Showing 81001 words to 84000 words out of 171805 words

Chapter 28 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

jannarht yace mata kada tazama silar raba auren saboda a cikin auren akwai wani sirri da Yana Nan ze fallasu. Hknne yasa tyi sanyi da lamarin. Da jannarht ta kirata Lafia lau sukayi waya tayi mata natsihohi a kn tayi hkri dakou wacce iriyar qaddara ta rayuwa. Jannarht de tace "tou ummihn nagode.." da hk sukayi sallahma tin daga rnr kullum se sunyi waya. Satin jannarht daya da tarewa a gidan hammad hajiyar chardi tabar kasar ta koma chardi byn taxo sunyi sallamarh da jannarht sannan tyi mata natsihohi ta bata magungunan mata masu kyau. Ai tana tafiya jannarht ta zubar da Yan iska a bola.

Hammad Kam bayason ya matsa kouda Nan da can saboda anty jannarht. Karfi da yaji yazama kukunta batayin komi shikeyi hatta abinci dazata yards kullum shi ze rinka bata a Baki. se wanka shima dazata yadda she zeyi mata tsaf. Amma har lokacin bata yarda ya tabata dole yake haqura badan yasoba, a hnkli ya fara sawa rnshi hkrin abun.


Mama rabi ce da mommah zaune a falon mammah din mama rabi ta tasata gaba se bala'i takeyi mata "yanzu zainab kina nufin Haka zamu zubawa lamarinnan ido fisabillahi..kin nade hannu kinyi shiru...tou gaskia dasake an yanka kaza an bawa me kazar Kai.."

Mommah tace "ya kikeso inyi mama rabi..knsan na mnta rabon da inyi baccin kirki kullum Ina cikin dmwar yadda Dana na cikina ya auri tsohuwar macennan.. bala'i kuwa inajin babu wanda banyiba a fadin duniyarnan. Dana matsama alhaji cewa yy a bakin aurena..nifa na fara tunanin gaskia da dana yaci gabada zama da karuwarnan kwara nima in rasa aurennawa kowa ya huta.." cewar mommah..

Mama Rabi tace "tabdijan..ai wannan ba masalaha bane in akayi hkn aimunci bya kenan... Ni a ibinda yafi cimun tuwo a kwarya ma shine yadda jawaheer ke gyamin duk yabi ya sukurkuce ..yazama kukun karfi dayaji kullum shike Komi itakou tana zaune ta nade kafa..aikou wannan babban abun bakin cikine..danki na cikinki a matsayinki na zainab gumel.."

Zaro ido mommah tayi tana jinjina kai tace "ze aikata fiyeda hkn keko an wanke an bashi yasha yazama sallamamman karfi da yaji..nifa nagaya miki raboda dashi tin rnr dayazo nayi masa tijara ..tou inyazo baya zuwa gidana sede yaje gidan dayar uwar tasa." Cewar mommah.

Mama Rabi tace "kinji tsiyar kou..aina gaya miki..tou knga har sunan naki takai gun bokanta anyi muku farraqa"u..Ina dadin danka ya aura karuwa ta bata miki zuriarh sannan ta rabaki da danki duniya da lahira..tin wuri ki kara tashi tsaye."

Mommah tace "baride mama rabi ynzu yaronnan sam be tsoron bacin raina aini bnji dadihn aurennanba..",

Mama Rabi tace "haka suke ai ..yanzu gashi har dakin jawaheer ma tayi musu farraqa'u ta hana yashiga dakinta sede kullum yna gindinta ita shegiyr..da naso inje in tijareta Amma se nyi tunanin yaronnan kada yaje yayita kwareni a gabanta..Amma wlhy nasoyi Mata takakkiya."

Mommah tace "zeyi miki kuwa ai ynzu be ganin kowa da gashi inba yarinyarnanba..duk duniya ita kadai yake ganin mutumcinta...aini bnsan yazanyiba da qaddararran aurennan nasuba.."

