Showing 147001 words to 150000 words out of 171805 words

Chapter 50 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

tana kwance bisa gadon tayi rashe rashe, niima na gefenta, ai tna ganinsu tayi saurin shiga hnklinta ta gyara kafafuwanta, ta aro nutsuwa tasawa jikinta. Ummih ta zubo mata ido, duk tabi ta rame kmr ba itaba se dara daran idanuwa da hasken ake gani. "Sannu jannarht jikinne har yanzu.." cewar Hajiya,

Niima tace "ai dasaukima alhmadulillah...zuwa gobede in mukaga abun yaki semuje asibiti.."

Ummih dake kallon jannarht tana nazartarta, tace "Kuma duk faduwarne daga bandaki hk...duktabi ta rame.."

Gaban jannarht ya yanke ya fadi, Sam ta gaza, hada ido da ummih.

Itama Niima seda gabanta ya fadi.amma ta dake tace "Eh..bafata krmar faduwa tayiba.."

Hajiya tace "Allah sarki..ai faduwar bandaki bata da dadih..rabbih ya takaice, in jikin yaki gobe se aje asibitn kou a bincika.."

Ni'ima tace "tou.."

Ummih tace "wacce kaface a ciki.."

Niima tace "ta damace ta can wuraren cinya..."

Ummih de dukkaninsu kawai tna kallonsune tace "okay..Allah yasa kaffarace zuwa goben in beyiba se muje asibitin ai.."

Gaban jannarht ne ya yanke ya fadi,haka niima ma Amma ta matse tace "tou Ummih..."

Hajiya tace"Allah ya kra lafia.."

Niima ta amsa da ameen.

Ummih tace "Allah ya kara sauki..."

"Ameen Ummih..." Cewar niima. Jannarht de tayi shiru... Harsu Ummih suka juya sukabar dakin Ummih Kam harta fice daga dakin tana waiwayon jannarht tana kare mata kallo,gabaki daya jannarht tasha jinin jikinta, Allah Allah takeyi su fice daga dakin.

Suna gama Ficewa a dakin Ni'ima ta matso daf da jannarht tace "nifa inajin tsoron kada Ummih ta gne,,knga yadda taketa binki da ido.."

Jannarht ta sauke ajiyar zuciyar cikeda tsoro tace "zata gane koude taganede.."

Ni'ima tace "Kai! Bna tunanin ta gane."

Jannarht tace "nide gni nkeyi tagane kawai..knsan Ummih kuwa, tnada gane mutum sosai, kallo daya zatayi miki ta gano tsaf abinda kike ciki,,inta gane nashiga uku, mezance mata..." Ta fada cikeda tsoro.

Ni'ima tace "pls kwantarda hnklinki insha allahu bazata ganeba..."

Jannarht tace "tou...amma kuma in bata gane yauba zata gne gobe ko in anyi dinki.."

Ni'ima tace, "ai daurewa zakiyitayi, Allah de yasa kadata gane.."

Jannarht tayi saurin amshewa da ameen.

Ni'ima tace "tashi kije kiyi wanka sekiji dadin jikinki.."

Jannarht ta yamutsa fuska tace "Uhm..nifa kinganni Nan kou motsa jikina bnasonyi, saboda, ciwon dayakeyimin, ji nkeyi cinyoyina kmrba nawaba.."

Niima tace "Wai! Kin aikatu.."

Jannarht tace "nade azabtu..."

Ni'ima tace "Allah kadai yasan ladar dakika samu, sannan knsan shi aikin lada se ansha whla,."

Jannarht tace "hmmmm....Abu kmr ansamu gunki, wlhy sa gunkicema ta tashi aiki,"

Niima tace "knsan Allah kinada juriya,,don in nice ma ynzu hk ina gadon asibiti wlhy, knga nawa befi 10mnt ba Amma seda nasha whla."

Jannarht tace "10mnt aikinji dadinki,nifa kmr yasamu kayan govenati .."

Ni'ima ta kwashe da dariya.."kayan gwamnati kuma..😂 Kai jannarht baki da dama ...daure kije kiyi wankan.."

