Showing 63001 words to 66000 words out of 171805 words
Chapter 22 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel
kawai kowa ya huta.."
Tini idanuwanshi suka fara zubda kwallah yna kallon direction din da anty jannarht din take ...
Mama rabi tace "Tab kukama kakeyi..."
Mommah tace "Wallahi kouda zeyi kukan jini ne seya saketa..."
Daddyn anwar yace "Zainab don allah..."
Ai batama jira mezeceba ta dktr dashi "Da allah mlm bansakaba a cikin iyalina..tsaya matsayinka na karere.."
Hammad yace cikin muryar kuka "Mommah wlhy inasonta bakina baze iya furta mata kalmar sakiba.." Yy mgnr yna hawaye.
Ido suka zuba masa cikeda tausayawa. Ita knta jannart ta tausa masa.
Mama rabi kou wani uban tsuki taja tace "Dayake tare kukazl duniya da ita.."
Mommah tace "Ai yau dan ubanka kouda tare kukazo duniya wallahi sekun rabu...kai kouda ku hnta da jini ne yau sena rabaku...maza ka furta mata karmar saki."
Tsugunnawa yy kn guiwowinsa yace "Pls mommah na rokeki karki rabamu..rabuwa da ita dai dai yake da rabuwa da rayuwata...pls daddy kyi mta mgna..ka bata hkri" ya krashe mgnr yna kallon daddy.
Daddy kam iyakar bacin rai zainab tasashi a yau. cikin fushi yce " zainab kika kuskura kikayi silar rabuwar auren yarannan...na tabbtr baki taba ganin fushinaba...ina tabbtr miki da zaki gani. Inhr kikayi silar rabuwar auren nan nasu."
"Aiko sede ayi duk wadda za ayi..wlhy seya saketa yau kou in tsine masa yabi duniya.." Cewar mommah.
Zuciyr hammad tyi wani mummunan bugawa...
Daddy yace cikin bacin rai... "Inharya saketa ynzunnan kema sekisan inda zakiyi saboda yna sakinta nima nasakeki ..." Yna gma fadar hkn ya fita yabar falkn.
Mutuwar tsaye mommah da mama rabi sukayi, tinda mommah take bata tabajin abindaya girgizataba daga bakin daddyn ba se yau. "Daddy ni zaka saka..a kan wannan jakar.." Mommah ta furta murya a sanyaye. Mama rabi knta ta girgiza. A zuciya tace "Ynzu inya saketa nikuma a gunwa zan rinka samu...tab ai bazata sabuba .." Mama,rabi ta fada a zuciya.
Mommah kam byn daddy tabi tana masifa har bakin compound harya shiga cikin car amma ta tsaya bakin car din tna fadin. "Ynzu daddy nice kake ikirarin zaka saka.." Ya nata nanata mgnr cikeda mamaki a kn fuskarta. Mama rabi dmn tana fitowa itama ta biyo bynta ta tsaya kallon ikon allah.
Hammad kam mikewa tsaye yayi jiki bb kwari ya isa inda anty jannarht take rakube ya kamo hannunta me lafiyar ya dagota tsaye. Hannunshi cikinnata ya karasa ya dauki key din motarta da tarkacenta. Suka fita sukabar falon. Anwar yabiyo bynsu ya amshi key din motar hannun hammad din. Mommah na ganinsu suka shiga motar sukabar gidan. Amma ina hnklinta na ga daddy daya furta yau itace ze saki. Itakam mama rabi cikeda takaici tabisu hammad din da ido.
Kowa fitowa yy cikeda damuwa kowannensu yaja motarshi sukabar gidan.
Mommah ta fashe da kuka tna fadin "Kgni kou daddy sun hadamu gashinan burinsu ya cika sunbar gidan...daddy a gaban makiyana kake furta cewar zaka sakeni..yau ni zaka saki daddy ni zainab mtrka ta auren saurayi da budurwa.." Tana mgnr tna nuna knta.
