Showing 60001 words to 63000 words out of 171805 words

Chapter 21 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

nan tasa mka ciwoba gashi yau ana rana me zafi.." Cewar anwar yna kamo hannunshi.

Fisge hannunshi yy yna fadin "A'ah barni kawai..ni bnajin rnr .."

"Abincifah.." Cewar anwar dake kallonshi cikeda tausayawa bkrmin tausayi yke bashiba.

"Bnajin yunwa...pls blood na rokeka ka barnide kou yayane in gnta..koude inshiga cikin gidanne.." Cewar hammad dase ynzu tunanin hkn yaxo mishi zuciya.


Kamoshi anwar yy yna fadin "Nop ..kabari zan dawo dakai anjima don allah muje gida kyi wanka.. kaci abinci ..kga jikinka ya fara zafi.."ya krshe mgnr zuciya fal tausayi.

Jin yce ze dawo dashi yasa ya mike ya bishi suka shiga motar anwar yaja sukabar gidan. Byn sunhau titi sun fara tafiya hammad dayayi rlzn a kan kujerar yace "Bngan taba blood bazan iya cin abinciba sede kawai inmunje gidan tinda ka matsa seka kara dawowa dani..kou allah zesa ta fitou ingnta.."

Hawayene suka taru a idanuwan anwar ji ykeyi daman da dmr daze cirewa dan uwanshi son nan nata da tini ya yakice mishi shi ya huta da wannan jarabar.

Suna isa gidan .shiya kamoshi suka shiga cikin falo zuwa lokacin jikinshi yadau zafi kmr wuta.. Saboda rnr dyasha kuma dmn beda lafiya. Kwantr dashi yy a kn kujerar 3sttr Wani irin zazzafan zazzabi ya rufeshi me azabar zafi. Anwar ne ya tema mishi yabashi tea da magunguna kna yasamu zazzabin ya sakeshi. Wanka ya kikarta yayi yy sallar la'asar. Byn sun dawo daga masallacin hammad ya kalli anwar yace "muje ka kaini gun anty jannarht.."

Ido anwar yabishi dashi ya rasa yadda akayi hammad yazama mara zuciya... Cewa yayi "Bazamujeba..wai dolene..!" Anwar yce cikeda gajiyawa da mgnr anty jannarht din dayakeyi kullum. Soyayya kmr dole.

Hammad yy murmushi yace "Ni dolene a kaina..inka gaji ji bngajiba znje kouda bazan samu ganintaba sena dawo gobe in koma.." Cewar hammad dke tafe yna tangadi ya dauki key ya fito harabar gidan. Biyoshi anwar yy don yasan be isa kai knshi gidan. ya amshi key din yayiwa motar key suka nufa gidansu anty jannarht. Wannan karon dasukaje get man ne ya hanasu shiga yace anty jannarht ce ta bada izinin hkn. Hk suka juyo suka dawo gida rnr gogan beyi kwanan ddhba.bacci kam ai kou kusa,dashi bezoba. Washegari tin 6:am yakara nufa gidan lokacin anwar yna bacci. Shide gogan dmn be rintsaba. Da kyar ya isa kai knshi gidan da temakon allah, yna isa gidan getman ya hanashi shiga againt .. Magiya ya rinkayi masa amma ina yaki barinshi shiga gidn . hk ya zauna a bakin get din seda ya kai 10:am kna yaja motrshi ya dawo gida da kyar yynda yaketa tukin ganganci a titi. Da temakon mesama ya dawo gidan. A falo sukayi kicibus da anwar. "Ka koma ne kou.." Cewar anwar.

Bataredaya bashi amsaba ya karasa ya kwanta a kn chainis carpet, kwantawa yy yna kallon slin. Hawaye na zirya a kn kuncinshi. Zaunawa anwar yy ya rabka tagumi ..shi duk abunya fara isarshi. Ji yakeyi dashine gaskia da tini ya dena sonnatama gabaki dya ya huta. Cikin lokaci knkani jikinshi ya rikice ciwon kirjin ya motsa an bashi mgni yasha amma sam bb wani rangwame..


