr cikin kunya.

"Hannu alhmdulillahi..ai harya kusan warkewa." Cewar anty jannarht.

Hajiyar chardi tace "Ai gaskia jikinki nada kyau."

Anty salaha tace "gaskia kam..kuma ance ku fararen matanan jikinku be cika kwariba."

Anty jannarht tayi murmushi..

Hajiyar chardi ma murmushin tayi..

Mikewa Ummih tayi tace "an cika ki da surutu bari a kawo miki abinci."

Anty salahan tace "a koshe nke ummih ruwa kawai nakeda bukatr sha."

Ummih tace "okay bari a kawo miki ruwan.."

Mikewa jannarht tayi tace "bari in dauko mata Ummih ki zauna."

Komawa ummihn tayi ta zauna. Ita kuma ta nufa kiching din sahura na nan tanata aikace aikace janan nata biyarta, itako aiki yasha mata Kai. Hada ruwa da dinks tyi a trea da glass cup. Ta dauko janan suka fito falon janan na hannunta.

Krsawa tyi ta ajiye trea din a canter table. "Sannu nagode anty ..hajiya janan Ashe kina nan."

Anty jannarht ta zauna Kan kujera kusada Anty salahan tace "gatananfa uwata ta kaina.."

Ummih ce ta mike tabar falon ta nufa bedroom dinta.

Drinks din ta bude tasa a cup kna ta dauka takai baki ..tna kallon janan na tura ma anty jannarht hannu a cikin riga.

Anty salahan tace "kina kallonta tana tura miki hannu cikin riga."

Hajiyar chardi tace "haka nima nake ganin ikon Allah inta dauketa tayita tura mata hannu kuma knga mu batayi mna."

Juyawa anty salaha tayi tga bb ummih a falon tace "yanzu in suka luguiguicefa.."

Dariya anty jannarht tayi tace "kai mmn ihsan..dan hannun nan nata ina ya isa ya luguiguta nonon .."

Anty salahan tace "Ammande gaskia ki rinka hanata . "

Anty jannarht tace "ai wata rna zata dena.."

Hajiyar chardi tayi carab tace "is bttr ta dena..wannan in mijinkane a misali aika bani kullum hannu a kn nono..."

Anty salahan tace "wallahi kuwa musammanma in sabon shigane ba a saba ba duksede kayitajin zafi shi namiji kuwa ynajin dadinshi."

Hajiyar chardi tace "aikuwade.." da hk suka mike suka nufa daki dan a farayin gyaran jikin. Abunda ya bawa anty jannarht mamaki shine yadda anty salahan ta cire kynta batare da ansha wahalaba. Nan aka fara turarata ana mata gyara. A zuciya anty jannarht tace " nide nawa gyaran ya tashi a banza tinda babu wanda ze amfana dashi..maybema hk zan mutu a Virgin." Anty jannarht keta wadannan yan zantuttukan a cikin rnta. "Yauwa anty jannarht inason chein dinnan na kafa nima zan fara sawa mijina yace ynaso Nima daman inaso tin tini Amma kinsan anata campi wai yan lesbians ne ke sawa.." anty salaha ke mgnr yyinda take xaune anayi mata gyaran.

Anty jannarht tace " kisa abunki wallahi ai ynzu yazama fashion, ba wani yan lasbians adone gashini ina sawa tin tini danasan kinaso dana Baki."

"Aike Anty akwaison ado..Eh inaso sosai kuwa ki bani."

Tace "bari in kawo miki inada saboma.." tyi mgnr tna mikewa.

Anty nahnah tace " aah na kafarki nakeso.."

Anty jannarht tace "ki Bari in baki sabon yamafi wannan tsada."

" karki damu bani na kafarki ke sekisa sabon.."

Komawa tayi ta zauna ta cire na kafarta ta bata amsa tayi tace "nagode.".

"Hbde bakomi..kinaso da zoben.?"

"Eh bani daya nakeso .."

Anty jannarht tace ",na azirfa kouna gold.."

"Bani na azirfar.."

Ciro na gold din tayi ta mika mata ta amsa tace "nagode kwarai Allah ya saka da alkhairi dakin ban na azirfarma ai.."

Jannarht tace " ba komi..." Hira suketayi ita kuma ana dilke mata jiki ta kasa rushi ne ya zauna hayaki na shigarta.

