Showing 144001 words to 147000 words out of 171805 words

Chapter 49 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

da nasreen.

Mama rabi datake a hasale na yadda hammad yy tafiya be sanar da jawaheer ba sannan jawaheer tasanar da ita Irin cin mutumcin da yy mata, dataje dakinshi. Ai mama rabi dataji mgnr rntane ya kara baci. "Mtwsss...Dan Allah rabani da zancen bnza ace kina uwa amma baki, isa da dankiba..."

Safara'u tace "mama rabi dena ganin lefin mommah wallahi kaidine..."

Mommah tace "nifa gani nakeyi duk duniya bb wanda ya kaini tsanar yarinyarnan, Dan duk itace ta rabani da dana..."

Mama rabi tace "aiko itama ta rabu dashi kenan har abadan abidina...Dan ynzu shida ita sede labari.."

Mommah tace "Amma ai be dena iskncinba mama rabi, tinda yy tafiyarnan kullum Sena kirayeshi Amma saboda raini baya dagawa .... Ni wannan yaron na rasa yazanyi da rayuwata a knshi..."

Safara'u tace "wallahi duk kaidin jannarht ne..."

Mama rabi tace "tsinanniya...Daman zata mutu tsinanniya kowa ya huta...knga bb mgnr asiri kuma, Dan duk asirin datayi masa karyewa zeyi.."


Mommah tace "kuma knce insun rabu..amma knga dasuka rabunma se abinda ya kara yawa bawai ya raguba..."
Daidai nahnah ta shigo falon tnajin dukme suke cewa tsayawa tayi tana binsu da kallo one bye one. suma ita suke kallo Ummih tace "ubanki kikewa wannan kallon.."

Nahnah tace "gaskia mommah Ni natsiha zanyi muku keda mama rabi, duk abinda kuke aikatawa ina ganinku kuma ina sane, Dan hk zanyi muku natsiha, kudena haka, ance hassada game rabo takine, mommah pls ki barsu suyi zaman lafia ita da mijinta, abinda kukeyimata inhar kune akayima yayanku bazakuji dadihba, abinda bakaso ayi maka kada kayima wani, abinda kasan in anyi maka da ciwo kada kayima wani, ki tuna haqqin wani bala'ine garemu, saboda Allah baya yafe haqqin wani, yanzu meye ribarku dakuka tabata da mijinta, na tabbatrde kwalliyarh Bata biya kudin sabuluba.kuji tsoron Allah."

Mommah dake kallonta up and down tace "inkin Gama zaki iya tafiya..amma nan ba farfajiyar wa'azi bace, ki neme gun waazi sekiyi waazinki dannan kou mgna daya bata samu matsugunniba a zuciyata... jannarht cede na tsanede,bazan taba sontaba seku hadu ku tsireni.."

Mama rabi de tana zaune mamaki ya kasheta na yadda nahnah ta tsaya take gya musu mgnr bnza. "Inyeehh! Lallai yarinya wuyanki ya isa yanka...aise ki gaya mna a bayyane malama ustaziya, dakin bamu a bude, da manyan harufa, sannan da fararen bakaqe, cewa zakiyi mu yan wutane kawai mandiya.." cewar mama rabi tna mgnr tana watsa hannu. Jawaheer Kam se gallarama nahnah harara takeyi.

Mommah tace "bar munafuqa,.."

Nahnah ta girgiza kai cikeda tausayinsu tace "Ni bnce ku yan wuta baneba Dan addinina be bani dmr fadar hknba, nide natsiha nakeyi muku, na fita haqqinku, ku tuna hukuncin me hassada, sannan duk wanda yace tukunyar wani bazata tafasaba, shi tashi ko zafi bazatayiba...sannaan qaiqayi koma yakeyi Kan mashekiya..."

Mama rabi tadau sallallami. "Knjimin yarinya...to tin kafin a haifeki muka sani, mu namu waiqayin, bin iska yakeyi, baze taba komawa knmuba...watoku yarannan dakunyi aure seku rinka ganin kmr kanku daya da iyayenku ko..."

Mommah tace #a hassle, "da keikashi da masheqiyar duk na hada naci malfar bura ubasu Dan ubanki...zaki ficemin a falo ko Sena miqe naci ubanki..."

