Showing 111001 words to 114000 words out of 171805 words
Chapter 38 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel
saukin gane gidan. Sun isa har cikin gidan dreva yy packing, hajiya saude na tsaye harabar gidan da ni'ima,. Fitowa sukayi daga car din kou wanne a gajiye yke musammanma jannarht da batajin dadin jikinnata, krsowa hajiya saude tayi tana washe baki tace "Lale marhaban da mutanen kaduna lallai kunsha hnya,,," cewar Hajiya saude,
Murmushi Ummih tayi kmr sun san juna tace "sannunku munsameku lafia ko.."
"Rike gaisuwarnan hajia semun shiga ciki inkun huta a gaggaisa.."cewar hajiyar,
Jannarht kam daganin matar taji ta shigar mata rai,.
Hajiya da Ni"I'ma sukayi gaba su Ummih na biye dasu a baya har zuwa cikin gidan, tin daga wajen gidan zaka gane gidan na manyan mutane ne, gidan ya hadu iya haduwa an narka dukiya,. Suna shiga gidan Ummih ta kashe wayrta gabaki daya ta wurgata jaka, daman ta gayawa mmn ibrahim.
Wani katon falo da dakuna guda uku aka ware musu yadda zasu sakata su walah, hajiyar tafice tace su huta, suci abinci kna ta dawo a gaggaisa,. Itakam Ni"I'ma bata fitaba Dan tin ganin jannarht taji ta burgeta sannan tasan zasuzo age mate da ita, Daman batada qawa ko daya.
Masu aiki suka tayasu kimtsa kayansu da anty ni'ima, jannarht kam wanka tayi Dan tasamu karfin jikinta tasha mgni kna ta koma ta kwanta batare data fito falonba.
Hajiya tasa an kaiwa drevan abinci,.
Ummih ma duk sunyi wankan sun kimtsa sunyi salloli, kna suka fito falon dancin abinci,. Dining suka zauna ni'ima na serving dinsu, ni'ima black beuty ce tanada kyau dai dai ita sannan tanada dirin jiki,. Kamanninta sak na hajiya saude sede ita tadan mnyanta.
Ummih da bataga jannarht ba sam batayi gigin kirantaba, sukaci suka koshi suna hira da ni'imar, "ita dayar naga bata fito bne..." ni'ima ta tambaya ummih.
Ummih tace "jannarht ba maybe ta kwantane knsan gajiya.."
Ni"imma tace "Oh to koude a kirawota wuni a motar ai knga da yunwa a tare da ita Ummih.." tayi mgnr tana miqewa,
"Ai dakin barta..." Cewar ummih,.
"Habade ummih bari in dubota..sunanta jannarht ko.."
Sahura tace "eh sunanta anty jannarht.."
Murmushi ni"Ima tayi tace "nide bazance antynba..."
Dariya dukkaninsu sukayi,. Kna ni'ima ta nufa dakin da yake mallakin jannarht dinne, da sallamarh ta shiga ta gnta kwance bisa gadon idonta a rufe tunani tunani ya addabeta zuwa yanzu tanada tabbacin hammad yna can shima hnklinshi a tashe tsaf tasan halin hammad sannan tasan baze jure rashintaba se takejin tausayinsa fiyeda yadda take tausayin kanta,. Krsawa tyi ta zauna gefen gadon ta zuba mata ido tabbas Allah yayi halitta a gunnan, dan ita tinda take bata taba ganin me sihirtaccen kyauba kmr jannarht, a hnkli takai hannunta ta taba kafafuwanta, bude idanuwnta tayi ta saukesu akn ni'ima. "Sis kina baccine..."
Murmushi Jannarht tyi kna tace "A'arh .."
"Tunani kikeyi.."ni'imar ta tambayeta.
"Nop sister..."jannarht ta fada ita ma ni'imar na burgeta,.
"Okay bazakici abinci bane...." cewar ni'ima.
Jannar tace "tnks sis bnajin yunwa.."