*
Mommah ce zaune duk tabi ta rame kmrba itaba. Nasreen na gefenta . ta kalleta tce "Ke kirawomin nahnah a waya duk inya yaronnan yake maybe tasani tinda na tabbtr tanason auren..don batasan ciwon kntaba.." Mommah ta fada.

Nasreen ta tabe baki tace "Ta yaya zata sani ita dtake gidan mininta."

Hannu mommah ta kai ta gwabe mata baki..dafe bakinnata tyi tanajin zafi allah yasota beyi jiniba. Cikin masifa mommah tace "Dan kan ubanki zaki kirawomin ita kou bazaki kirataba..duk kunbi kun rainani..harke dinma ynzu baki rgamin ganina kikeyi a banza kmr yanda wannan yayan naki yasani a wannan tashin hnklin kuma yy tafiyrshi duk a kn wannan shegiyar karuwar yar iskar..ainide allahne zeyimin sakayya na rabani da yarona da wannan shegiyar yarinyar da zulaikha sukayi.." Cewar mommah.

Hade rai nasreen tyi. Hadi da dealing num din anty nahnah bugu daya biyu ta daga. Mommah ta fisge wayr. "ke kiyi maza kizo gida ina nemnki ynzu.."

Cikin snyin murya tace "Tou mommh lafia de kou..."

"Ai lafiya ta kare tinda wannan karuwar tashigomin zuria'arh.." Cewar mommah tana gma mgnr ta katse wayr ta wurgawa nasreen wayrta. Anty nahnah kam dake zaune a office dinta wayr tabi da kallo . tana nanata klman mommh a zuciyrta.kullum cikin yiwa hammad addu'arh takeyi but yna cikin tsaka me wiya.ajiye wyr tayi tacigabada aikin gabanta. Batare dta jeba dntasan zuwan bacin rai zejawo mata.

Mommah km ganin har washegarin rnr bata zoba rnta ya kara baci. 10:am ta shiga motarta dreva na janta suka nufa a.a waziris hospital.

Direct office din anty nahnah ta nufa. Ai tna ganinta gbnta ya fadi. Nan ta shiga zazzaga mata masifa yna fadin wallahi seta fito mata da yaronta don a tunaninta da hadin bakinta hammad baya gida.

Ganin mommah zata tara mata jammarh da kyar tasamu ta lallasheta ta rinka bata hkri tabar asibitin rnta a matukar bace direct gidn mama rabi tace dreva ya kaita.

Nanma tasamu mama rabin zuciya bb ddh. Nan suka shiga kitsimma yadda zasuyi mama rabi ta kawo shawarar asawa anty nahnah ido da salaha da anwar. Da ita knta jannarht din dukda bincikensu ya nuna musu cewar ita batama zuwa aiki byn jinyr datayi ta koma gida. amma still sunce idanuwansu bazasu dauke a kn tsinanniyarba a cewarsu. Rnr hk mommah ta koma gida duk a rikice. Ta fara tunani tunani a kn rashin ganin dannata. Hajiya amarya jawaheer ma duk tabi ta damu. Gashi frnds dinta sun dameta da mgnr tabasu lbrin yadda first night dinta ya kasance da hammad sede ta kwakulo karya ta narka musu.