Yunkurawa tayi ta miqe da kyar, jikinta ya kra danyancewa, ta shige toilet din, sedata gasa jikinta kna tayi wanka, ta fito daure da towel ni'ima ta fito mata da rigar bacci tasaka tna yatsina fuska. "Nida yunwa nakeji..." Ta fada daidai, tagama sa rigar tazauna gefen bed din.

Niima dake zaune bisa kushin hannunta riqe da wayarta ta zubo mata ido tace "yunwa kuma...ba tare mukaci abinciba.."

Jannarht tace "Wlhy yunwa nakeji cikina kmr anyimin sata, ke duk a cikin whlr danacinefa bbci babusha se nice aka tasa gaba anata faman ci.."

Ni'ima ta kyalkyale da dariya, "Aikou kin ciwo..."

Jannarht ta gallara mata harara. "Pls zubomin sauran tuwan in akwai.."

Miqewa ni'ima tayi tna dariya ta fice a dakin taje kiching ta zubo mata tuwan babu kowa a falon, tadawo dakin ta kawo mata ta amsa ta cinye malmala biyu, niima ba kallonta ta balle apple drink ta shanye tas ta koma ta kwanta.

''kai...hajiya wannan ci hk, "

Jannarht tace "hmmm bari inci Wlhy nasha whla...Ni ynzu yaza ayi mgnr zuwa asibitinnan gobe knji abinda Ummih tace Allah yasa kada tace zata bimu.."

Niima tace "hmmm kede bari data fada mgnr seda gabana ya fadi rass..ai bazan bari ta bimuba se nasan dabarar da nayi mata inta bimu kuma ai bb mgna.."

Jannarht tace "gaskia, Allah de ya cecemu.."

Niima tace "ameen..."

Suna hira a hnkli a hnkli bacci ya kwashe jannarht. Bathroom niima ta shiga tayi wanka ta dawo ta kwanta itama ba jimawa baccin ya kwasheta.

Hk ya kwana be rintsaba juyi kawai yakeyi,kou bacci ya daukeshi baya nisa seya farka, juyi ya rinkayi har gari ya waye, da asubahi yy sallarh yna idarwa ya jawo wayarshi yy dealing num dinta,bata shiga yayi dealing num din ni'ima harta gama ringing ba a dagaba, adduarh yashigayi Allah yasa jannarht dinsa na lafiya. Komawa yy ya kwanta bisa gadon ba jimawa baccin da beyiba jiya ya daukeshi, Amma ba wani dadin baccin yakejiba saboda kewarta.

Sorry bnda lafia ne. Tnks masu kirana ngd.


[10/30, 3:51 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..77

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*

*Babu editing sowie.*



Da kyar take iya daga kafafuwanta, harga Allah tna azabtuwa, dole take tilasta kanta a tafiya normal, ni'ima na gaba tna binta a baya suka shigo falon.

Ummih da hajiya suna zaune kou wannensu da carbi a hannu suna lazumi, suka shigo da sallahma zuciyar jannarht se bugun uku uku takeyi Dan gani takeyi Ummih ma ta riga data gama ganewa a wannan karon. Binsu sukayi da ido, jannarht se zufa takeyi kmr munafuka. Hajiya tace "se ynzu...yaya jikin.."

Niima tace "alhmadulillah hajiya.."

Jannarht de kanta na kasa, Ummih na qare mata kallo, ance mara gaskia ko a ruwa gumi yakeyi. Batare da ummih tace dasu komiba sukayi sululup sululup suka wuce dakinsu, a Kan gado suka yada zango.jannart na sauke ajiyar zuciyar whla. Jannarht ta kalli niima tace "bani phone dinnan.."

Niima ta dauko ta bata, kunnawa tayi dantasan halin nacinsa.

Yna isa hotel din yazo shiga room dinshi, suka hade dasu suhaim da anwar, "shegen kaya kayi wuyar gani..." Cewar suhaim. Anwar yace "ba doleba...Kai bakaga yy bul bul dashiba." murmushi kawai hammad yy. Ya bude dakin a tare suka shigo, zaunawa hammad yy a kan kujera yna sauke numfashi, su suhaim da anwar a carfet suka yada zango. Anwar yace "Ameer yace yna kirnka bka picking.."

