Showing 54001 words to 57000 words out of 171805 words

Chapter 19 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

yaya kikaga yaronki ze kauce hada da addu'arh da natsiha. Allah ya shirya mna zuriarh bki dya. Inda mommah nada kulawa duk hkn baxe faruba.)

Daddyn anwar ya kirashi ya tambayi inda suke nan anwar ya snr dashi daddy ya numfasa yace "hkn da kukayi yayi daidai..inba hknba se tashin hnklin ya kara yawa..allah ya kawo mna komi da sauki.."

Ameen cewar anwar. "Ina Hammad din.." Cewar daddy.

"Gashinan a kusa daddy.." Anwar ya bawa Hammad wayr, gaisheshi yy kna daddy yace "Hammad kadeci abinci kou.."

"A daddy naci tnks..allah ya kara lafiya.." Cewar hammad cikin nishadi.

"Ameen de my son..kyi addu'arh kaji..kabi komi a hnkli.." Cewar daddy.

"Tou daddy ngd.." Cewar hammad

"Yauwa take care my son.." Cewar daddy ya katse wyr yna katse wyr yasanrda mommy komi itade shiru kawai tyi batace komiba.

Hammad kam Mikawa anwar wyr yy hnklinshi a kwance yace "wlhy inason daddy..bazan denayi mishi addu'arh ba ..but shine sanadin samuwar farin cikina."

Smiling anwar yy ..rnr hammad yayi bacci sosai cikin kwanciyar hnkli.kai kce sarautar naija aka bashi.

Jannarht kam bata farfadoba se washe gari misalin 10:am tna bude idanunta taganta a asibiti ga ummih gefenta da sahura. nan da nN abindaya faru ya fara dawo mata wasu zafafan hawayene suka fara bin kuncinta. Ummih dake gefenta gnin ta farkadin hmdlah tayi a zuciyrta. Shafo kafafuwanta tyi tana fadin "sannu mamana.." Sahura dake kn kujera hannunta rikeda janan.batama jima da zuwaba takawo musu abincin brkfst. tace "sannu anty jannarht.." Ido kawai jannarht ke binsu dashi..

Dai dai hajiyar chardi ta fitou daga toilet din krsowa tayi da hnzari dan ganin ta farfado tanai mata sannu.."sahura jeki kira dr nahnah take kouwaye ohode ...tacede inta farfado a kirata.." Cewar hajiyar chardi. "Tou .." Sahura tce hadida mikewa ta fice.

Binsu anty jannarht takeyi da ido hawaye na zirya a kuncinta.. Kallon ummih tyi tace "ummih ya,sakeni din.."

Ido kawai ummih tabita,dashi.. Hajiyar chardi tace "kwantrda hnklinku don allah.."

Rintse ido tyi yayinda hawayekebin kuncinta..

Shigowa sukayi sahura na gaba dr nahnah na biye da ita a baya..karasowa sukayi ta gaidasu ummih da hajiyar chardi cikeda kamala suka amsa. Ido ta zubawa anty jannarht din dataketa hawaye tini anty nahnah tariga ta gano auren Hammad dinne yy mata causing wannan ciwon.zaunawa tayi a kn kujera takai hannu tana taba jikinta tace "sannu anty jannarht.."

Sam bata amsaba se hwye takeyi har lokacin.

Anty nahnah ta kalli su ummih tace "pls kudan bamu guri in dubata.." Ba wani dmwa suka fita daga dakin dukkaninsu yarage daga anty nahnah se jannarht. Ido ta zuba mata cikeda tausayawa tace "Anty jannarht ynzu meke damunki.."

Shiru tyi amma idanunta a bude tna hawaye still ji takeyi kmr zuciyrta ta,fashe..

Anty nahnah tace "nasan hammad ne ke damunki kou.."

Daga mata kai tayi kmr an sosa mata inda keyi mata kaikayi. Kou ince kmr karamar yarinya.

"Bakisonshi kou.."