Mama rabi tayi tsuki tace "aikemade kinada matsala danice dashi ai da tini Komi ya kare.. Ni bazama a faraba gaskia dan danaga take takenshi zan asurceshi in rigata.."

Mommah tace "nanfa daya ..nide barni da matsifa da jaraba amma bnyrda in hada Allah da waniba..ni gani nakeyi knr inje gidanne inci mata mutumci yadda dolenshi ze saketa tinda ba tare na haufesuba."

Mama Rabi tace "Yauwa yar gari..sannan dan Allah kouda lallabashine ki farayi yanzude ya fara shiga dakin ita jawaheer din knga dukta matsa ga maganin mata dukta tsumu se abun ke damuwarta. .."

Mommah tace "Kai yaronnan Dan bnzane ..ynzu a Kai masa yarinya kmr ankai masa picture saboda wulknci. Barni dashi.."ta krshe mgnr tana kwafa.

Tin tini takeson taje taga ummihnta amma batajin zata iya tambayeshi da sunan izini. Kewar Ummih kmr zata kasheta hatta gun aiki tanason komawa amma tarasa ta ina zata fara.

Da sallahma ya shigo dakin snye da kananun kaya nazaman gida sunyi masa kyau ainun. looking so do beautiful and handsome cuties.

Tana kwance kmr kullum a Kan gadon ta rakube yashigo ya zubo mata ido hadi da murmushi. Krsowa yy hannunshi rikeda keys. Ya zauna a bakin gadon. "Sannu love.."

Lumshe ido tayi kmr me bacci.

Tsaf yasan idonta biyu but dya shigo idonta rass."Pls tashi zaune Inason muyi mgna.."cewar hammad.

Seda taja aji kna ta tashi zaune. Ido ya zubo mata batare dyace komiba se aikin kallonta yake tana sanyeda gown din less mars nauyi dubai lace. Tce "in baka shirya mgnrba inyi kwamciyata.." tace tana dauke Kai.

"Am sorry love.." yy mgnr yana haurawa kn gadon daf da ita ya ajiye Mata keys guda biyu a kn cinyrta. Bin keys din tayi da ido dagani daya na mota ne dya na wani abunne. "na meye.." tyi mgnr da alamar neman karin bayani.

"Daya na gida ne ,daya na motar sannan da kudi suna account dina kimanin billions 20, yayan babana dake abuja shine yace a Baki car key da kuma billions 10 yace Kiyi hidimar biki ita kuma mommynafisat ta bayarda 5, billions tace a Baki ki gyara gidanki. 5, kuma fam ne sukace a baki...duka suna account Dina."

Kudin da yake ambata duk sun bata mamaki ita da batama sanshi bbnnasuba na abujanba shine yayi mata wannan kyautar. Cikin sanyin murya tace "nagode Allah ya saka da alkhairi Allah ya kra budi kayi musu godiya.."

Hammad yace "okay zanyi insha allahu..ynzu ki bani account dinki na turo miki da kudin"

Girgiza Kai tayi tace "ka ajiye .."

"Why.."

"But bansan mezanyi dasuba..in znyi amfani dashi znyi mka mgna.." cewar jannarht.

Hammad yace "okay love..ammande turamin account dinki incase.."

Tace okay kna ta tura masa account dinta gtbnk. Ajiye wayr tayi gefe tana kauda kai tace "zanje gidansu ummihna.."

Murmushi yy yace "zakije ..kou kuma kina neman izinin in temaka in barki kije gun ummih..ciki wanne kike fada. " yy mgnr kmr wani babba.
[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..61

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

Kamar jaririya haka ya dakkota ya direta a kn gadon yana kare mata kallo,yana sonta se yaji ya kara sonta sosai da sosai... Da knshi ya shafa mata cream dinta ya feshe mata kou ina a jikinta da turare,. Yasa mata kaya doguwar riga dubai yasa mata tayi mata kyau sosai,. Seda ya gama shiryata kna ya saka nashi kayan dmn already sun dauro alwalayasa , shiya jasu sallarh asubahi, suka idar sukayi adduarh,,, juyowa yy ya kalleta tayi kasa da knta,. "Ina kwana flower..ya gajiyar ihun dakikayitayimin kmr zaki fasa dakinnan.."