Se wajajen 1:pm ya tashi dga baccin. Wanka yy ya dauro alwala .ya fitou ya zumbula jallabiya ya nufa masallaci. Ana idarwa ya dawo gidan . kicibus sukayi da ita a falon still tna sanyeda kana Nan Kaya. Haushine ya rufeshi ya ratseta ya wuce ya nufa bedroom dinshi zuciya fal haushinta. Waya ya dauka ya shiga kiran Anty jannar har lokacin wayrta rufe take. Komawa yy ya kwanta ynajin kmr ya jawo 9:pm din taxo da wuri.

Bkramin Jin haushin abinda yakeyi mataba takeyiba ita ynzufa bkramin shaawarshi takejiba, tin jiyannan dta gnshi bb riga taga kamjinshi da ganinshi zeyi dadih dukdade bataga abunba amma tasan zeyi sweet, irinsune masu jimawa suna sex da mace ita kuma irinsu takeso, bedroom dinta ta nufa tana aikin tunani tunani ga shaawarshi ta addabeta, hk ta kwanta kn makeken gadon. ita data saba a cita kullum Amma yanzu babu maciyin tinda taxo gidan ba a citaba shiyasa takejin abubuwa sunyi mata yawa, ita da ace yna cintadin kou dukanta zeyi kullum batajin haushi inde ze ciya zata jure komi Amma ynzu babuci babu dadih kuma aise abun ykra mata doubles a zuciya.

Rnr se after magrib anty salaha tabar gidan. Ta nufa gidanta da niyar gobema zatadawo. Dan gyaran 1week ne za ayi Mata.


Tin 8:pm ya nufo office dinnashi. Ido abih yabishi dashi a zuciya yace ,"kaga dan anace..kwara inyi inyi in sallameka in huta." krsawa yy yazauna ya gaidashi amsawa yy fuska sake. "Harka iso.." cewar abih

"Eh na iso abih .."yce cikin cikin snyin murya.

"Okay ka zauna bari mu shiga mitting ynzu .." yy mgnr yna mikewa.

Tau hammad yace aikou ze kwana ne a gun ya kwammace ya kwana Amma yau ba inda zeje inbada matarshiba.

Ficewa abih yy daga office din ya nufa gun mitting din. Se 9:pm suka fito daga mitting din. Gefe guda ya samu yayi dealing num din Ummih. Bugu dya ta daga. Gaisawa sukayi yace "am sorry kina kirana bana dagawa dafatan knga teaxt dena kou.."

Daga bngren Ummih tace "eh ngni bkm..ya ake ciki mgnr tamu."

"Yauwa Ina jannatulfiddausi din take..inason ganinta yanzu taxo office dina ta sameni.."

Ummih taji gbnta yadan fadi tace "tou Allah yasa lafiya.."

"Lafia lau rukayyah karki damu..ki gya mata taxo yanzu." Ummih tace "tou gatanan zuwa insha allahu..." katse wayr abih yy yna fadin Allah yasa.

Office dinshi ya nufa har lokacin hammad na zaune baka ko ganin alamun gajiya a tare dashi. "Sannu an fito lafia.."hammad ya tareshi da hkn.

"Lafia lau dannan.." yce yna krsowa ya zauna. Shirune ya ziyrci gun na yan mintoci shide abih yna nazarin hammad dinne.

Hammad ne ya kauda shirun ta hnyar cewa "Tou ..dmn.. nce ..mgnr tamu .." hammad yy mgnr cikin in Ina.

Abih yy murmushi yace "karka damu kaji kadan jira kadan.."

"Tou.." yace zuciya fal farin ciki.

period dintane yazo Dan hk ji takeyi cikinta nadan murdawa . wanka tyi tasha mgni ta kwanta. Ummih ce ta turo kofar dakin ta shigo ..tana kwance kn makeken gadonta. snye takeda kyn bacci red h Ummih ta shigo dakin tace maza ta tashi taje gun abih yna kiranta. Nan zuciyrta ta bata kilama takardar sakinne ze bata. Hijjb dinta ta zumbula ta dauki phone dinta da car key dinta. Har compound ummun ta rakota tashiga motar taja tabar gidan komawa Ummih tyi Cikin gidan tanayi mata adduarh dawowa lafiya. bb kowa a falon kowa yana makwancnsa yau basuyi hirarba hajiyar chardi ita dmn tinda tayi Isha"I ta kwanta bacci. Haka sahurama tin 8:30 tyi nta baccin, Ummih bedroom dinta ta nufa tna adduarh Allah yasa tji alkhairi.

