Showing 108001 words to 111000 words out of 171805 words
Chapter 37 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel
irin murmushi mommah tayi tace "alhmadulillah ya Allah...kai bakijiba harnashiga farin ciki..kekou mama rabi me kikayi cikin lokaci qanqani haka..."
Mama rabi tace "ke knsanni kin san wacece ni ai ba gaba da gaba ba kou ta baya se an shirya..."
Mommah nace "nasani..nasan cewar ke bata wasa bace,,,"
Mama rabi tayi murmushi tace, "kngane rukayya wadda ta auri blood.."
Mommah ta zabura tace "kwarai kuwwa..ai bazan iya mnce rukayyah ba a rayuwata tsinanniyarnan.. "
Mama rabi tace "tou ai Yar amanar tatace...yar shegennan datazo da ita nijer,,,"
Mommah tayi jim tace "haba biri yy Kama da mutum. Watosu mallake miji a jininsu yake...kice Allah ne ya temakeni da tajima da kashemin Dana kmr yadda rukayya ta kashe mna Dan uwa,,,"
Mama rabi tace "hmmm kede bari...ai shinema next target dinsu, su kasheshi su wawusha masa dukiya.."
Mommmah tace "ta Allah ba tasuba ... har naji na kara tsanarta...aiko seya saqeta Dan ubansa..Ni da tini nasan yar rukayya ce ai dasede ayi kare jini biri jini da ni a kn auren.."
Mama rabi tace "ai gaskia kwara a tsaya tsayin daka a kn mgnr ya saketa din .."
Mommah tace "ai dolensa tinda bada ubansa yake kwanaba,,,"
Wani irin shu'umin murmushi Mama rabi tasaki, hadi dayima mommah kallon bakida hnkli, Ni kaina nakeson ginawa kuma kece tsanina.."
Anty safara'u tace "alhmadulillah an rabu da ala qaqai.."
Mama rabi tace "ashe kina jinmu safara'u,"
"Ina jinku wlhy mama rabi aikinki yy kyau..nimade a tsammanin wannan sirrin in kori tawa tinkiyar.."
Mama rabi tace "wannan ai qaramar alhaqice.."
Mommah tace "wannan ta wucee qaramar alhaqi.."
Mama rabi tace "a gunkuba..aiga mnyan alhaqincan rukayyah .. mtrnan qarshen tsinanniyace...."
Mommah tace "kwarai kuwa...Amma knsan yaronnan se yy hauka inyaje yaga bega yarinyarnanba..yadda yke sonta dinnan aikuma se Allah da mlmn gari.."
Mama rabi tace "na kwana biyune ze dena ..inyaga babu sarki se Allah ai dole yashafawa knshi dangana..."
Mommah tace "Allah yasa..danni bnason fitinar yaronnan seya addabeka ya damu ryuwatar.."
Anty safara'u tace "ta yaya ze gane kinsan wani abuma a Kai.."
Mama rabi tayi kwafa tace "gaya matade uwar yanson yaya .. ai bazata taba dena son yaronnanba gashi kuma kou kadan be Raga mataba.."
Mommah tace "ba hk bne mama rabi..."
",Uhm kede kika sani gashinan ai yna neman kasheki da rnki...inma yazo yna tmbyrki, kiyi Kicin kicin da rai kice ya baki ajiyrtane.."
Mommah tace "damanni yaxa ayi in gaya masa mama rabi..ai ya qaraci hauknshi ya hkra.."
Mama rabi tayi murmushi tace "yauwa...Allah mungode mka mun rabu da mutsiba.."
Mommah tace"jaraba ma kuwa..."
Nasreen de tana jinsu sede tabi wannan da ido tabi wannan da ido ance in Abu yafi qarfinka seka zuba ido,.
Shirune ya ziyarci motar yayinda kowanwannansu da abinda yake saqawa a ranshi, wani iri Jannarht takeji a zuciyrta tunaninta yanzu ya hammad zeyi inya samu wannan mummunan labari..lumshe idanuwanta tayi yayindatakejin zuciyarta na mata wani irin radadi , bata tabbtr dacewa hammad ya shiga rntaba se yau databar gidanshi wai a hknma somin tabine,.
"Yanzu gida zamu nufa.." cewa mmn iburahim datake driving.
Ummih tace "aah gaskia...ina tunanin nijer zamu wuce.."
Mmn iburahim tace "meyasa..kunada Yan uwane a can.."
"Aah bamu dashi..Amma kwara muje can inba hkba se abih ya mayarda yarinyarnan, kuma hakan barazanace ga rayuwarta..Wlhy nasan halin rabi zata aikata abinda yafi hkn."
