Showing 162001 words to 165000 words out of 171805 words
Chapter 55 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel
an yakusa kakkausa.
Dukkaninsu suka bisu da ido suna yatsina fuska, jawaheer ji take kmr ta qarasa ta jawota ta shaqure, Nan da Nan kishi ya turniqeta, mama rabi ai kiyayya karara ya bayyana bisa fuskarta, tambayr knta tashigayi kou garin yaya hakan ya faru oho...
Mommah ma binsu tayi da ido cikeda kiyayyar jannarht hammad Kam hi tayi kmr ta karasa ta galla masa mari.
"Mommah lafia..." hammad ya tambayeta knshi tsaye.
Wani Irin mugun kallo mommah ta watsa masa tace, "Dan ubanka tambayata kakeyi lafia...shege sallamme, kullum kna nan a gindin mace, an dauko cikin shege an manna mka..."
Bkrmin ciwo kalaman mommah sukayi masaba,na sheganta masa ciki dasukayi. "Waye ya gaya miki cikin shegene...Ni nayi abuna..."
Wani Irin uban ashariya ta dauko ta malmala masa. "Kaci Kan babbar bura ubaka, Ni kake gayawa cikinkane, Dan ubanka..." Mommah tayi mgnr tana zakalkalo masa tana zare ido.
Am sorry pls, Wlhy na gma typing book din all komi wayata ta dauke kuyi manage. Zaku jini insha allahu da more typing.
[10/30, 3:52 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..81,
Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.
*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*
Mama rabi dake tsaye tace "Kai Dan bakada hnkli gidan ubanwa cikin ya zama naka..."
Mommah tace "dole ya fadi haka tinda an sallameshi....tou Wlhy zuriarhta babu dan shegiya,Dan haka seka rabu da ita dan ubanka...kou kaine shugaban Yan anace seka saketa..."
Niima a kalamamsu ta gane su wayesu..
Hammad Kam duk ynajin maganganunsu..."gaskia mommah ki gyara halinki....inba niba waye mijinta kumade naga ai nine na fara amfani da iyalina ta yaya za ace ciki ba nawa bane..."
Dakuwa mommah tayi masa tace "kinji kou... Knjimin shegen yaro,,, a gidan ubanka ka fara amfani da ita...shege kasamu sauran mazan kake wannan mugun ikirarin..."
Mama rabi tace "ta yaro kyau takeyi bata karko..."
Hammad ya tabe baki yace "uhm Ni inma cikin ba nawa bane naji na amsa...."
Mommah da bakin ciki ya tokare mata kirji tace, "bnga lefinkaba dole ka fadi hkn shanyayye,,,inkai ka amsa dam shege ni bazan taba amsaba...wallahi tallahi karyane...Ni zainabu da jika dan shege! Impossible."
kalaman nata sunyima Jannarht zafi hawaye masu zafi suka fara zirya bisa kuncinta...ganin hawayen nata se hnklin hammad yayi mummunan tashi, a duniyar Allah ya tsani tashin hnklin jannarht, musammanma datakeda cikinnan..
Ranshi a matukar bace yace "mommah gaskia,Zan dauki komi daga gareki karki kara shegantamin ciki...inma shegenne touni nayi kuma inason abuna...pls mommah kuje gida, Ni znzo gida in sameku sekiyimin duk hukuncin dazakiyimin saboda ciki nawane,..."
Habawa ai mommah kmr ana zugata ita da mama rabi, da jawaheer ma nan sukayi tsalle suka dire suna zagin jannarht mommah kmr zata figota, dande tna jikin hammad ne... Hayaniyarsu ya janyo hnklin nahnah ta nufo dakin hnklinta a tashe, da kyar aka samu mommah da mama rabi da jawah suka fice a dakin, ran hammad bakaramin tashi yyba na yadda sukasa jannarht kuka, dmn cikin fushi yake sata sosai, seda suka taru shida ni'ima da nahnah sunata bata baki suna bata haquri, Amma fir ta tubure tace, kawai hammad ya saketa ta huta... Hammad harda kuka ganin yadda taketa kuka hk suka gaji da rarrashin suka barta hammad ya jawota ya rungumeta jikinshi yna mata kalamai masu dadih, a hnkli take sauke ajiyar zuciya, da kyar yasamu tadena kukan...
