Showing 75001 words to 78000 words out of 171805 words

Chapter 26 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

baccin ya kwaceta..

Dgawa tyi batare dataga waye me kiranba ta kara wayr a kunne Cikin bacci tce "hellow.."

Kmr a mafarki yaga ta dauka tsurawa wyr ido yy kna ya kara a kunne.. muryartace ta doki dodon kunnemshi..runtse ido yy ynajin muryar tata nayi masa yawo kmr busar sarewa, shiru yy batare dyace komiba danjin kou zata kra mgna, kara cewa "hellow..'' tyi Amma taji shiru Dan hkn kashe wayr tayi Gabaki dya ta jefar da wayr gefe dya ta koma ta kwanta taci gabada baccinta.

Jin ta katse wyr yasashi bin wyr da kallo ya kara kira yaji a kashe murmushi yy yace "Wayyo anty kenan.. insha allahu kema sekin soni..." Ya krashe mgnr still yna murmushi kmr yna gabanta. Se 2:am yasamu bacci ya kwasheshi yauma cikeda mafarkanta kmr jiya wata mata bakarnan tna neman rabasu...hk ya tashima rnr a firgice ya fara nafilfili seda yy sllrh asubahi yauma kmr jiya da kayan bacci ya shiga motrshi yajata yabar gidan direct gidan marayun ya nufa. Kouda ya isa kofar office dinma a rufe. Masu gadi suka gaya Masa se 7:am yake fitowa, zaunawa yy bakin office din ya rafka uban tagumi yana jiran fitowarshi. Gaskia mafarki yau yafi gigitashi fiye dana jiaya shiyasa yau za a yita ta kare kawai. Domin yanada tabbacin wani al'amarine Allah ke nuna masa a mafarkin. Kafin ya faru dashi Allah ke bayyana masa.

Manage. Allah yasa mu hadu lafiya zuwa dare.
[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..50

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

Hon yayi a kofar get din gidan, da gudu getman ya wankale masa get ya danno hancin motar Cikin gidan, packing yy a packing space, ya fito daga motar kallo dya zkyi masa ka gane a hargitse yake, gaisuwa maaikatan gidan suka shiga jero masa amma kou gaisuwar mutum daya be samu dmr amsawaba direct part din daddy ya nufa da sallahma ya tura kofar ya shiga, tinda yadawo daga masallacin sallarh asubahi yabar kofar a bude. Zaune yke a falo hannunshi rikeda al'qur'ani me girma, krasaw yy ya zauna a kasa yna sauraren kira"ar mahaifinnashi Cikin harshen warash. Bkramin dadih kira'arh takeyi masaba nan yaji natsuwar dya rasa ta fara dawowa jikinshi.

Ynakai smili ya shafa adduarh ya ajiye al'qur'anin a gefen guda, kna ya dago knshi ya saukesu a kn dannashi. Cikin Yan dakiku ya gano dannashi yna cikin damuwa.musammanma dya kalli suturar dake jikinshi.

"Daddy gud morning.." cewar hammad Cikin snyin murya.

"lafia lau son.ya amarcin.." cewar daddy .

Shiru yy batare dyace uffanba.

Daddy yacigaba dacewa ,"My son lafia de kou..nasande da matsala tinda nagnka tin gari begama haskeba...gyamin meye"

Kasa yy da knshi yace "A ba lafia bade daddy.."

Daddy yace "okay inajinka meke faruwa.."

Kasa yy da knshi yace "Daddy a kn mgnr matata ne.."

Daddy yace "wacce ciki.."

Hammad yace "Anty jannarht.."

Daddy yace "tou tou..inajinka wani abunne ya sameta."

Yace "nop..dmnde mgnr tarewartane naji shiru nikuma gaskia inason matata ta tare..tinda an jimada aurennamu."

Daddy yy murmushi yace "son kenan..tou aini bnda hurumi a wannan fannin..dayan daddynka zaka samu da mgnr."