*
Hk ya kwana yna aman jini dukse anwar ya rikice .. Gashi ha rasa mafita . 7:am ya Kira daddy a,waya yasanr dashi ba jimawa daddyn ya karaso gidan, ganin yadda jikin ya rikice dukse hnklin daddyn ya tashi. Anty nahnah ya kira a,waya yayi mata kwatancen gidan ba jimawa sukazo itada anty salaha a motar nahnsh din. Anty salaha ma se rnr take sanin hammad din bya gida. Itade nahnah tasani domin daddynsu ya kirata ya snr da ita komi hatta da tashin hnklin da mommah keyi itada mama rabi. Mommah da mama rabi Sunsha zuwa bngaren mommynsu anwar su zageta tsaf itakam sam bata kukasu. Hk zasu karaci haushinsu subar mata bngarenta. Daddy daya gji da knshi yyma mommah worning kan karta kara zuwa bngaren zulaikha da sunan fitina. Ai kmr ya gayawa iska shiknshi rnr da yy mta mgnr da fada suka rabu.

Temakon gaggawa suka bashi sukayi masa allurori sosai da sosai. Amma ina aisema jiki ya kara rikicewa, anty salaha ce ta kalli dr nahnah tace "Sis wannan aikin se dr jannarht kinsan itace tasan kn ciwonnashi fiyedamu.."

Anty nahnah tace "ynzu yaza ayi.." Don ita ta,fara tsorata da anty jannarht kiyayyar datake nunawa hammad a fili yna cimata zuciya. Bama ita kadaiba har anty salaha kawaide suna dannewane.

Daddy yace "tou me kuke jira ku kirata mana tazo ta dubashi.."

Anty nahnah tace "Da wiya tazo fah.."

Daddy yce "kjimin mgnr bnza itadin yar waye da baza tazoba duba, jini ga a.a. waziris family ba."

Anty salaha ta fahimci be gane wacce jannarht ake nufiba tace "Daddy matarshifah dr jannarht .."

"Af aise kucemin iyalinshice...tou ku kirawota mna.." Cewar daddy.

Anty nahnahce tyi dealing num dinta, dai dai ta fitou daga wanka kennan ta danyi yar rama balaifi, dagawa tayi suka gaisa anty nahnah tace "Dr munada mra lfiyane..wlhy ciwon kirji kmrna hammad ..pls zakizo ki dubashi dan allah.."

Daga bngaren jannarht tace "Okay..ammande kinsan ummih ta hna ni fita kou.."

"Tou kou zaki bni num dinta in kirata in roketa don allah yna cikin mayuwacin haline..munana gidansu bya hospital." Cewar anty nahnah seta boye mata cewar hammad ne. Amma kasa kasa take wayr ta yadda bameji. Se salaha dake kusa da ita.

nan da nan taji tausayinshi ya rufeta dukda bata sanshiba amma dtji ance irinna hammad se hnklinta ya tashi .." Okay bari zn tambayeta .." "Okay pls ki kokarta.." Tace "insha allahu.." Kna ta katse wayr.

Daddyn anwar kam kiran daddyn hammad yy yashaida mishi ciwon hammad din ya tashi. babu jimawa ya iso gidan hnklimshi a tashe aiko daya kara ganinshima seyaji hnklinshi ya kara tashi. Nan da nan jikinshi yayi snyi.

Shiryawa tyi cikin doguwar rigar material rigar ta amshi jikinta dukda rmr datayi seta kara kyau fuskarta tayi fayau, hijjb tasaka coffe colour kasancewar akwai coffe jikin material din jikinta. perfume tadan fesa me shegen kamshi. Sakkowa tyi daga upstairs din nan tasamu ummih da hajiyar Chardi zaune suna kallon gariya waye a . t.v. sannan suna yar hira sama sama. Sahura na kiching. Karasowa tyi tana fadin "Sannunku da tashi.."

Suka amsa,da yawwa gaishesu tyi suka amsa babu yabo bb fallasa. Ta kalli ummih cikeda fargaba tace "ummih pls znje in duba wani mara lafia ynzu aka kirani kn ciwonnashi ya tashi.."

Ummih tCe "kin tambayeshi.."

"A'ah.." Jannarht tace.

"Okay ki koma inkin tambayeshi sekije.." Cewar ummih.

Hajiyar chardi tace "Aah dan allah a barta taje ai aikin ceton raine.."