Suna isa gidan a falon mommah suka zube hnkli a matukar tashe, suna sauke ajiyar zuciya mama rabi Kam se aikin yima mommah famfo takeyi a kn kada ta yarda da cikinnan, aikou Nan mommah tahau ta zauna zuciya na tafarfasa ta kira daddy a waya be dagaba, se rnta ya kara baci....
Da daddare da daddy ya dawo, kou ruwa beshaba mommah tashigo bngarennashi rai a matukar bace tasoma yayyafa ruwan matsifa tana koro masa bayani...dole daddy ya dauki waya ya kira hammad yace maza yazo yanzunnan. Ba jimawa ya iso yasamu mommah a tsaye tanata zazzaga ruwan matsifa, zaunawa yy a kasa ya gaida daddy, amsawa yy fuska a sake, ya kalli mommah yace "ki zauna mna zainab..."
Kin zama mommah tayi, zuciya a zafafe. Daddy ya girgiza kai yace "Babana akace iyalinka ciki gareta kuma ba naka bane... hakane?"
Hammad knshi na qasa yace "cikinane daddy,.."
"Ta yaya ya zama cikinka ...Wlhy Ni bnyardaba"mommah ta fada zuciya na tafarfasa.
"Cikinane mana,,saboda Ni nafara saninta a matsayinta na ya mace..." Hammad ya fada knshi tsaye.
Mommah tace"karya kakeyi Dan ubanka! Wlhy bnyrdaba an debo ciki za a mannawa dana, aikou bata taba sabuwa wankan kuturu da sabulu..wlhy bani taba yarda..."
Daddy dake binta da ido yace"kaji abunda mmnka tace..."
Ciro waya hammad yy daga aljihu ya danna picture din da yayima jannarht da komi hatta jinin datayi da yy disvirgin dinta seda yymai hoto, ya taso ya karasa ya miqawa daddy babu kunya,,,daddy ya amsa ya gani ya girgiza kai, kna ya miqe da knshi ya nunawa mommah komi,,,kunya ta rufeta tinda take bata tabajin kunya Irin na yauba...ammafa zuciyarta bata amintaba, Nanma tayi tsalle ta dire, tace bata yardaba...daddy ya miqawa hammad wayarshi yace yi tafiyarka,,miqawa hammad yy da niyar barin gurin mommah tafara ruwan jaraba, tace aibe isaba ya fita,seda daddy ya daka mata tsawa sannan hammad yayi ficewarshi yabar daddy da jarabar mommah.
Daddyn abuja jiki yaki daddy, a hk yna ciwon Amma yake ambato sunan hibbarh, inno mahaifiyarsu tace wacece hibbarh salaha ta shaida mata komi data sani,,,,Nan inno ta girgiza kai tabbas tasan da wata a qasa. "Abashi kulawa yasamu kanshi semu knshi pls..." Cewar inno.
Sosai aka shiga bashi kulawa, byn kwana biyu aka samu yasamu jikinshi alhmadulillah. Inno tasa aka turoshi a cikin keken marasa lafia, aka kaishi gida, daga ita seshi a falo tashiga tambayrshi wacece hibbarh kuka ya fashe dashi,,,"inno bazan iya fadar komiba dole se in hibbarh na nan.." ya fada cikin muryar kuka. Inno da knta taje asibitin salaha takaita inda hibbarh take, suka gaisa ,inno tace, "nasan knsan ibrahim kou..."
Gaban hibbarh ya yanke ya fadi..." A mama..."