Karayin kasa tayi da knta gaskia hammad bedata ido...

"Tin ban shigaba kike wannan sambatun ranar dana shiga ai bnsan iya ina zaki tsayaba..."

Mikewa tayi ta nufo kn gadon ta kwanta tanajin kunyarma hada ido dashi saboda wannan mummunan Abu daya faru tsakaninsu bkaramin haushin knta takejiba, ynzu shikenan tajawa knta raini...

Nannade daddumar yy ynajinshi cikin nishadi sekace ya cita ne,. Nannade daddumar yayi ya ajiyesu a mazauninsu. Krsowa yy ya zauna gefen gadon,ya zubawa sumar dake kwance kn fuskarta ido.."swry zamu karayi.." yy mgnr yana kai hannu kn brsts dinta..

"Washhh..pls dena..Yunwa nakeji.." yunwar kuwa takeji sosai Jin cikinta takeyi kmr anyi mata sata,.

"Mee 2.. mezakici..."

"Anything...." ta fada tana kara lafewa a kn gadon. Mikewa yy ya manna mata kiss a kumatu kna ya fice adakin, ido tabi bayanshi dashi tafa girmeshi nesa ba kusaba amma shine zata yadda suna wannan badalar.." runtse ido tayi, tasam dabadan tanada strong fllng ba da duk hkn be faruba...da wannan tunani tunanin ta mike ta gyare ko ina a dakin ta chanza bedsheet ta kunna kaskon turaren wuta nan gidan ya dauki kamshi..

Yna fitowa daga dakin, kiching ya nufa yam and egg ya soya musu se miyar busasshen kifi da yayi musu dayake gass ne shap shap ya gama komi ya hada food plastic din plets a trea kna ya nufo bedroom din,. Lokacin ta gama gyara ko ina tana zaune gefen gadon tana waya da ummih, yashigo, zubo yam din yy a plet da miyan se kamshi yakeyi ya nufo har bakin bed din ya zauna yana bata a baki tana amsa tana wayar..."ki gaisheda Ummih.." ya rada mata a hnkli, batare data fadi saklnnashiba har sukayi sallarmarh. "Meyasa Baki isar da sakinaba..." ya tmbayeta yana Kai mata yam din daki bkramin dadih tayi mataba amsa tayi tace, "se ince kna gaisheta kmr yayarh..kunya nakeji aise tasha muna wani abune.."

"Oh kin gaya mata bamayin komaine.." hammad ya tambayeta,

Girgiza masa Kai tayi.."naqoshifa..knata bani kai meyasa bakaciba.."

"Ina jirane in gama feeding dinki kmr yadda Ummih takeyi miki nima se Kiyi feeding dina.."

"Nide baxanyi feeding dinkaba.."

Marairaicewa yy yace "haba ..haba..Dan Allah love ..inba hkba bazan iya ci da kainaba..ko bakyasone in samu karfi ta yadda inna hauki zakisan niba yaro bane.."

Murmushi tayi tace "da kai meye inba yaroba.."

"Yeah shiyasa naga da kikaga abuna duk kika firgece kmr yau kika fara ganin bura.."

Dafe kai tayi tace "wai bakajin kunyar kiran abubuwannan biyu.."

"Wadanne abubuwa biyu..fadesu inji Ni bnsansuba.."

"Ni aiba mara kunya bace.."

"Eh shiyasa jia kiketa ihu kna fadin wayyo gindina...kinga dagani harke munason fadar sunan abubuwan kenan..."

"Pls kaje falo.." ta fada tana dafe kunci.

