Showing 66001 words to 69000 words out of 171805 words

Chapter 23 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

yadda zatayi. Kuma duk hammad dinne yajawo mata.
Direct gidansu anty jannarht suka nufa, anwar nyin packing a packing space . kiran ummih na kara shigowa wayarta dmn se kirnta takeyi tin tini. Fitowa sukayi dukkaninsu.dga motar. Hammad ya zuba mata ido ji ykeyi kmr ya bita cikin gidan. Key din car dinta suka bata ta amsa da dyn hannun nata ta juya da niyar ta nufa hnyar shiga falon gidan hammad yace "Am sorry anty jannarht take Care of ur safe for me pls..i love youhhh!" Taji komi yke cewa amma bata juyoba tacigaba da tafiyarta irin kmr batajiba dinnan.

Juyawa sukayi shida anwar sukabar gidan. Suna fita hammad ya kalli anwar yace "Ina zamuje. "

Anwar yce "gida.." Napep suka samu ya kaisu cikin gari suka dauko tasu motr kna suka nufa gida. Harga allah hammad haushin mommah yajeji data nakasa masa mata dande beda yanda zeyine da ita. Bkramin tausayi anty jannarht ta bashiba yau , sosai yji daman ciwon a jikinshi yake. Yau da da yadda zeyi da mommah da tini yy amma ina de se hkri.

Suna isa gidan anwar ya wuce bngarensu. Shi kuma gogan directly part dinsu ya nufa bjt in zeshiga nashi bngren dole seyabi ta falon mommah. yana shiga falon yga mommah zaune ta rafka uban tagumi ita kadai a falon nasreen na bedroom dinta. Yna shigowa mommah ta dago kai ta kalleshi tace "yanzu hammad sakayyar dazakayimin kenan na haihuwarka da nayi kou...ynzu kna ganin abinda ubanka ya gyamin a gaban mutane amma hkn be damekaba kabi karuwarnan kuka tafi kou..." Cewar mommah rai a mtkr bace tke mgna.

"Hba mommah..ke bakiga abinda kikayi mata bane a hannunta kryafah.." Cewar hammad.

Tasowa tayi tna fadin "nayi din dan ubanka in kaji zafi kazo ka rama mata tinda tozartani din dakuka gamayi a gbn jammarh beyi mukuba kaida ubankannaka dole sekun biyoni har gidana to bismillah kazo ka karyani nima ...." Cewar mommah cikin fada.

"Mommah ni banci miki mutumciba kuma ban isa in tozartaki.ba."cewar hammad.

Nuna knta ta shigayi tna mgna "Aini hammad ka riga ka gama tozartani..yau kwananka nawa bka gida duk a kn karuwarnan.."

Katseta yy cikeda jin zafin klmrta ta karshe."Hba mommah.. Wai wani irin karuwa kke mgna ne pls.. kin taba ganinta tayi karuwancine da wani.." Cewar hammad bkrmin zafi yke jiba in mommah tacema jannarht karuwa.

"Inba krwaba uban waye ita.. Dubetafa yadda ta tsufa ta tsufe babu aure har jikinta ya fara saki kmr na tsohuwar mace.." Cewar mommah.

"Okay..Ni koumade krwarce inasonta hk mommah..wlhy in duk mazan duniyarnan sun nemeta ina sonta hk kuma hk zan zauna da ita..." Yna gma mgnr ya juya ya nufi hnyar nashi part din.

"Wato ni kake gyawa kna sonta kou..dolene kcemin hk tinda an wanke ruwan gindi an baka ka shanye kou..A gidan ubanka zakaci gaba da zama da itan..ai wallahi inde ina numfashi kou tarena haifeku seka barta tindaba knwar uwarka bace..wlhy seka saketa mu zuba nidakai..shegen yaro dan kutmar uba kawai." Ya barta nan tanata mita kmr zata hadiye zuciya. Hk ta koma ta zauna tana takaici. Me aikinta data kawo mata abincima daukar pleat din abincin tayi ta jefeta dashi.hk tabar falon tna kuka.