Daddy kam rai a bace yce "Ace da zafi..ama shine ke kike kokarin raba dnki da abinda yakeso.."
Rntane ya kara baci tace "A kn tsinanniyarcanne zaka sakeni daddy.."
Beda lokacinta sam don tagama bashi haushi. ya tayrda motrshk ya kauce mata yabar gidan.
Mama rabice ta koma ta kwaso nasu komatsan. Da kyar mommah ta iya driving suka baro gidan. Tsanar jannarht ta kara ninkuwa a zuciyrta ji tkeyi da ace da dama data kasheta ta huta da wannan tashin hnklin. Uwa uba kuma yadda taga shi hammad din ya mace a knta kmr wani tababbe.. "Kai ni zainabu nashiga ukuna..." Mommah ta furta a fili yynda hannunta ke kn tuki. Hwye na zirya smn kuncinta.
Mama rabi tace "Hmmm ni wannan matsifar..shin dami tyi kma..abun mamaki wai yau kece alhaji kecewa ze saka a bainannasi...kai duniya ina zakije damu.."
Mommah takaici ya kara rufeta.
Mama rabi tace "Kai.."
! Da gyara a lamarinnan...wlhy da sake an bawa me kaza kai..an riga an shiga gabanmu dayawa se a hnkli kuma." Cewar mama rabi.
Mommah tace "mama rabi ..wannan abu yymin yawa..ni ynzu yazanyi da,rayuwata .."
Mama rabi tace "Yade zamuyi zakice yar uwata..ai wannan matsalar dukkaninmu tashafemu..."
Mommah tace cike da bakin ciki "Ynzu meye mafita..kngade bazeyuba aurena ya mutu mama rabi ze zama abun gulma a gari da cikin frnds dina..bayaga haka kuma kngade yanzu aurena ya mutu bazeyuba in tinkara nijerba..inama na isa .." Cewar mommah.
Mama rabi tace "Barma mgnr mutuwar aurenki zainab..kece gatanmu zainab a Nigeria ynzu kikabar aa Waziris family mu ina zamusa rnmu..dukfa abunnan dakikeyi da alhaji kike takama a garinnan. Kawaide ki bari semum sake sabon zama..domin sake sabon takunmu...amma mgnr rabuwar aure ai bb itama." Cewar mama rabi.
Mommah tace "Gaskia kam..don wallahi bani barin aurennan ..tin ynzu tasa yarona yafi karfina inamaga ynzu...ga mijinama duk yabi ya birkicemin"
"Hmmm kede bari ai hk auren karuwa yake..seta rabaki da danki rankatakaf..ynzu duba kiga ta rabaki da kowa diynki da mijinki..wannan suka cigaba da zama ai ganin hammad ma seya gagareki..ina gya miki sekin cika form zaki sa dnki a ido."
"Ga alama nan nagani..ynzu inbadan wadanda nasa susa mna idoba sun gnsu sun gyaminba ai dase yy mta ciki za a kawomin jika dan karuwa.." Cewar mommah
Mama rabi tace "Allahma ya tsaremu hada jini da jinin karuwa..ai sede ta kare a bin mazan bariki." Da hk suka isa gidan mama rabi dansu kara samun dmr yin yan shawarwarinsu.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...42
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.
Cikin rashin fahimta tace "Ummih kmrya.."
"Kmr yadda kikaji na fada ki kira mijinki ki tmbayeshi inya barki kici gba da zuwa aikinki..." Cewar ummih.
Ji tyi duk rnta ya baci "hbde Ummih ynzu sena tambayeshi pls.."
"Yess..ai kou kofr waje kin dena zuwa se in kin tambayeshi ..mijnkine ya biya sadakinki." Cewar ummih.
Tsayawa tyi kmr an dasata maganganun ummih tmsar saukr garwashi take jinsu a naman jikinta. tace "ummih wannan yaron..."