Hammad ya yatsina fuska yace "manta dashi ni bafa tashi nakeyiba.."

Anwar yace "lallai, ai godiya ya kamata kayima Ameer Dan a sanidin bikinshine kaga happiness dinka..."

Hammad yy murmushi yace "Yeah hkne kuma... okay inna samu time zan kirashi.."

Suhaim yace "kaga Dan iska..."

Anwar yace "jinshifa yakeyi a saman gajimare yna yawo.."

Hammad yace "ya kake fadi a zaune..."

Dariya sukayi dukkaninsu. "Mal gobefa zamu daga,.." cewar anwar.

Hammad yace "zamu daga kmr ya.."

Suhaim yace "gobe zamu koma kaduna Dan iska.."

Hammad yace "wani Irin gobe...kwata kwata yaushe mukazo.."

Anwar yace "yaufa kusan kwananmu hudu zakace yaushe mukazo.."

Hammad yace "uhm, ku bari muyi 2weeks mna..."

A tare suka zaro ido sukace "a Ina!.."

Hammad ya kallesu yace "what dankunyi 2weeks..nifa a 2weeks dinma da wuya in tafi.."

Suhaim yace "lallai kna mafarkine kou...kasan yadda nake jina kmr a qaya, wannan wawar weather dintasu ta isheni wallahi, Sam kano batayiba yaseen.."

Anwar yace "Wallahi kuwa, xafin tsiya, Wai a hakama da a.c...kouni kaina duk garin ya isheni...kasan kd dabance a rayuwa ...bnsan kd ta haduba seda nyi 4days a kano.."

Hammad yayi guntun tsuki yace "mtwssssss..ubanme kuka sani, nifa duk duniya billahillazi ban taba ganin gari me dadihba kmr kano,,,,a kanonma a hotel dinnan a hotel dinnan yayine ya gamayi yaseen, Kai nifa har kyauta se nayi musu.."

Suhaim da anwar sukw kalli juna suka tafa hadi da kyalkyalewa da dariya. "Allah bahbab..." Cewar anwar.

Suhaim yace "kaga lefinshi...ai dole kano da hotel dinnan suyi mka, Kai har kibama kayi wallahi, tou bka da damuwa kasamu baiwar allah kmr kasamu abincin cinka, wuni da kwana kna abu daya..." Suka kara kwashewa da dariya. Amma banda Hammad Wanda ya hade rai yace "mtwss kagamin Yan iska,,Kuna yara kanana amma kun lalace, mgnr masu aure a bakinku kmr kudin masu aurene.."

Anwar yace "kwana nawane maye yayi amarya ya lashe...ai muna komawa zan gyawa dad mgnr niima nimafa da ita Zan angwance inji yadda akeji..."

Suhaim yace "bazawarar..."

hammad yace "ynzu Kai Anwar duk yammatanka a baxawara zaka kare..."

Anwar ya hade rai yace "ita nakeso, ynzu Allah na tuba mata nawane yammatar amma tin a waje sun zama zawarawa, ai kwara in aura wadda nasan innazo shiga daman da fadi zan samu gurin bawai wadda nake tunanin in samu O ba se inje in samu Katuwar C ..."

Suhaim uban yanson mgne batsa dariya ya kwashe dashi, yace "kumafa hkne nawan...kaga beb dinnanma babu wanda zece bazawarace saboda ta more jiki.."

Anwar yace "sunmafi sanin darajar miji wallahi da sanin kimar mijinsu,Amma ka auri karamar yarinya tazo tana kawo maka raini dantanaji da danyen jini.."

Hammad yace "mgnrka dutse blood wallahi seriously sunmafi dadih da kulawa da kansu, karyane ka kusancesu kaji wani guri na tashi, sede kaji kamshi..ai Allah ya biya manyan mata.."

Dariya sukayi, Anwar yace ",yauwa blood,...kwara nima in shige daga ciki a sani a gunnan inji yadda akeji...",

Suhaim yy guntun tsuki yace "nide na jima dajin yadda akeji.."

