Showing 120001 words to 123000 words out of 171805 words
Chapter 41 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel
ya kasheni, motar ta hadu harta gaji da haduwa. , hammad yashiga baya shida suhaim, Anwar yashiga gaba, sukayi adduarh dreva yaja motar sukabar gidan. Sukahau titin zuwa kano, duk bayan Yan mintoci se hammad ya motsa yy tsuki..suhaim ya gaji da tsuki yace "waikai ubanme ke damunkane ka damemu da tsuki tsuki..ko abunne mu saukeka a hotel a samo mka beb.."
Anwar yy carab yace "Wlhy rufawa knka asiri kaja bakinka kyi shiru ...tunanin matarshi yakeyi.."
Suhaim yace "au...yau bakayi bane.."
Hammad ya gallara masa wata uwar harara yace "during uwar banyi bane..ka kiyayeni zan sauke mka haukana a knka.."
Suhaim ya kyalkyaleda dariya.. Anwar yace "kasan Allah ka kiyayeshi suhaim a wiya yake.."
Suhaim yace "to Allah ya baka haquri ayi hkri bani nakar zomonba, daga bni rataya...." hammad de rlzn yy a kn kujerar ya runtse ido yna Jin haushin zaman mota a rayuwarshi. "Wai meyasa bamubi fly ba.."
Suhaim yace "haka dad dina yace wlhy damun hau fly kawai dayafi..Anwar yace nop"
Anwar yace "nifa na tsani fly tin lokacin krtunmu a china shiyasa nace mubi car muna tafe muna hira.."
Hammad yace "car ko whla..nifa harna gji mu tsaya gaskia a hotel inyi wanka in huta muci abinci.."
Anwar yace "munfa kusa shiga kano..kaida ba wani cin abinci kkeyiba."
Hammad ya daka tsalle yace se an tsaya, hk suka tsaya a wani katafaren hotel suka biya dubu dari uku, hammad yy wnka, su Kuma sukaci abinci suka sema dreva shima, hammad ma yadanci abincin, seda Suka huta, kna suka dau hanya, dayake suna gudu sannan bb cikar cunkoso Nan da nan suka iso kano ta dabo tumbin giwa, ga mata ga nera. Ammafa ba kmr katsinaba.😂
Duk kyn events din daza ayi niima tasiyama jannarht har ankai an dinka. A gidansu, yammatarh suke komi da komi bngare daya aka ware musu, suna bidirinsu, itade jannarht sede ta koma can gefe daya Dan batason hayaniya, amarya fatima tasha gyara, a nan gidan akayi mata gyaran,tayi kyau harta gji da kyau.
12:11pm xaune suke a falo sunyi baje baje kowa na hidimar gabansa ga amarya se wal wal takeyi. Niima ta kalli jannarht tace "Tashi muje mu amso kyn daza musa gobe pls na dinner.." Cewar niima.
Fatima tace "telor din ya gama dinkin.."
Niima tace "ya gama tin jia.."
Jannarht tace "da tsakar ranar Nan..ki roqeshi ya kawo mna pls"
"Tab..mudeje mu amsa.."cewar niima
fatima tace, "Dan Allah tashi kuje anty bikinnanfa nakune.."
qawayensuka kwasheda daria.
Dmn hijjb dinta na kusada ita sawa tayi, ta miqe "tashi muje.."
Mikewa niima tayi. Fatima tace "anty jannarht waike matar limance.."
Niima tace "hk take da ustaxanci.."
Jannarht tace "naji din.."
Aisha qawar fatima tace "nima Zan rakaku seku ajiyeni a shagon saloon.."
Jannarht tace "okay tashi muje.."
Su uku suka fito niima ta bawa aisha car key din tace" Dan Allah kiyi driving sister Aisha.."
Amsa Aisha tayi tace "nida Zan sauka saloon.."
Niima tace "muma zamuje niza ayimin kitsone.."