Cikin muryar marasa lafiya tace "hba mmn noor nafa girmeshi..kou kefa na girmeki ta yaya znyi zmn aure dashi.." Ta karashe mgnr tana kara matso hwyenta.

Shiru anty nahnah tyi tana zubawa dr jannarht ido. Kna tace "Tou nji..pls kiyi shiru hakanan..ynzu me kikeso ayi.."

Cikin hnzari tace "tinda kaninkine pls kisashi ya sakeni..i promise har asibitinkuma zn bar muku..wlhy bani iya zaman aure dashi..hba mmn noor ki duba lamarinnan kanin byana ta yaya zanyi rywr aure dashi wai kuma har mu kwanta gado daya in bude mishi kafafuwa how...."ta karashe mgnr tna kara tsananta hawayenta.

Jim tyi cikeda tausayawa tace "tou shikenan znyi kokarina a kn hakan kinji.."

Tashi zaune tayi da kyar ta kamo hannun dr nahnah tace "danaji dadih..dan allah ki temakeni knga kou mommynkuma bata sona ni nasani ..dan Allah ya sakeni kawai ya huta nima in huta.." Cewar jannarht.

"Tou karki damu anty jannarht.. Ammande da sharadi.." Cewar anty nahnah.

Cikin sauri tace "zanbi koma meye dan allah ki gymin.."

Bkrmin tausayi tabawa anty nahnah ba tace "yauwa..zaki kwantrda hnklinki ,ki dena kuku pls sannan zaki rinkacin abinci a kai a kai...knsan in kina kukannan bb ta yadda za ayi hnklinki ya kwanta."

Cikin hnzri tace "Zanyi inhar zakiyimin temakon ya sakeni don allah.." Cewar anty jannarht.

Anty nahnah tace "Aini nace znyi kou..karki damu ..ynzu share hwyen fuskarki."

Sharewa tayi ji takeyi kmrma ya saketa dinne..

"Inkika karya sharadinnan guda daya nikuma zan fasa temakonnaki..amma innaga hnklinki ya dan kwanta se inyi iya kokarina ya,sakeki ki huta tinda bakisonshi..shida yake sonki se yy hkri yy jinyr knshi.." Cewar anty nahnah. Datake kallon anty jannarht kmr, karamr yarinya. Ammande tasan tsabar tashin hnkline yasata zama hkn.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...41

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.

Suna shiga cikin hospital din sukayi kicibus da anty salaha , "Aah su hammad.." Cewar anty salaha.

Sosa kai yy yace "Anty ina wuni.."

"Lafia lau haney.."

Anwar ma gaidata yy ta amsa fuska sake. Hammad ne yace "Anty ya jikin matata.."

Kame baki tayi tace "Enyeeeh! Wato haney ni kake tambaya ya jikin matarka.."

Anwar yayi carab yace "Barshide anty..matr dayaci kaniyrshi kafin ya samu.."

Anty salaha tace "Ai ynama kamcin kaniyar tashi.."

Duka hammad ya kaiwa anwar cikin wasa..

Anty salaha tace "Se yau ake ganinka kenan.."

"Seyau aka sanrdani wlhy..ammamde dmn inataji a jikina.." Cewar hammad.

Dariya tyi tace "Sannu Romeo."

Anwar yace "wannan aiya wuce romeo..mutumin dake kwana kallon pictures din anty jannarht.."

Jinjina kai anty salaha tayi tace "ikon allah kenan.." Ita tyi musu jagora har zuwa dakin da take.

Kwance take tana sanyeda doguwar rigar atamfa still akwai hijjabi a jikinta amma ba har kasaba, hajiyar chardi na zaune a kn kujerar dake facing dinta, sahura de tna gida taje yo musu abinci. Fin kafin ya kaiga shigowa dakin tajiyo kamshin turarenshi. Ji tyi gabanta ya ynke ya fadi. "ya allah.." Ta furta a zuciyart.