"Tab kinma isa..nanfa ba gidan bakunta bne ..tashi kawai muje kici abinci inba hakaba muna dure a gidannan.." cewar ni'imar
Murmushi Jannarht tayi..badan tasoba ta tashi a tare suka fito falon, kallo daya ummih tayi mata ta dauke knta,. Jannarht ta lura da hkn, har dining suka isa ni'imar da knta tayi sarving dinta tanaci suna hira , har tadanci kadan ba laifi,. Hajiya saude ta shigo falon da sallamar ta samu ummih da sahura zaune a kn kushin su Jannarht na kn dining itada ni'imar tanata janta da hira,.
Krsowa tayi ta xauna kusa da ummih Nan aka fara gaisawa cikeda mutunta juna,.Nan hira ta kacame a tsakaninsu..
Hk itama ni'imar ta rinka jan jannarht da hira,,,jinta kawai jannarht keyi amma hnklinta baya knta yna kadunarhhh...
Kwanan hammad uku a asibitin batare daya san inda knshi yakeba,.
A can gida kuwa kusan kwana ukun knn ba a ganshiba se hnklin kowa ya tashi a family din, musammanma mommah Dan tafi kowa red din ido, daddy Kam da yabi diddigen komi da komi Nan ya fahimci jannarht ma batanan, Nan ya dora zarginshi kan mommah, ya turketa ya tambayeta intasan inda yaronshi yake ta fada ko ta fito masa da dnsa kafin rnta yy mummunan baci,,,Nan seda sukayi tsiya tsiya,. Alhaji zubairu ya fara tunanin koude yan garkuwa da mutane ne suka saceshi, amma har kwana biyu aiya isa ace sukirasu, sunje gurare da dama basu gnshiba, Alhaji zubairu yaje gun abih Dan tmbyeshi inda jannarht take kou suna tare dan har gidansu jannarht din anje gida a kulle masu gadi suka basu tabbacin sunbar garin, sannan suka gaya musu hammad din yaxo byn tafiyrsu,,, hnklin alhaji zubairu a tashe ya samu abih Nan abih ya tabbatr masa da cewar shi bedama lbrin tafiyar tasu, . Hnklifa ya kara tashi akasa cigiya a gidajen redio da gidajen talabijin tareda kyautar kudi naira zunzurutu naira millon daya gaduk wanda ya kawo lbrin hammad din kouda gawarshice, sannan an raba kudade da dama ga mnyan malamai kan suyi adduarh Allah ya bayyanashi,. Jawaheer Kam tazama kmr wata mara Lafia wai ita me miji,. Zokaga ido gun mama rabi garin neman gira za a rasa idanuwa, tini ta garzaya gun bokanta ta sanar dashi Nan yy yan dube dubenshi ya snr da ita yna nan da rnshi Amma bya cikin koshin lafia..
Mommah kam tashin hnkli yaci uwar na da danta tilo namiji,babushi bb lbrinshi ai mommah kmr zata zare..
Anwar kam ai kace shi yafi kowa shiga damuwa kwata kwata bya bacci kwana yakeyi kiran lmbr hammad din amma bata shiga,. Tashin hnkli wanda ba asa masa rana,.
Kwananshi hudu a asibitin kna ya san inda knshi yake, likitoci na bashi kulawa na Musamman, tunaninshi anty jannarht, baya tunanin kowa sama da ita, kwata kwata jikinshi yaki kouda saukine, saboda ciwon kirjinshi daya tashi, da aka tmbayeshi lmbr makusancinshi cewa yy byada bktr kowa yafiso yy rayuwarshi shi kadai ya mutu shi kadai inyaso daga bya a kaima iyayenshi gawarshi...gani yakeyi kmr baze kara ganin anty jannarht ba a rayuwarshi se yakejin kwara ya mutu kawai ya huta,.
Kwanan su biyu a gidan sukayi mugun sabo musammanma da anty jannarht da ni'imar, harya zamana daki daya suke kwana, sosai ni'imar ke debe mata kewa tinda ummih ta tattarata ta watsar a kwandon shara,. Jannarht tNa ywan mafarkin hammad a mummunan hali, ta rasa dalilin hkn..sannan hkn na tayr mata da hnkali.