*
Gabanta na faduwa tasanyo kai falon. Tunaninta mezatacewa ummih intaga hannun nata a suntume sannan ga ummih da saurin gane mutun in yy mata karya. Ita sam ba ayi mata karya domin ynzu zata ganoka ta kwance mka aiki.

Tna shiga falon taga ummih nata zagaye da wayarta a hannunta hajiyar chardi na zaube a kn kujera hk sahurama tna zaune a kan carpet janan na hannunta. Tna shogowa kallo ya koma knta. Ummih kam kallon tsaf ta shigayi mata nan tabi hannunta na daman dake makale takasa mikr dashi. da ido ummih tabi hannun dukya kumbura hnklinta a matukar tashe tace "Meye ya samu hannunki.." Cewar ummih.

Hajiyar chardi da sahurama hannun sukabi da kallo. "Subhanallahi.." Cewar hajiyar chardi.

Karasawa tyi tazauna a kan kujerar 2sttr tace "Ummih kwantrda hnkalinki bakomi.." Tce cikin dakiya.

Kallo dya ummih tayi mta ta gne zancen nata karyane tace "Tell me what happen to your hand nace kiki bnason krya.. Sannan inata krnki kinki dgwa jikina ya bani bb lafia wlhu.." Cewar ummib hnklinta a tashe.

"Ummih bakomi faduwa nayi.." Cewar jannarht dagajin mgnr ksan karyane.

Ummih ta,daure fuska tace "bakyamin karya infect ma bki taba yimin karyaba..gyamin meye yasamu hannunki krya kikeyi ba faduwa kikayiba.."

"Bakomi ummih.." Jannarht tace.

Daka mata tsawa ummih tyi tace "ga fuskarkinan tna gyamin karya kikeyi..kalli yadda face dinki ya tashi saboda kn jima kna kuka..!Xaki gyamin abinda ya faru dake kou se naci miki mutumci ynzunnan..!!maza gyamin gaskia tin ban bata miki rnkiba..!!"

Bayada mafita dya wuce ta fadi gaskiar. Tna hawaye tasanrda ummih abinda ya faru a natse. ..

"Innalillahi..kaji wata fitinar kuma ta uwar miji.."cewar hajiyr chardi

ummih batace komiba ta zira hijjb dinta da takalminta, ta kamo ma jannarht din hannu suka fito daga falon. Hajiyar chardi na tmbyr ina zakuje..ai bata sauraresuba..suka fito harabar gidan kowa ya ga ynayin fuskarta seya girgiza sbda basu tba ganinta a wannan ynayinba. Dreva na ganinsu ya rugo da gudu dan yasan fitace za ayi. Mika ma dreva din car key din tyi . suka shiga motar ya tada motar sukabar gidan cikin .

Sorry manage inada bakine.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..46

Book dina na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

Har sunyi nisa a tafiyar ummih Bata Fadi Ina zasujeba seda drevan ya juyo yace "ummih Ina zamuje.."

A takaice tace ,"gida.."

Jannarht ta bita da ido tace "ummih why zamuje gida.."

Bnza tayi da ita har suka isa gidan yy packing fitowa sukayi direct office din abih suka nufa. Hannunta cikinna jannarht.

Xaune yake yna duba wasu takaddu gabanshi suka shigo da sallamah. Kallo dya yyima fuskar ummih ya ganta a yanayin dabe taba ganinta a cikiba. "sannuku da zuwa rukayya ku zauna.."

Kin zama tayi kou gaisawa basuyiba ta nuna mishi hannun jannarht dake a karye. Ta fra mgna a hasale "Abih kaga abinda nke guda kou..duba kagani tin kafin ta kaiga shiga gidannashi uwarshi ta karye mata hannu..a dalili dame gaskia bb lalle babu dole a bar mata danta nikuma a bar mini amanata.."

Abih yabi hannun da kallo yace "Subhanallahi.. wai wa kike mgna.."