Zuciyarta fal tausayin mommah ta juya tabar falon, tana hawaye, harga Allah tafi tausayin mommah, saboda ta jima dasanin ita mama rabi tana amfani ne da mommah kawai dan, biyan bukatunta, da kuma cikar burinta. "Allah ya gnr dake mommah..." Ta fada tana share hawayenta, zuciya cikeda tausayin mahaifiyarsu da kuma kaninta hammadu,hk ta shiga car dinta taja tabar gidan,zuciya cikeda haushin daman batazoba, Amma ta wani fannin zuwan zefi amfani, Dan zata yawaita adduarh a kn lamarin.

Mommah tace "kngani ko...har yayannawa duk tabi ta asircesu..."

Mama rabi tace "ga zahiri na gani...oh Ni rabia'arh...qalu innalillahi wa'inna ilaihirraju'un...wannan mutsiba dame yayi kama..."

Jawaheer ta fasheda kukan munafurci, Wai kowa ya tsaneta. Nan mommah ta dukufa Tana bata hkri, da kyar aka samu tayi shiru tana share hawaye,. Mommah ta kara Kiran num din hammad nanma yaki dagawa seda tayi masa kusan miss call goma Amma be dagaba lokacin mashi bacci yakeyi. A hasale mommah tacee "kungani kou ..na kara kiranka ynzu be dagaba...wanishin bazan tsinewa yaronnanba yabi duniya kowa ya huta..."

"Aaaaaaaa...karki fara, ai ita abun farin cikintane," cewar safara'u.

Mama rabi de ta rafka uwar tagumi ta rasa ta ina zata bullowa lmrn, kwata kwata knta ya kulle. Mommah ma bakin ciki kmr ze faso zuciyarta ya fito fili hk takeji,ji takeyi kmr ta tsine masa yabi duniya, Amma kuma seta tuna ita takeda asara, Komi na rayuwarta ya damalmale, gashi tini daddy ya dena mata komi, baya kulataba shi be saketaba, Amma komi ita take yima knta, hatta da kyn abinci ita take siya da kudinta, se abubuwan sukayi mata yawa, ada tasaba ganin komi enough Amma ynzu shirune lamarin, sede in komi tasiya da kudinta, shi kuma daddy yayi mata hakanne saboda ta gane kuranta, Amma Abu yaci tura.


Tnks for the comments. Grp 1 da grp 2 ngd sosai da sosai, normal ma tnks, comments nasawa ku samu typing dayawa.

Gobe bi izinillahi zanyi tafiya. Ina fatar zaku yafeni koudan halin rayuwa. Amma posting dinku insha allahu bb abinda ze fasu. Nji ddn comments dinku my pple rabbih yabar kauna, dubun gaisuwa ga dumbin masoyana. Ina godiya rabbih yabar kaunarrrh. Semun hade a next page.
[10/30, 3:51 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..75

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*

*Sowie babu editing.*




A daddafe ta fito daga toilet din, already ni'ima ta shimfida mata daddumar, ta ajiye mata hijjabi a gefe. "Wai Kim shiga ruwan dumin kuwa..." Ni'imar ta tambayeta.

Jannarht dake ciza lefe tana tafe tana dafe bango, kafartama dakyar take dagawa. "Nashiga wallahi...kinga jini,"

Niima ta dafe kirji tace, "jini kuma kamar Yaya.."

Jannarht ta karaso a daddafe ta zauna gefen bed din da kyar tace "jini de dakika sani.."

Ni'ima tace "gaskia babu lafia..jinin sosai kuma.."

Jannarht tace "Eh wallahi sosai,.."

Niima tace "kuma ba period ba.."

Jannarht tace "hba,,aiba hk jinin period yakeba, wannan jinin azabane...kin manta kwanan nan na gama period.."

Ni'ima tace "kai! Kinji maza gaskia duk yanda akayi manhood dinshi yy big ne.."

Jannarht tace "hmmmm!bari tunamin Dan Allah.. ganinta kawai natsar da mutum yakeyi, inamaga an shigeki...tab nifa gani nakeyi duk duniya bb me girman manhood dinshi.."