Da sallamah suka shigo dskin. Tinda suka shigo idanuwanshi ke knta wani irin snyi ke ratsashi tako ina a jikinshi. Zuba mata ido yy kmr wanda be taba ganintaba se yau..allah srki rai yga abinda yke kaunarh.

Itakam tanacin arba dashi dukse tji rayuwarta ta baci lumshe ido tyi tanajin tsanarshi a ranta..bta tabajin haushin waniba kmr hammad a rayuwarta duk tBi ta tsaneshi.

Anwar ne ya gaida hajiyar chardi, amsawa tyi fuska a sake, hammad kam bema lura da wata a dakinba idanuwanshi na kn jannarht dmn yna yunwar ganinta, anwar ne ya matsa ya dan taboshi yayi mishi alama da yagaida hajiyar. Gaisheta yy ta amsa babu yabo babu fallasa. Dagani tagane shine hammad din base an gaya mataba. Tin a kwayr idanuwanshi ta fahimci irin tsantsar kaunar dayake mata.

Karasawa yy bakin gadon yna kara zuba mata ido. Yayinda ita nata idon a runtse ne gam taki yarda ta budesu tin shigowarsh data rufesu sam bata kaunar ganinshi. Duk ta rame tausayintane ya ratsashi cikin snyin murya yace "Sannu anty jannarht ya jikinnki.." Cewar hammad cikeda tausayawa.

Yi tayi kmr batajiba. Kafafuwanta yabi da kallo rigar jikinta tadan zame nan ya hango sarkar dake kafarta da zoben dake yatsar kafarta, bakaramin burgeshi kafar tayiba.. Takou ina anty jannarht batada makusa,komi nata me kyaune.

Hajiyar chardi mikewa tayi tace "Tou ykmata a basu guri kou.." ta fita daga dakin. Hk anty salaha ma. Anwar ma fita yy.

Tnajin kowa duk aka fice aka barsu daga ita seshi. Haushine ya kara rufeta kou ubanme zeyi mata oho daza a,wani barta daga ita seshi. Dmn gashi dn iska.

Matso da kujerar da hajiyar chardi ta tashi a kai yayi ya Zauna hadi da zuba mata ido. "Nasanba barci kikeyiba ..pls ki bude idonki in gni don allah My pretty.."

Kara runtse idanuwanta tayi sosai. Haushinshi fal rnta ..musammanma dyace mta wani wai pretty.

Duk ya shagala da kallon fuskarta musammanma dan karamin bakinta dayake kmr gidan tsutsa , Ji yakeyi kmr ya dawwama a yadda yake yna kallonta, cikin snyin murya yace "Bakison ganina kou anty..."

Juyarda face dinta tayi dayan gefen tnajin kmr ta tashi ta rufeshi da duka..

Mikewa yy ya koma dayan gefen ya zauna kasan kafafuwanta, besaniba gun zama hannunshi ya dan taba kafafuwanta.. Saurin janye kafarta tayi hadi tashi zaune tana kallonshi cikeda tsana..yynda shima itadin yake kallo,yana hango tsanarshi a kwayr idonta .. A hnkli ya furta "i love youh my anty...!" Kokarin kai hannu yakeyi don ya kamo hannunta ta fisge hannayenta ... Cikeda tsana ta fara mgna "Banason iskanci kna jina kou..ni bna sonka..bnason ganinka..dan karamin yaro da kai duk kabi ka lalace bakada aiki sena taba jikin mata..karka kara kuskuren kawo hannu donka tabamin jiki niba yar iska bace.."

Ido ya zubawa bakinta yadda take motsashi tna mgna...besan sanda ya kai yatsanshiba ya daura a kn labbanta.. Da sauri ta bige mishi hannu. Yace Washhh!..."

Haushine yakara rufeta bata ganin laifin kowa se laifin hajiya data fita ta barta da wannan dan iskan yaron...

Saukowa tayi daga kn gadon tana nuna mishi kofar waje "meya kawoka..dallah Tashi ka fitrmin ..bnason ganinka againt a rayuwata..na tsaneka..!"