A hasale tace "Zainab mna..gaskia bazan lamuntaba kawai ya saketa tin Abu beyi nisaba..gaba gaba ai kasheta takeda niyar yi ..kwara tin wuri kowa ya kama gaba nai.." cewar ummih dake mgnr a hasale.

Se ynzu ya fahimceta Cikin kwantr da murya yace ,"Kiyi hkri rukayya..garin yayane hakan ya faru..,"

Nan ummun ta kwashe byani ta bashi. Shi knshi ya girgiza duk yadda yake tsammanin abun ya wuce kwakwalwarshi.
"Tou naji rukayya Kiyi hkri..zauna se muyi mgna kou.." cewar abih.

Zaunawa tyi itama jannarht din ta zauna se ynzu tasamu dmr gaisheda abih din. Ya amsa zuciyrshi fal tausayinta. Ummih tacigaba da mgna "Gaskia abih ka duba lamarinnan da nace bazan Kara mganaba a kn lamarin Amma bazan iyaba...bni iya gani a cutrmin da abinda nkeso."

Abih yace "Meyasa kikace bazaki karayin mgnaba.."

"Saboda nyi mgna yafi a kirga Amma kaki ka fahimceni ..inason ka fahimci dalilina pls ka duba lmrinnan.." cewar ummih.

Abih yace "Bawai hk bne rukayyah.. ni kaina se ynzu nke nadamar hada aurennan..but Naga hnklinki yaki kwanciya da yaron.."

"Ta Yaya hnklina ze kwanta abih..nasan wacece zainab ciki da banta, wlhy mtr batada Imani sam.." cewar ummih.

"Nasani rukayya Amma aishi wanda ze zauna da itadin yna sonta Meyasa kike dmwa.." cewar abih.

"Ai bashine matsalarba zainab ce matsalar..abih bnason jinin zainab kwata kwata." Cewar ummih.

Jannarht de knta na kasa duk tna saurarensu.ita knta daza a raba aurennan dase tafi kowa farin ciki ta tabbtr rnrma zatayi bacci da salebe.

Dogon numfashi abih yaja yace "tou ynzu ya kikeso ayi.."

"Kasan me nakeso abih pls kadena dawo da hannun agogo bya..nasan nida jannarht duk muna karkashinkune ..Amma Dan Allah ka tuna jannarht amanatace.." cewar ummih kmr ztyi kuka.

Abih yace "Colm down rukayya..insha allahu zan kara yin iya kokarina..ammande dazakiyi hkri dakinbar mgnr raba aurennan rukayyah."

Ummih ta dafe Kai tace "abih ka Gaza fahimtata har yanzu..inhar da wannan auren nasu ina tabbtr mka wata rna gawar jannarht zamuzo mu dauka.."

Abih yace bama fatar hkn..

zamowa kasa tayi ta tsugunna a kn guiwowinta tace "Dan Allah Dan son annabi ka temakeni a raba aurennan ..dadewar da jannarht tyi babu aure ba auren tashin hnkli nkeso tayiba nafi bukatr tayi auren dazata zauna cikin kwanciyr hnkli.pls ka ceci rayuka biyu."

Abih yace "tou naji tashi ki zauna a kn kujera..insha allahu wannan shine last time ..zuwa gobe zanzo Miki da takaddar yarki.shikenan."

Komawa tayi ta zauna Hadi da cewa "Alhmadulillah..." cewar ummih.

Ido abih yke binta dashi Sam bazata fahimceshiba hk itama take ganin ya Gaza fahimtarta.

Hk suka koma gida har bakin car abih ya rakosu. Ummih Kam abinda zainab tayiwa jannarht yaci mata rai kou ince ynakan cimata rai. Da tanada karfin iko yau bb abinda ze hnata tunkarar har gidan zainab din. Wai Danma jannarht din ta boye mata zagin da mommahn tarinkayi Mata.

Kouda suka dawo gidan Nan suka samu hajiyar chardi zaune a falon dataga sun dawo fuska a dan sake ba kmr daba se taji zuciyrta tyi sanyi haka ma sahura taji.