Cikin shagwaba yace "haba anty bakiyi feeding din nawaba ai.." amsar plt din hannunshi tayi ta isa kn dining din ta zubo masa nasa tadawo ta zauna tayi feeding dinshi yanaci yna kallon nononta babu abinda yake tunawa se matsar da yayi musu jiya.. "anty in muka gama zaki bani nono kou.."

Harara ta gallara masa tana kai masa yam din baki ya amshe.. "ai baka kuma ganinsu bayan se ciwo sukeyimin ..jiyafa kwana kayi kanata tatattabasu kna tsotso.."

Lumshe ido yy yace "in kikace bani kuma ganinsu ainashiga ukuna a garin kaduna..har kwara kicemin inje Lagos a kafa..am sorry pls tuba nakeyi me abun dadih.." ya krshe mgnr yna hada hannunshi gu daya alamar rokon.. ido ta zubawa hannayennashi wadanda Hutu ya ratsasu, dawowa tayi da idonta on face dinshi, a gaskia hammad yanada kyau sosai da sosai shidin ya hadu iyakar haduwa,. "Meyasa kike kallona.."

Dauke idonta tayi daga kallonshi tanajin haushin knta data kalleshidin, "mezan kallah.."

Murmushi yy yce "anaso ana kaiwa kasuwa..."

A hk suka gama cin abincin suka kwashe kwanonin Suka Kai kiching suka wankesu a tare shide hammad Zan iya cewa rBin aikinshi rungumetane yaketayi duk inda tayi se yafi ta bayanta ya rungumeta a hk har suka gama suka koma daki,...tinda jannarht tazo gidan se yau jawaheer ta labe a hnyar upstairs tanata kallonsu dmn jia duk abinda sukayi a kn kunnenta dantazo ta labe se taji ta kara damuwa Dan ita a tunaninta yy sex da itace..yauma data kara ganinta se taji hnklinta yafi na barawon asubahi tashi..tsanartace ta ninku a zuciyarta ji tayi kmr ta karasa ta daukko wuqa ta luma mata ta mutu kowa ya huta,. Hk ta juya ta koma dakinta ta daukko waya tayi dealing num din mama rabi tana dagawa ta fasheda kuka..

Hnklin mama rabi ne yayi matukar Tashi tace "meye mama meyasa kike kukane hk knsan kukanki na daga min hnkli.."

Kara fashewa tayi da kukan.."yanzu mama rabi haka zaki zubawa lmrinnan ido kwata kwata kwana biyu bb wani motsi..."

"Kiyi hkri mama wallahi nima Nan ba zaune nakeba kawaide baki gane bane Ina nan inata fafutuka duk inda naji sabon boka senaje Allah yasan irin kudin dana kashe a kn wannan lamarin..Ni wlhy duk abun tashanmin Kai.."

"Tou ynzu mama rabi kina nufin haka zamu zubawa abun ido kwata kwata babu wani cigaba..a hakanne burinmu ze cika,,,gashinan shi yanata shiga dakinta kilanma ynzu haka cikine da ita.."

Hnklin mama rabine yayi matukar tashi, "Kamar yaya kenan jawaheer..ciki kmrya...yama za ayi tayi ciki kina haukane.."

"Wlhy kuwa ba Dole tayi cikiba kulumfa yna dakinta ya wuni can ya kwana can.. knga inta haihu komi namu ya ruguje..." Jawaheer ta fada tana kara fashewa da kuka.

Saboda tsabar tashin hnklin seda numfashin mama rabi ya dauke na wucin gadi, "innalillahi wa inna ilaihirraju'un.. wannan ai mutsibace..ke tintini kina ganin hkn na faruwa baki sanardaniba se yanzu.."

"Ai bata fitowane kullum fa tana daki shi kuma yna manne da ita a dakin..."

Cikin tashin hnkli mama rabi tace "karki damu lokacin daza ayi kare jini biri jini yazo don wallahi sede ayita ta kare ..inde da raina ai bata taba haihuwa a waziris family..kwantrda hnkalnki..."tana fadar hkn ta kashe wayar.