Mgnre seta bawa Ni'ima dariya, Aiko taso daurewa,Amma seda dariyar ta fito fili. Jannarht ta zuba mata ido. "Mugunta ko Allah zeyimin sakayyah.." ta fada tna marairaicewa.

Kame baki niima tayi ta gimtse dariyarta tace "Allah ba mugunta bane kawai naso in gnkine a lokacin yadda idonki yy..."

Jannarht tace "hmmmm..dakin ganni da bakiyi dariyarnanba...Abu kmr ze fasa min hanci..."

Niima ta kara kwashewa da dariya tana rike ciki... Jannarht ta gallara mata harara, "Ai anyi na qarshe..."

Niima ta kwashe da dariya, tace "wato keda kin wage masa kafane kiji dadih.."

Jannarht ta jefa mata pillow."ai bani na wage masa kafaba...shiya bude ai tinda ynada hannu...ai harda lefinki Allah ya isa.."

Niima tayi dariya tayi dariya tace "wallahi kina bani tausayi kna bani dariya.."

Jannarht ta gallara mata harara tace, "muguwa...fitomin da wasu kayan dazansa inyi sallarh.."

Niima ta tashi ta daukko mata wata doguwar rigar material, ta amsa ta cire na jikinta tasaka, wanacan a daddafe tayi sallarh azahar da la"asar, tana idarwa ta koma ta kwanta, ni'ima nabinta da ido. "Sannu.." cewar niima.
Jannarht tace "banaso riqe abunki.."
Ni'ima ta kwashe da dariya...dai dai wayar niima tayi ringing dagawa tayi dan ganin sunan Dr rahama. "Hellow dr kinzone.."

Dr rahama dake harabar gidan tace "A..Ina harabar gidanku ki fito, Dan na rasa wani side zan tunkaro, knsan tinda kuka dawo gidannan banzoba.."

Niima tace "okay ganinan.." ta katse wayar kna ta mike tabar dakin. Nan taga su Ummih da hajiya sunata girararsu. "Kina nan kinata jinyar me kafa ko.." cewar hajiya.

Ni'ima tace "A..ai kafar mafa da sauki.."

Sukace alhmadulillah. Ta nufa hanyar fita daga falon, hajiya tace"Ina zakije.."

"Amm Zan shigo da rahama ne yau ta kawo mna ziyarane.." cewar niima.

Hajiya tace "Allah sarki..likita bokan turai..."

Ni'ima ta karasa ficewa daga falon. Tasamu rahama tsaye jikin motarta, rhma farace sol tanada matsakaicin tsawo, tanada kiba sosai, a kalla zatakai 35yra. Krasowa ni'ima tayi suka gaisa ta tambayeta yaran tace suna gida. Kn tayi mata jagora suka shigo falon, suka gaisa dasu Ummih da hajiya. Ummih de nata binsu da ido Sam jikinta be bata dai daiba.

Niima na gaba rhma na binta a baya suka shigo dakin. Jannarht ta yunkura ta tashi dakyar, rhma ta krso ta zauna gefen bed din. Suka gaisa cikeda tausayawa rahma take kallonta. "Ya karfin jikin.." rahama ta tambayi Jannarht.

Cikeda kunya jannarht tace "alhmadulillah dasauki..."

Niima dake zaune tace "wani sauki..Dr jinifa yake zuba kmr wata me haihuwa. "

Jannarht tace "kmr de na qaru ne..."

Dr rahma tace "qaruwa kuma...habade da girmanki nifa nasha yar 13yrs ce ashe yar 25yrs ce..."

Ni'ima tace "likitacefa...kuma 30yrs gareta malama,ba 25yrs ba.."

Rahama tace "karyane qawata wannan batafi 25yrs ba ganima nkeyi kmr nacika, maybe ma 23yrs gareta.."

Jannarht de sebinsu takeyi da ido.

Niima tayi dariya tace "Dr Kin cika gaddama ...yanzude yaza ayi .."

Dr rahma tace "ashe kema Dr de..kwanta in dubaki.." tyi mgnr tna kallon jannarht.