Kwanansa biyar a asibitin,. Doctor din dayake kula da lafiyarshi, yaga wannan sanarwar a tv ai kn kace kwabo ya isa a,a waziris house yasanar dasu komi dallah dallah da inda hammad din yake,. ai Nan suka dungumo zuwa asibitin dukkanin kwai da kwarkwata.
Kouda suka isa dakin hammad idonshi biyu, knshi nade da bndeji duk yafi ya rame inba wanda ya sanshiba baxe ganeshiba,. Cikeda tausayawa suke kallonshi musammanma mommah,. Hammad Kam kwata kwata beyi farin cikiba da ganinsu, Allah ya isama yyma wanda ya nuna musu inda yake, saboda babu abinda zasuyi masa bnda karin dmwa musammanma mommah da mama rabi inya gnsu bakin ciki yakeji,. Mommah jiki na rawa ta karasa bakin gadon tana kallonshi cikeda tausayawa, "sannu my son.." ta dafa goshin shi ture hannunta yy zuciya fal haushinta, "mommah Ina matata..." Shine abinda ya fito daga bakinshi, a wahalce yy mgnr,.
Bakin ciki kmr ze kashe mommah ji tayi kmr ta tsinkeshi da mari dande beda lafia ne. Duk duniya ta tsani Jin sunan jannarht a rayuwarta..
Anwar ya krso yace "sannu blood..."
"Kaga anty jannarht pls blood..." Shine abinda hammad ya iya fada,
Daddy yace "pls my son ka kwantrda hnklinka kaga batada lafia..."
Idonshi na zubar da kwallah hannunshi dafe da kirjinshi dake barazanar tarwatsewa yace "daddy kayima mommah mgna ta fitomin da matata..bngntaba bnsan inda takeba kaga yadda rashinta ya jefani a wannan mummunan halin kou..daddy tabar garinnan bnsan inda tajeba..ku nemomin matatarh..rashinta barazane ga rayuwatarh." ya fashe da kuka.
Cikeda tausayawa suke kallonshi mama rabi kam bakin ciki kmr zata mace, hk jawaheer ma,.
Alhaji zubairu yace "ykmata a chanza masa asibitinnan.."
Hammad yace "Ni ba inda zanje kwara a barni in mutu a nan yafimin.." ya kra fashewa da kuk,
Nan Anwar ma ya fashe da kukan,. "Blood INSO CUTA NE HAQURI MAGANI NE.." Anwar yace hawaye na zirya a kn kumatunshi.
Alhaji zubairu yace "son Dan girman Allah ka sawa zuciyarka salama na roqeka...
"Bazan iyaba...bazan iya rayuwa babu itaba tariga ta lasamin zumarta a bakina bnkaiga tandewaba aka rabani da ita Wlhy daddy ji nkeyi kmr Zan haukace..na tabbtr jannarht bazata bar gidanaba seda kwakwaran dalili..nasan mommah ta sani..."
Mommah ta fasheda kuka tace "alhaji kagani kou..Wlhy mayyace ta lashemin kurwar dana beda mgna sena ita..har yna kullamin sharri kan basan inda take."
Ido kawai daddy ya bita dashi sometime haushi lamarinta suke bashi shi knshi ynada tabbacin tanada masaniya a kn tfyr jannarht din,.
Nan jiki ya kara rikicewa akayi akayi ya yarda a chanza masa hospital Amma fir yaki yarda dakayi masa mgna ze myr maka da amsa da tmbyr kou kaga anty jannarht,,,cikin lokaci knkani ya rame ya lalace ya koma kmr ba Hammad ba baci Basha ..burinshi yasamu lafia ya bazama neman matarshi, babu abinda yake kara rudashi kmr inya tuna beyi making love ba da ita, inta tuna hkn kmr zeyi hauka, ya tabbatr da ace yy making love da ita dase yasamu sassaucin abinda yakeji a ynzu, amma ina se tashin hnkli yayi doublen, kowa ka kallah a AA waziris family hnklinshi a tashe yake,. Daddy yayi natsihar Amma kmr anai masa famfo kwata kwata baya gane kou wanne yare inba na anty jannarht ba. Mommah kam tsanar anty jannarht din se kra ninkuwa takeyi a zuciyrta dan gani takeyi harda maita ta hada a lamarin.