Ummib tadanyi jim kna tace "tou shikenan hajiya amma ki gya mata kada ta jima.."

Hajiyar chardi tace "ai bazaki jimaba kou.." Tyi mgnr tna kallon dr jannarh.

Daga kai tyi alamar eh.

"Tashi ki tafi sekin dawo..'' Cewar hajiyar chardi.

Tou tce hadi da mikewa ta koma upstairs din ta kwaso abubuwan dazata bkta da car key a hannunta ta fita daga falon sunayi mata ftn dawowa lafia.

Duk wulakncinnan datakeyiwa hammad ummih na sane da hkn. Ita tini wani bngre na zuciyrta ya farajin tausayin hammad. Dukdade ba sonshi takeyiba, shima bashi dinne batasoba uwarshi hajiya zainab ce bataso.

Tna fita ta shiga motar ta kira anty nahnah a,waya tana dagawa tce "ganinan zuwa turamin adress din.." Ta katse wyr.ba jimawa dr nahnah ta tura nata address din gidan. Nan taja motar tabar gidan get man natayi mata fadan dawowa lafia. Driving takeyi amma rabin hnklinta na kn wani tunani daban, data tinano yadda hammad yaketa jiryar zuwa gidansu se tji zuciyrta ta karaya, ita da knta tace megadi kada yakara barinshi ya shigo saboda inhr tana ganinshi a wannan ynayin zuciyrta tna karaya over. Ita kuma batason hakan. But batason zmn aure dashi batamajin zta iya.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...44

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.

Packing tayi a harabar gidan ta fitou tna karewa gidan kallo. Gidan ya tsaru.
Wayrta ta daga ta kirawo Dr nahnah ta snr mata ta iso. Fitowa tyi tayi mata jagora zuwa cikin falon. Tin kafin ta karasa shiga falon taji zuciyrta na tsananta bugu. zaune suke kowammensu yy cirko cirko kowa da abinda ke zuciyrshi. Rabide tausayin hammad dinne fal rnsu.

shi kuma gogan yna kwance kn kujerar 3sttr yy rufda ciki an lullubeshi saboda zaxzabin dake jikinshi... Tin shigowarta falon kamshin turarentane ya ziyrci hancinshi. Cikin hnzari ya bude idanuwanshi. Dan yanada tabbacin kamshintane. Duk duniya bb turaren dayafi mishi ddh kmr turarenta ..nan ya jiyo muryarta tana gaishe dasu daddys .anwar ya gaisheta ta amsa. Tinda ta shigo falon idanuwanta suka sauka a knshi dukda rufda ciki yke kwance kuma bataga face dinshiba. Amma zuciyrta ta bata cewar shine. But taji faduwar gaba data dora idanuwanta a knshi.

Anty nahnah tace "Gashinan munyi masa allurori amma knga jikinma seya kra rikicewa wlhy.."

A hnkli ta karasa ta yaye lulluben da aka rufeshi dashi. Cikeda tausayawa take kallonshi duk yabi ya rme kmrba hammad dan kwalisaba. Nan da nan taja allura, da temakon anwar tayi masa allurorin. har guda biyu kan kace meye zazzabin yadan fara sauka da ciwon kirjinma.. Duk yna jinta komi datakeyimasa ji ykeyi kmr ya tashi ya rungumeta. Ynada tabbacin daze rungumeta ze samu sassaucin abinda ykeji a rnshi.

A hnkli yake bude idanuwanshi dasukayi masa nauyi. Ya saukesu a kn kyakyawar fuskarta. Babu inda yafi kallo a fuskarta musamman da karamin bakinta dayake tsuit kmr gidan tsutsa. zaune tke a kn hannun kujerar dayake kwance.tana hada mishi magungunan dazesha da daddare.