Kwantawa jannarht tayi a kn gadon....

ta bude bag dinta ta ciro handglb tasaka, kna ta ware kafafuwanta, tana dubawa ta dauke kai. Tace "innalillahi wa'inna ilaihirraju'un...hba niima aise kicemin fyade akayi mata.." rahama ta fada.

Ni'ima tace "wani Irin fyade kuma..gaskia mmn husna kinada problem..mijintane yaci sadakinshi.."

Rahana tace "Dan allah..wai haka Yar uwa.." ta krshe mgnr tana kallon jannarht.

jannarht ta daga mata kai..

Niima tace "meya faru..ansamu matsala ko.."

Rahama tace "babbar matsala ma..anci uban galan...ammande baki tsaya bane kou wannan danyan aiki hk.."

Niima ta kwasheda dariya, tace "Anci mutumcin magudanar ruwa.."

Jannarht ta gallara Mata harara, ga azaba na cinta ga haushin niima fal rnta.

Rahama tace "Kai niima Allah ya shiryeki..Allah ba abun dariya bane, bkrmin ketata yayiba se anyi mata dinkin ciki da waje, ita knta tasan ta qaru, musammanma ta ciki.."

Jannarht ta zaro ido tace "nashiga uku.."

Ni'ima tace "innalillahi...ynzu yaza ayi..."

Rahama tace "gaskia ma tanada dauriya, Dan da bata da dauriya ko motsin kirki bata iyawa, Dan bkrmin qaruwa tayiba ta ciki..ynzu se anyi mata dinki ciki da waje.."

Cikeda tausayawa niima take kallon jannarht. "Wai!..." Cewar niima.
Ita Kam jannarht dmn taji hkn a jikinta, kawaide bata fada bane tayi shiru, Amma tasan ta qaru.

Ni'ima tace "yanzu yaza ayi.."

Rahama tace "dinki mna...sedefa kuzo asibiti ko gidana Dan bazeyu ayi mata dinkiba a nan, tinda knga bb wanda yasami kmrde yadda kika snr Dani.."

Niima tace "dolene se anyi dinki..naji ance da zafi.."

Rahama tace "Eh mna..ai ita knta..tasan dole se anyi.."

Ni'ima tace "wai..abunne ni tausayinta nakeji.."

Rahama tace "aida tausayi..Amma wannan dagani ba shiga daya yyba gaskia..sannunki da qoqari.."

Jannarht de daga kai kawai tayi, tnabinsu da ido a zuciya kuwa se yima hammad Allah ya isa takeyi. Niima tace "ynzu zamu iya bari zuwa gobe, muzo gidanki se ayi dinki..kouya kika gani jannarht.."

Jannarht tace "tou. kawai murya zartausayi..

Rahama tace "to ynzu se goben ko.."

Niima tace "insha allahu..Dan in muka fita yau za asa ayar tambaya a knmu.."

Rhma tCe "okay..."

Niima tace "ai bb matsala in aka kai goben ko.."

Rhma tace "no babu damuwa..Allah ya kaimu..amarya kinsha kamshi.." rhma ta fada cikin zolaya.

Ni'ima ta kwashe da dariya, "ai ta ciyu😂"

Rahama tayi murmushi tace "Wai...kin gurzu wannan ya kikaji da anayi...bkrmin ci yyma gunnanba...ammande kinyi masa lefine kou..."

Niima ta kyalkyaleda dariya, tace "wani lefi kuma anty rahama kefa bakida dama...dadih ne yy masa yawa.😂"

Rahama ta gimtse dariyarta tace "Yi hkri kinji jannarht knga ni'ima xatayimin mummunan fassara ko.."
Jannar de binsu kawai takeyi da ido, ita abinda ya dameta ya dameta, tunanin dinkin kawai takeyi.

Sahurace ta turo kofar dakin ta shigo da sallahma hannunta riqe da trea me dauke da kyn motsa baki, ta gaida rahama kna tajawo canter table gaban rhma din, ta ajiye trea din a Kai. Rahama tace "nagode sister.."

Sahura tace "bakomi..." Idonta na kn jannarht wadda ta bubbude kafafuwa a kn gadon. "Sannu anty.." cewar sahura.

Jannarht dake runtse ido tace ,'yauwa sahura..ya janan.."