Allah sarki anty jannarht se a yn kwanakinnan ta fahimci tanason hammad, ta riga tasaba da kwana a kirjinshi ynzu babu kirjin dazata kwanta da kyar take ita bacci, su Ummih na ankare da ita,.
Zaune take ita kadai a bedroom din ni'imar tana side din hajiya saude,. Shigowa dakin Ummih tayi ta sameta xaune ta rabka uban tagumi. Krswa tayi ta zauna a gefen bed din, firgigit jannarht ta kalli ummihn ta wayance tCe "sannu ummihnarh..."
"Kwata kwata tinda mukazo kin kasa sukuni jannarht koude knason mijinkine na rabaku..kinga se in kyaleki." Ummih ta wurga mata wadannan tmbyr,.
Runtse idanuwanta tayi tace "A'arh wlhy ummih...ni banasonshi..." Jannarht ta fada idanuwanta kmr zatayi kuka,.
"Hmmmm jannarht kenan...Kiyi hkri in Kinason mijinki knsan bazan iya ganiba ki cutu, tafiyar tamu itace masalaha, kina tattare da muggai baibaye dake knga kou zmn gidan hammad baze yuwun mikiba, jannarht nasan kin fara son mijinki ko.."
.girgiza kai jannarht tayi tace .."Ummih inason sanin ya akayi kikasan mmn hammad da familynta.."
Ummih tace "yau kuwwa zaki sani...kinsan nayi aure lokacin kafin girma yazo na aura yayan zainab kanin mama rabi...danaje gidan dake naje kina jaririya saboda ban iya rabuwa dake, tsanar duniyarnan dangin mijinnawa suka doramin musamanma mama rabi saboda ynada rufin asiri kuma suna ganin ni daga gidan marayu,yaje Kai temako yaganni ya aureni, ita kuma mama rabi tanaso ya auri yar qawartane a lokacin saboda su wawusha masa dukiyarshi..mahaifiyarsu hajiya amina batada matsala tana sona,batada fada kwata kwata, Amma gaf ilahirin gidan mama rabi ce ke controlling dinsu, zuwa lokacinfa da aurenta Amma bata zama gidan auren kullum tana nijer,ita da zainab su zageni su tsangwameni, shikuma mijina yna sona sosai da sosai yana kaunartarh se suke ganin kmr nayi masa asirine... A kwana a tashi mama rabi tayi shige da fice tasashi ya auro yar qawar tata ya juyamin baya baya kulane sede ita yarinyar daya aura bara'atu ...su zageni su tsangwameni duk dan saboda bnda gata kuma nazo dake se suke ganin kmr Ni na aureki bata hanyar aureba...a hk nasamu cikin yata sadiya nanma sukayi tamin qazafi wai maybe ma a waje nayita, Amma abun smamaki mijinnawa yace nashine dukda lokacin baya hayyacinshi,,wata na daya da haihuwar sadiya,, daga karshe suka Sanya masa guba yasha rnr yna dakina ya mutu murus Ni kuma yan sanda suka rufeni in cewar nice nayi kisan ...yarsu kuma suka amsa abunsu,,ke kuma kina biye dani seda mukayi shekara biyu a gidan yari aka chanza gwamnaji suka sallamemu shine muka dawo gida nijeria... Knji dalilin dayasa na tsani aurenki da Dan gidan zainab kenan, nasansu basuda imani basuda tausayi su jinin saurautane knsan jinin saurauta da daukar mutum ba a bakin komiba,. Rabi tafi zainab kaide seta kulla Abu ta barka a ciki ni nasan wacece rabi kwata kwata ta kwashe kynta a gaban annabin rhma,. Inhar tace zata kasheka tou har lahira zaka iya kasheka ita macece wadda takeda son abin duniya a kn abin duniya babu abinda bazata iyayiba...sun rabani da yata sunsa batasona kwata kwata sun batani a gunta,,a lokacin kinada krncin shekaru bazaki iya tunawaba...dAn allah mamana kisawa rnki dangana nasan kin fara son hammad inason ki cirewa rnki sonshi kwata kwata..zama dashi tmkr kin siya tikitan mutuwane, saboda rabi da knta ta fada inhar bn rabakuba zata kasheki.kuma zata aikatarh Ni nasani."