Aisha tace "okay..." Suka shiga aisha taja motar suka fice a gidan. Zoo road suka nufa suka amso dinkin kna suka dawo na'ibawa Dan a can shagon saloon din yake. Dai dai sunzo karya kwana car din ta kwacewa aisha ta gogi wata katuwar motar.. " Innalillahi.." niima tace. Dan itace a gaba.
Saura kiris dasunja musu hadari. Anwar ne ya fara matsifa. Hammad de ynaji yy bnza dasu, sema ya kra lafewa a kn kujera. packing Drevan motar yayi ya fito ya fara matsifa kn an gogar masa car.. Dole Aisha tayi packing. Niima tace "mu fita mu bashi hkri dole yy matsifa motarfa me tsadace Dan babuma me ita a nigeria.."
Aisha tace "dreva nefa dagani bama masu car din bne.."
Niima tace "ai dagani akwai masu car din a ciki dukda akwai black teented a glass din.."
Jannarht tace "ku fita ku basu hkri..
Niima tace "harkema sekin fita gaskia.."
"In fita Ina.." cewar jannarht.
"Waje.."cewar ni'ima.
"Ba inda zanje kude ku fita kubasu hkri.." cewar jannarht.
Zuwa lokacin dreva din ya iso bakin motarsu ynata matsifa yna kwankwasa musu glass. Fitowa sukayi su biyu a tare.
Khasimu dreva yace "wani irin banzan tukine kukeyi haka zaku bugar mna motar gashi yau aka fara hawan motar wannan aini kuka jama matsifa danma motar ta alhaji hammad ne ai dana shiga uku data anwar ce..gaskia sekun biyamu.."
Niima tace "Dan Allah kayi haquri..ba ason ranmu bane hknya kasance.."
Nan ya daka tsalle yace "Wlhy ba wani mgnr HAQURI sekun biyamu gaskia.."
Aisha tace "Dan Allah kyi hkri nice najw Wlhy bnsanibne car dinne ta kufcemin..."
Nan dreva ya kara daka tsalle yahau matsifa Allah yaso layin bna jamma'arh bne daya tara musu mutane.."
Anwar ya fito suhaim ma ya fito, Anwar de se kallon niima yakeyi danshi ta burgeshi, shi kuma suhaim Aisha ce tayi masa. Krsowa sukayi, drevan yace "yawwa alhaji ga wadanda suka gogar mna motar dinnan,,kalli yadda sukayi mna asara sun fasa mna glub din motar gashi sun koge gaban motar.."
tin fitowarsu suka zubo musu Ido yaran sunji hutu Kai dagani kasan yayan manyan mutane ne. Aisha tace "Dan Allah kiyi hkri pls Wlhy nice nyi barnar..kuyi hkri.."
Niima tace "in kunce a biya ..ynzu ku kira masu gyaranku semu biya kawai bkm.."
Anwar yace "hbde no..ai tsautsayine bkm..'' Nan sukayi setting komi, Anwar ya amshi num din niima, suhaim ya amsa num din aisha...
Jannarht da tin fitarsu ta kwanta abinta tana jirnsu..
Hammad yada gaji dajirnsu fitowa yy ykraso a yngance. Ai yna fitowa su niima da Aisha suka zubo masa ido, "wow.. handsome.." Aisha ta fada a zuciyarta, ashe karyar kyau su suhaim da Anwar ashe basuma da kyaun, Dan hammad ya fisu kyau. Nan da Nan ya shiga zuciyar Aisha Dan ita shine irin mijin datake mafarkin samu.
Ko kallonsu niima da Aisha beyiba yace " Kai khasimu zu muje ka kaini ..daga baya kadawo ka daukesu.." yna fadar hkn yabar gun.
"Tou ranka ya Dade.." cewar dreva a guje ya bishi...
Anwar yace "kaji dan iska.." yy musu sallahma yabi byn hammad,
Dai dai jannarht ta bude murfin motar ta fito. Ido suhaim ya bita dashi Dan shine be wuceba ynayi musu sallahma ne, bkrmin burgeshi tayiba.
Dai dai hammad ya shiga car kenan. Ta fito hk anwarma ya shige car suna jiran suhaim. Tin fitowarta taji kamshin turaren hammad wani irin sanyi taji a zuciyarta. "Dallah kuzo mu tafi.." cewar jannarht.