Hammad yace "aikou kayi asara.."

Suhaim yace "kaima ai kayi Dan iska..mata nawa ka lallatse musu nono,"

Hammad yace "nji Amma ai bantaba cin kowaba "

Suhaim yace "kaga shege... Dade bamusan asalin, angulubaz setace daga misra ta fito..Har kofar gindi ka kusa shiga ai shigarne kawai bakayiba..."

Hammad yace "nji tinda ban shigaba aida sauki..."

Anwar yace "Ai shigarma danta gudune daka shiga..wannan katuwar abun naka duk macen daka shiga aita bani...nifa na jima ina tunanin wani irinekai a family dinmu..."

Suhaim yayi dariya harda riqe ciki. "Ubanka na biyu..." Hammad ya gayawa anwar hadi da miqa masa dakuwa.

Anwar yace "bade ubanaba yaseen kadesan wanda ka biyo tinda ga mom nan zaune dashi, amma kai macen dazata zauna dakai ai se tayi hkri..."

Suhaim yayi dariya har cikinshi ya kulle... "Kai zanci uban galan..." Hammad ya fada yna nuna Anwar.

"Ai gaskiace..." Cewar suhaim.

"Duru mom nka kaida gaskiar..." Cewar Hammad.

Suhaim yace "knason zagin duru durunnan ..."

Anwar yace "haryanzu dadin shine be sakeshiba.."

Suhaim yace "gaskia ne nawan..ai nga alama.."

"Tashi ku barmin dakina.." hammad yy mgnr yna nuna musu hnyar waje.

"Babu gidan ubanda zamuje...ynzu ya mgnr tafiyanmu.." cewar anwar.

Hammad yace "ku tafi abunku.."

"You farh.." cewar anwar

"Ba inda zanje..."

Suhaim yace "wainishin dolene sedashi zamu tafi.."

Anwar yace "nop..."

"Tou wallahi gobe kaduna zan kwana.." cewar suhaim.

Anwar yace "nima haka gaskia..."

Hammad yace "sekuhau motar haya.."

Anwar yace "wannan Kuma kayi karya..."

Suhaim ma yy carab yace "wasa kakeyi wallahi..."

Hammad yace "okay mu zuba mu gani..."

Anwar yace "ka bamu car key fa dan gobe zamu daga, kaikam inse kyi mata ciki ta haihu kna ta dawo wannan ruwankane..."

Hammad yace "ai bnce ruwankaba malam, car dinade sede ku nemi wata.."

Suhaim yace "kaga Dan iska kou seda nace mka azo da car dina kace nop gana hammad.."

Anwar yace "ai mgnr Nan da yakeyi shi knshi yasan wasa yakeyi, sede mu tafi da car din semubawa dreva ya dawo masa da ita.."

Hammad ya taba fuska.

Suhaim yace "bar Dan iska...mubi fly mna.."

Anwar yace "inka mutu nifa na tsuma bazanbi fly ba nifa kou sunan fly bnasonji , kawai ya bamu key in dreva ya kaimu seya dawo masa da car din.." hammad Yi yy kmrma besan sunayiba yy musu banza. Se 10:pm sukabar dakin suka nufa dakin anwar da niyar washe gari zasu bar garin, sun shirya komi nasu tsaf.

Suna fita ya lalubo wayrshi ya danna ma num din kira, seda yy kira biyu kna ta daga, ai kmr yna jira uban Yan zumudin, "swry... Darling... Haney...blood...ya gindinarh.."

Jannarht kmr kunya zata kasheta, ta waiga taga niima kwance bisa bed din kusa da ita. "Bai bkada kunyane.." ta fada kasa kasa.

"Uhm kunya kuma..ai abinda kika sanine, Ni bnda wani kunya..." Ya fada yna kara manna wayar da kunnenshi danya samu yadda yakeso yaji muryarta na ratsashi.

"Allah ya shiryeka black.." .

"Ameen anty jannarht...I miss you farh, wallahi ba karamin dadih garekiba, you know what....in ina cinki se in manta komi nawa, gaskia nji dadin gindinki Allah yy albarka...nifa knji dadin burata..."