Ummih tace "Shidinfa yaron ai mijinkine ..in baki tambayeshiba bazaki fita aikinba seki koma inkin tambayeshi kya fita..badaniba a cikin tsinuwar da mala'iku zasurinkayi mikiba.. "
Juyawa tayi ta haye upstairs din tnajin hawaye na zirya a kn kuncinta, tna shiga dakinta ta fada gadonta tayi rufda ciki tna cigaba da hawayen takaici.. Hajiyar Chardi ce ta biyota har dakin ta kwanta gefen gadon tana bubbuga bayanta, "kiyi hkri pls kinga baki gma samun saikiba.." Cewar hajiyar chardi. Itakam jannarht takaicin duniya da bakin ciki sun rufeta, inhar seta tambayi hammad zataje aiki wlhy sede in bazatajeba.ta kwammacema tadena zuwa kwatakwata. Tou ta inama zata fara tmbyrshi kawai seta wanice wai yabarta tje aiki..tab ashe kou ze bushi. Tce a zuciyrta
ummih kam tariga ta daura damarar tinda abih yki rba auren insha allahu ita zata rabashi da knta insha allahu.
Anty nahnah da anty salaha sunzo dubata sosai sukazo da kayan dubiya , ummih tyi misu godiya jannarht de sama sama ta gode musu. Da dabara anty jannarht taja anty nahnah dakinta, bynsun zauna ta kalleta tace "ya mgnr mu..har ynzu najiki shiru ne.." Cewar jannarht.
Anty nahnah tyi smiling tace "tna nan anty jannarht.."
Marairaicewa tyi tace "Dan allah anty nahnah ki temakeni ya sakenidin knga ke yarshice dakinyi mishi mgna zeji pls..knga yanzu hk ummih ta hanani fita tace dole sena tambayeshi." Ta karashe mgnr zuciyrta fal cikeda daci.
Bkramin tausayi tabawa anty nahnah ba "Tou anty ina nan ina miki qoqarin hakan knji karki damu.."
"Dolene in damu..ni inba nga takardar saki a hannunaba hnklina baze kwantaba..." Cewar jannarht.
"Insha allahu ze sakeki knji anty kidena dmwa pls ki kwantr da hnklin nki kou kadanne..."cewar anty nahnah,
"Uhm..dan allah de ki temakeni a cikin satinnan pls..kwata kwata nadenajin dadin rayuwata saboda aurennan..wlhy mommy noor bazan iya zama dashiba a matsayin mijinaba ..yyimin karami shekarun dana bashi yy yawa girma na girmeshi harda na banza.."cewar anty jannarht datake mgna kmr ztyi kuka.
Anty nahnah na jinjina klmnta a zuciyrta , a filide rarrashinta ta rinkayi da kwantr mtada hnkli cikin taushin murya. Duk mgnr nan dasukeyi ummih na labe tanaji. Wasu irin zafafan hawayene suke zubo mata tausayin amanarta ya cika zuciyrta, ta tabbatr jannarht batason auren hammad.
*
Yau ya tashi da matsanancin ciwon kirjinshi amma hk yaketa daurewa.anwar yaje yasiyo mishi magungunan dayakesha. Yasha kna yasamu sassauci. Misalin 4:30pm kwance yke a kn kujerar 3sttr. yna sanyeda kna nan kya wanda suka amshi jikinshi. Anwar na zaune a 1 sttr ya zubawa hammad ido. Duk lamarin ya dameshi shima. hammad ne yace "Blood dan allah tashi muje ka kaini gidansu anty jannarht don allah.."
Anwar yace "kyi hkri blood zu.. "
Dktr dashi hammad yy yce "Nagaji da hkrin nan dan allah ka kaini in zaka kaini..inbngntaba bansan yazanyi da rayuwataba ..se hkri ya kasheni hba dan allah..!" Ya karashe mgnr kmr zeyi kuka.
Anwar yace "Hkri baya kisa blood ...INSO YAZAMA CUTA HKRI shine MAGANi..dan allah ka sassautawa knka lamarin anty jannarht pls soyayyarta gareka jarabawace ka roki allah ya sassauta mka."