Jikin jannarht yy sanyi tace "Allah sarki Ummih nasan kin jure bakin ciki da Dama saboda ni...Allah ya faranta miki kmr yadda kike farantamin..insha allahu na cirewa raina hammad daman Ni ba sonshi nkeyiba.."
Ummih tCe "yauwa my love Allah yy miki albarka..."
"Ameen ummihnarh..."
"Dafatande bakida ciki kou..." Ummih ta tambaya jannarht,..
Murmushi Jannarht tayi a kunyace tace "ciki Kuma Ummih..ina zansamu ciki.."
"A gun mijinki mna.." cewar Ummih.
"Aah bndashi..." Jannarht ta fada batare da tayi gigin sanar da ummih hammad be taba sex da itaba.
Ummih tace "alhmadulillah...", Kna ta mike tabar dakin,.
Tabar jannarht da tunanin hammad dinta,. "Allah sarki black dina..." Shine abinda jannarht ta fada tana juyi a kn gadon,.
Yau gabaki daya tinda ya tashi yke kuka babu kakkautawa hnklin kowa ya kara tashi. Kallon mommah yy cikin kukan yace "mommah Wlhy ki nemo min matatarh ..inba hakaba mutuwa znyi wlhy ..." Hammad ya fada cikin kuka,.
Cikeda tausayawa Anwar yace ",blood kayi haquri pls..."
"Wallahi se kin fitomin da matatarh yau mommah..." Yy mgnr yna kuka tari ya taso masa nan ya fara tarin da jini...
Hnklin daddy yy mtkr tashi aje aka kira doctor nan aka kori kowa zuwa waje,. Suna Fitowa daddy ya juyi ga mommah Rai a matukar bace "wallahi zainab na baki yau da zuwa gobe inhar baki fada inda yarinyarnan takeba a bakin aurenki..." Yna fadar hkn ya fice fit.
Hnklin mommah ne ya dugun zuma ya tashi,ta tsani kalmar saki Domin kou yayane tanason mijinta kuma uban yayanta batason rabuwa dashi,duk wani abinda zata fada cika bakine amma sam bata iya rabuwa da mijinta,.
Washe gari daddyn abuja ya iso garin hnklinshi a matukar tashe, sedama ya gnshi hnklinshi ya kara tashi, dole rnr sukabar asibitin suka koma a.a waziris hospital Sam ba hkn hammad yasoba yaso a barshi a can ya mutu, Dan bega amfanin rayuwarshiba babu anty jannarht. Daddyn abuja dayaji mgnr yasa aka bazama neman jannarht din gari gari,Ada daddy yaso sakin mommah amma daddyn abuja ya hanashi dole ya kyaleta Amma yy alqawarin seya canza mata ta yadda da knta zata gane kuskurenta.
Daddyn abuja da knshi yake jinyar hammad, Dan dmn duk a yyn gidan yafison hammad,. Hammad Kam ciwo yakici yaki cinyewa kullum kara gaba ciwon yakeyi danma daddyn abuja yna tausarshi sannan yasa anyi masa rbutun dangana anata bashi ana shafe masa jikinshi, saukide sede acee na ubangiji,Domin hammad kam rayuwarshi tana cikin garari saboda anty jannarht,.