Mmn iburahim tyi Jim tna nzarin klmn Ummih kna tace "Aita Allah ba tasuba Ummih.. baride mu isa gidan se muyi shawara..knga me knki baki kimtsaba. "
Suna isa gidan a falo suka zazzauna, zuwa lokacin sahura ta dawo dmn batanan taje siyo alayyahune, tadawo taga bata ga ummihnba,,, se gashi ta gnsu da anty jannarht, zuciyrtace ta bata babu lafia,. "Hada Kayanki sahura nima ki hadamin nawa wanda de kksan zamu bukatar.." cewar ummih, kai dajin yadda tke mgna ksn hnklinta a tashe yake,. Sahurade juyawa tayi tabar falon bynta goyeda janan, ta nufa bedroom din ummih jiki a sanyaye,.
Mmn ibrahim ta numfasa tace "ynzu ina zakuje..aurenfa dake knta.."
Ummih tace "nijer zamuje mmn ibrahim ..shine mafi alkhairinmu, aure kuwa daga bya ma nemi takaddarta..inna zauna a gidannan da matsala.." Ummih ta fada tana zirya a falon.
Mmn ibrahim tace "hkne kuma..ammande se nke gnin nijer ai yy nisa kuma knga ma zamani na coronar Nan, gashi ba kowa kika saniba a can babu wani naku na jini,,,meze hana kuje kano inada yaya a kano batada miji, mijinta ya rasu,. sunanta hajiya saudat sannan yaranta duk sunyi aure se dayar cema aurenta ya mutu kwanan Nan saboda rashin haihuwa bazata wuce age mate din jannarht ba.. hajiya saude batada problem kwata kwata tanada dadihn zama, Dan Allah kuje can kafin komi ya lafa Allah shi yasan yadda zeyi da wadannan mutanen..ayita adduarh."
Ummih taja dogon numfashi tace "hajiya bawai naki shawararki bne Amma dakin bari kawai munje nijer din .."
"Hba Ummih nijer yy nisa wlhy ga kno ai yafi, Kuma knga bama ya zuwa kno ballantana ince kou kina tsoron kada wata rna su hadune ...inbadewai ba a zama daya bane ba tou Ni a tunanina ai anzama daya ummih,.pls kubar mgnr zuwa nijer dinnan kuje kno din Dan Allah.. na roqeki...Komi yy zafi mgninsa Allah..sannansu hajiya rabine kou wacece..basu isaba suyi abinda Allah be hukuntaba...wannanma ai dansu sukasa a bala'i in basu saniba,. Dan Allah ummih kouda kunje kanon ki kwantrda hnklinki ki natsu pls, itama Jannarht din seta samu hnklinta ya kwanta ta wani bangaren Allah yasa mu dace...Dan Allah Ummih na roqeki kada kiyi gaddama kn mgnr zuwanku kanon nan pls kice Tou kawai insha allahu hakanne alkhairi.."
badan Ummih tasoba mmn ibrahim ta kasheta da kalamai dole ta amince da zuwa kanon, Nan da nan mmn ibrahim ta kira hajiya saude ta sanar da ita, cewar baki suna tafe kuma zasu zauna for the long time, hajiya saude tanadason mutane tce "alhmadulillah...Allah ya kawosu Lafia.."kna suka katse wayr,.
Ummih tace "ai nauyin zeyi musu yawa hajiya gani ga jannarht ga sahura ga janan..aikou knga munada yawa..."
Mmn ibrahim tce "hbade ba wani nauyi..sunada Halifa sosai sannan yaranta yawanci duk mazane..in kuna ganin bakusan zama gidan inada gida a kano seku zauna can.."
Ummih tace "bakomi zamu zaunadin hajiya mungode da karamci Allah yabar zaman tare,. "
"Ameen ummih.. bkm ai anzama daya se haquri kuma..Allah de ya kawo sassauci a cikin lmrin..Amma ummih kar a tsananta knsan rabo yna kisa."
Ummih tce "hkne hajia ..mungo mungode Allah ya raya zuriarh."
"Ammen Ummih.." cewar mmn ibrahim.
Jannarht ma tayi mata godia,. Tini aka loda musu kynsu tas a cikin daya daga cikin motocin dake gidan, komi dazasu bukatr sun tafi dashi, suka rufe kou ina a gidan kna suka bama mmn ibrahim din key din gidan. Komi suka bar mata alhaqin kulawa dashi a hannunta,. fitowa harabar gidan sukayi, har bakin motar mmn ibrahim ta rakosu suka shisshiga tayi musu fatan sauka lafia kna dreva yaja motar sukabar gidan,. Dukkanin masu aikin gidan na alhinin tafiyar tasu da rna tsaka, mmn ibrahim ta dauki nata car din ta nufa nata gidan, zuciyarta fall tausayinsu musammanma jannarht Dan ita tafi bata tausayi, rayuwarta na cikin garari,ta dade ba aure, anyi auren babu kwanciyar hnkli , aure ya zama abinda ya zama,,uwar miji ta hana zaman Jin dadih..Allah wadaran halinta"cewar mmn ibrahim.
