Showing 168001 words to 171000 words out of 171805 words

Chapter 57 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

gaskene duk muqamin namiji seya tsugunnama mace.."
Jin sallamarahi dukkaninsu suka dazo suka zuba masa ido. Krsowa yayi ya tsugunna ya gaidasu suka amsa har lokacin daddy na tsugunne, Hammad yace dmn munzo da iyalinane tazo duba jikin anty ne..." Cikedajin ddh hibbarh tace "tou aikuwa nagode.." Ta miqe tsaye a hnkli a hnkli tna takawa daddy ma ya miqe a tare suka jero don fitowa falon Hammad na biye dasu a baya, bkrmin kama hubbarh takeyi masa da wataba kuma makusanciyarsa amma ya Gaza gane kou wacece... A haka suka fito falon jannarht na kwance bisa kujera 3sttr, Idanuwanta na rufe zuciyarta na tsananta bugu, sosai da sosai,...

Suna shigowa falon dukkaninsu idonsu ya sauka bisa jannarht kouwannensu seda ya tsinci knshi a mummunan tashin hnkli, da faduwar gaba, daddyn abuja jiki na rawa ya fara nuna jannarht kamarta sak da hibbarh sannan tabbas ya taba ganinta a asibitin aa waziri, hibbarh kan mutuwar tsaye tayi tana karewa jannarht kallo abu daya takeson ta hango yatsun kafafuwanta krasowa tayi jikinta na rawa ta fara bin jannarht da kallo zuw lokacin jannarht ta bude idanuwanta itama hnkli a tashe take kallonsu, zuciyarta na tsananta bugu...

Niima ta zuba musu ido tna kallon ikon allah, hk hammad ma se binsu yakeyi da ido...

Hubbarh ta shiga duba yatsun kafar jannarht nan taga cindo a gefen kafarta a rikice tace wallahi itace yatace....ta fada tna hawaye.

Daddyn abujama karasowa yy yna dudduba jannarht yace "itace wlhy hibbarh....wayyouh allah na gode mka..." Ji ykeyi kmr ya zuba ruwa kasa yasha.

Jannarht ma kuka ta fashe dashi tabbas tnaji a jikinta iyayentane....Hibbarh jiki na rawa ta rungume jannarht tna kuka tna fadin ki yafemin....

Hammad de ya gaza fahimtar komi yace "kuyi hkri daddy wannanfa da mahaifiyarta babantanede bb.."

Hibbarh tace "aarh wlhy wannan diyatace yatace dana haida,gashinan inaji ga jikina ..." Ta fashe da kuka me sosa zuciyar duk me imani.

Daddyn abuja yace "ka kaimu gun iyayenta wlhy wannan yarmuce mu muka haifeta..."

Hammad kanshi zefison hkn jiki na rawa suka dungumo suka fito hibbarh tana rungume da jannarht suka shiga motar hammad yaja sukabar gidan suna nufa gidan ummih yaje su jirashi a motar nanma yashiga ya tadda ummih zaune a falo yace tasako hijjabi tazo tace tou jiki na rawa dan a tunaninta kou wani abune yasamu jannarht dinta batama tsaya tambayar mike faruwaba ta fito tana biye dashi ya bude mata gidan baya tashiga nan ta tadda bakon alamari daura idonta a kn hibbarh gabanta yy mummunan faduwa hkn ya kasance a bangaren hibbarh, kowa zuciya na sake sake musammanma ummih se tambayr knta takeyi wacece hibbarh da dassy data gani a gabN motar...a hk suka isa gidan marayun hammad nyi packing ya bude musu yace sufito, duk suka fito suka nufa ofishin abih, da sallamarh suka shigo abih yabisu da kallo tinda suka dawo se shemaran jiya ummih tazo ta bashi hkri bisa abinda ta aikata batare da izininshiba, yace bakomi sannan tasanar dashi ciwon jannarht yace zeje ya dubota, ynzu hkma shirin zuwan yakeyi suka shogo....ido ya bisu dashi, ya basu gurin zama duk suka zazzauna, kou gaisawa basuyiba daddy yace "Kaine mahaifin wannan..." Ya nuna jannarht. Abih ya girgiza kai, "aarh tsintarta mukayi..."