Jannarht Kam tadan fara sakin jikinta amma kullum cikin tunanin mijinta takeyi, sukan fita itada ni'imar kmr guraren saloon da gun kyn cosmetic, shima se in ni'ima ta matsa sannan jannarht ke rakata,. Sunajin dadihn zama dasu kwata kwata basuda problem, mutane ne su masu karamci.kmr katsinawa❤️💋
Abih Kam ya nemi layukansu dukkaninsu ya rasa, fatanshi Allah yasa suna cikin koshin lafia.
Jawaheer da mama rabi kuwa sun rasa ta ina zasu bullowa lamarin da an balle wata kofar se wata kofar ta bullo,.
After jsha'i byn sunyi dinner.
Zaune suke a bedroom din jannarht din suna hira yyinda ni'ima ke bawa jannarht lbrin auren datayi,. "Inason mijina yna sona Amma uwar miji ta hanani zama saboda ban haihuba..kuma munje asibiti anyi mna gwaji an tabbtr lafiarmu lau lokacinede be zoba amma mmnshi taki yarda seda tasashi ya sakeni,,,"
Jannarht tace "ayyah..Wai meyasa iyayen miji keyin hakane.."
Ni'ima tace "son zuciyarta.."
Jannarht tace "Allah yasa mufi karfin zukatanmu.."
"Ameen...aini ina tunaninma baxan karayin aureba har abadan kwara in zauna inyita azumi.."
Jannarht tace "why.."
Ni'ima tace "Ina tunanin bazan taba samun namijiba me sona da kulawa daniba kmr shi...uwa uba ma ya iya tafiyar dani..",
Murmushi Jannarht tayi tace "Kai bakida dama sis.."
"Allah kuwa sis zakiga bakouwani namiji bne ya iya tafiyar da mace, nasan knsan hkn tinda kema knyi auren nan kinji abinda akeji..."
Jannarht tace "ya akayi kikasan nataba aure.."
"Nji Ummih na bawa hajiya lbrin aurennaki ai kema de uwar mijince..."
Jannarht tCe "hkne kam sis and na girmeshi.. "
Dariya ni'ima d
Ta kwashedashi tace "kamarya kin girmeshi..hmmm namiji bya kadan maybe beyi miki cin dazaki gane hkn bne,."
Murmushi Jannarht tayi zuciya fal dmwa tace "nifa bema taba kusantataba..."
"What.... Be kusancekiba kikace da gaske sis." Ni'ima ta tmbyeta cikin rashin fahimtarh.
Jannarht tace "wallahi knga ke ba wadda Zan boyewa komi bace tinda har kema kn gyamin naki,,,be taba kusantataba duk watannin da muka kwashe a gida daya a daki daya.."
Cikeda mamaki tace "kai...tab kuma lfiayarshi lau kuwa..Dan bb namijin daze ajiyeki ya iya hkri.."
Jannarht tace "lau yake sosai ma kuwa..Kuma bamu rabu ba ai har ynzu muna tare..."
Niima tace "sis ammande kuna romances..fadi gaskia.."
Jannarht tayi murmushi tace "eh munayi daga bya ba..ammafa still inajin kunya da kanin byana.."
Niima tayi murmushi itama tace "tab..kinanan shikam ynacan kin manna masa hauka.."
Jannarht tace "kmr yaya.."
Ni'ima tace "ke kinsan yadda namiji yakeji inya rabu da mace beyi sex da itaba kuwa,,,hmmm ai saukinta ace yayi having sex dake zefi samun sassaucinsa..ballantana make kin lasa masa zuma a baki tB...ai ynacan a kideme , dukda bnsaniba."
Jannarht hnkli taja dogon numfashi tace "danasan hknne dana Bari yy. " Ammafa a zuciya ta fadi hkn, a zahiride shiru tayi,.
Niima tace "Allah sarki..Wlhy harna tausaya masa..why da bazakije gun mijinkiba tinda da aurenshi a knki.."
Murmushi kawai Jannarht tayi tace "Ina zangnshi..."
"Zan kaiki kaduna ki gnshi...ku dan kebnce ki bashi abunnan.."
Dukan wasa jannarht ta kaiwa niima tace Allah ya shiryaki sis.... ni'ima ta kwasheda dariya