Byn sun dau hnya harsun wuce gadar kawo Ummih da jannarht damn suke a zaune a baya, sahura na gaba itada janan, Ummih ta ta kalli jannarht din tace "miqamin wayrki..." Tyi directing dinta, jiki a sukwane jannarht ta mikawa ummih wayr, amsa tayi ta kashe wyr gabaki daya ta sata a hand bag dinta, kna ta maida idonta ga kallon hanya, jannarht kuwa ita ta kureta da ido, kna ta koma tyi Relaxing a kn kujerar tana maida numfashi, hadi da tausayin knta wato itade a hk rayuwarta zata kare cikin tashin hnkli tajima batayi aureba, ynzu tayi auren Amma tana nadamar Daman batayiba, .dukda batasan meke faruwaba Amma tanada tabbacin akwai wani mummunan abu dayasa Ummih taje ta daukkota gashima har zasu bar garin, tasan bkrmin Abu bne zesa Ummih zartar da wannan hukuncin kai tsaye,. Allah take roko kn ya kawo mata sassaucin lamarin,.
Kouda ya shiga side din anwar Nan hira ta kacame tsakaninsu, haka kawai yakejin yawan faduwar gaba a Kai a kai, seya shiga ambaton sunan Allah. Time to Time yna duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunshi, zuciyrshi na kanta,. Bayan sunyi sallarh azahar yayima anwar sallamarh, har bakin car Anwar ya rakoshi seda yaja motarshi yabar gidan kna anwar ya juya ya koma side dinshi,.
Seda ya tsaya yayi musu tsiyayya me tarin yawa na kayan ciye ciye dayake yasan tana period har seda ya biya yase mata pad, kna ya dauki hnyar zuwa gidan,. Kouda yy packing a cikin gidan Allah Allah yakeyi ya fita yaje ya ganta, zuciyrshi na mararinta, se yakejin kmr yy shekarane be gntaba dan fitarnan da yayi,. Fitowa yy hannunshi rike da ledojin ya nufo falon gidan, Haka kawai yaji bugun zuciyrshi ya tsananta adduarh yashigayi Allah yasa alkhairine...
Kai tsaye ya tura kofar shiga bedroom dinta, "beautiful anty narh.." ya fada dai dai ya danno kai cikin dakin, Nan ya sauke idanuwanshi a kn gadon, wayam, cikin natsuwa ya shiga raba idanuwanshi a dakin, haka kawai yaji gabanshi na faduwa fiyeda tunanin me karatu, watsar da ledojin hannunshi yy nan qasan dakin, ya nufa bathroom, tura kofar yy yashiga yaga wayam, hnklinshine yy matukar tashi, gashi tinda tazo gidan bata taba fitaba inbawai sun fita tare bane, "Antynarh
...! Antynarh...!! Antynarh...!!! Dan Allah kina inane ki fito bnason irin wannan wasan zuciyatarh zata iya fashewa..." Nan ya shiga zagaye dakin yna sambatu idanuwanshi sunyi luhu luhu, hatta drowers din dakin seda ya bubbudesu, Wai kou nan ta shige, saboda tsabar tashin hnkli bema lura da cewar bb akwati dayaba,. Tashin hnkli wanda ba asa masa rana! Hnklinshi a matukar tashe ya fito falon gidan hannunshi rikeda wayrshi yna dealing num dinta se akece masa is not reachable, hnklinshi a matukar tashe ya jefarda wayar a kasan falon, kna ya nufa kiching yna kwala mata Kira, nanma wayam, bedroom's din gidan Kam babu inda be shigaba cikin lokacin kankani ya hargitsa gabaki daya ilahirin gidan, har harabar gidan ya fito yna nemanta lungu da saqo kmr wani tababbe se y kwala mata kira, ykeyi.
Me gadi dake zaune yaganshi ya fito hnklinshi a matukar tashe se faman dube dube yakeyi, krsawa yy gareshi yace "sannu alhaji lafiya de kou..."
"Ina matatarh!!..." Hammad ya fada cikin daga murya,.