Sahura tace "alhmadulillah..sannu anty..wai koude zakiji gun masu gyarane.."

Ni'ima tace "wannan kyaran aise ansamu kwararre ze iya dubata.."

Jannarht ta watsa mata harara tace "wallahi Inna samu sauki dukzan rama...sahura dafamin indomie kinji.."

Sahura data fara dago abinda ke faruwa tace "tou anty..da kwai"

jannarht tace "nop...indomie daya ya isheni.."

Sahura tace tou kna ta juya tabar dakin.

Tana fita ni'ima ta tabo jannarht tace "indomie kuma...kou har ya harba abunne.."

Jannarht ta bige mata hannu...

Rahama ta tsiyaya exotic a glass cup ta kurba tace "niima wannan jinya kikeyi ko iskanci...Yi hkri knji amarya gobe za a dinkeki zuwa Nan da kwana biyu zaki koma duty.."

Jannarht ta zabura tace "duty kuma..ai wallahi nidashi har abadan abidina."

Suka kwashe da dariya..."aah sister ba hk abun yakeba maybema da knki zaki nemeshi..." Cewar rahama

Jannarht tace "Dan Allah anty bar mgnr nan...nifa se inga kmr baku sona ne.."

Ni'ima tace "bamu sonki kuma...ai koushi wanda yayi abun yna sonki...halima sonne ya kawo hakan.."

Jannarht tace "aike ni'ima nasan inda na ajiyeki.."

Ni'ima ta kwashe da dariya dan ita abunma dariya ya bata. Nan suka cigaba da hira, itade jannarht batacewa uffan se binsu takeyi da ido. sahura ta gma dafa mata indomie din takawo mata tacinyeta tas Domin yunwa takeji.tasan duk a cikin whlr da hammad ya bata ne. Seda rahama tayi sallarh magrib kna tabar gidan da alqawarin gobe zasuzo gida ko hospital su sameta tadece in zasuzo suyi waya.

Hammad Kam abinda ba aso baccin yamma yy se wajajen magrib ya tashi yna salati, yadanji rnshi a bace, wanka yy, kna yy sallarh magrib. Duk motsin dazeyi jannarht na maqale a rnshi, ji yakeyi kmr yaje gidan ya daukkota, bkrmin kewarta yakejiba, tinma ynzu kenan. Wayarshi ya daukko da niyar ya kira jannarht dinshi, Nan yaga uban missn call din mommah, jikinshi ya bashi ba kiran alkhairi bane.dan hk be kirataba. Yayi dealing num din jannarht amma bata shiga, hk kawai yji beji dadin hakanba, seya wata zuciyar tace, "ka bata uzuri kasan tanada bukatar hutu.." seya aminta da hkn , shi da knshi yasan bkramin izaya yy mataba,se ynzuma abun ke dawo masa rai se yake karajin tausayinta, se ynzu magiyar datakeyi masa take dawowa cikin kwakwalwarshi se yji be kyauta mataba. Num din niima ya kira itama batayi picking ba. Jannarht ce ta hanata tayi picking num dinnashi danko sunanshi batasonji.

Hk hammad yyta kira baa dagawa daga bya ya haqura. Ya koma ya kwanta zuciya fal tunaninta, sebin dakin yakeyi da kallo, yna tuna Irin sukuwar da yayi a cikin gindinta,dadin dayaji baze taba misaltuwaba. Da aka kira isha'i yy alwala ya fito ya rufe dakinshi, daniyar ya nufa masallaci. Su Anwar da suhaim suka karaso suma sunyi alwala, suhaim yace "Ango kasha dadih.."

Anwar yace "kaida kayi alwala.." suhaim ya kame bakinshi yace "au..." hammad yce "dakabarshi ya karasa ai..krmin Dan iskaneshi..."

Anwar yace "a huce hk ango.."

Suhaim ya kwasheda dariya a tare suka nufa masallacin dake wajen hotel din. Suka idar suka dawo a dakin hammad suka yada zango. Suhaim yabi dakin da kallo, yace "Kai mutumina kaci mutumcin abun dadih ...."

Anwar yace "Ai hammad dagani bakasa imaniba a lamarinnan...yaseen har rama tayi.."