Tashi yy zaune hadi da zamowa kasa ya zauna kn tiles din falon hawaye na bin kuncinshi yace "Soyyata a kn anty jannarht yeah jarabce a gunka, but ni gareni nagodewa allahn daya jarabceni na tabbatr baze taba jarabtata da abinda bazan iya mishiba.. Allah subhanahu wata'ala yace inkunka jarabawa na alkhairi daga garemune inkunga akasin hkn ku binciki kanku..alhmdllh ni jarabawar soyayyar jannarht ga zuciyata alkhairice ..but kullum ina rokon allah inba alkhairi bne ya sassautamin amma kulllum se karuwa sonta yakeyi ga zucciyata..nagodewa allah...ina sonta forever an ever." Ya karashe mgnr yna kwantr da knshi a saman kujerar yynda wasu zafafan hawaye ke fita daga kwayr idonshi.
Zamowa anwar shima yy daga kn kujerar wasu hawayen dabeshiryawa zuwansuba suka hau assemble a kan kuncinshi. Bkrmin tausayin dan uwannashi yakeyiba. Be taba tabbatrdacewar so cuta bne se a kn hammad. So babban ciwone wanda beda mgni se a gun uban giji.
"blood ina sonta kouda sontane ajalina ina sonta hk wlhy. Zancigaba da sonta kouda ita bazata taba sonaba ..na yarda sonta kaddaratace ta rayuwa kuma alkhairi nah..inasonta blood tin kafin inkai hakan nake sonta ban tabbtr dacewa soyayya bace se ynzu..ina sonta fiyeda yadda nakeson kaina..bnsan hk so yakeba blood ..se a kn anty jannarht nasan so...kullum ina adduarh allah yasa sontane ajalina.." Ya karashe mgnr yynda wasu hawaye masu azabar zafi suka shiga zirya a kuncinshi, ynajin zafin hawayen na sauka a kn kuncinshi.
Hawayen dake zirya a kn kuncin anwar suka tsananta kokarin dakatr dasu yashigayi, hadi da share na kn kuncinshi ya furta "Allah yasa kaci jarabawarnan blood..ina matukar jin tausayinka."
Hammad yayi murmushin whla hadi da cewa "Ameen blood..."
*
Kwata kwata ta kasa bacci bakin ciki ya hnata rintsawa ji takeyi kmr ta kashe knta ta huta. Ta tabbtr allah ya jarabceta. A wahala tazo amma tna fatan kada ta kare a wahalce. Sam batajin zata iya zama da hammad a misalima ace ya girmeta sam bata iya aurenshi but matsalolin aurenshi nada yawa ga uwar miji ga kishiya ga dangin uwar miji. Ballan tanama ta girmeshi ita ina hammad ma ze kaita in bnta bala'i irinnashi. Wajajen 2:am tashi tayi tayo alwala ta fara jero nafilfili tana kuka tna rokon sassauci a gun me sama. Yadda bta rintsaba hk ummih ma bata rintsaba. Hk hammad ma be rintsaba ynata salloli yna yima allah godiya daya daura mishi son nata. Ya gaji da adduarh neman sassaucin son nata but karuwa sonnata yakeyk a rnshi. Shiyasa ynzu yashiga godiya ga mahaliccinshi daya daura mishi sonnata.
Washegari da sassafe 7:pm ya fita yabar gidan lokacin anwar na bacci bemasan ya ficeba. Motar yaja yabar gidan. Direct gidansu anty jannart din ya nufa. Get man ya wangale mishi get din gidan ya danno kai.
Tna tsaye bakin window tna hango shigowar motar tashi.
Fitowa yy duk ya kra ramewa kmr ba shiba, jingina yy da motar. me gadinne ya karaso suka gaisa, cikin snyin murya yace "baba anty jannarht nakeson gani kou ta tashi ynzu.."