Hammad yace ", tou.."

"Wani gida zaku zauna da ita." Cewar daddy

"Gidan dake dan mani g.r.a..." cewar hammad.

",Meyasa bazaka hadasuba gu daya..

hammad yace "bkm..kawaide nafi shaawar hkn."

Daddy yace " ka hadasu gu dya mna my son kaima hnklinka zefi kwanciya kajikou..suma iyalennaka hnklinsu zefi kwanciya..sannan knsu zefi haduwa..." Cewar daddy

"Okay.." hammad yace amma zuciyrshi batayi masa dadihba da shawarar daddy. Mikewa yy a sukwane yayi masa sallama yabar falon. "Ai yau komi za ayi se matata ta tare a gidana tin wani annamimin be lallababa ya guntilemana aurenmuba." Hammad dinne ke tafe yna zancen zuciya. A bngaren daddyn yaja burki, taba murfin kofar yy yajita a rufe a hnkli yashigayin nocking.

Kasamcewar rnr girkin mommy ne , byn yadawo daga masallaci suna kwance a makeken bed dinsu. Suna rungumeda juna suna kissn junansu cikeda soyayya sukaji nocking, sakin bakinta yy yace "waye.."

Cikin kissa irinna mnyan mata wanda sukasan darajar namiji tace "Nima bnsaniba..Amma bari in duba." Tyi mgnr tana mikewa tsaye tasa hijjb dinta ta fito falon, "waye." Tace dai dai da isowarta bamin kofar falon.

Hammad yace ",nine mom. " Jin muryar hammad yasa ta krasa ta bude kofar tna mamakin meya kawoshi da sassafennan. Iso ta zubo mata, a natse tke kallonshi.

"Morning Mom.." cewar hammad yna sako kai cikin falon.

Kare masa kallo tashigayi da kyn bacci tabbas bb lafia kouda lafiyar ba lauba. "Morning son..,hope kna lafiya ..ya hatsaniyar duniya..''cewar mommy. ta maida kofar ta rufe.

"Alhmdulillahi.." yce yna krsawa kn kushin ya xauna.

Zaunawan itama tayi tace "Masha allahu..Ade cigaba da hkri kji kou son.wta rna se lbri hk duniyar take wata rna tayi daci..wata rna tyi ddh..Amma dacinta ya wuce ddhn yawa. Ayita hkri bkjikou."

Daga Mata Kai alamar tou..

Tariga ta gano daddynsu yakeson gani Dan hka Mikewa tyi tace bari in gayawa daddyn naku.." yace "yauwa mommy dmnshi nkeson gani."

Murmushi tayi tace"aina karanci hkn..." Tana mgnr tabar falon.

Bakaramin son mommyn ykeyiba but ita mutumce me saurin fahimta ga sanin ya kmata dukda btyi bokoba Amma tafi wada wadda tayj bokon sanin hannunta.

Ba jimawa daddyn ya fito shikadai sanye ykeda da jallabiya Ash colours. Krsowa yy yazauna hadi da zubawa dannashi ido yace "Son lafia de kou..ya angwanci jiya daddynka yacemin a gidan amarya ka kwana..Allah ya bada haqurin zama..",

Zamowa yy daga kn kujerar yace "gud morning daddy.."

Cikedaso da kaunah ya amsa"Kana lafia kou..my love...Yaya akayine kuma yau da kyn bacci..kou duk amarcinne."

Sosa keya yy yace "damande daddy a kn mgnr anty jannarht ne nga har yanzu ba ayimin mgnr tarewartaba shine nace bari inzo inyi mka mgnar tarewar kou zata tare yau.."

Kasa kunne daddy yy ynajinshi haryakai karshe yace "tou son yau kuma ..Amma kna ganin ita amaryar taka kayi mata adalci..nga jiane ka kwana a gidanta Amma yau zakace knada bktr dyar matarka ta tare yauma base gobe ba." Cewar daddy.