Komawa sukayi bacci a tare tana cikin jikinshi shima yana rungume da ita kmr amce za a kwace masa ita,.

*

A kwanakinnan kwata kwata bayajin dadihn rayuwarshi kullum daya kwanta bacci se muggan mafarkai baya wani samun isasshen bacci aikinshima da kyar yake iya gudanar da wasu, wasukam sun gagareshi, kallo daya zakayi masa kasan a firgice yake,. Mararshi tayi tambayar duniya amma amsar dayace wata rana zaki sani kawai ki tayani da adduarh...yau Kam shiryawa yy yace mata zeje India tayi mamakin tafiyar tashi babu shiri, tasande rabonshi da india tin zamanin da yayi karatunshi a can...dayaje satinshi daya ya dawo se abun ya ninka na baya, tashin hnklin da damuwar dayake ciki seya wuce na farko.. bacci ya gagari idanuwanshi sede in yasha mgnin baccine yake iya rintsawa..cikin lokaci knkani ya rame kmr bashiba..abun yna matukar daga mata hnkali amma tinda tayi tambayar duniyarnan yaki gaya mata dole sede ta bishi da adduarh kmr yadda ya bukatr.

*
Wani irin ruwan soyayya yake shayar da ita, Sam ta rasa dalilin dayasa kouda Dan tabata yayi se taji azababbiyar shaawarhta ta motsa, kullum daki daya suke kwana, hammad ya Kara Jin soyayyarta fiyeda ada soyayyarta ta kara double a zuciyrsa, a bangaren anty jannarht kam baza ace komiba baza tace tanason hammad ba Amma a ynzu yakasance wani barine na jikinta ta rasa dalilin hakan.

misalin 10:pm suka fita siyan kayan makulashe, tare suka fita shida ita suna tafe yana bata labarai masu dadih. Yana kallonta yana farin ciki ji yakeyi kmr yafi kowa farin ciki a duniyarnan.

"Pls ka kaini gidan Ummih in gnta..." Cewar jannarht

Juyowa yy yadan saci kallonta kna ya maida hnkalinshin kn drving. "Cikin darennan.."

" Pls ka kaini inaso in gnta,.." tace tana marairaicewa.

Seyaji ta kara burgeshi, yadda tayi mgnr. "ai ynzu keda gidan Ummih se in nayi miki ciki..in kinaso kije gidan Ummih ki barni in shiga gunnan yau knji bugu daya zanyi qoqarin zazzaga Miki Yan uku isha allahu..." yakarashe mgnr shima yana marairaicewa.

Kallonshi tayi ta zaro ido tace. "nide bazan iyaba Gaskia.."

Dariyar mugunta Hammad yayi yace, "haba anty nifa kaninkine ke yayatace..yau dinnan zanci kayana..ki tsaya a wuce wurin duk kinbi kin wani tsure...."

Kasa tayi da knta tana wasa da yatsun hannunta Allah yasani bata tunanin zata iya daukar wannan katon abunnashi... "Me kike tunani.."

Firgigit tayi tace "Nothing.."

"Koude kina tunanin bura ne..."

Kallonshi tayi ta dauke knta tace "bana hanaka fadar sunan abunnanba.."

Murmushi yy yace "sorry mah..tou ince gindinki..."

Dafe kai tayi tace "Allah ya shiryeka.."

"Ameen kayan dadih nah.. in bakiso in lalace ki bani gindi inci pls.."

"Ai ka riga ka lalace..." Cewar anty jannarht.

"Ni ban lalaceba Wlhy..but ban taba sex da kowacce maceba se kanki zan fara.."

"Dayar matar takafa..." Ta fada cike dajin daci a zuciyrta.

"Oh Sorry..itama zancita.."