A hnkli ya furta "Anty i love you.." Dukda muryar tashi ta marasa lafia ne amma babu wanda bejiba a falon. Ido suka zubo mishi kowannwnsu hamdala yakeyi a zuciyrshi. Na samun sassaucin jikinnashi.

Itako mandiyar cak ta tsaya daga hada mishi magungunan ta zuba mashi ido ..hk kawai taji tanajin tausayinshi matuka..

Anwar ne yace " anty beci abinci bafa tin jiya..sorry da dukna rudene bn fadaba..se ynzu dnaga yadan samu nji ddh.."

Dr jannarht tace "okay..bb dmwa hado masa tea yasha..."

Tou anwar yace ya nufa kiching ya hado mishi tea din yadawo dashi a kofin tangaran. Ya mikawa anty jannarht, amsa tayi. Kna ya dago hammad din dayaketa kallonta ya jingina bynshi da byn kujerar. Se sannu suketa jero masa. Be samu dmr amsawaba se kallonta kawai dayaketayi kmr ze cinyeta.

Duk tabi ta tsargu saboda kallon dyketayi mta. Mika masa cup din tea din tayi yaki amsa.. "Kasha mna pls.." Tce cikeda tausayawa.

"Ki bani pls.." Ya furta babu kunya.

Ganin btada niyar bashidin Ya jawo hannunta ya dangana da bakinshi. Hknan badan tasoba ta fara bashi tea din a baki...yy kurba daya biyu..kawai aka bankado kofar falon aka shigo bb kou sallahma.

A tare duk suka juya dan ganin waye.. Wazasu gani mommah ce mama rabi na biye da ita.

Zumbur anty nahnah da anty salaha suka mike tsaye...

Jannarht ma bkrmin rzana tayiba yayin datayi mutuwar zaune ta gaza ko kwakwaran motsi jikinta na kakkarwa.

Alhaji zubairu da alhaji abdullahi kuwa cikeda mamaki suke binsu da kallo.. Tab sun tabbtr yau akwai bala'in da aketa gudu.

Tin shigowarta falon idanuwanta suka sauka a knsu ..cikeda tsana take kallon jannarht din datayi mutuwar tsaye shi kuma hammad ganin hkn yasa ya ajiye cup din tea din gefe ya rike hannunta cikinnashi gam..

karasawa tyi cikin zafin nama ta fisgo hannun jannarht amma ina ai hammad ya rike dyn hannun. Tna haki tace "Shegiya tsinanniya karuwa kawai..kinzo kin lalatamin yaro ..tou wallahi mugun alkaba'ir dinki seya koma knki...summum ma kasau tsinanniyar karuwa.."

jannarht de knta na kasa duk jikinta yy sanyi.. Yynda hannunta dataketaja ya farayi mata zafi.

Daddy ne yazo ya rikota yna fadin "Meye hk zainab zaki karya musu hannun yarinya ne.."

"Dallah matsa ni cikani ..maci amana kawai..yanzu daddy ace dakai ake cin amanata dakai za,a hada baki asacemin yarona a boye.."

Mama rabi tayi carab tace "Amma alhaji kaji kunya..sam bamuyi tsammanin wannan shine sakayyar dazakayiwa zainab ba duba da yadda ta nace a shekarun bya tace ita sam sekai...amma koudayake ba laifinka bne ..ai anci moriyar gangane.." Cewar mama rabi datake mgnr cikeda tsiwa tna zare ido kmr na mujiya.

Daddy yace "Ke baki duba abinda ita knwar taki takeyiba..is be kmtaba "

Daga mishi hannu mommah tayi tace "me nakeyi..dannace dana baze zauna da karuwaba..tou ina kn bakata.. dana baze zauna da karuwaba.. ga zabina can tana jiranshi a gidanshi ita nkeso kuma itace ta dace dashi...."

Alhaji zubairu yace "Abinda kikeyi beyi kyauba zainab da girmanki hba..."