"Bkm daddy..Ni nafi son ta tarene dawuri dan Allah kada azo a raba mna aurenmu tin bata tareba..kga yansa ido sunyi yawa."

Murmushi daddy yy yce "Bansan waka gadoba son Sam Kai baka data ido kou.."

Kasa yy da knshi kmr bashi ya gama zayyano zanceba yanzunnan.

Daddy ya girgiza Kai yace "shine kyi wannan sammakon son kabi a hnklifa kada son yarinyarnan ya haukataka..koudayakemai ynzu bola ya rage ka fara bi..Allah ma ya kyauta."

",Uhm dmn bolar nafara bi kou nasamu sassauci.." hammad yace a zuciya.

Daddy yacigaba dacewa "tou shikenan .. kaje gidanka ka kwantrda hnklinka kaji kou my son.."

"Tou daddy nagode.." cewar hammad Yana mikewa tsaye sukayi sallamah da daddy haryakai bakin kofar falon ya dawo yace ,"Daddy yanzu se Yaushe kenan..zata taredin"

Daddy yace "Insha allahu zuwa gobe zansameshi.."

Cikin hanzari yace "dade so samune daddy da yau kaje pls.."

Daddy yace "Tou son znje yau din tinda hkn kso.nide burina ka kwantrda hnklinka don allah.." dai dai mommy ta fito daga bedroom din hannunta rikeda wayrshi daketa ringing ta mika mishi cikin ladabi. Amsar wayr yy yga me kirannashi line busy yasa mishi kna ya dawo da hnklinshi kn hammad yace "Shikenan son ka tafi kaji kou zan kiraka..take care."

Daga mishi kai yy hadi dayi Masa godiya yayima mommyma godiya yabar falon. Ido suka bishi dashi daddy yace "zulaikha Allah nefa ya temakemu yaronnan. Yasamu yarinyarnan ai inajin dabe sametaba da ynzu yna nan ynabin bola."

Zaunawa mommy tyi kusa da daddyn tace "Gaskia Kam..halan yanzuma mgnrtace ya kawoshi."

Daddy yace "Inba mgnrtaba meze kawoshi da sassafennan..Wai ynason ta tarene."

Mommy tace "eh gaskia ya kmata yamayi hkri gaskia..ksan zuciya da abinda takeso se a hnkli.."

Daddy yace "hkne ..Amma knsan matsalar daga ummihn yarinyarne da kmr wiya ta bari ta tare Nan kusa ballan tanama anzo an kuma lefi ynzu an karya mata diya..Aiko knga sede adduarh lmrin."

Mommytace "hkne..ai bazamu gajida adduarh ba..Allah ya shiga lmrin"

Daddy yace "ameen my baby..",

Murmushi tyi tace ,"kaide bka girma byn knada jikoki ya isa ace ka rage wasu abubuwanfa."

Shafar kuncinta yy yce "Ai soyayya bata sufa sede masoyan su tsufa.." murmushi tayi cikedason mijinta.

Yna fitowa bngaren Anwar ya nufa. Kofarshi a rufe nanma bugu ya rinkayi. Shikam Anwar din tinda yy slleh asubahi ya kwanta , bacci yakeyi me ddh , yji ana bugun kofar, adade ya basar. Amma Jin bugun yy yawa yasashi tasowa ya fito falon yna tmbyr Waye. Hammad yace "yayankane.."

Krsawa yy ya bude Masa kofar yace "a gidan uban waye kazama yayana.." yymgnr yna kare Masa kallo.

Shigowa yy Cikin falon Yana fadin "Ai nyi aure ynzu nima nashiga sahun mnyan mutane..kagakou nafi karfin bredi sede tsire."

Anwar ya dawo ya zauna shima a falon idanuwanshi cikeda bacci yace "ka fara cin gindine..."

Hammad yace "aini bnga gindin dazancine ynzu.."