Ummih ta temakama jannarht din ta hada mata ruwan wanka da kntama tayi mata wankan. amma a kunyace jannarht din take dukda kunyar hknan seda ummih ta zare mata ido tace "mezaki boyemin daban sanshiba tin kafinma yakai hakan.." kna ta yarda tyi mta wankan. Hk ta temaka mata tasa mta kaya tayi sallah tasha mgni ta kwanta danta Dan huta badan tyi bacciba. Ummih kuwa ta baro dakin. Ta kwanta kenan tajiyo wyrta na ringing mikewa tyi ta dauko wayar dake kn dressing mirrow. Nan taga sunan black kin dagawa tayi harta tsinge taduba taga tnada miss calls. dubawa tyi taga kusan duk na hammad dinne 10miss call duk dga shine. Sena anty nahnah da anty salaha. Kiran anty nahnah tayi Nan tayi mata ya jiki tace da sauki. Ta kra bata hkri. Jannarht tce ba komi. Kna ta katse wayr dai dai kirannashi yna kara shigowa Kin dagawa tayi againt. Harya katse kna ta kira lmbr anty salaha nanma ya jikin tyi mta kna ta kra bta hkri kn abinda ya faru. Tace ba komi. Kna ta kashe wayrma Baki dya takoma ta kwanta tna adduarh Allah ya nuna mata gobe lafia taga zuwan abih da takaddar saki acewai hammad ya saketa tab rnr se tayi sadaka tsabar murnar ta wullarda kwallon mangwaro ta huta da muggan kudaje.

Zaune yke a falonshi yna snye da kananan Kya yayi kyau sosai kayansun amsheshi. Ya kirata kusan sau 10 Amma sam batayi picking ba daga karshema seta kashe wyr gabaki dya. number dinta yabi da kallo cikeda tausayin knshi besan me yayiwa anty jannarht ba ta tsaneshi har haka.

Yna cikin wannan tunani tunaninne anwar yashigo falonnashi .zaunawa yy, ya yazuba mishi ido. "Blood tunanin me kkeyi nga ka zubawa waya ido.."

Ajiyr zuciya yy yce "Ina tunanin half part dina ne.."

Anwar yace "ka kiratane.."

Yce "Yeah but kmr kullumde btayi picking ba krshema ta kashe wayrta..blood Anya anty jannarht zata soni kuwa.." ya krshe mgnr kmr zeyi kuka.

Anwar yace "Meka gani..karka kraya mna.."

"Ba karaya nyiba kuma bazan tba kryaba.. kawaide nga tsanar da tayiminne yy yawa..se nke ganin kmr bazata taba sonaba.." cewar hammad.

Anwar yace "tab..nifa se nke ganin kmr tna sonka kawaide Dan kyi mata young ne..ka lurada Abu dya anty jannarht bawai kaine batasoba aurenkane bataso.."

Hammad yy Jim yace "Meyasa kace hakan.."

"Na fahimci hknne..kaga ada da bakace kna sontaba ai normal kuke seda ka furta mta kalmar soyayyane ta canza mka..kuma kga ita macece da batason raini." cewar anwar

Hammad yace "Oh nide kou batasona inasonta hk..tashi muje ka kaini gidansu inga ya hannunnata.."

Anwar ya zaro ido yace "Tab ynzu mukaje aise ummih taci mna kaniya.."

Hammad yace "why."

"Sbda karyewar hannunta mna..kasan yadda take balain son anty jannarht fah.." cewar anwar.

Hammad yace "maybe bazata gya mataba.."

"Hmmm..tou mezatace mta intaga hannun nata a karye.."cewar anwar

Jim hammad yy zuciya fal haushin mommah. Yace "kuma hkne..ji nyi daman nawa hannun ne ya karye bana my half part ba.."

Anwar yce "Allah ya riga ya kaddara se hkri..ynzude baze yuba gskia muje gidanba sede kyi hkri zuwa gobe.."cewar anwar. Hammad de binshi yy da ido dominshi byajin zekai gobe beje yaga hannun nataba.