Da sauri ta rage volume din phone din... "Nifa zanyi bacci.."

Cikin muryar shagwaba yace, "haba antyn black bacci kuma..nifa bna iya bacci saboda rashinki, pls Nan da kwana nawa zaki warke, dukna qosa inci gaba da buga miki kusa..."

Jannarht tace "wace Irin kusa kuma..."

Hammad yace "A mma kusa..inci gaba da danneki ina tumurmusa ina danna miki burata ina tabo mahaifarki..."

"Innalillahi!.." ta furta gni takeyi kmr wani ynajinsu. "Black inajin bacci seda safe..."

,"Okay pls ki turomin picture din nononki Dan allah.." ya wani marairaice.

Jannarht tace "wani Irin nono kuma..."

"Brsts pls wanda nasha dinnan Dan Allah karkice aah...shaawarh nakejifarh..."

Gabaki dya yadda yake a fetsarennan a kullum bata mamaki yakeyi. "Ta Ina Zan tura maka.."

"Yauwa nagode
..Chart pls..." Yy saurin fada.

"Uhm aiban budeba..pls ka barni in kwanta..Zan kashe wayarfa.."

"Kina kashewa zaki ganni a gidanku yanzunnan...ki bude ynzu pls flower seki Dan dauka ki turomin in gni kou hnklina ze kwantar pls,,"

"Gaskia bazan iyaba..."

"Why...hba anty, nida nagani harma nacaccaka, turomin pls se inji sassaucin zuciyatarh kinga gindi nkeso inci, amma nyi hkri sbda bb..."ya marairaice.

"Bacci znyi ...."

"Turominsu nonon pls da gindi..."

"Ka rinka sakaya sunan abunnan pls.."

"Gindi..."

"A..."

"Aiba gindin wata naceba, na antyna nace, ngade ai nasan Komi ynzu..ni ki turomin Zan kashe in baki mintoci.."

"Bazan iyaba..."

"In baki turominba, zanzo gidanku yanzunnan...na baki 10mnt in baki turaba Allah zanzo in karayi.." ya katse wayar.

Bin wayar tayi da kallo.. niima dakejin komi ta juyo ta kalleta tace "Amma kinji kunya.."
"Kunyar me.."
"Wai mijinki seya roqeki ki tura masa abu, halaq dinshi se yawo Masa da hnkli kkeyi.."
"Ni bazan iyaba.." jannarht ta fada.

, Ni'ima tayi tsuki tace "kin rako mata duniya...ai tin wuri ki kimtsu,,"

Wayarshine ta kara shigowa wayarta, dagawa tayi, "inafa jira...Wlhy inba hkba zanzo.."ya katse wayar

Bashiri ta bude Whatsapp, din wayar da sim din dake wayar dmn akwai data, Dan katin dayasa a Sim din yafi na 20k tna budewa,ba jimawa taga ya kirata video call,kallon jikinta tayi taga daga ita, se sleeping dress me hannun shime,duk nononta a waje suke, ..tna tunanin Nan wayar ta katse, kra kira yayi ta video call, batasan sadda ta daukaba, dayake dakin akwai wadatuwar haske.

Yna dora idonshi a knta ya hadiya wani mugun yawu me daukeda muguwar shaawarta ji kakeyi, kut kut..."wow! Wow! Wow!!..you look so beautiful baby...fitomin da nononki in gani pls..",

Idonta na knshi cikeda so take kallonshi.

"Nonon pls...budeminsu daga riga in gani..",

Jannarht tace "bafa nikadai ke kwana a dakinba akwai ni'imafa .."

"Uhm Ni tou me nayi...anty budemin nonon in gani pls,dana gani aishikenan...knga yadda burata ke tashi.." yakarkato mata wayar gun burarshi daya fitoda ita waje, ganinta bakaramin fadar mata da gaba tayiba, se taga kmr kara girma takeyi. Runtse ido tayi.
Murmushi yy yana kallon sumar kanta, dake kwance bisa kirjinta sumar tayi yala yala. "Anty pls..ki temaki Black dinki.."

Turo baki tayi a shagwabe tace "bnda lafia fa.."