Mikewa yy yna lumshe ido, bkrmin jin zafin kalamanta yyba amma ya daure yce "Ni ina sonki..."

Haushine ya kara rufeta tace "Allah ya isa.. Mugu azzalumi wanda beda tausayi..kuma wlhy seka sakeni..tinda ni bnsonka." Da karfi take mgnr ta yadda har hajiyar chardi datake zaune kusa da kofar tna jinsu. Shide anwar dmn shida anty salaha suna fitowa office dinta suka nufa.

Karasowa yy gabanta yace "Ni ina sonki, bazan taba dena sonkiba har in mutu, ina sonki fiyeda yadda uwa takeson danta,ina sonki fiyeda yadda me rai yakeson rnshi , ina sonki fiyeda yadda mara lafiya yakeson lafiyar jikinshi..anty ina.."

Dakatr dashi tyi cikin takaici "Ni bnasonka..bazan taba sonkaba..! Get out..! " ji tkeyi kmr ta mutu tsabar takaicin wai yau itace karamin yaronnan yke furta mata kalmar so.

Juyawa yy kmr ze fita se kuma ya dawo ya rungumota ta bya ..ta juyo zatayi masa bala'i tini ya jima da barin dakin. "Allah ya isa.." Tace hadi da komawa kn gadon ta zauna,gabaki dya ta rasa me tayiwa allah ya jarabceta da wannan yaron a matsayin mijinta na aure.

Sallamah yyma hajiyar chardi kna ya fice daga asibitin direct motar ya nufa, ya jingina bynshi da motar. Kalamanta nyi mishi yawo musammanma datake cewa bazata taba sanshiba. Ya tabbtr da gaskene anty jannarht batasonshi. Shi kuma se allah ya jarabceshi da mugun tsonta..jikinshine yy week shikam ji yyma sonta ya kara doubles azuciyrshi.. "Ya ilahil..!" Ya furta a fili.

Yna fita hajiyar chardi ta shigo dakin ta sameta zaune tna hawaye. Karasawa tyi ta zauna a kn kujerar tn tmbyrta "Why are you crying.." Kukan tacigaba dayi bataceda ita komiba.. Hajiyar chardu tace "Komide yy zafi mgninshi allah ne jannarht.." Kwanciya tayi ta juyar da knta gefe guda taci gaba da kukan takaicin duniya da yy mata yawa..

Dya gjida tsayuwar wayarshi ya ciro daga aljihu yayi dealing num din anwar yna dagawa yace mishi kazo ina bakin car..ya katse wayr. Ba jimawa anwar ya fitou a yadda ya gnshi ya tabbtr anty jannarht ta cusa mishi bakin ciki. Bude motar yy yashiga, shima hammad din shiga yy cikin car din yna sauke ajiyr zuciya. Tayrda car din anwar yy sukabar hrbr asibitin. Sun hau titi babu mecewa wani uffan . anwar ne ya kalleshi yace "Blood meya faru.."

"Nothing .." Yce a takaice... Bb wanda ya karawa wani mgna har suka isa gidan.

Ummih na zuwa abih yy mta byanin yadda sukayi da alhaji zubairu. Samba hkn tasoba tasha tna zuwa zata samu lbrin ya saketan. Bata da yadda zatayi hk ta baro office din ta dawo asibitin. Ammafa bawai danta hkra bane da mgnr sakin, tna nan a kn bakarta na rashin son auren amanarta da hammad dan gidan zainab.

Bincike sosai mommah tasa akayi mata kou hammad yna gidan jannarht nan aka tabbtr mata da byanan. Aka bata tabbacin jannarht dinma batada lfya tna asibiti. Gbaki dya mommah ta rasa mafita. Kullum kra tsanar auren takeyi.don a cewarta aurenne yasa danta ybr gida. Da kuma asiri acewarta itada mama rabi.

Hajiya jawaheer kam an samu duniya. Ga tamfatsesen gidanta data juya tga ita kadaice tayi yadda taga dama, ga masu aikin da mommah ta aika masa su hudu. Isknci se wanda ya karu. Abu dya ke damunta shine rashin ango.