Niima tace "in muka qifa ..Mara mutumci se ynzu zaki fito da duka ne ai damuncishi,duk kina cikin car,.."
Tsuki tayi ta Koma cikin car din tana matsifa...
Dai dai hammad ya waigo ya kalli inda suke, yna matsifar su tafi subar suhaim ..Nan yaga komawarta Amma bega face dintaba hk kawai yji gbnshi ya fadi...seyaga kmr jannarht, "meze kawota Nan.." shine abinda zuciyrshi ta fada masa. ..
Suhaim yace "wannan ya sunanta.."
Aisha tace "anty jannarht.."
"Nice name ku gaidata..semunyi waya..." Kna ya juya ya nufa car dinsu ya shiga, dreva yaja motar sukabar gun har lokacin hammad na kallon car dinnasu har suka bace a gun...
Shiga car dinsu suma sukayi Aisha tayima car din key sukabar gurin. Niima tace " ke jannarht kallo ya wuceki Kinga wasu guys masu zafi.."
Aisha tace "musammanma dayan .."
Niima tace "Wanda ya fito last ko.."
"Eh Wlhy very handsome..guy din kmr irin mazan aljannarh dinnan da ake kwatanta mnasu..bkrmin burgeni yyba gashida natsuwa.." cewar aisha
Niima tace "hmm kede Bari..amma ynada girman kai.."
Aisha tace "se naga yafi burgeni wlhy...dmn shine yace yna sona danni shi nkesoma.."
Niima tace "da kuma baki gnshi bafa.."
Aisha tace "suhaim...Amma Dana gnshi ya saceni gaba daya wlhy..guy din yayi .."
Niima tace "danfa haduwa ya hadu harya gaji da haduwa.."
Jannarht tayi tsuki tace "kin shiga uku.. mayun maza kawai..kun damemu da mgnr wasu can..basumasan kunayiba.."
Aisha tace "dande baki gnshi bne Anty jannarht..Wlhy ya hadu gashi da pink lips ga dimple's..'yna mgna suna lotsawa..wayyo ya haduh ."'
Niima tace "baride Wlhy ya hadu. "
Da Aisha tacee dimple's seda jannarht ta tuna da hubbynta black dinta.
tabe bki jannarht tayi cikeda kosawa tace "kunyi asara..."
Suka kwasheda dariya. A hk suka isa, saloon din dukkaninsu sukayi kitso jannarht taki yarda dole sede saloon akayi mata aka gyare mata knta kna suka nufo gida.
Suhaim yace "guys kunga wata beb me shegen zafi kuwa.."
Anwar yace "a ina.."
Suhaim yace "byn ka taho.. ta fito a car dinnan kai ka ganta kuwa ...hmmm kmr indian girl ta hadu iya haquwa.."
Anwar yace "ai dukkaninsu sun hadu.."
Suhaim yace "Kai..nawan ba kmr dayarba..nifa dabadan kada ace bnda kunyaba da nace inasonta.."
Hammad yayi tsuki yace "kiri Kiri kunzama kmr wasu akuyoyi daga fitarku harkunyi yammatarh kmr wasu yan iska.."
Suka kwasheda daria suhaim yace, "kasan Allah hammad dayarnan kun bala'in dacewa naso ka gnta ku daidaita.,,yaseen zubinkace.."
Hammad ya dura masa ashariya, "mu daidaita a gidanku..aini bb macen data dace dani fiyeda iyalina.."
Anwar yace "shege nawan.."
Suhaim yacee "Wlhy ko kaffara baxanyiba wannan tafi matar taka kyau dukda bn taba ganintaba.."
Anwar yy sauri yace "maza kayi istigfari..Dan anty tafita kyau sau zillons.."
Hammad yy tsuki yace"inka cigaba da mgnr nan Zan durawa maka ashariya.."