Anwar yace "Af har ynzu ana daya kenan.. uban meye ya kawowa gidan mutane da sassafennan da kyn bacci kuma."

"Kaide bari..yaufa na balle name rikouni.. Nifa gaskia kawai so nakeyi iyalina ta tare a gidana kou naji sanyi..", cewar hammad.

Anwar yace "Aini nasani wlhy jikina ya bani inba mgnr anty jannarht ba tou kazone ka addabeni kace dole se munje gidansu anty jannarht.."

Hammad yace "kwarai kuwa..Kai nifa bngane ko wani yare a Yanzu hk inhrba mgnr anty jannarht bne.."

Anwar yace "Na dade da sananin hkn..nifa dana gnka da kyn bacci nanma se dyr zuciyata ta bani kou dadin gindine ya rudaka.."

"Mtwssss dallah can..Kai dande Kaine da tini na jima da dura mka asha Riya..dallah Ni bani tea insha in kwanta inyi bacci..Ni bta gindin nkeba." cewar hammad

Anwar yace "tab..kna mijin aure da iyalinka..kazonan kace in bka tea kasha sannan ka kwantamin a daki kyi bacci sangamemen kato dakai.."

Mikewa hammad yy yace "can zakaga sangamemen kato.." yna fadin ya nufa kishing ya Hado tea ya dawo hannunshi rikeda cup ya zauna yasha tea dinshi Anwar na kwance kn 3sttr. Yasha ya koshi yabar cup din Nan a falon ya nufa bedroom . Mikewa Anwar yy ya biyoshi yna fadin "tsakaninka da Allah bacci xakayimin a daki.."

Dai dai hammad ya kwanta a kn gadon yace "kake fadi a tsaye.."

Krasawa yy ya kwanta shima yana fadin "koudayake ai Kai kadai Allah ze rubutawa zunubi ni bndani.." yayi mgnr yna juya masa bya.

Hammad yace "kanka akeji.." bnza dashi Anwar yy ba jimawa dukkaninsu bacci me nauyi ya daukesu.

Jawaheer Kam dmn Bata tashi da wuri se 12:pm ta tashi tayi wanka tasa riga da wando na jiya ba kmr na yauba yaude da dama za ace. Saukowa tayi kasan tana takun kasaita. An hada mada dining da kyn brkfst direct dining din ta nufa tanason sanin a wani hali ya kwana Amma batada ikon hkn. Brkfst tayi da abinci kala kala sunkai kusan kala goma. Danma tanada dancin abinci. Byn ta gma masu aiki suka shiga aikin kwashe kyn data babbata suka Kara gyara gun. Ita Kam tini ta dawo kn kujerar falon ta hakimce tna jiran fitowar gogan. Tana Nan zaune harta gji da zaman ta koma kn 3sttr ta kwanta tyi bacci ta tashi wajajen 3:am babu mutum bb dalilinshi. Yanke shawarar shiga dakin tayi kawai koma mezeyi mata sede yayi, tna shiga dakin taga wayam bayanan, kasa kunne tayi bathroom kou zata ji karar ruwa don a tunaninta kou yna wankane, Amma taji shiru bude kofar tayi nanma taga bb kowa. Fitowa tyi falon tahau kwalawa lantai me aiki kira, da gudu ta karaso ta tsugunna dukda yawan shekarunta,. "Gani Ranki ya dade.."

tana wani Isa tace "kou knga fitar mijina.."

A zuciyrta tace "kaga sakarya bama kisan fitar tashiba.." Amma a fili tace "eh ai tin asubah ma ya fita ranki shi dade... "

"Asubah kuma.." tace cikeda mamakin meye ya fitr dashi da asubah.

"Eh hajiya." Cewar yar dattijuwar matar.

"Okay..zaki iya tafiya.." tce a takaice. Krsawa tayi ta zauna tana tsinewa jannarht Dan tasan kilan itace ta kirashi da asubshin fari shi kuma ya fita saboda ya nunawa duniya cewar itaba komi bace. Takaicine ya rufeta. Da bakin ciki.