Daddy yji wani sanyi yace "yatace Wlhy..ga mahaufiyarta nan..." Hubbarh ta fasheda kuka ummih ta zubawa hubbarh ido... Abih daya fuskanci mgnr babbace, fita yy ya kira kowanne maaikaci na gidan suka hallara. Abih ya bada labarin cewar a kofar get akaga jannarht tana jaririya shinema ya gnta da knshi abinda ya bashi mamaki kwancema take bisa wani gado me kyau sam bb alamar whla a tare da ita taci ta koshi tabbas a fari abih yy zaton aljanace amma seyayi shahada ya karasa ya dauketa se kashi takeyi ya shigo da ita cikim gidan ya nunawa kowa sannan ya tabbatr da akofar get ya ganta ummih na ganinta taji allah ya dora mata sonta....ummih ma nan gidan ta girma lokacin tnada shekara daya aka tsinceta a kn bola dan hk itama haka ta tashi a Gidan batasan kowa nataba....aikou dataga jannarht ta dauki son duniya ta Dora mata, saboda ita takiyin aure, seda ta jima kna tayi aure dukda masoya datake dasu birjik,.... Abih ya tashi ya daukko kyn da aka tsinta jannarht dashi ya nuna musu, jiki na rawa hibbarh ta amsa tace tabbas sune kyn datasa mata rnr karshe....jannarht ta fashe da kuka ta fada jikin hibbarh tana kuka TNA godewa Allah daya nuna mata wannan ranar data jima tanason ganinta, Sam jannarht bata damuba da kasancewarta Yar zinaba tasan hkn kaddarartace kuma bawa be isaba ya kaucewa kaddararsaba...
Hubbarh tarinkawa immigrants godiya kmr zata kwanta a kasa ummih tace bakomi ai yiwa kaine...da hk suka tashi cikeda murna suka dungumo zuwa aa waziris family nan aka tara sabon meeting aka gabatr da jannarht a marsayinta na yar ibrahim da hibbatulkhairi. Karya bata rna sede uwar diya taji kunya....anwar yy farin ciki matuka...kowa a family yy farin ciki mommah ta rasa farin ciki zatayi kou bakin ciki tabbas tasan batada bakin gori a ynzu domin abin kunyar ashe daga tushen iyayene....wannan shine ga abun zagi amma bb bakin zagin.
Inno tsabar farin ciki harda kuka... Daddyn hammad kam tinda ya Dora ido bisa ummih yaji ta burgesa sosai, lokaci kankani ya kamu da sonta...hajiya nafeesart tayi farin ciki sannan tayi kuka. Hammad kam yafi kowa farin ciki da murna ...godiya akayiwa ummih da abih da duk manyan dake gidan marayun sunsha gosiya a falon rnr sannan bb wanda ba ayi masa sha tara na arzikiba kyautade irinna mnyan mutane ba kananuba. taron ya watse ummih da hibbarh suka nufa gidan ummih jannarht ce ta tsara hkn, domin a ynzu gani takeyi bb wanda yamaita gata aduniya,tabbas tanawa Allah Godiya sannan ta yafewa iyayenta duniya da lahira. Hammad kam ai jannarht ajiyeshi tayi a gefe gata iri iri takesha a gun iyayenta biyu...dukda zuciyarta tafi karkata ga ummih bata tunanin kou uwarda ta haifeta tanayi mata son datakeyima ummih a rayuwarta,ummih yar halakce bb abinda zatace sede tace allah yasakawa ummih da mafificiyar aljannarh.

Jawaheer da komi ya faru a kn idonta ai tna dawowa daki ta dauko wayarta ta kira mama rabi ta shaida mata komi tana kuka...mama rabi ta dafe kitji byn tagama jin komi daga bakin jawaheer "nashiga ukuna ni rabi...innalillahi...ua akayi hkn ya farune...nashiga uku kashina ya bushe.."
Mama rabi ta fada hnkli a matukar tashe da firgici kwance bisa fuskarta.

Jawaheer ta fasheda kuka yanzu yazanyi mama...tawa ta kare..."

Mama rabi tace karki kara fadar hkn knji kiyi hkri...ai inde kinadani shikenan..."

Jawaheer tace "yanzu meye mafita..."

Mama rabi tace "znzo gidan yanzu innayi iya yina nga bb nasara se a kasheshi kowa ya rasa..."

Jawaheer tazaro ido tace "kisa kuma mama rabi....aah gaskia mama rabi hkn bazeyuba a kashemin masoyi...nifa inasonshi wallahi.. Inama lefin kice a kashe jannarht."