Me gadi jikinsa na rawa yace "nide naga wasu mata dattijai sunzo sun tafi da ita hardama akwati naga ta dauka ita hajiyar ansa a motar nashama tafiya zatayi...."
Zuciya na tafasa rai a matukar hargitse hammad ya watsama me gadin wani irin gigitaccen mari,,,,tsabar azabar da me gadin yaji na Marin seda ya dena ji na wasu yan dakiku,,,, "what me kake fada...matar tawa ta fita zuwa ina....tou wallahi seka nemomin matata tinda bada izinina ta fitaba..." hammad ya fada a rikice yyin daya cakumo masa wuyan rigar baba me gadi, jikin me gadi har rawa yakeyi yace "alhaji kayi hkri...na tuba..."
Sakinshi hammad yayi, tsabar bacin rai idanuwanshi sun koma red sosai, sun kumbura suntum, tsabar bugun zuciya kmr zuciyrshi zata fito fili, nuna me gadin yy yace "inhar nadawo gidannan ba tare da matataba, kayi kuka da knka Dan wanda yake lahira seya fika jin dadih!" Yna fadar hkn ya juya ya nufa cikin gidan,.
Me gadin kuwa fashewa yy da kuka yna fadin "shikenan anjamin matsifa..Aikou me xakayimin tinda ina samu bazanbar gidannanba..." Ya krsa ya zauna kn bencinshi ya sharce majina yna hawaye,.
Car key dinsa ya daukko kna ya fito compound din hannunshi rikeda wayrshi still yna dealing num dinta amsar dayace kmr dazu nor reachable, Daman kouda ya fita gidan dzu wayarta na airplane mode, hnklinshi a matukar tashe ya shiga motarshi yy Mata key me gadin yabude masa get ai kmr ze kasheshi ya fice daga gidan, da temakon Allah ya isa gidan Amma ya buga tukin gangance,. Get man ya wankale masa get ya shigo, kou packing din kirki beyiba ya fito daga motar ya nufa hnyar shiga falon gidan me gadin ya biyoshi a guje yna fadin "alhaji ina wuni..."
Ai hammad bata amsa gaisuwarshi yakeba hannu yakai ya murda murfin kofar yajita a rufe kwankwasa gidan ya shigayi yna kwalawa jannarht kira... "Anty jannarht pls ki bude kofar nine meyasa kika fito batare da izininaba..pls ki bude kofar inason in gnki I miss you my princess..."
Cikeda tausayawa get man din ke kallonsa yace "alhaji ai basanan basu jima da tafiyaba..muma sede mukaga ana sanya akwatina a cikin but... batare damunsan xasuyi tafiyarba."
Idanuwanshine suka kara rufewa zuciyrshi ta kara tsinkewa yynda jikinshi ya dau rawa hnklinshi ya kara tashi cikin tsawa yace "gidan ubanwa sukaje...Ina sukajemin da matata Ina zasu kaimin matata...." Jikin me gadi yahau rawa yace "Wlhy bamu saniba Amma da dukkan alamu sunyi tafiya ne..."
Wani irin mugun ashar hammad ya mulmulo batare daya saniba ya durawa me gadin, kna ya Kai masa duka a baki nan da Nan bakin yahau jini, "Wallahi wallahi wallahi..inhar bnga matataba senasa an kulleku a gidan da bazaku taba fitaba..sena kulleku..wallahi sena kulleku...." Yna gma fadar hkn ya juya ya hau car dinshi harya fita se kuma yayi packing ya dawo yana tmbyr me gadin Ina yaga sunyi. Jikin me gadin yana rawa yace "inajin ...inajin...inajin...hanyar kawo suka nufa.."