Kusan a tare suka tashi dashi da anwar. Hammad ne ya fara yin wanka ya fito ya shirya cikin kanaNan kynshi dke Nan dakin Anwar din. Shima anwardin wnka yy ya shiya cikin kna Nan kya. Dai dai 1:pm anata kiraye kirayen sallah. Direct masallaci suka nufa byn sun dawo hammad ya zauna ya fara kiran daddyn a waya. Amma yaki dagawa.

Daddy na kallon kirannashi Amma yaki picking yna office dinshi se Misalin 2: pm kna yja motrshi ya nufa gidan marayun, packing yy ya fitou Kai tsaye office din abih ya nufa. Gaisawa sukayi a mutumce daddy yace "Kyi hkri nasan kagaji da gnin kafafuwana a office dinka.."

Murmushi abih yy yce "Hbade abinda an riga an hada zuriarh ai kuma anyama dya"

Daddy yce "hkne Kam..Daman kn mgnr tarewar jannarht dinne nace kou kun tsayarda mgna..yaronne ya matsa dayawa."

Murmushi abih yy yce "Tom bade mu tsayrda mgnr tarewanba Amma znsamu ita rukayyah se muyi mgna insha allahu ka saurareni Nan da wasu yan kwanaki."

"Tou bkm alhaji ngde Allah ya kra girma.." hira suka dan taba kna ya mike yabar office dinnashi byn abih ya rakoshi har bakin motar kna yaja motar yabar gidan. Komawa ciki abih yy zuciyrshi fal tunani tunani besan ta yayane ze fara tinkarar rukayyah da wannan mgnrba byn ga inda suka tsaya shida ita ynzu hkma yau ta kirashi kusan sau biyar Amma be dagaba but besan mezece mataba.

Har lokacin hammad nata kirn daddyn a waya. Daddy ngni yaki pcking ya barine yaje gida kna ya kirashi.

Hammad Kam yaje duba daddy yafi sau goma Amma yaga be dawoba. Anwar de na kallonshi yna ziryar ya bawa bnza ajiyrshi

Seda daddy ya dawo gidan mommy ta bashi abinci yaci ya koshi. Be taso daga dining ba hammad ya shigo falon da sallamarh. Daddy ya kalleshi yace "wannan kira hk sekace na sace matar taka munbar garinnan.."

Mommy tayi murmushi tace "ba mgnr hk dolene ya kira ai sir dan yaji Mike gudana."

Karasa yy yazauna a kn kujerar dining yace "Am sorry daddy..inaso nede inji yadda kukayi shiyasa.."

Daddy yace "Sorry for what..ai bnce lefi kayiba.."

"Yauwa daddy tnks..ya kukayi.." cewar hammad da duk yabi ya kagu.

Daddy yace "sunce bazasu baka matarba se nan da 2 month.." cewar daddy.

A razane ya mike yace "habade..!, Nida matata..,!! daddy aure tin tini Amma har yanzu bata tareba..kou ganintafah bnsamunyi yadda nakeso.."

Baki sake suke kallonshi.. musammanma daddy mommy tace "calm down son..kamayi hkrin wancan kwanakin ballan tana wadannan kwanakin..kwanan Nan nefa..kyi hkri.."

"Tou mom..", yace kna ya juya ya fice fit daga falon. Zuciyrshi a dakule saboda bacin rai bema ganin hnya.

Direct part din Anwar yace yace zoka rakani..

A yadda Anwar ya gnshi bb alamar wasa a tare dashi Dan hk ya taso tare suka fito compound din gidan. Hammad ya mika ma Anwar car key , amsa yayi suka shiga motar Anwar yy Mata key sukabar gidan. Dan satar kallonshi yy yga dukya susuce yace "meya faru..and Ina zamuje"

Hammad yace "gidansu anty jannarht wlhy yau sena dauki matata.."