Hammad yace "kaji yan iska..kawai danmun kwana se akace wani Abu mukayi.."

Anwar yace "oh bakuyi komiba kenan.."

Suhaim yace "sekace bamu sankaba..tab..ai daganin yaddama kuka fito ka whlr musu da yarinya.."

Anwar yace "ai wallahi hammad bakayi mata da saukiba...harfa ramar,dole tayi baiwar allah.."

Hammad yace "kuji tsoron Allah Kiri kiri kunzama munafukan mata da miji.. shiyasa nga Muna fitowa mukayi kicibus daku, tou Allah ya isa.."

Suhaim yace "kaji tsinanne ai kaine babban abun Allah ya isa...dukfa munajin komi.."

Hammad yakai masa naushi cikin wasa ya kauce... "Kai krmin Dan iskane...ai matatace ba dadiroba..."

Anwar yace "nide inada tambaya...wai ta yayane har kukayi harkannan kaida anty.."

Hammad tace "sa wasa yaro..angaya mka Ni nawasa ne.."

Anwr yace "aina jima dasanin kai na gaskene.."

Suhaim yace "nifa kunata sani a duhu..anty kuma..wacece antyn.."

Anwar tace "matarshi mna.."

Suhaim yacee "antynkuce.."

Hammad yace "bnsan Kai bbn Dan iska bane Kai se yau..ynzu se kowa yasan me nake ciki.."

Anwar ya kame baki yace "sowie..."

Suhaim de binsu yy da ido. Hk sukaci gba da hira shide hammad hnklinshi baya garesu yna gun jannarht dinshi, a kullum kra sonta yakeyi. Tare sukaci abincin dare, ba wani na kirki hammad yaciba, Dan tunanin anty jannarht da soyayyarta ya kara ninkuwa, a zuciyarshi, tunaninta dukya addabi ruhinshi ya hnashi Jin dadin duniyarshi, ji yakeyi ynzu ya zama maraya, Amma jiya ynada gata, da yadda yaci ya koshinnan, gata a gefe yahau sukuwa a cikin durinta, bkrmin shaawarta ke addabarshiba. Se wajajen 12:33am su Anwar suka bar masa, daki shima seda ya koreshi sannan suka fita, key yyma dakin ya koma ya kwanta bisa gadon, yna tunaninta, dealing num dinta yy Baya shiga, Aiko kwana yy yna juyi kwata kwata ya gaza bacci tunaninta da shaawarta sun hnashi rintsawa. Bayajin ze iya hkrin da yy a kwanakin baya na rashinta, kwara kawai yasan yadda zeyi matarshi tadawo gareshi, Sam baze jure rashintaba ya riga ya dandana dadinta, wanda yafi komi dadih a gareshi, ji yKeyi da kullum suna tare da hk ze bata rnr yna caccakar durinta, bkrmin natsuwa yasamu da itaba, A gaskia daze bawa maza masu hnkli shawarar dasun koma auren wadanda suka girmesu saboda sunfi dadih, da tsukewar duri, sannan sunfi iya kulawa da kansu, sannan ga dadih da haqurin jima'i. Ya tabbatr yadda ya rinka sukuwa a knta da ace karamace, dasede a kwasheta raga raga, Dan duk hawan dazeyi mata seda yakai awanni hudu a cikin gindinta, Amma ta daure, tayi hkri, in wata qaramar yarinyarce me danyan jini ai ynama tunanin seta zageshi. "Allah sarki matata...Allah yasaka miki da mafificiyar aljannarh Allah yasa ki gama da duniya lafia.." ya furta shikadai, yna murmushi zuciyarshi fal kaunarta da begenta, da dumbin kewarta, Dan bkrmin kewarta yakejiba, ji yakeyi kmr yy fly yaganshi a gabanta, da yafi kowa farin ciki a darennan, ya citane sosai saboda byason yy kewarta dayawa, Amma se gashi yy kewarta fiyeda adama, in har yakai 2days a haka ya tabbatar zeci kaniyarshi. "Allah sarki Antynarh.."yafurta yna juyi a kn gadon bacci ya gagari idanuwanshi.


Da daddare after isha"I Ummih da hajiya suka shigo duba kafar nata.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login