Wata uwar harara ta ballara mishi tace "Aikai abinda kakeyi ka kyauta kou uban yan tsugudidi sallamamme.. Munafuki algungumi..."

Daddy yace cikin bacin rai "zainab ki gyara kalamnki.."

Nan ta fara zakal kalo mishi tace "Bazan gyaraba..inkai an bka kasha ni ba a bani nashaba.." Ta dawo da hnkalinta kn anty jannarht ta figota da karfi ta watsar..kwata kwata hammad beyi tsammanin hknba mamayrshi tayi ta fisgeta .. Faduwa tayi a kn tiles din falon ta danne hannunta na dama wani irin zafine ya ziyrceta.. Batasan santa ta kwallara karaba saboda tsabar azaba..

A rikice hammad ya mike da gudu don ya karaso inda take.. Mommah ta rikoshi tana fadin "Dan ubanka ina zakaje sallamamme..wato an wanke ruwan gindi an baka kasha kou..." Ta rikoshi.. ya kwace knshi btre dysn yyba ya krsa gareta jikinshi na rawa ya dagota daga kasan ya rungumeta jikinshi. "Sorry my life..." Hammad ya fada.

Cikin takaici ta karasa ta figo hammad din amma anty jannarht din tna jikinshi...

Daddy yace "Zainab ki kiyayeni ..zan lamumci komi daga gareki..amma knga yaronnan beda lafia kika kuskura kikayi silar wani abu ya sameshi sekin raina knki..."

Da karfi tashiga kici kicin kwace jannarht daga jikinshi amma ta kasa, dagowa tayi ta tsinka mishi mari tna fadin "Dan ubanka tinda ba knwar uwarka bace ka rabu da ita ..in kuma tarena haifeku seka gyamin.." Cewar mommah tna haki.

Cikin bacin rai daddy ya karaso ya fisgota ya zaunar da ita a kan kujera nan tyi zaman dabas a kn kujera. Ran daddy bkramin baci yyba yadda ta gallawa hammad din mari harga zicciyrshi yaji zafin marin. "zainab ki kiyayenifa.." Daddy yce rai a matukr bace.

Cikin matsifa tace "Ankiiiiii a kiyayeka din..!"


Mama rabi dke gefe ta karaso ta fisgo jannart dake jikin hammad se wani kara rungumarta ykeyi jikinshi. Da karfi mama rabi ta fisgota daga jikinshi tna shirin jefar da ita yabi ya rikota... "karki fara.." Hammad ya furta idanuwanshi cikinna mama rabi.

"Inyeee rashin kunya zkyimin..." Cewar mama rabi.

Mommah ta taso tace "Ai dolene yy miki rashin kunya ke kuwa an wanke ruwan gindin karuwa an bashi yasha..ai ynzu kouni be ganina da daraja.."

Anty nahnah ce ta karaso ta cire anty jannarht daga jikinshi da kyar shima ya saketa.. Gabaki dya hannunta zafi yaketayi mata yyn dtake jinshi kmrba nataba.

Da Ido mommah tabi nahnah tace "Inyeeee wato kema an asirceki kou...dan kn ubanki...hardake za a munafurceni.."

Mama rabi tace "Wai gaskia zainab wannan mutsiface ga zuriark ..shegiya tna fama da ido firi firi irinna gogaggun yan bariki...ti kafin ta shigo take haddasa miki jaraba."

Mommah tace "Ai wallahi seka saketa yanzunnan dan ubanka..."

A razane ya Dago red eyes dinshi yna fadin "Haba mommah..."

Mommah tayi carab tace "haba din uwarka..Wallahi kajina rantse rantsuwar dan musulmi seka saketa.."

Daddy yace "A kn meye ze saketa..ke waye ya rabaki da abinda kikeso zainab.."

''Kasan wallahi yau kou yna yawo zindir tsabar haukar sonta dayakeyi seya saketa..." Mommah ta furta.

Mama rabi tyi carab tace "Ai gaskia ya saketa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login