Mama rabi tace "ke dallah tashinan wawuya, bakisan inda ke mimi ciwofa tinda anyi anyi komi yaki yuwwa ai kwara ayi me gaba daya..knga inya mutu se uwarshi ta haukace knga duk dukiyarta data bani ajiya take hannuna ai knga tazama tawa..."

Jawaheer de tajitane amma ita tsarin beyi mataba. "Mtwsss ke mama rabi bakida mgna seta kudi...hba da allah ..." Ta katse wayar tna kara fashewa da kuka.

Mommah na zaune a falon ta rafka uban tagumi hannu biyu biyu zuciyarta fall damuwa da tashin hnkli, ta rasa yazata fassala abinda ke yawo a zuciyarta harga..bata iya cewa tnason jannarht ba sannan bazatace ta tsanetaba, domin tsnar tata ta ragu a zuciyarta..tinda ta gane waye ubanta, domin kuwa daddyn abuja mutumce a gareta saboda dabadan shiba da ynzu daddyn hammad ya saketa shine ya hanashi hkn..gani take duk dunita batada masoyi samada daddyn abuja sannan yna matukar son hammad har gulma akeyi kan yafison hammad fiyeda duk yaran dake aa waziris family....tana wadannan tunanukanne mama rabi ta bankado kofar falon tashigo tazauna hnklinta a tashe ganin kmr nadama bisa fuskar mommah. Zubo mata ido mommah tayi ... Mama rabi tace "kadade jin jannarht a yar familynku yasa ki janye makaman yakinki...dakin bada mata wlhy ...ai harynzu ita yar zinace knga kuwa ba mutumcinki bne ace danki yna auren yar zina..." Jikin mommsh yy sanyi jin klmn mama rabi tabbas mgnrta gaskiace sannan ai mama rabi yar uwartace tanada tabbacin bazata cutarda itaba....hmm nan mama rabi tarinka ma mommah famfon tsiya tana rushe duk wata nadama dake zuciyar mommah.

Jannarht kam tazama yar gata yar gaban goshi, a rana se a dafa mata abinci kusan kala ishirin saboda gata da ummih ta gama anty hibbarh zata shiga itama kicing din tayi nata, kn kace kwabo jannarht ta kara kiba tayi kyau ga uban cikinta da kullum kara girma yakeyi dukkaninsu suna mamakin girma cikin. Niima ma tana iya nata qoqarin gun kulawa da jannarht din, hajiya saudatma tasamu labarin komi gun mmn Ibrahim tazo har Kaduna ta taya jannarht murnar ganin iyayenta kwananta uku takoma kano, mmn Ibrahim ma kullum tna Gidan da ita aketa lelen jannarht motsi kadan se an tambaya jannarht menene, abunde abun shaawarh sahurama ba a barta a bayaba..
kullum daddyn abuja yna gidan hk hammad ma kmr wasu cingom lallai hammad daddyn abuja ya biyo a komi hatta dabi'unsa dukna daddyn abujane harda rashin ta ido duk daddy ya biyo..duk zuwannan dayakeyi hibbarh kou kallo be ishetaba dukda sonshi dake manne a zuciyarta intace bata kaunar Ibrahim tayi karya.


Fitowarta daga wanka kenan kugunta daure da towel da qarami a hannunta, tana tsaye tna goge jikinta yashigo dakin yna shigowa yasawa dakin kna ya juyo ya zuba mata ido nan da nan yaji duk shaawarshi ta motsa, "lafia..." Ta tambayeshi tna kallon irin kallon dayake mata kmr maye.

Zuba mata ido yy kmr ze lasheta yace "yaufa bni iya hkri kawai a bani haqqina ..hba ai nayi kokari wata kusan biyar kenanfa, kullum cikin shan tablet nake hba..."

Jannarht ita knta daurewa takeyi amma tnada bukatuwa da mijinta..qarasowa yy ya fara yamutsata tna maida masa martani har yakaiga shigarta wani irim ddh yaji taqarayi rnr ai wuni yy yna haqarta yama mnta a gidan sirikai yake, ita kuwa ai taji jiki dan tin tnajin ddh harta koma whla da kyar yabarta shima seda tace mararta ta kulle kna ya kyaleta saboda cikinshi dake jikinta amma badan ya qoshiba....

Nasreen ta samu miji wani Dan masu kudi amma akayi aure be kaiga shiga dakintaba yy tafia zuwa wani aiki ingland.