"Nasani ai pls kiyi hkri, ance mace ta arziki haquri takeyi da yadda Allah ya halicci mijinta, ni nawa halittar kenan inada qarfin sha'awa kuma duk a knkine you know how much I love you..Ina sonki fiyeda tunaninki, sonki yafi komi a zuciyatar...inajin gwargwadon soyayyata gareki shine shaawarki take tasomin....Kiyi hkri pls kinji matarso..."

Hk kawai se taji tausayinsa fal zuciyar, batasan sanda tafito masa da nonuwanba duka a waje...
Ai kmr maye yazubowa black nipple dinta ido, nan da Nan shaawarshi ta kara tashi idanuwanshi suka kankance.... "Sssshhhhh!buratarhhh!..." Ya fada yna shafa Kan burarshi.

Jin mgnr tafi karfinta ga niima najin komi ta katse wayar tama kasheta baki daya, ta maida nononta cikin riga ta koma ta kwanta,dmn baccine a idonta. niima naji ita se abunma ya burgeta, harga Allah hk takeson namiji mara kunya me idanuwa a tsaye, sunfi dadin soyayyarh,ta tabbatr mijinta da Irin hammad ne, da baze saketaba saboda rashin haihuwa.

Yy dealing num dinta yafi sau hamsin Amma bata shiga, hk ya haqura ya tashi yy wanka a daddafe yy sallarh, kna yaci abinci ya koma ya kwanta yna dafe mara, gaza bacci yy, rnr duk kwarewar bacci a sata, ya gaza satarshi, kwana yy yna ziryar zuwa toilet saboda tsabar sha'awar dake damunshi. Da asubahi yasamu yy wanka yy sallarh da kyar yasha ruwan dumi kou ze samu sassauci kmr yadda ya taba ganin anty tayi, shine yadan samu sassaucin ya kwanta ba jimawa bacci ya kwasheshi, ba wanide me dadihba Dan rabonshi da bacci ke dadih tin suna tare da anty.

Da kyar ta tashi, niiima ta kamata takaita Toilet ta barota, tashiga ruwan dumi, da kyar da kyar, tyi wanka, da ruwa me zafi, Dan duk jikinta yy danye danye, kmr wadda ta haihu hk tagasa jikinta tsaf kna ta fito byn ta dauro alwala. Niima ta bata doguwar riga tasaka, ta shimfida mata dadduma tasa hijjb ta tayarda sallah. Ni'ima ta shiga toilet din danta dauro alwala.

9:am su anwarsuka gama shirya komi nasu, suka krso kofar dakinshi suka fara knocking. Kmr a bacci yakeji, a gigice ya tashi ya bude da bacci a idonshi,yna bude musu ya koma ya kwanta, Shigowa dakin sukayi. "Car key dallah.." cewar suhaim.

Anwar yace "mufa min shirya yallabai ka bamu mukullin car.."

Ji yy duk sun dameshi mgnrau har cikin brain dinshi yakeji. Cikin bacci ya nuna musu drower.dauka sukayi sukayi masa sallahma suka fice a dakin.sama sama yake jinsu.

Seda suka biya gidan Ameer sukayi masa sallahmarh yy musu godiya da sha tara na arziki, suma sun cikashi da sha tara na arziki harkarde bb karanta. ya tambayesu hammad, sukace shi bayauba... Sallahmarh sukayi masa dreva yajasu sukahau hanyar zuwa kaduna.
[10/30, 3:52 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..78

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*



Kullum cikin waya suke ita dashi, Dan hammad baya iya minti biyu ba tare da yayi waya da itaba, yanaso yazo Amma tace aah saboda ummih, hk ya haqura cikeda kewarta, da kyar yake iya bacci.kwana biyu tadan samu sassaucin ciwon dake jikinta, ba laifi se abinda baza a rasaba, tna shiga ruwan dumi, sosai, dayake tanada kyaun jiki tini dinkin ya fara warkewa.
Ummih Kam ta zubawa sarautar Allah ido abinda suke boyewa tini ta gano, Dan ta taba zuwa shiga dakin, taji jannarht na waya da Hammad, kuma ta tabbatr dashin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login