Me gadin yace "Eh tou..kmrde bata tashiba damande lokacin datake zuwa office ne dawuri tke tashi.."
" baba ynzu bata tashiba kenan kou..?" Cewar Hammad.
"Eh bata tashiba sede kaje ka dawo nanda 9:pm kou zata tashi kga ynzu ko duriyar yan gidan bakaji..." Cewar baba me gadi dake kallonshi cikeda tausayawa donshi a tunaninshi kou beda lafiyane.
"Okay znjirata harta tashi..." Cewar hammad.
"Allah srki alhaji allah ya kara sauki..ai yadda jikinnan nka yake da asibitinsuma kaje kawai.." Cewar baba me gadi.
"Tou baba nagode.." Cewar hammad . baba me gadi ya juya ya koma bakin aikinshi.
Duktana saman dakinta daga window tna hangosu amman sede batajin me suke cewa. Komawa tyi ta zauna a kn gadon dabas tna hawaye.. "Wayyo Allah nah..wannan wacce iriyar jarabawa ce.." Cewar jannarht.
Haka ya tsaya har zuwa 8:am yna nan tsaye daya gaji da tsayuwar seya zauna a kasa dabas kmr wani tababbe.
Me gadi na ganin hkn ya rugo da gudu ya kawo mishi kujera. Tashi yy daga kasan ya zauna a kn kujerar .. 9:pm sahura ta fitou kawowa baba me gadi abin karinshi. Ta gnshi zaune. Gaisheshi tayi cikeda ladabi. Besamu dmr amsawaba. "anty jannarht ta tashi.." Ya wurga mta question.
Cikin snyin murya tace "Bansaniba gaskia domin bata,sauko kasaba..kuma ka kirata a,waya?" Cewar sahura tna kallonshi cikeda tausaya.
Ya tabbtr inya kirata bazata dagaba shiyasama beyi kuskuren yin hknba . "Aah bnkirataba..dan allah ki gya mata nazo .." Ya karashe mgnr cikeda rauni dukda zuciyrshi na bashi da wiya ta fitou.
"Tou.." Tace ta karasa ta kaiwa me gadi abin karinshi kna ta koma gidan. Hajiyar chardice zaune a falon janan na cinyrta suna breakfast, ummih na dakinta na kasa se ynzu dasafennan ne tasamu bacci ya,dauketa.
Direct dakin anty jannarht ta nufa, da sallahma ta tura kofarta shiga, zaune tasameta gefen bed tna hawaye. tna ganinta cikin hnzari ta share hawayen dake zubo mata. Tna kirkiro smiling . gaisheta sahura tayi ta amsa da "lafia lau..ina janan.."
"Tana gun hajiyar chardi suna breakfast a kasa.. " cewar sahura.
"Masha allahu.." Cewar anty jannarht tana zubawa sahura ido ta tabbtr da mgna a bakinta.
"Anty daman mijinkine yazo yace a kiraki.." Sahura tce.
Ido ta zubawa sahuta cikin fada tace "Shine kikazo ki gyamin harda wani cewa mijina..sahura ban taba galla miki mariba kou..jekice bazanzoba dallahcan.." Ta karashe mgnr tnjin kmr ta mike ta rufe sahura da duka.
"Hba anty dan allah tin 7: yke gidannanfa inji baba me gadi..bkiga yadda ya zmaba kmr mara lfya.." Cewar sahura cikeda tausayawa.
"Mtwsss...'' Jannarht taja tsuki. "Sahura.." Takira sunanta rai a baci.
"Naam.."
"Sahura.." Ta kara kirn sunanta a karo na biyu.
"Na'am.." Itama ta amsa a karo na biyu.
"Sahura.." T kara kirn sunnta a karo na uku.
"Naam" itama ta amsa for the three times.
"Fitrmin daga dakina tin bn mikeba na watsa miki tafi .." Ta fada bb alamar wasa.
Juyawa sahura tyi ta fice dga dakin. Direct inda hammad din yke ta nufa yna gninta ya mike tsaye yna jirn jin mezatace.