Mama rabi kam kwanakin da bokan ya daukr mata yna cika ta koma tasameshi nan yabata byanin komi dallah dallah da yadda jannarht batason hammad.. Dariya yayi yce "kuma shi yna sonta fiyeda tunaninki...akwai wani abu a boye wanda na gaza ganinshi nayi bincike in gnshi amma ina..."

Mamarabi taja dogon numfashi tace "tou ynzu la'a nanne meye mafita..gashi shi yaronma bya gidafa.."

Boka yayi wata uwar dariya yace "Nasani ai..knsan na gaya miki yaronnan ynada taurin kai samun galaba a knshi zeyi whla..hk itama yarinyar akwai wani iska me matukar karfi a knta shine yake kulawa da ida..tou a gaskia inhar yna kusa aiki a knta baze yuba.." Ya kwasheda drya kmr wani mahaukaci.

Mama rabi tace "Tou la'ananne yanzu babu halin a raba auren kenan.."

Dariya yy wannan karon seda jejin ya amsa yace "Akwai mna...ammafa se in iskannan dake knta ya dan matsa sannan zamu samu galaba a knta.."

Mama rabi tace "A temakeni la'ananne makiyin allah .wallahi ina cikin dmwa..bnsan hk wannan yar abar zata zmr mnaba" (astagfurillahi)

Zaro ido bokan yy yce "ke kike gninta a yar aba..ni nan ta cika jejinnan gabaki dya.."

Tsanartane ya kara ninkuwa a zuciyar mama rabi tace "Boka tou ynzu yaza ayi..ni wlhy so samunane a kashe tsinanniyar tabar duniyar kowa ya huta..a barshi yaron da diyata kawai.."

Dariya bokan ya kra kwashewa dashi kai dji ksn bb allah a lamarinshi yace "Kasheta shi yafi komi sauki a gareni..ammafa inhar iskan dake knta matsa shine znsamu dmr aikina yadda naso.."

Rabi tace "A temaka boka bazan dena rokoba a temakeni boka laanannen allah..bnda gata seku banida kowa seku..kune kuke biya mna bukatunmu..nide burina yata tazauna daga ita seshi kawai.."

Bokan ya tintsire da dariya yace "Karki dMu la'ananniya.. Zamuyi iya kokarinmu ..sannan ina sane dacewar shiknshi yaron ba kaunrshi kukeyiba kudinshi kukeso".

Mama rabi tace "Kwarai kuwa boka..."

Wata uwar dariya yy yace "Kun samu duniya inde duniyace lahira kuma ko oho...tashi kibar gurinnan ki ajiyewa dan tsuit abunshi..."

Mikewa tyi jikinta na rawa ta bude jakarta ta ciro kudi yan dubu dubu bndir uku ta ajiye mishi, kna tace "Godiya nake gatana..." Dariya ya fashe dashi kna ya bace fat shida kudin data ajiye . sam bata tsorataba don tasaba gani. da bya tajuya tabar jejin. Seda ty uwar tafiya me nisa kna ta fita daga jejin tashiga motarta cikeda kwarin guiwa tajata tbr gun. (Allah ya rabamu da tabewa. Allah ya tsaremu shiga wannan mumman halin. Wallahi babu abinda wani zeyi mka inba uban gijinkaba)


Hammad kam kullum seyazo asibitin dukda inya gaida ummih bata kou amsawa hknbe damunshi. Burinshi ya gnta. Inde ze ganta ze jure ko miye a knta.
Anty jannarht kam karara take nuna mishi tsana, inya kawo kyn dubiya inda ya barsu nan yake dawowa ya samesu. Abunna damun anwar amma shi gogan kou a jikinshi, wata rnama nan yake wuni.bakin ciki kmr ze kashe jannarht, gashi tayi tayi a sallameta amma anki ,gani takeyima harda hadin bakinshi. Shikam gogan duk yabi ya kara sukurkucewa a knta dukda bata sonshi shi hkn be damuwarshi kou kadan .