Inno da tin ganin yarinyar ta kwanta mata a zuciya tace. "Alhmadulillah...natabbatr da wani abu tsakaninki da ibrahm kou.."
se kuwa hibbarh ta fashe da kuka, a duniya inda wanda hibbarh ta tsana you ibrahim ne.
Inno ta girgiza kai cikeda dmwa. "ki amsani Dan Allah.."
Hibbarh ta girgiza mata kai...
Nan inno ta roqeta kn tanaso ta tafi da ita, hibbarh taso mata musu amma setaga rashin dacewar hakan Domin a haife haihuwa na bnza inno ta haifeta, dole ta amince mata aka sata a motar aka nufa gidan da ita. A falon inno aka ajiyeta gata ga ibrhim, tinda hibbarh ta dora Ido bisa knshi take hawaye hnklinta a matukar tashe yake, ganinshi na tayar mata da wani tsohon lamari...
Inno ta kalli iburahm kna ta dawo ta kalli hibbarh tace, "ku gaggauta sanar dani mike faruwa..."
Iburahm yace "babban alamarine inno kuma kaddarace,,,"
gaban inno ya yankw ya fadi tace "Dan Allah ku sanar dani pls dannan..."
"Yazama dole inno amma dole se an tara kowa family na gidannan..." Cewar ibrhm
Inno tace "meyasa dannan..."
"Akwai dalili inno Dan Allah karki tambayeni dalilin Wlhy zakiji komi..."
Inno ta sauke ajiyar zuciya tace "innalillahi wa'inna ilaihirraju'un..." Ta furta hnkli a tashe, Nan da Nan tasa aka kira meeting na gaggawa.
Hammad yna gun jannarht yna jinya, aka kira dole yabarta ya nufo gida. A babban falo kowa ya hallara, hibbarh da Iburahm suna zaune bisa kujerun marasa lafia, kowa yashigo seya kallesu da mamaki, Yan tsegumi suka dauka,Nan guri ya rikice da haya haya,,, seda akace Dan Allah a dan saurara, hammad ya bude taro da adduarh mommah Kam na zaune ta hakimce bisa kushin tana bin kowa da ido Dan ita haushinma kiran taron taji dakyar tazo seda daddy ya tilastata.
Inno ce ta fara magana cikin ilmi da fahimta, "alhmadulillah, musababbin taramu a wannan falon gasucan..." Ta nuna hibbarh da Iburahm. "Akwai babban issues nayi nayi su sanar dani amma abun yaci tura...shine sukace se kowa ya taru za a sanar..." Nan falon yadauki shiru, anaso aci mike faruwa.
Shiru ya ziyarci falon na Yan wasu mintoci...Daddyn anwar ya miqe yace "Bismillah muna jinku babban yayah.. "
Bkramin kunyar fitar maganganun yakejiba, tabbas Karin da kunya. Ya kalli hibbarh yace "Dan Allah na roqeki ki sanar dasu komi pls..."
Hawaye na zirya bisa kuncinta tace "bazan iyaba..." Ta kara fashewa da kuka. Gun ya dauki shiru cikeda tausayawa ake kallonsu. "Dan Allah ba kuka zakuyi pls ku sanr damu,,,,kouma menene mu munji zamu dauka..." cewar daddyn hammad.
Daddyn abuja ya juya Ido ya kalli ilahirin jamaarh dake katafaren falon kowa ya zubo masa ido shi kawai ake sauraro...kasa yy da knshi, ance da kunyar lahira kwata ta duniya. "Da faride Zan fara da neman yafiyarku Dan allah ku yafeni dangane da abinda ze fito daga bakina..."
Inno da jikinta yy sanyi tace, "Allah ma munayi masa lefi ya yafe mana...muna jinka ...."