Packing tayi a harabar gidan ta fitou yynda kou Ina da hasken lantarki, tin a harabar gidan taga motar hammad se tadanji gabanta ya fadi amma tace maybe ma irin car dinshice ba tashin bace. Ma aikatan gidan nata gaidata suna mamakin zuwannata, da daren. Amsawa tayi fuska a sake . Ta krasa office dinnashi Da sallama ta turo kofar office din Hadi da dannon Kai. Idanuwansune suka sarke cikinna juna hk kawai taji gabanta ya yanke ya fadi dta daura idonta a knshi....


[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..56

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Alhmdulillahi Allah sarkin dadih. Mungodewa Allah. Ina yima makwabciyata hadiza ta'aziyayyar yaranta data rasa a ambaliyar ruwan da muka samu a Thursday sep 24. Sis ina Baki haquri dan allah a dau dangana Allah ya mayar da alkhairi. Inayima kowa Allah ya kyauta. Real saadatu bintu abdullahi.*


Da sallahma ya shigo falon idanuwanshine suka sauka a knta duk tabi ta rame kmr ba itaba yar gayu da kwalisa. Haka kawai yaji tausayinta koumade yayane ita ta hsifeshi yasan tilas ya raga mata abubuwa da dama. Krsawa yy ya tsugunna yace "mommah barkada war hkn..."

Rnta a matukar bace kmr tana jira ta fara zazzaga masa masifa. "Yanzu hammad harnakai hk a gareka..ka fifita mace a kan, nida na tsugunna na kawoka duniya..ka nunawa kowa matarka kafifita a kanni..haba aikou bani na haifekaba yakamata ka ragamin wasu abubuwan dakakeyimin In ubanka yayimin yaci lilis ai inkai kyimin bazakaci lilis ba..."

Cikin sanyin murya yace "Am sorry mommah..."

Ai kmr ya zugata tacigabada yayyafa ruwan matsiya ta rufe idonta ruf se bala'i takeyi masa, haka y hkra da bata haqurin ya mike ya nufa bedroom biyoshi tayi tacigabada yayyafa masa ruwan jaraba. ya dauko abinda yakeso ya dauka ya hdsu a krmin akwatinsa ya fito still tana biyedashi. Har harabar gidan ta biyoshi . "Dan ubanka inde Ina numfashi seka saki tsinanniyarnan..ba ruwan gindi ta bakaba kouna dubura be seka sakena..ka bude kunnenka da kyau wlhy kajina gaya maka seka saketa Dan bura uba kawai sallamamme kawai Wanda besan darajar kansaba..dakasan darajar kanka ai bazaka aura tsohuwaba kamata wannan haihuwa daya intayi sede wata bade itaba shiyasa nakeson ka ankare ka saketa ka huta Amma bakada wayau asiri ya rufe maka ido ..allah shine zeyimin sakayya tsakanina da tsohuwar karuwarnan..." tanata jaraba haryaja motar yabar gidan. Da ace yanada yadda zeyi da halin mommah da yayi. Da ace da yadda zeyi ya canzata daya chanzata Sam halinta se a hnkli. Seda ya tsaya yase musu kifi da kaza Dade kyn snacks kna ya nufo gidan. Packing yy yafito ya dauki akwatin dayazo dashi da jakar system dinshi ya nufa cikin gidan dashi. A bedroom dinshi ya ajiye kna ya dawo ya daukko ledojin siyayyar direct bedroom dinta ya nufa yy tunanin yajishi arufe se kuma yajishi a bude murmushi yy ya krsa shiga dakin. still Tana kwance rufda ciki kn gadon ta juya face dinta gefe.. krsowa yy ya zauna Yana zubowa kafafuwata ido yasanta da sarkar kafa Amma be ganiba yanzu. Krsawa yy ya shafo kafafuwan nata zumbur ta mike zaune tana Jan numfashi. Wani irin kallo ta jefeshi dashi.

Smiling yy yace "su love mnya..Ina sarkar kafarki da zobennan dakike sawa tin tini.."

Cikeda haushin, taba mata kafar da yayi tace "Bansaniba.."

Shagwabe face yy yace "Allah da gaske nakeyi inason abun koude knsan inasone shiyasa kika cire.." ya krshe mgnr yana zubawa kirjinta ido. Tsaf taga abinda yake kallo harara ta galla masa tace "banason iskanci.."

Murmushin gefen Baki yy irin na iskncinnan yace "Danna kalli nononki aiba sha nayiba kou na tabane..?..Kuma ai a riga nagansu ba a filiba."

Haushine ya rufeta sam black beda kunya mgnr banza tsaf ya iyata dukse tji kunya.