Suhaim yace "na nawa kuma.."da hk suka isa hotel dansunce a hotel zasu sauka, wani katon hotel suka kma irin na manyan kusoshi. Kowa da room dinshi. Seda sukayi wanka suka huta zuwa 8:pm Ameer ya iso suka dunguma gidan sarauta suka kai gaisuwa ga sarki. Kna suka dawo hotel din nan hira ta kacame suda Ameer shide hammad Ido yake binsu dashi. Rnr Ameer Nan ya kwana duk suna dakin hammad a zaune suka kwana suna hira. shikam hammad guduwa yy dakin suhaim Nan ya kwana yna tunanin anty jannarht dinsa.
Aisha kuwa kwana tayi tana tunanin hammad. Suhaim ya kirata sunyi waya. Anwar ma ya kira niima. Se lokacinne niima ke bawa jannarht l a barin tayi sabon kamu fa,, jannarht tace allah yasa alkhairi, niima tace ameen.
[10/30, 3:50 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..67,
Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.
*may you have all the joy your heart can hold, all the smiles a day can bring, all the blessings a life can unfold, may you have Allah's bless in everything. Wishing you a Happy birthday my sweet anty fah🥂🎂*
Washe gari shine rnd dinner. Wani irin katafaren holl suka kama na gani a fara irinna mnyan mutane. Tin 7:pm ana fara taruwa yynda mmyan cars keta packing babu kananun motoci se manya na gani a fada, kowa ka gnshi a gunnan tou wani babbbane a nigeria ko kuma babban Dan kasuwa, mnyan laces se kara kaina sukeyi a jikin classic ladys. "Oh..wow..!! Komifa yy acan acan.
Tin 7:pm aka farawa amarya make-up har 8:pm anata kasheta da ado na gani a fada.
Niima da anty jannarht Kam suna falo da wasu frnds din amarya yyinda amarya ke bedroom anayi mata makeup. Niima ta kalli anty jannarht kmr me tunani ta kurawa guri daya ido tace, "sis waike yaushe xakiyi wankane nifa nyi wanka kawai make-up znyi insa kaya.."
"Nifa bazanjeba.." cewar jannarht.
Zaro ido niima tayi tace "habade..Wlhy wasa kikeyi..yama za ayi kiyi mna haka..nifa daga nan ba gida zamu dawoba gidan sister din amarya zamuje mu kwana gobema byn am daura aure akwai event din daza ayi kafin a dauki amarya.."
Jannarht tace "na tambayekine..nifa bazanjeba.."
Niima tace "plx karkiyi min hk mana bayan mun gama ajiye mgna zakije.. ynzu kuma kice bazakijeba Dan Allah ki temaka.."
Jannarht tace "nifa bazanjeba..nasan maza zasuyi yawa haka kawai ayita kallonka.."
Niima tace "ai kallo baci bane sister jannarht..Dan Allah tashi kije kiyi wanka a dayan bedroom dincan wadda tayima amarya make-up ita zatayi mna muma.."
"Nacefa bazanjeba.."
Niima ranta ya baci ta mike tabar falon, jannarht ta bita da ido.
Anwar yy wanka ya shirya cikin madam hajiya gezner, a kalla kudinta ze iya wuce, 4. Million Dan daddyn abujane yasiya musu shida hammadu, kalarta kalar brown golding color irin me haskennan, suhaim ma ya shirya cikin tashi danyar gezner din itama tanada matukar tsada, kalarsu daya danasu hammad amma Amma sede najikim Anwar zefi na jikin suhaim tsada. Ko wannemsu ya kafa hula zanna bukat suka wani karkaceta ta zauna daram kmr a knsu aka dasata. Wayyo guys Ina baku labari wanka ya zauna iya zama...wannan shine radau yayan manyan mutane sun hadu iya haduwa. Hammad de na kwance dagashi se singlet da boxes, yna kallonsu sunq shiri shi knshi sunyi masa kyau. Suhaim ya kalleshi yace "uban Yan soyayya bazaka shirya bane.."
"Zuwa ina.." hammad ya tambayi suhaim
Suhaim yayi masa dakuwa yace "ur papa.."
Anwar dake feshi jikinshi da perfume yace, "kadan ka gani inde hammad ne.."