Knshi na qasa ya fara koro bayani. "Shekaru ishirin dasuka wuce, a lokacin ina karu a india in bazaku mantaba,... Ina krtu Ina zama a hostel se naji bazan iya zamaba, saboda wasu duk lalatattune saboda gudun fadawa halaka, yasa nabar hostel na koma na nemi gida na kama, me dauke da Plat plat daban daban, cikin gidan namu akwai restaurant dade sauransu. Inada wani aboki, yakasance yna neman matan bnza, Dan harda dalilinshi yymin sanadiyar barin hostel na kama gida a waje. Wata rana naje restaurant din naci abinci naga hibbarh itace ta kawomin abincin Domin itace me wanke wanke a restaurant din, kallo daya nayi mata naji ta kwantarmin a zuciyata. Hibbarh ta kasance yarinyarce dabazata wuce 12yrsba tanada kyau matuka, bata da uwa Allah yyma mahaifiyarta rasuwa mahaifinta kuma makahone, beda yadda zeyi ya nemar musu abinci se hibbarh itace ke nema musu abinci, su sun kasance indiawane Domin hibbarh tnada kyau matukar kyau, wata iriyar shaquwa tashiga tsakanina da hibbarh wani lokaci kouda bazanci abinciba, son ganin hibbarh yna kawoni restaurant din, nakanje na gaida mahaifinta Muhammad, hibbarh itace yarsu daya tilo bayan ita basu da wata diya se ita, burin duniya da soyayyar duniya mahaifin hibbarh ya dora a kn hibbarh, hibbarh yarinyace me saurin shiga rai ga hnkli ga natsuwa, duk yadda mazan banza suke kawo mata hari Amma Sam bata kukasu burinta dayane taga tayi karatu, tazama wani abu saboda ta temakawa mahaifinta...tinda babu mahaifiya, gun haihuwarta ta rasu, komi mahaifin hibbarh shi yakeyi mata, harta girma, shi yakasance makahone, amma yna gani ta zuciya,Domin kou Dan jagora bedashi, a haka har yakanyi girki, yayi komi kmr yadda masu ido sukeyi....wata rana senaga aiyuka sunyimin yawa ga school ga aiyukan katin gidan dana kama, senaje nasamu me restaurant din dayake musulmine nace, Dan Allah yasamomin, me aiki namiji daze rinkayimin aiki ina biyanshi...se isima'il yacemin tou...washe gari, yazo yacemin game aiki yasamarmin kawai yakawomij hibbarh senace, kai aah gaskia bazeyuba, ai mace bazata iya aiki ma namijiba...hibbarh harda tsugunnawa ta roqeni Kan na temaka na dauketa, Domin kudin dasuke biya na hawa yy yawa, kudin aikin restaurant din baya wadatarta, ga ciwon idon mahaifinta inya tashi seyaci rufi tamanin.. tnata kuka tana rokona, shima isima'il yna rokona dole na amince amma ba hkn nasoba, hibbarhtulkhair ta fara aiki a gidanq duk wata ina biyanta rufi dari hudu, bkrmin dadin aikin takejiba, haka zataje tayiwa mahaifinta siyayya yyta Jin ddh, Amma kullum natsiharshi ta kula da kutumcinta, dmn ansa musu ido a anguwar komi ace hibbarh bakomi bane yaja musu illa babu dasuke fama dashi. Ya kasance inhar hibbarh tna cikin gidana touni ina wajen gidan harta gama ta wuce gida sannan zatazo muyita hira, tna bani labarai cikin harshen indianci Domin zuwa lokacin nima inajin indianci sosai, ya kasance shakuwa mara misaltuwa tashiga tsakaninmu, harga Allah inason hibbarh amma da aure nakesonta,,,, hibbarh tana matukar sona fiyeda tunanin kowa,ni na koyar da ita soyayyarta, harya kaiga inna biya hibbarh kudin aikinta dukda bata dashi setacemin in barahi kawai,inyi amfani dashi...hibbath macece me tsananin tausayi, hibbarh bata sanar da mahaifinta cewar ynayimin aikiba, mutanen anguwa munafukai suka zagaye suka gaya masa cewar hibbarh karuwanci takeyi,,,hnklin tsoron yy mummunan tashi rnr wuni yy yna kuka har hibbarh tadawo ya rufeta da fada yana kuka hnklin hibbarh yy mummunan tashi,itama ta fashe da kukan tasanr da mahaifinta komi sannan tace taki gaya masane saboda kada yy mata mummunan fahimta,,,dyake tsohon me fahimtane kuma ya yarda da yar tasa, Nan ya haqura yy mata natsiha yace inhar taga da matsala tabar aikinnan kawai..hibbarh ta tabbatr Masa dacewar bb problem, hk mahaifin nata yy hkri badan zuciyarshi ta amintaba....