"Anty kinada kyau..wlhy duk duniya bnga macen data kaiki kyauba.. kuma kinada diri nasan pussy dinki tsaf ze dauke namiji duk girmanshi...daga gani zakiyi juriya gun making love..irinkune matan da sede a gaji a barku...."
Cewar hammad

Da sauri ta toshe kunnuwanta bata iya Jin wannan mgnr bnzar. "Pls ka Dena irin wannan mgnr yaro karami dakai knason ka lalace.."

Murmushi yy yace "Ina gaya Miki kidena cemin yaro akwai rnr nadama fah.."

Harara ta gallah masa tace "tashi ka fita.." tyi mgnr tana nuna masa hanyar waje.

Bin yatsun hannunta yy da ido abinda yake kauna kenan fingers dinta suna burgeshi dagani zasuyi dadih gun tsotsah..."Tashi muje muci abinci.." yace yana tsotsar lips dinshi na qasa.

"Bnajin yunwa.."tace a takaice.

Hade girar sama da kasa yayi yace "Banason gardama.." yy mgnr Hadi da mikewa ya ajiye musu ledojin a kn dining din dakin ya fice daga dakin ya nufa kiching ya dauko musu pleat guda daya da fake da ruwan wanke hannu da glass cups. Ya nufo dakin dasu. Har ynzu tana Nan a gefen gadon. Ajiye trea din hannunshi yy a kn dining din ya juye musu kazar a cikin pleat din ya kalleta yace "Taso..ko in kawo Miki Nan." yy mgnr yna tsare gida.

Bnza dashi tayi.. yace "okay hk nkeso.." ya nufota gadan gadan tsaf tasan daukarta zeyi. Da sauri ta mike tsaye ta nufo dining din. Murmushi yy Yana binta a baya yana kallon yadda hips dinta ke moving. "Wiww! godiya ta tabbatar ga ubangijin daya halicci wannan halittar.me tarin baiwa." Ya fada zuciya.

Zaunawa tayi a daya daga kujerun dining din, shima zaunawa yy a kujerar kusa da ita ya daukko ruwan ya wanke hannunshi itama ya bata taki wankewa ya kamo hannun ya wanke mata da knshi. Pleat din ya jawo gabanta. "wanne kkeso kici a ciki..fishi kou chicking.." yy mgnr hannunshi cikinnata. Qoqarin fisge hannunta tashigayi amma ta kasa. Cikin sanyin murya tace "Sakarmin hannu.."

Hammad Yace "zansaki amma sekin gayamin wanne zakici a ciki.." ya krshe mgnr yana dora knshi a kn kafadarta.

Cikin hnzari tace "chicking.." a baki ya shiga bata dole tasa take karba a hnkli seda ta koshi kna shi ya fara cinnashi. Tasha exotic dmn bawata yunwa takejiba kna ya mike tabar dining din ta nufa Kan bed dinta ta zauna tayi tagumi. Krsawa yy ya kwace komi yakai kiching fish din dabasuciba da sauran kazar daduka rage yasa a frij din kiching. Kna ya dawo dakin cire tagumin datayi yy Yana tambyrta "What happen.."

Shiru tayimasa..zaunawa yy a kasan kafafuwanta. "Nadameki saboda bakya sona ko...am sorry...and am still love you my love..Ina sonki tin kafin inkai hk tin rnr dana fara ganinki na fara sonki ..bnsaniba seda na girma nasan cewa sonki nakeyi..Dan Allah kouda kadanne kisoni.. but nasan bazaki taba sonaba yadda nake sonki.." ya fada cikin muryar tausayi. Harga zuciyrta takejin kalamnshi itade tasan bawai tana sonshi bane.

Hk rayuwa taci gaba kwata kwata hammad ya yakice zuciyrshi kusantarta badan bayasova kawaide yafison ta fara sonshi kafin ya kaiga kusantarta. Kuma ynason ya tabbtr mata da itadin ykeso ba jikinta a kmr yadda tyi zato.

Duniya tayima jawaheer zafi tanason fita Amma babu halin ta fita tsoro takeji saboda jiya gidansuma taje daya gnta tadawo yace yawon karuwanci taje nan yayi mata tas yce duk rnda ya kara fita a bakin aurenta. Bkramin xafin klmnshi tajiba, Nan ta kira mama rabi ta shaida Mata, ita knta hnklintan a tashe yake zuwa lokacin burinta tasamu yadda zasuyi su samu galaba a kn jannarht da Hammad din. Amma Abu yaci tura zuwa lokacin taje gun bokaye kala kala gari gari yafi a kirga.

Ummih Kam ta fawwalawa Allah lamarin tinda tayi makarfin iskar dake yawo tsakanin ita da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login