Suhaim yace "Kai kafamin karamin Dan balaja'u..wai tambaya yakeyi zuwa ina..kai hammad kna goge mna hadda.."
Anwar yace "ai nagaya mka Dan iskane..haka yakeyi duk yabi ya sukurkuce a kn mace shi karamin Dan iska.."
Suhaim yace "wai meyasa ma mukazo dashine da an barshi gun matar tashi.."
"Dallah wawa angaya mka inda iyalina na Nan zan biyokune.." cewar Hammad.
Suhaim yace "yanzu ubanwa yace ka biyomu .."
Anwar yace "a huce hknan ..kasanfa shi hammad ynzu ba a hayyacinsa yakeba ynada cutar mantau..malam tashi ka shirya zamuje dinner dinne ynzu 8:30pm ne zuwa 9:pm ango ze isa tare zamuje.."
"Mtwssssss...durun uwane ne ba dinner ba..ku tafi Ni bani zuwa.."cewar Hammad.
Suhaim yace "kaga Dan iska ko.." yy mgnr yna kallon anwar
Anwar yace "gyaleshi Dan iskam..dan Allah bar wasannan ka tashi ka shirya muje.."
Gyara gwanciyarshi yy yadda kasan badashi suke mgnaba.
Suhaim tini yazo wuya yace "kaga Dan isknnan ko ..Ashe har ynzu be Dena halinnashiba na isknci...Ni ai nasha ya shiryu tinda yy aure.."
Anwar yace "tab sema abinda ya qaru..Amma inka gnshi a gun iyalinnshi ka rantse da Allah bashi bne meyi mna iskncinnan.."
Suhaim yayi tsuki yace "ka tashi ka shirya mna Dan iska.."
Hammad yace "ba Dan iskaba Kan fanka ne.... yaseens kuka cigaba da damuwata dukse na miqe nayi yaga yaga da madam din dake jikinku.."
Anwar ya kalli suhaim yace "kaji ko.."
Suhaim yy tsuki..dai dai wayar anwar tayi ringing dubawa yy yga ameer ne dagawa yy yasa a hands free. "shegen kaya..zuwa gobe fa zakaja kaya.." cewar anwar
Ameer yace "insha allahu zuwa gobe zan uban abunnan.."
Anwar ya kyalkyale da dariya.. suhaim yace "shegen nawa..nasan ka kaga gobennan tazo.."
Ameeer yace "kai...maza kayi istigfari..si dole in qosa gobennan tayi ai ba a wasa da wadannan kayan masu darajane.."
Suka kyalkyale da dariya.... "Tou yane..kun shirya ko.." cewar Ameer
Suhaim yace "mun shirya tsaf ma kuwa.."
"Ina hammad.." Ameer ya tambaya.
Anwar yace "gashi a kwance.."
"Kwance kuma kmrya..lafia de ko.."cewar ameer
Suhaim yace, "kasanshi da mulki kmr mace ..wai bazejeba..."
"Kutmar du madu...bazezoba kmrya..fahimtar dani bana gane yaren.." cewar Ameer.
Anwar yace "gashinan munata fama ya tashi ya shirya wai bazezoba Dan iskan.."
Ameer yace "Ina yake a bashi wayar pls.."
Mika masa wayar Anwar yy ya amsa kmr byaso. Yace "Hy.."
Ameer yace "haba nawan ...haba mugun kaya..haba me firgita taron yammatarh ..haba hammadu Angon...yama aunanta.."
Anwar yy carab yace "jannarht.."
Ameer yace "yauwa..haba angon jannarht na jannarht da jannarht bada knka a sare kaje gida kace ya fadi,.. haka zakayimin..pls na roqeka kazo mna in bb kai ai babu taro uban dakin kyawawan..so nakeyi ka rufamin gurinnan da speak.."
Girgiza Kai hammad yy yace "dallah Ni ka isheni.."
Ameer yayi daria yace "sorry sir..miskili dariyarka da ciwo xamanka yafi zaman dawisu kyau nawan..na jannarht da jannarht..ubangiji ya kawo yan biyu.."