Cikin kwayr idanuwanshi ta kallah taga sam bata iya fada mishi abinda jannart din tace. Cikin snyin murya tace "Tna bacci .."
"Zatakai karfe nawa kafinta tashi..." Cewar hammad cikeda kosawa.
"Zatakai 12:pm dazaka tafi inta tashi seka dawo.." Cewar sahura.
Girgiza kai yy yce " bkm zn jirata kouda zata kai 10:pm ne bakomi.."
Bkrmin tausayi ya bataba ita sam bata ganin aibunshi bataga abin kiba jikinshi, kuma sam babu wanda ze kalleshi ya kalli anty jannarht acewai ita ta girmeshi ko kusa bb mecewa hkn inba makiyiba. "Alhaji dade ka tafi din inta tashi kadawo.." Cewar sahura.
"Karki damu znjira harta tashi din..." Ya koma ya zauna.
Hknan sahura ta juya ta koma ciki sam btji ddhn hknba.tausayin hammad fal rnta bata taba ganin irin wannan sonba abu kmr a film din indian.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...45
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.
Direct asibitin a.a waziris suka nufa har suka isa tna hawayen azabar datakeji a hannun nata da tini ya jima da tashi yy suntum.
Nan da nan doctor aminu ya duba mata hannun nan ya gane karayace tayi. Hammad na zaune kusa,da ita yna kallonta cikeda tausayawa, anwarma ta bashi tausayi.
Dmn shi doctor aminu aikinshi fannin kasusuwane ya iya gyara sosai. Hannu ya kai da niyar ya gyara hannun amma fir taki yarda tNa hawaye ta kaudar da hannun gefe.. Doctor aminu yace "Hba dr da kanki kike raki.."
Anwar yace "Ai dolene dubifa yadda hannun ya kumbura sosai."
Hammad yace "Pls anty ki tsaya a gyara miki dan allah kiyi hkri..da ama cirewa dana cire nadawo dashi kaina.."
Hawaye na bin kuncinta tace "zafi nakeji tabawar da yayimin a barshi kawai.."
Hammad ya matso daf da iya ya dan rungumota ta baya yace "Sorry half part.." Yy mgnr shima kmr zeyi kuka.
Kin tsayawa tyi a gyara hannun seda hammad ya riketa gam. Rikon da yy mata sam kou kwakwaran motsi bata iyayi. tana kuka shima Hammad din yana kuka har aka gyara mata hannun. Hammad beji kunyar kowaba ya rinka lashe hawayen dake zubowa a kn kuncinta. Doctor de da mamaki yaketa kallon ikon allah. Itakou duk kunya ta rufeta.da haushin hammad din. Magunguna aka bata kna suka baro cikin asibitin suka fito compound dai dai su dr nahnah da anty salaha suka dawo a harabar asibitin suka hadu. Cikeda tausayawa suke kallon anty jannarht. "Sannu anty..ammande wannan karayace kkyi kou.." Cewar anty nahnah.
Hammad yace "A wlhy ..bakijiba zafin har cikin zuciyata nake jinshi.."
Anty salaha tace "Sannu anty jannarht kiyi hkri pls.."
Girgiza kai tyi cikin sanyin murya tace "bkm..."
Anty nahnah tace "sannu anty jannarht..dan allah ina rokon alfarmar kada ki gyawa ummih abindake faruwa..na rokeki allah da annabi sweetheart."
Daga kai kawai tyi ..sukayi mata allah ya kra sauki kna suka krsa cikin asibitin. Su kuma suka karasa inda motar tke suka shiga .anwar ya shiga gaba ita kuma da hammad suka shiga baya. Se wani mammanne mata yakeyi. Itakou sam btason hkn. Musamnanma yadda taga mmnshi tanata zaginta tnace mata karuwa dukse tji ta kara tsanar hammad din. A duniyrnan ta tsani ace mata karuwa. Amma se gashi a gbnta aketa ce mata bb