Hk ya fito wajen yna tafe yna tangadi kamar dan cordin,motar ya shiga yy mata key yabar layin yna tafe motar na rawa a hannunshi,. Hawayene suka shiga zirya a kuncinsa, "Dan Allah anty ki gayamin ina kikaje ...wayyo Allah narh...meyasa kika tafi kika barni a lokacin da nake matukar bukatarki..." Yna mgnr yna kuka, yadauki hanyar zuwa kawon, tukin kawai yakeyi batare dayasan wani irin tuki yakeyiba, bkrmin gudu yake sha tatawaba a kn titinba,yna tafe yna layi da motar , motoci se kauce masa suke masu zagi na zagi na qafafuwa Kam nacewa ",ai dagani yayan masu kudinnan ne kilanma a buge suke, tinda iyayensu sun tara ai dole suyi abinda sukaga dama, yanzu duk wanda suka buge shine a kasa ko ayi hkri baza suce ba..illarh ma inka kawo musu ganganci a kameka a damre. har igiya tayi rara." Dan hk se wadanda suke qafa suka fara gudu, gudu,,,
Hammad Kam tukin yakeyi yna kuka kmr rnshi ze fita ya dauki
Wayrshi yy dealing num din Anwar bugu daya biyu ya kashe wayr yashiga dealing num din anty jannarht Amma amsar dayace is not reachable,,, wurgar da wayar yayi ya karawa motar gudu yynda bemasan bemasan Ina yake biba, yariga yasan wannan Shirin nasu mommah ne basema an gaya masaba yasan aikin mommah ne. Wani irin bugu ya kaiwa stiyarin motar. yyinda wasu hawaye masu zafi suka shiga bin kuncinsa, murya na rawa yake cewa, "anty Dan Allah karkiyi nisa dani pls....nasan kina jina ta hanyar zuciyarki..ki dawo gareni dan Allah." Dai dai wata katuwar tifa ta danno kai yayinda hammad ya shigewa babbar motar, Nan sukayi wani mummunan Karo me babbar motar yashiga kokarin kaucewa motar hammad din Amma hkn beyuba,, Nan motar hammad din duk tabi ta moqade ta chanza kamanni, ta fara wutsil wutsil a kn titin tana gangarawa zuwa wani daji, Domin zuwa lokacin yama wuce kawo sosai Dan kiris ya rage ya taddo motar su jannarht, bakrmin mahaukacin gudu yayiba,,
"innalillahi wa'inna ilaihirraju'un... Haubunallahu wani'',imal wakeel,,.." Shine abinda duk wani wanda yaga mummunan hatsarin yake iya ambata wasu harda kuka, wasu kuwa cewa sukeyi Allah ya jikan musulmai Domin duk wanda yaga hatsarin yasan wanda yake cikin motar baze rayuba don motar knta ta zama abun tausayi, Ina maga wanda suke cikin motarh....
Dai dai lokacin taji zuciyrta tayi mummunan buguwa yyndata har seda ta zabura jikinta yahau kakkarwa, "Innalillahi Wa'inna ilaihirraju'un...!" Ta ambata da karfi,. Ummih ta juyo ta zuba mata ido yynda duk ta gnta a rikice adduarh tashiga krnto mta tna tofa mata ..kwantowa jikin ummihn jannarht tayi jikinta na rawa,runtse idanuwanta tayi zuciya bb ddh,,,
"Kai Ummih kinga wani mummunan hatsari daya faru Allah ya somu mum wuce,,ai da wucewarmu gunma zeyi whla..." Cewar drvn dayaga komi ta mirrow dinsa,.
Ummih dake rungume da jannarht tace "Subhanallahi..Allah ya kyauta uban giji ya tsare al'ummarh musumi.."
Suka amsa da ameen yyinda jikin jannarht ya karayin sanyi, hk kawai se taji tnada bukatar ganin waye yayi hatsarin, juya baya tayi ta hango cincurondon mutane yynda hanyarma aka kasheta baki daya,, gabantane ya tsananta bugu, komawa tayi ta kwanta a jikin Ummih zuciyrta na bugawa tamkar zata fitou fili,.
Semun hadu zuwa dare,.
[10/30, 3:49 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..64
Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.
*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*
Kan kace kwabo gurin ya cika da dumbin jama"arh, tini aka samu wani ya kira security, ba jimawa suka iso da motar ambulance, Yan jaridojima sun iso Dan daukar rahotanni, Amma Yan sanda suka dakatar dasu dole sukaja gefe sukabar police da aikinsu
. Nan aka shiga kici kicin duba na cikin motar, kowa na gurin ya cire rai da wanda yake cikin motar,. Aka samu aka zaroshi ta glass ... abun mamaki se sukaga jikinshi lafia lau amma baya numfashi se sama sama, knshi na zubar da jini, cikin hnzari aka sashi a ambulance aka nufa asibitin dake kawo dashi,.
polices Suka shiga bincike a cikin motar, kou zasu samu wayarshi amma ina basu samuba, daukar motar sukayi suka kaita police station.
Direct emergency room aka nufa dashi, Nan da nan manyan likitoci suka dukufa a knshi dan dagani sun san dan masu haline,.
Se wajajen 6pm suka isa garin kano, kasancewar ana gyare gyaren hanyoyi,se aka samu cinkoson abubuwan hawa,. Duk bayan Yan mintoci se mmn ibrahim ta kirasu taji ko suna lafia, sunyi wayama da suka isaw, ta turae musu da address din gidan,
anguwar na'ibawa. Mmn ibrahim ta turawa hajiya saude num din ummih, Nan ta kirata tasa me gadi ya fito hanya dansu samu