Hjya Mama Rabi kuwa tini ta bawa jawaheer labarin komi dya faru. jawaheer Kam cewa tyi "Meyasa mommah bata matsaba seya saketadin..gaskia mama rabi kijini da kyau nifa bazan iya kishiba da jannarht ba.."

Mama rabi tace "bakijiba me nace mikiba..cewafa alhaji yy in hammad ya saki wannan yarinya mema takeda suna oho..yace a bakin auren zainab.."

Jawaheer tace ,"tou meye a ciki danya saki mommah din itafa ta tsufa ni kuma dnyan jinice.."

Mama rabi tace "bansan bakida hnkliba se yau..mtrnanfa itace gatanmu inya saketa ina zamusa knmu a nijeria.."

Tsuki jawaheer tayi tace "oho ni Ina ruwana ni..gaskia nifa mama rabi na gaji da wannan abun. anyi aure har yanzu bb ango abun bakin ciki kullum se frnds dina sunce in turo musu pictures dinmu tare..sede inyita karyayyaki..tou nagaji..gaskia nide kiyi yadda zakiyi yazo gidana inba hkba kou.. " cewar jawaheer.

Nan mama rabi tashiga lallabata tna lallashinta. Ita kuma tna bandarewa har mama rabinma bawai jawaheer din ta raga mata bane.

*
Abih ya Kira alhaji zubairu kn ynason ganinshi ya amsada tou yna nan zuwa. After sallarh Isha'i daddy ya iso office din. Gaisawa sukayi a mutumce Sam abih ya rasa da wani Baki ze fara yima daddy byanin lamarin. Hk ya Gaza mishi mgnr kawai sukaci gabada hira, da daddy ya tambayeshi dalilin Kiran se yace bkm kawaide ynasone su ganane. Daddy de yjishine kawai , ammashi dya tsinci kirannashi gbaki daya se zuciyrshi ta bashi kou jannarht ta gya musu meye ya farune yau. Haka daddy ya baro abih Sam be gya mishi abinda rukayyar ta bukataba. Duk yji kwarjinin daddyn ya cika mishi ido. Hknne ya hnashi zancan. Shikou daddy ya dawo zuciyrshi fal tunanin koude jannarht ta gyama abihne abindaya afku yau. Tou kowade da tunani tunani rnshi.

Wajajen 9:pm ya matsawa anwar Kan dole se sunje gidansu anty jannarht. Anwar yce shi bazejeba gaskia but zuwa 9:30 daddynshi yce ze aikeshi. Hk hammad ya jawo car din shikadai ya nufa gidannasu, abun mamaki seyaga Getman din ya bude mishi get din be hnashiba. Hardama gaisheshi yayi. Shiko baba me gadi yasha kou sun shiryane tinda yaga dazu tareda itama sukazo gidan .

Packing yy ya fito sanye ykeda kna Nan kya, wuuuhhh! seriously kyn sun amshi ainihin haibar jikinshi. Infect de ya hadu iya haduwa komi chip chip. Jingina yy da byn motrshi baba me gadi ya kraso yace "Sannu alhaji..ka kiratane.."

Hammad yce "nakira wyrta kashe.."

Baba me gadi yce "Tou bari a kirata.." ya juya ya nufa hnyar falon gidan.

Hajiyar chardice zaune a falon da ummih. da sahura suna kallon tv. Itade ummih hnklinta bekn kallon yanakn tunanin gobe Allah, Allah takeyi goben tayi dan takosa taga takardar sakin jannarht a hannunta..

Baba me gadi ya doko sallama duk suka amsa.. ummih tayi masa iso.. shigowa yy ya tsugunna yace "brknku da hutawa.."

Suka amsada yawwa..

"Ina hajiya ne.." cewar baba me gadi.

Sahura tace "Tana Sama.."

Ummih De zubo masa ido tyi dnjin mezece.."

Baba me gadi yace "a gya mata tnada bako.."

Ummih tce "waye .."