Wata rana naje gidan abokina nasameshi ynashan zobo Ni ma abocin zobone, nace bni abokina nima insha,,,se kawai nga yy wani Irin murmushi ya tashi yashiga ya daukkomin a frij ya kawomin, Sena kalleshi nace dariyar me kakeyi..ya daga kafada tacemin nothing...zuciyata daya nafarashan zobon muna hira harna gama tas na nufa gidana dayake darene lokacin, Ina zuwa na bude gidan da key dina dayake hannuna Domin nida hibbarh kowa da key dinshi..rnrde kasa barci nayi saboda wata iriyar matsananciyar shaawarh danakeji, inada shaawarh me matukar karfi, Amma inashan mgni, rnrma mgnin nasha,Amma ina mgnin beyi aikiba, sema Karin shaawar danaji inaji, inada tabbacin hamza ne yasamin wani Abu a cikin zobon Domin ynajin haushi yadda nakasance me matukar kamun kai...a daddafe nakai safiya ina murkususu na azabar danakeji, babu abinda nake bukatar sama da mace, Misalin 9:am hibbarh ta nufo gidan saboda tna zuwa makarantar Boko na rana ne, Dan hk tnata sauri tazo ta gama aikin gidana ta koma gida tayi Shirin zuwa mkrntrta.
Ina nan kwance kasa tashigo cikin bedroom dina...ganina a wannan halin hnklinta a matukar tashe ta karaso, inda nake kwance ta fasa ihu,,,,a hnkli na dago idanuwana ina kallonta dishi dishi,,,ta krso ta kamoni tna tambayata lafia, tna kuka take tmbayata...Jin hannunta bisa jikina se hnklina ya kara tashi tsigar jikina ya kara miqewa, na tureta ina nuna mata kofar waje Ina nufin ta fita..Amma ina Sam taki fita tnata kuka tna tattabani...hnklina ya gushe zuciyata ta fita daga jikina bnsan sanda najawota jikinata nafara aika aika jikina na rawa...ganin hkn yasa hibbarh fashewa da kuka tna rokona kn kada in rabata da mutumcinta...Amma ina banjitaba seda na tabbatr dana gama keta butulcinta tas tana kuka tana magiya,tana cizona tana yakushina..." Ya dakata knshi kasa. Hibbarh Kam inbnda kuka babu abinda takeyi.
Zuciyar inno se tafarfasa takeyi ace Danta jinitane yy zina byn yasan yadda mahassada ke baibaye da ita, a hnkli wasu zafafan hawayw suka fara zirya bisa kuncinta. Nan ta fara ambato innalillahi wa'inna ilaihirraju'un.
Kowa a falon seda jikinshi yy sanyi, Nan da Nan sukahau ambato sunayen allsh...kowannensu zuciya fal cike suke da tausayin Irin wannan qaddarar data afkawa Dan uwansu na jini...mahassada suka fara tsegumi kasa kasa...hammad Kam harda hawaye yakeyi, se yji kmr yafi kowa damuwa game da lamarin..