Anwar yace "daddy ne ya gaya maka hakan.."


Hammad yace "Yeah Wai se nan da 2 month..Kai kajifa kmr su sukeda iko ai ynzu power na hannuna..kawai kwara in daukkota da kaina.."

Anwar yace "Bashine solution ba..kasan halin anty jannarht be zama lalle bama mu gnta..kuma abinda lalama be bayarba rashinshi baze bayarba."

Cikeda damuwa hammad yace "I know..bazaki gne me nke fuskantaba..wlhy in bata tareba za a rabamune da ita kwara kou ta yayane kawai ingnta a gidana.."

Anwar yace "Adebi ta a hnkli yafi..yamzu why North muje gun shi mahaifinnata tinda nga ynada saukin Kai kou.."
[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..52

Book din nan na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

Nan yayita zama har rana ta fara bayyana, Sam kou a jikinsa. abih Kam be iso office dinba see 7:30pm yna zuwa yaci kro da hammad, yna ganinshi ya mike tsaye ya amsa jakar hannunshi a tare suka krasa shiga office din gaisheshi hammad yy . Ya amsa cikeda mamaki yake kallon hammad din "A Nan ka kwana ne.." abih ya tambayeshi yna zama a kn seat dinshi.

Shima hammad din zaunawa yy yna a kn kujerar dake facing dinshi yace "A'arh Amma tinda nayi sallarh asubahi nazo .."

Abih yace "Ikon allah..Lafia de kou."

a zuciya yace "Ai babu lafia babu matata.." Amma a fili yace "Daman kn mgnr Nan ne nace kou kunyi mgnr shine nashama Ina zuwa za ace mu tafi.."

Kuri abih yy masa besan hk yaron yayi haukaba a knta se yau yke gnin zahiri. "bnsamu dmr zuwa gidanba ammande karka damu ka kwantrda hnklinka daganin idanuwankama bka samu bacciba sosai ka tashi kaje gida kaci abinci ka kwanta yadda mukayi zan kira daddynka in sanrdashi inyaso seya gya mka."

Hammad yace "bkm se in kra dawowama zuwa yaushene zanzo din .."

Abih yace "anjima insha allahu .."

Hammad yace "in babu damuwa se in zauna Nan zuwa anjiman.."

Abih yace "Dade kje gida ka huta insha allahu aini nyi mka alqawarin hkn."

Cikin sanyin murya yace "Dan Allah ka temakamin wlhy Ina Cikin damuwane shiyasa na matsa Kan ta tare din, kullum Cikin muggan mafarkai nake kn wata mata tanason ta rabamu.. Ni kuma gaskia rabuwa da ita daidai yake da rabuwa da rayuwata."

Jim abih yy yna nazarin klmnshi, "tou kuma kna adduarh kou..?

"Eh inayi sosai jiyama seda nayi krtu sannan na kwanta Amma still seda nyi mafarkin..se nkeji a jikina kmr wani abu ze faru in bata tare dinba koude yayane ykmata muna tare insha allahu Komi zezo da sauki."

Abih yace "kwarai kuwa..Amma ita mahaifiyr taka ta yarda da tarewar."

Hammad yace "Aini inason matata kuma tsakaninta da mommah kowa yanada haqqi a kaina ita mata tace ita kuma mahaifiyatace kga daya beda hurumin ya hanani zama da daya...tinda raya sunna zamuyi."

Bkramin burgeshi hammad yyba Ashe ynada hnkli. "shikenan badamuwa ka koma gida kajikou ka dawo da daddare.."

Hammad yace "tou nagode Allah ya kra girma..amande daso samune kou yanzuma."

Abih yce "karka damu kaji kou..kje ka dawo zuwa dare insha allahu ."

Hammad yace "tou karfe nawa?"

Abih yace "9:pm bi izinillahi.."

"Tou.." yCe hadi da mikewa yabar office din a sukwane.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login