Baba me gadi yace "wannan Dan kyakyawan saurayin me kirkinnan..mijinta nke nufi." yakarashe mgnr yna kallon sahura.

Cikeda Jin haushi Ummih tace "jekace ta kwanta.."

Hajiyar chardi tace "Haba de ummih da knki..be daceba tin rannan yake zirya bawon allahnnan dan mamanshi tayi miki lefi ai bashi bane yy muku lefi.dan Allah a barta taje taji dame yazo."

"Eh kwarai kuwa mutanen chardi maganrki dil.." cewar baba me gadi.

Shiro ummih tayi tace "tou hajiya.." badan tasoba.

Hajiyar chardi ta kalli baba tace "jekace tna zuwa.."

Tou baba me gadi yce kna ya juya yaje ya gayawa hammad bkramin mamaki yayiba dyaji ance tna zuwa sam beyi tsammanin hknba. Amma yau yasawa rnshi kouda taki fitowa seya shiga har cikin gidan yaganta. Godiya yyma me gadin ya Ciro kudi aljihu yan dubu dubu bemasan nawa bane ya mika ma me gadi. Ai godiya yashigayi masa kmr ze kwanta. Seda hammad yace bkm kna ya dkta da godiyar ya koma bakin aikinshi amma still bakinshi nata Sama hammad albarka. Shikam gogan motar ya koma ya zauna yna kallon hnyar dazata fito. Duk farin ciki ya rufeshi.

Hajiyar chardi da knta ta nufa upstairs din Dan kirnta. Direct bedroom dinta ta shigo da sallama.

Tana kwance zuciyrta fal tunani tunani hajiyar tashigo, tashi zaune tyi tna amsa sallamar tataw tace ,"Sannu mommyn chardi.."

Karasawa tyi ta zauna a gefen bed din tace "Yauwa jannarht ya hannun.."

"Dasauki.." jannarht tace.

"Allah ya kyauta gaba.." cewar hajiyar chardi.

Jannarht tace "ameen mommyna.."

"Yauwa tashi kisa hijjb kije waje ana jirnki.." cewar hajiyar chardi.

Cikeda mamaki tace "Waye mommyna.." don ita Sam bata tsammaci zuwanshiba.

"mijinki.." tce a takaice.

Jannarht tace "hammad.."

Hajiyar tace "Eh..tashi kisa hijjb kije yna compound yna jirnki.''

Dan hade rai tyi tace "Ni bacci nakeji..," donde bata iya cema hajiya bazataje bne da hkn tace.

Hajiyar chardi tace "Wlhy tin wuri kisan inda yakeyi miki ciwo..knsamu Dan yaro son kowa kin wandaya rasa yna sonki kmr hauka amma kina wulakntashi..in anyi mgna ace wai uwarshi, da uwarshi Zaki zauna kou dashi..a yaddama nake krntr lamarin yaronma bata uwar yakeba, se binki ykeyi Amma kina wulakntashi..kina Abu sekace wata yarinya.."

"Allah nide bnsonshi hajiya mezanyi dashi..ga mmmshi a gabanafa take cemin karuwa ..wai na wanke ruwan gindi na bashi yasha.." cewar jannarht.

Hajiyar chardi tace "kaji tsinanniya..ai inma ruwan gindine kika wanke kika bashi yasha dasauki sema inkin bashi gindin yaci ..hmmmm...lokacinne zta kra gyara kalamnta."

"Allah ya kyauta..karamin yaron ta yaya ma zan fara bude mishi cinyoyina bllntana harya shigeni.." jannarht tyi mgnr batare datasan mgnr ta fito daga bakintaba sedata furtata gaban hajiyar chardi dukse tji kunya ta rufeta.

Hajiyar chardi data saki baki tna kallonta tace ,"Inyee..sandama zaki bude mishi har abinda yafi cinyoyi waya sani..ke bkisan irin wadannan matasanba sunfi dadih..yadda kika jima bakiyi aurennanba..yasameki ai sekin raina knki..irin wadannan dansu kwana sunacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login