Daddyn abuja yaja dogon numfashi kna ya dora daga inda ya tsaya, "seda na natsa nadawo hayyacina nji kmr an yayemin duk ciwuwwukn dake jikina...zuwa lokacin ta suma hnklina a matukar tashe na tashi na dauketa nafito da ita wajen gidan Allah yasoni bb mutane nasata a car Dina na nufa asibiti da ita da kyar aka samu ta farfado akayi mata dinki,a zahirin gaskia tashiga whla matuka, rne Nan asibiti muka wuni tna kuka ta kasaci ta kasasha, a lokacinne ta farajin kiyayyatarh na shigarta,,,, se wajajen yammaci mukafar asibitin da kyar take tafiya amma dayake tnada dauriya hk nyi nyi tahau motarta inkaita gida tki yarda,,,na roqeta,gafarar abinda ya faru, Amma taki amsa uzurina, kawai tayi tafiyarta inata binta kawai ta fashe da kuka dole na kyaleta na nufa gidana hnklina a tashe, tin daga rnr zuwa yau bnsamu kwanciyar hnklinaba...hibbarh Kam hk ta koma gida a kafa, se wajajen isha'i ta isa gidan tna tafe tna kuka tna ndmr rayuwarta harta isa gidan, da mahaifinta ta faracin Karo a kofar gidan yna zaune a takin tafiyrta yagane, itace, cikeda rashin hnkli a kn fuskarshi ya fara tmbayrta lafia ta saita knta kna ta fara masa mgna..abunka da uba da ya nan da nan ya gane akwai dmwa a tattare da ita, yashiga tambayarta mike faruwa ta tabbatr masa da babu komi, hnklinshi be kwantaba hk ya kra tambayarta tna goge hawayen dake kn fuskarta tace bb komi..yace meyasa kikakai dare...tace saboda me gidan baya Nan ne, kuma yace in zauna harya dawo saboda ynada maaudan kudi...Nan mahaifin nata ya aminta, suka shiga cikin gidan hibbarhtulkhair zuciya babu dadih.
Washegari taki zuwa aiki mahaifinta ya tambaya dalili ta shaida masa me gidanne bayanan yayi tafiya...yace tou allah ya dawo dashi lafiya.
Abufa kmr wasa tayi kwana goma tana gida tna jinyar knta yan kudaden dasuka tara shi sukeci se kuma in bbn ya fita bara seku kakkara.
Ibrhim kam hnklinshi bya kwance tin rnr da abun ya faru washe garide dmn beyi tsammanin ganintaba haka ya haqura ya fawwalawa Allah ynata neman yafiyarsa, Amma tabbas yasan yywa yarinyar mummunan tabo, a shekarunta inma ace aurene bata isa daukar namiji irinsaba...
Wata daya na farajin sauyi a jikina koumi naci se amai, bni da aiki sena bacci kullum jikina cikin ciwo yake, Nan makwabtanmu suka fara gulmace gulmace, kn cikine dani, abufa ya fita har yn waje har zuwa akeyi ganina, Nan aka dauramin karan tsana, ana zagina ana cemin karuwa, lokacin bnmasan menene cikiba ni nasha ulcer ce, dukdade har lokacin ban manta da fyaden da ibrhm yyminba kullum cikin kuka nakeyi sannan cikin adduarh nake kn Allah yymin sakayyarh.
Mgnafa ta dawo ga mahaifina kn inada ciki, tin bya dauka haryazo ya fara dauka, Domin zuwa lokacin harshi tsangwamarshi akeyi, anma koma fadar cewar shine yymin cikin...ya tirkeni ya tambayeni kn na taba sanin dana miji ina kuka ina komi na karyata,mahaifina da rnshi yy mummunan baci zuwa lokacin yace karya nakeyi....daukata yy ina kuka ina komi ya nufa asibiti dani yace a aunani,awon farko ya nuna ina dauke da ciki... likitan tazo ta shaidawa mahaifina, Nan ya juyo ya fuskanceni zuciya na quna yace "ynzu zargin da akeyi gaskia ne hibbarh...Ni zaki tozarta a duniya hibbarh....da bakin cikinki zan mutu hibbarh tsakanina dake.... " (Cikin harshen indianci suke mgnr) Nan ya fadi kasa