Wani irin kayataccen murmushi hammad ya saki yace "wannan adduarh dole a baka tukuici nawan..me kakeso a matsayin tukuicin.."
Ameer yayi sauri yace godia nake yarima..Dan yau kaine yarimah..tukuicina ka temaka kazo Dan allah.."
Hammad yace "angama..." Yna fadar hkn ya mike tsaye,da karfinsa, ya shige Toilet. su anwar suka kwashe da dariya, Ameer dake jinsu yace "shegu kawai..rashin zuwanshi ai Bala"ine.."
Anwar yace "babba ma kuwa.."
Ameer yace "kwara a ganshi q gurin koda baze bamu zafafan speak ba.."
Suhaim yace "ammafa nawan ka iya kirari.. tab yau angon jannarht yasha kirari...nina danyimin inji pls.."
Ameer yayi tsuki yace "kai a ubanwa shege me neman matan tsiya..karka sake kayi mna yaudara a garin kanon nan.."
Daria suka kwashe dashi..shima Ameer Dariyar yy ya katse wayr danya krsa kimtsawa.
Be wani jimaba ya fito kugunshi damre da towel da qarami a hannunshi yna goge sumar knshi.
Suhaim ya kalleshi yace "miskili na jannarht.."
Hammad yace "ya kake fadi a zaune.."
Nanma suka kwasheda dariya. Shiryawa yy cikin nashi kayan irinna anwar, ya gyare zumar knshi ya damra agogon dafaffen diamond a tsintsiyar hannunshi ya kafa hular zanna bukar.... hasbunallahi wani'imal wakeel...wayyo madarar kyau ashe su Anwar da suhaim karyar kyau sukeyi ga inda kyau yy aure ya tare Nan a jikin hammad, I mean ya hadu iya haduwa haduwa knta inta gnshi seta durkusa masa, tacee sannu ubann dakina...😛 namijin duniya kenan me firgita hanjin maxaje. Kn kace kwabo dakin ya dume da kamshi perfume dinshi. Ya dauki takalminshi black ya saka...habawa abun se wanda yagani.
"Kai nawan ka kashe wankafa.." suhaim yace yyin daya zubowa hammad din ido.
Anwar yace "wannan in gasane ai tini ka cinyemu tin a gida.."
Suka kyalkyale da dariya. Ameer ya kara kirnsu yaje ya yaji shirune sukace gadunan zuwa. dmn Anwar yasan gurin, Dan hk shi yy driving car din sukabar harabar hotel din.
Niima na shiga bedroom din amarya tace "Ina anty jannarht.."
Krsawa tyi tazauna tace "ai tace bazatajeba.."
Fatima tace "haba de.."
Niima tace "ai ki barta wai bazatajeba.."
Kwace fuskarta tayi tace sorry Ina zuwa.." ta fice a dakin falon ta nufo Nan ta sameta kwance a kn kujerar. Krsowa tyi tace "kikace bazakijeba.."
Se taji nauyin cewa eh ..tace "inji waye.."
"Baki fada bane.." cewar ni'ima data karaso gurin.
Harara ta ballara mata tace "zanje mna.."
Fatima tace "ynzu nji batu..pls tashi ki shirya.."
Mikewa tayi ta nufa bedroom danyin wanka ba hkn taxoba harga allah bataso zuwaba, Amma bazata iyawa gyawa fatima hknba. bathroom ta fada danyin wanka.
Shiryawa niima tayi cikin danyen lace din wanda shine na dinner bakine me adon flowers golding and sky blue...lacee din ya hadu a kallah kudinshi ze iya shafema dubu dari da hansin,. Dinkin riga da skeet ne ya amshi jikin niima. Jannarht na wanka niima ta shigo ta ajiye mata nata kayan da gyale golding color. komawa bedroom din tayi zuwa lokacin an gamama Fatima nata make-up din. Niima ta zauna aka farayi mata nata.
Fitowa tayi daga wankan taga kyn da ni'ima ta ajiye mata, shafa tayi ta shirya cikin lace din nata doguwar rigace