Cikin jannarht yna wata takwas hammad y tafiya zuwa china can yasiyo kyn jarirai dukda anyi scaining amma ba aga koumi zata haifaba dan hk yasiyo kyn na maza da mata sosai yajido kya na kudi masu yawan gaske itama mejegon yy mata akwatina dozing goma sha biyar na fitar suna. Daya dawo jannarht taga kyn tarinka fada kn kyn yy yawa amma yace ai kadanma tagani wani abunma se rnr data haihun.

Jawaheer da mama rabi kuwa basubar kulle kulleba....wata rna jawaheer ta wanke kafa taje har gidansu jannarht tazageta tass hardace mata yar zina har tna qoqarin marin jannarht din niima ta dktr da ita ta wanka mata mari duksu ummih da anty hibbarh suna zaune suna kallon iskncin da jawaheer keyi...aikou niima na marin jawaheer ta taso a zafafe zata afka kn jannarht hammad ya shigo ya rikota rai bace ya watsa mata lafiyayyun marurruka guda biyar nanta gigice..ummih ta tashi ta kwaceta da kyar a hannunshi, ya jata yakaita can waje sannan yace yasaketa saki uku...aifa nan ta haukace ta fasa ihu ta nufa Gida tasanr da mommah hnklin mommah yy mummunan tashi, gashi bb halin zuwa don tnajin kunyar daddyn abuja yasamu lbrin hkn ta kira hammad din a waya yaki dagawa ta tura masa texs yaduba amma bb rpln. Jawaheer tasanr da mama rabi hnklin mama rabi ya tashi matuka ta nufo gidan tna bala'i tna matsifa mommah ta bata hkri kn in hammad yazo dole ya maidata ai mlmai sunce in akayi saki uku a lokaci daya yna matsayin dayane....

HK rayuwa taci gaba da gudana anyi mgnr aure tsakanin anwar da niima don bkrmin sonta yakeyiba.

Sahura tasamu miji me rufin asiri jannarht tazaunar dashi tabashi lbrin wacece sahura, sahurade haifaffiyar katsinace a wani kauye da ake ce masa gora a nan ta tashi tou allah be bata mijin aureba se aka kawota aikatau tnata aikinta a wani gida se wta rna taje ganin gida kauye shine saleleh yy mata fyade, saleleh danme garine, da iyayenta suka gne tnada ciki shine aka koreta daga garin shine silar haduwarta da jannarht ta kawota gidanta ta riqeta harta haihu tasawa diyar sunan ummih ana kiranta da janan. Hashim yace eh ya amince ze aureta kuma ze riqe mata diyarta, hk kuwa akayi sukaje kauyensu sahura tanemi yafiyar iyayenta saleleh allah yy masa rasuwa, zuwa lokacin me gari yy nadama sun amshi jikarsu rukayya da mutumci sunce a bar muau ita, sahura taki yarda da hkn. Hk aka daura auren sahura da hashin suka dawo garin kaduna nan suka zauna a dan madaidaicin gidanshi janan kuwa tana gida gun hibbarh dan tanasonta sosai.

Daddyn Hammad kuwa tini yashigar da soyayyarahi ga ummih, ummih taki amincewa saboda sanij halin zainab, sam bazata iya zama da zainab ba.


Mama rabi da jawah dasukayi komi sukaga bb nasara, kawai se suka ynke shawarar kashe mommah nan sukasa mata guba a abinci tanaci kuwa ta fadi allah yaso daddy yashigo kenan ya dauketa yakaita asibiti nan akace guba taci da kyar aka samu knta kwananta biyu kba ta farfado tabbas tagabe suwaye mama rabi a gareta, tyi kuka kmr rnta ze fita, satintin biyu aka maidata gida tana zuwa tasamu mama rabi ta kwashe duk gwala gwalenta tagudu tabar garin itada jawaheer sun gudun mata da duk kadarorinta aiko rnr taci kuka ta koshi daddy ya zauna ya krayi mata natsiha nan tayi roki yafiyarshi yace ya yafe mata saura hammad da jannarht sune yadace ta rokesu gafara. Tace insha allahu kuwa..rnr daddy yasamu abinda yakeso dmn an dade ba a haduba aiko rnr ansha love. Washe gari kuma mijin nasreen yazo yna matsifa kn ashe nasreen karuwace yarinka fada yna zage zage se rnr mommah tasan aahe kalmar karuwa da zafi..yasaki nasreen saki uku tadawo gida tna kuka mommah na kka tana zaginta kn ashe batakai mutumcintaba nasreen nata rantauwa kn batasan wani dana mijiba...aiko mommah tasha isharan ubangijinta, nasreen ta kamu da yoyon fitsari hk sukaje asibiti wayar nasreen na hannun mommah batasan sanda tashiga chartba taga duk chart din dasukeyi da safara'u seda mommah taga komi ashe safara'uce ta lalata mata yarinya tabbas mommah tna cikin nadama , tna kuka taje gida ta damko safara"u da kyar aka kwaceta mommah ta fadi komi nan take daddyn anwar ya saketa tna kuka tabar gidan takoma gidansu....mommah bataci komiba a rayuwarta se nadama da dana sani, wadanda ta yarda dasu sune suka bata mata yarinya.
Ga yarta ta kamu da yoyon fitsari, ta tabbtr duk abubuwannan dasuka sameta alhakine. mommah da knta taje gidansu jannarht ta roki yafiyarta tace ta yafe mata hkma ta nemi yafiyar hammad yace ya yafe mata sosai mommah tayi nadama da farin ciki take kallon jannarht da tulin cikinta fatan mommah allah yasauketa lafia taga yan jikokinta, yarda takewa sharri ashe baruwanta. Nasreen watanta daya a asibiti aka sallameta ita knta zuciyarta na cikeda nadama, ta nemi yafiyar zulaikha tace ta yafe mata duniya da lahira. Kullum mommah zuciyarta na cikeda nadama.