Yau kam tin sassafe ta tubure ta fara hada kayanta dukda jikinta bb kwari tace ita wlhy kou ba a sallametaba yau setabar asibitinnan.." Ummih ta kalleta tace "Kintaba gnin inda akabar asibiti ba ayi sallamahba.."

Fashewa tyi da kuka tna fadin "nide ummih tafiyata kawai znyi..inba hkba zan mutune kawai a asibin nan.."

Dole suka tattara yan komatsansu sukabar asibitin suka nufi gida.

Da anty nahnah tazo dubata taga dakin wayam,lmbrta ta kira lokacinma sun isa gida kin dagawa tyi don har haushinta takeji domin taki cika alkawarinta.

Gogan na zuwa yaga wayam shima, direct office din anty Salaha ya nufa yna tmbyrta ina anty jannarht. Tace mishi ai yau dasassafe tabar asibitinnan.. "Kun sallametane.." Anty Salaha tace "A'ah..mun kira wyrta taki dagawa.."

Juyawa yy bar office din anwar ya biyoshi a baya. Motar yashiga shima anwardin ya shiga motar.ya tayrda ita sukabar harabar asibitin. "Muje gidansu anty jannarht.." Cewar hammad.

Anwar yace"Aah pls blood..kar muje dan allah mubari nanda 2 days.."

"What...ta yaya zn iya kwana biyu bngntaba..byn a yn kwanakinnan na fara sabawa da ganinta...nide kaini kawai." Cewar hammad

Anwar yace "dan son annabi blood kayi hkri..ka sassautawa rywrka pls..ka bari zuwa gobe don allah.."

Dogon numfashi yja hadi dacewa "Blood bazan iya bacciba yau wlhy..ni koume zatayimin inde zngnta bnajin zafinshi.."

Anwar yace "Nasan bazaka iya bacciba..amma kyi hkri..kga ita batason ganinka ka barta na kwana biyu don allah ta huta.."

Badan yasoba ya hkri. Sam ba hk rnshi yasoba.

*
Komi da samira da frnds dinta suka fasa na falon jannart din seda tasa aka sakeshi washegarin rnr data dawo daga asibitin.gabaki dya batajin dadin rayuwarta kou tna raha data tuno da auren hammad a knta dukse taji ta tsani knta. Da dankwaline aurennan nashi da tini ta jima da tugeshi ta watsar, har wutama setasa ta kone shege.

Hammad kam kwana biyun da yy begntaba dukse yji bb ddh,kullum cikin krnta yakeyi bata dagawa seya koma tura mata texts a rna seya tura mata message's sau goma , sam bata dubawa dan ita baya gabanta abindake gabanta ya saketa ta huta.

Yau kimanin 10days kenan bbshi bb lbrinshi. Mama rabi kullum cikin masifa take da bala'i a kan rashin ganin hammad din. Mommah duk tabi ta rame saboda dmwar datayi mata yawa. Tin daddy be saniba harta snrdashi shima ya kira lmbrshi yaji a kashe. Alhaji zubairu yasamu da mgnr kou yasan inda yake. Nan ya tabbtr mishi da inda hammad din yake daddyn hammad yace "Hkn da yy shine dai dai..don shine masalaha."

Kimanin kwanaki biyu begantaba dukse yakejinshi beda lafiya, besan wani irin sone yakeyi mataba, ynasonta fiyeda tunaninshi, bya bacci baya iya komi ta ddh sbda rashin ganinta. Kou Yaso zuwa anwar ke tausarshi kn yy hkri don allah zuwa nan da wasu kwanaki seyaje. Yace kou fitrnan dasukeyi hadarine in aka gnsu aka gayawa mommah. Kawaide yajishine ammashi sam ba dmwrshi bace don mommah ta gnshi.

Bata waniji karfin jikintaba amma dukta gaji da zmn gidan but ba kmr adaba dasuke cikin walwala

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login