Bakin cikine ya rufeta watoma ze cita.. haka sukaci gaba da tafiyar tayi kicin kicin da zuciyarh, har suka isa inda zasuyi siyayyar katon gurine,irin nasu wane da wane,. shine ya fita yayi musu siyayyar kna ya dawo cikin motar ya mika mata amsa tayi. Tayarda motar yayi yana kallon yadda ta chanza shi bemasan dalilin hakanba,.

Suna isa gidan yy packing a tare suka fito duka jero kmr wasu taurari, hannunshi rike da ledojin,. A falo suka yada zango, tana zaune ya dora knshi a kan cinyarta,. "Ka tashi ka kaima matarka nata.." jannarht tace.

Batare daya hango komiba a cikin mgnr tashi ya mike ya dauki ledoji biyu ya nufa upstairs din. A falon ya sameta tana ganinshi ta langwabe kmr wata mara Lafia, karasowa yayi ya mika mata ledojin ta amsa cikin kissa tace, "yah hammad bnda Lafia fah..",

Satar kallonta yy yaga dukta wani langwabe kmr gaske, "meke damunki.."

"Ciwon kai da ciwon mara.."

"Ayyah sannu kou.. period ne.." ya tambayeta kmr bayason mgna,.

Girgiza masa kai tayi tana wani lumshe ido kmr mejin bacci...

"Okay bari in kira dr sumayya tazo ta dubaki.."

"Pls ka kaini asibitin Dan Allah..ciwon yana addabata.." ta fada cikin magiya,.

Badan yasoba amma sedan haqqintane. Yace "okay ..shirya muje..kisameni a upstairs.." yy mgnr hadi da barin gun, dukda yasan da likita a gidanshi amma ko kusa bazeso jannarht ta duba jawaheer ba dan ba ganin jaradarta sukeyiba.,. Wani irin murmushi tasaki tanabin bynshi da kallo, mikewa tayi tanufa bedroom dinta dan shiryawa.

Sakkowa yy upstairs din ya isa falon kwance ya kan kujerar 3sttr, tayi shiru kmr me tunani Nan ko bakin cikine ya rufe Mata zuciyarh, tinda tashiji shiru tasawa rnta ko sun tsaya yin wani abune,. Krsowa yy ya dauke kafafuwanta ya zauna ya daura kafafuwanta kn jikinshi, a hnkli yake shafa kafafuwannata, "my beautiful..I love youh.."

Wani irin mugun kallo ta watsa masa cikeda bakin cikinshi,. Ta janye kafafuwanta a kn jikinshi hadi da tashi zaune.

Rabon dayaga tayi masa wannan kallon harya mnta,. Se yayi tsammanin ko yayi mata wani lefinne cikin rashin sani,. "Me nyi kuma flower.."

"Mtwssss...." Tace batare datamasan taceba,. unexpected taji tsukin ya fito daga bakinta.

"Ni mijinki kikema tsuki...Kinason mala'iku su saki a tsiniwarsu ta yau ko.." Yy mgnr yana matsarta, rungumeta yy tsam jikinshi, ya dora bakinshi a kn kuncinta ya manna mata kiss, "na yafe miki.." yafada yna kallon fuskarta da tayi kiching kiching da ita,....yna rungume da ita jawaheer ta saukko tana tafiya da kyar, sanye takeda doguwar rigar shaddar knta yane da gyale se wani kwarkwasa takeyi, dukda ya gnta be saki jannarht dinba still yna rumgume da ita bakinshi na kn kuncinta,,, ganinsu a wannan yanayin yasata nadamr zuwanta falon, haushi da bakin ciki suka cika kogon zuciyrta,. Krsowa tyi zuciyrta na kuna ji takeyi kmr ta cinnawa jannarht din wuta ta huta,. "Yauwa swry xankai jawaheer hospital.." yy mgnr Yana sakinta hadi da mikewa, dan juyawa tayi taga jawaheer din dake tsaye baya, wani irin uban harara ta gallarawa jannarht din, dauke knta tayi zuciyrta kmr zata fashe tana kallonshi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login