Jannarht nashiga watan haihuwarta aka kaita asibiti saboda dmn hk lokitoci sukace c,s za ayi mata. Lafia lau kuwa aka samu nasarar ciro mata yaranta yan uku biyu maza daya mace...da hammad yasamu lbri kmr ze zuba ruwa kasa yasha...hk kowa yy farin ciki...me jego ta farfado cikin koshin lafia satinta biyu a asibitin aka sallameta aka nufa gidan mommah da ita nan suka zauna hardasu ummih da hibbarh aka fara shirye shieyen suna rnr hammad de kullum yna manne sa yayanshi harse mommsh ta koreshi in mutane sunzo barka ...jariran nada kyau mazan duk hammad ne macence ta biyo jannarth komi komi harda farar fatar da kyaun sukam maza hammad ne komi da komi..rnr suna jarirai sukaci sunan abubakar daddyn hammad da zubairu daddyn anwar se macen jannarht tace asa sunan ummih rukayyah aiko hkn akayi aka kiran abubakar da ( nasar) shi kuma zubairu da (nasim) se rukayyah da (nimrah) yara yan gata kenan rnr sunan anyi barin dukiya duk wanda yazo rnr seya samu kyautar gida da companoni dade saurnsu. Yara kuwa basa awa daya da kya se an canza musu sunaha kya na alfarma hk itama jannarht ta hadu ta gaji da haduwa gashi tasha kunshi da gyara hammada kuwa duk inda zataje yna manne da ita. Taro yy taro masu hotuna da masu video nata aikinsu da mnyan yn jarida nada nasu aikin.

Ana cikin hk wani dattijo ya shiga gidan yna tmbyr waye ibrhm Dan allah yanason ganinshi aiko aka kaishi babban falon gidan yace ynada muhimmiyar mgna nan aka tara kowa a falon ibrhm da hibbarh suna ganinshi gbnsu ya fadi domin sun ganeshi hamza ne...nan ya shaida musu da kyar ya gane gidan da inkuyar waziri da ibrrhm ke amfani dashine yagane gidan takanas takano yazo daga India yasha whla kafin ya gane as waziris family danmasu na boyayyu bne a nijeria...nan ya fashe DA kuka ya fara rokon ibrhim ya yafe masa ibrhm yace me yy masa nan ya shaida dmn kafin ya kawo hibbarh aiki gidanshi dmn seda yasa aka daura musu aure saboda yna kwadayin hibbarh da ibrhm amma ya gaza fadi saboda tsoron ibrhim...farik ciki ya rufe kowa na falon ashe jannarht bayar zina bace yar sunnarh ce dadih ya rufe ibrhim nan akayi masa sha tara na arziki...

Washe garin rnr daddyn abuja ya dauki matarshi suka nufa gidanta nan ya hadasu da nafesat yy musu natsiha sannan ya raba musu kwana rnr dakin hibbarh yashiga dmn ynada yunwarta.

A yn kwanakin
Da ummih tyi a gidan mommah tagano son da daddy yakeyi yima ummih....ita tashige gaba tasamu ummih ta roketa knta aura mijinta aiko akayi hkn tare aka hada auren dana niima da anwar ummih suka tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login